Showing 99001 words to 102000 words out of 194140 words

Chapter 34 - BABU SO Miya kawo Kishi Book complete by M shakur.doc

M Shakur   

26 Oct 2025

3294

tana shafa kanta tai murmushi.  To kiyi ha?uri, zan samu Abbanku nai masa bayani yanda zai fahimceni, yanzu dai ki kwantarmin da hankalinki kinji .
Da sauri ta fiddo fuskarta dake cikin mayafi tana kallon Mom da jajayen idanunta da suka kumbura matu?a saboda kuka.  Mom dan ALLAH da gaske? . Hajiyar Sudan Da Mom suka haWa ido, murmushi sukayi, kafin Mom ta jinjina mata kanta  Da gaske mana. ba Baba ibrahim ma yace nanda wata uku indai da wata matsala zai Wauki mataki ba . Sake rungumeta tai tana jinjina kanta fuskarta na bayyanar da murmushin da tunda aka fara bada?alar auren nan ba'aga irinsaba a fuskarta. Cikin dabara hajiyar Sudan ta fita a Wakin, dan dama su kaWaine suka rage mutane duk sun fice kowa na tsoron ya rasa mota. Lallashinta Mom ta ?arayi, kafin itama ta mi?e cikin dabara da plan Win da suka haWa da hajiyar sudan.
Hajiyar Sudan Win ce ta le?o tai kiranta wai tazo taga wani abu, mi?ewa Mom Win tai tana gyarama Anam zama.  Kinga zauna ina zuwa . Ji Anam tai kamar dabara zasu mata, sai dai kafin tai wani yun?uri Mom Win har ta fice a Wakin, tun tana irga seconds harta koma minutes, ganinfa alamar mintuna kusan goma sun cika babu alamar motsi ma ya sakata mi?ewa da sauri hawaye na ciko mata ido. Tabbas babu kowa a falon, hakama sauran Wakunan zuwa kitchen, wasu irin zafafan hawaye ne suka silalo mata, ta dafe kujera saboda jiri dake neman Wibarta, da ?yar ta iya maida kanta bedroom Win da suka barta, ta zube a kan gadon hawayen na cigaba da sauka a guje dan bata da ?arfin yin kuka mai sauti.....

Gida ya koma tsitt, duk da sashen Fadwa har yanzu akwai wasu ?an uwan babanta uku na hanun damar Gwaggo halima da su Mommy basu da alamar barin gidan, sun zagaye Fadwa dake kuka suna ?ara mata fanfo dan ba'ace nasiha ba. A kallo Waya zaka tabbatar da taci kuka itama har ta godema ALLAH, dan hatta da muryarta ma ta dishe. Gaba Waya ji take Shareff Win ma ta gama tsanarsa, ko ganinsa bata sonyi shi da duk wanda ya shafesa. Tsoron mahaifintane kawai ya taka mata birki akan ?udirinta na barin gidan, amma batajin zata iya cigaba da rayuwa da Shareff ?ar?ashin inuwa guda da ma?iyarta, yarinyar datai matu?ar tsana a rayuwarta ace a yau itace kishiyarta, kishiyarta da zata iya shearing da mijinta abin sonta. Kai ina wannan ma maganar tatsuniyace, za kuma ta tabbatarma duniya cewar tatsuniyar ce...

Duk wannan hidima da akeyi ango Shareff na can gidansu gurfane gaban su Daddy suna sake masa nasiha da jaddada amanar matan nasa a hanunsa domin a yanzu matsayi guda suke amsawa a wajensa. Kuma su dukansu ?an uwansa ne na jini da basa fatan zuminci ya samu wani nakasu ko rauni a dalilin aurensu. Basu barsa ya baro gidan ba sai da ?an rakiyar amarya suka koma. Yay musu sallama ya fito. Babu sashen daya shiga, dan shima yasan baida wannan damar a yanzu. Ga kuma kansa na masa matu?ar ciwo ma na hayaniyar da aka sha ga kuma jikinsa da bawai ya gama dawowa dai-dai bane shima dama. Dauriyace kawai da ?arfin zuciya irin ta maza.
Duk yanda abokansa suka so masa rakkiya kamar auren Fadwa ?i yay, dole suka ha?ura suka gudu sai Fharhan ne kawai dazai jasa a mota dan shi bama zai iya driving Win ba. Da farko tsokanarsa ya dingayi, sai da yaga baya cikin good mood ne ya koma nasiha a garesa, dan kuwa dai shi Win shaidane akan abinda Shareff yake Soyewa a zuciyarsa tsahon shekaru, sai dai ko'a yanzun ma bai nuna masa yama fahimcesa ba yadai bashi shawarwari kawai. Har suka iso bai dai ce komai ba, sai da zai fita ne yace masa  Thanks a ta?aice. Da kallo kawai Fharhan ya bisa, sai kuma ya girgiza kansa yana murmushi.

