Showing 66001 words to 69000 words out of 215774 words

Chapter 23 - AJIYA A DUHU 3 End Hausa Novels By Billyn Abdull .doc

sabuwa ce dal daya Sare saboda angwanci. Tinted glass ne shiyyasa basa iya ganin kowaye. Najma ce ta fara buWewa ta fita, cike da Woki ta ?wala kiran sunan Naufal da Anum. Atare yaran suka juyo motocin nasu kowa na rige-rigen isowa saboda ganin Aunty Najman Zaria. Suna isowa kowa ya fito suka rungumeta. RK na fitowa sukai arba da shi suka saketa sukai kansa, gaba Wayansu ya Waga a tare yana dariya. Dai-dai nan motar Fawzan ta shigo gidan, kamar haWin baki babban Yaya biye da shi. Sai a lokacin Saheeba da Nuratu suka taso suna faman taSe baki dan Mamy ce tace suje kar ace basu tarbesu ba.
? ?? Wani sassanyan kallo Najma da Fawzan sukama juna, duk da kuwa tare yake da Nibras a motar. Koda suka fito cikin ?ar basarwa ya Waga Anum dake masa oyoyo yana kallon Najma ?asa-?asa yace,  Ba gaisuwa love? .
? ? ? ?? Da sauri ta kalla gefensu tana fatan kada wani yaji, sai taga hankalin kowa nakan Uncle Rafeeq. Maimakon ta fara gaida Fawzan sai ta fara gaishe da babban yaya. Cike da kulawa da ?auna irin na ?an uwantaka da aka san duk wani jinin Darma da ita yake amsa mata yana tambayar Mamanta da sauran ?annenta. Ta ce,  Duk kowa lafiya yake suna gaishe ku yaya .
? ? ?  Muna amsawa. Amma nan za'a mana azumi ba? .?
? ?? Kanta ta jinjina masa tana murmushi. Shima murmushin yayi da sanya mata albarka, sannan ya maida hankalinsa ga RK da suke gaisawa da Fawzan. Itama sai lokacin Najma Win ta gaida Fawzan Win. Amsa mata yay normal kamar yanda ya saba a baya. Ta juya ta gaida Saheeba. Tasan Nuratu, sai dai basa shiri, dan Nuratu fa ita bata cika zaman lafiya da mutane ba musamman idan ta fahimci ka fita to in sha ALLAHU kai ka zama abokin gabarta. ?in gaida Nuratun tayi ta juya ga gaida Nibras. A da?ile ta amsa mata, wannan ita kuma halinta ne, dan haka Najma bata kawo komai a ranta ba.
? ? ?? Inda Mamy ke zaune suka nufa, fuskar RK da murmushi yake gaisheta, yayinda Najma taje ta rungumeta tana faWin,  Oyoyo Hajiya Mamyn mu .
? ? Da ?yar Mamy ta haWiye abinda ta tokare mata zuciya, dan ranta a Sace yake tun tafiyar su AA ta jiya. Gashi har yanzu basu kirasu ba balle ta tusa masa gargaWin dake a ranta. Sun gaisa cike da mutunta juna ita da RK, kafin ta maida hankali akan Najma. A kuma lokacin ne Oum ke shigowa gidan. Wayyo tuni Najma ta saki Mamy ta she?a da gudu ita da su Naufal wajen Oum Win. Suma su Babban Yaya da Fawzan da RK Win duk wajen Oum Win sukayi. Haka suke mata ko yaya ta fita data dawo duk su zagayeta kamar wasu yara. Da mamaki Oum dake shafa kan Najma tana rungume dasu Naufal tace,  Lallai yau ango ne a Abuja? Ai mun zata kayi ?aura ka koma Kano .
? ?? Dariya RK yayi da faWin,  Dafa za'ace nai hakan ai da kun min gata Aunty .
? ?? Dariya Babban Yaya da Fawzan suka sanya, yayinda Oum ta ri?e baki. Babban Yaya yace,  Uncle ai babu damuwa barinka zamuyi ka koma abinka .
? ? ? ? RK yace,  Yauwa Son kuyi taimako, ni dama za'a saya min ticket zuwa bayan isha'i ina Kanon dabo abina ai da yafi .
? ? Da wannan dariya suka shige sashen Oum. Bayan su Mamy sun mata sannu da dawowa. Sai dai su basu bisu ba, sai ma takaici ne daya saka Mamyn wucewa sashenta tabar Nuratu da Saheeba anan suna gulma. Nibras kuwa tayi sashensu dan yanzu ba zuwa sashen Oum Win take ba tunda su AA suka bar ?asar.....

