Showing 102001 words to 105000 words out of 194140 words

Chapter 35 - BABU SO Miya kawo Kishi Book complete by M shakur.doc

M Shakur   

26 Oct 2025

3308

Bai amsa mata ba, bai kuma janye idanun nasa a kanta ba harta maida ?ofar ta rufe. Cikin Wan ?un?unini da murguWa baki tabar wajen. Falo ta koma tai zamanta ?afa Waya kan Waya tana kunna wayarta.
Agogon dake Wakin ya kalla, ganin har goma da rabi tayi ya sashi mi?ewa ya fito a Wakin, harya nufi hanyar falo sai ya tsaya cak, da baya ya dawo ya buWe Wakin data kwana ya shiga. Bai damu da rashin samunta a ciki ba ya shige toilet Winta, wanka yayi tare da Waukar cikin sabbin brush Winta ya buWe Waya yay amfani da shi. Towel Winta ya Wauro, ya ri?o wani a hannu yana goge jikinsa. Gaban mirror Winta ya ?arasa yana bin kayan kwaliyyar dake kansa da kallo Waya bayan Waya, iska ya Wan furzar daga bakinsa, sai kuma ya nufi ?ofa, kaWan ya le?a kansa duk da yasan bawai zai iya hangota bane....
Har yanzu tana falon zaune abinta tana buga game hankali kwance, kai kace ba ita bace ta gama bori da rusar kuka ba jiya da sauran kwanakin da suka gabata. Jin kamar ana kiran sunanta ya sata Wagowa takai dubanta ga hanyar corridor Win. Baki ta murguWa jin ya ?ara kiranta cikin Wan daga murya, cikin magana ?asa-?asa da ba'ajin mi take faWi ta mi?e. Harta nufi hanyar Wakin data barsa Wazun ta dakata sakamakon jin gyaran muryarsa a nata Wakin, idanu ta zaro da ri?e ?ugu tana duban ?ofar, ta cije lip Winta na ?asa cikin takun fusata da tsaurin ido ta nufi Wakin tana wani Waure fuska ita a dole bazata masa ta sau?i ba........
'



_ZAFAFA BIYAR_

*_INAYAH_*
_MamuhGee_

*_GURBIN IDO_*
_Safiya Huguma_

*_SANADIN LABARINA_*
_Hafsat Rano_

*_FARHATAL QALB_*
_(Miss Xoxo)_

*_BABU SO_*
_Billyn Abdul_

_*Littafi daya 300*_
*_Littafi biyu 400_*
*_Littafi uku 500_*
*_Littafi hudu 700_*
*_Littafi biyar 1k_*


YADDA ZAKU BIYA KUDIN BOOKS=?G?
ZENITH BANK
HAFSAT UMAR KABIR
2270637070

SEKU TURA SHEDAR BIYA TA:
07040727902

IDAN KUMA KATI NE SEKU TURAWA=?G?
09134848107


*_ALLAH ka gafartama iyayenmu=?-?=?O?



*_d'
=?%?BABU SO....!!d'
=?%?_*
_(Miya kawo kishi?)_



*_Bilyn Abdull ce>??
*_BABU SO=?I?
https://arewabooks.com/book?id=63447a616580db4ec203d718


