Showing 198001 words to 201000 words out of 215774 words

Chapter 67 - AJIYA A DUHU 3 End Hausa Novels By Billyn Abdull .doc

zauna a madadinsa. Meeting Win ya jasu lokaci mai tsayi kafin su fito. Dan lokacin ma la'asar tayi........
'?




*_AJIYA A DUHU na kuWi ne, 500 ne kacal, ?ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai =??=?O?_*

*09032345899*



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*

*_Typing=???_*








*_=؞?AJIYA A DUHU....=؞?_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_My TikTok account =?G?_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=?G?
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=??=??
*_BOOK 2_*


______________

>?q?>?q? Nace ba, na fara saida GUMAMA ta yara data manya mai so yayi magana kafin ta ?are. Dan na sakata a farashi mai RAHUSA da ARHA, karku damu tana ?amshi yanda ya kamata=??>? ?.



Hhhhh Haba hajjaju ya da fara maida murtanin faWa bayan WASAN bama a farashi ba. Banning number Bilyn Abdull tamkar an kashe MACIJI ne ba'a sare kansa ba wlhy=??. Dan ko mutuwa Bilyn Abdull tai in sha ALLAHU ina ji a raina zan cigaba da zama a zukatan masoyana zasuna min addu'ar kwanciya lafiya a kabari. Karki kuskura kice zakiyi wannan wasan, dan wlhy mamaki zan baki keda ?an jagaliyar taki. Ke reporting kika sa akayi a WhatsApp ni kuma dare zan raba ina reporting naki ga babban sarki. Kinga maimakon Banning a WhatsApp ke a media Win gaba Waya ma UBANGIJINA zai yi banning Winki, (Wayaga ruwa zai ?arema Wan kada, dama kuma da ruwan muka dogara=??=??>?-?).

Wannan Bilkisun da kike ganinta ba ?yalan bace ?yalle ce, kawai kafin mu sara ne mu sai mun dubi bakin gatari ALLAH wlhy. Ina ?ara baki shawara karki ce zaki saka Game dani akwai damuwa, ubana har ya rasu albarka yake zuba min, uwata kullum sai tace ALLAH yay miki albarka Bilkisu dan dattijuwar ?warai ta kullum goshinta na bisa ?asa tanama UBANGIJI Sujuda. Mijina kam ai duk motsinsa sai ya ce Bilyn Abdull ALLAH yasa ki gama da duniya lafiya, yo an gaya miki a banza nake WaWara shi a littafin>?*?, gata yake bani iya gata, tsaro iya tsaro, naci shinkafa na kora da ruwan fanfo ga windows Win gidana iska tako ina ko ba'a bamu wutar nepa ba bana damuwa. Idan zai fita yanda nake masa addu'a haka yake min shima kaga shalelen Bilyn sa ALLAH yasa muna jone har a aljanna>??>?p?.

To Ladidi banda kankamba=?2? ke wacece da kike tunanin zaki nuna min yatsa ban karya shi ba>?#? ina da waWan nan ?afofin murhun uku na haye kansu na zauna matsayin tukunya na dafa duk kalar ruwan dana gadama TSAYAWAR ALLAH kenan. To gaskiya ina baki shawara, kawai dai ki daurewa zuciyarki abar kaza cikin gashinta, dan in akace figeta za'ayi wallahi jikinta zai koma ne kamar na BALBELA. Shegen tsuntsu kenan ?yau iya ?yau a waje ciki kam ba'a cewa komai. WAJENJI FARI CIKINKI BA?I KENAN=??.



Nifa a duniya cakwakiya na birgeni kwarai-kwarai da gaske kun ganni nan, ALLAH birgeni take=??, idan akai wasa ana gama AJIYA A DUHU zan saki sabon Update na zazzafan littafi mai suna Ladidi a harhaWa>?#?, al?alami Wan albarka, kun san yafi takobi kaifi, balle na Bilyn Abdull har ?an a le?a katanga zanowa yake, gashi baya yafiya dalla-dalla yake cika aikinsa>?+?.

Bari dai nayi shiru, tsiyar Mamy ma ta ishi al'ummata, ita kuma Sille ya isheta=??, wayaga AJIYA A DUHU.

Kai idan akace ?ar baka za'ai na rantse akku zan koma muku ALLAH dai ya ?yauta ba shekarar zazzaga bace ta kama=??, dan wata tabarmar idan aka zazzageta babu mai sake Wora Wuwawunsa akai saboda ?azantar da aka zubar a bisanta.

