Showing 174001 words to 177000 words out of 215774 words

Chapter 59 - AJIYA A DUHU 3 End Hausa Novels By Billyn Abdull .doc

ta wuce. Kamar ko yaushe ko'ina na zuba ?amshi ne. Babu kowa a ?asa sai su Inte dake kitchen suna gyara, da alama yau sun makara aiki. Suna jin motsinta kuwa suka le?o suna gaisheta. Amsawa tai da kulawa, cike da tsokanarsu tace,  Wane shagali ake haWamana a kitchen Win? .
Dariya sukayi, duk da zasuyi sa'anni da ita Aunty suke kiranta saboda girmamawa. Inte tace,  Aunty wainar fulawa zamuyi kin san Joy tunda ta iya ci kowa ya bani .
Maanal na murmushi ta ce,  Ato ayi dani nima. Bara na duba Oum na dawo .
Da girmamawa sukace mata to, suna son Maanal dan sam bata da damuwa, ba girman kai, ba wula?anci, huWWa take da su tamkar ?awaye. Bata samu Oum a falo ba sai ta le?a bedroom. Wanka take dan haka ta dawo falo ta zauna, sai ga kiran AA ya sake shigo mata. ?agawa tai tana murmushi da kaiwa kwance a cikin kujerar ta ce,  Na tuba .
Daga can ya ce,  Oh kina ma sane kenan? .
 Ni na isa. Na bari na zauna ne kasan ita wayar Sarki babu girma a Wagata ana tafiya ko ana tsaye .
Murmushi yayi har tana jin sautinsa. Sai kuma cikin sake tausasa murya ya ce,  Yanzu kina ina? .
 Falon Oum .
 ?ar gata mai aure kusa da Mamanta .
Murmushi tayi mai ?ayatarwa, sai kuma tace,  Yanzu ya akai ta samu ne? .
 Zadai ta samu anjima. Yanzu kam kewar ZUCIYATA nake yi shiyyasa nace bari na ji sautinta. Gaskiya inaga gobe zaki dawo aiki .
Cike da shagwaSa ta ce,  Amma kaifa kace sai Monday .
 Na fasa, idan ba hakaba nima zan zauna gidan sai Monday Win mu dawo tare. Dama yanzu ne ya kamata fa na fara nawa angwancin tunda kwanakin duk sun tafi a jiyya .
?asa-?asa cikin raWa Maanal ta ce,  Yanzun ma jiyyar zaka cigaba da yi dan ban warke ba .
 Haba Besty kiji tausayina mana, kullum sai dai aita zuwa min cikin barci ana sani wankan dole haba mar'atussaliha .
Murmushi Maanal tayi, muryarta na fita a ma?oshi ta ce,  To al?awari banda jin ciwo .
 Nayi da gudu ma kuwa zan bi a hankali My Everbloom .
 To ka dawo da wuri .
Ta faWa cikin raWa sosai. Tana gama faWar kuma ?itt ta yanke kiran, tama kashe wayar gaba Waya tana murmushi. Dan inba haka tai masa ba bazai yi aikin ba. Haka jiya kaWan-kaWan ya kirata har Oum ta ganosu ta ce,  Anya yau Auta zai yi aikin arzi?i a office Win nan kuwa . Aiko tunda ta tashi ta gudu bata dake dawowa sashen Oum Win ba sai yanzu....

