Showing 150001 words to 153000 words out of 215774 words

Chapter 51 - AJIYA A DUHU 3 End Hausa Novels By Billyn Abdull .doc

da nufin yin magana a firgice ganin ya sake kwanto jikinsa a nata. Bakinta ta motsa kamar za ta yi kuka, sai ya Wan matsa baya kaWan, yana fitar da numfashi mai Wumi akan fuskarta, da matu?ar zurfin murya mai taushi da santsi kamar ba tashi ba ya ce,  Shhhiii!!... kada ki ce komai, Manaal... ki barni na karantar dake cikakken karatuna daga kundin littafina dana daWe da tanada domin ke kawai... Sai ya runtse ido, ya sake matsawa a hankali ya sumbaci laSSanta da tausayi, kamar yana tambaya ne ba tilastawa ba ya cigaba da faWin,  Ki bar zuciyarki ta saurari tawa. Kada ki ce komai, bari zuciyata ta gaya miki babban ajiyayyen sa?on da take ya faman ajiyar. Domin dai-dai wannan shiru tafi bu?ata...
Kai ta shiga girgiza masa, hawaye kuwa tuni sun Salle, ta sake yun?urowa zatai magana ya ce,  Shhhiiii!!! ki bar ni in koya miki KARATUN da ya fi kowace magana Please My half...
Kafin ta sake yun?urowa ya rufe mata baki ruff da nashi, ya ri?e mata hannun da take ?o?arin kai masa duka da tureshi, zuciyarta ko wani irin mugun bugawa take har yana ji, jikinta ya fara rawa sosai sai ga hawaye na shararowa har akan tashi fuskar. Eh lallai ashe Maanal bataga komai ba Wazun, dan tamkar wasan yara akayi a yanzu ne AA Win ke tabbatar mata da kansa a Ajwaad Aliyu Abubakar Darma. A yanzu ne ya zama kurma na gaskiya kuma makaho. A yanzu ne ya tabbatar mata da dukkan abinda yake faWa mata na zuwan wannan ranar. A yanzu ne yake tabbatar mata dole ta cika al?awari. A Wazun da sauranta tunda bakinta a buWe yake har tana iya kiran sunaye da neman Wauki..
? ?? Ya rabba, Maanal bata taSa sanin akwai wata azaba da jiki zai iya fuskanta ba sai a yau, a yau Win ma a yanzu. Tun tana some-somen shiWewa harta sume masa gaba Waya batare daya sani ba. Dan shi Win kansa baima san mi yake yi ba. Baya gane komai, baya fahimtar komai, baya ji baya gani. Baya ma tuna kansa a matsayin kansa...........
'?


=؃? Ragargaza! Rigirgiza! Dagargaza! Wuta direba aljanna tamai rabo ce.... .

Wannan wa?arfa da akeyi idan za'a kai amarya wani gari a mota ko>?q?>?q?. Saura wani ya fassara min wa?a ?an sanda ne zasu rabamu=??=??>?q? ? ? ?



*_AJIYA A DUHU na kuWi ne, 500 ne kacal, ?ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai =??=?O?_*

*09032345899*



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*
*_Typing=???_*








*_=؞?AJIYA A DUHU....=؞?_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_My TikTok account =?G?_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=?G?
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=??=??
*_BOOK 2_*


