Showing 96001 words to 99000 words out of 194140 words

Chapter 33 - BABU SO Miya kawo Kishi Book complete by M shakur.doc

M Shakur   

26 Oct 2025

3203

harar dan haka ransa ya ?ara Saci, batare da yayima kowa sallama ba ya fice abinsa.
? ?? Daga aunty Mimi har Khaleel da kallo suka bisa.....

? ? ? ? &Yini guda ?an dubiya nata le?owa jefi-jefi, sai dai babu Gwaggo babu Mummy, Aysha ma satar hanya tai ta biyo su Mom da zasu zo tazo ta duba Anam Win. Dan Mommy ta hana yaran Wakinta duka. Shareff dai bai sake le?owa ba sai kusan takwas na dare, da alama daya tashi aiki sai da yaje gida sannan ya dawo nan dan jallabiya ce a jikinsa. Yanzu ma Anaam yitai kamar bata san ALLAH yayi ruwansa ba, shima kuma daga gaisuwa da yay da Aunty Mimi da wata ?ar uwar Mamie data zo duba Anaam Win yaja bakinsa ya tsu?e. Aumty Mimi suka fita zataima ba?uwar rakkiya aka barsu su biyu. Shiru Wakin ya Wauka kamar babu masu rai, sai ?arar iskar fanka kawai kakeji, ta?i yarda ko sau Waya ta kallesa sai faman cin apple Winta take da aunty mimi ta yanka mata hankali kwance. Idanu ya Wan tsura mata amma duk da haka ta ?i ta nuna tasan da zamansa....
? ? ?  A tunaninki wannan rashin kunyar taki zaisa ki samu biyan bu?atar taki? .
? ? Shiru babu alamar tama jisa tanata dai cin apple Winta, ransa ya ?ara Saci, cikin jin zafi da Wacin da muryarsa ta kasa Soyewa yace,  Oh ga mahaukaci na magana ko? K! Ki shiga hankalinki wlhy, inba hakaba zakisha ba?ar wahala a banza stupid kawai .
? ? ? ? Babu ko War a cikin idanunta ta Wago ta zuba masa su duk da suna cikin gilashi,  Yaya Shareff ALLAH bazai baka damar bani wahalar ba kuwa, dan hanyar jirgi daban ta mota daban. Aure ne dai nace bana so kuma komi za'amun bazan so ba dan inada wanda nake s......
? ? Ji kake  bumm! akan bakinta, sam batama lura da sanda har ya taso ya iso gareta ba. Ya ture hanunta da take ?o?arin Waurawa saman lips Winta ya maye gurbinsa da nasa yatsun biyu, cike da ba?ar mugunta ya shiga murzasu. Duk da dukan da take kaima hanun nasa bai janye ba sai da ya tabbatar ya murjesu san ransa sannan ya saki.  Karki fasa rashin kunya, nima bazan fasa Waukar mataki akanki ba . Ya ?are maganar gab da fuskarta har yana busa mata numfashinsa da iskar bakinsa dake ?amshin mouth freshener na banana.
? ? ? Kuka ke son taho mata amma tanata ?o?arin dannesa dan taci alwashin bazata sake barin hawaye akan fuskartaba game da wannan auren, zata ?waci kanta da ?arfinta kuma duk abinda za'ai mata sai dai ai mata bazata zauna zaman aure da shi ba. Shima baibi takanta ba dan harya fice ma abinsa rai Sace. Taja wani shegen tsaki da Waga gilashinta ta share ?wallar da suka taru a fatar idon dan ta danne sauran ta hanasu tasiri. Koda aunty Mimi ta dawo bata tambayeta ina Shareff Win ba, da alama dai sun haWu a waje ne.
? ? ? Daga ita har shi haka suka kwana rai a Sace. Washe gari ma shine ya fara zuwa asibitin, sai da yaje wajen doctor ya biya komai ya basu sallana sannan ya iso Wakin. Da aunty Mimi kawai yau ma ya gaisa, ?ar darun tasa na kwance ta juyama ?ofa baya baima san idonta biyu ko barci take ba. Shine ya sanar ma aunty Mimi an sallamesu, tai godiya ga ALLAH sannan ta mi?e ta fara haWa kayansu. Ya Wauki kayan ya fita da su, ita kuma ta tada Anaam da dama idonta biyu ta taimaka mata ta shirya sannan suka fito bayan doctor ya shigo sunyi sallama. Tsaye suka samesa a jikin motarsa yana waya da alama a cikin su Daddy ne. ?in yarda tai ta kallesa duk da shi tana jin nasa idon a kanta. Aunty mimi zata sakata gaba ta tirje akan ita dai baya take so, kokuma subi napep.
? ? ?? FaWa aunty Mimi ta fara mata dan ta kaita wuya kuma, shiko kamarma bai san sunai ba ya shige motar abinsa bayan ya gama wayar tasa. Dole dai ta shiga gaban bisa tursasawar aunty Mimi........
'