Kai tsaye sashensa ya wuce duk da yanada tabbacin zuwa yanzu babu kowa a gidan, ya zube cikin kujera yana furzar da huci mai zafi lokacin da yake kai bayansa ga kujerar. Ya lumshe idanunsa da yake jin sun masa matu?ar nauyi. Kusan mintuna goma ya Wauka a wajen yana kokawa da abinda zuciyarsa ke sa?a masa, kafin ya mi?e ya nufi bedroom Winsa. Wanka ne a ransa, dan haka bai zauna ba ya zame kayan jikinsa ya shige bathroom. Koda ya fito jikinsa kawai ya tsane ya zura jallabiya yasa turare kaWan. Hakkinsa ne ya duba kowaccensu, duk da kuwa tunda Fadwa ta dawo gidan ta?i yarda su haWu. Sashenta ya fara zuwa batare da tunanin zai samu kowa ba. Turus ya Wanyi da mamaki, hatta fuskarsa sai da ta nuna dan bai zaton samun kowa ba. Fadwa da ke kwance ta Wora kanta saman cinyar aunty Malika tai masa kallo Waya ta kauda kanta tana jan siririn tsaki ciki-ciki yanda bazaiji ba. Kallonta yake amma ta?i yarda su haWa ido, ya Wan girgiza kansa kawai. Komai baice ba ya fito a falon dan ko sallamarsa babu wanda ya amsa a cikinsu, sai kuma binsa suke da kallon banza....
 Lallai wannan mijin naki ya cika Wan iska Fadwa. Yanzu muna amtsayin ?an uwan uwarsa amma yay mana wannan kallon banzar babu ko gaisuwa ya fice .
 Ke ko ya zai gaishemu kansa na haya?in asiri Safarah. Ai bayin kansa bane, dole fa su Aunty Nafi (Mommy) sai sun tashi tsaye dan Shareff ya shiga kaidun waWannan mutanen wlhy .
Kuka Fadwa ta sake rushewa da shi tana kiran ta shiga uku. Cikin zafin rai wadda batace komaiba tun Wazun ta daka mata tsawa.  A gidan ubanwa kika shiga ukun? Idan ta?amarsu asiri da tsubbu gaban iyayen gidansu sukazo. Har miye su? Mi akai akayi wannan ?ar yarinyar da bata wuce ki fetota a hancinki da makirci kawai ba. Danni banga abin Sata lokaci agareta ba balle kuWi na neman asiri. Wannan ya?in da kanki zakiyisa in har kin cika ke Win jinin baba yalwa ce (Kakarsu data haifi mahaigiyar Mommy, Gwaggo, mahaifin Fadwa, mahaifiyar Bibah).
 Aunty Lawusa dolene nai kuka, wlhy shima na tsanesa, bana son ganinsa munafiki ne .
Yanda take maganar tana kuka yasa Aunty Malika sake jawota jikinta ta rungumeta. Kuka ta sake fashewa da shi.  Aunty yanzu fa zuwa zai ya kwana da ita, shike nan sun rabani da mijina.....
 Basu isa rabaki da mijinki ba, ki kuma kwantar da hankalinki shi bai isa kusantarta ba, bama a yau ba har abada, yanda ta shigo haka zata bar miki gida sai dai ta koma ta cigaba da rabama abokan shashancin nata a ?asar data fito .
?agowa Fadwa tai tana girgiza kai,  Aunty baki san waye Shareff bane, wlhy sam baida ha?uri akan mace, ko faWa yay da ita zai iya neman biyan bu?atarsa shi babu ruwansa .
Dariya aunty Lawusa tayi sai kuma ta haWe fuska.  Malama ki mana shiru haka, idan shi hrj ne ?arshen dai maitar mace kenan ko? To bai isa tarayya da yarinyar can ba har abada tunda ya taka abun can da ?afafunsa .
Sosai Fadwa ta zaro idanu  Aunty wane abu wai? . A tare suka sanya mata dariya, aunty Malika ta fiddo ?ar kwalba a jikkarta har guda 2. Ba kinga nayi turaren wannan ba Wazun? Na kuma barbaWe ?ofar falonki da wannan yanzun? . Kanta ta jinjina mata. Ta dafa kafaWarta tana murmushi, to wannan da kike gani sunansu *Wan kaWafi da ni kaWai ce mace* mu dukanmu nan babu wacce bata aiki da shi a gidanta, kuma munga biyan bu?ata shiyyasa kema muka amso miki, dan haka ki kwantar da hankalinki indai wannan yarinyar ce da ?afafunta zata bar miki gidanki, ko zasu kwana manne da juna wani abu bazai taSa shiga tsakaninsu ba .
 Ni wlhy ko gadon ma bana ?aunar su haWa aunty, kai ko hanunta bana son ya taSa ri?ewa a gidan nan .
 Wannan duk mai sau?i ne, kedai kawai ki saki bakin aljihu, dan yanzu babu boka babu malam maganin mata sune ke ?watar mace, shiyyasa mukayo miki haWinsu gasu nan na musamman yanzu haka ma Hajarah zata taho miki da wasu daga Niger, Fadwa sai kin koma juya Al-Mustapha inda kike so, balle ke ma da kika gama morewa da samun mabu?aci, ta wannan hanyar zaki banbance masa tsakanin aya da tsakkuwa ki kuma dam?e abunki dan dama naki ne shi kaWai. Tun farko su Aunty (gwagg halima da Mommy) sunyi sakaci ai da basu haWaki da haWi na musamman ba kafin aure da Shareff bai taSa kallon wata mace ba, kai auren nan ma da bai sai sun wahal da kansu ba da kansa zai bijire wlhy. Amma ko yanzu bata Saci ba muna tsaye kanki .
Fuskar Fadwa ta washe da murmushi, ta rungume auntys Win nata cike da farin ciki, jitai gaba Waya duk wata damuwarta tama gushe, dan tayi imani da duk abinda suka faWa tunda ita Win shaidace akan yanda suke juya gidansu da mazajensu duk da sunada kishiya, aunty Malika ma su uku ne amma idan kaga yanda mijinsu ke rawar kai a kanta saika Wauka ita Waya garesa ko kuma amarya, sai dai itace ta tsakkiya........
'



