Showing 138001 words to 141000 words out of 194140 words

Chapter 47 - BABU SO Miya kawo Kishi Book complete by M shakur.doc

M Shakur   

26 Oct 2025

3276

ta saki cike da kirsa.  Ayya Anaam miya faru da wannan magana haka?, ai shi Win mijinmu ne mu duka ba nawa kawaiba, kinga kuwa basai mun ?ulla wata yarjejeniya a kansa ba, kuma indai nice wlhy nama ?ara muku sati biyu akan Wayan .
Anaam dako kallon inda Shareff yake batayi ta saki wata siririyar dariya data ?ona ran Fadwa da tafa hannayenta.  Woow! kai kai kai Uwargida abun birgewa. Muna godiya da wannan ?yauta mai tsada . Sai kuma ta kashe mata ido da maida muryarta can ?asa kamar mai raWa.  Karki damu kinada kaso, za'a samo miki tukuycin baby da zaina tayaki hira tunda kin hana masa zuwan abokin wasansa yayansa duniya .
Duk da a hankali sosai Anaam ta faWi furucin ?arshe kaWan ya rage zuciyar Fadwa ta wantsalo waje.  Sautin bai miki ba na ?ara n..... Da sauri Fadwa ta fice cikin sassarfa daga falon, wani irin zufa na tsatstsafowa ta illahirin ?ofofin jikinta har tana kifawa kamar zata faWi. Anaam ta danne dariyarta da ?yar, da binta da kallo harta fice. Sai da Fadwan ta fita da kusan mintuna biyu sannan tabi bayanta zuciyarta fes tunda ta rama.
Da kallo ya bita ta gefen ido, ya jinjina kansa da sakin murmushi dan duk abinda ya faru a tsakaninsu yaji. Hatta maganar farko da Fadwa tai a dining, yayi shirune dama dan yaga wane mataki ita kuma Anaam Win zata Wauka. Wato Fadwa a gabansa ne take nuna ita Win mutuniyar kirkice, ita kuma Anaam bata iya Soye-Soye ba sai take nuna nata babu wani munafurci a ciki. idan ya auna da kallonsa da Fadwa takeyi tana magana cikin canja yanayi danta kunnasa ne ya hau kan Anaam kenan kamar yanda taga yanayi a kwana biyun nan idan tai makirci. Lallai mata sai ka barsu, idan kai wasa sai su kaika wuta da sheWana, dolene ya nutsu wajen ?ara fahimtar halayen kowacce kuwa.
Duk yanda yaso cigaba dayin kallon kasa hakan yay, dan kalaman Anaam babu abinda suke sai tsikarar zuciyarsa, dole ya mi?e ya kashe komai ya shiga bedroom Winsa. Sabon shirin barci ya sabunta da mulke jikinsa da turarurrukansa masu ?amshi har kusan kala biyar, haka kawai yake jin saka Waya bai gamsar da shi ba. Bakinsa kansa yasha Mouth fresheners kusan kala uku, ya sake duban kansa a mirror ya saki murmushi da kashema kansa ido Waya... _ Dole ne yau a tabbatar min da wannan tsadar da tafi tsadar tsada my girl _.
? ? ?
? ? ?? &Ransa fes ya fito hanunsa Wauke da fresh milk. Kansa tsaye sashen Anaam Win ya nufa, baiyi mamakin rashin ganinta a falo ba. Sai da ya fara shiga kitchen ya Wauka ruwa da glass cup sannan ya nufi bedroom Winta bayan ya kashe komai ya rufe ko ina.
? ?? Tunda ta fito a sashensa da murmushi ta iso nata sashen, ya kuma gagara barin fuskarta har tai shirin barci dan dama tayi wankanta, brush kawai tayi ta haye gado batare data Waura jacket Win rigar barcin ba a kan ta cikin data kasance ?ar fingila iyakar cinyoyinta, sannan hanunta siriri ne. Rufda ciki ta kwanta da jan bargo ta lulluSe har kanta tana cigaba da sakin murmushi.........
'



_ZAFAFA BIYAR_

*_INAYAH_*
_MamuhGee_

*_GURBIN IDO_*
_Safiya Huguma_

*_SANADIN LABARINA_*
_Hafsat Rano_

*_FARHATAL QALB_*
_(Miss Xoxo)_

*_BABU SO_*
_Billyn Abdul_

_*Littafi daya 300*_
*_Littafi biyu 400_*
*_Littafi uku 500_*
*_Littafi hudu 700_*
*_Littafi biyar 1k_*


YADDA ZAKU BIYA KUDIN BOOKS=?G?
ZENITH BANK
HAFSAT UMAR KABIR
2270637070

SEKU TURA SHEDAR BIYA TA:
07040727902

IDAN KUMA KATI NE SEKU TURAWA=?G?
09134848107


*_ALLAH ka gafartama iyayenmu=?-?=?O?



