Showing 153001 words to 156000 words out of 194140 words

Chapter 52 - BABU SO Miya kawo Kishi Book complete by M shakur.doc

M Shakur   

26 Oct 2025

3307

tai ya mi?e da kama hanunta....
Da mamaki take kallonsa zatai magana ya girgiza mata kansa. Baki ta Wan tura dan ita dai bata ?oshi da abincin ba, sai dai babu yanda zatai dole ta bisa. Hango Khaleel jikin wata mota mai ?yau fara tas jingine ya sata zare hanunta cikin nasa, bai ce komai ba har suka ?araso. Ita ta fara gaida Khaleel Win, ya amsa mata fuska da murmushi sannan ya maida hankalinsa ga Yayansa. Gaisheshi yay
da girmamawa. Ya amsa masa da kulawa.  Daga ina haka mazan fama? .
Murmushin Khaleel ya faWaWa dan yana son Yayan nasa ya kirasa da sunan nan. Wani Wan ?aramin gi! ya Wakko a gaban motar, ya dubi Anaam dake kallon motar da ita kanta an

naWeta da zaren gi!. Sai kuma ya sake maida kallonsa ga Share" Win da shima dai motar yake kallo.  Sa?one daga Abie. Abawa Granny .
Idanu ta waro matu?a da kai hannunta duk biyu saman bakinta, sai kuma ta dubi Share" da shima murmushi ke shimfiWe akan fuskarsa. Shine ya amsa ya buWe key na mota ya bayyana. Ai batama san sanda ta rungume Share" da faWin,  Wayyo Yaya daWi zai kasheni .
Rungumeta yay shina da sakin dariya kamar yanda Khaleel shina ke dariyar. ?agowa tai ta amsa key Win tana kallo, sai kuma ta Wagasa a saitin fuskar Share" tana kaWa masa. Murmushi ya sake saki mai faWi da faWin,  ALLAH ya sakama Abie da alkairi Congratulations dear .
Da amin ta amsa, Khaleel ma ya amsa da
kallonta.  Congratulations Granny. Saura
kuma tukuyci na, k ko Yaya wazai bani? .  Karka damu Yaya Khaleel, saika zaSa . Ta
bashi amsa da shigewa motar da Share" ya buWe mata, daidai nan Fadwa ta fito hakama Aysha. A tare suka ?araso wajen, Fadwa da gaba Waya ranta ke'a jagule tun maganganun da Share" ya yaSa mata ta dubi Khaleel fuska a tsuke. Kafinma tai magana ya nuna musu

motar ita da Aysha yana murmushi.  ?yautace daga Abie aka kawoma Anaam .
 Woow!! Aysha ta faWa cikin zaro ido da
shafa motar tana kallo, Fadwa kam mutuwar
tsaye tai. Dai-dai nan Share" da Anaam dake
cikin motar suka fito kowanne fuskarsa har
yanzu da murmushi. Khaleel ya mi?a mata
hannu,  Nifa a tafamin tukuycina . Kafin tace komai Share" dake danna
wayarsa ya mi?a masa, saka details Winka .  Woow da kyau babban yaya da gudu kuwa . Yanda Yay Win ya saka Anaam da Aysha
kwashewa da dariya. Shigar sa?o a wayarsa yasa bai tankasu ba, ya buWe da sauri,  What! . Ya faWa yana Wago kai da sauri ya kalli Share".  Yaya duk tukuyci? .
Murmushi Share" yay da kallon Anaam,
 Idan tace a ?ara maka ma sai a ?ara maka
ai . A salon da yay maganar da Wage mata gira
ya sakata rufe fuskarta da dukkan tafin
hanunta dan taji kunya. Matsota yay tare da
ran?wafawa saitin kunenta.  Nima ina jiran
nawa tukuycin yanzun nan, inba hakaba a
gaban Khaleel zanyi.....
Da sauri ta buWe idanunta...  Kayi mi? .
Maimakon amsa sai ya nuna mata lips Winsa cikin kashe ido. Sarai tasan zaiyi Win, amma sai ta kauda ido da nufin cewa a'a. Akan Fadwa da sam bata san da wanzuwarta a

