Showing 78001 words to 81000 words out of 215774 words

Chapter 27 - AJIYA A DUHU 3 End Hausa Novels By Billyn Abdull .doc

badan na kasance mai takatsantsan ba da tuni ba wannan maganar akeyi ba ai. Ki dai bari muyi wani tunanin daban, sannan yanzu dakonsa nake ya kira waya na samu number Win komai mai sau?i ne ai .
? ? ? Badan Maman Saheeba taso ba ta ce,  Hakane kuma Aunty. Mu barsa to ya kira a samu number Wib sai musan hanyar kamawar. Bara naje na Wan kwanta naji azumin farkon kamar zai Wan yi duka .
? ? ?? ?aramar dariya Mamy tayi, tare da faWin,  Ke dai raguwa ce dai . A tare yanzu sukai dariyar, Maman Saheeba tai mata sallama suka yanke wayar. Kallonta ta maida ga Nuratu, sai kuma ta Wauke kanta tana mai girgiza kai kawai. Tunda asuba data tasheta yin sahur tace ita bazatai azumi ba jini yazo mata......

? ? ?? &A Sangaren Oum kam kewar su Autanta ta isheta, amma kasancewar Najma na rage mata. Dan barcinsu ma su suka sha sai kusan sha Waya suka tashi. Sannan ne suka fito falo Najma ta saka musu *SUNNAH TV* sukai zaman kallon tafsir, dan sai zuwa gobe idan ALLAH ya kaimu zasu fara fita nan cikin anguwar inda malam keyin na mata da safe, na maza da yamma. Sallar azhar ce ta tashe su, bayan sunyi suka Wan kwanta, kusan ?arfe uku Najma ta tashi ta fito saboda kiran wayarta da Fawzan yayi cewar ya dawo gida tun azhar, gashi a falon Oum tun Wazu baiji motsinsu ba. Koda ta fito ta gaisheshi zama tayi suna kallon tafsir, sai hira jefi-jefi da bata shafi komai ba. A haka Babban Yaya ya shigo shima, da'alama kuma ya Wan jima da dawo gida, dama lokacin azumi basa daWewa a wajen aiki. AA ne kawai idan bai gadama ba sai gab da shan ruwa zakaga ya shigo. Itama dai Oum fitowa tayi. Tana zama babu jimawa su Inte suna shigo dan tambayar miya kamata a rage na aiki, dan duk azumi gaba Waya nan sashen Oum kowa ke zuwa ai aiki, a kuma shirya komai a rumfar bunu dake can compound anan ake buWa baki ko a tsakiyar gida, ana kammalawa su fice sallar asham anan masallacin kusa da su, inda harda AA a masu jan sallar, dan kuwa babban Walibi ne na imam Win massalacin. AA akwai ilimin addini, kuma har yanzu akan nema yake bai zauna ba. Kawai dai idan ka gansa a harkar neman kuWi saika Wauka bokon kawai aka sani. Amma Alhamdullah anan wajen dukansu Oum batai wasa ba a kansu, kowa kansa cike yake da ilimin addini tunda hatta babban yaya har yanzu bai daina zama gaban malamai Waukar karatu ba shiyyasa suke a nushe (KU SAN BOKO BA ILIMIN ADDINI TAMKAR NAMAN KAZA NE A DAFE BA'A WANKE ?ARNI BA>?q?) ...

