Showing 96001 words to 99000 words out of 215774 words

Chapter 33 - AJIYA A DUHU 3 End Hausa Novels By Billyn Abdull .doc

muku ya mata fyaWe ba tana yarinya .
? ?  Shifa kuwa, kedai shiga mota muje ma ?arasa a gida mijinki na kallonmu .
? ? ? Tab Win gaba Waya jikin Nazeefa ya gama sanyi, ji take farin cikinta ya wani gushe a lokaci guda. Kai ina bazai yiwu ace ta ?wace Yazeed a hannun Maanal ba, sannan Maanal ta aura wanda yafisa. Yo ba Yazeed ba ai ko Daddynsa kansa AA Darma ya fisa kuWi kamar yanda taji ana faWa, balle kuma suma babansu Aliyu Darma Win ?urun kansa ne, hakama sauran brothers Winsa suma fa akwai kuWin. Kai family Win Darma ma gaba Waya sai dai kawai ace wane yafi wane arzi?i saboda iyayensu sun tara musu. Gashi ba wani uban yawa ne da su ba dan a tarihin data bibiya nasu tushe zuri'ar gana Waya shi HarWo Ishaq Darma Win ba Wan asalin ?asar Nigeria bane, tushensa da ainahin zuri'arsa na wani yanki na sudan ne. Mahaifiyarsa ce ?ar nan Yola Win, bata son Mahaifinsa shiyaysa daga haihuwarsa auren ya lalace ta gudo da shi nan. Shi kuma babansa yay fushi yace bazai biyo ta ba har abada ya bar mata Wan. Dan haka ainahin dukiyar HarWo Ishaq ta mahaifiyarsa ce daya gada, iyayenta suka bar mata kuma ita kaWai, shima ya gada a wajenta..
? ? Nazeefa na wannan tunanin suka iso gidansu. Mamaki sosai ya kama Yazeed ganin gidansu Nazeefa suke, shi a ganinsa ai gidansu ya kamata a tafi, sai dai yaji ya kasa magana sam. Lafiyayyan abinci kuwa suka samu an haWa musu, dan Nazeefa ta gayama uwarta basa azumi saboda tafiya. Shi dai Yazeed hankalinsa duk a rarrabe, kewar mahaifiyarsa yake shima da ?an uwansa, so yake ya gansu amma anzo nan an masa Waurin goro. Haka dai ya daure ya ci abincin sama-sama. Yayinda Nazeefa da Aunty Sabuwa suka kulle a Waki bai san abinda suke tattaunawa ba. Yanda suka barsa shi kaWai Win kuma ya sosa masa rai, amma sai yaji ko'a fuska bazai iya nuna Sacin rai ba. Sun fi minti talatin kuwa kafin su fito suna ?ar dariya, sai lokacin Nazeefa ta zauna taci abincin itama. Sun kammala Yazeed na shirin cewa su tashi suje gida sai ga Babanta. Wato mijin aunty Sabuwa. Ai da wani irin farin ciki ta daka tsalle ta Wanesa tana ihu. Sai Yazeed yay kasare kawai yana kallon ikon ALLAH. Bayan sun gama murnar su sanan baban nata ya zauna suka gaisa. Babu kunya sai wani faWi yake wai amarcin ya amshesu sunyi ?yau abinsu. Kunya kamar ta kashe Yazeed amma bai iya cewa komai ba.
? ? ? Shima baban jan hannun Nazeefa yay suka haye sama, sunfi minti ashirin sannan ta dawo. Nan ma dai ran Yazeed ya sosu, amma ko fushi bai iya nunawa a fuska ga duk da kasancewar sa mutum mai zafi. Suna fitowa ana kiran magrib, aunty Sabuwa tace ko zasu koma sai anyi salla. Kan Yazeed a ?asa ya ce,  Aunty ayi ha?uri dai mu tafin .
? ? Ido Nazeefa ta ?yafta mata, dan haka tai shiru. Yanzun ma Aunty Sabuwa ce ta tu?asu zuwa gida, duk da kuwa shan ruwa ake kuma tace wai tana azumi....

