Showing 189001 words to 192000 words out of 194140 words

Chapter 64 - BABU SO Miya kawo Kishi Book complete by M shakur.doc

M Shakur   

26 Oct 2025

3269

Murmushi tai baki a taSe.  Fess mana, miye abin jealous anan nima nawa na zuwa zan rama . Shima murmushi yay idonsa akan lipstick Win bakinta. Sarai ta ganosa, dan haka ta tura lips Win a baki ta shanye tas. Kafin fitowar nan tasu ta saka yafi sau biyar yana tsotsesa, yanzu ma anan gidan ta saka.
? ?  Kije ke da ALLAH kuma zan rama .
Ya faWa cikin langaSe mata kai. Dariya take gimtsewa ita dai, ya Wauke Muhseenah suka bar wajen. Da kallo ta bisu cike da so da ?aunar ?ar da uban.

? ? ?? Bayan kammala halartar kowa aka buWe taro da addu'a. Abbah ya fara da nasiha mai ratsa jiki game da muhimmancin da zuminci keda shi a rayuwarmu, tare da son zuciya akan abinda kai baka isa sakawa ko hanawa ba a ?addarar waninka ko kai a karan kanka. Ya Wora da ro?o da fatan su zama 1family, tsintaiya Waya maWauri Waya. Tare da illar nunama juna wani abu wai shi ?an ubanci. ?an ubancin nan babu abinda yake zama a family sai kassara rayuka da maidasu koma baya. Duk family Win da babu haWin kai bazasu taSa zama masu cigaba ba, dan kuwa zasuyita gabane suna taWo juna akan ?an?anin abu. Sannan iyaye mata na Family Win su kiyayi kansu wajen tsaurara ?iyayya tsakaninsu da ?an uwansu har ?a?ansu su fahimta hakan kuskure ne. Kowa yay ha?uri da Wan uwansa yayin daya Sata masa rai, dan mai ha?uri baya taSa faWuwa sai cin nasara a rayuwa. Su Abie sun isa zama manuniya a garesu. Sosai nasihar ta shigi kowa. Sai faman sauke ajiyar zuciyoyi akeyi musamman Gwaggo Halima. Bayan gama jawabin Abba Abie shima ya amsa. Ya ?ara da musu tashi mai ratsa jiki, tare da shawarar sakama yaranmu ido domin sanin abinda suke aikatawa a wayoyinsu. Dan sakacin rashin bibiyar shike saka yaran Woruwa a hanya irin wadda Fadwa tabi a baya. A yanzu tangal-tangal din tarbiyyar yaranmu ta riga ta koma ne a tsinin ?addarar yanar gizo da wayoyin hanu suka kawo mana, kenan ya dace iyaye su sakama wayoyin hannun ?a?ansu ido, karkuma suce bazasu basuba dan in kin hanasu zasuje suga ta ?awaye ko aboki ko saurayi, baki san kuma minene a ciki ba. Sannan tarbiyya babu ruwanta da inda ka taso, a duk duniyar da kake, a kuma kowacce ?asa idan kaso Wanka ya zama na ?warai zai zama. Bawai dole sai ya shiryuba, a'a ALLAH ne kaWai mai shiryarwa, suma waWanda nasu ?a?an suka kauce ba'a son ransu bane, karka ga gazawarsu koka aibanta waWan nan yaran, akwai ?addara amma wasu lokutan akwai sakaci sosai na iyaye. Karka matsawa Wanka, kar kuma ka sakesa da yawa. Dan matsi na saka lalacewa tunda zai koma a tafin hanun neman sharar ?awaye ko abokai ne, sannan saki gaba Waya ma kuskurene, zai koma a tafin hanunun tarbiyyar ?awaye ko abokai. A wannan zamanin iyaye sun kashi kaso uku ne zuwa huWu koma nace biyar ko fiye da haka, masu raunin talauci da komai yaron yayi dan an sakar masa komai ne. (Kamar dai su Sima da Amaal) kaso na biyu rashin wayewar kan sanin mi yaran ke aikatawa ma ko ilimin sanin illar wayoyin ko yanar gizo. Kaso na uku ?an boko wayayyu da komai akai su a wajensu ba komai bane zamanine. Kaso na huWu masu tsananin tsaurarawa har ?ayan suna fakar ido suna aikata abinda sukema tsaurin. Kaso na biyar ?an fifita aiki ko kasuwanci fiye da saka ido akan al'amuran ?a?ansu komai na hanun ?an aiki kosu yaran a karan kansu. Iyaye mata suna ?o?ari matu?a, duk da a wani Sangaren akwai sakacinsu, sai dai kuma laifin iyaye maza yafi rinjaye. Da yawa ?a?a suna matu?ar shakkar iyayensu maza fiye da matan, sannan a wani fanin iyaye mata nada rauni akan ?a?a, dan haka idan kana son ingantuwar tarbiyyar Wanka yanda ya kamata dolene a matsayinka na uba kaima ka tsaya tsayin daka wajen taimakawa uwa mace ku gyara kuma ku tsawatar, sannan ku haWa da addu'a. A wani fanin Gwaggo halima tayi matu?ar ?o?ari wajen tarbiyyar su Fadwa, domin kuwa bata barsu kara zube ba akan wasu fanonin, hakan zaisa mai karatu ya fahimci itafa uwa uwace koyaya take tana bu?atar ganin Wanta a ?ya?y?yawar nasara bawai faWuwa ba. Su Fadwa na tsoron mahaifinsu, amma maida hankalinsa a kan hidimarsa da siyasarsa yasa bai maida hankali wajen sanin dukkan motsinsu ba, shi dai kawai idan ya samo ya basu sunci sun sha sun samu komai basu da matsala ya gama nashi. Ba mahaifin Fadwa kawai bane a irin wannan halin, mazanmu na yanzu musamman yarena hausa dana sani wannan