? ? ?? Najma na baza idon son ganin Maanal Oum ta sanar mata ai basa ?asar, jiya suka wuce Chaina amma kwana goma zasuyi zuwa sati biyu su dawo. Sam Najma bata so hakan ba. Amma ta musu addu'ar dawowa lafiya.
? ? ? ? Shi ko RK dariya yay da faWin,  ?anki ya samu lafiya dai, harda tafiya honeymoon .
? ? ? Itama dariyar tayi, ta ce,  Aiki fa sukaje Rafeeq. Honeymoon Win nan ko za'aje shi sai dai bayan salla in sha ALLAHU. Ni nazata da Nuwaira zaku taho nan Win .
? ??  Wlhy naso hakan Mah-mah ce ta hana, wai na bar mata yarinyarta sai bayan salla tunda bata jin daWi .
? ? ? ? Oum tace ALLAH ya bata lafiya. Fawzan cike da tsokana yace,  ALLAH ya raba lafiya Uncle .
?? Filo RK ya Wauka ya jefa ma Fawzan, ya mi?e ya fice yana dariya. Shima RK da Babban Yaya mi?ewa sukai suna dariyar suka fita dan lokacin sallah yayi. Oum dai nata murmushi, dan ita kanta da RK Win yace Nuwaira bata jin daWin abinda zuciyarta ta kawo mata kenan har an samu ciki. Addu'a tai musu tare da mi?ewa ita da Najma sukai ciki domin yin sallar magrib tana addu'ar ALLAH ya kaita randa zataga na AA da Fawzan haka..
? ? ?? Bayan sallar isha'i sukai zaman cin abinci, anata hira cike da farin ciki dan harda Abah duk da a sashen Mamy yake yau. Amma ganin Wan uwansa yace anan zaici abinci shima. Saheeba da Nuratu dai suna sashen Saheeba Win sun ?ulle suna tsogume-tsogume, dan tunda AA ya wuce ko sashen Mamyn ma Nuratu ba son zama take ba, koda yaushe tana nane da ?ar uwarta ne. Itako Nibras tana sashenta, abin duniya ya isheta. Tun juya take dakon jiran jin AA ya kira waya amma shiru kake ji. Har gwada number sa da yake amfani da shi in yaje Chaina Win tayi amma bata shiga ba. Dama ta sata ne a wayar Fawzan, ta adana da wata Soyayyar number Winta data tanada dan AA amma tunda ta sai layin ta kasa kiransa balle masa ko text ne saboda tsoro. Ana cikin hirar Fawzan da Najma suka saci jiki kitchen kamar masu tattare kaya, anan sukai Wan sabuwar gaisuwa da hira sama-sama. Gudun kada a gane su suka dawo. Shi dai RK ma dariya suke bashi, dan yanzu kam ya sake tabbatar da abinda yake hasashen..........
'?




*_AJIYA A DUHU na kuWi ne, 500 ne kacal, ?ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai =??=?O?_*

*09032345899*



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*
*_Typing=???_*








*_=؞?AJIYA A DUHU....=؞?_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_My TikTok account =?G?_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=?G?
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=??=??
*_BOOK 2_*


