Showing 195001 words to 198000 words out of 215774 words

Chapter 66 - AJIYA A DUHU 3 End Hausa Novels By Billyn Abdull .doc

? ? Fillo Babban Yaya ya Wauka zai buga masa. Da gudu ya tashi ya fice yana dariya da faWin,  Oum goodnight  .
? ? ? Oum ta ce,  ALLAH ya tashemu lafiya.
? ? Shima Babban Yaya mi?ewa yay ya mata sallama. Oum ta amsa masa da kulawa shima, ta musu addu'a da sanya albarka.
? ? ? Koda ya fito sai yaci karo da Saheeba tsaye a ?ofar sashensu tana jiransa. Tamkar bai ganta ba ya Wauke kansa. Da sauri tasha gabansa ta dur?usa. Tare da fashewa da kuma tana ro?onsa yayi ha?uri ya yafe mata koma wane laifi ne yake ganin tayi, wlhy bazata sake ba dan ALLAH yayi ha?uri ya barta ta dawo sashenta. A da?ile ya kalleta ya watsar, sai kuma yay wucewarsa batare dako tanka mata yayi ba ya shige ciki ya maida ?ofa ya kulle...
? ?? Kuka mai tsuma zuciya da ruhi Saheeba ta saki. Wlhy ta gaji da zaman sashen Mamy bazata iya ba. Dan duk daWin wani waje naka wajen daban ne. Ga Mamy da saka aikin tsiya. Haka zatai zaune saboda ?afarta ba gama ?wari tai ba taita sakata Safa da marwa tsakanin upstairs da downstairs. Wai sai tace bata gamsuwa da aikin su Haule ita tai mata da kanta, Nuratu kuwa lafkewa take ita adole bata da lafiya. Gaba Waya ta maidata wata ?ar aikinta ma. Ga kewar mijinta da bu?atarsa ya riga ya saba mata da fitinarsa. Ga kewar ?a?anta dako kallonta basayi gaba Waya sun koma sashen Oum ko tunawa da zamanta a gidan basayi. Ga jiya mamanta tace mata ta sanya ido akan Babban Yaya dan tasan mike faruwa tsakaninsa da ?ar Hajiya Shuwa. Wannan magana ma tafi komai Waga mata hankali. Dan a duniyar nan babu abinda ta tsana irin kishiya. Kai itafa ko ?awarta akama kishiya ta daina ?awance da ?awar kenan. Shiyyasa ta shirya zuwa ta bashi ha?uri dan gara ta dawo kusa da mijinta in ma nesa da shi da take ne ya sashi fara kallon wasu matan. Tun Wazun take dakon fitowarsa daga sashen Oum. Dan ita Nuratu yau taje gida amso musu wasu kayayyaki da mamansu ta aiko da su..
? ?? Ta jima a wajen tana kuka. Kafin ta tashi ta koma sashe Mamy. Ta buWe Wakin da take zaune ta shiga, waya ta Wauka tai kiran Mamanta tana mata kuka ta zayyane mata komai daya faru. Ran Maman ya sake Saci, amma ta kwantar mata da hankali akan ta ?yalesa indai sukai amfani da wannan kayan data turo duk wani girman kansa zai saukane. Wannan ya sake Saheeba jin sanyi a ranta, har tai shirin barci ta kwanta....

