Showing 57001 words to 60000 words out of 215774 words

Chapter 20 - AJIYA A DUHU 3 End Hausa Novels By Billyn Abdull .doc

kamar wanda yaji zafin.
? ?? Ai da sauri Maanal ta kallesa a raunane ta ce,  Da zafi ko, I'm sorry . Yanda tayi kamar zatai kuka yasa shi ?ara girman idanun nasa a kanta yana kallonta ciki-ciki. Kansa ya girgiza mata ganin yanda ta zuba masa idanun dake tara ?walla. Kan nasa ya girgiza mata kaWan, sai kuma ya juya nasa hannun nata ya koma sama, ya matso da shi tare da Wan du?owa ya sumbata. A hankali ta lumshe nata idanun tare da jan ajiyar zuciya.
? ? ? Su dai ma'aikatan jirgi sun shagala suna kallon ikon rabbu, wannan al'amari kamar a film, dama a ba?a?enmu akwai masu irin wannan shagaltacciyar ?aunar, dan wannan ta wuce soyayya sai tsantsar ?auna mai zafin gaske da sam bata Soyuwa a idanun masoyan. Da ?yar Waya tai ?arfin halin mi?ama Manaal plaster Win data yanko tare da ?ar audiga. Maanal Win ta amsa ta sanya masa sannan tasa plaster Win a sama. Tattarwa sukai suka wuce suna waigensu..........
'?




*_AJIYA A DUHU na kuWi ne, 500 ne kacal, ?ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai =??=?O?_*

*09032345899*



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*
*_Typing=???_*








*_=؞?AJIYA A DUHU....=؞?_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_My TikTok account =?G?_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=?G?
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=??=??
*_BOOK 2_*


______________


.......Matu?ar saka rayuwar Huznah gaba Sageer yayi a wannan tsakanin da bu?atunsa. Tabi kowacce irin hanya na bijirewa amma ya nuna mata namiji yake. Sai dai taci kukanta da zaginsa a zuciya dan tsoronsa ALLAH ya dasa mata. Ko fita yay da zarar taji motsin dawowarsa zuciyarta ke fara dukan uku-uku. Gashi yanzu ya hana kowa shigowa gidan dan kullesu yake ta ciki, mutum ya ?araci bugunsa dole ya ha?ura. Wayarta ya amshe ya kashe tun ranar da sukai waya da Hajiya Basariyya. Girki kam tunda tayi sau Waya ta ?waSa musu hauka ya koma yi da kansa. A rana ta uku yasata shiga kitchen Win ya fara koya mata. Dan ya tabbatar mata yana da mata bazai dinga zuwa gidansu cin abinci ko saye ba. Idan zata zage ta zage babu abinda za'a fasa. Tako tabbatar da babu abinda za'a fasa Win kuwa. Dan tako ina baya raga mata yanzu. Hatta da gyaran gidan tsaye yake mata akai sai tayi komai yanda yake so.
? ? ? ?? Sau biyu tana satar wayarsa ta gwada kiran Hajiya Basariyya sai taji tata wayar a kashe itama. Ba ?aramin tashi hankalinta yay ba da rashin jin uwar tata. Shiko sarai yana sane da ita, abinda bata sani ba yaji komai akan abinda ya faru da Hajiya Basariyyar a kwanakin nan Daddynsu na faWa ma Babanshi saboda ha?urin daya bashi akan ya barsu su koma Wakinsu suyi azumi. Shine yake sanar masa abinda Hajiya Basariyya ta aikata, da idonsa ya ganta shi da ?a?anta a wani ?auye bin malamai, su kuma sunje cinikin gona ne a kusa da ?auyen. Amma yay masa al?awarin maida Hajiya Yaya idan tayi azumi koda goma ne a gidansu.
? ? ? ? Sosai Huznah tai ramar dole a wannan gaSar, ga shi kota kulle ?ofar Wakin ma yanzu a banza ama wofi zai buWe da wani key Win ne. Gida kuma in zai fita ta baya yake kulleta. Tun tana masa girman kai harta fara tunanin saukewa ta bashi ha?uri kozai taimaka ya bincika mata Umminta, dan tana son sanin wane hali take. Kamar kullum yau ?arfe biyar ya dawo kasuwa. Tana falo zaune idonta a tv sai dai bata fahimtar komai kallon kawai take yi. Shigowarsa ta sata zabura tana masa sannu da zuwa. Sosai ya zuba mata ido dan mamaki. Amma sai baice komai ba ya gyaWa mata kai kawai. Kitchen tai saurin nufa, a wani mamakin nasa bata jimaba sai gata ta fito da ruwa ta ajiye gabansa. Badan ruwan leda bane ALLAH sai ya tsargu wani abun mutuwar ta zuba masa. Amma yasan bazai yiwu ba tunda fure water ne....
? ? ??  A kawo abinci? .
Ta faWa cikin katse masa tunani. Sai ya samu kansa da sakin murmushi.  Kina lafiya kuwa Huznah? . Ya faWa yana tsatstsareta da idanu.
Kanta ta jinjina masa alamar eh.
Iska ya Wan furzar, sai kuma ya gyaWa kansa da mi?ewa yana faWin,  Okay bara na watsa ruwa to, kibar abincin sai nayi sallar magrib tukkunna.
? ? ? ? ? Murya a ?asa ta ce,  To .
?? Nan ma sai da ya sake kallonta kafin ya wuce ciki abinsa yana kwasar dariya a zuciyarsa.....

