Showing 33001 words to 36000 words out of 194140 words

Chapter 12 - BABU SO Miya kawo Kishi Book complete by M shakur.doc

M Shakur   

26 Oct 2025

3323

ya cigaba da rubuta musu maganain ya bama Yaseer da tun tambayar da yayma Anam Win ya shiga tunani.  Babu wani damuwa Yaseer murane kawai kuje a sai waWannan drugs Win tasha insha ALLAH fiver da headache Win zai sauka .
?? Godiya Yaseer yay masa da basa hannu sukai musabaha. Ya bisu da kallo lokacin da suke fita kansa a matu?ar Waure. Jiyay bazai iya ha?uriba ya Wauka wayarsa domin lalubo abokinsa dan tabbatarwa. A kiran farko dai ba'a Waga ba, duk da yasan daliline ya hana hakan sai ya kasa daurewa ya sake kira....
? ? ?  Ai harna fara tunanin bazaka Waukaba nai tracing naka ninazo inda kake .
? ? ? Daga can aka amsa da  Saikace wani Sarawo .
? ? Dariya Dr Jamal yay dakai hannu ya shafi gemunsa.  My Man ai baka da maraba da Sarawon da ake nema ruwa a jallo yau a wajena. Dan nasan bazan iya ha?uriba .
? ? ? ?  Ai dama koda yaushe kai ba ha?urinne da kai ba. Miya faru? .
? ??  Muje a hakan bani da ha?urin. Wai dama mutuniyar ta shigo Nigeria amma ko labari? .
? ? ? ? ? ?  Malam jeka kai tsaye kan maganarka waye mituniyar? Dan na kula kai baka gajiya da kwashe-kwashe .
? ?  Oh ALLAH shaidar da kai min kenan? To Anam nake nufi. Dan yanzu suka bar wajena ita da wani yaro Yaseer ya kawota a dubata .
? ? ? ? ? ?iff yayi kamar wanda ruwa ya cinye har Dr Jamal na tunanin kota yankene, wayar ya cire a kunnensa ya kalla, ganin yana online Win dai ya shiga faWin  Hello! hello! Bakajina ne? .
? ?? ?in! ?inn! kiran ya yanke, bai wani kawo komai a ransa ba ya ajiye wayar da tabbacin bayaji Winne, shawarar daya yanke a zuciyarsa na anjima zaije har gida kawai ya sashi ?in sake kira.