_______&

? ? ? A Sangaren Maanal kuwa koda ta shigo sashen nasu ta samu AA ya haye sama abinsa, har yama kashe wutar ko'ina sai amfani tai da fitilar wayarta. Tana shigowa bedroom Win yana fitowa daga bathroom, bathrobe ce a jikinsa alamar wanka yayo. Kallo Waya yay mata ya Wauke kansa dan harga ALLAH yaji haushi. Itama sai ta Wauke nata tare da Wan murguWa baki ta wuce closet tana ?un?uni. (Haka kawai sai na zauna ka kashe ni. Sam babu tausayi a al'amarin ka. Yo in haka auren yake banga abin cewa akwai daWi ba. Tsabar jaraba sam bana son naga mun kasance mu biyu kawai a waje tunda nasan ?arshen zancen. ALLAH in zan dawo sashen nan gabana gabana har faWuwa yake yi. Abu dare da safiya, yammaci da rana idan kana gida ma ba hutu.....) Haka dai taketa masifarta a rai idonta har yana cika da ?walla. Wai a hakan ma maganin nan na sit bath da Hajiya Shuwa ta bata yana matu?ar taimaka mata ne. Koda ta fito har ya gama nashi shirin yana zaune a cikin sofa ya Wakko laptop yana kunnawa. Gefe Waya takardu ne sai kwalin fresh milk da kofi. ?auke kanta tai tayi shirinta. Tana gamawa tai shafa'i da wutri ta haye gado ya kwanta. Idanu AA ya Wan Waga ya kalleta, sai kuma ya cije lips ya cigaba da aikinsa.
? ?? Tun fa yana aikin da marmari har yaji ina bashi yiwuwa. Tattare komai yay ya ajiye, ya tashi ya kashe fitilar Wakin ma gaba Waya dan dama mara haske sosai ce ke a kunne. Maanal datai barci cike da farin cikin fushin nasa dan tasan ko dai yaya ne ta samu sau?i kawai ta farka a rikice jin ya nutsata cikin jikinsa. Muryarta na rawa ta buWe baki zatai magana, ai bai bari a ta gama fita ba ya rufe shi ruff da nashi. Bore taso fara masa ya nuna mata ?arfin ba Waya bane, wayon ma kuma ba Waya ba, dan sai da yasan duk hanyar da ya bi wajen lankwasar mata da jiki ta fara amsar sa?onsa. Sai da tafiya taje gaSar tayar mata da hankali ta sanya masa kuka. Baiko saurareta ba sai da ya samu yanda yake so. Daga ?arshe ya koma lallashinta da mata wayon daya saba. Sai ga hajjajunku an lafe a jikin AA ana sauke ajiyar zuciya.....

? ? ?? Na gabannin asuba kam da ya zame masa jiki kuka ta saka masa bana wasa ba, dole ya ha?ura ya ?yaleta. Koda ya fita salla kafin su dawo haka ta daure ta tashi ta hau gyaran gidan, harta sakko kitchen ta fara ?o?arin haWa breakfast sai gashi ya shigo. ?in yarda tai ta kallesa, a haka ta gaishesa ita a dole tana fushi. Shi sai ma ta bashi dariya. Ya rungumeta yana murmushi da faWin,  Haba Besty munyi faWa ne wai? .
? ? ? Baki ta tura gaba, idannunta na tara ?walla ta ce,  Eh munyi, kuma kada ka sake kulani tunda baka tausayi na. Ni wlhy sashen Oum zan koma kafin ka kasheni.
? ?? Sosai dariya tazoma AA wuya. Amma ya danne da ?yar, a ransa ko ayyanawa yake (Inda ana mutuwa Besty da ba'a haifomu ba ai. Kedai kin cika raki ne kawai da tsoro. Sai kuma yanayin jikinki da sai dai nace Alhmdllh) a fili kam rungumeta yay yana lallashi, sai da tace masa ta ha?ura sannan ya fara tayata sukai komai a tare, su Inte ta kira a waya suka kwashi abincin zuwa sashen Oum, dan haka take yi, a sashenta take musu breakfast gaba Waya, sai akai can sashen Oum, da rana kuma taje can tayi, hakama na dare. Yau da tasan zata koma aiki saita haWama Oum harda abincin ranar ta, suma tai musu nasu ta na lunch. Tare sukai wanka suka shirya.
? ? ? ? Kayan farko data Wakko zata saka AA yace bai yarda ba. Shi da kansa ya zaSo mata wanda zata saka. Data saka Win kuma nan ma ya haWe fuska wai suma Win dai tayi ?yau. Gudun kar ya ja musu makara ta shiga lallashinsa, da ?yar ya ha?ura suka fito.........
'?




