Showing 177001 words to 180000 words out of 194140 words

Chapter 60 - BABU SO Miya kawo Kishi Book complete by M shakur.doc

M Shakur   

26 Oct 2025

3321

ya samu Amrah, ita ya tambaya ko Fadwa na gidan ta sanar masa eh tazo gashi ma ana rigima tsakanin Gwaggo Halima da wasu dangin Mommy. Amma ga su Abba sun dawo gida yanzun nan....



???Gudun da yay a yanzu yamafi na farko, dan cikin ?an?anin lokaci suka iso nan gidansu, sai dai sun sami rigima ta Sarke sosai tsakanin Mommy da danginta, da kuma Gwaggo Halima. Har Fadwa ta mari aunty Sakina saboda itama tace zata mari Gwaggo Halima. Gida ya cakuWe harda dambe, Mommy na faWin Shareff yazo sai ya saki Fadwa a yau, Gwaggo Halima na i?irarin itama sai Daddy ya saki Mommy a yau. Ran Daddy yakai ?ololuwar Saci a yau shi da Mahaifin Fadwa daya biyosu gidan domin yima su Mommy murnar an Waura aure. Hajiya Luba mahaifiyar Bibah itace ta fara ganin Shareff. Ta nufesa tana kuka bayan ta gwargwaWa ma Mommy cewar ga Shareff nan. Isowar Mommy inda Shareff Win yake tana rantsuwar in bai saki Fadwa ba zata tsine masa Daddy ya dakatar da ita, sai dai kafin ya faWi abinda yay niyar faWa Abie ya dakatar da shi.?

??? Please yaya karka ce komai dan ALLAH, inaga ya kamata a zauna dasu ko yaya asan dalilin wannan tashin hankali. Ba'a gyara Sarna da Sarna na ro?eka .

???Da ?yar Daddy ya saurari Abie a wannan gaSar, Gwaggo da dama haka takeso tai murmushi, sai kuma tai saurin nufosu tana matsar ?walla.  Ni wannan fitina ta wannan yara ta isheni Muhammadu, gaskiya an shiga tsakanin Nafi da Halima dan da dai ba haka sukeba. Yara kansu haWe kamar uwa Waya uba Waya ta haifesu amma yanzu komai ya canja.....

??? Kinga Gwaggo kiyi ha?uri komai zai daidaita insha ALLAHU, inaga ku mu shiga can tunda nan da mutane.

???



????Gwaggo ce da kanta ta tattara su Gwaggo Halima zuwa gidan Abie, shi kuma Abie ya saka su Shareff da gaba Waya yama rasa abinyi gaba. Sai da kowa ya hallara har mahaifin Fadwa da su Baba Ibrahim dana duk wani mai faWa aji a falon kasancewar duk dangi na gidan, maza sun taso a wajen Waurin aure, matan kuma duk suna a cikin gida. Ran baba Ibrahim a Sace ya dinga zagin su Mommy a yau dan shikam halinsu ya fara kaishi ma?oshi. Fitina daga wannan sai wannan kamar sune kaWai mata a cikin family Win.

?????Hayaniya na neman Sarkewa ya daka musu tsawa, amma suka?i saurarensa. Daddy da dama a wuya yake kai tsaye ya buga musu tsawar da tafi ta baba Ibrahim.  Tabbas a wannan gaSar na gaji da halinki Nafisa. Kije na sakeki saki Waya . (biyu kenan=?2?=?1?).

???Lokaci Waya falon yay tsitt tamkar ruwa ya cinye kowa. Gwaggo da tafi kowa firgita dan ita Gwaggo Halima take burin ganin an saka ta waro idanu,  A'a Muhammadu bakai gaskiya ba, yo ai ba Nafi ta cancanci saki ba Halima ce, ko kuwa dan ita ?ar uwarkace shiyyasa. To wlhy yanda ka saki Nafi kaima Sadiqu sai ka saki Halima in har na isa da kai matsayin ?anwar uwarka .

????Hajiya Luba ta fashe da kuka.  Gaskiyafa Gwaggo, Halima ita ta cancanci saki kodan ba?in halinta ita da ?arta.....

