Showing 102001 words to 105000 words out of 215774 words

Chapter 35 - AJIYA A DUHU 3 End Hausa Novels By Billyn Abdull .doc

zo kim-kim suka kama gado zuwa Wakin Sule suka ha?a. Katifarsa da taima gadon yawa dan ta 6by6 ce daya sato a wani gida haka suka Worata a gadon. Ya haye ya wani baje yana sauke numfashi. Itama Ha?ila hawa tayi tana faWin,  Yaya bara na Wana nima .
? ? ?? Dariya ya sanya da faWin,  ?ar son banza, ai ni wannan satar cin-cin tamun rana. Wai ina babarmu? .
? ? Baki ha?ila ta taSe,  Kaima ka sani tana can biye-biyen ?auyuka wajen malamanta neman asiri .
? ? ?  Ko kuma masu danneta ba .
? Dariya Ha?ila ta sanya, cike da sha?iyanci tace,  To kaga laifinta ne, Baba ya riga ya ruSe dole taje inda zata samu ?arfi. Nidai tsorona kawai karta kwaso mana ciki wani susu can. Amma bari nasan maganinta, maganin hana Waukar ciki zan dinga jefa mata a ruwa bata sani ba .
? ?? Dariya sosai Sule ke kwasa. Kai bakace hirar uwarsu mahaifiya suke yi ba..........
'?



*_AJIYA A DUHU na kuWi ne, 500 ne kacal, ?ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai =??=?O?_*

*09032345899*



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*
*_Typing=???_*








*_=؞?AJIYA A DUHU....=؞?_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_My TikTok account =?G?_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=?G?
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=??=??
*_BOOK 2_*


______________



.........A waje kam jiri ne ya nema kwasar Gwaggo, sai da Babu dake hawaye ya kamata ya zaunar sannan. Zama yay shima kansa a ?asa yana kuka yace,  Gwaggo kinga sakamakon ko? Ni nasan hakkin Asiya bazai barmu mu zauna lafiya ba, hakkin ?a?ana bazai barmu mu zauna lafiya ba. Baba Umar ya min komai na gatan rayuwa shi da Mama Lubabatu. Amma suka tafi suka barni da ?arsu Waya jal na gagara ri?e amanarta, na cinye dukiyarta, na wula?antata, na ?untata rayuwarta, haka nake hanata hakkinta saboda karuwaina, nazo a ?arshe ma nace ?a?an da muka haifa ta hanyar sunna ba nawa bane ba. Gwaggo duk kece kika Worani akan hakan, kika takura sai na auri Sailuba wai dan tayi maganin Asiya. Yau gashi ba maganin Asiya Saulu keyi ba maganinki da ni take yi ita da ?ayanta. Jiba yanda na koma, kamar ban taSa sanin a daga ilimi ba, kamar ban taSa rayuwa a birni ba, kamar ban taSa yin aiki ba wai aikin ma na ?an sanda harda matsayin dpo. Gwaggo hakkin Asiya bazai barmu ba. Jiba inda muka samu Asiya, jiba ?ya?yawar rayuwar da take ciki, ?aton gida, tana auren babban mutum, ta ?ara komawa yarinya kamar ba ita ta haifi su Shahidah ba, ?a?a mazan da kike mata gori taje ta haifesu acan. Ni ga nawa nan ya zame min ?adangaren bakin tulu. Nayi nadama Gwaggo, nayi ALLAH wadai da halina ..
? ?? Kuka ya sar?eshi, itama Gwaggon kuka take sosai kamar numfashinta zai bar gangar jikinta......
? ? ?