*_d'
=?%?BABU SO....!!d'
=?%?_*
_(Miya kawo kishi?)_



*_Bilyn Abdull ce>??
*_BABU SO=?I?
https://arewabooks.com/book?id=63447a616580db4ec203d718


*_57_*



.........A hankali ya tura ?ofar Wakin laSSansa na motsawa alamar sallama, kamar mai irga steps Winsa ya cigaba da shigowa cikin Wakin idonsa akanta duk da ?udundune take cikin bargo, zaune ya kai gefenta tare da kai hannu ya yaye bargon. A yanda ta mi?e zumbur da alama bata san da shigowar tasa ba. Idanunsa sukai ?ya?y?yawan ganin daya sakashi jan numfashi a fisge, dan shaiWaniyar rigar jikinta bata bar komai a sirrance ba, a waccan ranar ya ganta, sai dai a yau rigar tafi bayyana masa komai har idonsa na neman tsolewa. Ita kuma data manta a yanda take komawa tai zata kwanta cikin taSe fuskarta dan wani haushinsa da takaicinsa ne suka sake kamata. Ri?ota yay, ta shiga fisgewa da fashe masa da kukan ?arya.
? ? ?  Ni ka sake min hannu, kuma bana son ganinka ka koma can wajenta ita matar son naka, ?arewar kiss kace ta cinyeka mana...
?? Sassanyar ajiyar zuciya ya saki, komai baice ba, bai kuma saki hanun nata ba sai dai murmushi ya suSuce masa akan fuska kaWan, ta cigaba da turesa da ?o?arin kai masa ?an ?ananun duka a damtsen hanunsa. Bai hanata ba yana dai ta ?o?arin danne dariyarsa. Ganin abun nata bana ?are bane ya rungumeta gaba Waya ya tura a jikinsa. Duk yanda taso cigaba da fisge-fisgen ya hana hakan, ya fara kai ma fuskarta da wuyanta kiss har yanzu murmushi bai bar fuskarsa ba. ?arfin kukanta ta ?ara da ture masa fuska amma ya?i ya daina, sai da yay mai isarsa sannan ya barta da ?ara matseta a jikin nasa.
? ? ?  Shikenan sai bori ya ?are an biyaki kiss Winki, ai ban san kina so bane amarya mai aji, nazo da ?o?on bara yau a barni na samu tubarrakin wannan tsadar tsada sarauniyar mata kona samo tukuycin nan da kikai al?awarin badawa
? ? Zabura tayi da nufin turesa tana waro ido sosai waje jin wai ashe duk yaji mita faWa Wazun, amma yanda ya naWeta a jikin nasa yasa baiko motsa ba. A karan farko ya sakar mata siririyar dariya cikin kunnenta da cizonsa da ha?ori. ?ara ta saki kaWan duk da bawani zafi na azo a gani taji a cizon ba.
 Ni dai wlhy ka tashi ka fita yaya, kaje ka ?arata da matarka ni duk abinda na faWa iya laSSana ne kaima kuma ka san...
Ruff ya rufe bakin nata da nashi tare da ?ara matseta gamm ya fara mata wani salo daya nema zu?e numfashinta gaba Waya taja ajiyar zuciya tankar mai shirin shiWewa. Salo ne da bai taSa kwatantashi ga wata bama, tun tana da zarrar yin yun?uri harya ci galaba a kanta ta koma masa la?was sai dai ta kasa maida murtani sai ma jikinta dake tsuma.
 Yaya Please ALLAH wasa nake mata . Ta faWa a wahale tana janye bakinta daya sassauta ri?ewa a nasa. Ganin yana neman sake cafkowa ta tura kanta cikin ?irjinsa ta kanannaWesa.
Murmushi ya saki da mata zobe da hannayensa, furzar da ?aramar iska yay da Waura bakinsa kan kunenta. Cikin wata irin kasalalliyar murya mai Waukar amon sauti daga bututun gudun jini zuwa ?ahon zuciya ya fara fidda aman sauti  Haba autar mata kiji tausayin yayanki mana ki basa dama ya tabbatar miki ke wacece a aikace. Ko kina bu?atar sai naje ?asa ne bayan kin gama min Waurin da wata ?a mace bata taSa yima namiji ba.
Kasancewar da yaren malay yake maganar babu shiri ta Wago ruWaWWun idanunta a dalilin jin furucinsa. Cikin tsakkiyar ido suke kallon juna na kusan mintuna biyu, daga ita har shi tsuma jikinsu yake kowa da abinda ke masa kaikawo a zuciya, lips Winta suka shiga motsawa kamar zatai magana amma sai ya hana hakan ta hanyar haWe goshinsu waje guda. Baya bu?atar bata wani space a wannan gaSar, dan ya tabbatar hakan zai iya zame masa kuskure wajen tsaiwar amsa Wunbin tambayoyin daya hanga cikin idonta da bakinta.
? ?? Duk da a zaune suke gangar jikinsu ta kasa Waukarsu, dole yakai kwance da ita jikinsa na matu?ar rawa da tsuma irin na an daWe ba'a haWuba, daWin daWawa kuma ango yake, a yau zai sake zuwa irin duniyar da bazai taSa mantawa da ita ba duk da a waccan gaSar shima Win ya jigatu, ya kuma wahala kasancewar na farko a garesa, a yanzu kam sai dai ya zama malamin wasu inda ana koyarwa a aji.
? ? ?? Ya matu?ar rikita hankalin Anaam da wani sabon salo. Ta shiga ruWani irin wanda baka iya banbance fari da ba?i sam. Ita yanzu ba Anaam Win Abie da Mamie bace, wata sabuwar Anaam ce a wata duniya da hasashe bai taSa kaitaba koda a lissafin hange. Ita ba Anaam Win data Wauka alwashin jiran cikar watanni uku bane na barin gidan Yayanta. Ita ba Anaam bace dake tuna da Yaya MM take tare. Ita ba Anaam Win dake tuna bayan ita akwai wata mata tare da shi ba ce, ita ba Anaam Win dake bu?atar Wunbin amsoshin tambayoyinta daga garesa bace, ita ba... Ita ba... Da yawa da bazata iya tunawa ba a karan kanta balle wani tsarinta ko burinta..
? ?? Tuni ya jima da rabata da rigar kamar yanda ya raba kansa da tasa suturar shima, ya naWesu a cikin bargo tare da mirginawa da su tsakkiyar gadon. A daidai gaSar da Anaam ta dawo hayyacinta kenan dan a yanzu an Wauki wani layine daya sata zaburowa a razane ta ?walla ?ara da ?an?amesa jikinta na rawa ta fara son turesa cikin magiya da ro?o.... Da gaske baya jinta, sai dai rufewar idon tasa bata hanashi fara ambaton addu'ar da MANZON ALLAH ya horar damu karantawaba yayin ziyartar juna........