???Saukar mari Hajiya luba taji a kuncinta tauu, kafin ta dawo hayyacinta Gwaggo Halima ta sake sauke mata wani.  Babbar magana kenan . Cewar Gwaggo tana mi?ewa.  Halima shine zaki mareta dan ta faWi gaskiya, to idan Mustapha da Sadiqu sun sakeku ba dan an saki Nafi ai dole su sakeku dan zubarda ciki da Fadwa taima Mustapha...........
'







=??=??Kai jama'a ALLAH ka rabamu dayin amai ka lashe kayanka dai.
[11/23, 5:14 PM] Marsy=??: BABU SO
Chapter 77
77

........KaWan ya rage zuciyar Fadwa yin tsale ta fito, jikinta na rawa tace,  Wlhy ?aryane, munafukar tsohuwa da bazataga MANZON ALLAH ba .

??Saukar mari taji lafiyayye daga Mahaifinta. Gwaggo ta jinjina kanta cike da jin daWi,  Nagode Sadiqu. Ba laifinta bane uwace bata moraba. Yo dama yaushe Halima taga wata tarbiyya balle ta bata. Ai bakai dace da mata ba wlhy .

??Cikin matu?ar mamaki su Daddy suke kallo da sauraran Gwaggo da alamu suka nuna akwai suSutar baki a kalamanta. Gwaggo Halima zatai magana Alhaji Sadiq ya dakatar da ita.  Wlhy kikace tak sai kinyi nadama Halima...

??? Barta tace in ma tanada abin cewar mana. Dan kuwa inada ?wa?waran hujjar ita ta zubar da cikinta da kanta, saboda karya hanata waWan nan raye-rayeda sukeyi na zamani a wannan abubuwan da kuke kira yanar gizo-gizo ko uwar mima. K Luba kiramin Bibah ta shigo da likitan da ta saka yaymata aikin. Amma kafin sannan fara latso min ita a wayarki su gani .

???Cikin rawar Sutiya Hajiya Luba ta latso Fadwa a tiktok ta mi?ama Baba Ibrahim dake a tsakkiyar?Daddy da Abie, sai Baban Fadwa a gefen Daddy, Abba kuma na gefen Abie. Wani video ne na rashin mutunci da aka Wauka a ranar kamun Fadwa. Ana gobe Waurin aurenta da Shareff kenan. Kayan barcine jikinta riga fingila iyakarta cinyarta amma ta kusa gwiwa, sai gashinta dake a buWe tama warwaresa akan kafada. A yanda taketa komanta kai tsaye da farko na rawar wata wakar turanci zaka san bata san ana dauka ba. Sai a kusan ?arshe-karshe take kare jikinta da filo data Wauka tana masifar miyasa zatai mata video, sai dai anyi cutting sunan wadda ta ambata na mata video Win. Bayan shi akwai wasu daban-daban na rashin mutunci, abindama zai baka mamaki kamar an tsinto iya wanda tayi abin ALLAH wadai Winne kawai an Wora a shafin. Hatta wayarsu ta ranar daurin aure da Shareff duk akwai a wajen, duk wani faWa datai da wani a tiktok ko rawar banza cikin shigar wofi duk sune aka tato aka Waura. Harda ma wanda bata kai tiktok Win ba

????Komai ya ?ara tsayama Shareff cak, bama shi kaWaiba hatta sauran jama'ar falon gaba Waya. Kafin wani ya samu damar tofa tasa sai ga Bibah da likitan daya zubdama Fadwa ciki. Harga ALLAH tayi matu?ar firgita. Zuciyarta ta dinga tsitstsinkewa lokacin da Gwaggo ke faWa masa ya faWi miye ala?arsa da Fadwa. Kansa tsaye babu fargabar komai saboda an toshe bakinsa da kuWi ya fara bayani tiryan-tiryan tun zuwan su Fadwa da ?awayenta Sima da Amal. Baice akwai Bibah da Siyyah ba. Sai yanzu ne Fadwa ta samu damar fashewa da kuka.

??? Wlhy wlhy ba haka akaiba. Bibah kiji tsoron ALLAH, dan kina son auren mijina basai kin ?ullamin sharri ba.....

??? Sharri kuma. Idan sharri nake miki aiga wayarki a hanunki a amsa a duba agani .

??Duk da Fadwa tasan duk waWancan videos Win tayisu amma ta goge mafi yawa a ciki saita bada wayar tata, saboda sanin masu dama-damar ne kawai a shafin nata na yanzun. Baba Ibrahim ne ya amshi wayar, sai dai koda aka duba babu wani accaunt akai sai irin wanda Bibah ta nuna.

????? To'ai babu banbanci tsakanin wannan da wanda ke anan ciki .

