Showing 126001 words to 129000 words out of 215774 words

Chapter 43 - AJIYA A DUHU 3 End Hausa Novels By Billyn Abdull .doc

an gama shirya amarya Manaal cikin doguw?????
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
 ar riga na lass daya tsaru da Winki matu?a. Fitet rigace a ciki har ?asa ta wani irin fidda ainahin surarta tamkar zane a takarda, sai akai wata a sama tamkar after dress sai dai itama da lass Win akayita ta sauka har tana jan ?asa. Matu?ar zaunuwa Waurin kan Maanal ya zauna. Sar?a ?an kunne zuwa bangles kam ba'a magana. Dan dan ?areriyar sar?a ce da akama ma wani irin adon fararen stones ya rabba. Dole ka kalla wannan amaryar ka sake kallo dan takai zama abin kallon. To dama Maanal gidan gayu ce, balle yau Win ta dabance a gareta. Ita kanta sai take jin kamar ba ita ba. Lokacin da mai kwalliya da Hajiya Shuwa data iso suke fito da ita falo sumar zaune su Basira sukayi, su Zeezah kuwa suka shiga faWin,  Woowww!! Suna mi?ewa. Kafin kace mi hasken camara ya fara hasketa tako ina.
? ? ? ?? Dai-dai nan motar Waukar Maanal ke isowa, dan yau ba ango ne zaizo Waukarta ba. Babban Yaya da kansa ne yazo Waukar ?anwarsa, a tare dashi akwai Uncle Najeeb (?anen Abah da suke uwa Waya uba Waya kun dai gane wanda akai bikinsu da su AA).
? ? ? ?? Sai da kowa ya gama fita suka shiga motocin dake can waje suna jiransu dan Babban Yaya ne kawai ya shigo ciki sannan Amaal da Hajiya Shuwa suka fita da Maanal. Babban Yaya dake murmushi ya ce,  ALLAH na gode maka, yau ga Lilly ta fito a amryar ta, amaryar ma ta Auta .
? ?? Dariya Amaal da Hajiya Shuwa sukayi, Uncle Najeeb ma ya murmusa dan shima dai gwanin tsare gida ne. Kan Maanal da idonta ya cika da hawaye a ?asa ta rissina ta gaishesu. Kafin Amaal ta sanyata a motar. Amaal ce kawai ta zauna tare da ita, Hajiya Shuwa motarta ta shiga sai ta Wauka su Nene.
? ? ? Masha ALLAH waje kam ya haWu, dan ko makaho ya laluma yasan an gyara wajen. Ga ?aton symbol da ke rubuce da sunan AA dana Maanal Win,?yayi ko masifar ?yau duk da babu hoto a jiki dan Alaj AA ya hana. Abinka da manya komai yana tafiya cikin natsuwa da tsari, dan sai da mutane duk suka shiga sannan Oum ta fito ita da Hajiya Majdiya cikin kwalliya domin shiga da amarya. Ango dai ba yanzu ba kamar yanda aka tsara.
? ? ? Wani irin rungume Maanal Oum tayi, jitake kamar yau ne aka Wakkota daga KD aka kawo musu. Ga madarar ?yau da Maanal Win tai mata. Hajiya Majdiya dake murmushi ta shiga haska musu camara. Kafin itama ta rungume Maanal Win.
? ? ? Ashe daga wajen hall Win wasan yara ne. Sai ka shiga daga ciki zaka tabbatar da eh an shirya bikin ?ar gata. Mata ne zalla a cikin hall Win, ?ammata da manyan iyaye da sukafi kowa yawa. Yara ma Wai-Wai ne a wajen. Tunda mc ya fara zubama amarya kirari hall Win yay tsitt, kowa ya zubama ?ofa ido musamman ta Sangaren Darma Family da dangin Mamy, dan daga ?arshe dai sun ajiye komai a gefe acewarsu sai an gama biki suma sun shigo tawagar dan suna son komai ayi akan idonsu ta yanda idan na Nuratun ya tashi ba'ayiba su sami nayi ?orafi. Hajiya Majdiya ce ta fara shigowa, bayan kusan minti Waya ?ofar ta sake zuge kanta Oum da Maanal suka bayyana. Oum na ri?e da hannun Maanal Win. Tuni hall Win ya Wauka ?ananun ?un?uni na ambaton Masha ALLAH dan harga ALLAH ko ma?iyi yasan Manaal tayi ?yau sosai. Mamy kam da ?an uwanta babu wanda bai ji abu ya sokar masa ?ahon zuciya ba.