? ? ? Bayan sallar la'asar badan Mamy taso ba ta tattaro su Saheeba zuwa sashen Oum. Dan cike take da jin zafin Oum Win. Oho ita baiwar ALLAH bama ta hankalta da yanayin Mamyn ba, kawai abinda ta kawo a ranta azumi ne dai na farko da kowa sai ya WanWana kafin a saba. Su duka sun kasance a kitchen harda masu aiki. Abah da Babban Yaya da Fawzan sai Naufal suna massallaci daga Asr basu dawo ba sukai zaman jin tafsir. Abinci mai rai da motsi suka shirya ana ?ar hira sama-sama. Wajen biyar na yamma sai ga tawagar ?an hutu daga Kano sun iso. Abah ne kawai yasan da zuwansu. Tuni fuskar Mamy ta sake tsukewa, yayinda ta Oum ta yalwatu da farin cikin ganin ?a?an ?an uwanta. Domin kuwa samarin yara ne biyar, na Uncle Mahmud biyu, sai na Uncle Modibbo Waya da mace budurwa Waya, sai Waya na Uncle Hussain, Waya na Uncle Hassan. Sai sauran ?ammata uku, Autar su Nuwaira, sai biyu da suka kasance jikoki suma ta Sangaren Abbah mahaifin su Oum. Najma ma dai sosai take a farin ciki. Tuni aka buWe Wakunan ?asa na Sangaren Oum, samarin zasu zauna nan, su dukasu kusan sa'anni ne dan duk bazasu wuce 20, 21, 22, ba, su kuma ?ammatan wasu sun girmi wasu, akwai sa'annin Najma biyu, biyun kuma bazasu wuce 15 ba. A Wakin Najma su suka haWe, duk da Oum tace ya musu kaWan a sake buWe wani Wakin sukace a'a. Samarin kuwa biyu suka rabu. Dan sunce akwai Hashim daya rage shima yana zuwa daga Sokoto Wan Wan uwan Oum ne shima dai ta Sangaren Abbah. Shine wanda su AA suka taSa zuwa gidansa lokacin da zasu je Giro.
? ? ? ALLAH yaso su Oum da yawa sukai abincin, dan dama Abah nata jaddada musu ayi abinci sosai akwai masu ci. Da suka tambayi su wanene yace sudai su ?ara kawai. Ashe yaran ne a hanya. Gida kam dai Alhmdllh, sai hakan ya sake ragema Oum kewar su Maanal duk da dai sunan manne a zuciyarta a dukkan motsinta.
? ?? Da taimakon yaran aka shinfiWa manyan carpet da dama ana tanadarsu ne dan irin wannan lokacin ne kawai. A compound aka baza su, sannan aka shiga fitar da nau'o'in abinci da suka shirya abinka da mutane da yawa. Dandanan wajen yay ?yau daka kalla kasan a lallai Ramadan ya kama. Yaran sunata Wauka a waya abinka da ?an Wore-Woren social media. Da farko Nuratu nata Wauke-Wauken kai, sai dai fa tasha jinin jikinta dan ita kanta tasan yaran a goge suke da ilimi sannan gidan iyayensu akwai kuWi suma, dan sanin kanta ne ALLAH yayma zuri'ar Darma arzi?i tun na tushe daga iyaye. Hakama family Win su Oum ta Sangaren Abbah, K. Kura yana Waya daga cikin manyan likitoci a ?asar Najeriya ga shi kuma Wan kasuwa, mahaifinsa shima dai ya tara ya bar musu. Abinda ya sosa mata zuciya yanda yaran suka wani watsar da ita amma su kansu a haWe dan kamar su cinye Najma, haka ma sun janye Anum a cikinsu su adole ga ?an haWin kan dangi. Humm tasha jin Saheeba da Mamy suna faWin haWin kan Darma Family da masifar son juna da suke da shi, bata tabbatar ba sai a yau ganin ?an yaran nan yanda suke 5&6 matu?a. Gasu a nutse babu rawar kai sam a tare da su. A haka su Abah suka shigo bayan sallar magriba, lokacin kowa yaci dabino yasha ruwa sanata yin sallar magrib. Wani irin farin ciki a bayyane kowa ya gani a fuskar Aba, Babban Yaya, Fawzan. Dan tuni yaran sun wani zagayesu. Duk rashin fara'a da yawan magana ta Babban Yaya kamar zai cinye yaran a bayyane dan so. Kai wannan abu na kona ran Mamy, har mamakin irin haWin kan wannan family take yi.....
? ? ? Abin sha'awa abin birgewa kowa ya nema wajen zama aka fara buWa baki, maza na nan Sangaren mata anan Sangaren abinci a tsakkiya. Kuma duka harda masu aikin gidan ne, harda wanda bama musulman ba duk an jawosu. Wannan itace ainahin Wabi'ar wannan gida, shiyyasa a cikin masu aikinsu mutum biyu sun taSa musulunta a bisa jin daWin wannan yanayin, dan haka suka kyautata rayuwarsu a yanzu haka suna zumunci da su sosai kuma suna zuwa gidan. Bayan an karya da gwargwadon abinda ya sauwa?a marasa alwala suka tashi suka sabunta, masu ita suka kimtsa aka fice sallar asham anan masallacin dake kusa dasu dan jikin gidan su Hajiya Shuwa yake. Su kansu anan suka iske su Hajiya Shuwa suma sun fito. Massalacin upstairs ne. ?asa maza sama mata, kusan ?an street Win duk anan suke salla, musamman da azumi cika yake tab, wani ma sai a lokacin yake tuna wanene makwafcinsa.......
'?