?__________&

? ? ?? AA na sashen Oum har sai da ruwan ya ?are ya cire mata. A hakan ma bashi da niyyar tafiya sai da Abah ya kaWa kansa. Badan yaso ba ya tafi. Alhamdullah itama Maanal Win da asuba sai ta tashi jikin bawani zazzaSi. Sai ?ar ramar da tayi a fuska. Babu yanda Oum batai da ita karta Wau azumi ba amma ta marairaice akan zata iya, dole ta ?yaleta ta Wauka....
? ?? Misalin takwas duk suka tashi, kamar yanda suka saba su matan suka fara shirin fita tafsir. Suna fitowa AA da RK na shigowa gidan a motar RK. AA ne ke driving Win, samun waje yay yayi parking hankalinsa duk akan Maanal da Oum ke gyarama hijjab wai ya natse mata wuya da yawa. A tare suka fito, RK ya tsaya yana amsa gaisuwar su Najma, AA kam hannu kawai ya Waga musu ya ?arasa inda Oum da Maanal ke tsaye. Cikin muryar nan tasa mara fitar da sauti mai ?arfi ya furta,  Oum ina zakuje haka da safe? .
? ?? Kallonsa Oum tayi tana murmushi, yayinda shi kuma suka haWa ido da Maanal, sai kuma duk suka janye a tare cike da basar da juna. Dai-dai nan Oum ke bashi amsa da,  Tafsir mana Auta, koka manta ne? Kuma za'a tambaya ai daga ina haka da safe .
? ? ??  Oh na manta Oum, munje nan baya ne ganin wani fili, wajen kuma ma dai sai a hankali bai wani min ba, amma Uncle R ya dage a saya sai a gyara .
? ?? Kai Oum ta jinjina alamar gamsuwa, Maanal kam dariya take a zuciyarta, ALLAH bata taSa jin AA ya kira RK da Uncle ba sai yau. Shima RK daya iso wajen sai da yace,  Tab Aunty hakan Wanki ya fara tsorona ne, wai ni yake kira Uncle yau imagen .
? ? ? Dariya Oum tayi, haka itama Maanal sai da ta murmusa. Sai kuma a hankali tace ina kwananku? .
?? RK ne kawai ya amsa, tare da tambayarta yaya jiki. Shiko AA kallonta kawai yake. Haka kawai murmushin da tayi Win ya bashi haushi, a ganinsa miyasa zatai murmushi a gaban RK. Yi Maanal tai kamar bataga yanda ya canja fuska ba suka wuce abinsu, tunda dama tasan ai haushinta yake ji, jiyan ma dan kawai ya ganta a halin ciwo ne yasa ya sakko...
? ? ? Sai a lokacin itama Mamy ta fito da tata tawagar. Babu wani damuwa a fuskar RK ya gaida Mamy, sai ya Wan matsa gefe kamar zai amsa waya. Risinawa AA yay yana gaisheta. Bata amsa masa ba, sai alama da taima su Nuratu da ido su wuce. Haushi Nuratu taji, gashi sun gaida AA Win daga ita har Saheeba babu wanda ya amsawa, dama kuma da ba?in ciki da tashin hankalin maganar cikin Maanal ta kwana ta tashi. Dan da catai ma zata koma gida harta haWa kaya sai da uwarsu ta kiranta ta kwaSeta, tare da tabbatar mata in dai ciki ne na banza dan sai sun Sarar da shi. Wannan ne ya Wan sanyaya mata zuciya harta fito domin binsu tafsir Win.
? ?? Cike da isa da gadara Mamy dake kallon AA tace,  Saboda ban isa ba zuwa yanzu kasan daWin mace shiyyasa bakaje har inda nake ka gaisheni ba sai anan? .
? ? ? ?? Wani kalar kunya ce ta ratsa AA saboda furicin Mamy, wai saboda yasan daWin mace ya rabba. Kansa dake ?asa ya girgiza mata, sai kuma a hankali ya furta,  Ba haka bane Mamy. Tun sallar asuba bamu dawo gidan ba ni da Rafeeq sai yanzu. Amma kiyi ha?uri .
? ? ?  Kai ka sani dai, zamuje tafsir, idan mun dawo ina nemanka. Idan kuma ka?i kazo zanzo har sashen uwar taka da kake ganin ta fini daraja na sameka ni....