? ? ?? Oum ta zaunar da Maanal a kujerar da aka tanada domin ita, ta Wan gyagygyara mata rigarta kafin tai shirin barin wajen. Hannunta Maanal ta ri?o cike da shagwaSa, Oum ta juyo tana kallonta. Sai kuma ta dawo ta ri?e hannunta cike da kulawa tace,  Miya faru? .
? ? ? Idon Maanal cike da hawaye ta ce,  Oum dan ALLAH ki zauna tare da ni anan, ko Didi ta dawo, bana son kowa na kallona .
? ?? Murmushi Oum tayi sosai, tare da kai hannu ta Waukema Manaal Win ?an hawayen da suka taru mata a gefen ido.  Yau ranar farin ciki ce Baby na ba ranar kuka ba, ki yi ha?uri yanzu Auta zai iso shima bake kaWai zaki zauna ba ai. Kin taSa ganin amarya ta zauna da mamanta ai sai a mana dariya ace ango ya?i zuwa .
? ? ? ? Yanda Oum Win ta faWa sai ya bama Maanal dariya. Murmushi ta saki mai sanyi daya wani mata ?yau. Oum ma sai ta murmusa tana tashi. Sosai Maanal ke jin idanu sun mata yawa, sam bata ?aunar kallo, takurata yake yi. Tana Wan bin mutane da kallo ?asa-?asa itama ta hango wani kallon tsana da Mamy ke mata ita da danginta. Sai kawai yanayin nasu ya bata ?arfin gwiwa taji wata dakewa ta musamman ta risketa. Aiko sai ta ?ara dakewa ta ?awata fiskarta da murmushin da ya tsaya musu kuwa a ?ahon zuciya. An fara buWe taro da addu'a, sai Wan abinda ba'a rasa ba aka sanar da isowar tawagar ?an discussion house. Hauwa'u Jidda, Ummul-Adnan. Ummu Fharuk. Oum Zarah. Maman afrah. Hafsy gayu (Mmn Ajmaal) (1 BJ) EH3). Daddy's girl (Aysha). Hafsy Gayu. Leila. Mrs lawal. Mrs Bash. Fiddausi sani. Aunty Saliha. Aunty maryam. Maman faruk. Saraunia. Sharifa Ahmed. Maman meema .Oum shuraim. Mrs Affan. Maman Fa'izz. Meeno. Oummu nawal. Zubaida chiroma. Oum zarah & muhd. Fattu. Maman Hameeda, Aminatu, INDOBATIK NG. (Kai kuna da yawa, amma dole a dinner na antayo sauran=??=?M?>??.)
? ? Ohhh ohhh zokaga mutanen nawa yanda suke shigowa cikin nutsuwa da ?asaita, ?yau iya ?yau wanka iya wanka. Su Win na musamman ne, dan haka wajen zamansu ma ya kasance na musamman dan dama an tanada musu shi. Kamar jira suna gama zama ango ma ya iso da tawagar abokansa. Tuni kallo ya sake komawa sama wai shaho ya Wau giya. Uhhhm uhhmm inji mai ciwon ha?ori, kunga angonku kuwa, nace kunga ango AA Darma kuwa? Ya subahannallah, tabbas ranar aure daban take ga kowanne mata da miji. A yanda tsarin yake amarya ce zata je da kanta ta taro ango. Dan haka AA da tawagarsa suka tsaya a waje, Shahidah ce ta kama hannun Maanal suka iso har wajen ?ofa, sai da aka tsayar da Maanal MC ta gyara mata zaman rigarta sannan akace da ango bismillah ya shigo.
