Showing 1 words to 3000 words out of 194140 words

Chapter 1 - BABU SO Miya kawo Kishi Book complete by M shakur.doc

M Shakur   

26 Oct 2025

3148

??ࡱ?>?? '?????????????????? 
  
???????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????? P? KSKS??%???????JJ?Jl ?D
?z $h?H???? ??????????billy ??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????*_Typing=???_*




*_d'
=?%?BABU SO....!!d'
=?%?_*
_(Miya kawo kishi?)_



*_Bilyn Abdull ce>??

*_?an Wano=? ?=? ?_*


*_MALAYSIA (SABAH)_*


..........A hankali sautin kukan ke tashi tamkar mai rairashi da gayya. Sai dai daga jin yanda salonsa ke fita kasan tsabar daWewar da maiyin nasa ya Wauka yana yine ya kaisa ga galabaita. Kasa jurewa nai na kutsa kaina cikin gidan madai-daici da ke Wauke da dukkan kayan more rayuwa najin daWi. Falo ne babba masha ALLAH, sai dai duk girmansa banci karo da kowa a cikinsa ba. Shiru nai alamar tunani, (to ta ina kenan sautin kukan da yaja hankalina ke fita?) rashin mai bani amsa ya sani fara waige-waige a falon. Tabbas ba'a nan Win bane, hakan ya sani kutsa kaina dan zuciyata ta banni tabbacin a window da naji kukan Wakine.
Takun sakkowa da stairs Win da'aka kawata adon falon da shi ya sani maida hankali can. Hamsha?iyar mace kamila mai yanayi da fulanin ?asar Nigeria ce ke taku cike da nutsuwa da kamala tamkar yanda shigarta ta kamala ta ?awata mutuncinta ga mai kallo. Sam banyi zaton ko (zo na kasheki) ta sani da yaren hausa ba, amma a mamakina saina tsinkayi kamilar muryarta na ?wala kiran sunan *_Anam!_* a Wan kausashe. ?ara kausasa muryarta tayi ganin babu alamar wadda take bu?atar ganin data kira da suna Anam Win ta fito.
 Anam! Idan har kika bari na shigo inda kike ki tabbatar sai jikinki yayi tsami kafin kibar ?asar nan. Shashasha kawai wadda bata kishin kanta. To banda mara kishin kai wake ?in tushensa? Ba kukan hawayeba kiyi na jini ma babu fashi zuwa Nigeria ki zauna agareki, k idan ma kika ?uleni ALLAH kin koma can da zama kenan keda ?asar nan sai yawo
Sautin kukan da aka sake fashewa da shi ya sani waigawa da sauri, ?ya?y?yawar budurwa black beauty mai Waukar hankali da sam bata kama da matar a yanayin jiki sai na kamannin jini kaWan. A ?iyasi na yanayin jiki kai tsaye zance bata wuce shekaru sha bakwai ba. Sai dai a mizanin hankali da sanin masu irin yanayin jikinsu wajen Soye shekaru zan iya karyata zuciyata. Amma kai tsaye ban san shekara nawa zan bata ba. Dan sam bata da wani tsaho, tana nan dai ?ar cif-cif ga karamin jiki ga rashin tsayi kamar wata ?ar kanwata can (=??>?#?ban dai faWi suna ba ato=??). Tabbas kya?yawa ce, dan duk da kukan da idanunta suka nuna alamun taci hakan bai hana bayyanarsu dara-dara ba duk da suna a cikin farin siririn gilashi. Ga gashin gira da dogon hancinta (kamar na bilyn Abdull=?D? saura wani yace ba haka ba, bansan jealous=??=??). Kai atakaice dai yarinyar masha ALLAH. Sosai hawaye ke cigaba da bin kumatun ta tamkar an bude fanfo. Matar daketa masifar ta sake zuba mata harara a kausashe tace,
 HaWiye min kukan nan kafin nazo na sassafa ki a wajen sakarar banza .
Da ?yar ta shiga ?o?arin haWiye kukan nata. Sai dai hawayen sun?i ri?uwa. Cikin rawar murya ta dubi kamilar matar da take kamani da ita a Wan fisge,  Mamie na tuba ALLAH na daina duk abinda ba?waso ke da Abie  .
 Dainawar taki ko cigaba bazai miki amfanin komaiba ai, dan zuwa Nigeria dai babu fashi tunda kin san abu mai muhimmanci ne zai kaiki. Dolene kije kiyi saves Winki a ?asar haihuwarki kodan gaba zai miki amfani, dan nan Win da kika Wauka ?asar uwa da uba ta aro ce lokaci kaWan ya rage mu barta muma ta ishemu .
