Showing 129001 words to 132000 words out of 215774 words

Chapter 44 - AJIYA A DUHU 3 End Hausa Novels By Billyn Abdull .doc

tarbesu, sai dai Babu Mamy, dan tana can kwance a gado an saka mata ?arin ruwa. Dan faWuwar datai Wazun sume musu tayi, shine Hajiya Turai ta kira wata ?awarta Nurse tazo kamar ?an zuwa biki, itace ta duba Mamyn ta tabbatar musu jinjinta yayi masifar hawa, dan haka bayan ta farfaWo da ita tai mata allura mai ?arfi aka saka mata drip kuma. Shine suke Soyewa dan basu son ko Abah yasan halin da ake ciki. Babu wanda ya tambayi rashin ganinta a wajen tunda ansan yanda takema Oum kara. Su sukai addu'oi duk da basu kai ciki ba. Daga nan aka dawo da Maanal sashenta. Bayan an sakata tayi alwala aka shiga da ita ciki bakinta da addu'a. Anan bedroom Win ?asa suka ajiyeta bisa umarnin Nene...
? ? ?? Gaba Waya yaran Hajiya Yaya dana Hajiya Basariyya sun gama sumewa a tsaye. Karo na farko na rayuwarsu suka fahimci ashe ubansu yaron masu arzi?i ne kawai, dan wlhy a dukiya irin ta wannan gidan da ginin kawai suka gani mahaifinsu ba komai bane. Dan wutsiyar ra?umi tai nesa da ?asa. Saka motar 90m ba komai bace a lefe da sukai. Dole Huznah da Hajiya Basariyya ke haukacewa kambuuu...
? ?? Basu ?ara raina kansu ba sai da aka fara shigowa da wasu irin haWaWWun manyan bowl glass na abinci, yo in banda kasada irin ta mai kuWi a ranar biki zaka fito da kayan gilashi matsayin kwanon bada abinci ga ?an biki. Lemuka kam kala-kala ba'a maganar su coc.. fanta... Da ire-iren su ?an biyu sha biyar, kai jama'a, ashe jiya da suke jinjina kwalliyar mutanen ?aramin wasa ne, yau da take ranar dinnar zasu baza ido susha kallo Wan gaske. Mamaki ya ishesu ta yanda su Ammie suka san waWan nan mutane haka? Wai harma ace shi AA yama Maanal fyaWe. Duk da ?a?an Ammie kaf ?yawawa ne matan manya, amma yanda ?asar nan ta koma ta bani gishiri in baka manda, auren ?warya tabi ?warya mai kuWi ya aure ?ar talaka tsananin rabo ne wlhy, indai iskanci ne a she?e aya zasu yarda da ?a?an malam Shehu, amma a fagen raya sunnar MANZON ALLAH ba wannan maganar, in kikai wasa ma sai dai ki tsinta shagalin bikinsa na yawo a social media. Koki zama cikin ?an aikin shirya bikin.
? ? ? ? Sai da kowa yaci ya ?oshi dan kayan alatun da aka kawo musu duk ?oshinka ka gani sai ka ci. Maanal ce kaWai bata iya taci komai ba. Dan ita yau babban tashin hankalinta ace ita da AA zasu kwana. Addu'a take ALLAH yasa anan su Nene zasu kwana...

