Showing 72001 words to 75000 words out of 194140 words

Chapter 25 - BABU SO Miya kawo Kishi Book complete by M shakur.doc

M Shakur   

26 Oct 2025

3271

kanta tsaye ta shiga zayyane musu dukkan damuwarta akan zaman Anam a gidan dama abinda take tsoro wanda dukan sunsha cemata dama suna zargin Shareff da Anam na soyayya ne tana gwalisesu.
? ? ? Dukan su kowa da abinda yake ayyanawa a zuciyarsa. Dan kowannensu akwai manufarsa a kanta tun ba yanzu ba. Fadwa nada ?yau gwargwadon iko sun sani, mahaifinta nada arzi?i gwargwado shima sun sani. Sai dai Bibah ta fita ?yau nesa ba kusa ba, hakama mahaifin Siyyah yafi na Fadwa arzi?i nesa ba kusa ba. Amma ta fisu abubuwa da yawa da suke ganin ya kamata ace sune ke da shi ba ita ba. Hatta su Sima data raini wayewarsu da Waukakarsu da kanta kowanne da nasa manufar....
Ta bisu da kallo Waya bayan Waya idonta cike da ?walla.  Ina son kowannen ku ya bani shawara guda Waya akan matsalata domin kaina ya kulle ina neman mafita. Mafita ta gaggawa kafin matsalarmu da mijina tafi haka faWi dalilin ta ..........
'


_=?9?=?9?=?9?Keda ke a gidan aure, amma kina neman hanyar warware matsalar rayuwar aure a hanun wanda basu taSayi ba. Bayan kin fisu sanin abubuwa da yawan daya kamata ace a wajenki zasu nema shawara idan sunyi nasu auren. Mata a kula, nasan akwai masu hankali acikin wanda basuyi auren ba da yawa da zasu iya baki ?ya?y?yawar shawara mai Sullewa. Sai dai ki sani, ba kowacce ?awa bace zakiyi aure ki barta a titi taso ta ganki cikin nutsuwa da farin ciki a gidan aurenki kema. Hakama wanda suke gidan auren ba kowacce bace zata so ta ganki a samnta. Amma kumuje zuwa muji ko shawarar da Fadwa zata samu ga ?awayenta ita zata Sulle da ita>??>??>?'?._


_ZAFAFA BIYAR_

*_INAYAH_*
_MamuhGee_

*_GURBIN IDO_*
_Safiya Huguma_

*_SANADIN LABARINA_*
_Hafsat Rano_

*_FARHATAL QALB_*
_(Miss Xoxo)_

*_BABU SO_*
_Billyn Abdul_

_*Littafi daya 300*_
*_Littafi biyu 400_*
*_Littafi uku 500_*
*_Littafi hudu 700_*
*_Littafi biyar 1k_*


YADDA ZAKU BIYA KUDIN BOOKS=?G?
ZENITH BANK
HAFSAT UMAR KABIR
2270637070

SEKU TURA SHEDAR BIYA TA:
07040727902

IDAN KUMA KATI NE SEKU TURAWA=?G?
09134848107


*_ALLAH ka gafartama iyayenmu=?-?=?O? [10/25, 1:10 PM] Marsy=??: *_Typing=???_*




*_d'
=?%?BABU SO....!!d'
=?%?_*
_(Miya kawo kishi?)_



*_Bilyn Abdull ce>??
*_BABU SO=?I?
https://arewabooks.com/book?id=63447a616580db4ec203d718