Kudai kuyita salati ?an uwa karna zare a maimakon labarin na koma muku tatsuniyar gizo-gizo. Dan labarin ?o?i dai baya wuce na gizon Update iya Update =??.


>??To Kuma su Ha?ilah a dai kiyaye dan mun jima da sanin suna kuma mun san numbers, yanzu komai mai sau?i ne a buga maka sallama a ?ofar gida daga ?ar jagaliyar media ki jawa kanki ai miki tonon le?a katanga a gaban Rijalu da matan anguwa, ya barki a gida da tunanin ya killaceki ?ar?ashin igiya uku a kira shi ace kina ofishin ?an doka. Banu taci ?an a ara a yafa kenan, bamu san tushe ba amma muna rawar takaWiWi akan nera biyar-biyar=??. Tab Win wayaga goge hadda, kajawa kanka daga karanta HIKAYIYIN su Bilyn Abdull a tuSale ?ar igiyar auren=?.?
=ب? dama lamarin rijalu yanzu ana basu wuta a sama suna bama Nisa'u a cikin gida, yana ?araki gaba wlhy galleliya zai santalo, idan dama kuma kina da abokiyar burmi a cikin gidan shike nan ya samu filin shakatawa, yo kunga laifinsa ne, koni na auri mace ta zama ?ar ARE-ARE (Gayyar SHANU) a media walle na kamata zanen yarbawa zan mata a uwawu=? ? kafin na saita miki hanya zuwa gidan tsoho.>?s?

To kama kanki wannan kokawar ta GIWAYE ce, ke kunama daga neman suna ko na gwajin harbi karki jama kanki ?afa ta takeki batare da ansan da ke a cikin ?URAR YA?IN ba. Idan kunne yaji jiki ya tsira. =?I?=?F?=?H?

Dan ni idan na tashi bada gumamar kaya idan ta kama har ZINARI haWawa nake a ciki>?*?=??, yo miye amfaninsa ALLAH na tuba, ?aryar banzar da wal-wal a kan wuya baya fansata ga walakirin kabari>?q?. Oh oh faWan matsoraci wai wasan sun?uru, idan mace takai mace ta fito a bamu fili dan ALLAH, Bilyn ce fa, jinin Kanawan dabo da katsinawan dikko kunya gareku badai TSORO ba. Idan kin yarda mu fara wannan game Win dan GIRMAN ALLAH gobe naga raddi=??=?H? .


Nawa ki Waukesa kamar na taba kasa ne na lashi miyau tushen faWan yara kenan=??, koda yake muma yaran ne bamu wuce ehhhhhhhhh=? ? ba, kun dai gane mutane na>?*?=??.


LADIDI BISMILLAH=?D?>? ? zamu iya fara wasan, ni banda matsala ko ina typing Win zan iya=??, yo wani abune ina gama muku posting na koma filin ya?i=ت?, kafin safiya nasan koda na ciyo wuya da DUKA wajen zai huce>?#? sai a cigaba da gashi zuwa yammar washe gari a koma filin dagar, wayaga faWan Kurame, ta AA Darma zan koma, KURMA kuma MAKAHO=??=??>?#?Ladiyos bismilla=?F??v?>?q?>?q?>?q?.

Kar wanda yace Bilyn yaya akayi, shi sa?on yasan inda aka aika shi=??, waWanda zasu ?arSi sa?on suma sun san nasu ne>?q?. Idan kuna son kallo ku jira a maido min raddi ai kune ?an rakkiyata faWan>?#?>?#?=?M?.

Ina sonki masoyana, ALLAH wlhy sai da ku na Bilyn Abdull, Zafafa family na mi?o muku gaisuwa irin ta girma da mutuntawad'?d'?d'?d'?>?p?>?p?>?p?>?p?=??=?O?
Bala'i page guda ya tafi a banza Ni balki kumuje jan labari, gulmar ta isa haka dare ya fara yi kuma.=?)?

____________

......Anan Kaduna kam da ?yar Ammie ta shawo kan Daddy ya yarda da batun sakawa aima Yazeed addu'a a islamiyyu. Amma da farko yace ta barshi uwar tasa ta ?ara ji a jikinta. Ammie taita masa magiya da nuna masa ba Hajiya Yaya za'a duba shi Yazeed Win. Dan yaron kirki ne mai hankali da sanin ya kamata. Kodan ibadarsa da ta samu rauni sa tarosa. Sannan halin da yake a cikin ba Hajiya Yayan kawai yake ?onawa ba har da su suma. Da nasiha da lallashi dai Daddy ya amince. Dan haka Ammie ta fara fitar da kuWinta batare data nema komai a wajen Daddyn ba taba Nene akan a dinga abinci ana sadaka. Suka kuma saka ana sauka a islamiyyun yara. Ta kuma shirya da kanta taje Kano ta amso ??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????masa ruwan addu'a a gidan Babban malamin nan....

