Showing 75001 words to 78000 words out of 215774 words

Chapter 26 - AJIYA A DUHU 3 End Hausa Novels By Billyn Abdull .doc

a ?asa ta jinjina kai, dan wlhy wani irin ji take kamar ta nutse a cikin ?asa. Shi dai mai jan kunne babu ruwansa a kwai buWe aiki kai tsaye. Wai a haka ma dan da turanci yake gaya mata komai, da ace a hausance ne ai sai ta gudu saboda girmansu.........
'?




*_AJIYA A DUHU na kuWi ne, 500 ne kacal, ?ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai =??=?O?_*

*09032345899*



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*
*_Typing=???_*








*_=؞?AJIYA A DUHU....=؞?_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_My TikTok account =?G?_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=?G?
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=??=??
*_BOOK 2_*


______________


.........Tare da shi suka fito inda AA ke zaune har yanzu idanunsa a lumshe. Zama Maanal tayi kanta a ?asa, shima doctor ya zauna a kujerar gefen AA daya Wan buWe ido yana kallon Maanal Win. Ya bu?aci Mr Li ya basu waje, dan zai yi ma AA magana ne da yaren da yasan Mr Li Win zai ji. Tsakanin likita da mara lafiya kuwa akwai babban sirri musamman irin wannan. Cike da kulawa Doctor ya kira sunan AA, a hankali ya janye idanunsa akan Maanal ya maida ga doctor. Murmushi ya masa, kafin cikin tausasawa ya fara magana da harshen Chaines da Maanal bata fahimtar komai,  Na tattauna da matarka, na kuma bata shawarwari, sai dai na fahimci a tare da ita akwai tsoro da kunya sosai. Ana samun irin wannan yanayin ga mata, musamman idan wani abu ya taSa tsoratasu a baya mai kamanceceniya da hakan, da kuma haWi da halittarsu ce kunya. Irinsu suna bu?atar a kasance da su cikin rashin da kulawa ba gaggawa ba, dan in har aka matsa zasu iya sumewa ma, ko jin tsanar namiji a kusa da su. Dan haka su a nasu tsarin ba'a zuwa musu kai tsaye da bu?ata, ana binsu mataki-mataki ne, sannan ana basu lokacin sabawa da fahimtar dasu bawai tarayyar kawai akafi bu?ata da su ba kai tsaye. Kai inda hali ma, a basu lokaci na hana zuwa garesu da tarayya sai romancing kawai. Idan aka bi wannan matakin zai cire mata damuwa da tsoron zuwa wancan matakin da take fargaba. Dan haka a yanzu matakin romancing, Hugging, nuna mata ma baka damu da abinda take gudun ba zai taima sosai. Yawan tausasa mata, kulawa, da tattalinta. Duk da nasan kai hakan zai sa ka cutu saboda a matakin da kake tarayyar kawai kafi bu?ata, sai dai kaima hakan zai taimaka maka dan zuwa kai tsayen zai iya cutar da kai kuma ta wata fuskar. Zan baka waWan nan maganin da in kaji rashin juriya sakamakon kusancin naku kasha zaka samu natsuwa har lokacin da zaka kai matakin daya kamata. Sannan ka ?ara ?arfin motsa jiki da kake yi, ka rage cin abinci mai sugar da kitse, bada ?arfi a ayyukanka fiye da shagaltuwa da kasancewar ku a waje guda ku kaWai duk da dai na fahimci tuni kana bin waWan nan matakan shiyyasa ka jima a cikin yanayin batare da ka cutu ba gaskiya. Dan da ace baka yin waWan can abubuwan dolene ka samu matsala fiye da hakan, kai bama zaka iya ri?e ?anka zuwa yanzu ba gaskiya. Ga card Wina idan kana bu?atar wasu shawarwari zaka iya nema na. Nagode sosai .