? ? ?? Bayan sallar Magriba mai kwalliya ta iso tare da Hajiya Shuwa, atake ta saka Manaal tashi ta shiga sabon wanka da wasu irin haWin turarurruka masu ?amshin tashin hankali, data fito kuma aka saka wani a wuta aka lulluSeta da ?aton bargo ta ?asa kuma ta zauna a kujerar tsuguno. Tafi mintina talatin aciki dan Hajiya Shuwa tana Wagawa tana ?ara turaren ne a cikin rushin. Sallar isha'i da ake kira ta bata umarni tashi tayi, Maanal tai sallarta a tsanake sannan ta zauna mai kwalliya ta fara nata aikinta.
? ?? Suma dai su Shahidah suna can suna nasu shirin dan Oum da kanta ta samesu, ta kuma tabbatar musu anan zasu kwana baza'a bar Maanal ita kaWai ba karma suce zasuje gidan Shahidah jiyama tayi shiru ne kawai saboda Maanal zata kwana can
Murmushi Nene tayi, tare da sake jinjina karamcin Oum. Hummm jama'a, nace kunga yanda ake zane muku fuskar amaryarku. Abin ba'a magana dan tayi mahaukacin ?yau na'a tsaya aita kallo. Su kansu su Amaal sai hotuna suke zuba mata. Sosai tai ?yau komai ya fita da fitarsa, sai ?amshi take zabgawa kamar a kamfanin turare. Kora su Amaal waje Hajiya Shuwa ta sake yi, suka fara shirya Maanal ita da mai kwalliya da wadda tai Winkin Maaanal Win. Wato jama'a, Material ne aka samu akama wani shegen Winkin doguwar riga na tada kan ma?iyi, aka bisa da stones masu shegen wal?iya da ?yalli ta yanda in aka kashe fitila suke wani bada kala. Idan baka da lura ma bazaka taSa cewa Material bane saboda yanda aka tsara mata Winki. Gashi ya wani masifar bin jikin Maanal Win tamkar an zanata a takarda. Komai ya fita da tashi fitar. Cikakkiyar ?ar gatan amarya kenan. Hajiya Shuwa ta sake binta da ?amshi bayan an zuba mata Wauri dasu ?an kunne da sar?a. Ita kanta Maanal jinta take tamkar ba ita ba, kamar wata Maanal Win ce aka canja. Takalma kawai ta sanya Hajiya Shuwa tace suje a haka after dress a saka idan zasu shiga hall Win. Dan rigar tayi bala'in fidda komai na surar Maanal shiyyasa ma akai after dress da za'a Wora saman su. Duk da itama after dress Win ba wani mai kauri bace ba, telar datai Winkin ce ta dinkata itama kuma an bita da adon Material Win ne kamar dai kayanta na jiya. Wato Hajiya tasan takan tsiya, ita tasan miyyasa tace Maanal Win ta fita a haka..........
'?
? ? ?



*_AJIYA A DUHU na kuWi ne, 500 ne kacal, ?ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai =??=?O?_*

*09032345899*



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*
*_Typing=???_*








*_=؞?AJIYA A DUHU....=؞?_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_My TikTok account =?G?_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=?G?
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=??=??
*_BOOK 2_*