*_24_*


..........Shiru Wakin ya Wauka na wasu mintuna kamar kowa bazaice komai ba, kusan mintuna uku Amal ta nisa. Cikin Wan Wari-Wari ta fara magana.  Ni dai a nawa nazarin da hange sai naga kamar cikin nan shine matsalarki. Kin san fa wasu mazan basu son da anyi aure ace ciki Win nan. Kigafa yanda Shareff ke sonki amma ace haka na faruwa tsakaninku wata baifi uku ba da aure, amma dai bamu san zuciyarsa ba kuma .
Ta ?are maganar da Wan shafo gefen wuyanta ganin yanda suka tsura mata idanu su duka. Yanzu ma kamar bazasu ce komai ba, harta fara tsarguwa sai Siyyah ta katse fargabarta.
 Kuma fa maganar Amal kamar tana a kan hanya. Musamman idan mukai dubi da yanayin mijinki. Anya kuwa cikin nan bashine matsalar ba...
Nufashi Fadwa taja da ?arfi, zuciyarta babu abinda take hasaso mata sai yanayin Shareff a randa Dr Jamal ya tabbatar musu tana da ciki, ?anensa da iyayensu kowa na murna amma shi bataga ko murmushinsa ba, da suka dawo gida ma baice mata komai game da cikin ba amma yana bata kulawa da duk take bu?ata. Kenan in dai maganar ?awayenta gaskiya ne kulawar yana bata ne kawai domin kar ace baya farin ciki? Ya ALLAH itako yaya akai ta kasa ganewa sai yanz.........
Sima ce ta katse tunaninta da faWin,  Fady nima dai ina ganin maganar su Amal nakan hanya gaskiya, dan na tabbatar badan cikin nan ba maybe ma tare da ke zai wuce ku Wanyi honeymoon Winku. Amma gashi ciki ya muku cikas dole yayta maida allura galma a tsakaninku, ta hakanne kuma wannan yarinyar zata samu damar cika burinta akansa. A yanzu ma Waukar ciki duk ta wajigaki miji na gudunki inaga kin haihu, wlhy yara haukataki zasuyi ki fita hayyacinki. Baki ga miji hatta da followers naki sai sun gudu, dama kece mai kankaro mana mutunci saboda a yanzu kina cikin manyan tiktokers dake lokaci da kuma tarin followers a arewacin Nigeria, sunanki ya riga yayi zarra, da kin saki video tamkar wuta jaje haka yake danne duk wani posting, kiyi tunani .
Da ?yar ta iya haWiye hawayen da suka ciko mata ido saboda maganganunsu sun matu?ar shigarta. Ta sake nisawa cikin Wacin zuciya batare data kallesu ba.  Naji duk bayanan ku, sai dai ban san yaya kuke so nayi da cikin ba tunda ya riga ya shiga jikina, tun kafin faruwar haka ya kamata na Wau mataki, amma a yanzu na riga nayi latti..
 Bakiyi latti ba Fady, har yanzu kina da sauran dama .
Ido ta tsirawa Bibah da tai maganar. Bibah ta jin jina mata kai da cigaba da faWin,  Da gaske bakiyi latti ba, kwata-kwata cikin ana maganar ko wata biyu bai cika ba, ki zubar da shi kawai, hakan zai baki damar sasantawa da mijinki tare da fatattakar shegiyar yarinyar can a rayuwarsa. Idan ya fara nuna son ?a?an da kansa sai ki bama cikin damar shiga hankalinki kwance .
Sosai maganar ta doki ?irjin Anam dake saurarensu ta jikin window, dan a inda take zaune windown Wakin Fadwa ne, tun kuma shigarsu Wakin tana iya jiyo tattaunawarsu, sai dai da farko bata maida hankali ba sai da Amal ta fara danganta ciki da matsalar Fadwa. Duk da bata son Fadwa addu'a take a ranta kada ta Wauki shawarar su Sima........ Ring Win wayarta ne ya katse mata tunani, Mamie ce, hakan ya sata mikewa a wajen tilas tana amsa kiran dan video call ne.....

Wayarta da Mamie ta hanata jin ?arshen hirar su Fadwa, dan dai-dai tana kammala wayar suke fitowa kowannensu fuskarsa Wauke da dariya. Su dukansu kallon banza suka shiga watsa mata suna jan tsaki, wasun su ma har da jeho mata kalmar zagi. Batako kalli inda suke ba, tamayi kamar bata gansu ba. Koda Fadwa ma ta dawo daga rakkiyarsu bata nuna ta ganta ba itama.
Itama ciki ta koma zuciyarta na kaikawo na neman mafita duk da bata san yaya ake ciki ba a yanzu. Fadwa ta karSi gurguwar shawararsu kokuwa?Ba komai ta fahimta a hirar tasu ba dan ma suna haWawa da turanci ne shiyyasa na zubda cikin yafi tsaya mata a rai. Ganinta shiru yasa Aysha data fito a wanka tambayarta ko lafiya.  Babu komai ta bata amsa tana mikewa itama ta faWa bayi.

