Showing 36001 words to 39000 words out of 215774 words

Chapter 13 - AJIYA A DUHU 3 End Hausa Novels By Billyn Abdull .doc

zai ci amanar Abah a titin gwamnati>?#?>?#?>?#?>?q? ? ? ? ?
? ? ??




*_AJIYA A DUHU na kuWi ne, 500 ne kacal, ?ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai =??=?O?_*

*09032345899*



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*
*_Typing=???_*








*_=؞?AJIYA A DUHU....=؞?_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_My TikTok account =?G?_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=?G?
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=??=??
*_BOOK 2_*


______________


.......Sosai jinin jikinsa ya shiga wani irin harmutsawa har cikin brain Winsa, illahirin ?ofofin gashinsa suka shiga bubbuWewa. Domin al'amarin yazo masa da wani irin girma na gaske sakamakon abinda ya Wauki tsawon shekaru yana dannewa da tsiya-tsiya. Tsaf ya kanainaye Hajiya Maanalu ta yanda bata da damar yin wani yin?uri koda na motsa kanta ne. Sumbatarta yake cikin rikicewar yanayi da birkicewar tunani, sai dai hakan bai sakashi kasancewa a rashin nutsuwar da ALLAH ya azurtashi da ita ba. Akowane irin yanayi AA nutsatstsen mutum ne mai cike da kamala da dattako,?nutsuwa akan komai halittar AA ce, sannan a cikin jinin jikinsa take. Matu?ar nisan kiwo ?wa?walwarsa da zuciyarsa suka tafi ya manta da inda suke, dan kuwa tuni ya fara ?o?arin warware mata veil Win jikinta da take ta ?o?arin ganin ta ri?e ta hanashi hakan, amma yanda ya matseta a cikin kujerar hakan ya gagara, har ALLAH ya bashi nasarar yakicesa ya tura hannunsa a bayanta ya fara kici-kicin sauke zip Win bayan rigarta. Zuwa yanzu kam matu?ar ?ololuwar tashin hankali da birkicewar zuciya Maanal ta shiga. Dan tsabar tsoro da firgici zuciyarta neman buWewa take gida biyu. Abu biyu ne ke maimaita kansu a ?wa?walwarta a wannan gaSar. Tsoro mai tsananin gaske, da flash back na wasu shekaru da suka shuWe a rayuwarsu, sai dai tarihin irin wannan gaSar bazai taSa gogewa ba har abada dan tabone da ya riga yay tammbari a RAYUWARSU na har abada. A hankali ta saki masa wani irin kuka da kaima bayansa duka dan ta fahimci kamar ya manta itace fa Bestyn sa. Sai dai babu alamar yasan tanayi dan har yayi nasarar sauke zip Win yakai ga hook Win b Winta yana kici-kicin ciresu suma... A dai-dai nan kira ya shigo cikin wayarsa, kiran daya saka komai tsayawa cak harda fitar numfashinsu. Bawai kiran ne yay tasiri ba ga AA, a'a sautin dake tabbatar masa da kiran daga waye ne ya tasirantu a garesa matu?a. Yafi sakan goma bai iya ya motsa ba balle janye jikinsa kafin ya zare lips Winsa akan nata a hankali, sai dai ya kasa raba jikinsa a nata saima sake ?an?ameta da yay na fin sakan ashirin. A lokacin daya ja jikin nasa baya ya koma a nasa mazaunin jagwab ne ya bama Maanal damar cusa kanta a cikin ?afafunta ta ?an?ame jikinta waje guda gaba Waya. Jikin nata kuma sai wani kalar rawa yake na tsorata da shiga firgici ga kunya mai tsananin gaske da bata taSa shiga tsakaninta da shi ba a rayuwarta. Zuciyarta kuwa babu abinda take sai rabewa da komawa ta tsuke kanta da kanta....
? ?? Kiran Abah daya sake shigo masa ne ya sashi Waukar ruwan dake gefen sa ya Salle murfin ya shiga kwankwaWa duk da uban zafin da yake da shi. Shi kansa ma bai san tun yaushe ruwan yake a motar ba. Sai da yasha kusan rabi ya kife kansa a steering yana maida numfashi, a karo na uku kiran Abahn ya sake shigowa. Sai yanzu ne ya sami damar dai-daita kansa da ?yar ya Waga wayar.
? ? ?  Ajwaad! Kana kallon ?arfe nawa kuwa? Sai Waya tayi zaku dawo? . Nutsatstsiyar muryar Abah ta daki cikin kunnensa. Idanunsa ya sake lumshewa ya buWe da ?yar, cikin ?o?arin ganin muryarsa ta kuma samun nutsuwa yay Wan gyaran ma?oshi kafin ?asa-?asa ya ce,  Gamu nan in sha ALLAHU Abah .
? ?? Shiru Abah yay sautin sha?a??iyar muryar ta AA na dakar masa zuciya. Dan duk wanda ya sanshi ya jisa a yanzu zai fahimci akwai lauje cikin naWi. Amma kasancewarsa dattijon arzi?i sai cewa yay,  Okay kuyi sauri Oum Winku nason kwanciya daga haka ya yanke kiran. Idanu AA ya sake lumshewa ya buWe a karo na barkatai, shi kansa ganin ?arfe nawa sai da yaji zuciyarsa ta girgiza. Harga ALLAH bai san sun jima haka ba, dan sai yake ganin ma kamar basu wuce minti talatin da fitowar ba. A karo na farko ya maida birkitattun idanunsa kan Maanal dake a du?ufe har yanzu. Lallausar fatar bayanta da hasken fitilar titin ta hasko ya zubama idanu, sai farar b Win jikinta datai matu?ar dacewa da fatar gata fes babu wani alamar datti a tare da ita. Numfashi ya sake ja a fisge, kafin cike da kasala ya kai hannu