Showing 180001 words to 183000 words out of 215774 words

Chapter 61 - AJIYA A DUHU 3 End Hausa Novels By Billyn Abdull .doc



______________


......... Ke yanzu idan akace kiyi aski sai kiyi? .
? ? ??  ALLAH da gudu ma .
??  Ai da yake baki da man kai .
 Eh naji Win banda shi, kai baka san zafin kitso bane .
? ? ? ? Cikin wani shegen salon iskanci da iya shege ya sake narke idanunsa cikin nata. A yanyin raWa ya furta,  Duk zafinsa ya kai DAREN AIKAIRI ne .
? ? ? Wani kunya ne na bala'i ya lulluSe Maanal. Da sauri tasa tafukan hannunta ta rufe fuskarta.  ALLAH baka da kunya. Nifa ?anwarka ce .
? ? ? ? ?  Da an shigo cikin Waki nake tashi daga Yaya ai, dan haka ni ba yayanki bane yanzu.
? ? ?o?arin tureshi tai zata sauka ya ri?eta yana dariya. Sai kawai ta kife kanta a ?irjinsa. Murmushi yake mai ?ayatarwa, sai kuma ya samu damar tufke mata gashin nata a hakan. Yana gamawa ya kamata cak ya sauke a ?asa. Aiko fitt tabar masa wajen. Bai dakatar da ita ba ya fara ?o?arin cire kayansa kawai domin canjawa zuwa na barci..
Maanal kam data gudu haye gadon tai ta kwanta, sai kuma ta Wauka wayarta. WhatsApp ta shiga tana Wan duba sakwannin, dan shi kaWai take yi, bayan anan bata da account a kowanne shafi na media sai dai ta shiga ta Wan yi kallon abu buwa a TikTok da Instagram tunda bata saye bata sayarwa, har YouTube ma takan je. A WhatsApp Win ma yawancin groups ne na makaranta, sai sakwanin taya murnar aure da suka tura mata pc, da masu ?orafin rashin gayyatarsu da batai ba, sai na addini haka da class na abubuwa data Wan shiga ta koya, mafi yawama girke-girke ne sai harkar zane dan tana son girki, bayan zane-zane.
? ? ??  Yanzu lokacin miji ne .
?? AA dake hawowa gadon ya faWa yana zare wayar daga hannunta. Kallonsa tayi a marairaice ta ce,  Hiran group fa kawai nake gani sai sakwannin taya murna .
? ? ? ?  Karki damu zan miki hirar ni, na kuma tayaki murnar auren .
? ?? Baki ta Wan tura kaWan, zatai magana ya hanata. Hasken Wakin ya kashe gaba Waya ya bar musu ta barci datai dummm sosai. Sai kuma ya sake matsota sosai a jikinsa ya rungume. Ajiyar zuciya suka sauke a tare, a cikin kunenta yay mata raWar data sakata kife fuskarta a ?irjinsa tana ?ar dariya. Ta ce,  Nidai ba ruwana kai da Abah .
? ? ?  Shima ya ha?ura ya sallama. Alamar jikoki yake so da wuri .
? ? ? ?aramin dundu ta masa a baya. Tare da kai bakinta kan kunensa ta raWa masa,  ALLAH ka canja hali .
? ? ? ? ?? Shima sai ya raWa mata.  Mudai canja, dan da an ganki da cikin ansan tare mukayi .
? ?? Tureshi ta shiga yi tana tirza ?afa. Wata ?ar ?an?anuwar dariya mai tada tsigar jiki ya shiga yi mata yana sake matseta a jikinsa. Yayinda shima kukan shagwaSar nata ke yamutsa masa garkuwar jikin nasa. Sai kawai ya shiga laluben lips Win nata, cike da nutsuwa da tarin ?auna da shau?i ya rufesa ruf da nashi. Tun tana ?o?arin son ?wacewa harta nutsu ta sallama tana sake ?an?amesa. Ita in dai iya haka ne normal ne zata bada haWin kai. A zarce nan Win ne hankalinta ke tashi. Sai ko daya bari ya shagaltar da ita da salonsa ta mi?a wuya gaba Waya sannan ya Wauki layin da take tsoron. Ai ko a take ta firgice masa. Tana ?o?arin masa magiya ya rufe kowacce ?ofar yin hakan. Ta riga ta tsorata da al'amarin tun farko, dan haka yake tayar mata da hankali. A haka yau ma ya bita a sannu saboda ba kamar waccan ranar da shima yake a wani yanayi ba. Amma duk da yanda ya lallaSata, ya riritata sai da tasha azaba, ta kuma dinga masa kuka hawaye share-share. Addu'a ta dinga yi a ranta ALLAH yasa ma ta suma kamar ranar, amma addu'ar nan bata karSu ba kuwa, dan sai da ya samu yanda yake so ya barta.
? ? ? Ganin yanda ta galabaita ya sashi jin tausayinta sosai, dan shi da kansa yasan bana wasan yara bane tako wane fanni. Ita kuma dama can yasan tana da tsoro, duk tsiwar Maanal da iya takalar faWa akwai tsoro, bata ?aunar abinda zai taSa jikin nan nata sam-sam. A wajen sit bath ma yasha shagwaSa da kuka, shi har ma yayi tunanin koya sake ji mata ciwo ne. Bai samu natsuwa ba sai da ya dubata yaga lafiya lau sannan ya sauke ajiyar zuciya. A ransa kuwa yana tunanin lallai akwai daru kenan in dai haka za'a cigaba da kasancewa. Dan Maanal akwai shegen raki. Dama duk mutum mai baki ai sai a hankali ne, zaka samesu akwai Wan karen rakin tsiya da tsoro. Sai da ya bata magani tasha sannan ta fara sauke ajiyar zuciya. Shima ajiyar zuciyar ya sauke ya rungumeta yay musu addu'a sai barci.
? ? ? Gabanin asuba kuwa ya farka cikin wani matsanancin yanayi, jinta a jikinsa kam ya sake tunzura. Cikin barci ta farka a firgice. Kuka ta sanya masa. Bai kuwa ?yaletan ba dan ya fahimci sai ya mata da gaske zasu dai-daita, saboda ya daWe da fahimtar yanayinsa. Kuma bashi da sha'awar ajiye mace fiye da Waya, kenan dole ya cire tausayi ya horar da ita a irin layin da zata iya Waukar lalurar tasa tako wane irin yanayi. Aiko rikicin datai masa yanzu sai da yafi na daren sosai. Sai da ya tabbatar ya samu yanda yake so nan ma sannan ya koma lallashinta. Yanzun ma shine ya gyara mata jiki, ya Wakkota ya ajiye har kan abin salla dan langyare masa tai bazata iya ba. Shi ko yace yaji ya gani duk zai iya. Yana fita salla ta sama ?ofar key, salla tayi a gurguje tai azkar ta mi?e bama ta ?arasaba ta haye gado ta kwanta tana sauke ajiyar zuciya, anan ta ?arasa azkar Win. Koda ya dawo ya ji ?ofar a rufe dariya ta bashi, amma koba komai ta tsira, dan da ace bata rufe Win ba babu abinda zai hanashi sake ziyartarta a safiyar nan. Fuskarsa da murmushi ya koma Wayan Wakin dake matsayin nata ya kwanta. Duk da dai yanzu sun raba kayansu biyu kowanne Waki akwai na kowa, dan yace babu batun raba Waki bai yarda ba. Sai dai duk inda suka so kawai suyi ???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?zamansu.
? ?? Itama tafi gamsuwa da hakan, dan ko shi ya zaSi su raba Win bazata yarda ba....