Kuka ta sake fashewa da shi tana daddaga ?afa.  Ni wlhy bana son Nigeria, zafi, sauro ga shegen hayaniya. Ni basai nayi saves Win ba dan bazan taSa rayuwar Nigeria ba balle har na damu dayin aiki saves yaymin amfani. Please Mamie....
Cikin katseta Mamie taja wani tsaki. Kota kanta batabi ba ta nufi wata ?ofa a fusace tana faWin,  Ki wuce driver ya kaiki wajen gyaran jiki dan Abie Winki yace da wuri zaku wuce, kin san kuma baya son wasa da lokaci .
Kuka ta sake barkewa da shi kai kace Abie ko Mamie Winne aka aiko mata sun mutu. Harga ALLAH bata son zuwa Nigeria dan tana matu?ar wahala da yanayin zafinsu. Ga shegen sauro Winnan na kano tamakar kasuwancinsa sukeyi. Uwa uba zaman gidan Uncles Winta data tsana saboda mugun halin matar Daddy, na matar ma bai cika damunta ba dan sai ka shiga sabgarta take takuraka. Tafi tsanar babban Wansa mai shegen ba?in hali da mugunta da har ya zarta uwar tasa. Sam bata ko ?aunar ganinsa dan basa haWa ko hanya bare shan inuwa guda, shiyyasa a mafi yawan lokaci idan taji zai zo malaysia take guduwa wajen Aunti Mimi. Da ance kuma zai je wajen aunty Mimi Win itama dake aure anan ?asar malaysia Win sai ta gudo ta dawo sabah. Har ya gama zamansa bata yarda su haWu. Kai itafa a kaf rayuwarta ma bai fi sau uku ta taba ganinsa ba. Tun kuma a ganin farko taji ta tsanesa saboda tsawa da yay mata dan ta fasa glass cup a mistake a gidansu, ita kuma ta murguWa masa baki yako kama lips Win ya murje har sai da sukai kumburi duk da shekarunta basu wuci goma ba a lokacin ta kasa mantawa ta kuma kasa daina jin haushinsa. Hakama haWuwarsu ta biyu sai da yay mata mugunta, kai idan bata mantaba ma dukansu yay ita da Aysha ?anwarsa saboda sunje wajen bikin birthday na ?awar Ayshan ba'a sani ba. Aiko dukan nan ya shigeta dan harda zazzaSi kasancewar tunda ta tashi da wayonta da hankalinta ba'a taSa dukanta ba sai shi mugu.........
Ta jima a wajen tana sa?a mai fishsheta kafin ta haura saman stairs. Cikin mintunan da basufi sha biyar ba ta fito sanye cikin wando da riga ta Waura jibgegiyar rigar sanyi data kai mata har gwiwa kasancewar lokacinsa ne, duk da veil data naWo a kanta kamar yanda larabawa keyi hakan bai hanata jan hular rigar da bakinta keda gashi mai laushi har saman kanta ba. side bag dake hanunta ta sa?ala cikin wuyanta sai faman tura baki take. Duk da Mamie na zaune a falon tana yanka tufa ko kallonta batai ba....
 Mamie na shirya kuWin to .
Batare da Mamien ta tanka mata ba ta tura mata card Winta na ciran kuWi.  Na gode ALLAH ya ?ara buWi mai albarka . Ta faWa tana kama hanun Mamie ta sumbata tare da Wagowa ta sumbaci kumatunta kamar yanda dai larabawa sukanyi. Mamie bata kulata ba, hakan yasa ta?i tafiya idanunta har sun cika da kwalla, dan tunda taga Mamien bata maida mata murtanin sunbar datai mata ba tasan har yanzun tana fushi da ita.
Haka kawai murmushi ya suSucema Mamie, ta girgiza kanta da kamo hanun tilon ?ar tata da a kullum cikin jimamin ranar da aure zai rabasu take, dan ta tabbatar hakan na gab da faruwa. A ido zaka Wauka Anam bata da wani shekaru saboda ?aramin jiki da ALLAH ya bata. Sai dai kuma a zahiri shekarunta ashirin da uku kenan a duniya. Itama sumbatarta tai da Wanjan kumatunta, hakan yasa Anam yin ?ar dariyar jin daWi ta rungume Mamien. Mamie tai murmushi.
 To sarkin taSara tashi kije ko ?ya dawo da wuri .
 Okay Mamie bye .