*_41_*


..........Gaba Waya tsiwar dake bakin nata ta ma?ale akan harshenta, ta juya baya da sauri tana rumtse idanu ?irjinta na bugawa da karfi. Duk abinda takeyi yana kallonta ta cikin mirror, cigaba yay da goge sumarsa kamar bai ganta Win ba, keys Win dake ajiye saman mirrorn ya Wauka ya mi?a mata.  Je Wakina ki samomin kaya....
? ? Kafinma ya rufe baki tai gaba har tana neman yin tuntuSe.  Da ha?waranki zaki buWe ?ofar? . Ya faWa cikin katse mata hanzari. Jitai kamar ta fasa ihu, amma sai ta daure idanu a rufe ta juyo tare da mi?a masa hannunta. Kansa ya Wan girgiza ya ajiye keys Win ya cigaba da abinda yake yi. KaWan ta buWe idanunta, tana tura baki gaba ta Wauka batare data yarda ta kalli inda yake ba ta fice da hanzari. Haka kawai abin nata ya bashi dariya, amma sai ya haWiye baiyi ba.
? ? ? ? Baki ta shiga taSewa tana bin ko'ina na sashen da kallo. Babu dai tarkace babu kuma mugun datti, amma yana bu?atar gyara dan da alama shi yake aikin gyara da kansa tunda taji ance Fadwa na gida sai jiya aka dawo da ita. Bakinta dai bai furta komai ba ta buWe wadrobe nashi. Anan kam komai a tsare yake, ga kuma ?amshi kayan nayi. Taja wasu mintuna tana bin kayan da kallo daki-daki kafin dai ta zaSi wanda suka kwanta mata a rai, cikin Wan taSe baki take faWin,  Ko basu makaba dole ka saka, ko kunyar zama da towel a gabana baiji ba tirr sai kuma ta taSe baki,  Mutumin nan fa Sassa?e?en ?ato ne fa yasin tai ?ar dariya da kai hannu ta buge bakinta.
? ?? Tafiyarta take hankali kwance batare data lura da su ba, daga aunty Malika har aunty Safarah, Fadwa aunty Suwaiba sun saki baki suna binta da kallo harta wucesu, baya Fadwa tai kamar wadda jiri ke neman kwasa ALLAH ya sota akwai bango bayanta  Aunty kenan wajenta ya kwana fa? . Ta faWa hawaye na rigegen sakkowa. Su duka kallonta sukai, a Wan hasale aunty Malika ke faWin,  To ke kam dai lallai takaicin kishiya zai karki idan baki nutsu ba, kuma in har kika bari ta gano lagonki wlhy kin mutu. Mi kwanan nasa wajenta ya amfana masa tunda gata nan tsaye kan ?afafunta babu alamar tanada daraja na mace a wajensa. Ashema kina kokwanto akan maganin nan? .
? ?  Aunty ki fa......
Cikin katseta Aunty Safarah tace,  K washe garin da aka kawoki gidan nan a haka kika kasance? . Wata wawiyar ajiyar zuciya Fadwa ta sauke mai ?arfi saboda tuno wahalar data sha a hanunsa a daren da aka kawota, washe gari kam komai bata iya hasalama kanta ba sai da taimakonsa, dan ko tafiya sai da taita cin azaba kafin ta dai-daita bayan kwanaki biyu, ta share hawayenta tana murmushi, tabbas ta yarda mijinta bai taSa yarinyar nan ba, dan babu macen da zataje hanun mijinta a karon farko a ganta a haka, shi Win namiji ne, idan tace namiji, tana nufin namijin gaske... (>??dama akwai mazan ?arya? ?ar uwa kisa a ranki kema mijinki namijin gaske ne=??=? ?).