? ? ? ? Fin minti Waya bashi da niyyar motsawa, sai da RK ya tsungunesa. Hararrasa yayi kaWan, kafin ya motsa a nutse ya shigo cikin hall Win. Wani irin shaaaaaah zuciyarsa tayi sakamakon saukar mayan oily fararen idanunsa masu kamar an watsa madara akan Maanal dake tsaye kanta a ?asa. Tuni wani kirari da mc ta jeroma AA Win ya saka Maanal Waga idanunta slowly ta sauke a kansa itama, shima dai kallonta yake, zuciyarsa na ambaton sunan ALLAH ma?agi gagara misali daya mallaka masa wannan ?ya?y?yawar halitta matsayin iyalinsa, lambunsa na hutawa. Mc ta kama hannun Maanal suka tafi a hankali har inda AA ke tsaye, wani irin lumshe idanu Maanal tayi, ta sake buWewa a lokaci guda tare da motsa lips Winta kaWan ta ce,  Barka da isowa mijin Maanal .
? ? ?? Shima cike da tasa ?asaitar ya motsa nashi lips Win ya furta,  ALLAH yay miki albarka matar Ajwaad .
? ? ??  Auuuwwwww!! .
?? Mc ta faWa cike da salon iskanci daya saka hall Win Waukar hayaniyar ?ananun dariya. Mc Win kaWai taji abinda suka faWa, amma yanda tai Win sai mutane sukai tunanin wasu manyan magana ne daban. Cike da nutsuwa Maanal ta buWe masa hannayenta kaWan alamar yazo gareta ta rungume shi tana wani irin murmushi mai sanyi, AA da gaba Waya yaji yana narkewa ya shiga takowa a hankali garetan, yana gab da isowa ta wani juya masa baya da sauri tana sake ?awata murmushinta, sai kuma tasa duka hannayenta ta rufe fuskarta. Miza'ai in ba dariya ba. AA ko ya wani kalar basarwa yana cije lips, batare da yace komai ba ya ?araso kusa da ita suka jera. Batare da ya ri?e ko hannunta ba suka shiga takawa a hankali har mazauninsu, sai lokacin ya taimaka mata ta zauna tare da gyara mata rigarta sannan shima ya zauna. Hannunta ya kamo a hankali cikin nasa ya rumtse. A tare suka saki Soyayyar ajiyar zuciya. ?asa-?asa ya ce,  I miss you my half. Irin wannan ?yau haka ai sai kisa na hana bikin .
? ? ? Maimakon ta bashi amsa sai tai murmushi kawai tana risinar da idannunta ?asa. Dan wani annakirin kallo yake mata mai matu?ar ratsa Sargon jiki. An cigaba da gudanar da abinda ya tara mutane. Matu?ar ?awatarwa taron yayi, komai ya ?ayatar yanda ya kamata. Anci ansha amarya tasha kyaututtuka wajen iyaye su Umma matar babba Sardauna, su Mah-mah, su Gwaggo Khadijah, su Mom mahaifiyar Abah kenan. Mamy ma ta daure ta bayar=?? bisa shawarar babbar yayarsu. Sannan aka dawo kan ?a?a su Hajiya Majdiya, kai harda ?ammata da ?a?aye abin masha ALLAH. Daga ?arshe Oum uwa maba da mama data saka nata sai da zukata suka girgiza. Gab da magrib taro ya tashi lafiya.?
? ? ? Yanzu ma dai Babban Yaya da kansa ya maida Maanal, wannan tsari ya taimaki Maanal inji AA a zuciya, dan yanda yake jinsa ALLAH daga hall Win bikin zai iya wucewa da ita ya sauke matsalarsa, bai taSa jin bazai iya jurewa ba irin yau, yanda Maanal tayi masifar ?yau, ga wani irin ?amshi mai marmasa gaSSai da Sargon jiki. Ko a wannan zaman harga ALLAH girmama iyayensa dake cike da wajen da yayye ya sashi tsayawa a ri?e hannun kawai, shima a Soye yayi. Ya rabba! In ko haka wannan gyaran jiki yake to yata buWe bakin aljihu kenan duk bayan sati biyu anama Maanal Winsa. Shi yasan Maanal kyakkyawa ce, sannan akwai tsafta da son gayu, amma a yau ta sake komawa wata ta musamman a cikin idanunsa. ?amshin da take kawai ji yake kamar zai suma. ALLAH ya dinga ro?o ya bashi ikon juriya yay kawaici. Dan yayi al?awarin duk yanda suka tsara bikinsu shi mai biyayya ne..........
'?