_ZAFAFA BIYAR_

*_INAYAH_*
_MamuhGee_

*_GURBIN IDO_*
_Safiya Huguma_

*_SANADIN LABARINA_*
_Hafsat Rano_

*_FARHATAL QALB_*
_(Miss Xoxo)_

*_BABU SO_*
_Billyn Abdul_

_*Littafi daya 300*_
*_Littafi biyu 400_*
*_Littafi uku 500_*
*_Littafi hudu 700_*
*_Littafi biyar 1k_*


YADDA ZAKU BIYA KUDIN BOOKS=?G?
ZENITH BANK
HAFSAT UMAR KABIR
2270637070

SEKU TURA SHEDAR BIYA TA:
07040727902

IDAN KUMA KATI NE SEKU TURAWA=?G?
09134848107


*_ALLAH ka gafartama iyayenmu=?-?=?O? [11/3, 12:24 PM] Marsy=??: *_Typing=???_*




*_d'
=?%?BABU SO....!!d'
=?%?_*
_(Miya kawo kishi?)_



*_Bilyn Abdull ce>??
*_BABU SO=?I?
https://arewabooks.com/book?id=63447a616580db4ec203d718


*_38_*


............Duk da da sauran safiya hakan bai hana ta samu tarba daga mafi yawan jama'ar gidan ba. Musamman ma yaran dan suna shirin wucewa school ne suka iso. Duk sai da suka shiga sukai mata sannu da yaya jiki, bayan wucewarsu shima Shareff yay musu sallama ya fita dan wajen aiki zaije. Mamie da kanta ta taimaka mata tai wanka, bayan ta fito ta ?ara taimaka mata ta saka kaya sannan ta fiddota falo wajen su Daddy da suka shigo dubata.
Kanta a ?asa ta gaishe su duk suka amsa mata da kulawa da tambayar jikinta. Abba ne yay Wan gyaran murya idonsa a kanta. ?agiowa tai a hankali ta dubesu, ganin su duka ukun idonsu a kanta yake ta maida ta sake du?arwa.
 Mamana! .
Abba ya kirata cike da kulawa.
Cikin rawar murya ta amsa masa. Yay Wan murmushi da sake gyara zamansa.  Kin yarda muWin iyayenki ne bazamu taSa cutar da ke ba? .
Kanta ta jinjina masa tana haWiye hawayenta. Ya cigaba da faWin,  Alhmdllhi naji daWi da kika fahimci haka, ina kuma fatan ki kasance mai biyayya tamkar yanda shima Wan uwanki ya kasance amatsayinsa na namiji. Duk da nasan abinda mukayi munyisane akan gaSar data dace akaran kanku bawai zumincinmu kawai ba. Ki ?ara daurewa ki zama mai ha?uri da biyayya, domin aure dai an riga an Waura, ba kuma yanzu aka Waurasaba ko jiya, an Waurashi rana Waya dana ?ar uwarki kamar yanda Yaya ya faWa ranar a gaban kowa, sai da aka Waura naki da safe sannan aka Waura nata da azhur, hakan yasa ko shi Shareff bai sani ba, mun kuma Soye ne saboda wasu dalilai, hakama a yanzu mun bayyana a gareku da kowa ma saboda wasu dalilai. Dan haka zaki tare ranar juma'ar nan insha ALLAHU a Wakin mijinki. ALLAH yay miku albarka, ya baku zaman lafiya da zuria masu albarka da MANZON ALLAH zai alfahari da su kamar yanda muke fatan yay alfahari da ku da mu baki Waya.
Kuka takeyi sosai. Sai tausayinta ya kamasu, kiranta Daddy yay ta rarrafa zuwa gabansa. Hanunsa ya Waura saman kanta ya shiga saka mata albarka da mata nasiha mai ratsa jiki tamkar yanda Abbah yay mata. Shi dai Abie bai ce komai ba yana dai kallonta ne kawai. Hakama Mamie da aunty Mimi. Sai da suka tabbatar ta tsagaita da kukan da takeyi sannan suka fice su duka, Aunty Mimi ce ta dawo kusa da ita, jikinta ta jawota ta rungume tana lallashinta, a haka su Mom suka shigo suka samesu ita da aunty Amarya. Suma dai nasihar sukai mata da lallashi. Daga ?arshe Mom tace hajiyar sudan zata zo ta ?arasa aikinta tunda wancan yabi iska.
?akinta ta koma ta cigaba da kuka har barci ya kwasheta, bata kuma farka ba sai kusan azhar da hayaniya ta isheta. Wanka tai cikin rashin ?arfin jiki sannan ta fito, ganin akwatuna barbaje a tsakkiyar falonsu ga mutane cike anata kallo ya sata komawa da sauri tana faman tura baki. Amrah ta kira cikin ro?o tace ta kawo mata tea, babu jimawa kuwa ta kawo mata tana tsokanarta da fara bata labarin kayan lefen da aka kawo mata. Duk da bata da ?arfin jiki haka ta kora Amrah waje ta sakama Wakinta key dan bata bu?atar jin komai. Saboda ma ta kauda abun a ranta sai ta Wauki lap-top ta kunna film abinta, tana shan tea tanayi, data gama shan tea Win sai ta kwanta ta cigaba da kallon a haka tana jiyo hayaniyar gidan har lokacin sama-sama.

