Showing 171001 words to 174000 words out of 215774 words

Chapter 58 - AJIYA A DUHU 3 End Hausa Novels By Billyn Abdull .doc

mata karma ta hana su. Ta tabbatar musu bazata faWa ba, kuma tana goyon bayan zuwan nasu itama....
Sai da sukai Magrib sukai ?o?arin tafiya, a lokacin ne Hajiya Shuwa ta shigo yima Maanal gashi take sanar musu ai an tafi da Mamy asibiti jikinta ya rikice. Mamaki ya kama Maanal dan sai lokacin ma ita take sanin Mamyn bata da lafiya gaba Waya...

&Matu?ar sanyi jikin Auntyn su Mamy yayi da ganin yanda RK ke tsaye akan al'amarin Mamyn tunda suka iso asibitin, dan cikin ?an?anin lokaci likitocin da zasu dubata sun rufu a kanta. Sai taita kallon Maman Saheeba da tace bata yarda a kira Rafeeq ya duba Nuratu ba tun a jiyan. Itama kuma Mamyn da akace a kira Rafeeq ya dubata da safe catai bata yarda ba. Ta maida kallonta kan Oum datai shiru damuwa kwance a fuskarta, AA da Fawzan sun sakata a tsakkiya suna lallashi. Sai Auntyn taji kamar ta fara jin kunyar kanta. Anya kuwa babu gyara akan al'amarin su na ?in baiwar ALLAHn nan Hajiya Fateema. Koba komai fa itace sanadin shigiwar ?ar uwar tasu a wannan daular. To wai miyema aibunta da suke zaginta? ?ar uwarsu fa ce da kanta ta Wauka yaran ta bata..... Wannan tunani shine dan?are a zuciyarta har RK ya fito yana sanar musu karaya ce fa a ?afar Mamy, sannan akwai ?onewa a jikinta...
A tare Oum da Ya Fawzan sukace,  Karaya da ?onewa kuma? . Sai suka juya suna kallon su Maman Saheeba alamar tambaya. AA kam yama gagara cewa komai. Cikin ?arfin hali Oum ta ce,  Aunty amma bakuce mana da ?uma ba ai, batun karaya nasan maybe wancan likitan ne bai san aikinsa ba .
Cikin ?arfin hali Aunty ta ce,  Wlhy bamu san da ?unar ba muma Oum Fawzan (da haka take kiran Oum kafin Mamy ta nuna bata so). Amma tabbas tea ya zuba mata a jiki babu kuma wanda yay tunanin zai ?onata, ita kuma batayi magana ba .
RK ne ya ce,  Ai shi ruwan zafi ba'a rainashi gaskiya. Yanzu dai an kira wanda zai yi Worin karayar kun san mu anan asibitin muna aiki da Worin karayar gargajiya ne saboda mai yi mana aiki na wannan fanin yasan aikinsa. Zamu jirashi dan yana a suleja ne. Amma gaskiya likitan can da kuka kira ya dubata bai san komai ba, kuma da ?afar nan takai wasu kwanaki a haka komai zai iya faruwa. Dan haka ina baku shawara ku kiyaye, kusan da waWanne irin likitoci zakuyi mu'amula musaman wanda kuke iya kira gida su muku aiki.
Daga haka ya juya ya fita ransa a Sace. Ita kanta Oum ranta ya Saci, dan tun Wazu dama yanda sukai Soye-Soyen halin da Mamyn ke a ciki yanata mata kai-kawo a zuciya. A ganinta mizaisa suyi hakan? In dama ?aramin ciwo ne sai ace. Shi kansa Abah ta fahimci ransa a Sace yake. Ture tunanin tayi daga ranta gaba Waya ta ?yautata musu zato kawai da yardar ma zuciyarta abinda suka faWa a Wazun. (Wannan shine babbar halayyar Oum dake saka mata kwanciyar hankali akan zamanta da kowa, take kuma iya hakuri da dukkan jarabawarta. Tana da ?o?arin ?yautatama mutum zato. Ko abu akai mata a gabanta mara ?yau kai tsaye bazata saka jin zafin mutum a ranta ba, sai taita kawo uzirin maybe kaza ne, ko kaza yasa yay haka. Sai kaga zuciyarta ta samu salama da kwanciyar hankali. Mu gwada kasancewa haka zamu sha mamaki wlhy koda akan mazajen aurenmu ne ma=?O?=??).
Waya ta ciro ta kira Abah ta sanar masa komai. Yace mata suna masallaci idan sun idar da salla zasu zo. Daga haka ya yanke kiran. Mamaki ya kamata jin babu wata damuwa a cikin muryarsa. Amma sai ta ture tunanin kawai. Ta kalla su Fawzan tace suje suyi salla suma....