? ? ? Kai AA ya jinjina masa tare da faWin,  Thanks you doctor ?asa-?asa dan duk abinda ya faWa masan shi ya jima da sanin a binsa. Dan tun lokacin da al'amarin ya fara neman fin ?arfinsa ya fara karance-karance a addinance da kuma likitance akan hakan, saboda yama kansa al?awarin komai tsahon shekaru zai jirata, idan ma bai sameta ba zai ?arasa rayuwarsa a haka. A dalilin wannan yanayin ne ya fara workout na tashin hankali, ya kiyaye abincin da zaici, ya sake kusanta kansa da malamai domin neman ilimin addini, ya ?ara ?arfafa ibadarsa, ya koma azumi irin na Annabin ALLAH. Ya kauda idanunsa ga duk wani abu daya shafi mata, kai yama haramtawa kansa kallonsu da suffar matan gaba Waya, ya maida kansa busy a neman nakansa, ya yawaita alkairi ga mutane. Hatta ita Maanal Win yana ?in shige mata ne a yanzu saboda hakan, ko a wannan gaSar kawai tana tsorata ne amma shi baya zuwa gareta dan yin abinda take ma tsoron, to amma ya fahimci tunda a yanzu doctor ya buWe masa aiki a wajenta kawai zai zauna da ita ne ya mata bayani ta kalar yaren da zata sake fahimtar.....
? ? ? Tunaninsa ne ya katse sakamako mi?ewar doctor da zuwan Nurse Win nan wajen da ledan magungunansa. Amsa Maanal Win tayi, sannan sukai sallama da su dan Mr Li ma ya dawo. AA ya Wan sake kallonta ya janye idanunsa, sannan ya fara ?o?arin janye mayafin data rufa masa, yana gama janyewa ya mi?ama Mr Li, shi kuma ya waiwayo ya sake kallonta. Fiskarta a Wan tsuke take, amma cike da kulawa murya can ?asa ta ce,  Yaya jikin? .
? ? ? ? Idanunsa ya Wan lumshe tare da buWewa a kanta, sai kuma ya mi?a mata hannu alamar ta kama shi. Ajiyar zuciya ta Wan sauke itama, duk da tasan ba lallai ta iya kama shin ba haka ta saka hannunta cikin nasa daya mi?o mata. Ita ta fara mi?ewa, sannan shima ya yun?ura tana ri?e da shi Win ya mi?e. Cikinsa ya saki gaba Waya, sai dai kasala da nauyin jiki irin na mai ciwo da zama a waje Waya. Sallama suka sake ma Nurse Win nan dan tana a wajen har yanzu, kafin su fara takawa a hankali, Mr Li na gabansu suna biye har suka fito. Motar da akaje Waukarsu jiya a airport ta gani. Mr Li ya buWe musu ?ofa, AA ta taimakawa ya fara shiga, kafin itama ta shiga. Ya rufe su ya zagaya mazaunin driver ya tada motar suka fice a asibitin.
? ? ? ? AA dai tuni ya jingina da kujera ya lumshe idanunsa, sai dai hannunsa na ri?e dana Maanal ya?i saki. Ita dai tana Wan kallon waje ne da mutane dake ta kai kawai duk da rana ta Wan Waga. Basu wani jima ba suka iso hotel Winsu, nan ma suna rike da hannun juna suka fito, Mr Li ya taimaka musu da kwasar ?an tarkacensu zuwa ciki.
? ? An gyara Wakin nasu tsaf an canja bedsheet. Mr Li dama daga ?ofar Waki bai shigo ba ya juya, sai itace ta amshi kayan ta shigo da su ciki. A bakin gado AA ya zauna, ita kuma ta ajiye kayan data amso inda ya dace. Kafin ta kallesa murya a ?asa ta ce,  Ko zaka fara yin wanka ne? .
? ? ? Idanunsa ya Wan zuba mata, ganin tai saurin janye idanunta a kansa sai yay ajiyar zuciya.  Uhmm kawai yace mata ya Wauke nasa shima. Itama bayin ta nufa batare data sake kallonsa ba. Bata wani jima ba ta fito, kallo Waya ta masa ta Wauke idanun ta dan ya cire jallabiyarsa daga shi sai boxer, muryarta har Wan sar?ewa take wajen sanar masa ta haWa. Shima sai baice komai ba ya mi?e ya nufi bayin. Itama kayan da zai saka ta fiddo masa, ta kuma fidda nata ta ajiye gefe. Fin mintuna ashirin sai gashi ya fito sanye da fara tas Win bathrobe. Baima gama zama ba ta Wauki nata kayan ta wuce bayin, bata fito ba sai da ta shirya tsaf. Tako yi ?yau cikin doguwar rigan, sai dai tana Wan jin takura