wajen ba ta saukesu. Sukaima juna kallon ido cikin ido, ita ta fara kauda idonta da sakin wani tattausan murmushi mai ma'anoni da yawa ta maido dubanta ga Share". Murmushi ta sakar masa shima ta Wan saci kallon Aysha dake a mota hankalinta baya kansu, ta maida ga Khaleel, ganin shi Win dai zaiga komai sai ta Wanyi jimm na tunani.  Yaya Khaleel kalla can . Ta faWa da sauri tana mai Wane Share" a bazata ta manne tausasan lips Winta kan nasa lips Win.
Numfashinsa neman shiWewa yay saboda
rashin zaton hakan daga gareta. Baya ta nema
janyewa ya ?ara cafkesu da saka hannu biyu
saman ?ugunta ta zuba masa mintsini a gefen
ciki da janye jikinta kunya kamar ta nutse.. Khaleel daya waiga baiga komai ba ya juyo
da nufin hararar Anaam, ai babu shiri ya sake
maida kansa gefe da sauri yana dafe bakinsa
da sakin siririyar dariya. Aysha da bata san
mike faruwa ba ta fito a motar tana rungume
Anaam da faWin,  Wayyo blood motar nan ta
haWu wlhy ALLAH yasa a kashe da kai . Wani
bahagon tari ya sar?e Fadwa, cikin sassarfa
kamar zata kife ?asa dan sauri tabar wajen
hawaye masu azabar zafi na kufce mata. Gaba Wayansu kallonsu suka maida gareta,
dan sai yanzu ma shi Share" yasan Fadwar

na'a wajen. Cike da son basarwa itakam Anaam ta rungume Ayshar.  Thanks you blood, thanks you . Shima dai gogan ya basar a binsa kamar komai bai faru ba, ya nunama Khaleel hanya alamar su shiga ciki idonsa akan Anaam. Anyi sa'a itama ta Wago suka haWa ido. Baki ta Wan murguWa masa. Ya taune lips dinsa da sakin murmushi alamar azakizo hannu. KafaWa ta Wage masa da labe baki irin na i don't care taja hanun Aysha suka koma motar...
Da ?yar Fadwa ta iya kai kanta sashenta
saboda jiri dake Wibarta da lulluSe ganinta
gaba Waya.  Subahanalillhi. Hajiya lafiya? . Mmn Abu ta faWa da nufo Fadwa da sauri
dake neman zubewa ta tareta. Kuka ta sakar mata kamar wata karamar yarinya, maman Abu duk sai ta rikice. Kamata tai har bedroom. Tana son tambayarta mike faruwa tana jin tsoro, dole ta fito ta barta cikin damuwa. Tadai san labarin kitse baya wuce ?o?i dan ta jima da fahimtar Fadwa na cikin jerin mata masu tsananin kishi. Gata da hali irin na Soye abu a rai da idan bakai dogon nazari akanta ba saika Wauka kishiya cutarta take musamman irin Anaam da bata iya Soye abinda ke ranta.  ALLAH ya ?yauta . Ta faWa