*_AJIYA A DUHU na kuWi ne, 500 ne kacal, ?ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai =??=?O?_*

*09032345899*



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*
*_Typing=???_*








*_=؞?AJIYA A DUHU....=؞?_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_My TikTok account =?G?_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=?G?
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=??=??
*_BOOK 2_*


______________

........A Sangaren ?an chaina kam a yau su kuma zasu Wauki nasu azumin.?Dan kammala yin sahur Win Maanal da AA kenan. Yanda ta takura masa da batun kiran ?an Nigeria ganin da sauran lokacin kammala sahur ma balle ai batun sallar asubahi yay zaman kiransu video call dan yasan a yanzu darene an dawo sallar asham acan. Hakanne kuwa, dan shigowar su Oum Win kenan sun sake zama anan compound masu ?ara abinci na shiri masu hira nayi sa?o ya shigoma babban Yaya a waya. Murmushi yayi tare da mi?ama Fawzan dake kusa da shi waya. Fawzan na gama karantawa ya wani kwashe da dariya. Duk kallonsa kowa yayi, baima jira kowa ya tambayesa ba ya mi?e yana faWin,  Oum ki shirya autanki zai kira video call yanzu .
? ? ?? Aiko tuni fuskar Oum ta washe da sabuwar fara'a, yayinda Mamy tai saurin duban Fawzan. Suko yaran suka shiga Woki zasu ga Yaya AA. Dan tunda suka iso suke tambayar yana ina. AA nada farin jiki ga yaran family Win, dan duk da bai sakar musu fuska indai suka ce suna bu?atar abu ko bashi suka tambaya ba in dai yaji zai yi musu abin yace wancan ya barsa. Sannan in dai sukai irin wannan zuwa hutun zakaga yana musu saye-saye na abubuwa daban-daban. Ranar salla ko zai sa a kaisu duk inda suke so koma shi ya kaisu. Nuratu kam jikinta har rawa yake, dan tunda Babban Yaya yaje ya Wakko laptop a sashensa ya dawo compound Win ji take kamar taje ta fisge system Win daga hannunsa ta hana kowa ganin AA sai ita kawai. Sai dai babu wannan damar. Ita kanta Mamy abinda take rayawa a tata zuciyar itama kenan.
? ?? Cike da girmamawa Babban Yaya yazo ya ajiye laptop Win a gaban Abah, Mamy da Oum na gefe-da-gefensa daman alamar sun gama shiryawa. Kasa ha?uri da yaran sukai duk sai sukazo suka zagayesu ta baya. Su dai su Saheeba basu motsa ba, amma hankalinsu na wajen, musamman Nibras da Nuratu ji suke kamar su fisge laptop Win.
? ?? Tar-tar AA ya bayyana a screen Win, hakama su Abah sun bayyana masa fes shima. Wani irin bugawa ?irjin Mamy yayi, dan haka kawai sai zuciyarta ta kissima mata ganin AA Win na wani wal?iyar mutumin daya sha angwanci. Abah da Oum kam murmushin da AA Win ya Wan sakin musu suka mayar masa. Cikin nutsuwar nan tasa da rashin hayaniya ya furta,  Assalamu alaikum. Abah, Oum, Mamy barkanku da shan ruwa .
? ?? A tare Abah da Oum suka amsa masa, sai kuma ya shiga gaishesu, dai-dai nan Maanal dake cin abinci a gefensa ta matso jin ya ambaci sunan su Abah Win. Dan ita da farko a tunaninta ma aiki zai yi. Ganin su Oum da tayi sai tai saurin komawa baya dan abin yazo mata a bazata. Dariya Abah da Oum suka sanya, shima AA dai murmushi yayi, kafin ya furta,  Tun jiya fa take rigima a kiraku a kiraku, ni kuma ban samu zama ba saboda Wan fita da mukayi shopping .
? ? ? Sosai murmushin Abah ya sake faWaWa, cike da tsokana yace,  Haba Babyn Oum mune kuma ake Soye mawa, common zo na ganki .
? ?? Sosai kunya ta ?ara rufe Maanal, ta matso kusa da AA kanta a ?asa, shiko ya?i ya Wan gyara ta samu ta zauna yanda ba sai ta raSu da jikinsa ba. A haka ta gaishesu tare da yi musu barka da shan ruwa. Oum ta ce,  Naga takaina ni Fateema, Baby wannan boye-boyen fuskar na miye? .
? ?? Yanzu ko AA dariya yayi kaWan, hakan yasa Maanal mintsininsa ta yanda su Oum bazasu gani ba. Fuska ya Sata yana kallon Oum,  Oum kinga ta mintsine ni ba, na rama kuma Abanta yace na masa ba daidai ba .
? ? ? ?? Cikin dariya Oum ta ce,  Gaskiyarka Auta. Aba kama ?arka magana ta kiyaye mu .