? ?? A lokacin da nan su Ammie keta ?o?arin ganin sun maido Yazeed hayyacinsa da ?arfin ikon ALLAH a Sangaren mijin sabuwa shirinsa ne ya gama kammala akan Daddy, aiwatarwa kawai zai saka Yazeed ya fara masa. Dan kuwa tun randa abin can ya faru Nazeefa ta kirasu tana kuka ta faWa musu ?arya da gaskiya. Aiko suka ?ullaci Ammie harda alwashin yin maganinta itama. Suka kuma sake Wammarar yin sabon shiri akan Yazeed Win. Washe gari Sabuwa tazo ta kawo mata komai da zatai amfani da shi. Ko kallon sashen Hajiya Yaya batai ba balle ta shiga su gaisa. Sai yara taji suna hirar zuwan Sabuwar gidan batare da sun san ma taji ba. Dan yanzu suna aiki da nasihar Ammie basa gaya mata komai daya shafi Yazeed Win ko sun gani...
? ?? Aiko komai Nazeefa ta aikata, sai dai anyi rashin sa'a Sakina taga lokacin da take ajiye na sashen Ammie. Dan tsabar munafunci sashen tazo wai bama Ammie ha?urin abinda ya faru kuskure ne, miye-miye ita ba laifinta bane kaza-kaza.. Ammie bata nuna mata komai tace ta fahimta, sai ma tai mata nasiha akan hakan. Shine a zama ta sa?aka abu a cikin kujerar ta barbaWa wani a ?asa. Tana fita Sakina tace Ammie kada ta tashi ta jirata tana zuwa. Zuwa tai ta Wakko kayan shara ta kwashe maganin tas, ta ciro wanda Nazeefa ta saka a cikin kujera. Sosai Ammie tai mamaki ta kuma jinjina al'amarin. Ta kuma yarda su Sabuwa da gaske suke babu wasa a shirin nasu. Ko Daddy Ammie bata gayama abinda ya farun ba kuwa, balle Hajiya Yaya. Ta dai sake dagewa da addu'a ta kuma gargaWi su Waleed suma. Kai daga ?arshe ma ta saka suka dawo sashen ta da kwana suka baro nasu, dan a wannan halin tako ina Nazeefa zata iya Sullo musu. Aiko Ammie tayi farar dabara, dan kuwa a randa tasa su Hameed suka dawo sashen nata har su Amaal data zo gidan na dariya a daren suma Baban Nazeefar ya aiko abinda za'a sakama yaran. Dan ya fahimci aikin zaima Yazeed yawa sai ya haWa da su Waleed Win....

? ? Hajiya Basariyya dai banda son ina aka tsaya ina aka kwana babu abinda ta saka a gaba. Ta kowane Sangare kuma ta?i samun damar shiga jikin Hajiya Yayan ko Ammien balle taji. Abin na ?ona mata rai sai take ganin sun haWe mata kai ne kawai. Gashi Daddy ma ya?i bata fuskar yimasa batun Yazeed Win nan ma. Dan zuwa yanzu dai bisa dagewar Ammie ya ha?ura sun koma raba kwana. Daga ita har Hajiya Yayan suna zuwa turakarsa kuma yana cin abincinsu. Basariyyar ce ma ke zumuWin hakan, ita ko Hajiya Yaya ta kanta take, al'amarin Yazeed ya maidata shiru-shiru ga wata rama da tayi alamar abin na cimata zuciya bana wasa ba. Dan da gaske kuwa lamarin na girgiza mata zuciya, kuma Sabuwa tafi kowa bata mamaki a cikin al'amarin. Ga iyayensu sunce babu ruwansu, sanda suka ?ulla zancen yaran ai basu sani ba batun aure kawai sukazo musu da shi. Musamman ma babansu yafi Waukar zafi, dan har tina mata batun Maanal yayi da yanda ta katsatstsare ta dinga aibanta yarinyar da mahaifiyarta. Sai gashi yanzu Ammien ce dai tsaye a al'amarin Wan nata da ta hana ya auri ?arta...
? ?? Ji Hajiya Yaya tai abubuwan sun mata yawa. Kamar tana jin nauyin Ammie kuma a ?asan ranta. Amma dai a zahiri bata nuna ba, ba kuma ta furta ba. Sai dai duk shawarar da Ammie ke bata akana al'amarin Yazeed yi take yi. Yayinda Hajiya Basariyya ke bata mamaki.. Duk da kai-kawo gulma da Hajiya Basariyya keyi hankalinta kuma na'a kan Huznah ne, tama Daddy magana akan rashin jin Huznah Win ya nuna mata ta shiga hankalinta ta kama kanta, idan ba haka ba kuma zatasha mamaki. Da yake yanzu tana tsoron komawa gidan Kawu Manu sai tai shiru, sai dai abin na damunta a rai matu?a, musamman daya kasance Maman Yaseerah ta mata bayanin komai har wayar da suka dinga yi da Huznah kwanaki ta kuma daina jinta ma gaba Waya......