? ? ? Batafi awa uku da fita ba sai gata ta dawo, ta kara wani irin ?yau da kwarjini tabbacin taci gyara tako ina. Dan babu abinda fuskarta keyi sai shining da glowing, ga wani uban ?amshi mai saka nutsuwar mai sha?a. Fuskarta ?awace da murmushi ta nufi ?ya?y?yawan dattijon dake tsananin kama da ita dan shima black beauty Winne, amma kasancewar akwai jin daWin rayuwa baka ganin komai tare da shi sai ?warjini da ?yawun haiba. Ga ba?in sajen fuskarsa daya ?ara ?awata ?yawun nasa. Shima dai bashi da wani jiki, dan komai na Anam bashi da maraba da nashi, hakan na nufin dai kamaninta Waya da mahaifinta.
? ? ? Zuwa tai ta rungumesa ta gefe tana dariyar farin cikin ganinsa. Shima fuskar tasa da murmushi ya ri?o hanunta cikin nasa.  Uhhm Mamana irin wannan ?amshi haka kamar amarya . Fuskarta ta Soye a kafaWarsa tana dariya.  Nidai Abie ba wani amarya . Dariya kawai yayi baice komai ba. A haka Mamie ta fito daga kitchen ta samesu. Fuskarta Wauke da murmushi take kallon mijin nata abin sonta da ?ar tasu tilo Waya a duniya. Anam ta zame veil Win kanta tana nunama iyayen nata kanta daya sha gyara masha ALLAH, sai she?i yake da ?amshi gashi da tsaho sosai. Gaba Waya kamaninta irin na Abie, gashin kai da gira zuwa gashi ido ne kawai irin na Mamie, sai ko maganarsu dake kama itama.
? ? Sosai suka shiga yaba ?yawun da gyaran nata yayi, cikin tsokana Abie ke faWin,  Mamana kin zama kamar wata amarya da gaske, kodai kawai idan munje na aurar dake ma? .
? ? Idanu tai mugun zarowa, sai kuma ta kwaSe fuska har hawaye na cikon mata ido. Lips Winta sai rawa suke tama rasa mizatace. Dariya Mamie da Abie suka shiga yimata, hakan yasata tashi da gudu ta haura sama.  Kin gani kin kunnata .
? ??  Na kunnata ko ka kunna abarka .
Cewar Mamie tana murmushi.  To aini abin na damuna, idan na tuna wataran aure zatai ta barmu hankalina na matu?ar tashi, gashi shekaru sunyi nisa, kamata yay ma data gama saves Win nan kawai a wuce wajen Humairah .
? ?? Ajiyar zuciya mai nauyi Mamie ta sauke. Murya a raunane tace,  Hakane ya dace, sai dai kuma a kullum cikin korar samarin take ai ta?i bama kowa dama anan Win balle Nigeria. A kullum kallon kanta take a yarinya .
? ??  To ai yarinyarce, duka yaushe kika haifamin ita. Ni badan auren ya zama doleba dana bar abuta naita kallo kawai .
? ? ? Sosai Mamie ke dariya, cikin ri?e baki tace,  Lallai ashe mu iyayenmu basa sammu kenan da aka Wakko aka baku. Lallai ashe lokacin auren munada kallo kenan dan za'a sha show rabuwar ?a da uba .
? ??  A zakusha kam. Dan mijin nan zai sha gargaWi, shiyyasa nafi son ma ta auri Wan Nigeria dan ?asar nan ta isheni haka .
? ? ? ?  To ALLAH ya zaSa abinda yafi alkairi. Ya kawo nagari .
? Da amin Abie ya amsa cikin jimami da damuwar rabuwa da tilon ?arsa.

