Showing 21001 words to 24000 words out of 194140 words

Chapter 8 - BABU SO Miya kawo Kishi Book complete by M shakur.doc

M Shakur   

26 Oct 2025

3317

Ko gama dai-daita parking baiyiba ta fita dan mutanen gidan duk suna tsakargida tsaitsaye Gwaggo da Mommy ne kawai babu sai irin su Fawwaz da sunyi barci tuni basu san abinda akeyiba. Aysha ce ta taho da gudu suka rungume juna, sai kuma ta saketa taje ta rungume aunty amarya da Mom. Su Daddy da tuni Aysha ta kirasu suka dawo gida zaman jiran isowarsu suma ajiyar zuciya kawai suke saukewa..
? ? ? Mom dake shafa kanta da murmushi tace,  Kukan ya isa haka mana mamana. Tunda kuma an dawo gida sai muce Alhmdllhi. Jeki gaida iyayenki .
? ? Babu musu ta saki Mom tana share hawaye ta nufi su Abba. Gaishesu tai hawaye na sake silalo mata, abinka ga ?an boko kasa daurewa Daddy yay sai da ya ringumeta.  Haba Mamana ina kika shige haka duk kin tada mana hankali . Ya faWa yana mai Wagota a jikinsa. Murmushi tai tana share hawayen da suka ?i tsayawa.  Daddy na kasa ganewane, idan na tsaida masu keke Winnan sai suce basu gane yanda nake faWa musu gidan ba . Tausayinta sosai ya ?ara kamashi, kanta Abba ya shafa yana murmushi.  Dole ki dage ki koya hausa a zaman nan Mamana, dan rashin iyawan ya taka rawar gani cikin accident Win nan .
? ? ?  A'a Abba dan ALLAH ni zan koma? Malaysia .
? ?  Tsit gurin yay babu wanda ya iya cemata komai. Sai Shareff ne ya wani taSe baki da barin wajen ko uffan baicema kowaba balle bayanin yanda ya samota dan a matu?ar gajiye yake ga ciwon kan nasama zazzaSi yake neman komawa. Daddy ya kashe shirun wajen da faWin,  Kuje ciki tai wanka taci abinci dan tana bu?atar kwanciya da wuri. Mamana mayi magana da safe .
? ? Badan tasoba tabi Mom dan bata iya musu ba kuma. Duk da yanda Aysha ke tsoron faWan Mom haka tabi Anam sashen Mom da ?udirin su kwana tare, dan jitake kamar kafin safiya za'a ?ara cemusu ba'a gantaba ta sake Sata.
??
?? Washe gari tunkan ma Anam ta kira Abie Winta ta sanar masa Daddy ya kirasa sukai magana. Yayma Shareff kuma faWa sosai kamar zai ari baki. Daga ?arshe ya kafa masa dokar hukuncinsa shine kai Anam wajen aiki kullum ya kuma Wakkota. Idan ko wata matsala ta sake shigowa akan Anam to lallai ya kuka da kansa dan sai ya matu?ar Sata masa rai a gidan.
? ? ? Shi dai Shareff Win baice komai ba akan hukuncin. Sai Mommy ce tace sam bata yardaba Wanta ba driver bane ba. Ko kallonta Daddy baiba, ya dai tabbatar mata idan Shareff ya isa ya?i bin umarninsa.
? ? ?? Ai wannan magana ta dagula ran Mommy a safiyarnan. Dan tata masifa ita da Gwaggo data fito tana goya mata baya. Daga Daddy har Abba babu wanda ya sake tofa tasa dan sukam dai yanzu sai dai su kalla Gwaggo kawai tunda sun fahimci bata ?aunar zaman lafiyarsu da Wan uwansu, Halima ce kawai ta kasa fahimta sun kuma barta wataran zata gane da kanta musamman da suka san idan akai auren nan na Fadwa da Shareff.

