Showing 177001 words to 180000 words out of 215774 words

Chapter 60 - AJIYA A DUHU 3 End Hausa Novels By Billyn Abdull .doc

Waya ta kashe masa alamar (Yes) sai kuma tai WiWWishe da ?afafunta kasancewar ya fita tsaho sosai ta zare gilashin idanunsa, hannayenta gaba Waya ta zagayo akan wuyansa ta matsar da fuskarta gab da tashi har suna zu?ar numfashin juna. Sai kuma ta lumshe idanunta cike da jin nauyi da kunya. Shi dai kallonta kawai yake kamar ya samu television. Idanun nata a lumshe ta Waura lips Winta akan nashi ta sumbata. Tana ?o?arin janyewa ya hana hakan ta hanyar ri?o kanta kawai ya kamo lips Win nata da ?yau ya tura cikin bakinsa. Da jikin closet Win ya mannata, sai kuma ya kamata ya Waga cak a jikinsa, tako harWe ?afafunta a bayansa kamar yanda ta harWe hannayenta...
? ? ? A haka ya dinga tafiya da ita har cikin bayin, bai kuma tsaya ba har sai da ya tsaya dasu ?asan shower, kawai ya sakar musu ruwa mai Wumi a jiki. A tare suka sauke ajiyar zuciya, ya kuma cigaba da yin yanda yaso da lips Winta. Kafin ya saki da ?yar ya shiga rabasu da kayansu. Daga haka ya sake Waukarta ya fito a wajen wankan suka shige jacuzzi. Anan ne fa ya fara tabbatar mata ta tsokalo ?an samari, dan sai da idannunta suka fara raina fata ganin zai Wauki wani sabon layin. Ta fara ro?o da magiya da son kuSutar da kanta. Shi ko ya nuna mata a wannan fannin bai san wasa ba, bai san WanWani haukaci ba. ALLAH dai ya taimaketa akai kiran sallar magrib, amma data gayawa mutanen Giro kam. A gurguje suka ?arasa wankan suka fito, ta taimaka masa da shafa mai da saka kaya kamar yanda ya bu?ata, da Wan hanzari ya sumbaci goshinta ya fice dan sallar ake ?o?arin tayarwa.
? ? ? Yana gama fita ta sauke ajiyar zuciya, sai kuma tai murmushi, dan ita da kanta bama kanta dariya take. Itafa komai ayi tana so, amma tsakani ga ALLAH banda sha ?undum, dan a tsorace take. Itama kimtsawa tai tayi sallar, tai zaman yin azkar. Tana a wajen har akai sallar isha'i sannan ta mi?e. A gurguje ta gyara jikinta ta canja kaya wanda suka dace dan sashen Oum zasu koma cin abinci.