*_Washe gari_* kamar yanda Mamie ta faWa hakance ta kasance. Dan kuwa dai Abie da Anam sun wuce ?asar haihuwarsu Nigeria. Tasha kukan rabuwa da Mamie duk da tasan bazatai shekaran Mamie bataje ba tunda ita sunce bazata zo ba har saita kammala. A jirgi barci ta dinga ramuwa wanda ta gagara yi a daren jiya saboda alhinin yin nisa da iyayenta datai matu?ar sha?uwa da su take mu'amula da su tamkar ?awayenta. Sune abokan shawararta, sune abokan kukanta, sune abokan dariyarta, sune abokan rayuwarta. Bata da kamarsu dan su tafi sani fiye da kowa a duniya...........
'




*_Hummm tofa masu karatu, ni kaina wannan littafi banma san mizance ba. Kawai kumuje zuwa muji yaya za'a ?are da Anam ?ar Malaysia mai gudun Nigeria. (Kai nimafa da za'a kaini Malaysia Win nan ba dawowa 9ja Win nan zanso yiba. Idan baku yarda ba ku haWan kuWin jirgi kuga aiki=??=??=?i? >د?)._*


*_Ku kasance da Zafafa biyar dan da gaske wannan karon tafiyar tasu ta musamman ce insha ALLAH. Kowanne littafi yazo muku da salonsa na dabban daya dace da bu?atar ku. Sai da ku Zafafa biyar ke amsa sunan Zafafa biyar, dan haka kuWin na musamman ne a garemu masoya. Idan muka ce na musamman da gaske muna nufin na musamman=??=??=??=??=?O?


KU DAI KU GARZAYO A DAMA DAKU A CIKIN WANNAN ZAZZAFAR TAFIYAR CIKIN SALON NA ZAFAFA BIYAR MASU ZAFIN GASKE.

DUKKA LITTAFAN AKAN NAIRA DUBU DAYA (1k) KACHAL

IDAN KUMA DAYA KIKE SO (300)
BIYU (400)
UKU (500)
HUDU (700)

KARKU BARI A BAKU LABARI, DAN WANNAN SALON NA DABAN NE KUMA TAFIYAR MA TA DABAN CE!

ZAKU TURA KUDIN A WANNAN ACCOUNT DIN ME DAUKE DA SUNAN

HAFSAT UMAR KABIR
ZENITH BANK
2270637070

SAI A TURA SHAIDAR BIYAN

07040727902

IDAN KUMA KATI NE KU TURA TA WANNAN NUMBER HADE DA SHAIDA

09134848107


KARKU BARI AYI BABU KU, KU GARZAYO MU DAMA A CIKIN WADANNAN GWALA-GWALAN LABARAN MASU MATUKAR SANYA NISHADI.

MUNGODE DA ZABIN ZAFAFA BIYAR A KOWANNE LOKACI.

SAI MUN JIKU MUTANEN AMANA!=؃?




*_ALLAH ka gafartama iyayenmu_*=?-?=?O?



*_d'
=?%?BABU SO....!!d'
=?%?_*
_(Miya kawo kishi?)_



*_Bilyn Abdull ce>??