______________


.......Mamy na zaune a inda Maman Saheeba ta barta idanunta a lumshe, tun Wazun so take ta motsa tama Wauka wayarta ta kirata saboda jinta shiru amma ta kasa. Knocking ?ofar da akai ya sata kallon wajen. Aka ?ara na biyu sai ta bada izinin shigowa. A mamakinta Babban Yaya ne ya shigo bakinsa da sallama. TaWan zuba masa ido, sai kuma cikin ?arfin hali ta ce,  Kai kuma lafiya a daren nan? .
? ? ??  Lafiya Lau Mamy, Saheeba ce tace kin kirata a waya, na ji shiru kuma shiyasa nai tunanin ko babu lafiya .
? ?? A zuciya Mamy tace (Saheeba kuma...?) a zahiri kam rasa ma abin cewa tayi, sai kuma ganin yanda ya zuba mata ido ta ce,  Yanzu Fadeel dan na kira matarka shine ka taso ka biyo ta? .
? ? ??  Lah Mamy ki fahimta mana, nace najita shiru shiyasa nai tunanin koba lafiya ba. Yanzu fa magana ake ta sha biyu ta wuce. Kinga dole nai tunanin akwai damuwa. Amma tunda lafiya ai Alhamdullah sai da safe .
? ? Daga haka ya juya ya fice abinsa. Da kallo ta bisa kawai abu uku na mata kai-kawo a zuciya masu Waci. Na farko miyyasa Saheeban zatai ?arya cewa itace ta kirata? Sannan ina taje a daren nan to?. Na biyu yanda sam su Fadeel basu damu da ita ba, yanzu ace a yanayin nan daya ganta bazaiyi tunanin bata da lafiya ba, ta inda Ajwaad ya Warasu kenan, ko yaya yaga canji daga gareta sai ya gane. Hawaye suka ziraro mata. Tamkar wadda aka bama ?arfi sai gashi ta yun?ura ta tashi. Dolene taje ta duba Saheeban da Nana ma da taji shiru babu ita babu Ajwaad Win. Da ?yar take tafiya saboda ?afafunta da suka kumbura suntum, ga ciwon kai gana ?irji da yake mata kaWan-kaWan shima. Shiru tsakar gidan babu kowa, haka ta dinga tafiya cike da ?arfin hali tana haWa hanya, tama rasa ina zata dosa, shawarar da zuciyarta ta bata na zuwa sashen Ajwaad tabi, dan gwara ta fara duba Nana tasan halin yaron nan ba ragama ?anwar tata zaiyi ba.
? ? Ta ?ofar kitchen tabi itama, tunda dama tannan ta bama Maman Saheeba shawarar bi. Itama sai da tabi komai na kitchen Win da kallo tana taSe baki, kafin ta shige sai dai falon ?asan shiru ne babu kowa. Amma fitula a kunne. Kuka-kuka da kiran sunan kamar Nuratu da taji anayi yasata nufar upstairs Win da ?yar dan ?afafunta sun mata nauyi sosai. Ai kamar jira ake ta gama hawowar kunnuwanta suka jiye mata abinda ya sakata tsayawa cak a firgice. Dai-dai nan kuma su Maman Saheeba suma suka ganta duk sai suka ?ara firgicewa. Jikin Mamy rawa yake sosai, takai hannu ta toshe kunnenta amma abinda take gudun jin tamkar a ?wa?walwarta ake zayyanawa. Idanu a rufe tai wani irin juyawa gaba Waya domin komawa a bisa tsautsayi tai tsallaken taka step Waya, sai kawai ji kake rikicaaaa manyan mata sun kife.
? ? ?? A wani irin mugun tashin hankali Saheeba da Mamanta suka bar Nuratu suka kai kan Mamy da har ta fara mulmulawa tana yin ?asa. Da shegen gudu suka shiga binta, tana gab da ?arasa direwa ?asa gaba Waya suka samu nasarar ri?ota. Sai dai ina aikin gama ya riga ya gama dan gaba Waya jini ya wanke mata fuska, kuma sam bata numfashi.
? ?? Anya Saheeba da uwarta sun taSa shiga irin wannan tashin hankalin kuwa a rayuwarsu. Dan Maman Saheeba bama tasan ta fashe da kuka ba tana kirama kanta ta shiga uku. Saheeba da itama jikinta ke rawa kaf-kaf ta ce,  Mama mun mutu, yanzu yaya zamuyi, wlhy idan bamu fitar da su a sashen nan ba akwai matsala. Kada fa ki manta duk ?an kano suna a gidan nan. Sannan wlhy Ajwaad baida mutunci komai zai iya yi idan yazo ya gammu da uwarsa kwance a wannan halin, zai ma iya cewa mune muka turota. Mama aurena, dan ALLAH ki taimaka ni bari na tafi wlhy suka ganni anan zasu saka Fadeel ya sakeni, kuma shima nace masa Mamyn ce ta kirani.....