saboda yanda rigar ta wani lafe mata a jiki ta kuma fitar da shef Winta yanda ya kamata, duk da bata matse mata jiki bane, kawai taushin rigar da yanda aka fitar da ita da ainahin shef na mutum ya kawo hakan. Haka dai babu yanda zatai ta fito, sai dai ta saki mayafinta ya rufe mata ?irji har ma zuwa cikinta. Bayan ne dai babu yanda ta iya. Fitowarta dai-dai ana knocking ?ofa, canta nufa, hakan ya bama AA damar ganin bayanta. Ai da saurinsa ya janye idanunsa a wajen ma?ogwarinsa na wani irin kaiwa sama ya dawo ?asa a cikin wuyansa. Maanal dai data buWe ?ofa bataga kowa ba, sai Wan abun nan na kawo abinci kawai a ?ofar. ?an juyowa tai ta kalla AA daya du?ar da kai yana danna iPad...
? ? ??  Abinci ne? .
? Ta faWa a ta?aice. Batare daya Wago ya kalleta ba muryarsa a ?asa kamar tatan ya ce,  Ni nai order . Kanta kawai ta jinjina ta jawo Wan keken ciki ta maida ?ofar ta rufe. A gaban gadon ta tsaida shi dai-dai inda yake. Ganin zata kai ?asa ya kalleta, da ido yay mata nuni da gadon, tai Wan jimm sai kuma ta mi?e ta koma ta wajen ?afafunsa ta zauna.
? ? ? ? ??  Ko dai zaka koma can kaci abincin ne? . Tai maganar tana nuna inda kujerun suke. Wajen ya kalla shima, sai kuma ya maido idanunsa a kanta. Batare daya janye ba ya ce,  Naki ne ai . Itama kallonsa tai da ?yau,  Kai da zaka sha magani ya dace kaci, ni bama najin yunwa nasha tea a asibiti ma .
? ?? Komai bai ce ba, sai ma ajiye iPad Win yay ya sauka a gadon, jan keken yay zuwa inda ta nuna, ya shiga fidda abincin yana jerawa a table Win wajen, sai da ya gama tsaf sannan, batare daya kalleta ba yace  oyaaa taso . Ganin yanda yay da fuska batai musu ba ta mi?e ta nufi inda yaken. Kusa da shi ya nuna mata, zama tayi tana satar kallon fuskarsa, batare da yay magana ba ya fara Wibar abincin yakai bakinta. Fuska ta Sata, shi kuma ya Wan harareta. Dole ta buWe baki ya fara bata, kusan lauma huWu taga shi baici ko Waya ba. Sai ta dauka wani spoon Win itama ta fara Wibowa cike da jin nauyi takai bakinsa. Baiyi musu ba kuwa ya amsa, sai suka cigaba da bama juna har ta fara cewa ta ?oshi. Bai matsa mata ba shima kuma bai cigaba da ci ba, taje ta Wakko ledar magungunansa ta dawo, duk yanda suka rubuta ya mata bayani dan da Chaines sukayi, Waya bayan Waya ta bashi yasha. Yana gamawa yace mata zai kwanta. A marairaice ta ce,  Yanzu babu yanda zamuji ?an gida su san mun sauka lafiya? .
? ? ?? Kallonta ya Wan juyo yayi, sai kuma ya kai kwance.  Zamu kira su amma sai zuwa anjima dan su yanzu dare ne can suna gab da yin sahur .
? ?  Lah anga wata ne? .
Ta faWa fuskanta na washe wa da murmushi. Kansa ya jinjina mata murmushin nata na tasirantuwa a garesa. A cikin ma?oshi ya ce,  Na gani yanzu a net...
? ?  Masha ALLAH ..
Maanal ta faWa zuciyarta na wani irin sanyi. Wannan normal ne ga dukkan musulmi, muna jin wani irin farin ciki da nishaWi da annashuwa ta musamman a cikin jininmu a duk lokacin da watan Ramadan ya zagayo mana. Muna jin kamar mun shiga wata sabuwar duniya ne, muna jin nutsuwa da ?arfin zuciya mai cike da harsashi. Muna jin kamar a ranar muka fara riskar watan ne. (Ya rabbi kasa muyita ganin watan Ramadan cike da yalwar rayuwa mai tsaho da lafiyar jiki da tsarkin zukata. Ka gafarta mana kurakuranmu ka amshi ayyukanmu a bisa rahamarka da yardar ka, ka gafartama iyayenmu da al'ummar Musulmi baki Waya da suka rigamu kwanta dama=?O?=?-?)...........
'?