? ? ? Wani irin rumtse idanu AA yayi, zuciyarsa na wani kalar rarrabewa. Sai kuma kamar wanda aka tunatar yay saurin buWe idanunsa da har sun canja launi yana kallon compound Win. Ajiyar zuciya ya sauke ganin babu RK a wajen. Wlhy baya fatan wani a kaf Win ahalinsu yasan wannan halin na Mamy sam. Sai dai kuma abinda AA bai sani ba komai a kunnan RK ya kasance, yana ganin AA Win zai juyo ne ya shiga bayan motoci ya Suya dan shima baya son AA Win yasan yasan halin Mamy a yanzun. RK na a wajen zuciyarsa cike da tausayin AA har sai da ya hangesa ya shige sashensa sannan ya fito. Shiru yay a wajen yana tunani, sai kuma zuwa can ya saki murmushi dan yana ganin zai fara aiwatar da plan a na shirinsa a yau Win nan. Shi Wan faka-faka ne, dan haka kai tsaye sashen Abah ya nufa dan yasan yana gidan bai fita ba. Abah kuma bai wani damu da barcin safe ba sosai....
? ? ?? Cikin sa'a kuwa a falo RK ya samu Abah. Zama yay kusa da shi suka gaisa cike da ?aunar juna. Sai kuma suka fara hira abinsu. A cikin hirar RK ya ce,  Yaya nikam sai yaushe zaka ba Ajwaad iyalinsa ne? .
? ? Murmushi Abah yayi idonsa akan television.  Zan bashi Rafeeq, akwai abinda nake jira ne. Amma dai bayan salla in sha ALLAHU. Tunda kaga ma ya riga ya nuna mana ya daidaita da matarsa tunda har ga ciki .
? ? ? Dariya RK yay a karo na farko, sai kuma ya ce,  Tom hakan dai yafi kam Yaya, a barsu haka nan kawai, na tabbatar komai zai ?arasa dai-daita. Sai dai inada wata shawara .
? ? ? ?  Okay ta micece? .
? ?  Ba komai bane Yaya, inaga ya kamata a sake musu sabon biki, tunda kaga sanda akai wancan su kamar ma babusu a ciki Ajwaad na fama da kansa. Ajwaad mutum ne na mutane, ya kamata ace aurensa ya shiga lungu da sa?o na ciki da wajen ?asar nan. Sannan yanda Ajwaad da Maanal suka rayu sun cancanci bikin aurensu ya ajiye babban tarihi a kundin masoya na duniya .
? ? ? Dariya Abah yayi sosai.  Kai ALLAH ya shirya ka dai Rafeeq, wato a kundin masoya na duniya?. Shawaranka yayi sosai, dan ni kaina ina yi wannan tunanin kodan ita Maanal ma. Wlhy bazan Soye maka ba duk cikin surukan nan nawa nafi ?aunarta, kuma wannan ?aunar tun tana yarinyarta nake mata ita, jinta nake tamkar Waya daga ahalina. Shiyyasa ko maganar auren Nuratun nan ba sonshi nake ba sam, dan bazan so zamansu tare ba sam...
? ?? (Anzo wajen) RK ya faWa a zuciya, a fili kam fuskarsa da murmushi ya ce,  A'a yaya ba'ace haka ba, tunda bamu san mi ALLAH ya shirya ba. Amma da zai yiwu kodan samun nutsuwar zamansu ka zauna da AA Win kaji ta bakinsa akan hakan. Idan ya nuna baya so to a bashi lokaci ana ?ara kwaWaita masa auren Nuratun har komai ya dai-daita .
? ? ? ??  Uhmmm kuma hakan fa yayi Rafeeq. ALLAH yay maka albarka, shiyyasa a kullum nake faWan kai yaro ne da halin manya.
? ? Murmushi RK yayi sosai, dai-dai nan babban Yaya yay sallama. Abah ya bashi izinin shigowa. Ganin su zaune kamar masu meeting ya ce,  Tunda meeting ake na ?an uwan juna kona koma ne? .
? ?? Dariya Abah da RK sukayi. RK yace,  Shigo ai mun gama .
? ?? Fuskar babban Yaya da murmushi shima ya ?araso. Abinda suka tattauna Win RK ya tisa masa amma banda batun Nuratu. Aiko babban Yaya ya bada goyon baya shima Wari bisa Wari. RK ya Waga waya ya kira Fawzan shima. Babu jimawa ya shigo da alama baima jima da tashi barci ba. Anan suka din?ule suna shawarar shirya bikin. Shi ko AA bai san anayi ba, yana can sashensa yay wanka ya kwanta al'amarin Mamy na cizon masa zuciya....