? ?? Ammie na kitchen da Sakina da su Waleed suna ?arasa aikin abincin buWa baki Hameed da yaje kaima su maigadi abinci ya shigo da Wan gudu yana faWin,  Ammie Yayanmu ya dawo .
? ? ?? Kallon yaron kawai Ammie ta tsaya yi, sai kuma zuwa can ta ce,  Yazeed! .
? ? Kai Hameed ya jinjina mata kuwa tare da faWin,  Aunty Sabuwa ce ta kawosu a mota, gasu can suna buWe sashen Yayan, su Aunty Basira sun fito sai kuma suka tsaya basu je wajensu ba suna kallonsu daga nesa .? ? ? ?
? ? ? ? Murmushi Ammie tayi. Sakina kuwa data kasa shiru,  Tofa ikon ALLAH, ita surukar ce taje ta tarbosu kenan? A dole kam yara su tsaya duk da uwarsu bata nan ai ince sashenta zasu fara sauka .
? ?? Ammie ce ta ce,  Ai maybe kuma daga can wajen Yayan suke tunda kika gansu da Sabuwa Win.
? ? ? Sakina dai da kamar bata gamsu ba ta ce,  To ?ila hakane Aunty . Daga haka suka fito a kitchen Win domin zuwa yin sallar magrib tunda kowa yaci dabino yasha ruwa.............
'?

? ? ?

_To labari ya waiwayo gidan su Ammie=??



*_AJIYA A DUHU na kuWi ne, 500 ne kacal, ?ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai =??=?O?_*

*09032345899*



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*
*_Typing=???_*








*_=؞?AJIYA A DUHU....=؞?_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_My TikTok account =?G?_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=?G?
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=??=??
*_BOOK 2_*