da komawa kitchen ta cigaba da aikinta.....
Anaam kam da tuni sun koma ciki tana can cikin farin ciki tana waya da Mamie da Abie ta video call. Addu'a take zubama iyayen nata harda hawaye, yayinda suma suke kallonta murmushi shimfiWe a fuskokinsu da tsananin ?aunarta da tausayinta harma da alfahari da ita na kai mutuncinta gidan aurenta. Dan aunty mimi ta sanarma Mamie komai, hakama Mamie ta sanarma Abie, shiyyasa ya dan?ara mata mota najin alfahari da ita akan ri?e tarbiyyar da sukai mata. Sai dai su kansu sun san sun kaita wani filin gwagwarmayar rayuwane na yankin kaddararta, amma sukanji sassauci da tunawa zumincin ALLAH suke son karfafawa insha ALLAHU sadaukarwarsu bazata taSa zama a banza da wofi ba..
______________________________
Tafiyar dai Aysha bata yuwu a yau ba, dan tuni Share" ya fice gidan tare da Khaleel yin godiya ga Abie, Anaam kuma sai ta ?ara samun sau?in jikinta insha ALLAH zai kaita. Sai da suka fara biyawa ta o"ice yin wasu muhimman ba?i, ba wani dogon zama sukai ba sai zuwa monday idan ya dawo aiki.

Takardar da zai basu suje su duba kafin zaman ya nema ya rasa, cikin Wan dafe kai ya dubu Khaleel da Fharhan.  Inaga fa nama bar file Win nan a gida wlhy, Khaleel saika koma
kenan dan dole ne mu basu suje su duba.  Okay bara naje ai bawani nisa bane .
 Okay ba damuwa, kafin ka isa zan kira su
Wakko maka kawai .
Kansa ya jinjina masa ya fice. Shi kuma ya
shiga ?o?arin kiran layin Fadwa. Harta tsinke ba'a Wagaba, yay mata uzirin ko bata kusa ya sake kira, amma nan ma dai hakan, ya ?ara kira har sau uku sai aka koma danna masa number busy. Ransa ya sosu matu?a, dan ya gane tana kan sani. Amma sai ya shanye kodan ba?in dake tare da shi ya maida akalar kiran ga Anaam. Gama wayarta da su Abie kenan kiran nashi ya shigo, bugu biyu ta Wauka har yanzu muryarta cike da farin ciki tai masa sallama. A hankali ya sauke ajiyar
zuciya, ya amsa mata.
 Har yanzu murnar motar ce? .
 Humm Yaya bazaka ganeba .
Murmushi yayi,  Okay idan na dawo ai sai ki
ganar dani, yanzu nidai nutsu na saki aiki .  Okay ta faWa kanta tsaye.
 Ki duba a study table Wina, akwai wani file green a wajen ki Waukama Khaleel zai zo ya amsa yanzun .

 Tom .
Ta duba a kurkusa inda yace amma bataga
file Win ba, sai dai kuma hankalinta ne kawai
bai kaiba saboda ya dannesa da wani book.
Ta shiga bin komai daki-daki da kallo tana
Wan Wagawa harda buWe drawers Win wajen.
Saukar idonta akan wani Wan akwati ya sata
nutsuwa tana kallonsa, harta maida drawer
Win ta rufe sai kuma ta sake buWewa ta ciro
akwatin.  Uhhm su Alhaji Yaya mm mi kuma
ake Soyewa anan? Koma dai miye zuciyata na
son gani .
Tana ?o?arin buWewa kira ya shigo wayarta,
shine dan haka ta Waga. Kafinma yay magana
tace  Yaya ban ganiba fa, inata nema kuma
tun Wazun .
 Kamarya? Bayan nasan yana nan akusa-
kusa. Ki Wan Waga kayan wajen Khaleel na waje yana jiranki amfani zanyi da shi .
 Oh sorry kamarma gashi anan ka Waura littafi akai .
 Ok ki kai masa yana jiranki .
Koda ta kaima Khaleel littafin sashen ta sake dawowa. Dan zuciyarta naga akwatin nan haka kawai batare data san dalili ba. Kiciniyar buWewa ta shigayi, da ?yar ta dace ya buWu bayan ta haWa da ?an dabaru. Da