Sai bayan sallar isha'i mai Wori yazo, lokacin suma su Abah na asibitin harma da Babban Yaya. Su Hajiya Majdiya da su Umma ma sun iso asibitin jin shiru su Oum basu dawo ba.
?afar Mamy tayi tsami sosai, ta yanda ana taSa ?afar sai da ta saki wani ihun da har reseption sai da aka ji. Ashe ma karaya har biyu ce ba Waya ba. Dole sai da su AA suka shiga aka ri?eta, a haka ma RK yaji tausayinta an mata wata allurar kashe zafi. Sumarta biyu dan azaba. Su kansu su AA ?an ri?eta sunyi sharkaf da zufa duk da acn dake a Wakin. Shima hannun an gyara mata, shi kam targaWe ne. Matu?ar tausayi dole ta baka. Allurar barci aika mata bayan sun farfaWo da ita.
Ganin ba wani abu ake bu?ata ba RK yace zasu iya tafiya gida tunda anyi gyaran. Dan allurar da sukai mata ta awa goma sha biyar ce, ita da farkawa sai gobe idan ALLAH ya kaimu. Auntyn su Mamy kawai aka baro a asibitin, sanda suka iso gida sha biyu saura. Kowa sashensa ya nufa, Saheeba tabi Babban Yaya, wani kallo daya watsa mata bama tasan ta tsaya cak ba. Dama mamarta ce tace ta bishin. Aiko bataga fuska ba dole ta wuce sashen Mamyn duk da hararar da maman tata ke mata.....

_______&

Tun bayan fitar Hajiya Shuwa hankalin Maanal a tashe yake, ta kira wayar Oum ba'a Waga ba. Ta kira ta AA shima haka. Ta kira Yaya Fawzan shima bai Waga ba sai taji matu?ar damuwa da tunanin ko dai wani abu ne ya samu Mamyn. Dan yanda Hajiya Shuwa da su Didinta suka bata labarin halin da Mamyn ke ciki abin ya tsaya mata a rai. Tun tana kallon agogo da cigaba da kiran AA harta sare, a haka ta lallaSa ta fito falo, ta window ta le?a compound babu kowa sai hasken fitulu, motocin gidan ma duk an fita da su sai huWu kawai dake a lulluSe, sai maigadi na gyangyaWi gidan shiru sosai. Har zata saki labulen idonta ya sauka akan Nibras dake tsaye a barandar sashensu ta upstairs. Idanu ta zuba mata sai taga gaba Waya hankalinta na'a sashensu ne. Tsaki Maanal taja da faWin,  Wawuya . Ta bar wajen. Sai kawai ta sakko ma falon ?asa cike da dauriya, a hakan ma da sau?i dan tana jin daWin gashin nan na Hajiya Shuwa. Anan ta kwanta cikin kujera, tun tana kallon agogo har barci ya saceta...
Tunda AA ya shigo idanunsa suka sauka a kanta. Zuba mata su yay shiru yana kallonta na tsawon lokaci. Sai kuma ta bashi tausayi. ?arasowa yay inda take. A nutse ya saka hannu ya Wauketa gaba Wayanta. Sama ya haura da ita yana tafiya a hankali dan kar ta tashi. Har ko ya kwantar da ita a gadon Wakinsa bata farka Win ba, duvet yaja ya lulluSa mata tare da du?owa ya sumbaci lips Winta da goshinta sannan ya wuce closet Winsa yana cire kaya. Sosai yake jin damuwa akan halin da Mamy ke ciki, haka ya samu yay wanka yayo alwala. Shafa'i da wutri yay ?o?arin yi, yana idarwa kiran Oum ke shigo masa. ?agawa yay, Oum tace ga abinci nan zata saka a kawo musu hankalin kowa a tashe an manta ko Maanal ba'a kawoma abinci ba........
'?
AJIYAH A DUHU 2

86...