_________&

KADUNA

A KD kam dukan labarin shagalin biki yaje kunnen Hajiya Yaya tas. Da yake bata koma ba tun zuwan datai gidan randa Yaya Yazeed ya daki su Nusaiba. Daddy yayi niyyar sake fatattakata Ammie ta dinga ro?onsa harda kukanta. Dole ya ?yaleta amma fa ko sau Waya bai nuna yasan tana gidan ba. Ita kuma girman kai ya hanata zuwa inda yake acewarta ma su zuba. Sai dai maimakon su zuba da Daddyn sai suka zuba da Wanta Yazeed. Dan kuwa dai da gaske kan Yaya Yazeed Win ya juye gaba Waya. Babu wanda yake ji da gani sai Nazeerah da iyayenta. Kai tunda ma Hajiya Yaya ta dawo gidan bai le?a sashen nata ba. Sai dai ta hangesa ya fito zai shiga mota ko ya dawo zai shiga sashensu. Ta aika a kira mata shi Nazeerar ta kore ?ar aiken. Hajiya Yayan taje sashen da kanta bugawar duniya Nazeefa ta?i ta buWe mata kuma Yazeed Win na zaune a falo yana jinsu, aiko ranar harda kukanta, shine taje ta kai ma Babanta ?ara. Babban ya kira Yazeed amma sai cayay masa shi yamayi tafiya baya gari. Hajiya Yaya tace ?arya yake. Baba yace to shi mizai yi kuma tunda yace baya nan. Haka dole ta dawo gida tana kukan zuci mamakin Sabuwa na girgizata. Dan yanzu kota kirata bata Waga mata waya itama, taje gidan ance basa nan ita da mijin. Shima kuma Yazeed Win ana saura kwana biyar salla yara sukazo suna sanar mata gashi can shi da Nazeefa sun shiga mota sun bar gidan harda akwati alamar tafiya zasuyi. Daga wannan fita ce har yanzu babu Yazeed Win babu matar t??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????asa ga shi har sati uku kenan dayin salla. Ta gwada kiran shi a waya bata shiga alamar ma ?asar suka bari.
Hakan kuwa akai Yazeed da Nazeefa basa Nigeria, sun fita hutawa shida surukansa, hakan kuma duk a cikin shirin mijin Sabuwa ne zai fara aiki akan Daddy. Zancen biki ma Sabuwa ce ta sanarma Nazeefa, sai kuma ranar taga Yazeed Win na kallo a waya shine ta kunnashi da cewar tana son ya bata no Win Maanal shi kuma ya tashi ya bar mata wajen gaba Waya...

Itama dai Hajiya Yaya labarin biki kaf yaje kunneta a bakin ?a?anta. Duk da cike da hassada yaran ke bata labari basu rage mata komai ba. Aiko ta girgiza, abin kuma ya tsaya mata a zuciya sosai har ya nema gagararta barci. Washe gari ta tashi da wannan Sacin ran sai kuma ga Hajiya Basariyya an dawo da ita. Kawu Manu da kansa ya maidota, ta rame sosai tayi ba?i kamar ba Hajiya Basariyya ?ar gaye ba. Su kansu yaran tambayarta suka dinga yi tayi rashin lafiya ne. Tunda ta dawo yanda bata kula kowa ba itama Hajiya Yayan bata kulata ba. Ammie kam bata nan ita da su Waleed Daddy ya kwashesu sun ma bar ?asar kwannansu biyar kenan.
Itama dai Hajiya Basariyya ko hutawa bata gama yi ba yaranta suka shiga bata labarin bikin Maanal. Wani irin ?una ta dinga ji a zuciyarta, daga ?arshe ta daka musu tsawa alamar su barta bata bu?atar ji. Dole sukai shiru kuwa. Ranta a Sace ta korosu daga bedroom Win nata dan dama duk suna zagaye da ita ne acan. Wayarta ta cire daga caji data sanya ta shiga kiran layin Huznah. Amma switch off. Shiru kawai tai abin duniya ya isheta. Sai kuma ta tashi ta hau gyaran jikinta dan ita kanta ?yan?yamin kanta take balle wani. Sau?inta ma Daddyn baya gida balle ya ganta ta koma kamar bola, duk da dai taji zafin jin wai basa ?asar shi da Ammie da ?a?anta. Gefe ga yaran sun ?ara mata wani Sacin ran da labarin bikin Maanal. Aiko sai haWiyar zuciya take tana fesarwa cikin ?unar rai.....