? ? ? Ni kaina dai abin ya bani dariyar Man Sageer >?#?=??

_________&

? ? ? ? Gaba Waya Oum kewar yaranta take ji, dan ma babban Yaya da Fawzan sun Wauke mata kewarsu. Nibras ma da farko ta shigo, amma jin hirar da su Fawzan keyi akan tafiyar su AA Win saita mi?e tsam kamar ma wadda jikinta ke rawa. Sallama tai musu cikin danne kukan dake neman zuwa mata tace zataje ta kwanta ta gaji. Da kallo kawai Oum ta bita. Hakama babban Yaya da tuni shima ya fahimci take-takenta. Amma a mamakinsu shi Fawzan Win da suka ji tausayinsa ya kama su shi hankalinsa ma nakan waya abinsa sai zabga murmushi yake dan charting yake da Najma.
? ?? Sai sukai tunanin ai bai fahimci matar tasa bane saboda sonta ya rufe idonsa. Sai dai abinda basu sani ba Fawzan ya riga kowa fara fahimtar matar tasa da inda haukanta ke Wawainiya wajen kaita. Ya barta ne kawai bisa wasu dalilai dan yasan wane Autansu. Sannan yafi son kowa ta fahimta da kansa musamman Mamy data haWa auren nasu. Dan yayi al?awarin in sha ALLAHU da bakinsa dai bazai cema kowa a gidan ga halin da yake zaune da Nibras ba, har sai idan sune suka gani sukai magana....

? ? Kuka sosai Nibras ta shiga yi a sashenta, ba komai ya kawo hakan ba sai jin matsanancin kishin AA akan Maanal. Yanzu ita har rashin muhimmancinta a gidan nan yakai AA ya shirya tafiya da wannan ?ar iskar yarinyar amma bata sani ba har sai bayan tafiyarsu. AA Winta, sanyin idaniyarta. Aiko har abada bazata yafe ma Maanal Win wannan tafiyar ba, sai ta mata hukunci dai-dai da hakan....