shine babban rauninsu akan ?a?ansu gaskiya. Namiji ya fita tun safe sai dare ko yamma zai dawo miki, komai ya sakar miki akan tarbiyyar yara, masu ?o?arin ciki sune ke Wan zama da yaran weekend, wanima da sun raSesa zai korasu shi an takura masa yana son ya huta, ko wani ya Sato masa rai a waje ya shigo gidan yayta tambotsai. Komai sai uwa dai, tayaya uwa zata iya da komai? musamman akan yaran yanzu da sai dai addu'a. Abu mafi girma shine maida nauyin gidajenmu a hanun ?a?anmu musamman ga iyayenmu talakawa. Taya zakice yarinya budurwa baliga ko bazawara itace zata nema kuWi ta Wauka nauyin rayuwar gida? Ko namijine a wannan zamanin dole ka kasance cikin taka tsantsan balle mace, anji neman nakai nada daWi, amma komi ?arka zatai tayi a gaban idonka, bisa control naka kona yayunta domin ceto rayuwarta daga faWawa wata ?azamar rayuwa. Tabbas wasu iyayen basu san ?a?ansu na abubuwan nan a media ba, saboda su basu da wayewar kan sanin mima wayoyin suka ?unsa ko yanar gizo, wasu kuma masu wayewar hakan basu cika zama masu bin ?wa?w?wafin yaran nasu ba. A ganina hakan duk kuskure ne, akwai abinda baida ?yau ka cika masa bin ?wa?w?wafi kam, akwai kuma wanda saida bin ?wa?w?wafin komai zai tafi dai-dai. Karmu hana yaranmu wayoyi, kar kuma mu barsu da su su zame musu komai. Idan baku da wayewar kai akan waya samu wasu da zasu dinga bibiyar yarinyarki a kowane shafi nata/nashi suna kawo miki rahoto, idan kunada ilimin bibiya a kowanne dare wayar yaranki musamman mata ko matasan samari masu tasowa dan nasan na manyan gwasaken zaiyi wuya ta kwana a hanunki, dan dare shine mafi girman fili dake basu damar aikata komai a yanar gizo. Sannan ki dage da addu'a da yawaita nasiha mai tsoratarwa ga yaran akan irin waWan nan abubuwan. Mu kammu iyaye mata da muke shiga a irin waWan nan abubuwan dan ALLAH muyima kammu faWa mana, kina tunanin zakiyi ?a?anki su kasa koyi dake? Shifa hali naso yakeyi, Fadwa ta fara tiktok tun bata da aure, amma saboda ya zame mata jiki har taje gidan aure tanayi a duk yanda taso. Wlhy wlhy maza da yawa na faWawa a tarkon sha'awa a kalle-kallen videos na yanar gizo da mata ke yaWawa a duk shigar da suka gadama. Karku manta wanifa abu kaWan ke tada masa hankali, shiyyasa zinace-zinace sukai yawa yanzu muka rasa gane daga inane, ada yarinya saita Salle daga gida ta shiga duniya ake kiranta karuwa, wlhy yanzu a gabanki za'a maida miki yarinya karuwa ko matarka ko ?anwarka ko yayarka=?-?, dan wasu matan a dalilin abinda sukeyi wasu mazan ke hillatarsu harsu bata musu rayuwa. Duk yanda mace take tana son a yaba mata, shiyyasa maza mayaudara ke saurin samun galaba akan Wiya mace saboda su duk hanyar yabo da gwarzantawa sukebi, suna kuma samun abinda suke so su watsar dake su koma gefe suna zagin iyayenki dake kanki matsayin mara tarbiyya. To hakane ke faruwa a duniyar tiktok dama sauran kafafen sada zumunta, waWan nan masu zugaki a Comments kin haWu, kin isa, kin kai, wlhy ba ?aunarki suke ba, dan daza'ace Waya daga ciki ya fito ya aureki sai kin nemesu kin rasa sun gudu. Maza dake kawo matansu ana video su wai soyayya ban taSa ganin waWanda basu san ciwon kansuba irinsu wlhy, matarka ta aure sirrinka itace kuma abin ado a shafin sada zumunta?, anya wannan soyayya ce kuwa ta gaskiya? Muji tsoron ALLAH, mu dunga tunawa da mutuwa, mu dinga tunawa akwai kwanciyar kabari, akwai hisabi, dubinki sunyi amma basuci ribaba, tayaya ke kike tunanin zaki ribantu?, bazaku gane illar abinda kukeyiba sai kinje gidan aure namiji na miki kallon zargi ko yana bin irin hanyar daya ganoki wajen gani wasu matan duk da yana dake a gidansa. Ki dauka abu mai amfani ki yaWa sai kici riba, amma mummuna zakiyi bayani idan baki tubaba. Dan Fadwa a novel ta fito shiyyasa wani a cikin hukuncunta yazo a bayyane, amma ke a zahiri kike ALLAH shine zai hukuntaki idan baki tuba kin koma garesaba, ba kuma kisan ta hanyar dazai hukuntakin ba ma. ALLAH ka shiryemu badan halinmu ba.=?-?=?O?
Shima Daddy koda ya amsa maganar dai Waya ce akan zuminci da tarbiyyar ?a?anmu. Mu daina sakarma abokai ko ?awaye ?a?ayenmu hakan kuskurene. Dan zai zama kina tuf?a wasu na warware miki, yanzu lalacewa basai a zahirin rayuwa ba. Daga budurwa har bazawara da saurayi ko magidanci ko matar aure inhar suna biyema ?awaye ko abokai zama samu rayuwarsa tana tangal-tangal, dan zai koma ne baida ra'ayin kansa sai nasu, hakan kuma babban kuskure ne.........
'