? ? Murmushi Abah yayi, ransa fes, Mamy dai wani kalar kallo take ma AA da shi kaWan yasan ma'anarsa, dan haka ma ya Wan rage kallon sashen da take. Hira Abah ya dinga jan Maanal da ita, tun tana sinne kai harta ware tana basu labarin Chaina shi da Oum. Yanda take yi Win sosai farin ciki ya mamaye zuciyar Oum da Abah, yayinda AA ya zama Wan kallo kawai gashi tana a jikinsa batare data farga ba. Tsaguwar da ?an hutunsu sukai yasa suka ha?ura aka mi?ama ?ammatan dake kusa da Oum.
Wani irin waro idanu Maanal tayi na mamakin ganin Najma, Meeno, Maimoon, Jiddo, da Lailah, sauran ?ananun bata ganesu ba. Yanda ta zano sunan kowa babu mantawa ya sakasu a farin ciki sosai. Shi kansa AA sai yaji daWi, dan son ?an uwansu a cikin jininsu yake. A dake AA da yaga ko takansa basu bi ba ya ce,  Baku iya gaisuwa ba ko? Auntynku kaWai kuka sani . Ai a tare suka shiga faWin,  A'a Yaya kayi ha?uri! sai kuma suka shiga gaishe shi da girmamawa. ?an mintsininsa Maanal tayi ?asa-?asa tace,  Jealousy . KaWan ya murmusa yana wani kallonta a ?asan ido. Tasan saboda yaran ya wani kame, sai taji ya bata dariya. Dan AA akwai tsare girma. Da?yar suka mi?ama samarin suma, a mamakin AA suma duk Manal ta ganesu, dan babu wanda bata kira sunansa ba, tafa yi mugun sanin ?an family Win Darma Win nan dan haihuwarta ne kawai ba'ai a cikinsu ba. Suma da ?yar suka iya daina ma AA surutu dan sunata ro?onsa su dawo suna missing Winsa, sannan kowa yana lissafa masa abinda za'a saye masa. Lokacin da laptop Win takai gaban Nuratu, Nibras da Saheeba sai da sukai wani Wan shock. Gashi hakan yayi dai-dai da AA ya Wan du?o a jikin Maanal yana mata magana a kunne, ita kuma ta irin juyawa da saurin nan ta saka yatsarta a saman lips Winsa alamar yay shiru. Shi kuma batare daya lura an ajiye laptop Win a gaban wasu ba dan ita tama juya baya tunda shi take fuskanta ya kama hannun nata ya tura yatsar nata a cikin bakinsa kai kace wani lollipop ya samu. Da sauri ta fisge hannun tana wata ?ar dariya da kai masa mintsini shi kuma yana murmushi da ?o?arin ri?e hannun nata zai maida a bakin. A bazata tana ?o?arin ?wacewa da juyowa a lokaci guda saboda tsoron kar wani ya gansu idonta ya sauka a kansu duk kamar sunyi sumar zaune. Ba shiri ta ankarar da shi ta hanyar faWin,  Besty su aunty fa .
Sai lokacin ALLAH ya bashi ikon ganin nasu, maimakon ya saketa sai ya basar kawai yama sake mannata da ?irijinsa hannun nata dai da take son ?wacewa bai sakin ba ya dai ha?ura da sakawa a bakin. Dole ta ha?ura dan tasan ba sakin zai ba. A haka ta shiga gaishesu, Saheeba ce kawai ta iya amsawa da ?yar, Nuratu kam a bazata sai hawaye, dan numfashinta har ja yake kamar zai fice a ?irjinta, sai ma ta mi?e tabar wajen kowa ya bita da kallo musamman sauran da basu san abinda ke faruwa ba, Nibras kam hannunta sai rawa yake tana ?o?arin ri?esa da Wayan.
A dake AA ya amsa gaisuwar Saheeba. Sai itama Nibras Win ta shiga gaisheshi muryarta na ?o?arin ?wacewa tana ri?ota da ?yar. Maimakon ya amsawa Nibras gaisuwar a wani irin da?ile ya furta,  Ita matata laifi ta miki kika ?i amsa tata gaisuwar? .
Kanta ta girgiza da dauri. Cikin zaro ido Maanal ta juya tana kallonsa tare da Wam?e rigarsa, irin (miye haka kake yi Win nan) shiko ya?i kallonta. Dole ta juya tana amsa gaisuwar da Nibras take mata fuskarta da murmushi dan harga ALLAH bata ji daWin abinda AA Win yay ba. Dai-dai nan Yaya Fawzan yazo ya Wauke laptop Win daga gabansu. Ya wani ware idanu da faWin,  Inye kaga amarya da ango .
Ai ba shiri Maanal da maganar ta sata jin kunya tai saurin du?ewa, ?o?arin kamota AA yayi ta zille tama tashi gaba Waya. Tana jiyo dariyar Fawzan cike da sha?iyanci. A gado ta naWe bata sake zuwa wajen ba balle gaida Yaya F. dan tasan halinsa na tsokana, yanzu haka ma tana jiyo yanda ya saka AA a gaba shi kuma ya kasa bashi amsa.....