*_AJIYA A DUHU na kuWi ne, 500 ne kacal, ?ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai =??=?O?_*

*09032345899*



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*

*_Typing=???_*








*_=؞?AJIYA A DUHU....=؞?_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_My TikTok account =?G?_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=?G?
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=??=??
*_BOOK 2_*


______________


.......Sashen Mamy suka fara nufa. Sosai zuciyar Mamy ta wani irin tsargawa. Dan wani irin ?yau da nutsuwa ta gani a fuskokin yaran. Kodan hankalinta ba a kwance yake ba kwana biyun nan shiyyasa bata luran ba sai yau. Badan kar ace tayi ?arya ba da tace idannunta kamar suna kallo mata yaron ciki a tare da Maanal. Kai ina abinda ma bazai yiwu ba kenan. Ciki fa, tabbas yarinyar nan akwai ?aramin ciki a jikinta. Sai maganar wancan cikin ?aryar ya faWo mata a rai, a take taga wautarta a wancan lokacin, to yama akai ta zurma da wuri daga ganin yarinyar na amai, yanzu kam gashi babu wani signing na ciwo a tare da ita amma wlhy gaba Waya alamomin yarinyar ya mata na mai ciki.....
? ? ?? Gaisuwar da suke mata ta katse mata tunaninta. Da ?yar ta iya amsawa tana tsare AA da shima yay mata wani fresh da shi da ido. Yaron ya ?ara ?yau da cikar kamala harda ?iba. Kaida ka ganshi kasan hankalinsa a kwance yake, yana kuma hutawa da kwasar ganima a jikin mace dai-dai gwargwado. A lallai babbar magana. Ina hankalinta ya tafi har haka ita kuwa. Bata da amsar hakan, dan a yanzun ma dai hankalin nata baya a tare da ita har AA da Maanal Win suka fice abinsu. Sai Saheeba da itama jikinta ke mazarin abinda ta hango a tattare da Maanal Win ta maidota hankalinta ta hanyar faWin,
? ? ??  Kai amma yarinyar nan fa wlhy kamar mai yaron ciki .
? ?  Taratsatsatsa!!!!!! . Kake jin sautin tarwatsewar abu a ?asa. Ba komai bane face kofin shayi da Nuratu ta fito da shi a hannu daga kitchen. Dan ?amshin turaren AA da tajiyo ne ya sata fitowa da sauri sai furicin Saheeba a kunneta babu kuma AA a falon. Muryarta na rawa ta ce,  Ciki kuma! A jikin wa? .
? ? ? Saheeba ta ce,  A jikin wa kuwa in ba tsinanniyar yarinyar nan ba Maanal. Wlhy ko rantsuwa nayi babu kaffara wannan yarinyar ciki ne da ita ko Mamy? .
? ? Mamy bata iya ta bama Saheeba amsa ba Nuratu dake hawaye ta ce,  Kenan da gaske wancan cikin bana gaskiya bane yarinyar nan is a virgin? .
? ? ? ? Saheeba tace,  Tabbas wancan lokaci mun ruWa kammu ne kawai yanzu ne yarinyar nan ke Wauke da ciki na gaske. Maganar budurwa ce kuwa dole shima mu bincika dan akwai ?amshin gaskiya .
? ? ? Saheeba ke bayanin amma zuciyar Mamy ce ke duka da ?arfi, jikin Nuratu kuwa na rawa.....