&Bayan sun dawo tafsir har akai azhar Mamy bataga idon AA ba. Ranta sai ya ?ara Saci matu?a. Ta Waga waya zata kirashi sai ga Fawzan ya shigo sashen. Duk yau basu gaisa da Mamyn bane shiyyasa yace bara ya shigo ya dubata dan fita zai yi. Ita kaWai ce zaune a falon sai Anum na barci a kujera. Tunda ya shigo take kallonsa fuska da Wan murmushi dan ta haWiye Sacin ran AA dake cimata rai da ?yar. Zama yay yana gaisheta, ta amsa masa da kulawa, tare da tambayarsa fita zai yi?.
? ? ? ? ?  Eh wlhy Mamy zan Wan je wani waje ne, tun Wazun naso fita sai kuma zafin ranar nan ya hanani. Yanzu naga ta Wan risina shine zanje na samu na dawo da wuri bana son tafsir ya wuce ni .
? ? ?  Eh haka na da ?yau kam. ALLAH ya taimaka ya bada sa'ar abinda za'a fita yi  .
? ?? Cike da jin daWi ya amsa da Amin. Sai kuma ya yun?ura zai tashi idonsa akan Anum yace,  A'a Babyna kuma ana nan ashe? .
? ?? Cikin Wan taSe baki Mamy tace,  Tana nan ai yanzu Wasawa muke yi, uwarce abu kaWan ta make su gaba Waya ta koya faWa kwana biyu, kuma ina zaton kamar ciki ne ya sata hakan .
? ? ? Cike da farin ciki Ya Fawzan ya ce,  Wow! Ciki Mamy. Kai Masha ALLAH abu yayi ?yau, abinda ake ta fata .
? ? ?  Aiko dai ai dama komai lokaci ne da shi, balle ma tunda har anyi biyu dama sun so tada hankalinsu ne.? Saura ku, ALLAH ya kawo muku naku.
? ?? Murmushi kawai Ya Fawzan yay baice komai ba. Sai kuma ya fara ?o?arin mi?ewa. Dakatar da shi Mamy tayi, kafin ta fara magana muryarta na Wan rawa.  Fawzan amsa min zaka yi da amin ba shiru ba, al'amarin nan naku na damuna, ni dai da ace zakabi ta tawa da aure ka ?ara, kwanaki na maka maganar hakan ba kace min komai ba. To gaskiya na fara zuwa bango da zaman nan haka babu haihuwa. Shiyyasa ma duba nan . Ta mi?a masa wayarta. Bai musa ba ya amsa wayar. Hoton ?ya?yawar budurwace da zata iya kai 29years haka. Daka ganta kaga ?ar gayu sannan gogaggun ?an boko fitsararru. Fara ce tas dan duk da a hoto ne a kallo Waya zaka tabbatar da farar ce. Batare da nuna wani yanayi ba ya Wago ya ce,  Na ganta Mamy wacece ita? .
? ? ?  Ita ce wadda nake maka sha'awar aure Fawzan .
? ?? Wani kalar, dumm-dumm zuciyar Fawzan tayi, cike da mamaki ya ce,........
'?