*_02_*


.........Alhaji Mustapha ?aher wanda akafi sani da (MD Shareff) shine asalin mai gidan. Tsohon soja ne dan kuwa suna sahun farko na sojojin da sukaima ?asar Nigeria hidima tun a farkon ?arni. Matansa uku. Uwargida Hannatu bata taSa haihuwa ba har yanzu da tsufa ya risketa, sai dai ta ri?e Wan matarsa ta biyu tamkar itace ta haifesa saboda zaman lafiya da sukai baka taSa cewa kishiyoyine ba. Matarsa ta biyu itace Hajarah haihuwarta huWu da shi. Muhammad shine babba wanda tun bayan yayensa ya koma hanun Hannatu da suke kira da (Gwaggo). Sai Halimatu itace ta biyu, sai Abubakar, sai auta Umar. Sai kuma amarya Juwairiyya nada biyu. Usman da Maryam. Rayuwar gidan MD Shareff rayuwace bahaguwa, dan kuwa dai Uwargidansa da matarsa ta tsakkiya kansu a haWe yake, bazaka taSa ganinsu ka Wauka kishiyoyi bane. Amma Amaryarsa Juwairiyya a ware take a cikinsu, dan kuwa sam batajin daWin zama da su sai ma Wan karen azaba da ta dinga fuskanta daga garesu kasancewarta kurmiya. Juwairiyya nada matu?ar ha?uri da kawaici, duk da wahalar da take sha a hanun kishiyiyinta bata taSa ko nunawaba a fuska balle ga wani sai dai idanunka ya gane maka. MD Shareff yayi iya bakin ?o?arinsa na ganin matansa biyu sun daina gallaza rayuwar amaryarsa amma hakan bai faruba har yabar duniya ya barta da sabuwar gwagwarmayar rayuwa a cikinsu.
? ? ? Duk da tsana da tsangwama da su Gwaggo kema Juwairiyya da ware ?a?anta hakan bai hana yaran gidan tashi da ?aunar juna ba, sai dai kuma Halimatu ta fita zakka a cikinsu, dan akwai shegen ba?in hali, sam bata yarda Maryam ta raSeta duk da itace kanwarta mace tilo. Ahaka dai aka gungura har yara suka tasa Juwairiyya bata huta ba, ga shi babu miji, ?an uwanta kuma sun?i janta a jiki balle ta koma garesu taji sanyi, wanda ke Wan tausaya matan yana ?asar Malaysia yana karatun daya samu tafiya ta hanyar scholarship. Shima yayantane dan shi take bimawa. Haka tacigaba da ha?uri har ALLAH ya kawo Yayanta ?asar Nigeria ganin gida tare da matar da yake aure wadda ya aura acan ?asar Malaysia Win, amma ?ar Nigeria ce karatu take a hanun yayanta acan. Kowa ya nuna ?in matar tasa itako ta nuna soyayyarta gareta dan bataga aibunta ba tunda musulma ce. DaWin abinda tayi yasa Yayan nata da matarsa shiga suka fita wajen Wauke mata Usman dake gab da kammala secondary school. Ita kuma ya saya mata gida tabar cikin su Gwaggo.
? ?? Wannan abu ya musu matu?ar ciwo, dan ?iri-?iri suka nuna ?iyayyarsu da kishinsu akan hakan, tare da dagewa wajen cusa tsanar Usman da Maryam a zuciyar sauran ?a?ansu, ita dai tai musu sallama harda kukan sabon zama ta Wauka diyarta Maryam da Usman ke kira Mimi suka koma sabon gidansu.

? ?? Rayuwa ta shuWa, komai ya canja yara duk sun girma. Tafiya da Usman yasa Gwaggo da Mama jajircewa wajen ganin su Muhammad sunyi karatu mai zurfi dan kar Usman yafi ?a?ansu. Sai dai shi UBANGIJI ba'ai masa dole, dan kuwa shike bama wanda yaso a kuma lokacin da yaso. Sun sami nasara sosai ta rayuwa saboda zukatansu cike suke da son ganin Wan uwansu bai zartasu ba kamar yanda iyayensu kullum ke kwaWaita musu, dan zuwa yanzu da gaske ?iyayyar Usaman da nuna masa ?an ubanci tai tasiri a zukatansu saboda huWubar mahaifiyarsu da abokiyar zamanta. Sun buge gidansu na gado kasancewar babba ne sosai tare da siyen na ma?wafta dake son tashi suka ware ma Usman da Maryam nasu gefe su suka gina nasu a tare su huWu tare da kason ?ar uwarsu Halima da tuni tayi aure, koda Usman yazo Nigeria yaga Wan abinda aka rage musu baice komaiba, saima ?o?arin ganin ya samu kusanci da sha?uwa da ?an uwansa yake kamar da. Hakan bata samu ba, dan babu abinda suke masa sai Wagawa da fariyyar sunada kuWi yanzu, koda aka kaisa turai bai fisu da komai ba. Murmushi kawai yayi, dan al-amarin nasu yanzu dariya kawai yake bashi. Watansa kusan uku a Nigeria ya tattara mahaifiyarsa da ?anwarsa Mimi suka wuce Malaysia, wannan ma ya sake Waga hankalin su Gwaggo, suka cigaba da tunzura su Muhammad.
? ?? Tsahon shekara huWu bai sake waiwayarsu ba sai da aurensa da Wiyar kawunsa tilo da suka haifa ya tashi, dan kawun nasa da matarsa mai suna Asiya haihuwarsu Waya mace Aysha Humaira, sha?uwar dake tsakanin Usman da Humaira ta Saci dan kusan shine yay rainonta, Hakan yasa soyayya mai tsanani shiga tsakaninsu. A Nigeria sukazo akai bikin duk da ?an uwansa nata masa wula?anci, shidai baibi takansu ba sai fatan shiriya yake musu.
? ? ? Haka rayuwa ta cigaba da

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login