? ? ? ? ?? &&
??
? ??  To Alhmdllhi, indai banyi kuskure ba nan shine gidan . Yaseer ya faWa yana duban Anam da tunda suka baro asibiti ta kwantar da kanta jikin sit ta lumshe ido. Shiru bata motsa ba, yaWan le?a fuskarta yana murmushi da Wan bubbuga gefen kujerar. Idanun ta buWe a hankali ta kallesa. Kamar yanda yake mata murmushi itama saita Wan sakar masa mai kama da ya?e....
? ? ?  Nan ne ko? .
Ya faWa a hankali kamar mai raWa da narke mata idanusa. Janye nata tai daga garesa a Wan daburce ta kalli gate Win.  Nan ne, na gode sosai ALLAH ya bada ladan zuminci . Murmushi ya mata kawai ya buWe ya fita. Side Winta ya zagayo itama ya buWe mata.  Thanks . Ta faWa a hankali da ziro ?afarta ?asa zata fito idonta ya sauka akan Shareff da shima fitowarsa kenan daga gida hanunsa ri?e da key Win motarsa dake anan waje fake, ita sam bama ta lura da motar ba sai yanzu daya danna key tai ?ara. Ganin yanda ya kafeta da idanunsa ya sata yin ?asa da nata ta ?arasa fitowa gabanta na faWuwa. ?an baya tai kamar zata faWi saboda jiri Yaseer yay azamar kai hannu zai ri?ota, dafe motar tai da sauri ta tsaya da ?afafunta.  Ayya sorry Friend . Yaseer ya faWa a hankali yana janye hanunsa da bai kai ga taSata ba.
? ?? ?an satar kallon inda Shareff yake tai, yanzun kam zaune yake cikin motar sai dai ?afafunsa a waje yana danna waya tamkar bai san da wanzuwarsu a wajen ba.....
? ??  Wancan ba Yaya bane? .
Yaseer ya katseta yana fuskantar inda Shareff yake. Kanta kawai ta jinjina masa.  A to bara naje mu gaisa ko? . Nanma batace komai ba, ganin ya nufi inda Shareff Win yake ita kuma gashi kwanciya kawai take bu?ata, ga hararar daya mata sai kawai tai shigewarta gida...
? ? ? ?? Shiru gidan babu gittawar kowa. Ta nufi sashen Mom da tunanin ko barci suke. Nan Winma shiru har Wakin Mom ta le?a bata samu kowaba, kitchen ta nufa inda take Wan jin motsi. Iyami kawai ce tana ?o?arin Waura girkin rana. Gaisawa sukai kafin ta tambayi su Mom da hausarta da Iyami bawani fahimta take da ?yau ba. Iyami ta bata amsa da cewar dukansu sun fita harsu Gwaggo amma batasan ina suka tafi ba. Fitowa tai ta shige Waki ta kwanta, ko mintuna biyu bata cika ba aka buWe ?ofar, a tunaninta Iyami ce, sai dai kuma ?amshin turaren da taji ya sata buWe idanunta da sauri...
? ? ?? Ido suka haWa tai saurin janye nata ta maida ta rufe.
??  Tashi .
? Sake buWe idanun tai kamar zatai kuka, sai dai yanda yay kicin-kicin da fuska yasata kasa musa masa ta tashi zaunen. Hanyar ?ofa ya nuna mata. Saita waro idanunta da suka canja launi na mura ga ?walla a cikinsu.
? ?  Banda lafiya fa Yaya. Ina zanje? .
?? Ganin ya nufota ta mi?e da sauri hawaye na sakko mata saman kumatu. A falo ta kusa faWuwa saboda jirin dake Wibarta, a bazata taji tattausan hanunsa cikin nata. Gaba Wayansu sai da tsigar jikinsu ta tashi, sai dai babu wanda yay yun?urin cirewa musamman ita dake bu?atar taimako dama. A haka suka fito har waje, ya taimaka mata da kansa ta shiga mota sannan ya zagaya nasa mazaunin, tana sonyin magana tana jin shakka dan haka tai shiru, saima ta kwanta abinta jikin sit ta lumshe idanu..
? ? ?? Wani clinic ya kaita dan a dubata. Data sanar masa sunfaje asibiti wata muguwar harara daya wulla mata bata sake magana ba. Doctor ya rubuta musu magani fuskarsa Wauke da murmushi yake kallonsu da faWin,  To amarya ALLAH ya ?ara afuwa kafin biki .
? ?? Idanu taWan waro da kallon Shareff da shima kallonta yake, zatai magana ya harareta yana mi?ama doctor hannu.  Thanks you doctor .
? ??  No babu damuwa ango ALLAH ya ?ara lafiya sai ranar Waurin aure kuma .