_Tofa aiki ya biyo takan yaya Fawzan yau. Bari muga zai amshi batun Mamyn ko zai mata batun Najma


*_AJIYA A DUHU na kuWi ne, 500 ne kacal, ?ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai =??=?O?_*

*09032345899*



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*
*_Typing=???_*








*_=؞?AJIYA A DUHU....=؞?_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_My TikTok account =?G?_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=?G?
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=??=??
*_BOOK 2_*


______________



......... Wannan Win Mamy? .
? ? ??  ?warai Fawzan. Yarinya ce mai tarbiyya sannan ?ya?yawa. Dan wlhy tafi Nibras komai. Za kuma ta baka farin ciki fiye da ita. Dan zuwa yanzu na sake yarda Nibras sakaran yarinya ce, uwarta ta riga ta mata tarbiyan banza da mugun gata. Sam bata da al?ibla ta kula da miji kamar ba mace ba, abinda kawai ta sani cin kwalliya ta tafi office...
? ? ?? A zuciya Fawzan yace (wannan kadai kika fahimta Mamy) a fili kam sai yay murmushi. Babu wani damuwa a tare da shi ya ce,  Mamy ai muna zaman lafiya, sannan haihuwa ta ALLAH ce kuma lokaci ne. Yau baga Ajwaad da Maanal ba, rayuwarsu ma aya ce a garemu bayyananniya.
? ? ? ?? Cikin Wan kaushin murya Mamy ta ce,  Na fika sanin haka Fawzan, sai dai kamar yanda na faWa na gaji da ganin ka haka babu yara, dan haka umarni nake baka akan yarinyar nan, sunanta Amani, a Kano take, Wiyar ?anwar sarkin Kano ce uwa Waya uba Waya, babanta ma nada tashi sarautar dan shima Wan gidan ne kozin suke da Sarkin auren zumunci ne da uwarta. A U.S aka haifeta, can tai dukkan karatunta. Dan tana aikinta babanta yasata ta dawo Nigeria saboda auren yake son yay mata. Ni bance ka rabu da matarka ba, amma yana da ?yau kayi auren nan don a tantance a ina matsalar take .
? ? ? ? Gaba Waya Fawzan ya zama kamar wanda aka zaunar a wajen domin tarihi kawai yana kallon Mamy. Wani irin mamaki take bashi, miyyasa a komai na rayuwarsu bata nuna tana da ala?a da su ne? Amma a kan aure itace mai zaSa musu mata?. Kallafa yanzu akan Ajwaad, an wani ?a?aba masa Nuratu yarinyar da sam bata da tarbiyya. Kalla abinda Nibras ke masa, kwanciyar aure bai iya yayi da ita ba sai ya saka mata ?arfi, sannan wai ?aninsa take so saboda bata da hankali. Kalla Babban Yaya, duk da shi bamai yawan magana bane wasu lokutan akan fahimci ?ar tsamarsa da Saheeba a gidan. Dukansu fa zaSin Mamy ne, amma bata taSa hango illar yaran ba balle tunanin suna jin daWin zama da su ko basa ji. Oum itace ta rainesu, itace dukkan wahalarsu a rayuwar nan. Duk wani abinda Wa yake yi akan abin uwa da nata suke yi, a kwai wani lokaci daya shiga tarna?in ?uWi sunyi wata kwangila kuWaWensa suka ma?ale gwamnati ta?i biya, ya shiga matsi sosai ya?i kuma faWama kowa Oum ce ta fara harbo jirginsa. Haka ta zauna ta dinga masa faWa daga ?arshe ta ajiye masa atm Winta tace yaje ya Wiba ko nawa yake so, yama ri?e atm Win ya dinga amfani da shi har sai komai ya warware. Daya nuna mata bazai amsa ba sai ta saka masa kuka akan mi yake nufi tana mahaifiyarsa ta bashi abu ya maido mata. Ha?uri ya dinga bata ya Wauka, haka ya dinga amfani da card Win tsahon watanni babu wanda yaji ko ya gani har sai da komai ya daidaita masa sannan ya maida mata, daya saka wasu ?an kuWi a ciki catai idan bai cire ba saita cimasa mutunci. Haka dole ya cire su. Amma wlhy Mamy zai iya cewa bata taSa damuwa da kana da shi ko baka da shi ba umarni kawai zata baka ka tura mata kuWi, ko ka turama cikin ?an uwanta kuWi kaza.....
? ? ?  Wai tunanin mi kake yi ne? .
?? Mamyn ta katse masa tunani. Ajiyar zuciya ya sauke. Sai kuma ya mi?e yana faWin,  Shike nan

02, January 2026
Hafsat

Masha allah yayi albarka ya raya xuri a muna ilmantuwa

11, November 2025
Aisha

👍✨

11, November 2025
Aisha

😂

11, November 2025
Aisha

👍

11, November 2025
Aisha

Wow Allah ya Karo basira littafi yayi👍

06, November 2025
Oumshukura

I want download

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login