? ? ? ? &&&&

? Duk yanda Mommy taso hana Shareff Waukar Anam hakan bai yuwuba. Dan shi dai ha?uri kawai ya bata da nuna mata illar fushin mahaifinsa a garesa. Ya ro?eta ta kwantar da hankalinta a hankali zai janye jikinsa ya samama Anam Win driver kowa ma ya huta. Wannan magana tashi ce taWan kwantar mata da hankali ta maida kanta ga hidimar shirye-shiryen bikinsa.
? ? ? Daga Sangaren Anam ma taci uban borinta akan malaysia zata koma ta fasa hidimar ?asar su Mamie suka lallasheta da tabbatar mata cewar idan sukazo bikin Shareff zasu san abinyi. Hakanne yaWan kwantar mata da hankali ta zauna zaman jiran lissafin kwanakin bikin. Yayinda ta cigaba dabin Shareff Win a takure. Shike kaita shike Wakkota, daga gaisuwa babu abinda ke haWasu sai harara. Ita kuma tata tura baki kenan da Waure fuska ita a dole haushinsa takeji duk da bata da ri?o sam wannan karon dai ta ri?e.

? ? ? ? ?? Yau a gurguje yay shirin tun 7 ma batai ba ya fito saboda wani babban uzirin dake gabansa a office Win. Ga ba?i zaiyi akan wani babban project da suke saran samu insha ALLAH. A tsaitsaye ya shiga sashen Mommy suka gaisa koma shayin bai zaman shaba yau dan yaran kansu duk suna Waki basu gama shiri ba. Baije sashen Gwaggo ba dan ya gaji da mitarta akan Waukar Anam da yake yasan zata Sata masa lokaci. Aunty Amarya ma a tsaitsaye suka gaisa ya nufi sashen Mom. Bayan sun gaisa da Mom Win cikin raba ido da kallon ko'ina na falon yace,  Mom tana ina zan makara? .
? ? ? Da mamaki Mom Win ke kallonsa.  Wai kana nufin Anam? .
? ? Kansa ya jinjina mata.  Eh Mom, yau zan fita da wuri inada uziri shiyyasa na sanar mata tun Wazun ta shirya da wuri .
? ? ?  Tab Wi, to aiko banama zaton ta tashi a barci Babana. Ni kuma ban saniba ai da na tadata ta shirya .
? ? ? ? Cikin Sacin rai ya Wan sake duban agogonsa da rumtse idanunsa. Ganin Mom ta nufi Wakin yaja Wan siririn tsoki.  Mom bara naje idan Khalel zai fita su taho tare inada meeting ne mai muhimmanci .
? ? ?  To bara na tasheta dan nasan shima Win gab yake da fitowa kuwa .
?? Komai baice ba ya juya ya fita.
? ? ? ?? Ba ?aramin jan ido Mom taima Anam ba kafin ta tashi. A gurguje tai shiri saboda Khalel daya le?o ya mata gargaWi. Tasan halinsa shima ba mutunci ya cikaba shiyyasa tai ?o?arin shiryawa aWan gurguje tanata kun?uni dan barcin bai ishetaba. Tsaf ta shirya cikin kayan NYSE kamar koyaushe, sun mata cif kamar ka saceta ka gudu, ?aramin baby hijjab tasa yau. Tayi ?yau sosai sai zuba ?amshi take mai daWi. Khalel da gaba Waya yake ?age da fitowar tata hanata zaman shan tea Win da Mom ta haWa mata yayi.
? ??  Mom Please ki barta tasha a hanya ko a office Win, ALLAH idan na makara Yaya zaimin faWa duk da shine yace na Wauketa, gashi meeting Win nan inada ala?a dashi nima.
? ? ?  Amma Khalel ta fita bata karyaba? Bayan kasan bako wane abinci take iyaci ba. Kai da Shareff Win duk wutar ciki tamuku yawane kawai, amma duka ?arfe nawane yanzu Win? An faWa muku kowane zai dinga iya uban sakkonku da aiki kamar matching? .
? ?  Mom bazaki ganeba wlhy. Please ki barta nidai .
?? Kafinma Mom ta sake magana Anam tace,  Kibari zansha a can Win Mom kinsan masifar wancan mutumin tafi ta Yah Khaleel . Murmushi kawai Mom din tayi yayinda Khaleel ke hararta.