??Ba karamin ruWewa Fadwa tai ba. Harta fisgi wayar a hanun Baba Ibrahim batare da tasan tayi ba. Koda ta duba itama sai taci karo da abinda suke maganarne kawai babuma accaunt Winta data sani akan wayarta kwata-kwata. Mamaki da tsoro suka risketa. Takai dubanta ga Bibah sai ta samu tana murmushi, hakan ya bata tabbacin itace tai komai. Wata irin wawuyar mikewa tai ta sha?i Bibah, nan take kokawa ta kacame Bibah ta fara kakarin mutuwa. Da ?yar Maheer ya rabasu shi da su Aunty Bintu.

???? Shareff idan baka saki Fadwa ba wlhy wlhy wlhy har abada babu ni babu kai. Yanzu nan ka saketa, dan baka taSa rayuwa da wadda ta zubar maka ciki ba dan son zuciyarta, sannan ballagaza.

???Shareff da gaba Waya brain da Heartbeat Winsa sun tsaya cak daga aiki, ya dago yana kallon Mommy.  Ba kallona nace kayiba saketa nace, idan kuma bazaka saketaba to wlhy zan......

??? Haba Nafisa kinada hankali kuwa, ki tsaya abi komai a sannu mana .

?? Yaya daina wani maganar a sannu, ai tunda Ubansa ya sakeni wlhy shima sai ya saki Fadwa. Dan na tabbatar abinda na aikata bai kama kafar abinda taiba. Itafa ciki ta zubar masa . Kafin ma Baba Ibrahim yace wani Shareff da dake cikin matsanancin fushi ya furta  Na saketa saki biyu .

???Tamkar saukar aradu Fadwa taji saukar wannan kalma. Tai baya ta zube ?asa, ihu take son yi amma ta kasa yi tsabar yanda falon ke juya mata tana ganib bibbiyu, da sauri ta rarrafa gaban Shareff.

??? Soulmate dan girman ALLAH ka saurareni, wlhy ba.....

??Wani irin hankaWata yay tai baya ta zube har kanta na buguwa da kujera sai da Abba ya tareta.  Wlhy idan kika sake koda matsoni zan iya sha?eki ki mutu, ballagaza. ALLAH ya isa ban yafe miki zubarmin da ciki ba, na tsaneki, na tsaneki, bana bu?atar sake ganin mummunar fuskarki a rayuwata har abada. Idan har zaki iya salwantar da ?yautar da ALLAH ya bamu, abinda ke amsa suna gudan jininki to zaki iya halakani nima, na tabbata zaki iya kasheni saboda cikar burinki. Kin wula?anta aure na, kin nunama duniya ke Win baki da tarbiya, har wasu banzaye najin wani abu akanki saboda kin nuna musu ke ballagaza ce. Anya Fadwa kinada ilimin addini kuwa? Anya kin san darajar kanki kuwa? Anya kina tuna zaki mutu kuwa?, na godema ALLAH ma da ban haihu da ke ba, dan bana fatan ?a?ana su taso su kalleki matsayin mahaifiya balle har halayenki su zama naso ga tasu rayuwar. ALLAH ya wadaran mace irinki mai tara ?awaye da bata da ra'ayin kanta sai nasu, kije ?awayen naki su cigaba da baki rayuwar da kike bu?ata, kije, kije bana son ganinki wlhy . Idanunsa har tara ?walla suke na tsananin Sacin rai, Shareff nada kishi matu?a akan duk abinda yakeji ya killace matsayin nashi. Yanzu haka yanajin kamar zuciyarsa zata tsage, babu abinda ke masa amsa kuwwa sai zantukan samarin Wazun a kanta. Wata muguwar sha?a ya kai mata jijiyoyin kansa na matu?ar tashi.  Fadwa na tsaneki, bazan yafe miki ba..... da ?yar su Abie suka ?wace Fadwa a hanunsa, sai numfashi take fiddawa da ?yar na wahala ga Gwaggo Halima na ihu da kururuwar kuka zai kashe mata yarinya. Kansa ya kife a jikin Abie dake kusa da shi, yana mai ?o?arin danne hawayensa. Abie ya shiga shafa kan nasa cikin lallashi tausayinsa na ratsashi. Ba Abie kaWai ba kowama yaji tausayin Shareff Win dan abune mai matu?ar ciwo ga duk namijin daya san ciwon kasa. Su kansu sunajin raWaWi a zukatansu matsayin iyaye, mahaifinta kam ma ai ya kasa ko motsi dan gaba Waya ya tattara laifin a kansa shima, zuciyarsa suka take matu?a a ?irjinsa...........