*_AJIYA A DUHU na kuWi ne, 500 ne kacal, ?ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai =??=?O?_*

*09032345899*



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*
*_Typing=???_*








*_=؞?AJIYA A DUHU....=؞?_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_My TikTok account =?G?_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=?G?
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=??=??
*_BOOK 2_*


______________


........A yau Waukacin musulman Najeriya suka tashi da azumin watan Ramadan a wasu yankuna na ciki dama sauran ?asashen Afrika. Sai kuma wasu tsirarun ?asashe da basu da tazarar lokaci mai yawa da ?asan ta Nigeria. Yayinda sauran ?asashen duniya da lokacin Waukar bai kai ga ?arasa musu ba suketa shirye-shiryen hakan suma.
? ? ??
? ?? Anan Abuja ahalin Ambassador Aliyu Darma cike suke da farin cikin fara azumin da kuma kewar rashin jin AA da Maanal. Ga Mamy dai fargaba ce da damuwa cike fal a zuciyarta. A cikin ?a?an nan uku tafi kasancewar a fargabar al'amarin Ajwaad fiye da kowa. Yaro ne mai biyayya, amma kuma yana da taurin kai, sannan yana biyayya ne a gareta a iya abinda ya tabbatar bai saSa shari'a ba. Ta wani gefe kuma tana tsoron kaidin mace, tare da masifaffiyar soyayyar da yakema yarinyar nan. Ta tabbatar zai iya mancewada wani gargaWinta can, shiyyasa tafi kowa matsuwa da ?agauta a jiran kiransa. Amma gashi har tsawon kwanaki biyu shiru kake ji, bayan duk inda Ajwaad yaje a tafiye-tafiyensa yana sauka baya rufa awanni biyar a ?asar bai kirasu a waya ko video call ba. Amma a wannan karon sai gashi ba haka bane saboda ya tafi da mace. Macen ma yarinyar data tsana fiye da komai a Wan tsakanin nan saboda ?arfin abinda take gani a idanun Wanta game da ita. Dan duk abinda kaga Ajwaad baya jin nauyin sakawa a gaba ya kalla a gaban kowa, baya shayin tattali da nuna kulawa a kansa, baya iya Soye feeling na farin ciki a kansa idan yana waje, baya iya ri?e miskilancin sa a kansa a gaban kowa. To lallai wannan abun ya kai ?ololuwar girma da daraja a garesa. Itafa yaron nan ya duba tsabar idonta ya sanar mata a yanzu Maanal nada power Win yin komai da dukiyarsa tunda matar sa ce, dan haka bazai iya cewa tabar kamfaninsa yin aiki ba. Tace ya faWa mata ma'anar *MAWAAD* ya?i, ita kuma a tsorace take da fassarawa bisa ga yanda zuciyarta ke hasaso mata. Shiyyasa take son ya faWa da bakinsa, dan in har ya kasance hakane lallai za'a jisu da Ajwaad fiye ma da gidan nan...
? ?? Shigowa Nuratu tana cin indomie tana magana a waya ya katse ma Mamy tunaninta. Binta tai da kallo dai-dai tana mi?o mata wayar. Ganin yanda tai wani getse-tse a gabanta babu ladabi babu risinawa irin na yaro da babba sai abin ya sosa mata rai. Amma batace komai ba ta amsa, Mamansu Nuratun ce, suka gaisa ta tambayeta ya ibadar azumi da aka fara Mamy ta amsa mata. Cike da siyasa Maman Saheeba ta ce,  Yaya ?an tafiya an sauka lafiya kuwa? .