______________



........Maanal bata tashi ba sai da Oum ta tasheta ganin 2 na neman wuce wa. Daka ganta kasan sosai take jin azumin nan, duk ta yi la?wam har wata ?ar rama tayi, to dama can Maanal raguwa ce akan azumi, kawai dai kura ce tai lafiya aka fara dauriya irin na mu mun girman nan. Wanka tayi tai salla, wasu skirt da riga masu taushi da rashin nauyi ta saka. Skirt Win ya buWe sosai. Haka ma rigar bata wani kamata ba amma sun mata ?yau. Cike da rashin ?arfi ta sakko falon ?asan, ?ammatan yaran duk suna zaune harda Nurry da tuni ta dawo hakama Nibras duk sun ci kwalliya abunsu kamar ba masu azumi ba. A dai-dai nan su AA suka shigo. Shine a gaba shi da Muhseen dake bashi labarin makarantar su, baya cewa komai yana dai sauraren yaron kawai. Su babban Yaya biye da shi, sai yaran RK da Fawzan a ?arshe. Duka yaran hannuwansu da ledodin fruits, sai suka nufi kitchen suna ajiyewa. Shi ko AA da idanunsa suka fara sauka akan Maanal dake ?o?arin kaiwa zaune a kasalance inda take ya nufa ko kunyar ?annensa har ma da ?a?a dake fallon bai jiba, balle tasu Nuratu da baima san dasu ba, gasu Babban Yaya kuma a bayansa da Abah. Zama yay a hannun kujerar da takai zaune bayan ta janye idonta a cikin nashi tana amsa maganar da su Meena ke mata.
? ?? A ?asan ma?oshi sosai ya furta,  Kina lafiya? .
? ? ? ?? Kanta ta jinjina masa fuskarta a marairaice. Shi ko yana kallonta da fararen idanunsa da ke kamar an watsa mai a cikinsu saboda yanda suke wani irin ?yalli mai Waukar ido sosai gasu farare tas. Sai kuma ya kai yatsunsa biyu a goshinta alamar son tantance zafin jikinta.
? ?  Lilly ba lafiya ne? .
? Babban Yaya ya faWa idonsa a kansu. Da sauri Maanal ta ture hannun AA dake shirin kaiwa wuyanta cike da jin kunya ta kalla babban Yayan. Sai kuma taga ashe ma harda Abah, ai saita ?ara daburcewa ma harta so bama su Aban dariya. Dan tuni ta zamo ?asa ta fara gaishesu.
? ? ??  Kinga tashi-tashi ?ar gidan Abanta, zauna abinki kinji. Fatan dai kun dawo lafiya, Wan gidan Oum ko harararki baiyi ba tunda yaga bana kusa.
? ? Murmushi sosai Maanal tayi ta Wan kalla AA suka haWa ido, sai ta maida kanta ta risinar tana girgizama Abah alamar eh. Yace,  To Masha ALLAH Wan Oum ka fita ko ba sabulu. dariya duk akai a falon banda Nurry da Nibras da kishi ya kume. Maanal ta gaida babban Yaya shima, sannan ta juya tana gaida su Yaya Fawzan da RK. Babban Yaya ne ya tambaye ta amma dai bata azumi ko, dan AA yace shi yanayi. Amsa ta bashi da tanayi itama, sai duk tausayinta ya kamasu. Abah ya shiga yima AA faWan miyyasa ya barta ta Wakko azumi tunda yasan awannin zasuyi tsaho.
? ? ? Cike da tausasasawa AA ya ce,  Abah ba laifina bane fa, kasanta tana da rigima .
? ? Baki Maanal ta tura gaba kaWan da faWin,  Kaima kana da ita ai .
? ? ? Dariya duk akayi, banda AA daya Wan murmusa kaWan yana wani kallonta ?asan ido. Babban Yaya da Abah ma dai murmushin kawai sukayi. Hakama Oum dake fitowa. Mi?ewa Nuratu tayi idannunta cike da hawaye, dan bata jin har yanzu AA yako kalleta. Oum ta tsaidata da faWin,  A'a Nuratu ina zuwa? Ai ku wuce muje kitchen lokaci naja kada a makara yau. Muneer jeka sanarma Maman Naufal da Mamy suma dasu Haule .
? ? ? ? Amsawa Muneer yay yana mi?ewa, su kuma ?ammatan suka shiga tashi suna nufar kitchen. Mi?ewa Maanal itama tai shirin yi AA ya maidata ya zaunar batare da kowa ya lura ba, sai kuma ma dai-dai hakan Oum ta ce,  Baby banda ke kekam zauna ki huta .
? ?? A marairaice Maanal ta ce,  Oum zan iya, zammafi ganin saurin lokacin fa .
? ? ? ?  A'a bazakiyi komai ba, sai dai ki zauna kina tayamu hira .
? ? Da sauri tace eh ta yarda. Tashi tai tabi Oum, sai AA ya koma ya zauna inda ta tashi Win yana amsa wayarsa da ake kira. Yanda kitchen Win ya cika kowa na ?o?arin fara aikin da aka basa sai abin ya burge Maanal. Tana matu?ar ?aunar rayuwa family house musamman mai haWin kai da ?aunar juna irin haka. Sai taji tana ma Mamy addu'ar shiriya da nata halin, dan tabbas da itace babba a matsayin Oum lallai gidan nan da tuni ya tarwatse, irinsu Mamy basa iya haWa kan iyali koda nasu kaWai ne. Shigowar Mamyn ta katse mata tunani, cike da girmamawa ta gaisheta, amma sai Mamyn ta amsa sama-sama cike da gatse kuma ta furta,  Sai yanzu ake ganinki ?an chaina ..?
? ? ? Gaban Maanal ne ya faWi, tai saurin kallon sashen da Oum take sai taga hankalinta sam baya anan. Ajiyar zuciya ta sauke a hankali, dan duk wanda yaji a yanda Mamy tai maganar ALLAH sai ya tsargu, saboda kalamai ne a kaikaice amma masu tsauri. Cikin son kare kai ganin murmushin da Saheeba tayi Maanal ta ce,  Ayya Mamy yanzu nake shirin tafiya sashen ki sai Oum tace a kiraku .