???*_ Tabbs da ace kayi ha?uri saki bashi bane mafita Yaya MM ._*

??Kusan gaba Waya suka waiwaya a inda sautin maganar ta fito. Anaam ce sanye da hijjab har ?asa. a kallo Waya zaka fahimci a barci ta tashi ma. Kuma yanayinta yana nuni da batajin daWi....

??? Ke kuma a wa, kajimin ?ar iskar yarinya. To ko ubanki Usman da uwarku basu isaba balle ke haihuwar yau .

??? Badan na isa bane na faWa Mommy, ba kuma dan iyayena nada wani kusanci da zama masu isa a wannan Family Win ba. Sai dan kusan gaskiya ku daina dukan jaki kuna barin taiki (ALLAH yasa na faWi hausar tawa dai-dai). Tabbas Fadwa bata taSa ?aunataba. Kamar yanda Gwaggo Halima bata taSa ?aunar iyayena guda uku ba. Haka kema baki taSa ?aunarsu ba. Kafin wata rana ina ganin laifinku matu?a ina kuma jin zafinku mai tsanani, sai dai lokaci ya sauka?amun hakan sakamakon fahimtar kuma a haka aka raini zukatanku. Zan faWi gaskiyane a yanzu ma badan ku soni ni da iyayena?ba, sai dan ku sani wadda ta raineku ku kanku ba ?aunarku take ba bawai iyayena ne kawai take ?i Winba. Lallai da sanin Fadwa aka zubar da cikin jikinta, sai dai kuma Gwaggo itace ta tsara komai da taimakon momyn Bibah, su Bibah ?awayenta su huWu suka Warata a hanya har komai ya faru.....

???Wani irin harzi?owa Hajiya Luba tayi, amma sai Baba Ibrahim ya dakata mata wata irin razananniyar tsawa. Komawa tai ta zauna daSar. Anaam tai murmushi mai ciwo da dafe karfen benen takai zaune saboda jiri da take gani. Sai da ta Wan dafe kanta na wasu sakkani sannan ta Wago tana Wan murmushi.  Kuyi ha?uri. Batare data jira cewar wani ba ta cigaba da faWin,  Ban faWa muku wannan maganarba sai dana ri?e hujja, kuma dama irin wannan ranar nake jira dan nasa duk yanda Maman Bibah da Bibah zasuyi da Gwaggo sai sunyi domin Yaya MM ya auri Bibah, kuma Fadwa itace kawai makaminsu da Mommy . Ta ?ara maganar da mi?a wayarta dan bazata iya tasowa ba saboda jiri.  Gashi komai na'a cikin nan. Ku kira Amrah ma kuji dan tasan abubuwa da yawa itama .

???Aunty Bintu ce ta amso wayar, ta kaima Baba Ibrahim. Gwaggo ta mi?e a fusace sai dai jikinta rawa yake. Amma sai Gwaggo Halima tasa ?afa ta taWota ta koma zaune daSar har tana sakin ?arar azaba data ratsa Wuwawunta. Sosai da mamaki mai cike da Wunbin razani suka bayyana a fuskokinsu Baba Ibrahim. Dan kuwa dai ga muryar Gwaggo gata Hajiya Luba da Bibah. Su Mommy zasu fara hayaniya Baba Ibrahim ya hanasu, cikin matu?ar razanarwa Baba Ibrahim yace Hajiya Luba ta faWa kokuma ya Wauka mataki a kanta. Jikinta tsuma yakeyi, musamman da taga irin mugun kallon da Shareff ke jifanta da dashi, wanda ba ita kaWai ba, hatta Gwaggo haWiyar yawu take da ?yar...

???? Wlhy Yaya mu ba laifinmu bane, kawai dai Bibah ce ke tsananin son Shareff, nayi-nayi Nafi ta fahimci abinda nake bu?ata na mu haWa aurensu ta?i, sai nunawa takeyi da Fadwa za'a haWa. Har nayi zuciya da hakan sai dai Bibah ta shiga damuwa, shine nazoma Gwaggo da batun ko akwai yanda za'ayi, amma saita nunamin itama bata san zancenba. Ban gajiba muka cigaba da binta har akai auren Fadwa da Shareff, sai lokacinne ta fara saurarena, ta kuma tabbatar min idan har muka taimaka mata cikin Fadwa ya zube zatai duk yanda zatai dan auren Shareff da Bibah ya yuwu .