? ? ? A Sangaren Mamy ma dai ranta a jagule yake ita da mu?arrabanta su Nuratu. Dan Nuratu ma tun bayan tafiyar su Maanal data shige bedroom bata sake fitowa ba. Ita kanta Mamy sai da Abah ya fahimci bata cikin walwalarta. Koda ya tambayeta sai ta nuna masa kawai yanayi ne sannan kamar kanta zai mata ciwo take ji tasan kuma zafin gari ne dake sirkawa.
? ?? Sannu yay mata tare da bata magani yace tasha ta kwanta yau yama yafe mata zuwa sashen nasa kawai. Aiko wannan freedom Win data samu kusan raba dare sukai suna waya da yayarta da maman su Saheeba. Sun tsara yanda zasu tarwatsa Oum da Maanal sosai a gidan. Daga ?arshe suka birkice zuciyar Mamy musamman akan AA. Tare da tunzurata akan batun ?ara auren Fawzan wai dan a tantance waye baya haihuwa shi da matar tasa tunda idan sunje asibiti sai ace musu duk ?alau suke lokacine kawai baiyi ba. Su dai sam basu aminta da hakan ba dole akwai lauje cikin naWi.
? ?? Tsaf kuwa zuciyar Mamy duk ta hau akan shawarwarin nasu. Duk da ita dai Aunty Babba har cikin ranta tana ya?ine da kishin ?ar uwarta wato Mamy, yayinda Maman Saheeba ke komai da zuciya biyu, dan itafa fatanta ?a?anta su kasance a gidan su mamaye komai na dukiyar su Babban Yaya ta hanyar baza ?a?a. Kunga ko komai ai ya dawo tafin hannunsu. Dan ita kanta Saheebar ido a rufe maganin haihuwa ake neman mata tunda tun daga cikin Anum shiru kake ji bata sake ko Satan wata ba ga Anum na neman cika 5years.
? ?? Ita ko Mamy Wauka take duk sonta suke yi musamman ma Maman Saheeba, dan wasu lokutan ita Aunty Babba kan Wan faWa mata gaskiya shiyyasa tasu bata tsaho a tare.....

_________&

? ? ? ? Bayan sallar magriba da isha'i da su Maanal suka gabatar ita da AA da har yanzu bai sake ba wajen zamansu suka koma. Ganin ya buWe laptop itama sai ta ciro novel a bag Winta kawai ta hau karatu. Koda aka kawo musu abinci daga ita har shi babu wanda yabi takai duk da shine da kansa ya bada umarnin a kawo Win. ?an Wagowa yay ya kalla Maanal jin kamar ta daina motse-motse, aiko dai gyangyaWi take. Shi sai ma taso bashi dariya, yo tun ba'aje ko ina da tafiya ba, Chaina fa suka nufa tafiya mai nisan awanni.
? ? ?? Wani Wan bottom ya danna a gefen kujerar a take ta wani kalar buWewa ta zama gado, abinda ya raba tsakkiyarsu mai kama da hannun kujera ya naWe kansa wajen shima ya zama flat. Laptop Win ya matsar gefe ya kwantota a jikinsa tare da zare novel Win hannun nata ya ajiye. Fuskarta data fito so cute a zagayen rolling Win veil Winta ya zubama ido, sai kuma ya janye cikin lumshewa ya kuma buWe a lokaci guda. Veil Win ya shiga warware mata a hankali bayan ta cire pin Win data ri?e da shi. Yana ko gamawa ta gyara kwanciya tana sauke ajiyar zuciya. Shima sai ya samu kansa da sauke ajiyar zuciyar acan ?asan ma?oshi. ?an takurewar da tai waje guda ya sashi Waukar lallausan farin mayafin dake gefensu kaWan ya lulluSa mata har a kafaWa, sai kuma ya zare ribbons Win data kama kanta da su a tsakkiya gashinta ya tarwatse masa a hannu, kamawa yay ya tattaresa cikin hannun nasa ya shiga tufkewa a hankali ta yanda bai tsamke tushen ba balle taji zafi. Veil Win ya Wauka ya Waura mata a kan kamar Wan kwali cike da dabara, daga haka ya Wan ran?wafa ya sumbaci kan nata sannan ya Wauka laptop Winsa ya cigaba da aiki duk da kuwa wani Sangare na jikinta yana a jikinsa ne...
? ? ? ? Sosai ya raba hankalinsa biyu a kallon fiskarta da aikin, dan yanda ta Wam tsuke baki zaka fahimci kamar tayi barcin ne da faWa a zuciyarta. Yasan halin mutuniyar tasa ba rabo take da masifa ba har a cikin barci tanayi faWa. Kawai dai kura ce tai lafiyar dole. Eh lafiyar dole mana tunda dai risinar ta dole ce ai....
?
? ? ?? &Barci sosai Maanal tasha, dan bata tashi farkawa ba sai kusan 9:30, zuwa sannan awa Waya da rabi ce ta rage musu su sauka cikin ?asar Qatar domin yin canjin jirgi. A hankali ta shiga motsawa, sai kuma tai juyin daya bata damar komawa tana fuskantar lafefen cikin AA, rashin nauyin rigarsa da yanda ta kwanta masa a jiki har yana jin saukar nunfashinta a kan fatar cikin nasa. Sosai tsigar jikinsa ta fara tashi. Cikin wani irin motsawar zuciya ya lumshe idanunsa a slowly sakamakon sake motsawa da tai ta kife ?irjinta da ?yau a cikin nasa tare da zagayo hannayenta ta bayansa. Daga ganin yanda tai Win ka tabbatar ta Wauka filo ne ta rungume. Cigaba da saukar numfashin nata mai Wumi a jikinsa ya sashi jin ina bafa zai iya ba. Da ?yar ya iya jawo busashen yawun da ke neman suSucemasa a baki ya haWiye, ma?oshinsa yay wani irin yin sama da ?asa a lokaci guda cikin wuyansa. Idanun da yake faman rumtsewa ya buWe, sai kuma a hankali ya ture laptop Winsa gefe can ?uryar ma?oshi ya shiga kiran sunanta cikin taushi da sau?in sauti dake fita cike da kasala da ?yar..........
'?
? ? ? ?