? ?? Sai da Mamy ta Wan nisa kafin ta ce,  To zamu iya cewa haka, dan muma bamu jisa ba dai har yanzu bai kira ba .
? ?? ?an jimm Maman Saheeba tai, sai kuma daga can tace,  Hummm ke ko Aunty ai ya tafi da mace sai abinda muka gani kam. Kefa da kanki kike sanar min yaron nan duk inda zaije baya rufa awanni zai kiraku yace ya sauka. Amma wannan karon kinji shiru ?ar iskar ta hana shi kenan, koda yake keko ai bata yar a ?asa ba tunda nn Asiya tasha kuma rainon Fatimah ce. To ALLAH dai ya jishemu alkairi kada a dawo ana ?an amaye-amaye, tunda ta samu dama yanzu daga ita sai shi ai bazata yarda su raba Waki ba, sannan duk yanda zata hillacesa ya bata abinda ta saba samu a titi ai yi zatai .
? ? ? Wani irin tiririn zafi ne ya turni?e zuciyar Mamy, muryarta har rawa take dan fushi wajen faWin,  Aiko dana tabbatar masa nice na Wauka cikinsa wata tara nai wahalliyar na?uda kuma. Ni na rasa yanda zan yi da yaron nan Nana, nafi shan wahala a Waukar cikinsa fiye da kowa, ki duba yayin haihuwarsa kamar bazan rayu ba jini ya Salle min, inaga tunda cikin Ajwaad ya kai wata biyar a jikina na daina barcin kirki har sai da na haifesa. ALLAH kuma ya ?walla fin sonshi a rai fiye da sauran amma sam yaron nan baya dubawa.
? ? ??  Ta ina zai duba kuwa Aunty, gashi nan yanda kika sha wahalar Waukar cikin nashi da haihuwa haka kike shan wahalarsa a yan??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????zu, ai ke dai bar hatsabibin yaro kinji. Irinsu ai sune zakka a cikin ?a?an da ake cewa. Dan basai yaro na rashin jin shaye-shaye ko makamancin hakan yake zama zakka ba a cikin ?a?a. Amma koni ta?adarancin Ajwaad na ban tsoro, kuma ba komai ya kawo hakan ba sai shegiyar matar nan ta gefenki data ?ara busar masa da zuciya baya kallon kowa sai ita, baya jin maganar kowa sai ita. Ko tafiyar nan bana raba Wayan biyu itace ta shirya musu ita tunda Yaya ya hana ?ar gwal Winta ta tare, kinga in akai haka ai za'a samu abinda ake so. Shima Yayan da yake a ?ar?ashin umarninta yake ya kasa duba gaskiya ya hana. Ai wlhy shi zaki takurawa ya dame su da waya da gargaWi, idan ma ta kama kwana huWu su dawo gida .
? ?? Sosai maganganun Maman Saheeba ke shigar Mamy, jin abinda tace akan Abah kuma sai ta nisa, muryarta cike da damuwa tace,  Nana maganar Abansu ma a barta, kin dai san halinsa ba'a cika masa gari kamar tuwon gero yake sai yay nauyi.?Tsartar jaraba ce da shi, dan halinsa kaf sune a jikin Ajwaad, sauran ?an uwansa wasu abubuwa kawai suka Wakko. Amma wlhy Ajwaad bai bar komai na mahaifinsu ba. Da haka cire ma batun shi na sashi a azalzala musu zai harbo jirgina ne da wuri, duk abubuwan dake faruwa

02, January 2026
Hafsat

Masha allah yayi albarka ya raya xuri a muna ilmantuwa

11, November 2025
Aisha

👍✨

11, November 2025
Aisha

😂

11, November 2025
Aisha

👍

11, November 2025
Aisha

Wow Allah ya Karo basira littafi yayi👍

06, November 2025
Oumshukura

I want download

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login