kan zip Win zai ja mata shi saman. Zaram ta mi?e zaune sosai idanunta share-share da hawaye. Shi dariya ma taso bashi ganin yanda ta wani zazzaro masa idanun alamar gargaWi. ?asan zuciyarsa kuwa sai yaji kamar yana jin nauyinta shima musamman da wani gefe na zuciyar keta maimaita masa kalmar (Bestynka ce fa! Amma ka rufe ido ka aikata mata wannan abin kunyar har kana neman sakin layi) kauda tunanin yay gefe murmushin gefen baki na neman suSuce masa. Amma sai ya daure a tausashe ya ce,  Yi ha?uri zip Win zan rufe miki, idan kuma kina son Abanki ya gane to a barshi a hakan kawai kinga na huta sai yace mu wuce sashen mu kawai ya salllama . Ai da gudun tsiya ta du?e alamar ya rufe matan. Yanzu kam saida ya murmusa kaWan, kafin ya kai hannun yaja zip Win, yazo dai-dai jikin b Win ta ya dakata, hook Win yay ?o?arin maida mata dan duk ya ciresu saura Waya jal ya rage masa. Rumtse idanu kawai Maanal tayi da ?arfin tsiya harya kammala ya ?arasa ja mata zip Win.
? ??  Oya wanke fuska mu wuce, idan kuma a samu hotel anan kusa mu?arasa to .
? ? A baima gama rufe baki ba ta Salle murfin motar, batare data kallesa ba ta warce goran ruwan hannunsa ta juya ta fara wanke fuskanta. Murmushi ya saki, tare da kai hannu ya shafa lallausar sumar kansa dake lashe kuWaWe da shima bai san adadi ba. Koda ta gama bata kallesa ba, ta yarda goran a ?asa ta maida murfin ta rufo, sai kuma ta matsa jikin murfin ta ma?ure. Komai baice mata ba, sai handkacheff Winsa mai ?amshi ya mi?a mata kawai. ?an kallonsa tayi, suka ko haWa ido. Da sauri ta janye nata tana fisgar handky Win kawai. Nanma murmushi yay yayima motar key suka cigaba da tafiya. Sai dai yanzu gudu yake sosai saSanin Wazun. Cikin ?an?anin lokaci kuwa sai gasu a gaban ?aton gate Win gidansu...
? ? ??
? ? ?? Koda suka nufi sashen Oum salaf-salaf Maanal ke tafiya kamar wadda ?wai ya fashewa a ciki. Gani take kamar tana shiga kowa zai gane abinda ya faru a tsakaninsu. Musamman ma Abah da Oum. ?an tsayawa AA yayi, ita kuma kanta a ?asa tunanin da take yi ya Wauke dukkan hankalinta har tazo gab da shi bata sani ba. Sai da ta bugu da bayansa sannan ta Wago da sauri, tayi baya kuma zata faWi. Saurin juyowa yay tare da ri?ota a lokaci guda, cike da kulawa ya jinginata da jikin bango. Muryarsa a sanyaye saboda halin da yake ciki ya ri?e fuskarta, Wayan hannunta kuma a cikin nashi yana kallon fuskar ya ce,  Tunanin mi kikeyi ne haka? .
? ? ?? Wata irin kunyarsa take ji shima, dan haka tana Wan Wago idonta ta kallai ta maida su ta risinar, shiko nashi yawo kawai suke akan ?ya?y?yawar fiskarta. Kanta kawai ta girgiza masa tana ?o?arin janye hannunta dake a cikin nasa ya?i bata damar hakan. Hawayen da take ri?ewane suka ziraro, ya waro lumsassun nasa sosai.  Ya arrahaman, miye abin kukan kuma? .
? ? ? Cikin rawar murya ta ce,  Yanzu idan Oum da Abah suka gane fa .
? ?? ?oyayyar ajiyar zuciya ya sauke, a ransa yana faWin, (Ashefa na manta yarinyar nan Wanya ce, rinton aji yasata gama makaranta da wuri) a fili kam sai ya shafa fiskarta tare da faWin,  Sai dai in kece kika so su gane .
? ? Kallonsa ta Wago tayi sosai a karo na farko, ya jinjina mata kansa yana Wan laSe baki da murmushin gefen baki a tare. Sai kuma ya shafa kanta cike da lallashi da tsokana ya rankwafa yana mai kai bakinsa saitin kunnenta da raWa ya ce,  To ko mu tafi sashen mu kawai ki kwana acan, da asuba na miki al?awarinkin rakoki da wuri kafin kowa ya tashi .?
? ? Tamkar wadda ya zaburar, ta sa hannayenta duka biyu a ?itjinsa ta tura shi baya. Matsawar yayi yana dariya, ita ko ta kwasa da Wan gudu cikin sashen Oum. Ko ganin Abah dake bayansu ma batayi ba sam. A falon kuwa akwai Oum, Mamy, Nibras, Saheeba da Fawzan harda babban Yaya a yanzu na zaune suna hira sai kawai ganinta sukai kamar wal?iya ta wuce hanyar upstairs. Da sauri Oum ta ce,  Munga idi Baby waya biyoki haka? .
? ??  Oum fitsari-fitsari ta faWa batare data waiwayo ba. Dan tasan wannan dabararce kawai zata rabata da jin kunya. Saboda babu wanda zai kalleta bai fahimci wani abu ba a fuskar ta da lips Winta da yasha wahala a hannun wancan mutumin. Dariya Fawzan da Babban Yaya suka saki a lokaci guda, dan abinda Maanal Win tayi ya tuna musu da baya ne. Haka take yi idan suka dawo makaranta, sai ta ri?e fitsari tun daga can, mota na tsayawa ta fita a guje zuwa ciki tana faWin,  Fitsari-fitsari . Sai da Ammie ta zaneta wataran aka samu lafiya ta daina abin nan. Oum ma dai dariyar tayi, dan itama dai abinda yazo mata a rai kenan. Mamy da su Saheeba kam wani irin takaici ne ya ?ullesu, da kallon abinda Maanal Win tayi matsayin wani sabon bariki....