_ZAFAFA BIYAR_

*_INAYAH_*
_MamuhGee_

*_GURBIN IDO_*
_Safiya Huguma_

*_SANADIN LABARINA_*
_Hafsat Rano_

*_FARHATAL QALB_*
_(Miss Xoxo)_

*_BABU SO_*
_Billyn Abdul_

_*Littafi daya 300*_
*_Littafi biyu 400_*
*_Littafi uku 500_*
*_Littafi hudu 700_*
*_Littafi biyar 1k_*


YADDA ZAKU BIYA KUDIN BOOKS=?G?
ZENITH BANK
HAFSAT UMAR KABIR
2270637070

SEKU TURA SHEDAR BIYA TA:
07040727902

IDAN KUMA KATI NE SEKU TURAWA=?G?
09134848107


*_ALLAH ka gafartama iyayenmu=?-?=?O?



*_d'
=?%?BABU SO....!!d'
=?%?_*
_(Miya kawo kishi?)_



*_Bilyn Abdull ce>??
*_BABU SO=?I?
https://arewabooks.com/book?id=63447a616580db4ec203d718


*_83 End_*




.........Matsalar ba'a raye-raye bane kawai ko abinda bai dace ba ko mara amfani. Akwai canja abokai, dan dole ne yay abokai a wannan yanar gizon, tun ana ?ar nesa da juna har a kai ga haWuwa, bai san tarbiyyar waWan can ba ko inda suka fito, sai kiga an koya masa sabuwar Wabi'ar da baki san yaronki ko yarinya da shi ba. Shaye-shaye ne, maWigo ne, luwaWi ne, fashi ne, sata ne, yahoo ne, kai da ire-irensu daban-daban. Wlhy ko a film naga yarinya na shan shisha inajin zafi a zuciyata, dan wata daga wannan abinda ake Wauka faWakarwar zataji daWi ta cigaba, saboda mu a namu wautan Waukar shisha muke ba shaye-shaye ba ma. Daga faWakarwa an koma feWe tarbiya, an gyara goma biyar bata gyaru ba. Kullum ?arki abokai da ?awaye na janta/jansa bin joint-joint, inda anan zata haWu da wasu masu buWaWWen idon da yafi nata kuma ko yafi nasa. Ya ALLAH, iyaye dan ALLAH mu dake da addu'a. Sannan muma a karan kammu mu gyara halayen da muka san munayi marasa ?yau. Dan ba media bace bala'i kawai muma a karan kammu bala'in kammu da kammu ne. ALLAH yasa mu dace.