? ?? Wani kalar tsaii Mamy tayi tana kallon Maanal Win, ita ko tayi fuska abinta tama maida hankali kan Batool da Maimoon dake zaman gyara fruits ta shiga nuna musu yanda zasu yanka kankana a sharp mai ?yau. Suna a haka akai kiran la'asar, Oum da Mamy suka fita salla, sai Oum tace suma su rabu biyu idan sun dawo sai wasu suje. Maanal da taga ba aikin komai take ba sai itama ta mi?e kawai. Lokacin suma mazan sun fice sallar, daga can zasu zauna jin tafsir ne. Kowa yana dawowa daga salla aiki ya Wora, zuwa shida an fara fidda komai waje, Maanal dai tuni ta dawo falo dan ?amshin abincin sai suka fara hawa mata kai, ga ?arfin jikinta ya sake raunana matu?a har tana neman fara galabaita dauriyace kawai dan karta tayarma kowa hankali yasa ta dake. Amma duk wanda ya kalla idonta da yay zuru-zuru zai fahimci ?arfinta ya fara ?arewa. Aiko da ?yar ta iya tashi tai alwala kamar kowa duk suka koma waje inda aka shirya abincin da wajen salla. Tana daga kwance aka kira salla, kowa ya fara ?o?arin cin dabino ita ruwa ta Wauka mai sanyi sosai ta shiga sha. Saida ta shanye roba Waya tas, ta sake Waukar wata ta Wora, ta sha rabi Najma ta amshe tana faWin,  Easy mana Aunty Maanal .
? ?? Komawa tai ta kwanta tana lumshe idanun da sauke numfashi. Ta jima a haka kafin tai dauriyar tashi yin sallar itama, tana idarwa ta sake komawa ta kwanta. A haka su AA suka shigo suka sameta. Sosai hankalinsa a kanta yake, dan shi kansa a jigace yake balle ita, amma ganin Oum na ?o?arin kamata ta tashi ta jinginata a jikinta sai ya sauke ajiyar zuciya ya Wauke kansa. KaWan taci abincin tace ta ?oshi, Oum zata cigaba da lallashinta Abah yace ta barta haka kawai.
? ? ?? Kwance Maanal takai har sai da aka fara shirin fita salla ta Wan ?arfafa kanta, Oum taso ta zauna gida ta huta amma tace zata iya. Haka suka fice hankalin AA a rarrabe. Ana idar da sallar isha'i dole Maanal ta ha?ura, dan jiri ma take gani, ga abincin da taci sai juya mata yake kamar zata amayoshi. Ana idar da wutri itace farkon mi?ewa. Oum ta bita da kallo, sai kuma ta mi?e ganin kamar Maanal Win na layi. Alhamdullah Maimoon na kusa da ita da sauri ta ri?eta.
? ? Cikin rawar murya Maanal ta ce,  Maimoon muje gida amai nake ji . Babu musu Maimoon ta ri?ota sukayo gaba. Sune farkon shigowa gidan. Sai Oum da tun fitowarsu ta biyosu, sai akai sa'a RK da AA sun fito suma suke tambayar Oum Win lafiya dan ganinta a ruWe. Sama-sama ta ce,  Baby! Ina ga bata jin daWi . Kowa yasan wa take cema Baby, dan haka suka rufa mata baya, AA da kansa shima ke ciwo jiyake kamar ya rufe idanu ya gansa a gaban Maanal. Aiko shigowarsu gidan dai-dai da fara aman Maanal. Dan da wani irin ?arfi ta fisge jikinta ana Maimoon tai wajen fanfo da akema flowers barruwa jikinta sai rawa yake ta fara aman. Su duka can sukayi kanta, yayinda Maimoon data bita ta riga su isa tana ri?e da ita. Ina AA na zuwa baima san ya janye Maimoon ba ya ri?o Maanal a jikinsa. Ganin yanda take yun?uri sai kawai ya rungumeta ta cigaba da yi a jikinsa. Aman ma duk ruwa ne tunda ba wani abincin kirki taci ba. A wannan halin su Mamy suka shigo suka samesu. Dukansu sai sukai mutuwar tsaye ganin yanda AA ke rungume da Maanal tana amai a jikinsa. Zuciyar Mamy na rawa tace,  Ciki? Ciki Ajwaad yay ma yarinyar nan? .
? ? Wannan furuci nata ?asa-?asa karaf sai a kunnen Nuratu, a wani irin rikice ta ce,  Ciki kuma? Na shiga uku na . A bayyane tayi tata maganar ita, dan haka ta shiga kunnen kowa harda Abah dasu Oum. Hatta AA Win ma yaji, amma da yake hankalinsa na kan Maanal ne bai kula ba. Nibras kam jitai kamar zata sume a wajen. Ajwaad Winta ne yama wata ciki! Kai ita kam ai itace ta shiga uku ba Nuratu ba. Saheeba ce ta kama hannun Nuratu ta dam?e domin maidota hankalinta....
? ? ?? Maanal dai data gama yin lagab idannunta na lumshewa ta kwantar da kanta a ?irjin AA dake rungume da ita. Bawan ALLAH idanunsa sun kaWa sosai damuwa ta bayyana matu?a a fuskarsa. Kan nata ya dafe da hannunsa yana shafawa, sai kuma a hankali cike da raWa dan babu wanda zaice a wajen yaji mi yake faWa ya ce,  Sannu. Kin gama? .
? ? ? Luuuu Maanal Win ta buWe idannunta ta Wan kallesa, sai kuma ta maida ta lumshe a hankali. Abah ne ya matso inda suken cike da kulawa yana mata sannu, sai kuma yace,  Ajwaad Wagata a damshin ruwan nan kuje ciki ka gyara mata jiki kaima ka gyara naka sai Rafeeq ya duba ta? .
? ?? Kai kawai AA Win ya jinjina. Sai kuma ya mi?e Wauke da ita camak abinka da dogon mutum da ya wadatu da ?arfin jiki. Duk da kallo suka bishi, su Maimoon kuma suka shiga gyara wajen. Kansa tsaye sashen Oum ya nufa da ita, Oum na bayansu hakama Abah, can Win kuma kowa ya nufa dan Maanal ta basu tausayi, sai RK ne ya shiga mota yana faWin bara yaje ya Wakko kayan aiki. Ya Fawzan ne ya bisa domin masa rakkiya........
'?