A gurguje, zamuyi shagalin bikin kawai idan an kammala sai mu koma sauran Sangarorin yanda abin zaifi tsari



*_AJIYA A DUHU na kuWi ne, 500 ne kacal, ?ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai =??=?O?_*

*09032345899*



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*
*_Typing=???_*








*_=؞?AJIYA A DUHU....=؞?_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_My TikTok account =?G?_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=?G?
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=??=??
*_BOOK 2_*


______________



.........Washe gari asabar Wunbin al'umma suka shaida Waurin auren Fawzan Aliyu Abubakar Darma. Da amaryarsa Najma akan sadaki 1mil cass da AA ya biya. A lallai su Baba Sardauna sun girgiza zukata da yawa. Abune a bazata, bazata mai ban mamaki da wani bai taSa hasasowa zai yiwu a family Win ba. Musamman ta yanda babu wata ala?a makamanciyar haka a tsakanin Fawzan Win da Najma.?
? ? ? ? Su Mamy na bedroom suna tattaunawa ana ?ara tausar Maman Saheeba da tun jiya take ?ananun magana da ita kanta Mamy Win kawai Saheeban ta faWo musu kamar wadda aka jeho. A tare suka juyo suna kallonta. Babbar yayar su Mamy ta ce,  Haba Saheeba miyyasa ba?ya sanin kin girma ne. Wane gudu kenan keda ke da ?aramin ciki .
? ?? Cikin hakki Saheeba ta ce,  Gwaggo bazaki gane ba, kuna nan ciki baku san mike faruwa ba. Aure aka Waurama Yaya Fawzan .
? ? ? ? ? A tare suka mi?e, Mamy ta ce,  Fawzan kuma? Wanne kenan? Ba dai nawa ba? .
? ? ??  Tabbas shi kuwa Mamy, kuma da Najma .
? ? ?  Wacece Najma? .
Mamy ta sake tambaya dan duk ta ma rikice. Kai tsaye Saheeba tace,  ?ar Aunty Majdiya dake gidan nan mana .
? ?? Yuuu-yuuu Mamy ta dinga gani a cikin idannunta, lips Winta na rawa tama kasa fusta abinda take son fustawa. Babu zato sai gata a ?asa wanwar ta baje.....

Tofa Mamy ta baje a ?ar ku kawo Wauki=?.?
=ب?
? _______&

A Sangaren su Oum kuwa wani irin farin ciki ne mara misali zagaye da su. Dai dai Oum na share hawayen farin ciki, lokacin su Fawzan suka shigo shima idanunsa sun kaWa sosai dan ana ambata Waurin auren da sunansa bai san hawaye sun zubo masa ba. Abu ne na bazata, bazata irin wadda ba'a taSa masa ba a rayuwarsa. Dan koda AA yace zaima Abah magana a haWa da bikinsa a waccan ranar bai wani Wauki abin serious ba. Yau kuma Babban Yaya cayay masa wani Waurin aure zasuje na ?ar abokin Abah ya bashi kayan jikinsa yace ya saka, duk da yayi mamakin ganin ahalinsu da abokansa da yawa a wajen bai samu damar tambaya ba. Yana zuwa ya rungume Oum ya sakar mata kuka, ALLAH yaso ma daga ita sai shi da AA da RK sai Babban Yaya ne a Wakin. Itama Oum hawayen take, a haka ta daure ta goge nata tas sannan ta Wago Fawzan Win ta zaunar, shima goge masa nasa hawayen tayi tana murmushi. Albarka ta dinga saka musu, tare da addu'oi masu nauyi akan wannan aure. A haka Abah ya shigo ya samesu. Cike da tsokana ya ce,  Ja'iri, har yanzu kukan farin cikin bai ?are ba kazo ka tasa uwaka kana cigaba da yi .
? ?? Dariya Oum tayi, su Babban Yaya na murmushi. Zama Abah shima yay, ya sanya musu albarka sosai dan shi kansa shi kaWai yasan irin farin cikin da yake ciki a yau. A nutse yayma Oum bayanin ai Babban Yaya, RK, da AA ne suka shirya komai suka kuma ro?i alfarmar Soye zancen har sai an Waura. Tariya kuma sai nan da sati huWu Najma ta kammala jarabawarta. Albarka itama Oum ta dinga saka musu.
? ? ?? A falo ma dai da tsakar gida duk wani ahalin Darma yayi farin ciki da wannan aure. Hajiya Majdiya kanta sai da tai hawaye. Sai da su Mah-mah sukaita lallashinta dan harga ALLAH abin yazo mata a bazata kamar yanda ya zoma kowa ma....

