Showing 162001 words to 165000 words out of 215774 words

Chapter 55 - AJIYA A DUHU 3 End Hausa Novels By Billyn Abdull .doc

kafin a gama. Ana gamawa dole akai mata allurar barci....

? ? Lokacin salla yayi, dan haka kowa ya nufi yin tashi, dangin Mamy suka fara shirin wucewa kamar yanda Maman Saheeba ta nuna musu dama Saheebar. Dan sun samesu sukace ya kamata su tafi haka nan tunda anci biki an cinye, kar suga waWan can basu tafi ba sufa dangin maigidan ne. Bayin ALLAH badan sun so ba sukace to. Aiko suka fito suna murmushin samun nasara, dan sunyi haka ne saboda Mariya, sun kula in dai tana a gidan bazasu sami yin rawar gaban hantsi ba yanda suke so.
? ?? Cike da ta?ama Saheeba ta nufi sashenta dan tun jiya har yanzu bata samu komawa ba saboda yanayin da suka kwana suka tashi, mizai faru ta samu ?ofa a rufe. Ta koma ta hanyar kitchen nan ma a rufe. Mamaki ne ya kamata, dan ko fita zasuyi basu taSa kulle ?ofa ba koda duka gidan ne kuwa. Sai zuciyarta ta bata kodan Babban Yayan yaga da ba?ine shiyyasa. Sashen Mamyn ta sake komawa wai har ya dawo massalacin....

_________&

? ? ? ? Bayan dawowar su salla kaWan AA ya farka. Lokacin RK na tare da shi dan yana saka ran farkawar tasu dama kusan a yanzu. Babu kowa a sashen sai yara ma da aka saka sukazo suka sake gyara ko'ina tsaff. Sai Hajiya Shuwa da Oum dak?????
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
e Wakin Maanal suma yanzu suka shigo babu jimawa. Dan Oum nacan ta saka ama su AA Win abinci mai rai da lafiya. Da kanta taso tayi ma sai ga Hajiya Shuwa. Sai tace Hajiya Majdiya tayi. To tana fitowa Mah-mah tace Hajiya Majdiya Win ta barshi itama bari ta musu ita. Dan abu na musamman take son shiryama ?an jikokin nata. Ai ko sai Gwaggo Khadijah ta shigo suka jone. Abinka da tsoffi an san takan sirrikan abubuwa, nan fa suka shiga haWama Maanal haWin nama da wasu abubuwa na musamman, sai abincin shima irin na tsoffin hannu ya subahannallah.....

? ? ? Da taimakon RK AA ya tashi, Alhamdullah zazzaSi ya sauka. Hakama cikinsa da kansa duk komai sai godiyar UBANGIJI. Sai ma wani irin fresh yake jinsa tamkar sabon mutum. Tambayoyi RK ya Wan masa ya sake tabbatar da komai normal sannan ya taimaka masa zuwa bayi dan yayi wanka. Da kansa ya gyara masa Wakin, fitowa yay dan bincika ko itama Maanal ta farka...........
'?




*_AJIYA A DUHU na kuWi ne, 500 ne kacal, ?ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai =??=?O?_*

*09032345899*



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*
*_Typing=???_*








*_=؞?AJIYA A DUHU....=؞?_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_My TikTok account =?G?_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=?G?
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=??=??
*_BOOK 2_*