? ? ?? Ba Fadwa ba kowa ma a falon jikinsa yay sanyi matu?a, hankalin iyaye da yawa da ba Waukar komai suke matsayin komaiba ya tashi matu?a, dan kamar an farkar da su ne abinda suka kasa hangowa a tsayin hangensu. Fadwa kuka take matu?a tana mai dana sani da nadama mara misali. Dan kuwa yanar gizo bata bata komai bai sai komawa baya da sakata a gurbin nadama saboda batabi hanyar da zata amfana da ita ba. Inama sauran wanda suke hali irin nata suma zasu farga da wuri kafin su rasa abinda ta rasa koma fiye da ita. Inama zata iya goge abinda ya wuce a zuciya da idanun mutane?. Sai dai kaico, duk da ta daina a yanzu ko waya bata ri?ewa haka bai hana videos nata cigaba da yawo ba a media, saboda wasu sun adana a wayoyinsu, kuma suna cigaba da zama illa a garesu tunda suna koyi da su matsayin abin birgewa. Duk wanda ya koya daga gareta kuma ya lalace tanada kamasho na zunibi itama. Kenan ita baWala koda kayita ka daina sharrinta na biye dakai har bayan ranka, wani lokacin ma har jikokin jikoki? Ya ALLAH ka ganar damu gaskiya tun kafin ta ?uSuce mana. Ka shiryar damu tun kafin guri ya ?ure mana, ka ?uSutar damu tun kafin ajali ya riskemu. Ka goge laifukamnu tun kafin ?ayanmu da jikoki su riskesu=?-?=?O?
? ? ? ?? Abie ne ya katse tunanin kowa cikin gyaran murya. Hakan yasa kowa maida hankali a garesa.  Babban abinda ya taramu anan shine sake bada ha?uri da ro?o ga iyayenmu, yayunmu, ?a?anmu, kuma ?an uwanmu. Yaya Muhammad, Alhaji Sadiq, Babana Shareff. Musamman abinda ya faru ya rigada ya faru, kuma hukuncinku dai-dai ne dan duk Wan halak idan an zunguresa ya dace ya nuna yaji zafi kuma ya Wau mataki.? Sannan wanda yay laifi idan anga nadama a cikin idanunsa da ayyukansa ya kamata ai masa afuwa koda kuwa bazai samu girman daraja irin ta baya ba. Kamar yanda na ro?a a tun sanda kukai sakin nan kuka maidasu bada sanin kowa ba har su a karan kansu dan mu barsu su horu muga kuma idan zasu gane gaskiya, to Alhmdllh sun gane, a tsahon kusan shekara guda. Ina ro?on alfarmar ku maidasu Wakunansu, ya rage nasu su ri?e igiya Waya data rage musu kosu barta itama ta katse a yanzu. Fatanmu zuminci ya cigaba da gyaruwa ba Saci ba, sannan dama shi mai laifi ana masa gargaWi idan yaji to falillahil hamdu, idan ya nuna kunen ?ashi sai a barsa da halinsa ALLAH ya hukuntashi da ikonsa. Halima da Nafisa kunada sauran igiya Waya na aure kuma mun ro?a alfarma an maidaku tun kan ku kammala idda, amma bawai hakan na nufin ku cigaba da abinda ranku ke so ba a wannan family, dan a wannan gaSar mun shirya Waukar mataki akan kowacce dazata zame mana iblis wlhy, babu kuma wani cikinmu dazai sake mata alfarma.
? ?? Sosai Mommy da Gwaggo Halima ke hawayen daWi, har basu san sun fara zuba godiya da addu'a akan Abie ba. Yay murmushi kawai dan kuwa bai taSa tunanin ganin irin wannan ranar ba. Hankalinsa ya maida ga Shareff dayay kicin-kicin da rai, sai dai wani sashe na ransa ya masa daWin maida Mommy, ya kuma sake jin kima da mutuncin Abie a cikin idanunsa da ransa.....
? ?  Babana .
Abie ya katse masa tunani.
?agowa yay ya dubesa, sai dai baice komai ba. Abie ya murmusa ganin yanda ya tsuke fuska.  Nasan a gareka abune mai matu?ar wahala iya manta komai, shiyyasa ko a wancan karon ban tunkareka ka maida Fadwa ba, na barka ka huce sosai da sosai kafin muzo a wannan gaSar. Babu mai tilasta maka a cikinmu, amma zamu ro?eka alfarma. Dan ALLAH ka maida matarka tunda tayi nadama.....