______________


........Amaal ce ta kama Maanal ta fita da ita dan Oum ce tai kiranta a waya akan a fito da Maanal Win su AA har sun iso. Hakama mutane duk sun shiga motoci dan tafiyar gaba Waya ake son yi a jere a tsare kamar yanda aka tsara wajen dinner Win.
? ? ?? A karo na farko Maanal taji zuciyarta na dukan tara-tara, tsakanin jiya da yau Win wani shakkar kasancewarta waje Waya da AA take yi, dan jiya wasu abubuwa masu nauyi ta dinga karanta a cikin ?wayar idanunsa. Haka dai aka fito da ita babu yanda ta iya. Duk da kanta a ?asa yake, an kuma rufa mata net har fuska hakan bai hanata jin idanun mutane a kanta ba, ga camaras na wayoyi da aketa binta da su, ji take kamar tai kuka. A dai-dai jikin falleliyar motar da RK ke tsaye ya juya musu baya da alama waya yake Amaal ta tsayar da ita. An riga da an buWe musu dan haka ta taimaka ma Maanal Win da zuciyarta keta harbawa da sauri-sauri ta shiga. A hankali AA dake zaune a cikin motar yana binta da wani kallon ?asan ido ya wani kalar lumshe idanun nasa daddaWan ?amshin turarenta na rige-rigen shige masa hanci. Itama dai nasa ?amshin ne ya gama gauraye nata hancin tare da sanyin ac da motar ta Wauka. Itama samun kanta tai da lumshe nata idanun nunfashinta na Wan rawa. Sam bata yarda ta kallesa ba, har aka motsa da nufin tafiya, amma ta gaisheshi ?asa-?asa, bataji ya amsa ba itama kuma bata sake magana ba. A bazata, matu?ar bazata taji shigar tattausan hannunsa da yay Wan sanyi saboda acn da yake a ciki cikin nata hannun mai Wumi da laushi, bata gama dawowa a hanyyacinta da ri?o hannun nata da yay ba taji saukar tausasa lips Winsa akan bayan hannun nata ya sumbata. Yanzu kam babu shiri dole ta Wago ta kallesa, a cikin nasa dake mata narkakken kallo suka shige, sai ya sake shanyesu cike da ?asaita ya motsa lips Winsa a raWa ya furta,  You look great Mrs AA Darma, sai dai bazan taSa iya barinki shiga a haka ba ina da matsanancin kishi kinfi kowa sanin hakan. Ke Win tawace ni kaWai har a aljanna in sha ALLAHU .
? ? ? Sosai furucin nasa taji ya daki zuciyarta da girman gaske, dan haka ta samu kanta da lumshe nata idanun tana ?o?arin janye hannunta dake a cikin nasa har yanzu dan wani yarrrr take jin tsigar jikinta na tashi saboda yanda yake murza shi a wani irin hankali. Lallausan murmushi ya saki a karo na farko, duk da iyakar laSSansa yay abinsa hakan bai hanata jin fitar Wan sautinsa ba. Shi ko sai ya wani ja idannun luuuu kamar zai lumshe yana mai kauda kansa gefe kaWan har lokacin fuskar tasa da Wan murmushin. Ita dai hannunta ta janye daga cikin nasa, bai kuma hanata ba. Jikinsa cike da kasala ya koma jikin kujerar ya kwantar da bayansa tare da gyara zamansa. Daga haka bai sake magana ba har suka iso hall Win da akai matu?ar ?awatawa, dan tun daga farkon shigowa street Win zai baka tabbacin ana wani babban taro na manya. Dan kuwa duk wani Wan tara dake ji da kansa a cikin Abuja musamman ?an siyasa da ma'aikatun gwamnati dama abokan kasuwa sun halarci wannan dinner, hatta da shugaban ?asa ana saka ran zuwansa (saura wani yace Tinbunu nake nufi=?D? to Shugaban kasar Naya Ramadhan B. Hameed Taura=??).
? ? ? Cike da tsari da nagarta motocin suka kayantu a ?ofar hall Win, mutane suka fara fita a nutse suna shiga ciki, ango da amarya dai sai kowa ya gama shiga. Babu zato a karo na biyu Maanal taji AA na zame mata Wan net Win da aka yana mata a kanta zuwa fuska, idannunta kawai ta lumshe zuciyarta na luguden daka, musamman saukar hannunsa a haSarta dole ta sake matse idanun tsam. Babu zato ko tsammani taji saukar lips Winsa a saman nata lips Win. Ba gigicewa kawai ba jitai ita kanta motar da suke ciki kamar tana nutsewa a cikin ?asa ne. Dole ta buWe idannunta da sauri tana ?o?arin tureshi. Sai aka samu akasi hannun nata ya sauka a saman ?irjinsa, ya kuma saka nashi ya ri?e ya hanata janyewar datai saurin son yi. ?ayan kuma ya ri?e mata fuska ta yanda ta gagara janye lips Win nata. Sai da ya shanye lipstick Win da aka sanya mata yay mata masifar ?yau kuma sannan ya janye nasa baya a hankali, sai dai har lokacin fuskokin nasu na'a gab-gab da juna kowa na busama Wan uwansa numfashinsa. Ita dai idannunta dake cika da hawaye a rufe suke, wata irin kunyarsa take ji mai tsanani, ga tsoron yanda take ganin idanunsa a juye kuma a ?an?ance alamar yana cikin wani yanayi mai girman gaske. Shi ko fuskar tata yake kallo kai kace yau ne ya fara ganinta, shi kaWai yasan mi yake ji. Amma da yake gwani ne a kamewa ya fuske a binsa sam babu ko Wigon za?uwar a kan fuskarsa da idanunsa a zahiri. Maimakon ma barin kunyar tata ta cigaba da tasiri a kofa zuciyar tasa sai yay yun?urin Sadda sawu ta hanyar kauda yanayin nasu gaba Waya.