&Babu wanda zai ce ga halin da Nibras take ciki game da wannan aure, an daiga uwarta ta iso da wasu danginta sun shige sashen. Fawzan kam baima tuna da wata ita Nibras ba balle ya le?ata yasan yaya take...
Sai dai abinda kowa bai sani ba koda Nibras Win taji wai an Waura auren Fawzan shiru kawai tai na Wan lokaci, sai kuma ta Wan taSe baki batace komai ba dan hankalinta sam a nan Win yake ba duk da ?irjinta sai da ta buga. Amma sai huWubar da sheWaniyar zuciyarta ke kissima mata tafi rinjaya a can. Sai da mamanta tazo ne su ransu a Sace sannan ta sakar mata kuka da faWin ita bazata zauna da Fawzan ba tunda ya ?ara aure miye-miye....

? ________&

Su Maanal dake gidan Shahidah ma labari ya iske su, duk da Maanal tasan da shirin itama sosai taji farin ciki, aiko nan suka zagaye Najma. Kowa da abinda yake faWa na farin ciki har sai da ta sanya musu kuka dan abin yazo mata a bazatar ne itama. Sai da Didi Shahidah ta Wauketa a cikinsu ta maidata Wakinta. Babu Sata lokaci ta sanyata tai wanka, acewarta bashi yiwuwa amarya ta zauna a haka dole taci gayu duk da ba yanzu ne biki ba. Aiko sai ga kiran Oum ma ya shigowa Shahidah. Tace za'azo Waukar Najma Win yanzu. Su kuma shirya dan itama Maanal da wuri za'azo Waukarsu saboda ana son zuwa dinnar da wuri a tashi da wuri.
? ? ? Ana wucewa da Najma kuwa itama Maanal aka hau shiryata, dan zuwa lokacin la'asar tayi. Sai kawai ?ar shagwaSar ta kama musu kuka. Dan wlhy jitake tamkar yanzu ne za'a fara kaita gidan su AA Win. Haka dai aka gama shiryata cikin atamfa datai matu?ar ?yau ta kuma samu Winki na nutsuwa. Uncle Sadeeq, Daddy da ya zo Waurin auren Najma ya wuto nan, Uncle Ahmad mijin Amaal, sai su Nene sukai mata faWa da nasiha mai matu?ar ratsa jiki da Sargo. Daga ?arshe suka sanya mata albarka da fatan alkairi a rayuwar aurenta. ?arfe biyar saura haWaWWun motocin Waukar amarya daga manyan yaran Abuja suka iso ?ofar gidan Didi Shahidah. Ya subahannallah tsarin ya matu?ar haWuwa, motar amarya a tsakkiya tasha flowers. Su Nusaiba dai ai tun jiya sun gama mutuwa a tsaye. Daga uhhm sai uhhm kawai kake ji a tsakaninsu. Haka suma rukunin ?annen Huznah, abin duniya ya ishesu sai ?iyastawa suke a ransu da yanzu fa Huznah ake ma wannan hidimar.
? ? ? ?? A nutse Nene ta saka Maanal dake uban kuka a motar RK dan shine zai Wauki amarya shi da Fawzan. Surukan Nene sai zabga guWa suke, masu hotuna nayi masu videos nayi. Har motocin suka iso gidan Darma Maanal dake kwance jikin Nene na hawaye, dan yanzu kam tasan ba wasan yaran da akai a watannin baya bane zaman aure Wan gaske aka kawowa yi a karo na biyu wannan gida. Har ciki motar amarya ta shiga, su Ummah tsoffi suka fito da kansu suka tarbi amarya. An fara kaita sashen Oum, Oum ta rungume abarta tana share hawayen farin ciki, Babynta ta dawo kusa da ita a karo na biyu matsayin matar Wanta. ALLAH zai cika mata burinta. Bayan addu'oi aka fito da ita aka nufi sashen Mamy. Anan kam dai cike da bariki su Hajiya Turai suka

02, January 2026
Hafsat

Masha allah yayi albarka ya raya xuri a muna ilmantuwa

11, November 2025
Aisha

👍✨

11, November 2025
Aisha

😂

11, November 2025
Aisha

👍

11, November 2025
Aisha

Wow Allah ya Karo basira littafi yayi👍

06, November 2025
Oumshukura

I want download

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login