? ? ?? &Maanal na kammala shiryawa sashen Oum ta wuce. Dan tasan shima ya wuce can tare da su Yaya Fawzan. Ta samesu su duka ukun kuwa a can, Anum na jikin AA yana mata homework. Tana yin sallama da shi suka fara haWa ido, yanda yake kallonta babu ko kunyar yayunsa yasa ta Wauke kanta. Cikin girmamawa ta gaida Babban yaya da Yaya Fawzan. Yaya Fawzan sarkin tsokana ya fara tsokanar tata kuwa. Cike da jin kunya tasa hannu ta rufe fuskar tata tana dariya. Dai-dai nan Nuratu da Oum suka shigo, Nuratun najan akwati. Su duka kallonsu suke, banda AA da yay musu kallo Waya ta ?asan ido ya Wauke idonsa. Yaya Fawzan ne daya kasa ha?uri ya ce,  Lafiya kuwa Oum? .
? ? ? ? Sai da Oum ta nunama Nuratu hanyar upstairs tana faWin,  Jeki kai kayan sama sai kizo kici abinci . Sannan ta zauna tana bama Fawzan Win amsa.  FaWa suke da Saheeba acan shiyyasa nace ta dawo nan.
? ? ? Cikin Wan Sacin rai Babban Yaya yace,  To ta wuce gida mana dole ne sai ta zauna anan Oum? .
? ?? Fuskar Oum da murmushi ta ce,  A'a Fadeel ba ayi haka ba, tunda tana son zama nan Win a barta. Kasan Hajiya Turai ba wani zama waje Waya take ba. Ga Nuratun ba isashen lafiya ba wazai kula da ita. Su Nana kuma suna nan suma balle ace taje Kano. Kuma muna nan ma ai ba'ace taje Kanon ba koda suna can .
? ? ? ? Babban Yaya dai da alama ba son zaman Nuratun yake ba, haka shima Fawzan sai da ya nuna hakan a fuska. Gwaska AA kuwa ma bai nuna yama san mi sukeyi ba balle ya tanka. Maanal kuwa murmushi tayi babu wani damuwa a fuskarta, amma acan ?asan ranta ita tasan saboda AA Nuratun tace zata dawo nan Win da zama ko kuma akwai dai wata a ?asa. Shekararsu nawa da Saheeba Win faWan baisa tazo nan Win ta zauna ba sai yanzu. Amma babu komai zata iya da su, dan a yanzu kam a shirye take tsaf zata buga da kowa akan mijinta, kuma zata basu mamaki. Dan haka ta turama RK sa?o.
? ? ? ? Ganin duk yanayinsu ya canja Oum tai murmushi, cike da kulawa ta ce,  Bana son ku koyi halin daba naku ba, ku manya ne, sai kun gyara na ?asa zasuyi koyi. Ko'a fuska bana son wani cikinku ya nunama yarinyar nan wani abu mara daWi. Fawzan bara na kira matarka a waya, itama kwana biyu naga duk ta tsangwami kanta.
? ?? Kafin ma wani yay magana Oum ta fara kiran Nibras a waya. Tana Wagawa kafin ma tace komai Oum ta ce,  Zo ina nemanki yanzun nan .
? ? ? Tamkar dama kiran Oum Win take jira zambar ta mi?e, cikin ?an?anin lokaci sai gata a sashen. Shi Fawzan ma sai abin ya bashi dariya. Amma bai ce komai ba, baima kalla inda take ba tunda ta shigo. Sai ga Nuratu itama ta sakko, wani kallon harara sukaima juna ita da Nibras Win kowa ya Wauke kansa........
'?
? ? ? ??





*_AJIYA A DUHU na kuWi ne, 500 ne kacal, ?ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai =??=?O?_*

*09032345899*



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*

*_Typing=???_*








*_=؞?AJIYA A DUHU....=؞?_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_My TikTok account =?G?_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=?G?
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=??=??
*_BOOK 2_*