? ? ? Itama Maman kukan ta fashe da shi,  Yanzu Saheeba sai ki tafi ki barni cikin wannan bala'in? A tunaninki idan ni sun zo sun sameni auren naki zai tsira ne. Ki kamata mu kaita sai mu dawo mu Wauki Nuratu itama .
? ? ??  Mama tayaya zamu iya? Ta yaya bayan kin san dai matar nan itama ba laifi ?atuwa ce. Gwara-gwara ma Nuratun. Mafita Waya garemu kawai ki kira Aunty .
? ??  Baki da hankali Aunty kuma? .
 To wlhy itace kaWai mafitarmu, idan ba haka ba ni dai zan tafi gaskiya. Dan wlhy ina son mijina da ?a?ana. Bazan so barin gidan nan ba, yo ko kishiya bana fata balle barin gidan kina dai ganin sun haWa kai an aurama Fawzan ?arsu shima Fadeel Win zasu iya yin haka .
? ? Ran Mama ya Saci amma sai ta danne. Da ?yar ta iya lalubo number Auntyn su, cikin barci ta Waga wayar, ro?onta kawai Maman Saheeba ta shiga yi akan tazo sashen Ajwaad ta biyo ta kitchen akwai matsala.
? ? ? ?  Sashen Ajwaad kuma? Ke kuwa miya kaiki sashen Ajwaad a wannan daren Nana? .
? ??  Bani kaWai bace ba fa harda Aunty Kamila .
? ?? Kamar dai Aunty bazata tanka ba sai kuma ta yanke wayar, ita kanta lokacin da take isowa falon saman abinda ya fara shiga kunnenta duk sai taji ta gigice. Ta ?o?arin juyawa Maman Saheeba daketa she?ama Mamy ruwa ta?i ta farfaWo ta ri?ota. Cikin Sacin rai Aunty ta zubama Maman Saheeba mari.  Ku da?i?an inane zakuzo ma yara sashe a irin wannan lokacin, ?arfe biyu saura fa. Mike damunku ne? Kun haukace daga ke har Kamila ne .
? ? ?? Duk da Maman Saheeba taji zafin marin nan matu?a ta ce,  Ni dai dan ALLAH Aunty kiyi ha?uri, ko kamata mu fita da ita karma yaron nan ya fito ya gammu, ko wani a gidan nan ya fahimci muna nan. Nuratu ma tana a sama a sume
? ? ? ? Rasama abin cewa Aunty tayi, dan sai lokacin ta iya hango Saheeba dake wajen Nuratu Win a yanzu. A fusace ta ce,  Ai gara ma asan kuna nan Win, wannan ai jahilci ne da rashin sanin mutuncin kai, ya ALLAH na shiga uku na, wai mi kuke son ku zama ni kam Nana? . Aunty ta faWa tana nufar hanya, cike da magiya da ro?o Maman Saheeba ta kamota, Aunty ta watsa mata wani mugun kallo. Da ?yar dai ta yarda suka kamata suka fita su ukun. Aunty taja ?ofar kitchen Win ta rufe. Sun zo kusan tsakkiyar gidan kawai sai sukai ido biyu da Abah. Gaba Waya rikicewa sukai, suka saki Mamy a ?asa babu shiri. Aiko sai gashi ta farfaWo, taja wani wahalallen numfashi, sai kuma ta fashe da kuka tana kiran, ta shiga uku.
? ? ? ?  Shiga uku? Ai da sauran lokaci .
?? Abah ya faWa yana sakarma Maman Saheeba da Aunty wani murmushi ya juya zai bar wajen. Sarai kuma abinda ya faWa a kunnen Mamy. Ai ko sai ?irjinta ya shiga dukan dubu-dubu jikinta na rawa sosai gashi bata gani da ?yau saboda jini daya Sata mata fuska. Aunty kuwa cikin sauri ta ce,  Aban Fadeel wlhy ban san komai ba, yanzu suka kirani a waya ina barci ma .
? ?? Juyowa Abah yay ya kalleta, sai kuma yayi murmushi kawai ya cigaba da tafiyarsa. Mamy da ke jin kamar zata sake suma muryarta na karkarwa ta ce,  Na shiga uku da gaske shine? .