___________&

? ? ? KANO.

Anan Kano kuwa abu biyu ne ke shirin faruwa a Sangare biyu. Bangaren Huznah mahaifin Sageer yace ya barta taje ganin gida dan a tunaninsu Hajiya Basariyya ta risina yanzu zata kama kanta akan al'amarin auren yaran. Yazeed dai zuciyarsa bata so hakan ba. Amma bazai iya jayayya da iyayensa ba ya amince. Amma ya ro?a alfarmar a bari har sai babbar salla dake tunkaro mu. Zuwa lokacin itama ta ?ara jin sau?i sosai duk da dai Alhmdllh zuwa yanzu ma taji sau?in. Shi kuma yana samun damar baje hajarsa yanda ya kamata a jikinta, sai dai taci kukanta a Soye da jera masa ALLAH ya isa babu damar yi a gabansa dan wani tsoronsa take ji bana wasa ba. A hakan ma sai yaga ta takura kanta da yawa ne yake Wan sassauta mata. Ko in yaga laulayin ya takura mata, dan wani lokacin takayi lafiya na kwanaki sai kuma jikin ya rikice..
? ?? Ga kewar yan uwanta dana mahaifiyarta, dan Alhmdllh a cima babu abinda ta rasa a gidan Sageer. Duk da kasancewarsa talaka yana iyakar ?o?arin sa na bata abinda take ci a gidansu. Kuma duk abinda zai sakata a farin ciki yana iyakar ?o?arin sa yay mata gwargwadon ikonsa....

? ?? _______&

? ? ?angare na biyu kuwa su Baba Sardauna da Baba, Abbah, Uncle Mahmud, Hassan, Hussain, Najeeb da wasu aminansu Baba Sardauna uku a yau suka shiga garin Katsina domin ganawa da dangin mahaifan su Ameerah. Kwarjinin Darma a idanun al'umma da yawa daban ne. Ko sunan wannan family kaji alkairansu nasa kaji kimarsu da girmansu a zuciya. Duk irin alwashi da cika bakin da dangin mijin Hajiya Shuwa suka dingayi akan sai sun nuna mata su Win sune a bikin Ameerah sai gashi sunyi kurum. Dan kuwa wata gaban ai tafi gaban a taka...
? ?? Jikunnansu na rawa suka ma su Baba Sardauna tarba ta mutuntawa, ta girma, ta kuma martabawa. Dan kuwa cikin ikon ALLAH a cikin ?annen baban su Ameeran akwai mai aiki a ?arkashin asibitin Abbah. Wato KK HOSPITAL dake garin Kano. Babu wani ja'inja ko kai kawo sukace sun bama Babban Yaya Ameerah, kuma sun yarda a haWe biki dana Fawzan nan da kwanaki goma kenan.
? ?? Matu?ar jin daWi su Baba Sardauna sunyi da wannan karramawa. A take Uncle Najeeb ya ajiye sadaki daga aljihunsa. Uncle Hussain ya ajiye kuWin gaisuwa dana mungani muna so dama duk wani tarkacen tsarabe-tsarabe na aure. Akai huWWar arzi?i aka kuma rabu cikin mutunta juna da karramawa. Suma sukace suna nan tafe Kano nemawa Ameer auren Maimoon.
? ? ? ?? Shi halin girma duk mai shi to mai halin girman ne. Sai kawai Baba Sardauna yace in dai haka ne wace wahala kuma. Ai kawai ayi komai anan a gama sun hutar dasu a haWe ranar Waurin aure. Babbar magana. Dangin mahaifin su Ameerah fa mamaki ya sake kamasu da waWan nan bayin ALLAH. A take sukai kiran Hajiya Shuwa suka sanar mata. Ai sai ta sanya kukan farin ciki, babu wani jeka ka dawo tasa Ameer ya tura ma kawunansa kuWaWe. Suma dai a take anan akai hannun karSa kuma hannun bayarwa. Dan suma dai sun ajiye kuWin gaisuwar Ameer da sadaki da dukkan abinda ya kamata na aure. Kafin aka sake sabuwar addu'a suka musu rakkiya airport dan dama ta jirgi suka zo. Dan haka komai da komai cikin awanni biyar aka yishi aka kammala tamkar a cikin Kano akayi...