A waje kam, AA na gama dariyarsa dake fita a hankali ya juyo da nufin shigewa shima sukai ido huWu da Abah daya harWe hannaye a ?irji ya tsaresa da idanu. Da sauri AA ya juya yana rumtse idanu da kai hannu ya shafa kansa, ha?oransa damtse da lips Winsa. A zuciyarsa faWi yake (Ajwaad kaga takanka, tsohon nan ba raga maka zai yi ba....) katsewa zancen zucin nasa yay saboda taSashi da akayi, juyowa yay kansa a ?asa hannunsa a cikin sumar kansa, sai kuma ya Wan buWe ido Waya ya Wan kalla Abahn. Abah da dariya ke cinsa a rai ya gimtse da ?yar ya wani sake tsatsatsaresa da idanun. Sai AA Win cayay,  La Abah kai ne? .
? ??  A'a bani bane aljani ne .
Abah ya bashi amsa cike da gatse. Bayansa AA ya koma ya tungumesa, ya tabbatar hakan shine rufun asirinsa dan wlhy tsaf Abah zai gane halin da yake ciki, musamman idanunsa da suka kaWe. Cike da shagwaSa ya kwantar da kansa a kafaWar Aban yana faWin,  Kaga ko Abah ALLAH ban lura time ya tafi haka ba. Na tuba! Na tuba! Na tuba!! .
? ? Yanzu kam kasa daurewa Abah yay saida ya murmusa. Amma kasancewar AA na bayansa ba gani yay ba. Fuskar ya maida ya himtse a dake ya ce,  Ai na faWa maka daman saina ?ara kwanakin suspension idan ka daWe min da yarinya .
? ? ? ?? A sanyaye AA ya ce,  Abah holdup ne fa a hanyar .
? ?  Na aljanu ko? Yo in ba na aljanu ba a daren nan wane huldup ne zai taru. Kaji tsoron ALLAH Ajwaad .
? ? ?? ?aramar dariya yanzu kam AA Win yayi da faWin,  To Abah kawai abar kaza mana cikin gashinta. Kawai kayi murna mun dawo bamu Sata ba ma .
? ?? Rankwashi Abah ya kai masa bisa kai, da sauri ya sakesa ya shige sashen Oum yana dariya. Shima Aban dariya yake yi da girgiza kansa. Wani irin farin ciki na ratsa masa zuciya. Rabon da yaga Ajwaad a irin wannan yanayin na farin cikin da har zai dinga wasa da dariya kai tsaye an Wauki shekaru masu yawa. Ko tsokanarsa sukai sai dai yay guntun murmushi kawai yay shiru. Amma yau jiba yanda yake zuba masa surutu da shagwaSa kai tsaye. Ya Wan sauke ajiyar zuciya, sai kuma ya nufi sashensa yana mai jerama UBANGIJI kirari da godiya.........
'?