? ? ??  Miyasa kika bari suka sanya miki bayan kin san bana son kina sakawa a duk sanda zaki fita? .
?? Ya faWa da wata irin murya mai sanyi da zurfi ta yanda ita kaWai ta iya jinsa. Dan koda ace da wani a kusa da su bazai ji abinda yace Win ba. Kauda fuska kawai Maanal tai ?o?arin yi gefe tana haWiye hawayen dake neman zubowa daga idannunta na matsanancin haushi da firgici. Amma sai tayi jarumtar hanasu. Eh tabbas ta sani, dan sun sha yin faWa a shekarun ma ?uruciya idan ta saka janbaki idan zasu fita, yata takura mata kenan har sai ta goge, a wasu lokutan ma sai dai taji kawai yasa tissue ya kwashe mata shi da kansa, suyita faWa dan ita harga ALLAH tana son jambaki, gata kuma dama ma'abociyar son kwalliya. Idan kuma ta saka shegen ?yau yake mata musamman na yau ma dan ALLAH ya bata wasu kalar lips masu ?yau da fitattacen shaf tamkar an zana mata shi. Gasu da zagayayyen ba?i kafin pink a tsakkiya, dan ko bata saka jan bakin ba sai kaga kamar ta saka Win ma a haka. Yanzun ma duk da ya shanye sai lips Win na nan da ?yanzu kamar ma da lipstick Win har yanzu.
? ? ? ? ? Yanda ta kauda kai sai shima bai sake magana ba, sai ma ?o?arin warware after dress da Hajiya Shuwa ta bashi yayi tare da warware ta. Sosai rigar ke wani irin ?amshi mai daWin gaske. KaWan ya Waga daga zaunen da yake ya Wan ran?wafo kanta. A wannan gaSar kam numfashinta neman Waukewa yay, dan kusancin nasu mai girman gaske ne ta yanda wanda ke a nesa dasu ma zai iya Wauka rungumeta yayi. Shi ko ko'a jikinsa ya yafa rigar a jikinta sannan ya koma mazauninsa ya zauna. Dai-dai nan kuma aka basu damar fitowa. Shine ya fara sauka, sannan ya zagaya ta inda take ya buWe murfin. Hannu kawai ya mi?a mata batare da yayi magana ba, ita kuma tai shiru ta?i motsi balle ma ta bashi hannun nata, hasalima kanta a ?asa yake har yanzu.
? ? ? ? Hannun nata kawai ya kamo cikin nasa, dole ta Wago sai dai babu alamar zata fito. Dan tana ma kallonsa tai saurin kauda idonta. Bakinsa ya Wan taSe tare da sake matsawa jikinta kaWan, ta yanda ita kaWai zata ji ya furta,  Goyo ki ke so ne? .
? ? ? Batama bari ya kai ?arshen zancen nasa ba ta yun?uro domin fita, dama ta dakata ne saboda mararta data ?ulle taWan saki, (Bafa ?aramin gyara Hajiya Shuwa tama Maanal ba, sakamakon sanin Maanal Win ba cikakkiyar budurwa bace. Komai baice ba ya taimaka mata ta karasa sakkowar sannan ya gyara mata al?yabbar yanda yake bu?ata. Dan neman magana abokansa sai video suke musu kuwa. Dai-dai nan Oum ta ?araso, fuskarta cike da murmushin farin ciki ta haWasu ta rungume hawaye na cika mata ido. Kafin ta Wago su batare da tayi magana ba ta shiga tsakkiyarsu hannayensu a cikin nata su duka. Itace ta shiga da su har cikin hall Win abokan ango biye da su. Shigowarsu cikin hall Win hasken camaras duka ?aru a kansu, sai Maanal taji daWin after dress Win daya saka matan, dan daba dan yayi hakan ba gaskiya akwai damuwa, zata ji matu?ar takurar shigowa wajen da rigar jikin nata, ita kanta Oum taji nutsuwar ganin Maanal Win a haka, dan dama yanayin da taga rigar tayi mata a jiki sanda zata shiga mota ya tsaya mata a rai.
? ? ? Har inda aka tanada dominsu Oum ta kaisu, koda ta zaunar da su duk sai suka ?i sakar mata hannaye. Musamman Maanal ma data ri?e da hannu biyu. Dariya ma suka bama Oum, da ?yar ta danne ta saki murmushi kawai. Tare da Waura hannun AA a saman na Maanal Win ta rumtse sannan ta zame nata a hankali. Cike da tsokana da murmushi a fuskarta ta ce,  Banda faWa, in ba haka ba asha bulalar Oum .
? ? ?? Murmushi sosai AA ya saki mai ?ayatarwa, haka itama Maanal Win ?asa ta sake yi da kanta sosai. Ita dai Oum dake ?ar dariya ta bar musu wajen. Hannunta dake cikin nashi ya Wan matsa ta yanda dole ta Wago fuska a yamutse ta dubesa dan taji zafi. Shima kallon nata yake, dan haka ya Wan Wage mata gira irin na (kallon fa?) harararsa tayi kaWan ta sake Sata fuska tare da ?o?arin janye hannun nata amma ya?i bata dama, sai ma sake dam?esa da yay da ?yau.
? ?? Duk abinda suke idanun mutane da yawa a kansu ne musamman ?an Wauka a waya, dan yanzu waya ta zamewa kowa jarabawa, ta bakin wani malami yace yanzu da wayarka kawai aka barka a yayin hisabi ka shiga uku, dan yanda muke Waukarta kawai abar muyi nishaWi ko amfani mu ajiye abin ba haka bane ba, inma bamu sani ba mu sani, akwai hisabi tsakaninmu da abinda muka aikata da su waWan nan dai wayoyin. Dan haka sai mu shirya, aikata alkairi ko sharri duk UBANGIJI na sane da motsin mu.........
'?
? ?