______________


.........Alhamdullah itama Maanal Win ta farka. Dan RK na fitowa sai ga Oum ta fito domin kiransa tace masa Maanal Win ta farka yazo ya cire mata ruwan da ya ?are har jini ya Wan fara komawa ciki. Hajiya Shuwa na zaune kusa da Maanal data ?i buWe ido ta kallesu tunda ta farka wai ita kunya. Jin RK kuma ya shigo sai taji kamar ta nutse ma a cikin gadon ta huta. Shi dai ya cire mata ruwan, sai Hajiya Shuwa ke tambayar basu shigar musu aiki ba idan sukama Maanal amfani da magungunan gargajiya wajen sit bath ko. RK ya tabbatar mata in dai an yarda da ingancin su babu wani abu. Fita yay ya barsu dan ya fahimci halin da Maanal ke a ciki. Aiko yana fita Hajiya Shuwa ta tashi ta fita kitchen da kayayyakin tana faWin Maanal Win taje tai wanka tai salla kafin su dahu.
? ? ? Da ?yar Maanal ta yarda Oum ta tadata zaune. Sai kuma azaba ta sakata shiga jikin Oum dan bazata iya zama ba. Murmushi Oum tayi, cike da tsokana ta ce,  Babyna raguwa . Sake Soye fuska Maanal tai a jikin Oum. Hakan ya sake bama Oum dariya. Ta ce,  Oh ni Fateema yau ke da mijinki duk kun maida ni surukar ku dai a gidan nan. Haba Babyna, Oum ce fa. Ai ni yau babu abinda zance da UBANGIJI sai godiya, ALLAH yay muku albarka, ya zagaye rayuwarku da farin ciki, ya baku zuri'a masu albarka. Yanda ALLAH ya bayyana gaskiya yau abinda muka daWe cikin Sacin ransa ya kasance ba haka bane ALLAH ya shafe mana dukkan zunubanmu. Na kira ?anwata na sanar mata komai harda kukanta. Na rasa ma miya shiga kammu a lokacin muka gagara fahimtar babu abinda ya faru dake? Koda yake muna cikin ruWani sosai, kuma ya riga shima ya amsa yayi ashe yaron nan baiyi ba.....
? ?? Karan farko dai Maanal ta Wago ta kalla Oum, cikin kasa daurewa a wannan gaSar ta ce,  Oum wai da gaske ne abinda doctor ta faWa Wazun kenan? .
? ? ?  Da gaske ne Baby na, babu abinda ya faru tsakanin ki da Auta a waccan ranar. Bamu san dalilinsa na amsawa da yayi ba. Mukuma firgici yasa bamu nutsu mumma dubaki ba da kammu a lokacin, kawai jinin dake zuba a jikinki da wanda ke a jikinsa yasa muka aminta yayi. Shi kuma doctor Win daya dubaki ban san dalilinsa na yi mana ?arya ba. Amma yanzu dai kowa Auta yake jira ya tashi muji yaya aka faWi a ragaya. Aban ku kuma har yasa a bincika masa likitan daya dubaki a waccan ranar muji shi kuma dalilinsa na mana ?arya.
? ? ? Hawaye ne sosai suka ziraro a fuskar Maanal, komai daya faru a waccan ranar ya shiga maimaita kansa a ?wa?walwarta. Muryar Ajwaad da ?amshinsa da taji, faWa mata jiki da akayi, fara kissing nata daga haka bata sake fahimtar komai ba, kawai ta farfaWo akace ai ya mata fyaWe ne. Abubuwa suka rikice saboda mutuwar baba Haruna suka wuce Giro. Ciwo ya kwantar da Ammie mutanen gida da su Gwaggo suka cigaba da wula?antasu harda Babu, hatta mutanen gari ma basu barsu ba aka koma aibantasu ana cewa