*_AJIYA A DUHU na kuWi ne, 500 ne kacal, ?ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai =??=?O?_*

*09032345899*



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*
*_Typing=???_*








*_=؞?AJIYA A DUHU....=؞?_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_My TikTok account =?G?_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=?G?
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=??=??
*_BOOK 2_*


______________



.......Tun Maanal najin tamkar ana kiran sunan nata a nesa ko cikin barci harta fara jin saukar sautin a cikin kunnenta. Numfashi irin na mai ?o?arin farkawa ta sake tare da fara buWe idannunta a hankali. Tun tana Wan jansu luuu ta maida kuma ta lumshe harta buWe gaba Waya a kan fuskarsa daya Wan du?o yana kallonta shima. Sake maida idanun tai ta lumshe, sai kuma ta buWesu da ?yau, cikin sa'a kuwa suka shige cikin nashi dake a kaWe daya zuba mata. Itama nata Win sun kaWe tare da ?ara girma sun Wan kumburo ta fatar saboda barci. Samun kansu sukai da kallon juna, kallo irin mai shiga jikin nan da tsinka jini. A tare yanayin jikinsu ya fara canjawa, cikin ?arfin hali AA ya motsa nashi lips Win can ?asan ma?oshi da sauti na mai raWa girarsa Waya a Wan Wage ya furta,  You still pretending to be sleep? .
? ? ?? Baki ta Wan tura tana lumshe idannunta, sai kuma ta Wan kifa kanta a jikinsa tamkar wadda taji kunya ?asa-?asa da murya irin ta wanda ta tashi a barci ta ce,  Uhm& sorry. Ban san na kwanta haka ba.
? ? ? ? ? Gefen lips Winsa ne ya motsa kaWan alamar son yin murmushi, sai dai baiyi ba, Da wani irin sake sau?a?a murya ya ce,  Hmm kinji na tambayeki yanda kika kwanta ne?. Barci yay daWi kin haye VIP jiki.
? ?? A yanda yay maganar ya sata Wan Wagowa ta Wan kalle shi da ido Waya, cikin Wan waro masa idanun da shagwaSe fuska ta ce,  Na haye? Ni wlhy sharri kamun .
? ? ? ?an sunkuyowa yay fuskarsa gab da tata yana kallon cikin idonta a hankali, cikin zolaya ya furta,  To ko jikina ya janyo ki ne? Dan da alama yana da Wumi sosai tunda har kika zaSeshi fiye da bargo.
? ? ? ? Idanunta ta janye daga cikin nasa tana mai kai hannu ta sosa goshi dan kunya, sai kuma ta Wan juya gefe tana jin kamar ta saki kuka dan kunya ciki-ciki ta ce,  Ni dai sharri aka mun tunda ban hau ba, ?ilama bugar dani akai dan a Waura ni .
? ? ? ? ?? Yanzu kam sai da ya Wan murmusa tare da lumshe ido, yana jin daWin yadda take jin kunya. Cikin sake sauke murya ya ce,  Shiyyasa naga an kanannaWe ni ai ko Madam pretender! Maimakon ki ce (thank you for being so comfortable Besty) ki bani sumba mai zafi na godiya .
? ? ? Hannunta dake jikinsa tai saurin warwarewa, sai kuma ta yun?ura zata tashi. Maidata yay ya hanata hakan, cikin son Soye fuskarta ta ce,  ALLAH ni ka daina kana bani kunya .