........Maanal Win ya kalla, sai kuma cikin taushin muryarsa dake fita ?asa-?asan nan ya ce,  Oum tama yi barci ita, kawai a barshi nima na ?oshi zan sha shayi dare ya riga yayi .
 Auta kasan bana son zama da yunwa ko, itama zata iya farkawa anjima ta nema abincin .
 Oum ALLAH bana jin yunwa, itama kuma inta farka sai ta sha tea Win kiyi ha?uri .
 Shike nan ALLAH ya tashemu lafiya .
Sallamar yay mata shima ya ajiye wayar yana mi?ewa. Shima baibi takan tea Win ba ya nema wajen kwanciya dan barci ne a idonsa sosai. Sai dai me yana kwanciyar ya saka Maanal a jikinsa sai yaji kuma yanayinsa na sauyawa. Sosai yake jin bu?atarta, amma ya danne da tsiya-tsiya kodan bayanin da RK ya masa akan dole ya kauda idonsa akanta harta warke. Sannan shi a kanran kansa tausayi take bashi sosai. Dan yasan jiyan nan bai mata da wasa ba sam. Da ?yar ya samu yay barci, gabannin asuba kuma ya sake farkawa a yanayin matsuwa sosai, sai kawai ya shiga bayi ya shashshe?a ma kansa ruwa yayo alwala yazo ya hau nafilfili da karatun Alkur'ani. Hakanne ya bashi ?ar nutsuwa har lokacin salla yayi. Sai da ya tada Maanal ya taimaka mata tayo alwala sannan ya fita salla.....

_________&

1 WEEK LATER

Alhamdullahi satin AA guda ke nan cur da angwancewa. Ba ?aramin dauriya yay da juriya ba na kauda kai akan Maanal ba. Idan ka cire Wan sumbatarta iya lips hatta kissing Winta dainawa yay, dan tunda yay hakan a washe gari bayan ya dawo sallar asuba ya ?are da ciwon ciki bai sake kwantatawa ba. Sau?insa ma ciwon Mamy da zaryar zuwa dubata asibiti tana cimasa lokaci. Idan kuma ya dawo gida sai ya hau aikin office. Hakan bai damu Maanal ba dan itama harga ALLAH tana son ko zai nema wani abu kuma daga gareta to ya kasance ta warke tas kamar yanda kullum Hajiya Shuwa ke gargaWinta, dan ta kula shau?in soyayya na Wawainiya da yaran. To Alhamdullah gashin da take mata ya taka rawar gani sosai ga kuma jikinta baya ri?e ciwo a cikin kwana huWu ma zaren Winkin ya gama fita tas a jikinta. Sannan bata jin zafin komai sai ma wata nutsuwa ta musamman. Zuwa yau da take cika sati kam ras take jinta, kamar yanda doctor da tazo ta duba ta ma ta tabbatar ta warke sarai, dama tun shekaran jiya Hajiya Shuwa tace ta ga warke Win. Amma tai gum da bakinta.
Zuwa yanzu kam dai su kaWai ne a gidan nasu. Sai Auntyn su Mamy dake jiyyarta ita da Maman Saheeba dan an sallamota yau kwana biyu kenan zata ?arasa jiyya a gida, badan ma jininta da ya?i sauka ba su RK nata fama da kwana uku zatai su sallameta a asibitin, anyi-anyi ta faWi mike damunta ta?i. Da ?yar dai da lallashin da AA ke mata da kulawa aka samu jinin nata ya dai-dai shine aka sallamosu. Fuskarta ta saSe raunikan sun warke, hakama hannunta har an kwance ?afarce kawai dai da Waurin karaya, itama nan da kwana biyu ake saka ran kwancewa saboda bata da ?an jiki. Maganar hotunan nan kuwa da sun zo mata a rai sai ta turesu da tsiya-tsiya. Kai da ka ganta kasan abin duniya ya isheta. Amma sai kowa ke Wauka ciwon ne, itako ita tasan tashin hankalinta.