tayi cikin shege, kai su bama ?a?an Babu bane daga waje Ammie ta rorosu. A lokacin bazata iya ?arar da cewar fyaWen ne ya sata a halin ciwo ba. Amma tana jin ciwo a zuciyarta idan ta tuna an mata fyaWe kuma Ajwaad ne. Bestyn ta fa. Bata san ainahin minene fyaWe ba kai tsaye ko a aikace. Amma yanda al'ummar duniya ke ?yamatarsa harda ma saSanin musulmai yasa itama taji ?yamatar abun a ranta a lokacin ?warai da gaske. Amma shigarta cikin matsanancin halin ciwo shine, ?uncin rayuwa fa suka tsinta kansu, zafin rabuwa da Ajwaad dake cinta a ?ansan zuciya. Abinda ya aikata mata da rashin biyo sahunsu da basuyi ba. Sai firgicin tsorata da tayi a lokacin da take da tabbacin Ajwaad Win ne yake ?o?arin keta mata mutumcin, tunda a lokacin ne ta suma shiyyasa abin ya zauna daram a brain nata. Koda ta girma ta ?ara hankali ta sake tantance mi ake nufi da tabon fyaWe ga Wiya mace sai al'amarin ya ?ara zafafa ta, musamman da shekaru suka cigaba da ja babu Ajwaad babu labarinsa......
? ?? Oum ce ta katse mata tunani ta hanyar share mata hawaye. Cike da lallashi ta ce,  Kuka ya ?are ai Baby in sha ALLAHU, tashi muje kiyi wanka kiyi salla kema Rafeeq yace shima Auta ya farka .
? ? ? Kai Maanal ta jinjina mata, sai kuma kanta a ?asa ta ce,  Oum shima baida lafiya? .
? ?? Kai Oum ta jinjina mata tana murmushi, ta ce,  Yana taya Bestyn sa jiyya mana .
? ?? Siririyar dariya Maanal tayi saboda yanda Oum tai maganar tana lakace mata kumatu cike da tsokana. Itama Oum Win dariyar tayi. Tare da mi?ar da ita suka nufi bayi tana takawa a hankali. Dan har yanzu tana jin zafi sosai a wajen, labarin farin cikin nan ne kawai ya sata dannewa. Sai da Oum ta haWa mata ruwan wanka masu Wumi sannan ta fito ta barta, haka Maanal ta fara wanka tana sake nazartar abubuwa. Kamar zararriya tana hawaye tana murmushi. ?asan zuciyarta kuma na mamakin dalilin Ajwaad na amsa laifin da bai aikata ba. Ashe shiyyasa bai taSa bata ha?uri ba, kai tunda suka sake haWuwa bai taSa tada mata zancen ba. Lallai yanzu ta sake yarda RK ya fahimci Ajwaad matu?a, dan shine ya Wan fara mata shaguSe akan hakan. Amma ita koda ta karanta abinda AA Win ya rubuta fassarar data basu daban ce. Jitai ma ta ?agara ya shigo suga juna. Haka dai ta kammala wankan tai alwala. Cike da dauriya ta fito ita kaWai, ashe ma Oum na kusa tana jiranta. Itace ta taimaka mata suka ?arasa, har an gyara Wakin tsaff an saka kamshi. Oum ta bata doguwar riga tace saka tai salla yanzu Hajiya Shuwa zata dawo, ita kuma ta fita tana cigaba da faWin  Bara na duba ko Majdiya ta kammala muku abincin .
? ?? Kai Maanal ta jinjina mata, ta Wauka Abayar ta saka da hijjab, cike da dauriya tai sallar azhar ko zama bata iyayi da ?yau. A haka Hajiya Shuwa ta shigo da botiki babba yana ta tururin ruwan zafin dake a ciki. Maanal Win na idar da salla ta kamata suka nufi bayi.....