_Abah namu, anya! Anya kuwa>?q?. Bara dai nayi shiru=??=?M?_




*_AJIYA A DUHU na kuWi ne, 500 ne kacal, ?ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai =??=?O?_*

*09032345899*



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*
*_Typing=???_*








*_=؞?AJIYA A DUHU....=؞?_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_My TikTok account =?G?_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=?G?
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=??=??
*_BOOK 2_*


______________


*_LADIES COLLECTION AND MORE_*
08169307477
SHIN MATSALARKI RAMA CE KO KINA SO KI GYARA BREAST DINKI NE?
KINA SO KIYI HIPS HAJIYATA KIYI KYAU?
KO KUWA KINA SO KI RAGE KIBARKI KO TUMBINKI?
KINA SON INGANTATTUN MAGANIN MATA NA GARGANIJIYA?
Kinason shape dinki ya fito kamar yanda kowace mace zatai alfaharin ganinki bare ma oga ko saurayinki da kansa,
Shin kinason ko koma yar dagwas dinki batareda kashe kudin surgery ba kokuma hana kanki cima da dama da kikeso sbd kinason jikinki yayi daidai?

To matsalarki tazo karshe indai ingantattu sahihan maganin gargajiya ne da muka san inganci da gaskiyarsane,

MAZA KI ZIYARCI LADYS COLLECTION AND MORE ko ta waya ko ta asalin inda take ki tabbatar da Buqatarki tazo inda zata biya insha Allah,

LADY'S COLLECTION AND MORE

ANAN NE ZAKI SAMU DUKKAN ABUBUWAN DA KIKE SO KAMAR HAKA =?G?
Zumar kiba
Zumar breast
Zumar hips
Zumar infection
Zumar sliming
Zumar sabon budurci
Back to virgin
Abayas
Atamfa
Less
Hijabs
Supplements
Kitchen items and more Muna maraba da masu siyan Daya ko

08169307477

Address bayan gidan drugs katsina State

Kayan mu masu inganci ne sosae

Muna aika kayanmu a ko Ina ba tare da wata matsala ba=?O? SIYAN NA GARI MAIDA KUDI GIDA=د?