&&&

? ? ? Su AA da basu san suna yi ba kuwa tuni sun isa sashen Oum. Itama dai yau kamar hasashen su Saheeban ya buWe mata idanu akan Manaal Win. Dan sai duk kammanin ta suka juye mata na mai yaron ciki. Ko kuwa kwalliyar da tai ne ya canjata zuwa hakan. Duk da bawai Maanal Win tayi zane-zane a fuska bane. Hasalima hoda da kwalli sai lips-gloss ne kawai ta saka.
? ?? Komai dai Oum batace akan hakan ba, sai ma gaisuwa da sukayi, dai-dai kuma nan Babban Yaya da Yaya Fawzan suka shigo suma a tare cikin shirin fita. Manaal ta gaishesu suka gaisa da Oum da AA sannan sukai zaman yin breakfast. Yau dai Fawzan bai tsokani AA ba. Hakan yasa Oum da sauran ?an uwansa fuskantar ransa a Sace yake. Sun tabbatar dai bazai wuce shi da Nibras ba, dan haka cikin hikima irin ta iyayen ?warai Oum ta shiga yimasa nasiha, ai ko sai gashi kafin su gama su fito harda Wan murmushinsa. Su dukansu sukan shiga damuwa a duk lokacin da suka ga babu fara'a a fuskar fawzan, ba komai yasa haka ba kuma sai sanin shi mutum ne mai sau?i da yawan fara'a, akan jima baka ga damuwa a tare da shi ba, dan ko abu ya Sata masa rai yakan shanye shi ta yanda da wahala a gane masa kai tsaye.
? ?? AA da kansa ya buWema Maanal mota ta shiga, sannan ya zagaya Wayan side Win da driver ya buWe masa shima ya zauna. Yana gama zama ta kwanto jikinsa, kanta a kafaWarsa ta lumshe idanunsa Wan barci ne a cikinsu. Kallonta ya Wanyi, sai kuma a hankali ya kamo hannunta cikin nashi ya ri?e. ?ayan hannunsa kuma wayarsa yake dannawa yana son yay kiran RK.
? ?? Tafiyar ?an mintuna ta kawosu MAWAAD COMPANY. Sai Maanal taji tayi kewar wajen sosai. Yanda take kallon ko'ina yasa AA sakin Wan murmushi. ?asa-?asa yace,  Kinyi kewarsa ne? .
? ? ? ? ??  ALLAH sosai ma Besty .
? ?? Murmushi ya sake yi, sai kuma ya Wan taSe baki ya yun?ura ya fita dan har driver ya buWe masa. Zagayawa yay ya buWe ma Maanal, ya du?o ya ri?o hannunta, Wayan kuma ya Wauka handbag Winta ya ri?e. Tuni masu shigowa suka tsaya kallon gulma, dan haka kawai suka tsargu da boss Win yau tare yake da amarya. Aiko sun gane ma idonsu abinda suke jiran, AA kam da baima san sunayi ba ?o?arin gyarama Maanal mayafinta yake yana kallon ta da murmushi, ita kuma tana masa magana a shagwaSe dan yace mata yau a office Winsa zatai aiki ne, ita kuma tana cewa a'a bata yarda ba ita dai nata zata zauna sai tafi yin aiki da ?yau. Uhhm babbar magana boss na murmushi available. Wannan shine taken gulma yau a Maawad.
? ?? Lokacin da suke shigowa AS da shima ya iso yanzu suka haWu a waje na biye dasu sai driver daya kwaso musu kayayyakinsu. Cike da farin ciki da girmamawa kowa kema Maanal barka da dawowa office. Itako tana amsawa kowa da kulawa da fara'a. Hakan kuma sai yayma kowa daWi dan basuyi zaton haka ba. Jin tarihin ala?arta da ogansu yasa suka fahimci hotonta ne a ko'ina na companyn, yanda aka Soye kamaninta ne yasa basu gane ba. Irinsu Zaharadeen kam kunya ce fal a cikinsu da jin shakkar haWuwa da Maanal. Yayinda ?ammata masu Soyayyar manufa akan boss suke jin kishinta da shakkarta a wani gefen. Dan sun san dai lallai wutsiyar ra?umi tai nesa da ?asa. Saboda muhimmancita ga boss mai girma ne ?warai da gaske da yanzu yake a bayyane gare su.
? ? ?? Har cikin elevator hannunta na ri?e cikin nasa, amma kasancewar su AS a tare da su ya kama kansa kamar ba shi ba, itama Maanal Win a nutsenta take. Sai da suka fito ne ta saka masa rigimar ita dai office Winta zata. Dole ya ha?ura ya yarda, amma sai taga ya nufi sama inda nashi yake na ?arshe shi da AS. Zatai magana ya hanata, sai da suka iso taga AS ya buWe office Win jikin na boss Win da ada yake kamar ma'ajiyar wasu muhimman abubuwa yasa Maanal a mamaki. Koda suka shiga sai tai tsaye tana kallon ikon ALLAH, sai kuma ta kalla AA Win dake kallonta yana murmushi.