? ? ? ? ? Anam da batasan sunai ba koda ta isa sashen nata bayan tayi sallama a ?ofar Wakin cogewa tai ta?i shiga, sai ?ofar data buWe Wan kaWan ta zira hanunta da kayan a kai. Yana zaune a bakin gadonta yana waya ya hango hanunta, Wauke kansa yay kamar bai gani ba ya cigaba da wayarsa. Jitai hanunta yana neman sandarewa, ta harari ?ofar tamkar tana ganinsa, cikin tunzura baki ta shiga Wakin, da baya-baya ta dinga tafiya a hankali harta iso gaban mirror, ido suka haWa da shi ta ciki daga inda yake zaune dan ya gama wayar, da sauri ta kauda kanta ta ajiye kayan a kujerar mirror Win tai gaba.  singlet da boxer kuma fa? .
? ??  Yayaaaa!
Ta faWa da sauri dajan sunan cikin salon kai bakajin kunya tana juyowa. Suna haWa ido tai saurin sake juya baya  Ni dai babu ruwana . Jin motsin tashinsa tsaye ta fice da sauri. Sai da ta gama yima ?ofar harara kala-kala sai kace wata ?ar yarinya sannan ta wuce Wakko masa. Shima daga can ?aramin tsaki yaja da faWin,  Girma ba wayo .
? ?? Yanzu kam bata kai Wazu daWewa ba ta dawo, cikin dakiya da Waure fuska ta shigo Wakin kanta tsaye, har gabansa taje ta ajiye ta juya ta fita batare data yarda ta kallesa ba. Da kallo kawai ya bita a ransa yana raya (anya yarinyar nan bata da aljanu ma kuwa?) rashin mai basa amsa ya sashi sake jan wani tsakin ya Wauka kayan ya saka. Tana zaune a falon ta wani tsume kamar sarauniya a kujerar mulki ya fito, da farko tayi kamar bata gansa ba, sai da ya ?ara matsowa sosai taji ?amshin turarenta a jikinsa.  Yaya satar turare ka koma kuma? . Ta faWa tana tsatstsaresa da idanu. Shi rasama mizaice mata yayi, zata ?ara magana akai knocking. ?auke idonsa yay daga kallonta ya nufi ?ofar ya buWe. Cikin girmamawa Mubarak ya risina ya gaidashi. Kai ya jinjina masa yana amsawa.
? ??  Yaya dama breakfast ne akace a kawo .
? ?  Okay ya mutanen gidan? .
 Kowa lafiya yake .
Komai bai sake cewa ba ya matsama Mubarak Win ya shiga, shi kuma ya nufi sashen Fadwa. Taso sharesa amma kwarjininsa da cikar haibarsa ta kasancewar sa namijin tsayayye da bazai Wauka raini ba ya sata nutsuwa, idanunta a ?asa tace masa ina kwana. Falon yake Wan bi da kallo batare daya amsa mata ba, sake gaisheshin tayi a Warare, sai dai bai amsa ba yanzun ma, saima tambaya daya jeho mata...
? ??  Masu zugakin sun tafi kenan? .
Saurin Wagowa tai ta kallesa, ganin ya tsatstsareta da idanunsa masu kaifi ga fuskarsa a tsume matu?a ya sata saurin maida idanun nata ?asa sai dai ta kasa cewa komai. Ya furzar da numfashi mai zafi da zurfi.  Daga yau na haramta musu zuwamin gida, idan kuma sukai kuskuren sake zuwa Win zan Wauka kowane irin mataki a kansu. Kema bazance karki Wauka huWubarsu ba, amma ki sani idan naci karo da wani hali a gareki saSanin wanda na sanki da shi kamar jiya zakisha mamaki na .
? ? ?  Humm kawai tace a ?asan ma?oshi, dan ta Wauka zantukan nasa da suna borin kunya irin mazan da sukaci amanar matansu wajen ?ara aure. Sai dai kamar yanda su aunty Malika sukai mata huWuba bazatace da shi komai ba, zatabi komai a sannu harta cimma nasara akansa daga shi har amaryar tasa. Humm Win tata ta matu?ar zafarsa da Waukarta raini, sai dai a yanzu baya bu?atar wani tashin hankali dan haka baice komaiba yay ficewarsa. Sashensa ya nufa, ya Wauka key Win mota da lap-top bag Winsa ya sake komawa sashen Anaam, har yanzu Mubarak na nan bai wuce ba, yana tsaye daga bakin ?ofa yace,  Ni na wuce office .
? ?? ?agowa tai ta Wan dubesa, ganin fuskarsa babu alamar wasa ya sata shanye abinda ke bakinta, a ta?aice tace,  ALLAH ya bada sa'a . A kan laSSa ya amsa mata ya juya ya fita. Mi?ewa Mubarak yay shima,  Aunty Anam bara naje nima akwai aiken aunty a wajena kar taita jira . Fuska ta Sata cikin damuwa, sai dai batace masa komai ba ta gyaWa kanta kawai. Tanaji tana gani ya fita ya barta ita Waya. Sai taji gaba Waya sashen ya mata girma da faWi na rashin sabo, haka kawai kukan da taketa fatan kartayi ya kufce mata, sai da tayi mai isarta sannan tai zaman cin abincin da Mubarak ya kawo, tana kammalawa barci ya kwasheta a falon batare data shirya hakan ban.
? ? ? ? Cikin barci sautin mahaukacin kiWa dake tashi a gidan ya karaWe mata kunne, ta tashi a Wan zabure tana dafe kanta daya sara mata, a dai-dai nan su Amrah suka shigo falon. Su duka kanta sukai suka rungumeta, cikin dauriya da jin daWin ganinsu ta janye hanunta tana kallonsu fuskarta da murmushi. Aysha tace,  Uhhm su Blood matar Yaya Shareff, wlhy har kin canja dare Waya .
? ? ? Kai kawai Anam ta girgiza tana hararta, Amrah ta kwashe da dariya ita da Husnah. Cikin salon ?ara tsokana Aysha tace,  ALLAH karkiji wasa blood, sai she?i kikeyi kamar hasken farin wata, ba kamar matar Yaya Maheer ba da muka tarar wujiga-wujiga da ita tana faman kuka .
? ? ?? Kafin Anam da zancen ya tsikara tace wani abu Husnah ta karSe da faWin,  ALLAH nima taban tausayi, kamar ma wadda bata cikin hayyacinta, daga ganinta zamuyi sa'anni da ita amma kamar bata da wayo sosai wlhy, ko ?ar 18years bazatai wannan sakaka Win nata ba ai balle ita .
? ? ? ?? Amrah da batace komaiba ta Wan girgiza kanta,  Ni kam sai naga ba laifinta bane wlhy, kamar matsalar daga Yaya Maheer ne, kugafa yanda yaketa mazurai kamar ba shi ba. Anya kuwa auren soyayya sukayi sisters? .
? ? ? Tsitt sukai lokaci guda kowa na nazarin maganar Amrahn, Anam ta fara furzar da numfashi tana faWin,  Inaga kubar zancen nan haka dan ALLAH kamar zaifi. Wai shi wannan kiWan daga ina yake fitowa? . Aysha ce ta taSe baki da jan tsoki,  Daga ina kuwa inba sashen aunty Fadwa ba, shaggun ?awayen nan natane su Sima fa kamar a gidan. Halan Yaya baya nan ne ko? .
? ? ? Kai kawai Anam Win ta jinjina batare da tace komai ba, ta kuma da?ile maganar duk da ta fahimci tana cin bakunansu. Basket Win da suka kawo ta jawo gabanta tana buWe kulolin ciki, da haka ta Wauke hankalinsu da zancen abincin babu wanda ya ?ara sakko maganar kidWan dana gidan Maheer.