______________


........Koda Nibras ta gaida AA kansa kawai ya jinjina mata amma ko kallon inda take baiyi ba itama. Saima ya mi?e Wauke da Anum datai barci ya haura sama. ?akin Oum ya kaita ya kwantar, Naufal dama yay barci shi tun a massallaci, suna shigowa Fawzan ya wuce da shi saman. Koda ya dawo kai tsaye dining ya nufa yana faWin,  Besty zoki bani abinci barci nake ji .
? ? ?? Amsawa tai tana mi?ewa, sai da taje dining Win ganin babu plates sai ta wuce kitchen Wakkowa. Fawzan da Babban yaya ma sai suka mi?e. Sai da suka zauna kamar abin arzi?i Fawzan ya ce,  Babban yaya ina da tambaya .
? ? ? Babban Yaya da bai san mi za'a tambayesa ba ya ce,  Uhum ina jinka .
? ? ? Sai da Fawzan ya Wan kalla AA sannan ya ce,  Dama ango na barci a farkon dare dan ALLAH? .
? ? Kallon AA dake hararar Fawzan Babban Yaya yayi, cikin son ri?e murmushin dake neman kufce masa ya ce,  Nikam ka tambayeni, tambayi Auta maybe shi yana da amsar baka .
? ? ?? Dariya Fawzan ya tuntsure da ita ganin shima dai yau Babban Yaya ya Wana. Cike da neman son ?ure AA Win Fawzan ya ce,  Auta ance na tambaye ka, dama ango na barci a farkon dare? .
? ? ? ? ? ? Waya AA ya Wauka yana dannawa batare da ya bashi amsa ba, minti Waya ya ajiye wayar yana wani makirin murmushi da kallon Fawzan, sai kuma ya Wage gira sama ya ce,  Ka duba na tura maka amsar .
? ? ?? Wayar Yaya Fawzan ya Wauka. Idanu sosai ya waro akan AA, sai kuma yace,  A lallai Auta kaci wake, ni ka turama wannan abun? .
? ? ??  Naga amsar da kake nema kenan? . AA ya faWa ciki-ciki.
?? Babban Yaya dake murmushi Yaya Fawzan ya kalla baki buWe. Sai kuma ya mi?a masa wayar yana faWin,  Kalla fa abinda ya rubutan Yaya .
? ? ? ?? Fitt AA ya Wauke wayar yana harararsa.
? ?  Oh ashe ma kai ?aramin mara kunya ne, ka bari Babban Yayan ya gani mana . Fawzan ya faWa yana dariya.
? ? ?? Isowar Oum dining Win ya samawa AA lafiya a wajen Yaya Fawzan. Sai ga Maanal ma ta dawo. Suma su Nuratu duk suka zauna. Daga nan tsokana ta ?are akai zaman cin abinci. Bayan sun kammala sun koma falo su Inte suka gyara wajan. AA dama shi bai zauna ba, sallama yay ma Oum da babban Yaya, ganin Maanal bata da niyyar tashi ya zuba mata ido. Itako ta fiske. Oum na lure da su, sai kawai tai murmushi ta kalla Maanal, babu wasa tace,  Oya Baby tashi kuje sai da safe .
? ? ? ? A kunyace Manaal ta mi?e. Fawzan ya ce,  Auwwwwwn! Lillyn Babban Yaya ?ammata .
?? Ai da sauri ta fice tana murmushi. Oum da Babban Yaya sukai murmushi suma. AA kam hararar Fawzan yayi da faWin,  Girma dai ya faWi .
Yaya Fawzan dake dariya ya ce,  Naga kai a jaka ka zuba naka ka Soye .
Sarai AA ya fahimci abinda Yaya Fawzan ya ke nufi, sai ma ya rasa abin cewa ya murmusa kawai yana ma Babban Yaya da Oum sai da safe yabi bayanta. Sai da suka fara zuwa sukama su Mamy sallama. Har sun mi?e Mamy tace ya zauna zatai magana da shi. Jin hakan yasa Maanal fitowarta a Wakin, AA ya bita da kallon ?asan ido. Mamy dake lure da shi ta sake Waure fuska zuciyarta na zafi. Cikin dakewa ta ce,  Gobe ka sayama Aunty ticket zata tafi .
? ? ? Da mamaki ya kalleta, sai kuma ya daure yace,  Baki gama warkewa ba fa Mamy miyasa zata tafi bayan itace mai ?o?arin kula da ke? .
? ? ? ?  Ni nace da kai ban gama warkewa ba? Baga Nana nan da Saheeba ba kuma .
? ?? ?an jimmm yay na sakkani, sai kuma ya ce,  Shike nan ALLAH ya kaimu goben.
? ?? A da?ile ta ce,  Ina maganar mu ta tsaya ta documents Winka? .
? ? Yanzu kam kasa jurewa yay sai da ya Wago ya kalleta da ?yau. Ganin yanda ta zuba masa ido sai ya Wauke nashi. Baya bu?atar wani abu da zai Sata masa wannan daren, dan haka ya mi?e yana faWin,  In sha ALLAHU zan kawo miki ina kan tattarawa.
? ? ? ? ?  Hummm! Ka cigaba da raina min hankali zan baka mamaki. Kuma yarinyar nan bana bu?atar sake ganinta ta shigo dubani .
? ? ? Murmushi yayi mai ?una, cike da girmamawa yace,  In sha ALLAHU bazata sake zuwa ba kiyi ha?uri . Ya nufi ?ofa abinsa ya fice. Ya yi tunanin Maanal ta wuce, sai ya sameta suna hira da Aunty a falo sunata dariyarsu hankali kwance. Su dukansu basu da wata sha?uwa da dangin Mamy saboda ba wani shiga sabgarsu suke ba, badan suna talakawa ba ne, kawai dai tun farko Mamyn ba zuwa take dasu sabgohinsu ba, koda yake itama bason shiga take ba sai ta zaSa, a karo na farko yaji Auntyn ta shiga ransa yau, dan duk wanda yaso Maanal da Oum to shima zai so shi kuwa. Sai da ya gama kallesu sannan ya ?arasa in da suke. Mi?ewa tai sukaima Auntyn sallama suka wuce, ta bisu da kallon sha'awa, a karo na farko taji haWin nasu ya mata dai-dai kuma ya birgeta....