***********
________________

......Su babban Yaya na dariyar Maanal AA ya shigo. Duk kallonsa sukai, musamman Mamy dake masa kallon ?urulla, hakama Nibras ji take kamar taje ta rungumeshi ta fashe da kuka saboda kishin Maanal dake ruruwa a zuciyarta. Gashi yanda lips Winsa suka wani ?ara zama pink duk sai taji ta tsargu, zuciyarta ta shiga wassafa mata abinda ya faru. Cike da basarwa AA ya kai zaune. A nutsensa kamar bashi ya gama yima Abah shagwaSa ba ya ce,  Ikon rabbu, miya saku nishaWi haka? .
? ? ?  Bestynka mana cewar Fawzan, sai kuma ya shiga bashi labarin abinda tayi. Wani Wan murmushi ya saki tare da girgiza kansa. Ba ?aramin dukan zuciyar Mamy da Nibras murmushin nasa yayi ba. Amma sai ya katse yanayin nasu da faWin,  Mamy mun kai . Batare daya kalleta ba. Dan yasan tana nan tana tuhumarsa da ido.
? ? ? ?? Kafin ta amsa masa Fawzan ya dawo kusa da shi neman tsokana, sai dai yana zama ?amshin sassanyan turaren Maanal daya manne a jikin AA ya shiga hancinsa, idanu ya waro tare da sake matsawa yana shinshina shi. Cike da raWa Fawzan ya ce,  Ehem-ehem malam yau dai babu zancen dojewa ALLAH ?amshin turaren Lilly kake yi? .
? ?? Harararsa AA yayi, shima ?asa-?asa ya ce,  Yaya Fawzan ka rage gulma wlhy, mutum da matarsa dan anji ?amshinta a jikinsa sai mi? .
? ? Sosai Fawzan ya saki baki da hanci yana kallonsa, shima AA Win kallon nasa yake da wani irin salon Wage gira sama irin na (Eh Win nan). Jinjina kai Fawzan yayi, a hankali yace,  Ashe za'a bajeta a gaban Abah gobe. Dole a ?ara maka kwanaki sai after babbar salla .
? ? ?? Yanzun ma ?asa-?asa shima AA ya ce,  Yo a bajetan mana, zuwa babbar sallar kun fara jiyyarta dan ta fara laulayi kuwa, kunga sai ku bari sai ta haihu ku bani . Daga haka ya mi?e cike da basarwa tamkar bashi ya faWa ba. Fawzan daya saki baki yana kallonsa ya kwashe da dariya da faWin,  Kai wannan yaro tantiri ne kai, ALLAH sai na tona .
? ? Gwalo AA daya nufi hanyar fita ya juyo yayma Fawzan, kafin yace,  Oum! Mamy! Babban yaya good night . Ya fice a binsa. Cikin Waga murya Fawzan yace,  Muma da bakace mana good night Win ba lafiya lau zamu kwana, kuma gobe sai na fasa ?wai a gaban Abah .
? ? ? Wani kalar ?ululun takaici ne ya kume Mamy, dan kallon da takema Fawzan da AA ta gefen ido tsaf ta fahimci abinda suke tattaunawa da juna ta hanyar motsin bakinsu. Gittawar AA a yanzu kuma sarai ta ji ?amshin turaren Maanal itama. Hakama Nibras data sanya musu ido. Saheeba dai tsarguwa kawai tayi, shiko babban yaya da Oum dariya ma suke musu dan Fawzan da Ajwaad tamkar tom and jarry haka suke. Komansu irin na asalin sako-da-sako ne basa ragama juna. Ta wani gefen kuma kamar wasu abokai.. Fitar AA Win ta saka hirar tashi gaba Waya, dan dama dai rashin dawowarsu yasa hirar tsaho haka da sha biyu ta wuce...
? ? ?? Lokacin da Oum ta shiga Waki samu tai Maanal harta kwanta. Murmushi kawai tayi itama ta shiga kimtsawa domin tafiya wajen mijinta. Taje zuba kayanta a laundry basket taji ?amshin turaren AA matu?a a wajen, kayan cikin basket Win ta kalla, kayan Maanal ne data cire yanzu. Kasa daurewa Oum tai ta Wakko

02, January 2026
Hafsat

Masha allah yayi albarka ya raya xuri a muna ilmantuwa

11, November 2025
Aisha

👍✨

11, November 2025
Aisha

😂

11, November 2025
Aisha

👍

11, November 2025
Aisha

Wow Allah ya Karo basira littafi yayi👍

06, November 2025
Oumshukura

I want download

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login