? ? ? ? Sosai jikinta ke Sari, tana saki wani irin nishin kuka mai ban tausayi irin na wanda yay matu?ar galabaita da jigatuwa. Muryarta tayi Washewar da ba'a iya jin wani furuci daga bakinta. A hankali ya mirgino gareta, a jikinsa ya maidata ya rungume. Lallashinta yake son yayi, hawayenta yake son tsaidawa amma ya kasa. ?ara tsuma jikinsa yakeyi da wani irin karsashi da zuciya ce kaWai mai ajiye da wannan kundun sirrin bawai gangar jiki ko kalaman kan harshe ba. Bashi da wani zaSi face sake matseta a cikin jikin nashi yana mai jujjuya mata kansa duk da a cikin Wan hasken da suke na lamp bazai wadatar da idaniyar da yake da ya?inin a rufe take iya ganinsa ba.
? ?  ALLAH yayi miki albarka .
Ya iya furtawa da ?yar kuma a fisge yana sake matseta tamkar ya tsaga fatar jikinsa kawai ya turata ya huta. Tsahon lokaci ya kasa yanke shawarar abinyi na gaba, itako tana faman cigaba da juya kanta dake a ?irjinsa laSSanta na motsawa a hankali alamar akwai abinda take faWa da ba'aji, hawayenta masu Wumi da zafi na cigaba da sauka a ?irjinsa kai kace zata iya ?arar da su ne a wannan dare baki Waya.
? ? ? Jin kamar jikinta ya saki ya saka zuciyarsa harbawa da ?arfi, babu shiri ya mi?a hannu ya kunna fitilar Wakin. Sosai firgici ya bayyana akan fuskarsa, yatsunsa biyu ya Waura a kan hancinta. Da gaske bata numfashi. Zuciyarsa tai wani uban tsalle tamkar zata fito waje. Kansa ya dafe da cije lips Winsa da ?arfi yana ambaton sunan ALLAH. Sai kuma ya shimfiWeta saman filo ya fara laluben abinda zai suturta jikinsa. Rigarsa ya samo da ?yar acan ?asa, baiko saka botiran dai-dai ba ya sauka zuwa gefen gadon. Ruwan daya shigo da shi ya Sallema murfi, ya zuba a tafin hanunsa ya shafa mata a fuskarta dake jage-jage da hawaye. Babu alamar zata kawo numfashi. Ruwan ya gumtsa ya fesa mata a fuska. Gaba Wayanta ta zaburo tare da jan numfashi mai ?arfi. Da zafin nama ya tallaffota ta koma cikin tafin hanunsa,  Juwairiyya! .
Ya faWa cikin sar?ewar harshe...
? ?? Jin bata amsa ba kamar ma ta ?ara koma masa lakaf ya sake girgiza mata kai ta hanyar rike haSarta da sake kiran sunanta cikin nutsuwa.
? ?  K! Juwairiyya K!? .
Siririn kuka ta sakar masa, murya a Washe tace,  Zafi, wayyo Mamie na .
Ta furta da ?yar da buWe idanunta kaWan sai kuma ta maida ta rufe kanta na juyawa kaWan-kaWan.
? ?  Ya ALLAH! ALLAH!! .
Ya faWa da sake girgizatan, sai kuma ya mannata da ?irjinsa ya ?an?ame ya kama hanunta ya fara murza tafin cikin kulawa. Wani bahagon numfashi ta fusga azabar zafi na ?ara ratsata. Sai dai bata da ?arfin koda ?an?amesa balle gane a halin rayuwa take ko mutuwa. Yasan Anaam nada raki, sannan akwai ?arancin ?warin zuciya na Waukar wahala a tattare da ita saboda yanayin rayuwar data tashi. Ita Win ?ar gata ce, rainon madara da biscuits da chocolates=??, bata taSa fuskantar makamanciyar wahala irin wannan ba a rayuwarta. Abinda ta sani kawai taci ta sha ta tafi makaranta, koda ya kama tayi wani aiki bamai yawa bane da zai tabbatar mata da ana wahala a duniya. Gashi kuma yasan baizo mata da sau?i ba sakamakon tunaninsa shekarunta zasu iya Wauka, bai san abun ba'a shekarun yake ba dan ?arfin zuciya da juriyar Waukar wahala babu ruwanta da shekaru...