Har ?an hutun Oum duk sun wuce ba kowa. AA daya fahimci zamansa a gida akwai matsala jiya ya koma aiki. Dan haka yau ma yana fita Maanal ta shirya ta wuce sashen Oum. Jiya ma acan ta yini har sai da ya dawo. Sashen Mamy ta fara zuwa. A falon ?asa duk ta samesu har Saheeba dan tana sashen Mamyn har yanzu Baban Yaya ya murje idanunsa. Abah kuma ya?i saka musu baki ya kuma hana Oum yin magana. Har Nuratu tana gidan itama, taji sau?i sosai sai uban ramar da tayi da duhu. A down stairs Win Mamy ke jiyyar, dan tunda suka dawo asibiti aka gyara mata cikin Wakunan ?asa ta?i yarda ta hau sama saboda tsoron sake kallon hotunan nan.
Tun kafin Maanal Win ta shigo ?amshinta ya iso musu. Duk sai suka zubama ?ofar ido kuwa. Sai ko gata ta bayyana garesu cikin gayunta kamar ka saceta ka gudu. Ga wani irin ?yau dama da amarcin ya sata ta wani ?ara fresh abinta. Ga uban gyaran jikin Hajiya Shuwa na nan raWam tamkar yau akai mata sabo. Nuratu ce ta fara kauda idonta tana jan siririn tsaki zuciyarta na raWaWi. Sai itama Mamy ta Wauke nata. Saheeba da Mamansu ma suka taSe baki suna Wauke kai. Aunty ce kawai tai murmushi da faWin,  ?iyata kece? .
Murmushi mai ?ayatarwa Maanal ta sakar mata. Cike da girmamawa ta ce,  Eh Mama sannunku . Sai kuma takai zaune a kujerar dake kusa da ita ta ce,  Mama ina kwana! Ya mai jiki? . Cike da kulawa Aunty ta amsa mata, dan tama kanta al?awarin canjawa ita kam, shiyyasa ko jiya da Maanal Win ta shigo cike da kulawa ta tarbi yarinyar, hakama idan sukaje asibiti duba Mamyn ita da AA dan ya kaita a da daddare a washe garin da aka kwantar da su, daga nan kullum da dare suke zuwa. Maanal ta juya tana gaida Mamy da tambayarta jiki. Ciki-ciki ta amsa mata. Ko'a jikinta ta juya ta gaida Maman Saheeba. ?in amsa mata tai ita kam, nan ma Maanal bata nuna damuwa ba. Ba kuma ta kalli ko inda Nuratu da Saheeba suke ba balle ta gaida Saheeba Win. Hakan sai yay ma Saheeba zafi. Itama Mamansu haka, ta kalla Maanal Win cike da Sacin rai zatai magana kira ya shigo wayar Maanal. AA ne, dan haka ta Wan lumshe ido ta buWe bata Waga ba harta tsinke, kiran ya ?ara shigowa a karo na biyu. Yanzu kam tasan dole ta Waga dan maybe wani abun ya manta. Aunty dake murmushi ta ce,  ?aga wayar mana Daughter .
Murmushi Maanal tayi tare da Wagawar takai kunneta..  ZUCIYAR Ajwaad ina kika shiga haka? .
Abinda AA ya fara faWa kenan tana kai wayar kunne. Gashi bata san sound Win yayi hight ba. Aiko a kunnen kowa wannan furuci nashi, ragewa tai, kafin ?asa-?asa ta ce,  Ina sashen Mamy idan na fita zan kira ka .
?an jimm AA yay daga can, sai kuma ya ce,  Okay 2-minutes kawai na baki fa.
Murmushi tayi kawai ta yanke kiran. ?agowar da zatai taga kowa ya cika yay fam banda Aunty dake murmushinta. Sai kawai ta kalla Auntyn da murmushi ta ce,  Aunty bara naje, Mamy ALLAH ya ?ara lafiya .