? ? ?? Sosai Khalel ya zumbuWa gudu a hanya, lokacin da suka isa wajen aikin nata har bakwai da rabi ta kusa gotawa. Sai dai sau?insa ma babu nisa mai yawa da company Winsu dan duk titi Waya ne. Baki ta taSe ganin yanda duk Khalel yabi ya damu kansa tunda suka taho yake mata masifa a mota wai idan tace lalaci zatai to zata dinga hawo motar kasuwa kuwa shi dai baza'a dinga sashi ya jirata ba. Ita dai komai batace ba sai faman Sata fuska dai takeyi tana cin inibi Winta data taho da shi daga gida da buga game a waya har suka iso.
? ? ?  Kije idan an fita break zan kawo miki abinci .
? ?? Sosai ta waro idanu waje.  Har ?arfe nawa kenan Yah Khaleel? .
? ? ?? Harararta yay yana ?o?arin jan murfin data ri?e zai rufe.  Lokacin zuhur mana .
? ?  Haba Yah Khaleel one fa kenan? Kaga ?ilama yunwa ya halakani kawai .
? ? Dariya ta bashi amma sai baiyiba.  Naji zan ro?a Ya Shareff idan an tashi meeting zanyi squeezing time na kawo miki . Kafia tace komai yaja motarsa yay gaba. Tabi motar da kallo tana tura baki gaba.

? ? ? ?? Kamarko yanda yay al?awarin ya cika. Dan wajen sha Waya aka kawo mata sa?o. Koda ta buWe sai taci karo da takeaway na abincin da take tsananin so. DaWin da taji ya sata tura masa text message na godiya, dan hakan tamkar tarbiyyar su Mamie ne a gareta, indai an mata alkairi komin ?an?antarsa sai tayi godiya harma da addu'a.
? ? ? ? Sa?onta ya shigo wayar Khaleel ne a dai-dai sanda wayar ke a hanun Shareff. Yazo nuna masa hoton wani zane da aka turo masa daga lagos sai kira ya shigo masa a Waya wayarsa, bazai iya Waukar wayar a gaban Shareff ba shine ya fita. Baiyi niyyar buWe sa?onba, amma ganin sunan daya turo sa?on ya sashi buWewa. Shiru yay na wasu sakkani yana kallon sa?on tamkar mai bitar karatunsa, sai faman cizar lip yake, sallamar Khaleel ta sashi danne sa?on ya aunashi a delete gaba Waya. Wayar ya mi?ama Khaleel batare daya kallesa ba.  Kaje da shi zamuyi magana daga baya kawai .
? ? ? ? ?an jimm Khaleel yay yana kallonsa, dan sanin maganar tasu muhimmiyace, hasalima shine ya damesa da kira tun Wazun akan yazo duk da yasan suna meeting ne. Amma kuma sai bai kawo komai a ransaba yace,  Okay Yaya. To koma dai na tura maka shi kawai saika sake nazari kafin? .
? ? ? ??  Okay yayi .
Ya faWa a ta?aice kawai. Kasancewar shima Khaleel Win miskilin kansa ne sai bai sake tofa komaiba ya mi?e ya fita abinsa. Haka kawai ya samu kansa da binsa da harara harya fice. Tsaki yaja da rumtse ido kamar irin mai takaicin kansa Win nan. Ya sake jan tsaki ya mi?e gaba Waya yabar table Win. Can jikin ?aton window da aka ?awata office Win da shi wanda ake hango har titi da cikin compound Win company Win kasancewar a saman upstairs office Winsa yake yaje ya tsaya. Ya jima wajen a tsaye hannayensa duka a aljihu yana kallon kaikawon mutane daga titi zuwa cikin company Win...