? ? ? Banza Auntyn tai mata, dan harga ALLAH murmushin Abah ya matu?ar dakarta. Ita kanta Maman Nana jitai murmushi na girgiza mata zuciya, balle Saheeba da tun cin karo da Aban tai saurin juya baya dan ita ta fara sakin Mamy a ?asa ma. A karo na biyu Mamy da jini ke rinjaya ta sake sume musu. Aunty da bata fatan bayan Abah wani ya sake zuwa ya gansu kuma, dan gara shi idan tai masa bayani maybe ya fahimceta a zafafe ta ce,  Sai ku kamata muje, kuma wlhy sai dai ku dawo ku Wauki Nuratu .
? ? ? A wahale suka kaita sashenta, Haule da motsinsu ya sakata le?owa ta bisu da kallon mamaki, ganin fa abun mai girma ne zaram ta fito. Gaba Waya sunma manta wacece ita sukace ta taimaka musu dan Mamyn ta musu nauyi sosai. Haka ta kama suka haura da ita sama. Suka shimfiWeta a ?asa, Aunty sai zagin Maman Saheeba take, ita kuma tanata rantse-rantse Mamy tace ta rakata zatama Ajwaad magana.
? ? ??  Ai kin rakata, kunje kuma kun jiyo abinda kuke bu?atar ji, kun kuma samo sakamakon daya dace daku. Yanzu sai ku jira shima randa yaron zai san su wanene ku marasa hankali kawai tunda ubansa yau ya sani. Kuma sai dai ku koma ku Wakko Nuratu wlhy bazan koma ba . Daga haka ta jawo kwalin tissue dake a table ta fara goge ma Mamy jinin daya wanke mata fuska har ya fara ji?a gaban rigarta. Ashe rauni taji a goshi da haSarta sai gefen idon dama. Haule ta aika ta kawo mata first ald box tai mata Wan abinda zata iya ta saka mata audiga da bandage dan a samu jinin ya tsaya kafin dai safiya...
? ? ? Dai-dai nan su Saheeba suka dawo Wauke da Nuratu, a falo suka ci karo da wata cousin sister Winsu Mamy. Motse-motse ya sata fitowa. Da mamaki take duban Maman Saheeba da Saheebar sai Haule data fito da kayan da aka gama gogema Mamy jini. Sai kuma ta kalla wanda suka Wako da alamu suka nuna kamar bata numfashi.
? ? ? ?  Subahanallahi. Nuratu kuma? Nana daga ina haka? .
? ?? Hawaye Maman Saheeba ta share, tana kaiwa zaune kusa da Nuratu da suka shinfiWar anan falon, zatai magana caraf Saheeba ta karSe.  Aunty Mariya yanzu drivern gidansu ya kawota, wai ta matsa ya kawota nan shine ta suma a hanya. To ya kirani a waya da wayarta na fito sai ga Mama itama shine muka shigo da ita .
? ? ? ? Matar da yake akwai kwakwazo ta ce,  Innalillahi... Amma miyasa Hajiya Turai zata barta ta fito a wannan tsohon daren? Koda motar gida ce ai akwai haWari. Haule kawo ruwa .
? ?? Da sauri Haule ta wuce kitchen, babu jimawa ta dawo da gorar ruwa masu sanyi a hannu. Saheeba ce ta amsa ta shafama Nuratu. Amma ko gezau, sai da Aunty Mariya nan ta bata shawarar a watsa mata da ?arfi sannan Saheeba ta zuba da yawa a hannun ta ta watsa mata. Aiko wani irin nannauyan numfashi ta ja mai ?arfi sai kuma ta sake komawa lagaf. Hankalinsu ne ya ?ara tashi. Saheeba ta ce,  Kodai za'a duba Rafeeq ne .
? ? ? Da sauri Mamansu dake sharar hawaye ta ce,  ALLAH ya kiyaye, jini Fateema bazai taSa min yarinya ba wlhy .
? ? ?? Rasama abin faWa kowa yayi suka sake watsa mata ruwan mai yawa sai gashi ta sake farfaWowa. Kuka ta fashe da shi tana wani irin zaburowa zata tashi Maman ta maidata, zatai magana nan ma ta rufe mata baki.  Basai kince komai ba dan ALLAH Nuratu, kiyi shiru baki da lafiya . Kuka ta sake fashe wa da shi mai ?arfi, wannan kuka ne ya farkar da mutane da yawa duk suka shiga fitowa suma. Nan fa aka zagaye Nuratu.
? ? Caraf wata dattijuwar mata ta ce,  Kai yarinyar nan ba lafiya ba tanada iska. ai jin wannan batu sai su Maman Saheeba suka la?e, nan fa kowa ya shiga mata tofi, wani ma babu abinda yake karantawa motsa bakin kawai yake yi ya tofa yawu hankalinsa kwance>?#?.........
'?
? ? ?