? ? ? Shareff ya saki murmushi yana jinjina masa kai. Yanzu kam bama ta jira sun jera ba tai gaba da sauri, koda ya fito harta buWe mota ta shiga abinta. Sai da suka baro anguwar gaba Waya ya tsaya a wani babban pharmacy ya sayi magungunan da aka rubuta, ya kuma shiga gidan abincin dake gefen pharmacy Win yay mata takeaway. Duk batasan hidimar da yake ba saboda tunda suka baro asibitin barci ya Wauketa, dan haka batasan inda suka dosa ba har sai da suka iso. Gefen kujerar yaWan bubbuga, a hankali ta buWe idanunta, ganin har ya fita ta yun?ura ta tashi, fitowa tai tana dube-duben inda suke  Yaya MM ina ne kuma nan? . Bai tanka mataba, ya rufe inda ta fita yay gaba abinsa. ?ara bin gidan tai da kallo, dagani dai sabone dan duk ma ga botikan fenti nan a tsakar gidan da kayan aiki, gabanta ya shiga faWuwa, cikin zuciyarta take tambayar kanta (ina kuma ya kawota nan?).....
? ? ??  Idan kika bari na dawo nan ALLAH sai kinyi kuka .?
? ? Da ?yar ta iya Waga ?afa ta nufi inda yake, koda ya buWe ?ofar da key matsa mata yay ta fara shiga, ?amshin sabon fenti dana sabbin furnitures ya daki hancinta. Sosai falon yay mata matu?ar ?yau, danma ciwon kai ya hanata damar kallon komai da ?yau. Ganin tana neman kaiwa kwance ya dakatar da ita.  No tashi kici abinci kisha magani first .
? ? ??  Yaya banajin yunwa kadai ban maganin kawai .
? ??  Dole kici abinci, kin taSa ganin ansha magani ba'aci abinci ba .
Yanda yay maganar babu wasa yasata yin shiru. Ya buWe mata abincin tare da tura mata gabanta,  Kafin na fito ki tabbatar kinci . Da kallo kawai ta bisa harya shige ?ofar daya buWe..... Kusan mintuna goma sai gashi ya fito, ganin ya canja kaya yasa ta kasa ha?uri.  Yaya Shareff ina ne nan? .
? ? ? Batare daya kalleta ba yakai zaune cikin kujera da faWin,  Gidan ?an shan jini . Shiru tai, dan tasan ba?ar magana ya mata. ?agowa yay yaWan kalli abincin, ganin taci sai baice komaiba yaja ledan magungunan. Da kansa ya Salla ya bata, duk ta amsa tasha dan sam bata tsoron allura bare ?in magani. Ganin zata kwanta a kujerar ya sashi faWin,  Tashi kije ciki ki kwanta . Kallonsa tai kamar zatai magana sai kuma ta haWiye abunta ganin yanda kicin-kicin da fuska. Ya bita da kallo ta ?asan ido harta shige, Soyayyar ajiyar zuciya ya sauke tare da lumshe ido ya buWe yana furzar da Wan huci. Sai kuma ya mi?e ya fita.
? ? ? Gidan ya shiga zagayawa, dan jiya masu fenti suka ?arasa na katanga. Bai kuma samu shigowaba sai yanzu. Komai yayi masa yanda yake bu?ata, shi kansa ya yaba da gidan duk da shine ya zana abinsa companynsa kuma ya fidda kayan aikin ginashi. Yanzu amarya kawai gida yake bu?ata nanda kwanaki bakwai insha ALLAH. Motarsa ya nufa ya Wauka lap-top ya koma ciki. Haka kawai yake jin nishaWin zama a cikin gidan yau, saSanin ?an kwanakin nan da duk yake jin ransa a dagule, dan kayan sashen nasa ma sai da Mommy ta masa jan ido ya bada damar shirya masa su dan ita da kanta tai order Win komai tamkar itace mai aurar da macen ba namiji ba. Komai saida ta haWa masa. Tunda kuma aka shirya kayan baizo ya zauna kamar haka ba......
? ? Ring da wayarsa tai ya sashi katse aikin da yake famanyi a laptop Win ya Waga. A tausashe yace,  Mommy barka da rana . Daga can Mommy ta amsa masa da  Barka dai son kana ina ne? . ?an jimm yayi kafin yace  Mommy kina son ganina ne? .
? ? ?  Eh to kusan haka, amma idan zaka iya aika wani gidanka ya kai mana keys ma basai kazo ba. Dan gamu a hanya zamuje dasu gwaggo gidan, sannan Halima tai kirana ma danginmu na wajen baban Fadwa zasuzo da masu Company da zasu shirya kayanta su auna komai, shiyyasa muka yanke shawarar muzo muma Win kawai dan babu daWi dangin uba kawai ko? .
? ? ? ? Tun fara maganar tata zuciyarsa ke faman bugu da sauri, ya ture laptop Win cinyar tasa gefe, cikin dauriya da danne halin daya shiga yace,  Okay Mommy! kuna inane yanzu haka? .
? ? ??  Ai gamu ma mun shigo street Win gidan naka kamar dai in ban mantaba .
? ?? Goshinsa ya dafe yana ambaton  Ya ALLAH a hankali .
? ? ? ??  Mi kace? .
?  No Mommy, canai ALLAH ya kawoku lafiya ai inama gidan nima na shigo ganin aiki daga nan na Wan huta .
? ??  Kaji ja'iri, bama ka bari iyayen naka su kaika ganWoki muje biki .
? ? ?ar dariyar ya?e kawai ya mata da faWin,  Sai kun iso .