? ? ?? Sabon ragwanci da raki ya ?ara Sarkewa a toilet yayin yake taimaka mata wajen samun nutsuwa dan ya fahimci wannan itace masalaha ta farko daya kamata ya bata agaji da ita. Kuka take masa sosai irin wanda yafi na farko dan a Wazun wahala ta hanata yin kukan. Yanzu kam saita samu damar Sarje guminta wajen yinsa fiye da abinda takeji. Rashin ?arfin jiki ya tilastata sallama masa dole yana jujjuyata a yanda yake so cikin ruwan zafin. Koba komai ta Wanji sassauci, sai dai hawayeta sun gagara tsayawa dan su kaWai ne abinda take iyayi wajen nuna irin raWaWin da takeji da galabaitar da rayuwarta da yayi. A cikin ruwan ya barota ya fito, ya kintsa gadon ta hanyar canja bedsheet sannan ya koma fito da ita. Har cikin rai tausayi take bashi, duk da ya fahimci rakinta ne gaba-gaba wajen sake girmama narkewar tata. Koma dai minene ai shi ya takaloma kansa tunda yasan hali. Tun yana hasashen zatai ha?uri tai shiru sai saSanin haka ya biyo baya, dan kuwa ?iri-?iri ta hanasu barci sai gabanin asuba da Sarawon yaci galaba a kanta. Kansa ya girgiza kawai, dan bai taSa sanin darun yarinyar nan da rikicinta yakai faWin haka ba sai a yau. Rashin barcin da wuri ya jawo musu makara. Bai fara tashinta ba sai da ya idar da tasa sallar, abinda yake gudunne kuwa ya faru, dan rikice masan ta farayi da kuku wuwu. Haka kawai yake jin nauyi da kunyarta shi kansa, domin yasan dai magana ta ?are tunda a daren jiya ta gama ganin ?arshen girmansa duk da matsayin ?anwa da take da shi a garesa. Da farko ya lallaSata har tai salla, ganin fa bata san zuru ba ya rumtse ido cike da borin kunya ya balbaleta da masifar da bata kai ciki ba, dan da ?arfin hali yake yinta kawai....
??
? ? ?  Kin isheni fa da kuka. Idan baki rufamin bakinki da kukan banzar nan ba ALLAH yagalgalaki zanyi da safen nan, dan na fahimci kukan naki harda na rashin ?oshin dalilin yinsa...
? ?? Kukan ta sake fashe masa da shi tana du?un?une kanta cikin bargo, dan hatta muryarsa razani take saka mata a zuciya. Tsoronsa takeji mai girma da tsananin shakkarsa. Ta cigaba da hawayenta batare da barin sautin kukan na fita ba sai dai yana jin yanda take jaa da sha?ar ajiyar zuciya tamkar zata shiWe. Tashi yay ya fita, mintuna kaWan sai gashi da kofin shayi. Yasan halin butsutsunta, dan haka ya Waure fuska cikin bada umarni yace ta tashi. Duk yanda taso zama da ?yau domin shakkarsa ta gagara hakan, dole sai jinginata yay da jikinsa zuciyarsa na raya masa akwai matsala kenan. Da kansa ya bata tea Win tana sha da ?yar, ko rabi bataiba tace ta ?oshi. Bai barta ba har sai da ta ?ara sha, ya bata paracetamol dan jikinta akwai zazzaSi. Kwanciya yay da sakata jikinsa yana shafa bayanta, sai kuma ya sumbaci kanta dake a ?irjinsa da ?ara rungumeta da ?yau, cikin lallashi ya fara magana a kunnenta...
? ??  Kukan ya isa haka to mai tsadar tsada uhhmyim. Ko kina so a dinga kiranki raguwa ne? Jarumar mace bata irin wannan rakin da kike yi ai. Bakinki taf da tsiwa amma sai ragwantaka .
? ? Kukan ta sake fashe masa dashi da son turesa a jikinta amma bata da ?arfi, yay murmushi da sake sumbatar kanta.  Oh ashe kinada sauran ?arfi ma na wani zauna kallonki, bara na sake komawa kawai ko zan ?ara farauto baby na uku, dan insha ALLAHU jiya dai na samar da biyu da zakiyi tukuyci da su.........
'