_ZAFAFA BIYAR_

*_INAYAH_*
_MamuhGee_

*_GURBIN IDO_*
_Safiya Huguma_

*_SANADIN LABARINA_*
_Hafsat Rano_

*_FARHATAL QALB_*
_(Miss Xoxo)_

*_BABU SO_*
_Billyn Abdul_

_*Littafi daya 300*_
*_Littafi biyu 400_*
*_Littafi uku 500_*
*_Littafi hudu 700_*
*_Littafi biyar 1k_*


YADDA ZAKU BIYA KUDIN BOOKS=?G?
ZENITH BANK
HAFSAT UMAR KABIR
2270637070

SEKU TURA SHEDAR BIYA TA:
07040727902

IDAN KUMA KATI NE SEKU TURAWA=?G?
09134848107


*_ALLAH ka gafartama iyayenmu=?-?=?O? [11/4, 12:39 PM] Marsy=??: *_Typing=???_*




*_d'
=?%?BABU SO....!!d'
=?%?_*
_(Miya kawo kishi?)_



*_Bilyn Abdull ce>??
*_BABU SO=?I?
https://arewabooks.com/book?id=63447a616580db4ec203d718


*_40_*



...........Ya jima tsaye a ?ofar sashen tamkar mai nazari, kafin ya Waura hanunsa akan handle Win ya murWa a hankali. ?amshi dai da aka sani da sashen kowace amarya ne ya fara tarbarsa, ya shiga da sallama kan lips Winsa idonsa na zagayawa kan komai na falon. Ya turo numfashi mai Wan ?arfi ta hancinsa, cikin tafiya kamar mai irga steps ya nufi bedroom Win da yake saka ran samunta, dama 3bedrooms ne a sashen iri Waya dana Fadwa ne, sai kitchen, store, falo, bedrooms biyu suna facing juna a corridor guda, Waya na a can gefe kusa da dining alamar dai na ba?ine. Nan Win ma dai sai da yay Wan jimm sannan ya tura ?ofar, babu kowa, sai dai shima yasha kaya tsaff. Maidawa yay ya rufe, Wayan ya buWe.
Kwance take ta dun?ule waje Waya, tare da lulluSe duka jikinta da bargo. Hawaye take sosai ga rawar sanyi alamar zazzaSine a jikinta. Ya Wau tsahon minti uku yana kallonta duk da ba fuskarta ce a buWe ba kafin ya cigaba da takawa cikin Wakin sosai fuskarsa a tsume har yanzu da takaicin su aunty Lawusa, dan ma baiji abinda suke shiryama Fadwan ba kenan..
Isowarsa gab da gadon ya bashi damar jin yanda take sauke ajiyar zuciya a jajjere har tanayi kamar zata shiWe. Sai kuma rawar sanyin da takeyi har yana iya ganin kaWawar jikinta duk da a lulluSe take. Hannu ya kai ya yaye bargon baki Waya, hucin zafi sosai ya bugesa.....
 Shiii!! wayyo sanyi-sanyi.... ta faWa tana ?o?arin ri?o bargon da ya janye Win, bai bata damar yin hakan ba, ya kai hanunsa na dama saman goshinta. Sosai kan nata ma ya Wauki zafi. Zumbur ta mi?e, dan sai yanzune ?amshin turarensa ya kai ga hancinta, gaba Waya tama shafa'a da inda take. Tai saurin gyara glass Winta da ya sirranta kumbiri da jaan da idonta sukai tana ja da baya...
 Kina tunanin hakan da kika zaSama kanki shine maslaha? Duba yanda jikinki yay zafi, idanunki suka kumbura saboda kukan da bazai miki amfani ba bayan kin san hakan a gareki matsala ce babba. Garama ki nutsu domin kukanki da borinki bazai canja komai ba .