Kusan sati Waya dayin wannan magana har Anam ta sakankance Fadwa bata amshi shawarar ?awayenta ba sai kawai ga Khaleel da yazo Waykarta an tashi aiki yake sanar mata Fadwa na asibiti ta samu miscarriage. Tsabar yanda zancen ya daketa batama san sanda ta maimaita kalmar miscarriage Win ba cikin waro iro. Da damuwa a fuskar Khaleel ya gyaWa mata kai.  To ya za'ayi, haka ALLAH ya ?addara, wajen 3 na yamma Aysha ta kirani wai Fadwa tace cikinta na ciwo ta rakata asibiti. Suna zuwa likita yace cikintane ke son fita yay mata allura don hana faruwar hakan amma ba'a dace ba. Yanzu haka su Mom ma duk suna can nima dan Waukarki na fito dan ta zubar da jini sosai gaskiya .
Har cikin rai Anam kejin zafin abin dan ta tabbatar Fadwa da kanta ta zubar da cikin nan, kuma tabbas da likitan suka haWa baki dan a Sadda kama wa Ayshan. Jin batace komai ba Khaleel ya dubeta.  Ya naji kinyi shiru? . Numfashi ta fesar da zu?a, cikin kauda kai tace,  Ba komai ALLAH ya kiyaye gaba .  To amin ya rabbi. Amma dai kowa baiji daWin fitar cikin nan ba. Yaya Shareff ma koda na kirasa kasa magana yayi ya yanke wayar. Sai daga baya na sake kiransa wlhy bakiji muryarsa ba kamar yayi kuka. Hakan yasa na fahimci ba ?aramin so da ?wallafa rai yayi akan cikin nan ba fiye da kowa .
 Huhmm! .
Kawai Anam ta iya cewa saboda sun iso asibitin. Duk ?an gidansu suna a wajen har Mommy da Gwaggo Halima. Ta gaida kowa da tambayar mai jiki ta koma kusa da Aysha. Babu jimawa da zuwansu su Abbah ma suka iso, daga gani daga wajen aiki suka wuto nan suma. Har sannan ba'a bar kowa yaga Fadwa ba. Amma dai doctor yace da sau?i sun mata allurar barci ne dan ta jigata matu?a.
Kasancewar kusan duk daga wajen aiki ko makaranta sukayi nan Daddy yace suje gida haka nan abar wanda zai zauna da ita. Gwaggo da ?anwar Fadwa Win aka bari, sai Gwaggo Halima da tace sai zuwa anjima zata tafi ita. Su dai sallama sukaui musu suka wuce kowa na cigaba da jajanta abun a ransa.

Washe gari kafin su wuce office nan suka fara zuwa ita da Khaleel, sai Aysha data biyosu dan kawo breakfast. Sun samu Fadwa zaune tana waya da alama ita da mijinta ne, dan sai faman marairaice murya take hatta da Gwaggo dake kusa da ita bawani jinta take ba. Ganin tana waya Khaleel ya fita dan ganin doctor, Aysha tabi bayansa da sauri dan tana son amsar kuWi a wajensa nayo cefane daya manta bai bada ba. Gwaggo da tun shigowarsu tai kamar bataga Anam ba ta mi?e tana Santarar goro. Hanyar fita ta nufa dan so take ta tare Khaleel a waje ta amshi kuWi itama. ?akin ya rage daga Anam sai Fadwa dake waya tana Wan Waga murya yanzu wai dan Anam taji. Anam Win kuwa tana ji, sai dai tayi kamar bataji Win sai faman buga game take a waya. Lokaci-lokaci takan kai yatsa ta gyara zaman gilashinta.... Tsakin da Fadwa taja lokacin da ta kammala wayar yasa Anam Wan dubanta. Kallon juna sukai cikin ido, Anam ta janye nata cikin halin ko in kula.....
Yanda tayi sai ya batama Fadwa rai, duk da halin da take ciki muryarta ko fita bayayi da ?yau ta watsama Anam harara da jan tsuka a karo na biyu.  Ban cika son ganin wanda ban gayyata cikin lamurana ba, ko kuma ban sani ba ko zargin namu ya zama gaskiya ne lashemin jariri akayi..
Da turanci tai maganar, hakan yasa komai ya shiga kunnen Anam. Batai niyyar harta bar asibitin ba tai magana amma sai ta kasa hakan, dan a wannan gaSar taga ya dace ta bama Fadwa amsa dai-dai da ita. A hankali ta taka gaban gadon tana zira wayarta a aljihun wandon uniform Winta na hidimar ?asa. Babu alamar tsoro ko shakka a cikin idanunta ta tsaya gaban Fadwa dake mata kallon mamaki. Idanunta dake cikin farin gilashi ta lumshe ta sake buWewa akan Fadwa.  Tabbas jaririnki kam cinyesa akai amma da allurar zubda ciki. Dan haka masu zargin zan basu amsar da suke bukata har shi mai cikin dan yasan Wansa ko ?arsa sun salwantane ta hanyar abortion bisa shawarar ?awayenki masu Wauraki a hanyar da bazata taSa Sullewa da ke ba. Ai ban san ke Win cikon bench bace ba sai yanzu. Ki fita a sabgata, idan kuma kikace zaki iya dani wasan biri zanyi da ke a tsakkiyar kasuwa na rantse da ALLAH! Be careful . Ta ?are maganar da Walla yatsunta biyu a saitin fuskar Fadwa tana wani irin murmushi da kashe mata ido Waya.
Numfashi Fadwa taja da ?arfi, dan tun fara maganar Anam tai sumar wucin gadi........
'