*_AJIYA A DUHU na kuWi ne, 500 ne kacal, ?ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai =??=?O?_*

*09032345899*



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*
*_Typing=???_*








*_=؞?AJIYA A DUHU....=؞?_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_My TikTok account =?G?_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=?G?
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=??=??
*_BOOK 2_*


______________


.........Ganin hankalinsu ya raja'a akan Nuratu Haule ta zame jikinta ta fita. ?asan bene ta ma?ale tai kiran Sille. Bugu biyu ya Wauka, yanda taji muryarsa kuma ya tabbatar mata da wata macen yake tare. Kishi ne ya turnu?eta, amma tasan ko giyar wake tasha bata isa yin magana ba, kaWan daga aikinsa yasa taje har gida yay mata dukan tsiya. Sai kawai ta fara masa bayani cikin rawar murya..
? ? ?  Dear ya kamata ka baro Lagos Win nan tunda ka gama aikin daya kaika ka dawo Abuja, dan abubuwa nata faruwa. Kaga dai anci biki an gama yau ango ya shiga Waki ga Nuratu can taje ta jiyoma kanta abinda ya dame ta. Hakama Hajiya Kamila kaca-kaca suka shigo da ita cikin jini, ban sani ba ko itama daga sashen AA Win ne oho. Dan Mamar Saheeba da Saheebar sun kima ?arya.
? ? ??  Naji .
?? Ya faWa a ta?aice yana wani shiii da baki na iskanci ya yanke wayar. Du?ewa Haule tai a wajan ta sanya kuka......

?? __________&

? ? ? ? ? Iskar sanyin asuba ce ta farfaWo da AA, dan yana kaiwa border shima ya sume. A hankali ya shiga buWe idanunsa da suka masa wani irin nauyi na masifa. Bishi-bishi ya ke kallon Maanal, sai kuma a hankali ta fito masa a cikin ido. Gabansa ne ya faWi, ya zabura duk da bashi da wani ?arfi ya matsa daga jikinta. Hannu ya kai ya kunna lamp Win dake side drawer, kafin ya kai yatsarsa sai tin hancinta amma babu numfashi, zuciyarsa ta shiga tsitstsinkewa da rarrabewa, gefen wuyanta ya maida ya taSa jijiyar wajan, nan ma babu motsi. Ji yay kamar shima zai ?ara sumewa. Sai ya Wora kunensa a saitin zuciyarta... Bugun da tashi zuciyar take ai tamkar zata faso ?irjinta ta fito a yanzu. A karo na farko ya yun?ura zai tashi, amma hakan ya gagara saboda wani irin Waurewa tamau da cikinsa yay masa. Ga jiri yana ji ga ciwon kai mai tsannanin gaske da bai taSa fuskanta a rayuwarsa ba. Kan ya dafe da hannu Waya, Wayan na ri?e da cikinsa. Ba irin ciwon cikin jiya bane ba, yanzu ji yake tamkar an ajiye masa dutse ne. Sai da yaja fin minti biyu kafin ya sake yin?urawa cike da ?arfin hali da jarumta. Aiko ji yay kamar ya fasa ihu dan azaba, amma ina bazai iya zama yana kallon Maanal a haka

02, January 2026
Hafsat

Masha allah yayi albarka ya raya xuri a muna ilmantuwa

11, November 2025
Aisha

👍✨

11, November 2025
Aisha

😂

11, November 2025
Aisha

👍

11, November 2025
Aisha

Wow Allah ya Karo basira littafi yayi👍

06, November 2025
Oumshukura

I want download

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login