Wani irin kuka ne ya kufce mata na takaici da ?ara jin zafinsa. Yaja siririn tsaki da juyawa ya fice a Wakin. Fillo ta Wauka ta wurgama bayansa duk da ya riga ya fita sai ya samu ?ofa, ta ?ara Waukar wani ta jefa. Sai da ta jefa uku sannan ta zame ta kwanta tana cigaba da kukanta da ita kanta ta gaji da yinsa. Kusan mintuna bakwai ya dawo, akan fillos Win data wuwwulo ya fara sauke idanunsa, ya Wan girgiza kansa kawai ya tsallakesu. Cup Win da Wauke da tea ya ajiye tare da magani, batare da yace mata komai ba ya sake fita, bai jimaba ya dawo da goran ruwa.
 Tashi zaune ya faWa cikin bada umarni, dan yasan idan yay mata laku-laku bayin yanda yake so zatai ba. A yanzu Win ma duk da a yanda yay maganar sai da ya sake maimaita mata a Wan tsawace sannan ta tashi. Da kansa ya gyara mata filo jikin fuskar gadon ya kuma taimaka mata ta jingina da ?yau. Kusa da ita ya zauna yana mai kallonta tamkar mai nazari. Ita dai ta?i yarda ko sau Waya ta kallesa. Numfashi ya Wan furzar da Wakko kofin shayin ya mi?a mata. Cikin Washewar muryarta tace,  Ni na ?oshi .
A karon farko ya saki guntun murmushi dan shi dariya ma take bashi, yana dannewa ne kawai. Ya Wan rufe idonsa ya sake buWewa a kanta.  Shi borin naki ya shafi har cikinki da lafiyarki kenan? . Ya faWa cikin sau?a?a muryarsa har yanzu da murmushi akan fuskarsa. Baki ta tura gaba da ?o?arin zamewa zata sake kwanciya ya ri?ota. Son zame jikinta take amma ya hana hakan, sai ma jawota da yay gaba Waya ta dawo jikinsa. Tsuma jikinta ya farayi, murya na rawa tace,  Nidai ka sakeni bana so .
 An gaya miki nima ina so ne? .
Yay maganar a hankali cikin kunenta. Da sauri taso janye jikinta amma ya hana hakan, murmushin dake son sake kufce masa ya danne, ya Wakko cup Win shayin ya sake mi?a mata, Wago idanunta da suka cika da ?walla tai ta kallesa, ganin ganda yay kicin-kicin da fuska ta maidasu ?asa.  Bacci nake ji gashi kina Sata min lokaci .
So take ya fita ya barta dan haka ta amsa, ya ringa ya gama wucewa, dan haka ta kafa kofin a baki tai masa shan ruwa. Shi da kallonta kawai yake, ta mi?a masa kofin zata sake zamewa ta kwanta ya ri?ota. Zatai magana ya harareta, baki ta murguWa masa a kaikaice sai dai sarai ya ganta, baibi takanta ba ya Salla magani da ruwa ya bata. Tana gama sha bata yarda ta kallesa ba tai wuf ta kwanta tare da jan bargo ta rufe har saman kanta. Shima baice mata komai ba ya Wauka wayarsa yana dubawa. Sai da ya tabbatar barcinta yayi nisa sannan ya Wauka kofin data sha tea Win ya fito bayan ya kashe mata wuta....
A hankali ta sauke ajiyar zuciya dan likimo dama tayi ba barcin take ba. Ta Wanji ?arfin jikinta dama akwai yunwa tare da ita, sai dai duk da hakan jiri na Wan Wibarta kaWan-kaWan. ?ofar ta tashi ta sakama key sannan ta cire kayan jikinta ta saka masu sau?in nauyi, toilet ta shiga tayo alwalar kwanciya ta dawo ta haye gadon dajan bargon ta ?udundune dan har yanzu sanyin bai gama sakinta ba.