_Wannan yarinya tsaurin idonta yayi yawa kudinga mata fada ta kiyaye Fady babynmu inba hakaba za'ai yakin duniya na 79 a kanta9&?=?i? >د?_


_ZAFAFA BIYAR_

*_INAYAH_*
_MamuhGee_

*_GURBIN IDO_*
_Safiya Huguma_

*_SANADIN LABARINA_*
_Hafsat Rano_

*_FARHATAL QALB_*
_(Miss Xoxo)_

*_BABU SO_*
_Billyn Abdul_

_*Littafi daya 300*_
*_Littafi biyu 400_*
*_Littafi uku 500_*
*_Littafi hudu 700_*
*_Littafi biyar 1k_*


YADDA ZAKU BIYA KUDIN BOOKS=?G?
ZENITH BANK
HAFSAT UMAR KABIR
2270637070

SEKU TURA SHEDAR BIYA TA:
07040727902

IDAN KUMA KATI NE SEKU TURAWA=?G?
09134848107


*_[10/26, 1:26 PM] Marsy=??: *_Typing=???_*




*_d'
=?%?BABU SO....!!d'
=?%?_*
_(Miya kawo kishi?)_



*_Bilyn Abdull ce>??
*_BABU SO=?I?
https://arewabooks.com/book?id=63447a616580db4ec203d718