???Salati falon ya Wauka baki Waya, yayinda a lokaci guda Gwaggo Halima da Mommy suka kaima Gwaggo sha?a, da ?yar aka SanSareta a hanunsu idanunta har sun firfito waje kamar na tsohon kwarto. Nan fa sabuwar hayaniya ta kaure har wani baijin zancen wani, dan Fadwa kam tuni ta turmushe Bibah tana jibga, itama uwarta Hajiya Luba ta turmushe Fadwan. ?urace sosai ta tashi a falon, wadda ta saka Anaam ji kamar duniyar na juya mata. Cikin sa'a Shareff ya hangota tana jujjuya kanta. Da sauri ya mi?e yay inda take, cak ya dauketa ya koma saman da ita tana faman jujjuya masa kanta, Mamie da itama ta hangosu tai saurin bin bayansa dan ita kam ma ba komai take fahimtaba a abinda ke faruwa a falon.

???FaWa sosai ya kaure, duk yanda su Abba sukaso kwantar da abun ya gagara, dan tun anayi a falo har aka koma tsakar gida, kafin kice mi ?an biki sun fara tururuwar shigowa bama idonsu abinci tunda dama akwai ?ofar dake a tsakanin gidajen wadda basai kaje gate ba. Cirko-cirko mutane sukai sunajin fallasa da tonon asirin da su Mommy sukema juna, yayinda Gwaggo ke neman naWe tabarmar kunya da hauka. Sai dai fa ganin lamarin yafi ?arfinta dan hatta Mommy yau la'antarta take ga ?an biki sai ta nema fita a gidan tana kuka wai su Daddy sun shirya wula?antata.?Nanfa wasu a munafukai masu son jin ba'asi suka take mata baya, sai dai ta?i sauraren kowa, tana gab da barin layin nasu wani mai mota ya shawo kwana, duk da horn da yakeyi sam Gwaggo daketa faman sambatu da surutai batajisa ba, shi kuma ALLAH ya hanashi damar taka birki, ya kwasheta sama ya direma kasa, yana son ri?e kan motar ina saida taya Waya ta dirza ?afar Gwaggo har ana iya jin karar farfashewar ?ashi. Tun ?arar azaba ta farko data saki bata sake fahimtar ina take ba ta suma. Dan danan aka rufu kanta, har su Daddy labari yazo musu sun fito, nan fa layin ya cika dankam. Matasa zasu rufu kan mai mota da ?an biki yazo dauka baba Ibrahim ya dakatar da su. Kamalarsa da dattakon kasancewarsa tsohon arzi?i ya sakasu bin umarni, sai dai an kama Gwaggo da babu alamar numfashi a jikinta an saka a motar mutumin aka nufi asibiti.

????Babu ko tausayi a fuskar Gwaggo Halima, sai ma faffaWar magana take wai ai ?arshen Gwaggo kenan. ALLAH ma ya kara sakata a masifa fiye da hakan. Mafi yawan mutane maganganun Gwaggo haliman basu Sata ransu ba, sai dai duk da mugun halinta baban Fadwa ya kasa ha?uri shima a wajen ya yanke igiyar auren Gwaggo halima biyu. Ai sai lokacin Fadwa da Mommy suka sake tunawa da mutuwar nasu auren fa suma. Nan guri ya kara daukar zafi faWa ya dawo sabo fil da ?ar koke-koke abin zakkunya da takaici...........
'*_Typing=???_*




*_d'
=?%?BABU SO....!!d'
=?%?_*
_(Miya kawo kishi?)_



*_Bilyn Abdull ce>??
*_BABU SO=?I?
https://arewabooks.com/book?id=63447a616580db4ec203d718


*_78_*



.........Wannan harmutsi da dangin mijin Aysha suka tarar yasa suka dakatar da Waukar amarya, acewarsu ai basu san haka uwar amaryar da danginta suke ba. ?ololuwar tashin hankali Mommy ta sake shiga, har takai ta yanke jiki ta faWi itama dai sai da aka kaita asibitin. Gwaggo halima dake dariyar mugunta ta tafi gida ranta fes Mommy da Gwaggo a bala'i, sai dai kuma mahaifin Fadwa ya hana mata koda shiga gate, yace Fadwa kaWai ce ?arsa, itama zai bata mafakane har tai idda saboda karya salwantar da rayuwarta a cigaba da samun bara gurbi a cikin al'ummar musulmai. Amma ta sani bazata taSa jin daWi ko Wigon farin ciki a gidansa ba. Rikicewa Gwaggo Halima tayi, kamar yanda Fadwa dake kuka rirus dama dan da ?yar Gwaggo Halima ta jawota suka tahonan saboda ido

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login