? ? ??  Office Win waye? .
??  Matar AA Darma mana. Kina tunanin zan barki ki cigaba da zama can ni ina nan? Sannan kema president ce kuma (Chairwoman) a wannan companyn, kina kuma da damar cigaba da kasancewarki a artist dan bazamuyi sakacin rasa gwarzuwarmu ba a wannan fanin. Barka da zuwa sabon office Bestyna .
? ? ?? Rasa ma abin cewa Maanal tayi, sai taji kawai ?walla ya cika mata idanu. A hankali ta shige jikin AA ta rungumesa tsama ta wani kalar sakar masa kuka. Shima slowly ya lumshe idanunsa tare da rungumeta yana Wan murmushi. SaWaf-saWaf AS ya lallaSa ya koma tare da ja musu ?ofar gulma da dariya fal cikinsa.
? ?? AA cak ya Wauka Maanal har zuwa office chair Winta dake sabuwa fil dan komai na office Win sabone irin na office Winsa, wancan kuma office Win Yaqub aka maida ciki a madadinta. Zama yay a kujerar ya sakata a cinyarsa. Sai da ya Wiba tissue dake a saman desk Win ya share mata hawayen sannan cike da lallashi da soyayya ya ce,  Babyn Oum kwana biyun nan shagwaSa kike jin yimin da yawa. Komai kuka kina son zama rigimammiya. Minene abin kuka anan, companyn ki ne fa, ko office Wina kikace na fito na baki ba da gudu zan fito ina faWin,  An gama Madam ba .
? ? Dariya yanda yay ya bata, sai ta saki murmushi da Wan ja masa hanci ta ce,  Daka zama mijin tace ..
? ?? Murmushi yayi mai ?yatarwa, tare da sumbatar lips Winta ya ce,  Aini mijin kafin tace ne ma. Idan kuma da abinda yafi ma hakan to gaskiya duk ni ne Besty .
? ? ? ?? Dariya sosai yanzun kam Maanal keyi, shima yana tayata da murmushi. Zata fara masa godiya ya rufe mata baki da nashi. Bata hanashi ba, sai da ta tabbatar ta nuna godiyar tata a haka sannan. Ya rungumeta shima yana sanya mata albarka. Jin yanayinsa na Waukar sabon salo cike da wayo ya zame jikinsa ya bar office Win zuwa nashi shima. Ita ko ya barta da farin ciki tana faman zagaye office Win da kallo komai. Daga ?arshe tai kiran Ammie a waya tana sanar mata. Ita kanta Ammie sai da taji ?walla ya taru mata a ido, dan a rayuwa takan ji matsannacin farin ciki idan taji Maanal a farin ciki. Kodan yarinyar ta wahalu a shekarun baya ne fiye da sauran oho. Bayan ta katse kiran su Didi ta kira suma ta gumtsa musu. Suma suka tayata farin ciki sosai....
? ? ?? Aikin dake a companyn sosai yasa babu zama, kowa aiki yake tu?uru a tsakanin nan. Ita kanta Maanal yau gaba Waya bata huta ba. Sun shiga meeting har sau kusan huWu kafin break. Sun fito na ?arshe ne lokacin salla yayi, AA yaja ra'ayinta suka je office Winsa sukai alwala. Sannan suka fito zuwa yin salla. Ana idarwa suka dawo, a hanya ne suka haWu da CFO. Sai tai saurin Wauke kai kamar bata gansu ba. Murmushi Maanal tayi a ranta tace (?yaji da shi dai) a fili kam yitai kamar bata ganta ba. Dan taga dama wani Wacin rai da take a wajen meeting. Shi kam AA baima Wauka abinda CFO Win keyi a komai ba. Dan yanda ta iya takunta yasa bai wani fahimci take-takenta ba har yanzu. A office Winsa sukai zaman cin abincin data shiryo musu sukazo da shi. Suna nishaWinsu da soyayyarsu. Bayan sun kammala Maanal Win ya haWe komai waje guda ta koma nata office Win. Bata wani jima da zama ba suka sake fita yin meeting, sai dai yanzu babu AA yana ganawa da ba?i, AS ne ya

02, January 2026
Hafsat

Masha allah yayi albarka ya raya xuri a muna ilmantuwa

11, November 2025
Aisha

👍✨

11, November 2025
Aisha

😂

11, November 2025
Aisha

👍

11, November 2025
Aisha

Wow Allah ya Karo basira littafi yayi👍

06, November 2025
Oumshukura

I want download

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login