______________


......Sai da AA ya tabbatar ya tura dukkan siyayyar tasu masaukinsu sannan. Maimakon wucewa gida wani garden ya kaita. Wajen ya matu?ar birge Maanal. Anan sukai salloli suka huta har zuwa duhun dare kafin suka fito. Ganin yanda take naWe hannaye a gyale saboda sanyi ya sashi cire jacket Winsa. Gabanta ya dawo ya tsaya, hakan yasata Wago idanunta ta kallesa. Shima kallon nata yake. Cikin sanyin murya idanunsa a cikin nata ya ce,  Sanyi? .
? ? Kanta ta jinjina masa tana Wan lumshe nata idanun dan bazata iya jurar kallon nan nasa ba. Shima nasan ya lumshe ya kuma buWe a hankali. Sai kuma ya dafa kafaWarta ya matsota jikinsa sosai. Harta gama sallamawa rungumeta zai yi sai taji saSanin hakan. Jacket Win tashi ya rufo mata ta baya, sannan ya Wan matsa ya gyara mata ita a kafaWinta sai ta rufeta ruf. Ajiyar zuciya ta sauke a hankali, sai kuma ta Wan kallesa ta kauda idanun ta ce,  Kaifa? Riganka fa baida wani kauri .
? ? ? ??  Karki damu bana jin sanyi .
? ?? Ya faWa ?asa-?asa yana kama hannunta suka cigaba da tafiya. Yanzun ma a ?afa suka nufi hanyar gida, yasan ta gaji, amma gara suyi hakan dan in sun kwanta su samu damar yin barci da ?yau. Sosai birnin Shanghai ya ?ara burge Maanal. Tana mamaki da jinjina fasahar mutanen nan wajen iya tsara gine-gine dogayen gaske. Ga wutar lantarki da ba'a maganar Waukewarta ma. Akan titi fa suke amma haske tako ina abin zabbirgewa. Suna isowa hotel Winsu taji zuciyarta ta fara rawa. Amma sai ta dake tana mai ro?on UBANGIJI hana tabbatuwar abinda take ma tsoron. Sosai tayi mamakin ganin dukkan shopping Winsu a ?ofar Wakinsu. Card Win ?ofar yasa ya buWe, kafin yakai du?e ya Wiba kayan duka ya shiga da su, ita kuma tabi bayansa. A hankali ta zare rigar tasa daga jikinta kamar bata so, dan wani irin nutsuwa da sanyin zuciya ?amshinsa ke sakata. Zama tayi akan kujera, shi kuma ya shiga ?o?arin rage kayan jikinsa. Sai kawai ta du?ar da kai ?asa. Yana lure da ita, sai dai baice komai ba ya gama ya wuce bayi. Ya Wan jima kafin ya fito, nan ma bata kallesa ba. Tadai fahimci wanka yayo kodan mayataccen ?amshin shower gel daya cika Wakin. Shi ko hankalinsa kwance yay shirin barcinsa da Waya daga cikin kayan da sukai shopping dan harda na barci. Cike da godiyar UBANGIJI yakai zaune a bakin gadon yana Salle murfin robar ruwa yakai bakinsa. Sai da yasha kusan rabi sannan ya dubi Maanal dake zaune kamar wata marainiya. Kansa ya Wan girgiza, kafin ya ajiye ruwan babu wasa a muryarsa ya ce,  A zaune zaki kwana kenan? .
? ?? Kanta ta girgiza, sai kuma ta mike batare data kalla inda yake ba. Wajen kayan shopping Win nasu ta nufa, tunda a gabanta ya Wauka kayan barcin, a kayansu kuma Wazun taga bai Wakko mata nataba dan iya kaya kawai ya zubo mata kala shida. Sai b&p Winta ?wara WaWWaya datai amfani da su Win nan da zasu fita. Cike da nu?u-nu?u ta Wauka duk abinda take bu?ata, ta wuce bayin sum-sum kamar za'ace ar ta fece. Shi dai ta ?asan ido kawai yake kallonta, a ransa ko dariya yake da mamakin mutuwar bakin tsiwa. Ta jima a bayin dan shi har ma barci ya Waukesa sannan ta fito, dama kuma tayi zamanta ne dan har yay barcin. DaWi kuwa taji sosai maganin yayi Win, kayan data cire Win ta ajiye, sannan ta zare ribbon Win kanta ta tifke gashin, veil Winta na abaya ta Wauka ta Waura a kan, sannan ta juya tana kallon Wakin. Bayan gadon babu wani abu da zata iya kwantawa akai, dan su kansu kujerun bazasuyi wani daWin kwanciya ba. Sai dai carpet Win dake a ?asa. Shi kuma tana tsoron sanyi, dole dai yau ko ta?i ko taso a gado Waya zasu kwanta kenan. Karan farko ta Wan kai dubanta a gadon. Ba wani babba bane can, kamar dai 6-by-6, yanda ya kwanta a gefe ta sake fahimtar ya bar mata Wayan wajen ne ta kwanta. Batace komai ba cike da kasalar jiki data gaSSai ta nufi gadon, kamar mai Wofanuwa akan wuta ta zauna kaWan a baki-baki, sai kuma ta zubama bayansa daya juya mata ido, shima dai wando ne da riga a jikin nasa masu taushi kalar blue. Sun masa ?yau, sai ?amshin turarensa ke bugunta. Numfashi ta sauke ?asa-?asa, sai kuma takai hannu tana jawo pillows Win gadon dake da yawa ta shiga jerawa a tsakkiyarsu. ?aya daya rage ta ajiye shi saitin ?afafunsa sannan ta kwanta suka kasance a kwanciyar kai da ?afa kenan. Duvet Win ta Wan Waga ta shiga ciki, ta lulluSe har zuwa wuyanta saSanin shi da iya ?afafu kawai ya rufa. A haka tai addu'ar barci, tun zuciyarta na War-War har barcin dai na gaske yay awan gaba da ita.
? ? ? ?? Zuwa can AA ya juya, yana kai hannunsa zai gyara duvet yaji ya tokari abu, idanun nasa ya buWe dake cike da barci, ya Wan zubama pillows Win data jera ido, sai ita kuma dake can ?arshen gado kamar zata faWa, dan ya tabbatar in har tai ?wa?w?waran juyi babu abinda zai hanata wantsalawa ?asan. Kansa kawai ya Wan girgiza, a ransa yana faWin (yarinya idan nayi niyyar yin wani abu ba pillows ba ko block kika jera ai sai nayi) ya taSe baki tare da maida idanunsa ya lumshe.......