Zamansa a kusa da ita bayan ya kammala wayar ya sakata Wagowa ta kallesa, gira Waya ya Wan Wage mata yana wani ?an?ance idanu. Idannunta ta kawar, tana Wan tura baki gaba. Murmushi ya Wanyi tare da Wan taSe baki, sai kuma cikin taushin sauti ya ce,  Kinga Besty zo kiji wata magana .
? ? ? ? Shiru kamar bazata tashi ba, sai kuma ta yun?ura a hankali zata zauna. Kamota yay ya kwantar a jikinsa, sai taji tsigar jikinta na tashi, ga wata kunya mai kassara jiki. Agogo ta kalla, gudun karsu shiga lokacin gama sahur. Tsaf ya lura da yanayin nata, sai yay Wan murmushi a zuciyarsa. A fili ya furta,  Kwantar da hankalinki, awa kusan Waya ce damu gaba .
Hannu tasa ta rufe fuskarta kawai. Shi ya san tun Maanal na yarinya ta musamman ce, hakan yasa Wabi'unta da yawa suke sakashi kallon mata da yawa a basu iya komai ba. Ganin yanda ta rufe ido ya sashi kai yatsarsa manuniya a kansu ya fara sosa mata samansu. Dole ta buWe idanun a hankali, suna shiga cikin nashi tai ?o?arin janye wa amma sai ya hana hakan. KaWan yaja mata hanci tare da faWin,  Yarinyar nan ke da kunyar nan taki ko......
? ? ?? Kauda fuskarta tai tana murmushi. Shima sai ya Wan murmusa hannunsa ri?e

02, January 2026
Hafsat

Masha allah yayi albarka ya raya xuri a muna ilmantuwa

11, November 2025
Aisha

👍✨

11, November 2025
Aisha

😂

11, November 2025
Aisha

👍

11, November 2025
Aisha

Wow Allah ya Karo basira littafi yayi👍

06, November 2025
Oumshukura

I want download

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login