? ?? Zuwansu ya matu?ar Wauke mata hankali, da taimakonsu ta gyara ko'ina duk da babu wani datti, zuwa la'asar wasu daga cikin ?an uwa danginsu Abie Sangaren mahaifiya sukazo. kayan gara na fulawane da ?an abubuwan daba'a rasaba suka kawo mata saboda ba?i da zasu Wan ringa shigowa ganin Wakin amarya, harda drinks mai Wan yawa da ruwan roba. Sai lokacin sukaji sautin kiWan dake tashi a sashen Fadwa ya tsaya, babu wanda yay magana suka cigaba da harkokin gabansu.......
'




_ZAFAFA BIYAR_

*_INAYAH_*
_MamuhGee_

*_GURBIN IDO_*
_Safiya Huguma_

*_SANADIN LABARINA_*
_Hafsat Rano_

*_FARHATAL QALB_*
_(Miss Xoxo)_

*_BABU SO_*
_Billyn Abdul_

_*Littafi daya 300*_
*_Littafi biyu 400_*
*_Littafi uku 500_*
*_Littafi hudu 700_*
*_Littafi biyar 1k_*


YADDA ZAKU BIYA KUDIN BOOKS=?G?
ZENITH BANK
HAFSAT UMAR KABIR
2270637070

SEKU TURA SHEDAR BIYA TA:
07040727902

IDAN KUMA KATI NE SEKU TURAWA=?G?
09134848107


*_ALLAH ka gafartama iyayenmu=?-?=?O? [11/7, 11:41 AM] +234 809 129 5864: *_Typing=???_*




*_d'
=?%?BABU SO....!!d'
=?%?_*
_(Miya kawo kishi?)_



*_Bilyn Abdull ce>??
*_BABU SO=?I?
https://arewabooks.com/book?id=63447a616580db4ec203d718


*_42_*


.........Tsitt gidan ya koma bayan wucewarsu, sai ta sake komawa sukuku da ita. Cikin dauriya ta ?arasa saka turaren wutar dasu Amrah suka fiffido mata da fresheners masu ?amshi ko'ina ya Wauki ?amshi dama sannan ta wuce bedroom yin wanka. Koda ta fito shiri tai cikin doguwar riga mara nauyi ta Wan gyara fuskarta da sakama jikinta ?amshi ta tada sallar magrib. Bayan ta idar ne wani tsoro ya dinga tsikarar zuciyarta, dan shirun gidan yayi yawa matu?a, sau?in ma akwai wutar nepa dan anguwar suna samun wuta sosai. Bata damu da rashin ganin Shareff balle tunanin ya dawo gidan ko bai dawo ba. Tana nan zaune saman sallayar taji tsoronta na ?ara girma, sai ta Wauka wayarta ta fara karatun alkur'ani a ciki.....