_________&

? ???? Yaya Fawzan dake fitowa a wanka ya nufi wayarsa dake haske alamar kira ya tsinke ko shigowar sa?o. Wayar nada ala?a da komai nasa mai muhimmanci ne shiyyasa baya wasa da ita. Ilai kuwa Najma ce ta turo masa message. Zama yay a bakin gado kafin ya buWe, abinda ta tura masa ya saka shi sakin murmushi, tun shekaran jiya ita ta wuce gida da yamma tare da ?annenta dan jiya ta fara jarabawa. Idanunsa ya lumshe ya buWe dan kowannensu ya iya wannan Wabi'ar AA ne kawai ya Wara kowa dan shi komai nasa irin na Aba ne sosai. Hasken fata kawai zai nuna masa dan Abah shima fari ne tas kamar su Fawzan. ?o?arin kiranta yay amma wayar a kashe, ya sake sakin murmushi yana kaiwa kwance. Babu abinda ke dawo masa a zuciya sai washe garin Waurin aurensu. Dan ranar da aka daura auren bata yarda sun haWu ba ko a wajen dinner Win su AA tana ma?ale da Mah-mah saboda shi. Shi kuma sai yay kamar bai ganta ba duk da yana cike da Wokin kadaicewarsu sai a washe gari.
? ? ?? (To bari mubi tunanin Yaya F muji miya faru shi da ?ar shalelensa a waccan ranar da bamu sani ba=??=?O?).
? ? A ranar walimar su Maanal data kasance washe garin Waurin auren sa da Najma bayan ya gama wahalar bin duk hanyar da zasu haWu ta toshe kwatsam sai gata ita da Aunty Rufaidah sun dawo daga gidan Hajiya Shuwa da suka je. Dan aunty Rufaidah na son a mata gyara ita da Nuwaira. To sai Nuwaira ta tashi a safiyar da zazzaSi abinka da mai laulayi. Shine Oum tace a ha?ura da nata gyaran jiki aje ama Najma a maimakonta, ita Nuwaira tunda suna nan a Abuja idan ta samu sau?i a mata dan RK yace bazata koma Kano ba yanzun. Shine fa sukaje akai musu. Sunyi ?yau sosai masha ALLAH. Suna shigowar ne shi kuma yana fitowa a sashensu zai shiga mota. Suna haWa ido da Najma ta wani basar ta Wauke kai harda ?ara sauri. Aiko sai ya wani dake ya ce,  Najma zonan . Cak Najma ta tsaya gabanta na faWuwa, zuciyarta na gudu a ?irjinta. Basu san raina na gaba da su ba musamman ma yayun nan nasu. Ga Aunty Rufaidah tayi kamar ma bataji mike faruwa ba tayi gaba abinta dan waya take da mijinta. Cike da sanyi jiki kai a ?asa Najma taje, sai wani sinne kai take gana gaishesa. ?in amsawa yay ya buWe mata mota yace shiga. Idanu ta waro sosai waje, zatai magana yay mata alamar zipping. Dole ta rufe bakin ruf ta shiga ya maida ya rufe ?ofar ya zagaya nasa waje shima ya shiga. Komai baice mata ba ya tada motar ya fice a gidan. Tun tana tunanin zasu tsaya a cikin anguwar ne har taga ya bar ta yankin ma gaba Waya, sai da yaje wani waje da babu kowa shiru duk Companys ne ma sannan ya samu ?asan wata bishiya yay parking. Ita dai kanta a ?asa tama kasa kallonsa. Shi kuma ya zuba mata ido yana kallon yanda taketa cuWa hannunta a cikin na juna alamar a tsorace take, nishaWi sosai abin ya saka shi da dariya amma ya dake. Muryarsa ba wasa ya ce,  Babu gaisuwa .
? ? ? Muryarta a ?asa sosai ta ce,  Kayi ha?uri ina yini ..
? ? ??  Bazan amsa ba sai da na ro?a! Kuma ai bama haka ake gaida miji ba .
? ?? Fuskarta tai ?o?arin Soyewa tana murmushi ya ri?ota, a bazata ya wani jawota gaba Wayanta ta koma jikinsa ya rungume ta tsam-tsam. Uhmm su Hajiya Najma ko musu babu akai luff a jikin Yaya Fawzan. Sai ma sauke ajiyar zuciya suke a tare. Dan shi zuciyarsa har wani gudu take a ?irji, sakamakon hakan ya jima bai faru a tsakaninsa da Nibras cikin salama ba. A farkon aurensu dai komai normal ne, amma tunda Ajwaad ya dawo gidan nan komai ya canja, bukatarsa ma zai biya sai da ?arfin tuwo balle runguma. Kiss kam ai tun na farkon amarci bai ?ara samu ba. Dan haka tuni ya shiga laluben bakin Najma a lokacin, sai ko bata hanashi ba ta bashi dama harda taimaka masa duk da dai a kunyace take sosai, aiko sai ya rikice mata, ya shiga sumbatar ta tamkar zai cinye mata lips. Daga ?arshe ma al'amarin ya shiga canja salo sai da ta shiga ro?onsa. Da ?yar ya iya barinta, dan harga ALLAH shi kansa bai san fitinanne bane irin haka sai tsakanin daren da aka Waura aurensu daya kwana da ita a ransa zuwa ranar.......
'?