? ?? Kansa ya shiga girgizawa a hankali.  Abie batai nadama ba, tana muku lumbu-lumbu ne kawai. Koda zan iya maidata domin darajarku bazan taSa sake sonta ba, bazan taSa ganinta da mutunci ba, bazan taSa iya sauke dukkan hakkinta ba. Har yanzu ina ganinta a idona mai Sakar zuciya, mai mummunan hali, mai karancin tarbiyya, ballagaza da bata san kima da mutuncin kanta ba, Abie mazafa kallonta sukeyi sunaji wani abu a ransu, shin yara matasa nawane da magidanta sukaji hakan? Mutane nawane suka kalleta a hakan? Ta daina amma har yanzu abinda ta shuka na yawo a wayoyin mutane? Bazan iyaba Abie, wlhy ko tunata bana sonyi, bana son ganinta sam......
? ??  Karka tsaurara da ?arfi babana. Nasan akwai ciwo, akwai Waci, akwai raWaWi. Sai dai muWin ba masu shiryarwa bane ba. Sannan samun miji na gari na ?warai a gareta a yanzu abune mai wahala, duk da nasan wasu zasu iya amfani da nasibin da ALLAH ya bama mahaifinta na suna da dukiya suce zasu aureta, tunda wasu a gurunsu abinda ta aikata ba komai bane a wautarsu, sai dai bai zama lallai su zama na ?warai ba......
? ?? Fadwa dake kuka ta ?atse Abie ta hanyar rarrafowa gabansa.  Wlhy Abie bazan iya zama da wani namijiba inba shiba. Ina sonsa, kuma ni kaina ina kaico wa rayuwata ta baya. Na Wauka abinda nake ba komaiba sai nishaWi kawai, na Waukesa matsayin zamanine kawai, na Waukesa matsayin lokacina ne kawai. Wasu tsurarun mutane da bazasu amfaneni da komai a duniya da lahiraba kwarzantawarsu a gareni na ingizani inajin babu yani. A tunani na abinda nake ba komai bane tunda ba'a zahiri baneba. Ashe mummunar rayuwace mai wargaza ?yawawan ayyuka. Ashe ?ofofin matakin zuwa ga zina ce, ashe raguwar darajace a gareni matsayin Wiya mace, ashe tanadin abin faWa ne ga ?a?ana ga ?an uwana. Ashe makullun rusa dukkan farin cikina ne da rayuwar aurena. Ashe ?an?antar da kaina nake tamkar dabbar da bata san inane rufe ko buWe ba. Kaico na da wannan rayuwa, kaicon duk wata mace mara kamun kai da fahimtar rashin daidai matsayin nishaWi ko birgewa. Kaicon mace irina dake nuna rashin ingancin tarbiyya da mutuncin iyayenta wa duniya. Nima bazan matsa maka ka maidaniba, amma bazan daina son ka ba, zan mutune da sonka Soulmate, zan amshi wannan hukuncin domin nasan UBANGIJI ne yake horani ta hanyar aza sonka a raina fiye da komai. Na godema ALLAH daya saka maka da mace tagari tun kan kasan niWin wacece. Na gode ALLAH daya fargar dani illar abinda nakeyi tunkan tsufa da mutuwa su riskeni......
? ? Kuka ya sar?eta, tausayinta ya saka Anaam fara kuka itama. Amma ga Shareff sai ma faman taSe baki yakeyi alamar ko'a jikinsa. Dan shikam dai har cikin ransa baya fatan sake zama da Fadwan. Sai dai yana mata fatan shiriyar da tace tayi dan shima yana fatan ALLAH ya shirya masa nasa ?a?an daya fara haifa da ?anensa dama duk ?a?an musulmi.

? ?? Duk fa yanda aka buga Shareff bai yarda da maida Fadwa ba. Dole aka ?yalesa dan har yanzu yana akan dokin fushi. Haka taro ya tashi su Mommy dai zasu koma Wakunansu.

..................

? ?? Rayuwa ta

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login