? ? ?? Da lokacin tashi yay addu'a tai tayi ALLAH yasa Khaleel zai dawo Waukarta, har kiransa tayi dan taji sai dai bata samesaba network ya hana. Tun shigowar motarsa wajen tasan addu'arta bataci ba. ?an duban Yaseer abokin aikinta kuma shima Wan hidimar ?asa ne dake gefenta tai a sanyaye. Ya sakar mata murmushi dabinta da ?ya?yawan kallon da yake hanata sakewa da shi.  Ga Yayana yazo bye .
? ?? Manyan idanunsa ya lumshe da sake buWewa a kanta. Shima ya mi?e har lokacin idonsa a kanta.  Haba dai Friend haka ake Friendship Win anama juna rowan dangi? Kamata yay kice muje na gaida Yayanmu ai ko? Kullum sai dai naga yazo Waukarki baki taSa gayyata ta na gaisar da shi ba .
? ? ? Murmushi kawai tai batare da tace komaiba. Ganin tayi gaba yay saurin bin bayanta har sai da tafiyarsu ta dai-daita. Kasancewar tinted glass ne yasa Yaseer knocking duk da sarai yasan wanda yake ciki ya gansu. Shiru babu alamar za'a sauke ya ?ara knocking fuskarsa faWaWe da murmushi. Zai ?ara na uku Anam ta girgiza masa kai a hankali, dama abinda ta gudar masa kenan shiyyasa taso hanashi tun farko. Tana ?o?arin buWe baki ta bashi ha?uri aka sauke glass Win a hankali.
? ? ? ? ? Kallon daya watsa mata ya sata kauda kanta tana taSe baki, ?ara Waure fuska yay da duban Yaseer daketa faman shafar ?eya yana murmushi.... Kafinma yace wani abu Yaseer Win yay saurin faWin,  Good afternoon Yayanmu .
? ? ?? Kamar bazai amsaba sai kuma ya mi?a masa hannu alamar suyi musabaha, babu musu shima Yaseer Win ya basa suka gaisa, a mamakin Anam harda cema Yaseer Win,  Yaya aiki? . Yaseer ya amsa fuskarsa na sake washewa ga sinne kai yana famanyi kamar wanda ke agaban surukai. Anam ta Wan taSe baki tana jinjina kanta, a ranta kuwa gulmarsa take. Tana son Wagama Yaseer dake Wago mata hannu nata hanun tanajin shakka, sai da taWan faki idonsa ta Waga sau Waya ta fuske. Sai dai batasan yama rigada ya gantaba. Bai daiyi maganaba ya tada motar suka wuce.
? ? ?? Shiru babu wanda ke magana tsakanin shi da ita sai redion motar daketa karaWi, ganin inda suka shiga saSanin gida daya kamata su nufa ya sata kallonsa a sace tana muy-muy da baki alamar akwai magana a bakinta sai dai babu damar faWa. Sai da ta karanta symbol Win wajen ta gane Saloon sukazo, mamaki ya sata dubansa dan batasan mi sukazo yi wajen ba. Ido suka haWa yana ?o?arin kai waya kunensa tai saurin Wauke nata. Shima janye nasa yay da cire wayar daga kunensa hango Fadwa na fitowa a wajen tamkar tarwaWa. Tayi ?yau sosai cikin doguwar rigar atamfa, sai veil siriri data yafa iya kanta ta naWesa a kafaWa, ga wani uban glasess daya cinye rabin fuskarta sai dai ya mata matu?ar ?yau kasancewarta fara ?ya?y?yawa. Gefe da gefenta ?ammata biyune suma ?yawawa kamarta farare tas da su. Yanda suke dariya zai tabbatar maka wata maganar sukeyi dan har ita Fadwan fuskarta cike take da murmushi. A hankali Anam taja siririn tsaki daya sashi Wan waigowa ya dubeta, sai dai ta wani kauda kai gefe kamar wadda taga kashi. Sarai ya fahimci dasu Fadwa take, amma sai baice komaiba ya buWe murfin motar ya fita fuskarsa sam babu walwala dan ya tsani taron ?awayen Fadwa da suka zame mata kamar jela. Idan ka ganta da wannan yau gobe da waccan zaka ganta, na jibima daban ne...........
'

*_HaWuwar iliya da wargaji=?? kunsan dai ba sau?i=?9?=?9?, ku faWama yarinyar nan taku yau sai mun rama marinmu ko shi Yayan nata bai isa dakatar damu ba ehe=??>?-?._*


_ZAFAFA BIYAR_

*_INAYAH_*
_MamuhGee_

*_GURBIN IDO_*
_Safiya Huguma_

*_SANADIN LABARINA_*
_Hafsat Rano_

*_FARHATAL QALB_*
_(Miss Xoxo)_

*_BABU SO_*
_Billyn Abdul_

_*Littafi daya 300*_
*_Littafi biyu 400_*
*_Littafi uku 500_*
*_Littafi hudu 700_*
*_Littafi biyar 1k_*


YADDA ZAKU BIYA KUDIN BOOKS=?G?
ZENITH BANK
HAFSAT UMAR KABIR
2270637070

SEKU TURA SHEDAR BIYA TA:
07040727902

IDAN KUMA KATI NE SEKU TURAWA=?G?
09134848107


*_ALLAH ka gafartama iyayenmu_*=?-?=?O?