littafi ta fara cin karo, ta Wan jujjuyashi tana taSe baki ta ajiye. Sai envelope brown babba. buWeta tai ta zaro albom na hotuna mai tudu sosai sai dai bai cika girma ba a tsaho.  Hotunan sirri ne kenan su Yaya aka Soy.... ta kasa ?arasa abinda ta faro. Ko'a magagin barci aka tasheta babu gilashi a idonta aka nuna mata hoton babu gargada zata bada amsar itace. Hotone da taga irinsa yafi guda ashirin a gidansu. Hoton ne da aka Wauketa a ranar haihuwarta tun a asibiti. Tana rungume a hanun Yaya Share" Abie da aunty Mimi sun sakashi tsakkiya suna le?enta a hannunsa ya babbake ya hanasu gani. Da sauri ta koma na ?asa, shi kuma a ranar sunanta ne ita da shi, na gaba itace da shi da Mamie da Abie da aunty Mimi. Ta cigaba da buWe albom Win mamaki fal ranta dan ta kasa fahimtar ma'anarsa. Hotuna na gaba sun kasance a gurare daban-daban. Wani wajen ita kaWai, wani ita da shi, wani har da su Abie. Ranar birthday Winta na cika shekara Waya.  Ya ALLAH ta faWa tana cigaba da kallonsu daki- daki. Jikinta ya Wan fara rawa ganin hotunan da har tana a shekarar shiga primary, secondray, kai har jami'a ma akwai, bayan zuwa lokacin Share" baya tare da su. Duk wani hoton birthday Winta akwaisa, hakama

hotunan bikin salla kona wani taron makaranta kona islamiyya duk akwai. Hoton ?arshe da yay matu?ar bata mamaki shine na ranar Waurin aurensa da Fadwa, itama kuma ranar nata Waurin auren da bata sani ba. Rubutun da yay a jikin hoton ya matu?ar firgitata..........
End of book
Leave a comment
C
Post
omments
No Comments posted yet

Contact Us
Arewa Books Publishers WhatsApp: 09031774742
Email: arewabookspublishers@gmail.com
Navigation
Home About FAQ's
Social
Facebook Instagram
Legal
Privacy Policy Terms of Service

Copyright 2021, Arewa Books | ALL RIGHTS RESERVED | Powered by thinkcrypt.io[11/16, 2:25 PM] +234 703 462 8375: ........ *_Cikar burina shine ganin irin wannan ranar

tare da ke gimbiyar mata, kece sirrin ruhuna, nima

inajin raWaWi fiye da wanda na gani a cikin ?wayar

idanunki. I'm sorry! ranarki tana zuwa_*.

Ta haWiye yawu da ?yar, da sake maimata

karatun kamar mai bita, dan yayisa ne da yaren

maley ta tabbatar batayi kuskuren karantawa ba.

Zaune takai dan ?afarta ta kasa Waukarta. Ta

cigaba da zaro sauran abinda ke cikin akwatin.

Akwai kashi-kashi na ribbons Winta, ta gane

hakanne saboda matu?ar son da takema wasu,

wasu kuwa ta gansu a hotunanta dake cikin albom

Win can tun tana yarinya. Sai wani Wan abunta mai

kamar kwalba cikinsa da taurari da wata suna

yawo, a tsakiyarsu da alkur'ani a buWe, idan bata

manta ba Mamie ce ta bata shi as gi! Win kammala

haddar alkur'anin ta, amma saita nemesa ta rasa a

daga baya duk da kuwa a side drawer na gadonta

yake. Har kuka tayi na rashinsa, kai tsaye kuma ta

zargi mai aikinsu ce ta fasa amma ta Soye. Mamie

ce ta kashe wutar a lokacin ta sake saya mata wani

sai dai yasha banban da wannan Win dan haka

taita mitar batason sa har sai da Abie ya shiga

zancen ya lallasheta. Ashe Yaya MM ne ya sacesa.

Ta cigaba da kallon abubuwa da dama nata, kuma

masu muhimmanci a gareta data nemesu ta rasa a

lokuta mabanbanta, wanda a iya tunaninta ta rasa

mai Waukar mata su, duk da har su Amrah yaran
aunty mimi tasha zarga. Book Win ta Wauka saboda

ji a ranta shima ya shafeta. A shafin farko sunanta

ne da rubutu kamar haka.