? ? ? ?? Cike da basarwa cikin magana WaWWaya kamar ba daga bakinsa take fitowa ba ya ce,  Kunya mai ?yau ce musamman idan tana zuwa daga fuskar da na fi son gani.
? ? ?? Yanzu kam kasa jurewa tai sai da ta kallesa, shima kallon nata yake, suna haWa ido ya wani Wage mata gira Waya sama. Ai babu shiri ta ture hannunsa dake ri?e da kafaWarta ta tashi zaune. Komai bai sake ce mata ba, sai ma laptop Winsa daya Wauka ya cigaba da aikinsa jijiyiyin jikinsa na wani mimmi?ewa. Amma ya danne komai da tsiya-tsiya kamar ba shine ya gama zuba zance ba. Itama tashi tai ta shiga toilet batare data yarda ta sake kallon ko sashen da yake ba. Ta jima a bayin kafin ta fito. Batare data yarda ta kallesan ba ma yanzu ta Wauka book Winta ta zauna Wan nesa da shi.
? ? ? ? Ganin yanda tai kamar bataga abincin ba ya sashi yin ?ar gyaran murya, ?asa-?asa yana kallonta da idon daya san sirrin zuciyarta. Cikin yanayin rashin walwalar da har yanzu ke mamaye da fuskarsa ya furta,  To Madam barci, za ki ci abincinki ne ko har yanzu jikina ya fisa daWi?
? ? ?? Baki ta Wan tura gaba tana kallon shiryayyen abincin,  Wannan abincin ai ya huce tuni fa. Kawai bana ma jin ci .
? ? ?? Idanunsa da ke lausashe da wani yanayi mai wahalar fassara ya zuba mata, sai kuma ya janye su a slowly ya maida ga screen Win laptop Win yana kai hannu ya gyara zaman glashinsa.???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?  Na tashe ki kice na miki rowar lallausan jiki bayan na sanki da mita . Yay maganar cike da basarwa. Koda ta Wago ido ta kallesa yama fiske abinsa sai ka rantse ba shine ya faWa maganar ba. Jitai bazata iya barmasa ba itama, cikin nata yanayin basarwar ta ce,  Humm sai cika baki, kana jin kamar jikin naka wani katifa ne .
? ? ? KaWan ya taSe baki batare daya bar aikin da yake ba ya ce,  Ai ni sai dai ma nakira kaina 'His Royal Mattress'.
? ? ? ? Rasama abin cewa Maanal tayi, sai kawai ta zaSi yi masa shiru. Shima bai sake tankawar ba, sai danna abu da yay a hankali table Win da aka shirya abincin ya matsa gabanta zuu. Kallonsa tayi, shima dai-dai ya Wago ya kalleta bayan ya kalla agogon dake Waure a hannunsa.  1:7min ya rage mana sauka Doha .
? ? ? ? ?? Kanta kawai ta Wan jinjina, sai kuma ta ajiye book Win ta fara bubbuWe abincin. Tana cin abincin kaWan-kaWan shi yana aikinsa da kallonta lokaci-lokaci batare da yayi magana ba. A haka ta tsakuri abincin ta ajiye dan sam jitai ma bai mata wani daWi ba ita kam. Ganin lokaci ya gabato

02, January 2026
Hafsat

Masha allah yayi albarka ya raya xuri a muna ilmantuwa

11, November 2025
Aisha

👍✨

11, November 2025
Aisha

😂

11, November 2025
Aisha

👍

11, November 2025
Aisha

Wow Allah ya Karo basira littafi yayi👍

06, November 2025
Oumshukura

I want download

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login