*_AJIYA A DUHU na kuWi ne, 500 ne kacal, ?ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai =??=?O?_*

*09032345899*



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*
*_Typing=???_*








*_=؞?AJIYA A DUHU....=؞?_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_My TikTok account =?G?_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=?G?
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=??=??
*_BOOK 2_*


______________


........AA bai dire Maanal ko ina ba sai bedroom Win Oum, yana ri?e da ita ya daidaita Wumin ruwan sannan ya buWe shower kawai tana sauka a kansu. A tare suka saki ajiyar zuciya, ita kuma ya sake lafe masa a jiki dan bata cika son ruwa na sauka mata haka a jiki ba shima ya sani tun suna yara. Sai da ruwan ya dakesu da ?yau sannan AA ya zaunar da ita cikin jacuzzi a hankali. Hular kanta ya fara zamewa, gashin ya jike shima jalab dan Oum ce tace ya saka mata ruwa sosai a cikin kai amma na Wumi, shiyyasa ma ya tsaya a ?ar?ashin shower Win dan yasan bata son ruwa na zuba mata haka a saman kai. Idanunta a rufe suke, amma tana jin yanda yake warware mata gashi daga cikin ribbons Win data saka. Saukar hannunsa a saman ?irjinta kasancewar rigar a manne take da jikin saboda ji?ar ruwa ta sata buWe ido da sauri, bawan ALLAH ba abinta take tunani yake yi ba, botiran rigarta yake cirewa. Dai-dai ya kama wanda ke a saitin inda bata son a gani Win takai nata hannun cike da kasala da rashin ?arfin jiki ta dafe hannunsa, dan waccan ranar ce ta shiga dawo mata a Chaina. Sai a lokacin ya Wago shanyayyun idanunsa ya zuba mata. Baki ta taSe kamar zatai kuka, sai kuma cikin rawar murya ta ce,  Ni dai ka bari zan cire, kaje waje .
? ? ?? Hannunsa Waya ya shiga janyewa kamar wanda yaji maganarta, harta fara murna a mamakinta sai gani tai ya cire

02, January 2026
Hafsat

Masha allah yayi albarka ya raya xuri a muna ilmantuwa

11, November 2025
Aisha

👍✨

11, November 2025
Aisha

😂

11, November 2025
Aisha

👍

11, November 2025
Aisha

Wow Allah ya Karo basira littafi yayi👍

06, November 2025
Oumshukura

I want download

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login