*_Juwairiyya Anaam! kece matar aurena kuma

uwar ?a?ana da izinin UBANGIJINA. Ni kaWai aka

haifawa ke, zan kuma rayune domin ke insha

ALLAHU._*

Ta buWe shafi na biyu zuciyarta na tsitstsinkewa.

_Da ace wani bawa nada damar tsara labarin

rayuwarsa da wanzuwarsa, zan tsara nawane

kawai domin ke kaWai a wannan duniyar. Ina

ro?on UBANGIJI ke Win karki zama a cikin

?addarar abinda ALLAH bazai mallakamin ba,

zuciyata bazata iya Wauka ba, ya rabbi ka zama

gatana akowane hali_.

Haka ta cigaba da karanta abubuwa daban??daban akan rayuwarta da tasa daya dinga

rubutawa tamkar labarin littafi. Mafi ?ololuwar

ruWa tunaninta da saukar da hawayenta shine a

gaSar da Mommy ta takura masa auren watanta.

Duk wani tashin hankalinsa ya zanashi da fargabar

karta suSuce masa. Zuwanta Nigeria da sunan

hidimar ?asa mafi girman sassauci dajin ?warin

gwiwar yin biyayya da cusa son Fadwa a ransa

matsayin sadaukarwa ko UBANGIJI zai masa

tukuyci da samun Anaam. Kukanta ya ?ara ?arfi

jin cewar ya kwanta jiyyane akan jin za'a aurama

waninsa ita ba shi ba, harda barazanar kamuwa da
ciwon hawan jini daya nema shafar lafiyarsa.

 Innalillahi... ta shiga ambata da kifewa jikin desk

Win nasa ta shiga raira kuka, wani al'amari mai

girma na ratsa dukkan magudana da jijiya ta

jikinta. Sai da tai kuka sosai harta gode ALLAH

kafin ta ?arasa ganin wasu zane-zane da yayi

wanda duk fuskartace ya zana, kai kace tana

tsayene a gabansa yay zanen. Da kyar ta mi?e ta

tattare komai ta maida masa yanda yake ta maida

a drawer Win sannan ta fice jikinta a saSule.

Aysha dake zaune a falo tana aikin nata na

tiktok data koya gun Fadwa ta bita da kallo. Ganin

zata wuce bedroom batare data tanka mata ba ta

ri?o hanunta da sauri. Juyowa tai tana kallonta,

hawaye masu Wumi na sauka mata a kumatu, sai

kuma ta rungume Ayshan tana saki wani marayan

kuka da ita kanta bata gama tantance na minene

ba.

Hankalin Aysha ya ?ara tashi, ta Wagota da sauri.

 Ya ALLAH blood wai miya farune? Yaya ne ya miki

wani abu? .

Kanta ta girgiza mata.

 To minene? Ko dai maganar aurence dai har

yanzu? Da zaman wannan gidan?. Dan ALLAH ki

kwantar da hankalinki Anaam. Ki saurareni a

wannan gaSar na buWe miki kanki ta yanda wlhy

sai Yaya Share" ya dawo tafin hanunki ta hanyarsoyayya da bin dokokin ALLAH. Na fahimci rashin

sanin minene kishi da rayuwar gidan malam

bahaushe ke sakaki tafiya a haguggunce a wannan

gidan har Fadwa ke jan akalarki da makirci. Ki

nutsu ki saurareni Please .

Bata?i ta Ayshan ba, suka koma suka zauna cikin

hikima da basirar da ALLAH ya bama Aysha. Da

kasancewar ta tashi a rayuwane ta cikin gidan

yawa dama salon kishin Mommy da Aunty Amarya.