Ta riga shi haurawa sama, ya tsaya kashe wuta da rufe ?ofa, lokacin da yake iskota Wakin hatta shiga bayi tana yin brush. A haka ya shigo ya sameta. Tsayawa yay ya harWe hannayensa a ?irjinsa yana kallon ta kawai. Ta cikin mirror Win ta zuba masa ido itama. Sai kuma ta Wage masa gira alamar (kallon fa). Idanunsa ya Wan lumshe ya buWe a kanta, ya cigaba da kallonta kawai. Bayan ta kammala ta saka masa makilin Win a jikin nasa brush Win, ta matso gabansa, hannunsa ta kama ta saka masa brush Win sannan tai WiWWishe ta hure idanun,  Kallon ya isa haka . Ta faWa tana zagayesa ta fice. Da kallo ya bita, sai kuma ya saki Wan murmushi mai sanyi. Ya matsa jikin mirror Win kawai ya fara brush Win shima. Kafin ya fito harta shirya cikin kayan barci ta ?arama jikinta turaren Hajiya Shuwa. Sai dai yau kala uku kawai ta sanya dan Hajiya ta gargaWeta sosai. Sai dai duk da haka bata gane ma'anar turaren ba. Ta gama shiryawa tana gaban mirror tana warware gashinta ya fito. Gaban mirror Win yazo shima ya tsaya a gefenta, kamar yanda yay a bayi yanzu ma hannaye ya harWe ya wani Wan jingina da katakon mirror Win yana kallon yanda take yamutsa fuska, dan a duniya Maanal fa ta tsani abinda zai taSa mata kan nan koda itace da kanta. Jin idanun nasa sun mata yawa a jiki ta juyo tana kallonsa itama. Sai kuma ta tura baki cike da shagwaSa da jin zafin taSa kan da take ta ce,  Wai mi kake kallo? .
? ? ? Cikin Wan motsa lips kaWan ya ce,  Matata mana .
? ? ?  Tana ina? .
?? Ta faWa tana waigawa gefe-da-gefe like tana neman matar tasa. Wani miskilin murmushi ya saki yana kauda kansa gefe da cije lips kaWan, sai kuma ya sake maido dubansa kanta ya wani bita da kallo tun daga ?afafunta har zuwa saman fuskarta. Sake Sata fuska tai tana harararsa, yay murmushi, cike da son sake kunnata ya kai hannu ya shafa gashin nata da faWin,  Ya kamata ama gashin nan kitso, dan yafi ?yau .
? ? ?? Rau-rau ta kallesa idanunta cike da hawaye ta ce,  Ni ALLAH bana so. Kai ka cika tada zaune tsaye .
? ? Cikin Wan waro idanu ya ce,  Yanzu Besty kitson ne tada zaune tsaye? K dan baki san kitso na miki ?yau bane ba....
? ??  Ni dai bana so .
? Shiru bai sake cewa komai ba ya zuba mata ido kawai. Sai kuma taga kamar yay fushi. Juyowa tai ri?e da cumb Win tana kallonsa. Sai ya Wauke kansa gefe. Yatsa tasa tana Wan takalar hannunsa dake harWe a ?irjinsa har yanzu. Irin Wan gocewar nan yayi kamar yara na fushi ana son lallashinsu, ta ?ara takalarsa, ya sake gocewa. Sai itama ta haWe fuskan ta kauda kanta. Fuuu ta yun?ura zata bar wajen ya ri?ota da sauri.
? ? ? Fisgewa take ?o?arin yi ya?i barinta. Cikin ?ar shagwaSa ta ce,  Ni ka sakan, ina maka magana ma kana min wula?anci danma kaga ina kulaka zaka wani mun fushi .
? ? ? ? ? Tsayar da ita yay a gabansa yana wani binta da kallon ?urulla, cikin muryarsa data fara canjawa saboda yanayin daya fara shiga ya ce,  Ni nace ina fushi ne, kawai na tafi wani tunani ne daban.