_________&

KANO

A Sangaren Huznah tunda taga shagalin bikin AA da Maanal a wayar Khadijah jikinta ya sake rikicewa. Da farko bata san abinda ke faruwa ba tunda ba wayace da ita ba. Tsautsayi a washe garin dinner Win su AA Sageer ya kaita gidansu dan ta yini, saboda da salla bai barta taje ko ina ba. Ganin kwana biyu laulayin ya Waga mata sai ta bashi tausayi da zaman kaWaicin yace ta shirya ya kaita can ta yini. Ashe rabon ta ganoma kanta abinda zai dameta. Aiko ta tarar Khadijah na kallon shagalin biki a TikTok. Ita Khadijah batare data san akwai wata ala?a tsakanin Huznah da AA ba ta shiga bata labari. Huznah sai taji kawai tana son ganin bikin tace ta bata ga gani, Khadijah tace ai datan ta ya ?are. Dubu Waya Huznah ta bata tace taje ta sanyo, aiko cike da murna ta amsa taje ta sako ta bama Huznah waya.
Ai tunda taci karo da fuskar AA da Maanal shike nan. Bata ?arasa ma kallon video Win ba ta yarda wayar, bayin gidan ta shiga taci kukanta ta fito. Sai tai kamar amai tayo. Haka dai tai wannan yini babu daWi, ?agara ma tayi dare yayi yazo su tafi gida. Tun ranar laulayinta ya dawo sabo fil, ?arshe dai sai da aka kwantar da ita asibiti. Yau kwana biyu kenan da sallamota.....

________&

Kamar jiya yau ma Maanal ta hana Oum yin komai, ita tayi girki tsaf su Inte suka shirya a table. Dan yanzu shima Babban Yaya ya dawo nan cin abinci. Suma su Naufal anan suke gun Oum Win. Maanal Win ce ma taje ta Wakkosu a school jiya. Yau ma tana ganin biyar tayi ta Wauka key Win motar Oum dan nata sai an kaisu service. Tare da Inte da tace zata rakata suka tafi. Babu jimawa sai gasu sun dawo. Kusan dai-dai lokacin shima AA ya shigo gidan, amma ya rigasu dan Maanal na shigowa da mota ciki shi kuma yana fitowa.
Ganin motar Oum ya sashi dakatawa da mamakin ina Oum Win taje haka da yamma. Fitowar Anum da gudu ya sashi gane Maanal ce, kai tsaye wajensa yarinyar tayi cike da farin ciki. Shima sai ya Wauketa ya Waga sama yana murmushi da faWin,  Oh oh Oumna ta dawo school .
Shima Naufal AA Win ya nufa ya rungume, dai-dai nan Maanal ta fito itama idonta a kansu. Gira ya Wan Wage mata ita kuma tai murmushi. Koda ta iso inda suke tana masa sannu da zuwa sai yay mata nuni da ido tazo. Bata musa ba ta matsa, ya wani matsota ya haWa ita da yaran ya rungume. Cikin kunneta ya raWa mata,  In sha ALLAHU nan da 5years haka zan dinga haWaku ke da yara ina rungumewa .
Murmushi tayi tare da Wan mintsininsa zata fita a jikinsa ya hana hakan, sai da ya bata wani Wan sumba a kan wuya yanda yaran bazasu lura ba, da mata raWa ya ce,  Ina taya kaina murna yau a angona nake . Harararsa Maanal ta Wanyi da matsawa yanzu kam dan karma wani ya fito ya gansu. Sai dai bama ta sani ba komai da suke a idon Nibras ne, hakama ma Saheeba dake dakon jiran dawowar Babban Yaya tana a barandar sashen Mamy ita da Nuratu da itama taga komai. Yana Wauke da Anum ya ri?o hannunta cikin nashi suka nufi sashen Oum. Naufal kuma na Wauke da ledan tsarabar da AA Win yay musu dan kayan sunma Inte yawa ta kwashi school bags nasu da lunch box.
Yanda yake murza mata hannu yasa ta kallesa, shima kallon nata yayi cikin lumshe idanu da buWewa. A saman lips ya furta,  Hannunki yana da sanyi mai nutsar da raina. Ina jin kariya da salama idan kina kusa da ni. Zan so naita ri?e hannunki a haka har abada Besty . Abinda ta gani kwance cikin idanun nasa yasa ta kauda kanta kawai tana murmushi. Shi ko ya Wan cije lips da sake lumshe idanu da buWewa. Suna shigowa main falo ta hanga Oum ta cire hannunta a cikin nasa, bai hanata ba dan duk rashin ta idonsa baiyi a gaban Oum. Barsu dai suyi Wan faWansu da tsokanar juna shi da Maanal Win shike nan.
Oum kam sarai ta gansu amma ta basar, tama maida hankalinta ama su Naufal oyoyo. Suko sun zagayeta, yaran na matu?ar ?aunar Oum, ana hanasu zuwa inda take ne kawai dan basu da yanda zasuyi. Dan sam ba ?aunar zama sashen Mamy suke ba. Amma uwarsu ta kafa musu sharaWin sai can kawai. Shiyyasa yanzu da suka dawo sashen Oum Win wani kalar daWi suke ji ko neman uwar kuwa basayi ma sam...........
'?