? ? ? ? Da sassarfa ya nufi hanyar bedroom Winsa. Ya duba Anam dake barci hankalinta kwance harda naWewa cikin lallausan duvet nashi dako shi bai taSa lulluSa da shi ba. Nufarta yay yakai hannu kamar zai tadata sai kuma ya fasa, ya Wan furzar da huci tare da dafe goshinsa yana ambaton sunan ALLAH. Ya tabbatar su Mommy suka ganta ya shiga uku, dan baima san kalar ?urar da zata iya tashi a family Win MD Shareff ba yau. Jin horn ya sashi sake ambaton  Ya ALLAH . Tare da fita a Wakin domin buWe musu tunda babu maigadi har yanzu sai zuwa gobe idan ALLAH ya kaimu yake saran Fharhan zai kawo shi.....

? ? ? ?? Tunda ya buWe musu gate bakin Mommy da Gwaggo ya sake washewa. Suma dai su Mom fuskarsu da murmushin jin daWin ganin yanda Wansu ya gina wannan gida dako ma?iyi ya gani zai yaba ko'a zuciyane.
? ? ?  Kai-kai! Anya kuwa Alhaji ?arami bazan dawo nan ba irin wannan gida haka? .
? ? Gwaggo ta faWa tana ri?e haSa dabin ko'ina da kallo. Murmushi yay mata da shafa kansa.  Indai bazaki dinga damuna da kwakwazonki ba sai na dawo dake . Dariya su Mom sukasa, yayinda Gwaggo tai masa da?uwa. Nanma murmushi yayi kawai. Da kansa yay musu jagora suka shiga ko'ina suna mai yabawa da masa addu'a, bakin Gwaggo da baya iya yin shiru tace,  Toni abinda ban ganeba anan, Alhaji ?arami yanaga sashe biyu, gidan kamar na zaman mace fiye da Waya! Kar dai kacemin kaima halin Kakanka da ubanka zakai tara mata? .
? ? ? Ganin duk su Mom sun juyo suna kallonsa, har fuskar Mommy ta sauya ya sashi Wan hararar Gwaggo ta ?asan ido.  Kai tsohuwarnan kedai bakinki bai iya shiru, kawai dan mutum yayi wadataccen waje a gidansa sai yazam na aure? Nayine saboda ke in kinzo kwaWayin jar miya .
? ? ? ? Dariya su Aunty Amarya suka sanya. Mommy ma ta Wan saki fuska tana murmushi dan tun farkon fara ginin gidan da tazo ta gani ta masa irin wannan maganar ganin sashe biyu da nasa na uku, amma sai yace yayine kawai saboda ba?i. Haka kawai zuciyarta ta?i aminta da shi taita masa bin.....
? ? ??  To shikenan muje ka kaimu naka sashen muga namai gida .
?? Gwaggo ta katse mata tunani. Gabansane ya faWi, zaiyi magana Gwaggo ta nufi ?ofar sashen da basu shiganba wanda tabbacin nasan ne, itama Mommy saita take mata baya. Hakan yasa dole su Mom ma binsu. Da ?arfi ya rumtse hanunsa da cije lip Winsa. Ganin har Gwaggo ta shige yay saurin bin bayansu shima dan ya tabbata target Winta na biyu shine bedroom Winsa. Kamar yanda yay hasashen kuwa hakane. Dan ko falo bama tagama nutsuwa ta ganiba ta nufi ?ofar bedroom acewarta da nan zata fara a sashen. Shigowarsa tayi dai-dai da Waura hanunta a handle Win ?ofar.............
'

? ? *_=?F??-?_*
? ? ?

_ZAFAFA BIYAR_

*_INAYAH_*
_MamuhGee_

*_GURBIN IDO_*
_Safiya Huguma_

*_SANADIN LABARINA_*
_Hafsat Rano_

*_FARHATAL QALB_*
_(Miss Xoxo)_

*_BABU SO_*
_Billyn Abdul_

_*Littafi daya 300*_
*_Littafi biyu 400_*
*_Littafi uku 500_*
*_Littafi hudu 700_*
*_Littafi biyar 1k_*


YADDA ZAKU BIYA KUDIN BOOKS=?G?
ZENITH BANK
HAFSAT UMAR KABIR
2270637070

SEKU TURA SHEDAR BIYA TA:
07040727902

IDAN KUMA KATI NE SEKU TURAWA=?G?
09134848107

*_ALLAH ka gafartama iyayenmu_*=?-?=?O? [10/14, 6:15 PM] Marsy=??: *_Typing=???_*




*_d'
=?%?BABU SO....!!d'
=?%?_*
_(Miya kawo kishi?)_



*_Bilyn Abdull ce>??