? ?? ________&

? ? ? Lokacin da duk su Maanal ke dawowa aiki da wannan farin cikin suka iske Oum a ciki, su Mamy dai basu san anayi ba. Sai da su Oum da ?ayanta da RK da Matarsa dake gidan suka gama farin cikinsu da murna RK da Fawzan harda ma Babban Yaya li?in kuWi dan neman tsokana. Abin ya bama Oum da Maanal dariya sosai, AA kam sai murmushi yake, shi kaWai yasan a irin kalar farin cikin da yake a ciki yau. Yayinda yake sake girmama al'amarin UBANGIJI. Wani gefe na zuciyarsa na addu'a da fatan ALLAH yasa Mamy kada ta Waga hankalinta akan wannan al'amari dan itace kawai damuwarsa ba wata Saheebar banza da wofi ba.
? ? ? ? Sai bayan sallar isha'i a karo na farko tun bayan bikin AA da Maanal Abah yay kiranyen meeting a sashensa. Tsoro fal zuciyar Mamy kamar tace bazata je ba ita dai, sai dai bazata iya ba, dan koba komai tana matu?ar jin kishirwar rashin ganin Abah na tsawon kwanaki. ALLAH ya jarabceta da son bawan ALLAHr nan kwarai da gaske. Zata iya yin komai akan Abah. Jiki a sanyaye ta kimtsa ta amsa kiran ita da Saheeba. Nuratu nason zuwa Mamyn ta hanata. Sanda suke shigowa kowa ya gama hallara. Abah ne kawai da Oum basu fito ba suna bedroom Win Abahn.
? ? ?? Ganin harda RK da Nuwaira abin ya tsayama Mamy a rai. Amma dai batace komai ba ta zauna. Nuwaira bata taSa damuwa da zuwa gaida Mamy ba a gidan, dan tunda RK ya bata wasu labarai akan Mamy taji ta tsani matar sosai. Haka family Win Darma suke akwai kishin nasu. Akan Wan uwansu komai zasu iya maka suna son juna. Yanzu ma darajar su Babban Yaya dake a wajen taci Nuwaira ta gaisheta. RK ma dai ya gaisheta dan shi akwai iya taku, yanda Mamy ta iya fuska biyu shima baka isa sanin shike ?ullama Mamyn tsiyataku ta ?ar?ashin ?asa ba. Suma su Maanal su Yaya Fawzan duk sun mata Barka da fitowa. Tadai danne duk tana amsawa fuska a sau?a?e. A haka Abah da Oum suka sakko daga sama suna dariya. Daka gansu kasan baibaye suke da kwanciyar hankali da farin ciki, ga tarin ?aunar junansu da bata Soyuwa a cikin idanunsu kida a gaban ?ayansu ne. Abu mai nauyi ya tsayama Mamy a ma?oshi, haka dai ta danne sa da ?yar Hari Abah ya zauna Oum kuma ta zauna a kusa da ita tana gaisheta fuskarta da fara'a. Dannewa tai ta amsa, Saheeba ma da tunda ta shigo babu wanda ya kulata ta gaida Oum da Abah........
'?





*_AJIYA A DUHU na kuWi ne, 500 ne kacal, ?ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai =??=?O?_*

*09032345899*



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*

*_Typing=???_*








*_=؞?AJIYA A DUHU....=؞?_*




*_Bilyn

02, January 2026
Hafsat

Masha allah yayi albarka ya raya xuri a muna ilmantuwa

11, November 2025
Aisha

👍✨

11, November 2025
Aisha

😂

11, November 2025
Aisha

👍

11, November 2025
Aisha

Wow Allah ya Karo basira littafi yayi👍

06, November 2025
Oumshukura

I want download

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login