Wa yaga tuf?a da warwara Mamy. Kina ?o?arin janye wasu, wasu na karuwa, shifa kyakkyawan hali zanen dutse>?p?>?p?>?p?d'?

*_Typing=???_*








*_=؞?AJIYA A DUHU....=؞?_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_My TikTok account =?G?_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=?G?
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=??=??
*_BOOK 2_*


______________

.........Kusa da Oum AA ya zauna, ya saka kansa a kafarta yana faWin,  Haba Oum ki ?yale jikokin nan naki kiyi ta Wanki .
? ? ?? Cike da tsokana Maanal dake wucewa kitchen Wauka masa ruwa ta ce,  Jealousy . Harrarta yay yana Waukar pillow kamar zai wulla mata ta masa gwalo ta shige kitchen da sauri .
? ?? Pillow Win ya ajiye yana cije lips alamar zan kamaki, Oum dake murmushi ta shafa kansa. Hannun data shafa masa kan ya kama ya sumbata. Sai kuma cikin Wan damuwa ya ce,  Oum wai yaushe Abah zai dawo ne? Nifa idan ina gida nafi son naita ganin duk kowa na nan .
? ? ?? Oum da itama take cikin damuwar tafiyar Aban dan cikin fushi suka rabu akan ?in zuwa duba Mamy asibiti da yay, tambayar duniya kuma ya?i gaya mata mike faruwa. Amma bata bar su AA Win sun san hakan ba, cike da kulawa ta ce,  Maybe cikin satin nan dai, ba?wa waya ne? .
? ? ??  Munayi, kawai dai na tambaya ne. Dan dana tambayesa jiya cayay min yana da uziri sosai .
? ? Murmushi Oum tayi, kafin tace wani abu Maanal ta ?araso da ruwa a tray, a gaban AA ta ajiye, dan haka ya tashi daga kwantar da kansan da yay a kafaWar Oum ya zauna sosai. Ruwan data zuba masan ya amsa yasha ya mi?a mata kofin yana wani binta da kallon ?asan ido. Maanal dake basarwa saboda idon Oum ta ce,  Abinci fa? .
? ? ?? Mikewa yay yana faWin,  No zan fara wanka, sai ma anyi magrib cin abincin gaba Waya yafi daWi. Oum bari naje sai na dawo .
? ? ?  To Auta a dawo lafiya .
? Sai da ya fita da fin mintuna biyar sannan Maanal ta tashi itama. Ruwan da ya sha ta Wauke ta maida kitchen, ta can tabi ta ?ofar baya ta gudu. Dama jiya haka tayi, aiko mi Oum zatai ba dariya ba. Dan ma ta tabbatar Inte ta kira, koda ta fito cemata tai,  Ina Baby? .
? ? ? ? Inte dake ?ar dariya ta ce,  Oum ta fita ta back door . Itama Oum dariyar tayi, tace  Ja'ira . Inte dai ta koma ciki tana cigaba da dariyarta. Yanda Maanal Win keyi daWi yakema Oum, dan ta fahimci Autanta zai samu irin kulawar da magidanci ya kamata ya samu ga iyalansa ba irin matan su Fawzan ba. Wannan shine babban dalilinta na Wora Hajiya Shuwa akan gyara Maanal Win dama. Dan bata son Babynta tai rayuwa irin tasu Saheeba sam.....