*_25_*


........ A'a lafiya? .
Khaleel dake shigowa ya faWa idonsa a kansu. Baya Anam ta Wan ja tana murmushi, ta girgiza masa kanta.  Ba komai Yaya ina dubata ne kawai .
 Okay tom ai haka yana da ?yau. Bara nima mu gaisa sai mu wuce kar ki makara .
Kai kawai ta jinjina masa. Ta watsama Fadwa harara ta juya ta fice a Wakin. Da ?yar Fadwa take iya amsa tambayoyin Khaleel, gaba Waya a birkuce take da kalaman Anam. Domin kuwa zancen Anam Win na nuna mata tabbas taji duk shirunsu da su Sima kenan. Cikin ?an?anin lokaci zufa ta gama ji?e mata jiki. Har Khaleel ya fahimci haka ya tambayeta ko jikin ne?. Kanta ta jinjina masa cikin ka?aro murmushi.  Kawai inaga allurar da sukai mince bata gama sakina ba barci nake ji .
 Ayya ALLAH ya ?ara lafiya. Doctor Win ma yace zuwa anjima zai sallameki, inaga bara na ajiye Anam a wajen aiki karta makara zan dawo yanzun .
Kanta kawai ta iya jinjina masa nan ma. Yana fita ta jawo wayarta cikin rawar jiki. WhatsApp ta shiga, ta haWa group da sauri tare da adding su Siyyah a ciki. Cikin sa'a ta samu Bibah da Sima a online. Cikin bada umarni tace suyi kiran Amal da Siyyah su hau online tanada magana da su. Duk sun san tana asibiti tun jiya, sai dai basu zo ba kamar yanda suka shirya har sai ta koma gida dan karma wani ya zargi wani abu. Tsoron yin voice note wani yajita ko kiransu ya sata tafa musu duk yanda tai da Anam yanzu. Suma hankalinsu ya tashi amma duk sai suka danne kowa ya shiga faWin albarkacin bakinsa.
Maganar Sima ta sakasu duk maida hankalinsu gareta, dan zancen ya dauki hankalinsu. *Sima* _Inaga ba hankalinmu ya kamata mu tayar ba, idan ita tace kwalba ce uwar sheri sai mu nuna mata muWin gilasai ne mun fita haWari. Kafin ta faWama wani zancen nan dolene mu juya komai kanta, hakan ma zai zama hanya mai sau?i da zata bar miki gida dan koshi mijinki daba son cikin yake ba na tabbatar sai ya tsaneta._
Cikin Wan tsumar jiki ta tafa sa?o tana tagging maganar Sima. _Kinga Sima bar zagaye-zagaye faWi minene shirin naki kai tsaye kawai dan ALLAH_.
*Sima* _Kafin ta faWi kin zubar da cikin mu zamu fara sanarwa itace ta zuba miki maganin zubda ciki._
*Bibah* _Ta yaya hakan zata faru tunda bamu da wata hujja Sima?! ._
*Sima* _Muko keda hujja. Doctor zamu samu ya faWama su cikin ya zube ne ta hanyar magani da aka sha, bayan kowa ya gama ji da Waukar Wumi akan maganar mai-aikinki ta tabbatar musu taga shegiyar sanda take zuba maganin. kinga sai mu samu ?waya asa a abinda kika sha na karshe dan ya zama shaidarmu ta biyu, yanda kowa yasan ita da iyyenta ba ?aunarku suke ba tuni za'a yarda wlhy _.
*Siyyah* _Woow gaskiya wannan shawaran yayi Sima. Shiyyasa kike birgeni, dan kuwa na tabbatar wannan maganar bazata zama ta wasaba. Maybe ma a kanta har sai iyayen Shareff sun maidata inda ta fito ._
A hankali Fadwa ta sauke ajiyar zuciya tana murmushi, jin motsin kamar za'a shigo ya sata ajiye wayar da sauri ta zame ta kwanta tana fidda numfashi WaWWaya.

&Kamar yanda suka shirya Win hakance ta kasance. Dan kuwa bayan dawowar Khaleel Doctor yake sanar masa bayanan bincikensu akan zubewar ciki. Hankalin Khaleel ya tashi a take ya kira Daddy a waya ya sanar masa. Cikin ?an?anin lokaci magana taje kunen kowa daya dace, dan haka daga asibiti gidan su Shareff aka wuce da Fadwa. Anan su Gwaggo suka tirketa da tambayoyi. FaWa musu tai ita wlhy bata sha komai ba dan cikin ya zube. Daga dai gama shan lemo cikinta ya kama ciwo shine tace Aysha ta rakata asibiti, suna kuma zuwa Doctor yace cikin na barazanar zubewa. Yay mata allurar kariya daga hakan amma sai ba'a dace ba. Kan kowa ya kulle da zancen, daga ?arshe Abbah ya tambayi su nawane a gidan.
Cikin kukan da take faman sharSa ta sanar masa su huWu da mai aiki sai maigadi a waje da Khaleel da sai dare yake zuwa, da safe kuma ya fice. Babu Sata lokaci aka tattaro kowa har maigadi sai kulle gidan yayi. Su Anam dama daga wajen aiki nan suka yo. Kafin kowa yace komai Gwaggo Halima ta fara zazzaga masifa akan bazata yarda ba, duk wanda ya salwantar mata da jika sai inda ?arfinta ya kare, Hakama Mommy sai kumfar baki take. Itako Gwaggo sai ta saka kuka tana kafe Anam da kallo...
Hakan yasa kowa maida hankali kan Anam Win. Ta nuna Anam da yatsa tana sake fashewa da kuka.  Kar ku raba Wayan biyu yarinyar nan ce ta aikata. Lallai ilallah itace da wannan aika-aikar, tunda tana ganin Mustapha ya mata nisa shiyyasa ta ?ulla wannan sharrin

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login