*_AJIYA A DUHU na kuWi ne, 500 ne kacal, ?ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai =??=?O?_*

*09032345899*



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*
*_Typing=???_*








*_=؞?AJIYA A DUHU....=؞?_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_My TikTok account =?G?_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=?G?
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=??=??
*_BOOK 2_*


______________



........Sun jima shiru fuskarta na Soye a jikinsa kafin a hankali ya furta,  Thanks you Love! Na godema UBANGIJI daya bani ke a matsayin mata. Na kuma godema Babban Yaya da Uncle Rafeeq da Ajwaad daya kasance gaba-gaba na ganin kin zama mallakina na har abada. Naso ace an bani ke a yau Win nan koma tun jiyan, amma ba komai zanyi ha?uri har ki kammala exam Winki maybe dariyan dana dingama Auta ce ta bini nima . Dariya Najma ta sanya. Fuskarta a Soye ta ce,  Ato shiyasa ai tsokana ba ?yau, gashi shi an bashi tashi kai kuma zaka fara naka zaman jiran .
? ?? Dariyar shima yayi da faWin,  Oh hakama zaki ce. Ba komai zan rama ne yarinya. Shima kuma ba ?yalesa zanyi ba. ?azun Abah yace min yau zaku wuce dan gobe zaki fara exam .
? ? Kanta ta jinjina masa.  Eh zan tafi dasu Nah-nah zamubi train zuwa kaduna, Abba zai Wauke mu dan yana kadunan yace zai jira mu .
? ? ?  Amma shine daban ganki ba ma yanzu sai dai naji kin wuce. Gaskiya da sai na hukuntaki kuwa. A kiyaye bana son haka kinji ko. Ina son komi ya shafi matata na fara sani kafin kowa har iyayenmu. Na yafe miki wannan dan na farko ne bakuma ki sani ba.
? ? ??  Thanks you Yaya, in sha ALLAHU bazan sake ba kuma kayi ha?uri. Ina jin kunya ne kawai dama. Dan komai yazo min ne a bazata. Amma jiya da naji an Waura mana aure bamma san yanda zan musalta abinda naji ba gaskiya.
? ? Murmushi sosai yayi yana kallonta, ji yake kamar ya haWiyeta ya huta. Ga wani irin canjawa da jikinsa ke neman yi. Haka dai ya daure ya amshi wayarta yay abinda zai yi, sannan ya saka mata kuWi masu yawa a account Winta ya sake rungumeta ya sumbaci lips Winta. Cike da sanyin yanayi ya ce,  Idan kun shirya ki kirani dan da kaina zan kai amaryana station Win .
? ? ?  Thanks you Yaya .
? Ta faWa a hankali tana sake lafewa a jikinsa.....
? ? Bugo ?ofa da shigowar da akai ya yanke tunanin nasa, a hankali ya buWe idanunsa dake a lumshe ya sauke akan Nibras dake wujiga-wujiga yau ko wanka batai balle ai maganar taci wani abu ma. Sai huci take na bala'i, tsabar son bata haushi sai ya sake maida idanun ya lumshe kamar bai ganta ba.....

_________&

? ? ? ? Sosai Maanal tasha gashi a wajen Hajiya Shuwa ta kuma sha kuka. Amma harga ALLAH taji daWin jikinta sosai dan hatta jikin nata Hajiya Shuwa saida ta daddana mata da towel kamar wata mai jego. Baiwar ALLAH sai sauke ajiyar zuciya take. Bayan sun fito ta sata tai tsigunnen turaren wuta na jiki dana ?asa, harma dana gashi ta kuma busar mata da shi ta gyara mata tsaf duk da tana faman raki. Kafin ta taimaka mata ta shirya cikin abaya mara nauyi ?irar dubai. Ta Wan gyara mata fuska aka ?ara gyara Wakin aka saka masa turare. A lokacin Oum ke dawowa da abincinsu tare da Meeno data Wakko. Meeno ta gaida Maanal cike da damuwa dan yarinyar nasan Maanal sosai, har catai mata ita bazata koma Kano ba zata zauna a wajenta. Maanal kuma ta mata al?awarin in sha ALLAHU zata sa a

02, January 2026
Hafsat

Masha allah yayi albarka ya raya xuri a muna ilmantuwa

11, November 2025
Aisha

👍✨

11, November 2025
Aisha

😂

11, November 2025
Aisha

👍

11, November 2025
Aisha

Wow Allah ya Karo basira littafi yayi👍

06, November 2025
Oumshukura

I want download

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login