? ? ?? &Tuni Maanal ta shiga sashensu dan tasan AA na sashen Mamy dubata. Bedroom ta wuce dan haWa masa ruwan wanka. Ta shagala a haWa masa turarurrukan ?amshi a ruwan ya shigo batare da taji motsi ba ma. Sai da ta fito ta ganshi tsaye a closet yana zare jacket Win suit Winsa. Kallonsa tai ta Wauke kanta, zata wucesa ya ri?o mata hannu. A slowly ya maidota baya ya jingina da glass Win closet Win. Shima ya matsa jikinta sosai ya dafa glass Win da hannunsa Waya.
? ? ? Fuskarsa ya sauke a hankali a gefen wuyanta, yanda yake busa mata numfashi da manna ma wuyan tagwayen kisses ya saka tsigar jikinta tashi, cikin wata irin kasalliyar murya a cikin raWa ya ce,  I miss you my heart .
? ?? Motsawa tai ta shige jikinsa, tare da zagaye duka hannayenta a bayansa kanta na kwance a ?irjinsa. Shima sai kawai ya rungumetan yana sauke ajiyar zuciya.  Rungumarki tafi laushin katifa, laushin jikinki ni'ima ce mai sauke gajiya da nauyin jikina. Hakan tamkar kwantar da tarna?in dake zagaye da ni ne, dan kin saka jikina na min magana fiye da kalmomina. Zan so kiyita kasancewa a cikinsa na har abada, hakan a gare ni gata ne da riritawa .
? ? ? Itama cikin raWa ta ce,  I miss You you too My Root-Soul! Nima idan har nayi ko awa Waya batare da kai ba duniyata bata da tushe ko kwanciyar hankali. Dauriya kawai nake yi saboda Ina ganinka a kowanne murmushi na, domin kaine ka shuka shi.
? ? ? ? A hankali ya wani busa mata iska cikin kunne, tare da raWa mata,  Zan cigaba da ajiye wannan murmushin kuwa na har abada in sha ALLAHU akan ?ya?yawar fuskar nan taki .
? ?? ?an?amesa ta sakeyi sosai tana jin kamar ta tsagashi biyu ta shige cikin jikinsa kawai. Shima dai hakan yake ji a ransa. Sun fi minti uku a haka kafin ya cirota daga jikin nasa ya ri?e fuskarta a cikin tafukan hannunsa suna kallon juna. Sosai take karantar ruWaWWen al'amarin dake a cikin ?wayoyin idanunsa, kamar yanda shi kuma yake karanto tsoro da fargaba mai haWe da sallamawa a garesa. Lallausan murmushin kwantar da hankali ya sakar mata. Muryarsa na sake komawa cikin ma?oshi ya ce,  Mizan samu? .
? ? ?? Akan lips ta bashi amsa da,  Komai ma .
? ? Ya Wage gira sama tare da taSe baki a yanayin murmushi yana jinjina mata kai irin na (kin tabbatar?). Ido

02, January 2026
Hafsat

Masha allah yayi albarka ya raya xuri a muna ilmantuwa

11, November 2025
Aisha

👍✨

11, November 2025
Aisha

😂

11, November 2025
Aisha

👍

11, November 2025
Aisha

Wow Allah ya Karo basira littafi yayi👍

06, November 2025
Oumshukura

I want download

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login