Daga shi har ita makara sallar asuba sukai, haka ya sashi yin salla a gida, yana kuma idarwa ya koma ya kwanta kamar yanda itama a nata Sangaren kwanciyar ta sakeyi. Barcine cike da idonta, da alama maganin daya bata yana saka barci.
?arfe kusan sha Waya ta farka. Alhmdllhi babu zazzaSin hakama ciwon kan. Sai dai jikinta babu ?arfi kamar yanda zuciyarta babu daWi. ?akin ta gama ?arema kallo da yaba ?o?arin iyayenta duk da batajin zatai tsahon zangon zama a wannan gidan. Ta wuce toilet tana sake tabbatarma kanta ta?aitaccen zama zatai. Da ruwa mai Wumi sosai tai wanka, koda ta fito har ta gama shiryawa babu motsin kowa, taci alwashin bazata ?untata kanta ba, ba kuma zata sake yarda tayi kuka ba zatai ya?in barin gidanne da ?arfin zuciya dana ?wanji, dan haka ta gyara gadonta sannan ta fito falo. Anan Win ma komai ya mata ?yau dan an saka kalar da tafi so ne a rayuwarta. Tai Wan murmushi tausayin iyayenta na ratsata, da sun sani basu wahal da kansu ba ma. Kitchen ta shiga shima ta ?are masa kallo har store dake cike da kayan abinci na gara. Ta shiga Wayan bedroom Win nan ma komai abin birgewa. Tunawa da wayarta data baro bedroom ya sata komawa, ta Wakko ta fito ta tuna bata shiga Wayan Wakin dake facing nata ba. Kanta tsaye ta shiga kamar ko'ina, tai turus da ganin wanda batai zaton gani ba a ciki. Zaune yake a bakin gadon da alama yanzu ma ya tashi a barci, buWe ?ofar ya sashi Wago idanunsa. Ita ta fara janye nata cike da basarwa taja baya da nufin maida ?ofar ta rufe tana Wan tsuke fuska da faWin  Good morning .

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login