Aunty ta amsa mata da amin tana sanya mata albarka, Mamy kuwa bata tanka ba. Maanal Win na fita Saheeba da Nuratu har haWa baki suke wajen zaginta. Da mamaki Aunty ta ce,  Datai muku mi zaku zageta? Kunga ku kama kanku, da wannan halin ke kike so ki shigo gidan nan? Ke kuma dake ciki idan baki sani ba raini kike siyama kanki a wajen yarinyar nan, kina matsayin matar yayan mijinta amma baki san yanda zaki ri?e girmanki ba. Ke ko Kamila ina ?ara nuna miki ki rufama kanki asiri ki daina nunama yarinyar nan ?iyayya ?uru-?uru. Kina dai ganin abinda kikai mata a asibiti ranar sai da Ajwaad yay magana, kawai ya shanye Sacin ransa ne saboda girma irin na uwa. Sannan ke kanki raini kike jama kanki a wajenta wlhy. Ni banga aibunta ba, yarinya mai natsuwa da hankali. Ai wlhy yaron nan Ajwaad ya more da mata dai-dai da halayensa. Hakama baiwar ALLAHn nan Fateema idan ta shigo kita Waure fuska da Wauke kai, ko ki hau barcin ?arya, a tunaninki bata san ciwon kanta bane ko bata lura da komai ?yaleki kawai take yi, ki cigaba, kina dai ganin mijin naku banda ran farko da aka kaiki asibitin yaje kin sake ganin shi inda kike? Ko sannu bata haWa ku ba har yanzu, yana gidan ma baya nan baki sani ba. Maimakon ki gyara zuciyarki kodan abinda ya faru Win nan ?o?arin buWema kanki aiki kike kowama ya fahimci mike ranki, to ALLAH ya baki sa'a kin san dai familyn Darma ba ?anwar lasa bane. Ga matar Fawzan nan sanadinki ta shigo gidan amma saboda wannan saSanin ko sau Waya bata zo ta dubaki ba har muka gama zamanmu na asibiti muka dawo gidan nan. Ita ko fa, tana fama da kanta amma kullum sai sunje sun dubaki hakama jiya zuwanta uku sashen nan, harda yo miki abinci. Ga Saheeba nan tare damu take kwana tana tashi ko ruwan shayi ta taSa dafawa dan ki sha......
 Haba Aunty wannan kuma maganar miya kawota, nifa na fahimci kamar akwai abinda kikeji a kaina da ?a?ana a zaman nan. Haka fa ranar kika zage Nuratu a asibiti shiru kawai nai na ?yale dan a zauna lafiya. Yanzu kuma kina nuna wata banza can bare kamar ta fisu...
Kallon Maman Saheeba mai maganar kawai Aunty keyi, sai kuma ta girgiza kai tai murmushi da faWin,  ALLAH ya ?yauta. Nana yanzu ?a?anki ba nawa bane, dan na tsawata musu su gane abinda ya dace shine kuskure? To ALLAH ya baki ha?uri maida wu?ar an bari in sha ALLAHU . Daga haka Aunty ta mi?e tama bar musu falon.
Babu wanda bai rakata da harara ba cikinsu, Nuratu kam harda ?un?unin zagi. Mamy dai batace komai ba, dan ita kam duk sun isheta sotake ma su tafi ta samu filin baje matsalarta da neman hanyar maganceta amma taga basu da niyyar hakan............
'?

Nima fa na ?agara hankalinki ya dawo kan hotunan nan Mamy=? ?, kun san mu duk inda gulma take nan muke amma a Nobel=?.?
=ب?=??koya kuka ce>?q?
AJIYAH A DUHU 2

87....

........Maanal kam na fita sashen Oum

02, January 2026
Hafsat

Masha allah yayi albarka ya raya xuri a muna ilmantuwa

11, November 2025
Aisha

👍✨

11, November 2025
Aisha

😂

11, November 2025
Aisha

👍

11, November 2025
Aisha

Wow Allah ya Karo basira littafi yayi👍

06, November 2025
Oumshukura

I want download

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login