*_11_*


.......?in! ?inn!! Horn dake nuna alamar isowar dangin amarya Fadwa ya saka Gwaggo juyowa baki a washe tana faWin,  A to ga masu ganin gidan nan ma sun iso ai? Kai Alhaji ?arami muje ka buWe musu ?ofa Win saina tarbesu ai ko .
? ? ? A hankali ya lumshe idanunsa da sauke Soyayyar ajiyar zuciya. Mommy ma bin bayan Gwaggo tayi, suma su Mom sai suka bisu kawai dan abu kaWan zai iya jawo Gwaggo taita surutu. Har zai bisu ya dawo da baya, zuciyarsace ta bashi shawaran ya sakama ?ofar key, dan haka ya kulle da sauri ya fidda key Win Wakin a cikin keys ya saka aljihu sannan yabi bayansu...
? ? ? ?
? ? ?? Mota uku ce a jere kai kace jeren kayan sukazo. Motar farko Fadwa ce ta fara fitowa a ciki, sai ?awayenta uku. Ta biyu kuma ?annen babanta ne su biyu da cousin Winta biyu suma dai duk masu aure ne. Sai aminiyar Gwaggo Haliman. Motar ?arshe babban yayan Fadwa sauran kuma ?an kamfanin da zasuyi aikinne dan motarma akwai tambarin kamfanin. Cikin mutunta juna aka gaisa tunda dama akwai ala?a, kafin su Wunguma gaba Waya zuwa can. Fadwa sai satar kallon Shareff take amma yayi kicin-kicin kamar ma bai ganta ba. Dama tun waccan ranar ko kiransa tai baya Wagawa, idan tai masa magana koda yana a online kuwa ko buWewama bayayi. Tabi duk hanyar daya dace su sasanta amma ya?i kulata dan yayi alwashin koya mata hankali a wannan karon.
? ?? Ko'ina sai da suka shiga kowa na yabawa dan gida kam yayi sai dai ma?iyi. Ma'aikatan kamfanin da zasu saka kayan kuwa nata faman gwaje-gwajensu tunda dama amarya ta gama zaSar wanda take bu?ata tun a gida. Zare jikinsa yay ya koma sashensa batare daya amsa tambaya ko Waya ba akan Wayan sashen dasu Gwaggo sukai magana suma. Shi dariya ma suke bashi da mamaki, ina ruwansu da sashen to tunda basu suka basa kuWin ginin ba, sashen dama ko ?arasa masa ayyuka ?ananu ba'aiba ya tsolema kowa ido.
? ? Baifi mintuna biyar da shigowa ba Fadwa ta biyo bayansa. Bai nuna alamar yasan da shigowar tata ba. Duk da shariyar tasa ta sosa ranta sai ta shanye ta shiga yaba yanda sashen nasa yay matu?ar ?yau shima. Yanda tsarin ya kasance na black and milk da ratsin ash ya matu?ar ?ayatarwa.
? ? ?  Soulmate! .
Ta kira sunansa a hankali tana kaiwa zaune kusa da shi. Bai amsa ba, bai kuma Wago ya dubeta ba yanata aikinsa kamar yanda ta samesa. Murmushin takaici ta Wanyi tana kallonsa, ta lumshe ido ta buWe akansa zuciyarta na raya mata abubuwa masu yawa dan ba ?aramin haWin kayan mata tasha ba. Sake matsawa tai jikinsa a kasalance ta Waura kanta a shoulder Winsa ta saki kuka.
? ? ? Cak ya tsaya da aikin da yakeyi, yaja numfashi ya fesar yana mai rufe idonsa da buWewa a lokaci guda.....
? ? ? ? ?  Dan ALLAH kayi ha?uri ka daina fushi dani haka nan Yaya Al-Mustapha. Karka manta kwanaki takwas kacal ya rage mu zama abu guda, ina bu?atar ganin murmushi a fuskokinmu yayinda jama'a zasu fara taruwa dominmu daga gobe. Naji nayi laifi kuma na amsa na kuma bada ha?uri bazan sake ba mijina .
? ? ? Kalamanta sun Wan saka masa sassauci, sai dai baida alamar cewa wani abu a zahiri. Kanta ta Wago daga kafaWarsa tana kallonsa idanunta na rige-rigen matso

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login