A falo kam ?an uwa da abokan arzi?i da makota kowa ya yaba da wannan lefe na girma. Babu fariyya a cikinsa kuma babu ?aranta, ango Shareff ya taka rawar gani duk da ya haWa lefen ne a ?urarren lokaci dan Daddy ne ya bashi umarnin yinsa a cikin kwanaki huWu kacal. Jiya da dare kuwa sai gashi da akwatina set biyu kamar yanda akayi na Fadwa. Sai dai waWannan shi da Aunty Amarya suka haWosu ba kamar na Fadwa ba da Mom ce ta haWa Mommy ma ta haWa set Waya.
Bayan watsewar gidan Mamie ta samu zama da Anam. Nasiha tai mata mai ratsa jiki da Sargo, wadda ta ?ara sanyaya ranta da sake sakata karaya. Ta fahimci kowa son wannan *_Auren ?adda ko biyayyar?_* nasu yake a gidan, bata da wani mai goya mata baya akan ?insa sai Mommy da Gwaggo da Gwaggo Halima. Duk yanda Mamie taso daurewa itama kasawa tai saida tai hawaye, dama dauriya kawai take na rabuwa da tilon ?arta. Sai dai idan ta keSe tana kukanta ko kuma agaban Abie da shima dai dauriyar kawai yake sai dai yana lallashinta.

Washe gari alhamis akaje aka tsantsarama Anam jeren daya girgiza zukatan su Mommy, dan kuwa akwai ?an rahotonsu a wajen a cikin dangin mahaifiyar su Daddy da suke manne da Gwaggo Halima. Ranar ma dai ?aramin hauka aunty Halima tazo sukayi da su Mommy a gidan, anan ne ma su Daddy suka san Fadwa na gida bata koma gidan mijinta ba kamar yanda mahaifinta ya sharWanta. Rai Sace Daddy ya nema ba'asi, dan shima birkice musu yayi fiye da yanda suke zato da tsammaninsa. Ai fa babu shiri Fadwa ta fadi cewar Mommy da Mahma (Gwaggo Halima) sukace bazata koma ba. Ran Daddy ya ?ara Saci, a take yanke yayma Mommy saki Waya. Tsitt gidan yayi na wucin gadi dan zuciyar kowa sai da ta girgiza musamman Mommy Win dake cika bakin idan ya saketa sai mi daga farko, dan ita a tunaninta fa Daddy cika baki kawai yake babu wani sakinta da zai iyayi. Zai ?ara na biyu Abie ya shiga ro?onsa da magiyar dan ALLAH kar yayi. Yana matukar jin nauyin Abie, dan haka yay shiru batare daya ?arasa na biyun ba ya bar wajen yana huci. Itama dai Gwaggo jan Mommy tayi sashenta tana faman yimata faWan katoSarar tata.
Ranar dai haka aka kwana gidan rai Sace, yayinda Abba da kansa ya Wauka Fadwa ya maida gidan Shareff. Duk abinda ke faruwa a gidan Maheer ya kira Shareff ya sanar masa dan yaje gidan gaishesu ya tadda ?ura ta tashi. Amma sai Shareff Win baije ba dan yasan zuwansa Win sabon masifane, kuma har yanzu tsoron haWuwarsa yake da Mommy. Abbah bai baro gidan ba sai da ya haWasu yay musu nasiha mai ratsa jiki, daga ?arshe ya sa musu albarka da gargaWin sake barin wata Saraka ta shigo musu da har zasu dinga kawota gabansu matsayinsu na iyaye, ya kamata su dinga juriyar sasanta kansu kamar sauran ma'aurata su ri?e sirrin gidansu.