*_d'
=?%?BABU SO....!!d'
=?%?_*
_(Miya kawo kishi?)_



*_Bilyn Abdull ce>??



*_d'
=?%?BABU SO....!!d'
=?%?_*
_(Miya kawo kishi?)_



*_Bilyn Abdull ce>??


*_09_*


.........Murmushi Fadwa ta sakar masa, cikin narke murya taima hannunta kiss da hura masa .
? ? ?  I miss you my Soulmate .
?? Kansa kawai ya jinjina da wani Wan guntun murmushinsa iya laSSa. Cikin iyayi da fele?e ?awayen nata ke gaishesa idanunsu kamar zasu faWo a kallonsa. ?an tsuke fuska yay yana amsa musu sama-sama.
? ? ? ?  Baby am sorry na saka wahala .
Fadwa ta sake faWa tana sake narke masa har tana saka tsigar jikinsa tashi. Nanma murmushi kawai yay mata da kauda kansa daga gareta dan shi kaWai yasan halin da dama yake ciki ita kuma tana son sake kunnashi da wani. Cikin motar yay ?o?arin komawa da nufin Wakko mata sa?onta, ita kuma batare da tunanin tare yake da kowaba ta nufi Wayan side Win a zatonta anan ya ajiye sa?on nata ne, tana kuma son ?ara birge ?awayenta da akaikaice tasa ake musu hoto acan gefe batare daya sani ba....
? ? ? ? Sosai Anam ta cika tayi fam da takaici, tayi yun?urin buWe motar ta fita taji ya sakata a lock dan yasan dama abinda zata iyayi kenan tace zata fita kamar wancan ranar. Ya Wakko ledar dake a back sit Win Fadwa ta buWe ita kuma. Ido huWu sukai da Anam, ta watsa mata wani kallon banza ta Wauke kai dajan siririn tsaki da faWin  Ballagaza a hankali....
? ? ? ??A yau kam tayi la?awarin bazata ?yale ?ar iskar yarinyar nan ba. Cikin jin Wacin (ballagaza) data kirata dashi tace,  Kin yima ubanki dan uwarki.
? ? Duk da Anam bajin hausa take da ?yau ba tasan zagi, amma sai tayi kamarma bataji Fadwa Win ba, taciro Bluetooth daga bag Winta ta fara ?o?arin ma?alawa a kunne Fadwa ta buge hanun Bluetooth Win ya faWi ?asa. ?afa tasa ta takesa da shegen takalminta mai tsananin tsini......
? ? ??  Fadwa! .
??? Shareff ya faWa a Wan kausashe.....
 ......Amma dai Soulmate kanajin tsakin da taimin ai, ranar na ?yaleta daboda darajarka, amma yau gaskiya bazan iyaba, ban son raini..!
? ? Itama ta faWa da sauri cikin tarar numfashinsa.
? ? ? ? ? Anam data sake cika tai fam tai yun?urin hanSarata baya ta futa. (Yo dama a gayama kura gayyar cin nama bayan bidirin nasu ne>?#?. Ba'a takali Anam ba ma yaya aka ?are balle anzo har gida da goron gayyata=??).
? ? ?  Idan kika fita a motarnan sai ranki ya Saci!! . Yay maganar a tsawace da fisgota ya maida ya zaunar. Kuka ta fashe masa da shi dan zuciyarta tazo wuya. Baibi takantaba yay yun?urin fita a motar sai ya hango Fadwa can ta nufi motarta a fusace ?awayenta na take mata baya. Idonsa ya rimtse da taune hakwaransa, sai kuma ya furzar da huci mai zafi yaja murfin a fusace ya rufe, na side Winta ma shine ya rufosa ya tada motar suka bar wajen dan tuni su Fadwa ma sun fice a wajen har tana bulama mutane ?ura.

? ? ? ?? Cikin sake tunzurasa da kukanta keyi yaja birki da ?arfi, firgita tai ta Wago da sauri tana kallonsa. Harara ya watsa mata tare da gangarawa gefen titi ya kashe motar.  Nidai ka kaini gida, kuma saina sanarma Daddy mata na maka kiss a titi da rungumek....
? ?? Bamm ya bige bakin nata, kukan ?arya ta sake fashe masa da shi dan

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login