? ?? Yanzu kam nutsuwa ta Wan yi tana kallonsa ta ce,  Nami to? .
? ? ? ? Sai da ya Wan ja mata hanci sannan ya ce, Naki mana . Ya ?are maganar yana binta da Wan iskan kallon daya bata kunya. Matsawa tai daga kusa da shi tare da faWin,  Haramm irin wannan kallon baida ?yau ALLAH .
? ? ?Haka kawai ya tuna randa ta masa bore a asibiti, murmushi mai haWe da ?ar dariya ta kufce masa. Sai ta tsaya tana kallonsa tare da sake Sata fuska.  To miye na min dariyar? .
? ?? Cikin son danne dariyar da tsiya-tsiya yay zipping bakinsa da faWin,  Na bari na bari. Kawai na tuna randa kika min rashin m ne a asibiti. Kai yarinyar nan idan kika birkice kina da wahalar sha'ani dan darunki bala'i ne, ranar kinfa kunna ni fiye da yanda kike zato, tsabar Sacin rai kwana nai ban barci ba. Rafeeq kuma ya sake tunzurani a washe gari, ai ko kaWan ya rage na fasa masa baki .
? ? ?? Dariya Maanal ta shigayi, ta ce,  Kai jama'a ban taSa ganin Wan daya raina kawunsa ba irin ka, nima Win ka kunna nin ai, dan ji na dingayi kamar na faffaleka da maruka, dama ina ciki dakai sosai ta yanda ka ke wani basar da ni like bama ka taSa sani na ba. Sai kuma kazo ranar kana wani min gadara kai miye-miye, harda wani cewa ba mai shiga gonar da ka shiga, idan na auri wani zaka min fatalwa ne ma ko mi kace... Hummm da gaske fa baka da kirki Besty .
? ? ? Hannunsa Waya ya cire yakai shi saman fuska ya shafo gemunsa. Yana binta da wani kallo mai ?arfi da laushi, sai kuma ya saki murmushin  Humm bazaki gane ba ne.....
? ? ?  To ganar da ni .
? ? Tai maganar tana Wan hararsa. Matsowa yay jikinta sosai ya mannata da mirror Win, ya kamo hannunta ya zare cumb Win. Sai kuma ya Wagata cak ya ajiye saman katakon mirrorn ya cigaba da taje mata gashin a hankali. Amma duk da hakan sai da ta ri?e hannunsa tana yamutse fuska kamar zata saki kuka. Daina tazan yay ya tsaya yana kallonta, ta sake cuna masa baki gaba da faWin,  Besty! Wai mata basa aski? .
? ? ? Dariya sosai ta bashi amma baiyi ba. Sai ya sumbaci bakin kaWan yana kallonta gira a Wan Wage.........
'?




*_AJIYA A DUHU na kuWi ne, 500 ne kacal, ?ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai =??=?O?_*

*09032345899*



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*
*_Typing=???_*








*_=؞?AJIYA A DUHU....=؞?_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_My TikTok account =?G?_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=?G?
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=??=??
*_BOOK 2_*

02, January 2026
Hafsat

Masha allah yayi albarka ya raya xuri a muna ilmantuwa

11, November 2025
Aisha

👍✨

11, November 2025
Aisha

😂

11, November 2025
Aisha

👍

11, November 2025
Aisha

Wow Allah ya Karo basira littafi yayi👍

06, November 2025
Oumshukura

I want download

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login