_________&

? ?? GIRO

? A fusace ta bankaWe labulen Wakinta ta fito har zanen jikinta na neman taWeta, shi kuma ya nema kwancewa a jikin nata tai saurin yayumoshi ta soke. Cikin rawar murya data jiki ta ce,  Sailuba uban waye ya shigar min Wakin yanzu dana fita? .
? ? ?? Da farko kamar Sailuba batama jita ba, tanata tankaWen garin tuwo da zata Wora, sai da ta sha?i iska dan kanta ta ce,  To Gwaggo nikam ina zan sani, nima yanzu nake dawowa sashen ina Sangaren su Zainaba ina jiran Audu ya kawo min ni?a, wani abu akai miki a Wakin ne? .
? ? ? ? ? ?A harzu?e Gwaggo tace,  In ba wani abu akai min ba zakiga na fito ina tambaya ne. To wlhy bazan yarda ba, yanzu ?an sauran kuWin nan da suka rage mana ?arshe da za'ai noma akeje aka lalube, kuma kema kin san Wayan biyu ne, a cikin ?a?anki ko Ha?ilah ko Sule, tunda ALLAH ya basu dogon hannu da bai iya zama waje guda sai sunyi ?an Wauke-Wauke......
? ?  A'a Gwaggo ya zakice haka, naga Wauke-Wauken nan kowa ya samu dama yi yake yi, sannan yaran wasu sashen ma bazasu iya zuwa su Wauka bane. To Ha?ilah ma bata kwana a gidan nan ba tana gidanmu ne balle ace itace, shi ko Sule tun safe yace min zai tafi Suru sayen kayan sana'arsa.....
? ? ? ??  Siyen kayan sana'a ko sayen kayan shaye-shaye da yake koyama ?a?an mutane. Tunda kince basa nan sai ke ki fito da kuWin tunda kema in kika faki ido Wauke-Wauken kikeyi shiyyasa gashi nan duk kin tsiyata min yaro. Lokacin da Habibu ke tare da Asiya arzi?i har zuba yake, amma ke da yake mai farar ?afa ce bayan talauci da kika saka masa harda ciwo..
? ? Cikin matu?ar Sacin rai Sailuba ta mi?e tana nuna Gwaggo.  K! Tsohuwar banza ya isheki, kodan kinga kwana biyu na Waga miki ?afa ne a gidan nan shiyyasa kike tunanin dawo da tujarar taki. To bari kiji Sailu na nan da kika sani ban canja ba. KuWinki Win banza da zanje na Wauka, kuWin ma da wani ne ya bayar ba guminki ba, sai dai idan Wan naki ne ya Wauka ko shi Baban tunda shima Wan hauma-haumar ne ai .
? ? ? ? Kafin kace mi rigima ta kacame tsakanin Gwaggo da surukarta Sailu. Hakan ba sabon abu bane a gidan, dan sau karo biyu Sailu na lakaWawa Gwaggo duka. ?a?anta kuwa idan kaji zagin ?are dangi da sukema Gwaggo bazaka taSa yarda kakarsu data haifi ubansu bace ba.
Sosai sashen ya cika da matan gidan, ma?ota ma na le?e ta katanga. Abin zai baka mamaki yanda kowa Sailu kawai yake bawa ha?uri, duk da kuwa zagin da take surfama Gwaggo a gaban kowa. Kuka Gwaggon ta sanya yuuu-yuuu tana rantsuwar yau sai Habibu ya saki Sailu a gidan, idan ba haka ba sai ta tsine masa.