Ga karance-karancen littatafan nan na hausa duk

tana taSawa ta shiga warware mata abubuwa

masu yawan gaske. Anaam irin mutanen nanne

masu saurin haddace abu idan an faWa musu,

musamman akan abinda ke wahalar da su, ko

wani abu da basa ?aunar a kaisu ?asa. Hakan ya

bata matu?ar gudunmawa wajen fahimtar Aysha

daki-daki babu kuskure. Sosai taji daWin bayanin

dan haka ta rungume Ayshan.

 Na gode blood, nagode, irin godiyar da babu

al?alamin dazai iya rubutawa. Sai dai ki sani duk

abinda kikaga inayi a gidan nan kamar mara wayo

ba rashin wayo bane sarai ina lure da komai da

binsa daki-daki, sannan akan sani nake aikatawa

saboda wasu dalilai nawa. Idan banyi hakaba shi

kansa bazan gama fahimtar halayyarsaba balle ita.

Tabbas nasan bazan taSa iya kaiku wayon zama a

irin rayuwar da kuka tashi ba, sai dai koba komai

ina shigowa cikinku nima ina ganin wasuabubuwan. Daliline ya sakani zaSar yin duk abinda

nakeyi. Sai dai a yanzu kalar rubutun zai sha

banban da kalar takardar. A yanzu lokacina ne,

kisa a ranki lokacin Juwairiyya Usman MD Share"

zai fara a gidan Al-Mustapha Muhammad MD

Share". Nayi al?awarin bazanyi abinda zai cutar

da kowa ba, sai dai zan nunama kowa kowacce

mace da ilimin zaman gidan aure UBANGIJI ya

halicceta, kuma ko wacece ita ko'a ina ta tashi zata

rayuwu, ta kuma ri?e kambunta na Wiya mace. A

kwanakin da nayi biyar a gidan nan, na karanci

abubuwa masu dama a cikinsu, zan kuma fara

sharar fadata da su domin samun damar shimfiWa

mulkina batare da wani datti ya sha gaban cikar

burina ba .

 Woow vary interesting my blood. Haka nake

sonki dan ALLAH. Ki haukata mana Yaya Share", ki

kuma dawo mana da Fadwa hanya tabar bin

karatun su Mommy, ta zama mai ra'ayin kanta .

Anaam ta ?yal?yale da dariya, zuciyarta fes

tamkar an sauke mata dukkan wani nauyi da

?uncin da takeji a yau a yanzu yanzu. Basai

amfaWa ba, da ni da mai karatu duk zamu fahimci

hakan nada nasaba da abinda taci karo da shi

wannda a baya bashi take kallo a fuskar Share"

ba. Sun ?ara tattaunawa sosai akan wasu

abubuwan da dama da Aysha kafin ta mi?e ta

koma sashen Share" domin gyarawa bisashawarar Aysha.

Bata jin daWin jikinta saboda Winkin da akai mata

na sakata jinta tamkar a takure, ga tafiyarta har

yanzu bai zama normal ba kamar da. Amma haka

ta jure a daddafe na rashin sabon da wahala ta

gyara ko'ina na sashen nasa, sau?in ma babu datti

mai yawa. Sai da ta tabbatar ko'ina ya mata da

kamshi sannan ta rufe ta fito. Baki ta saki tana

kallon yanda Aysha ta ?ara gyara sashenta itama.

Ta saki murmushi da harar Ayshan dake tsaye tana

karanta mata taje tayi wanka ta Wauki ado dan

Yaya Share" na gab da dawowa. Akwai tsoro

tattare da ita na abunda ya faru, amma gargaWin

likita akan Share" ya bata ?warin gwiwar

tabbatarma kanta babu wani abu tunda ko dai

baya cikin hayyacinsa ai baya nema wani abu daga

garetaba zaren Winki na a jikinta. Da wannan

tunanin ta faWa wanka. Koda ta fito tsareta Aysha

tai wai sai ta mata kwalliya. Badan taso ba

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login