*_AJIYA A DUHU na kuWi ne, 500 ne kacal, ?ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai =??=?O?_*

*09032345899*



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*
*_Typing=???_*








*_=؞?AJIYA A DUHU....=؞?_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_My TikTok account =?G?_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=?G?
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=??=??
*_BOOK 2_*


______________


......Nibras da dole ta sakata zuwa wajen dinner Win dan tangazo ?eyarta Fawzan yayi sai taji kawai hawaye na cika mata idanu, ita kaWai tasan irin ba?in kishin Maanal da take ji a zuciyarta, ga maganar Najma Win nan, duk da bata zafafa ba sosai abun fa na damunta ta ?asan rai. A kwanaki biyun nan ji take kamar ta Wauka wu?a ta kashe kowa daga ita sai AA su rayu a wannan duniyar. Tayi kuka har bata san adadin hawayen data zubar ba ma. Ita da Fawzan kam sam babu zaman lafiya tace sai ya saketa, shi kuma yace aurensu auren zobe ne ai ba saki ba yaji, sai ma ya tattarata ya watsar ya maida hankalinsa ga hidimar bikin kawai, gefe kuma ga Najma na girmama farin cikinsa, dan ma tana no?ewa wai tana jin kunya. Ba Nibras ke cikin irin wannan halin ba kawai, dan halin da Saheeba ke a ciki zamu iya cewama yafi na Nibras Win, dan abu goma da goma ne ita ya haWe mata, sosai take taya ?ar uwarta kishi, gefe ga hassada da ba?in kishin nan na facalanci dake da tasiri a duniyar malam ba????      

                  ! " # $ % & ' ( ) * + , - . / 0 1 2 3 4 5 6 7 8 9 : ; < = > ? @ A B C D E F G H I J K L M N O P Q R S T U V W X Y Z [ \ ] ^ _ ` a b c d e f g h i j k l m n o p q r s t u v w x y z { | } ~  ? haushe. Na farko dai bama su dake kwana suna tashi da AA a gida Waya ba mutanen dake waje ma sun san AA yafi sauran ?an uwansa arzi?i na dukiya duk da suma suna da gwargwadon nasu, yana da connection da

02, January 2026
Hafsat

Masha allah yayi albarka ya raya xuri a muna ilmantuwa

11, November 2025
Aisha

👍✨

11, November 2025
Aisha

😂

11, November 2025
Aisha

👍

11, November 2025
Aisha

Wow Allah ya Karo basira littafi yayi👍

06, November 2025
Oumshukura

I want download

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login