? ? ? ? Sailu dake Wura mata zagi ta ce,  A hayye nanaye koba saki ba. To maza sakashi ya sake nin kiga idan zai iya. Ko an gaya miki ni Asiya ce kukarki mai daWin hawa. Iyayenta sun muku bauta sun gina Wanki kunci amanar zuminci, to wlhy Talle ni nafi ?arfinki, ke wanda ma ya fiki nafi ?arfinsa. Tsohuwar banza da bata iya komai ba sai sa ido, Wanki na kwanciyar aure dani kina le?enmu ta taga saboda ke kwartuwa ce....
? ? ? Ai gaba Waya gida ya Wauki salati da sallalami, yayinda Gwaggo ta fashe da kuka tana rantsuwa sharri Sailu take mata. Amma ina kowa ya?i saurarenta sai aibantata akeyi akan wannan al'amari, saboda kowa dai ya tabbatar Gwaggo zatayi abinda yafi hakan. Ana cikin hakan wani matashi ya shigo, agaba Waya shekarunsa basu wuce goma sha ba. Amma abin tausayi da mamaki a kallo Waya zaka gane shaye-shaye ya gama kassara rayuwarsa. Ga raunuka a jikinsa na tabbacin wu?ace da sauransu. Sule kenan, da ake kira da AUTAN MASHAYA a garin na giro. Wasu kuma suke ?ARAMINSU BABBANSU. Dan kuwa Sule hatsabibin yaro ne na gaske, baya ji ?warai da gaske, ga sata ko Sera albarka, dan duk iya tattalinka da kayanka idan Autan mashaya ya ?yalla ido a kansu sun zama ba naka ba. Baya tsoron kowa a garin baya shakkar kowa. Idan ma ka cika takura masa koda da kallo ne kaWan daga aikinsa ya maka zanen yarbawa a fuska koya tsiyayar maka da idanun. A ?arancin shekarun nan nasa ?aramin dila ne na kayan shaye-shaye anan cikin ?auyen har ma da ?auyukan kusa da su, babban tashin hankalin da ?an garin suke ciki yanzu yanda yake koyama yaransu ?anana masu tasowa shaye-shaye, a yanzu haka bawai ya gama kaiwa cikakkun shekarun balaga bane, amma yasan yanda zai tarfa mata a lungu ya mammatse koda kuwa matan aure ne, kai koda tsoffi ne. Dan ita kanta Gwaggon ya taSa matseta a cikin Waki wataran taita ihu tana neman taimako, kafin wani ya shigo ya ware ta taga, daya faWa uwarsa ta ?aryata.
? ??  Wai lafiya naga an tarar mana a part Winmu ne?, kufa wannan zuri'ar na fahimci kun fara zama ?an tsugudidi .
? ? ? Sule ne ke maganar cikin yanayinsa na ?an daba........
'?




*_AJIYA A DUHU na kuWi ne, 500 ne kacal, ?ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai =??=?O?_*

*09032345899*



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*
*_Typing=???_*








*_=؞?AJIYA A DUHU....=؞?_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_My TikTok account =?G?_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=?G?
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A

02, January 2026
Hafsat

Masha allah yayi albarka ya raya xuri a muna ilmantuwa

11, November 2025
Aisha

👍✨

11, November 2025
Aisha

😂

11, November 2025
Aisha

👍

11, November 2025
Aisha

Wow Allah ya Karo basira littafi yayi👍

06, November 2025
Oumshukura

I want download

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login