A daidai nan motar Shareff ta shigo gidan, a gajiye yake matu?a saboda yau yayi yawo ne sosai cikin wani katafaren aikin babban estate da companyn su ke aikin ginawa. Yana China aka fara aikin, tunda ya dawo kuma ciwo ya kwantar da shi bai samu zuwa ya duba ba sai yau. Kai tsaye sashensa ya nufa, mamaki ya kamashi ganin ko'ina tsaf an gyara, ga wani ?amshin turaren wuta na musamman na tashi ba irin wanda ya sani ba. Hatta da toilet Winsa tsaf yake sai ?amshi ke tashi, ya Wan saki huci wani kaso na gajiyarsa na raguwa dan shi mutumne mai tsaftar tsiya da kuma son tsafta. A gurguje ya zura jallabiya ya fesa turare ya fice massallacin anguwar tasu da ake ?o?ari tada salla....

Tun daga shigowarsa ta farko har fitarsa a idon Fadwa ne dake le?e ta window, taji matu?ar farin cikin ganin sashensa ya nufa ba sashen Anam ba. A ranta tace, (anya wannan amaryar kuwa ta cika amarya?) sai kuma ta bushe da dariya ranta fes, musamman data tuna sanda take cin nata amarcin yanda ya dinga nanan da ita kamar ?wai. Amma sai gashi yau harda fita aiki bai kuma tashi dawowa ba sai yanzu. Gaskiyarfa su aunty Malika haya?i ba nata baneba, dole ta kwantar da kai taga da mi shegiyar ta shigo, shima kuma ina ya dosa... Falonta ta sake kalla taga komai tsaf ga ?amshi na musamman irin wanda ta saka a sashensa na tashi, hakama jikinta babu wata makusa wando da rigar sun matu?ar amsarta. Ta sake sakin murmushi da Waukar sweet Winta mai ?amshi ta jefa baki ta koma cikin kujera ta Waura ?afa Waya kan Waya tana daukar Wan guntun bidiyo da zata poster a tiktok kodan ma?iya da suka tasota gaba da izgilin an mata kishiya a watanni biyar kacal.. Tana tsaka da editin Win bidiyon ya shigo falon da sallama. Da sauri ta fito daga tiktok Win tana ajiye wayar fuskarta da Wan murmushi tace,  Sannu da dawowa .
Sosai mamaki ya ?ara neman kashesa, dan kuwa ya jima baiga Fadwa cikin irin wannan tsaf Win ba ita da sashenta. Cikin Wan salo ta tashi tsaye tana faWin,  Soulmate wai mi kake kallo ne haka kamar ba?o a sashen? .
A karan farko ya Wan ware idanunsa a kanta da sakin guntun murmushi, kansa tsaye dan bai iya Soye-Soye ba yace,  Dama da gaske ne mata idan aka musu kishiya sunfi yin hankali da tattalin miji? .
Duk da maganar ta mata zafi sai ta dake, cikin murmushi ta matso kusa da shi ta rungumesa.  Haba Soulmate kamarya? Da bana tattalinka? . Hannayensa duka biyu yasa ya Wago fuskarta ya ri?e a tafin hanunsa, yayinda itama nata hannayen ke zagaye da shi sun manne da juna. Kallonta yake cikin ido, kaifinsu na sake narkar da ita a soyayyarsa da ?aunarsa harma da kishinsa mai tsanani, dan tasan mijinta irin mazan da mafi yawan mata basa kalla su kauda ido ne saboda abubuwa da yawa daya tara musamman miskilanci dake saka mafi yawan mutane shakkarsa har ita a karan kanta... A hankali ya hure idanunta, tai saurin rimtsewa ta sake buWewa cikin nasa da har yanzu suke a kanta.  Da gaske kin canja, haka nake so ki kasance mai yawan kula akan komai my love. Indai kika ri?e zaki mallaki Al-Mustapha a tafin hanunki cikin sau?i .
Wani irin shau?in daWi ne ya ratsata, ta sake rungumesa da jin kamar su dawwama a haka. Lallai kwallin idonka idona Win nan yayi, cikin ?an?anin lokaci ga aikinsa kai babu abinda zatace da su aunty Safarah sai ALLAH ya biyasu. A hankali ya janyeta a jikinsa, da sumbatar goshinta.  Bara naje naga ?anwarki itama, dan ina son na zauna daku yanzun nan .
Kanta ta gyaWa masa tana murmushin ya?e, bai sake cewa komaiba ya fice ransa na ?ara sanyi da canjawar tata......

Bayan ta idar da sallar

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login