Washe gari aka tashi da hidimar sabon shagalin biki, dan kuwa dai Abie ya shirya gagarumar walima dama tunda ALLAH bai cika masa burinsa na gayyatar tarin mutane Waura auren tilon ?ar tasa ba kasancewar an Waurashi a sirrance ne. Abin zai baka mamaki idan kaga yanda mutane ke Sullowa tako ina, da wanda invitation ya sama a ranar Waurin auren Maheer da wanda ma ba'a gayyata ba. Dan danan fa gidajen suka cika taf.
Mommy da Abie yay tsaye tun a daren jiyan Daddy ya maidata Wakinta abin duniya ya gama isarta ita da gwaggo, sai dai Gwaggo ta hanata cewa komai sai danginta da suka iso gidan keta kananun magana akan Soye musu auren da akai tun farko, dan zuwa yanzu dai kowa ya shaida Anam itace Uwargida duk da ba addini ne ya wajabta hakan ba, amma ga al'ada irin ta bahaushe mukance wadda aka riga Waurama aure itace Uwargida musamman ma wannan da akai rana Waya.
Gwaggo Halima dai bata le?o gidan ba ma, tana can itama tana zuba tata tijarar a gidan ta sai dai mijinta ya tabbatar mata ko sawun inuwarta ne ya fita gate a bakin aurenta kuma saki uku yake nufi, wannan shine ya hanata fitowa. Sai daita bada umarnin canja komai na Fadwa a gidan Shareff. Dan tun sassafe akaje aka kwashe kayanta tas na furnitures da labulale da wasu a kayan kicin aka zuba mata sabbi ?al ?irar waje wai duk dan dai kar Anam ta fita wani abu dan dukiyar da Abie da Mamie suka zubawa Wiyarsu harma da Aunty Mimi sai yamaWiWi ake da shi a dangi. Wasu ma a waya suka gani sai kuma yau da aketa zuwa ganin amarya da masu zuwa gulma wai dannar ?irjin Fadwa. (=??Basai an dannemu ba ma ku kwantar da hankalinku mu bama kishi=??).