_ZAFAFA BIYAR_

*_INAYAH_*
_MamuhGee_

*_GURBIN IDO_*
_Safiya Huguma_

*_SANADIN LABARINA_*
_Hafsat Rano_

*_FARHATAL QALB_*
_(Miss Xoxo)_

*_BABU SO_*
_Billyn Abdul_

_*Littafi daya 300*_
*_Littafi biyu 400_*
*_Littafi uku 500_*
*_Littafi hudu 700_*
*_Littafi biyar 1k_*


YADDA ZAKU BIYA KUDIN BOOKS=?G?
ZENITH BANK
HAFSAT UMAR KABIR
2270637070

SEKU TURA SHEDAR BIYA TA:
07040727902

IDAN KUMA KATI NE SEKU TURAWA=?G?
09134848107


*_ALLAH ka gafartama iyayenmu=?-?=?O? Chapter 58
58

........Hanunta take Wagawa da?yar tana kai masa ?ananun duka, ya fara ?ar dariya da ?o?arin ri?e hannayen nata. Duk yanda yaso su koma barci hakan ya gagara, dan ?orafinta na zafi da raki ya gagara tsayawa. Ga zazzaSi mai zafi dake ?ara rufeta bayan sauka ya kamata yayi tunda tasha magani. Dole ya tashi zaune da ita a jikinsa yana ?o?arin son su haWa ido amma ta?i yarda. Bai damu da hakan ba, dan yasan kunya dole ce. Shi kansa wani nauyi yakeji amma yana ta ?o?arin ganin ya fuske abinsa..

??? FaWamin miye matsalarki kuma Noorii na? .

Shiru ta kasa bashi amsa, sai ?o?arin son kauda kanta kuma take ya?i bata dama. Dole ta buWe baki muryarta a Washe irin ta wanda yaci kuka ya more, dan ko fita batayi da ?yau.? Inajin zafi mai raWaWi, dan ALLAH ka kiramin Mamie ko ka kaini wajenta .

????A ransa yace, (Ko

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login