Amarya Anam data ci kukanta tun daga daren jiya har safiyar yau tayi ?yau cikin kwalliyar haWaWWen lesirin da Abie ya mata, aka kuma naWeta cikin al?yabba kai kace daga gidan sarauta aka Wakkota. Kuka dai da hawaye na ?arewa da na Anam amarya sun ?are, musamman lokacin da walima ke gudana dan manyan malaman addini aka Wakko suka rugurguza wa'azi akan zamantakewar aure a musulunci da al'adar malam bahaushe. Duk da tasan ha??o?in miji kan matar tasa, dana mata akan mijinta hakan bai hana hankalinta sake tashi ba da sake jinsu a yau a bakunan malamai. Anci an sha kowa ya godema ALLAH. Yanda amarya tai ?yau hakama ango Shareffuddeen yay matu?ar ?yau cikin Wanyar shadda daketa mai?o ga wani ?amshi na musamman da kwarjinin da ALLAH ke sama duk wasu ma'aurata a ranar aurensu. Anam dai bata san da zamansa ba sai lokacin da za'ai hoto, bata yarda kuma ta kallesa ba fuskarta na rufe da hular al?yabba, sai dai kamshinsa ya cika mata hanci matu?a. Koda aunty Amarya ta buWe mata fuska ma ?in kallon sashen da yake tai har aka gama zuba hotuna datai matu?ar gajiya taro ya tashi lafiya gab da magrib. Ba?i sun fara bajewa, yayinda akaima Amarya Anam sabon shirin mi?ata gidan angonta.
Gaba Waya iyayenta zagayeta sukai harda Gwaggo a falo, sabuwar nasiha akai mata mai ratsa jiki, tuni kuka ma ya kama gabansa a idonta, dan zuciyar tata ta bushe ta kasa hawaye sam. Sai dai tana saurarensu daki-daki. Mommy dai babu wanda zaice yaga idonta yau a gidan, amma duk da haka an fita hakkinta an kai mata amarya Anam har sashenta domin yin bankwana da ita a matsayinta na uwa. Sai dai kuma suna shiga ta tashi tai shigewarta ta barsu da danginta da basu da alamar niyyar barin gidan.
Yanda tai Win ya ?ona ran Hajiyar sudan, dan haka batako tsaya tofa wani abuba ta kamo hanun Anam suka fito. Sauran sassan aka zagaya da ita harna Gwaggo data bama kowa mamaki da al'ajab, dan kuwa takar?arewa tai tanama amarya nasiha. Babu dai wanda yace komai amma ta ciki na ciki.
Lokacin da akai gurfanar da Amarya Anam gaban Abie da Mamie a matsayin sallama dolene ka tausayama waWan nan iyaye da tilon ?arsu. Dan kuwa dai duk dauriya da Mamie keyi daga ita har Abie Win sai gasu suna kuka har bakunansu suka gagara furta komai sai addu'a a gajarce, dole dai aka ha?ura aka SanSareta jikin Abie da ?yar aka fiddota ?ofar gida inda motocin abokan ango su Fharhan ke jiransu...........
'



_ZAFAFA BIYAR_

*_INAYAH_*
_MamuhGee_

*_GURBIN IDO_*
_Safiya Huguma_

*_SANADIN LABARINA_*
_Hafsat Rano_

*_FARHATAL QALB_*
_(Miss Xoxo)_

*_BABU SO_*
_Billyn Abdul_

_*Littafi daya 300*_
*_Littafi biyu 400_*
*_Littafi uku 500_*
*_Littafi hudu 700_*
*_Littafi biyar 1k_*


YADDA ZAKU BIYA KUDIN BOOKS=?G?
ZENITH BANK
HAFSAT UMAR KABIR
2270637070

SEKU TURA SHEDAR BIYA TA:
07040727902

IDAN KUMA KATI NE SEKU TURAWA=?G?
09134848107


*_ALLAH ka gafartama iyayenmu=?-?=?O?



*_d'
=?%?BABU SO....!!d'
=?%?_*
_(Miya kawo kishi?)_



*_Bilyn Abdull ce>??
*_BABU SO=?I?
https://arewabooks.com/book?id=63447a616580db4ec203d718


*_39_*


.........Alhmdllhi amarya ta iso gidanta lafiya, ta kuma samu tarba daga wajen dangin mahaifiyar su Daddy da suma sukazo suka taru anan domin nuna gata gasu daddy Win, duk da tun zuwan nasu ?awayen aunty Halima dake gidan zagaye da Fadwa suka kirata suka sanar mata. Babu ko kara na tuna cewa dangin mahaifiyarta ne ta kirasu tai musu tas a waya da tabbatar musu zata iya da makircin kowa daya nuna goyon bayansa akan aima ?arta Fadwa kishiya, kishiyarma Wiyar ?ar uba. Inna Suwaiba! Wadda ta kasance Wiyar wan maman su daddyn ce ta amshi waya tai mata tas itama dan in masifa ce ta fita iyawa, ai ko babu shiri ta yanke wayar tana zage-zage.

Kowa ya yaba sashen amarya tare da jinjinama ?o?arin iyayenta, dan tabbas kam sun nunama duniya ita Win Waya ce tilo a garesu kuma ?ar gata. Cikin raWa Mom da Hajiyar sudan suka sake yima Anam da keta sauke ajiyar zuciya nasiha. Rungume Mom tayi, muryarta a Washe alamar taci kuka mai yawan gaske tace,  Mom ni bana son sa dan ALLAH, Mom karku barni anan zan iya mutuwa . Mom dake rungume da ita

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login