_________&

? ? ? ?? GIRO

? A guje Sule ya shigo gida. Gwaggo na ?ofar Wakinta zaune tana gyara ganyen kuka ya tsallaketa ya shige Wakinta. Tana ?o?arin yin magana kawai ?an sanda suka afko musu.?Sosai gidan ya kacame matan dake a tsakar gida suna harkokinsu duk sun tarwatse sun afka Wakuna sun banko ?ofa. Jikin Gwaggo ya fara rawa, ko ada sanda Babu ke zuwa da kaki ma tsoro take ji ta dinga masa masifa kenan har sai ya ciresu balle yanzu da tsufa ya sake razanata. Cikin tsawa Wan sanda yace mata ina Sule. Fitsari na zuba mata zuuuu a zane ta nuna ?ofar Wakinta. Ga hawaye share-share ta shiga rantsuwa da faWin ita wlhy koma mi Sule yay babu hannunta a ciki. Su nemi uwarsa bata da ala?a da Sulen. Ko takanta basu biba suka afka Wakin, babu wani jimawa suka fito da Sulen, handcuffs suka sanya masa. Aiko ya tsaya yayma Gwaggo wani shegen kallo, cike da taurin kai da rashin ji ya ce,  Ke kuma zamu haWe ne, ki jirayi dawowata na kwanaki ne. Kin san ALLAH garama kikai kanki ma?abarta kafin na fito. Ba dai ni kika tonama asiri ba, kika ce kuma baki da ala?a da ni ko? Hummmm!! . Ya cije baki. Tisa ?eyarsa sudai ?an sandan sukayi. Aiko matan gida sai le?e ta windows, ga mazan duk basa nan suna daji ana gyaran gonaki saboda ruwa dake ta haramar sauka. Haka aka tisa ?eyar Sule aka wuce da shi. Sai da suka tabbatar sun bar kusa da gidana gaba Waya sannan aka shiga fitowa kowa baki cike da gulma. Akan daWe ba'a kama Sule ba saboda yana da shegen wayo, dan ko kame ?an sanda suka shigo ?auyen yasan yanda zai gudu. Yau ma dai da alama mamayarsa sukayi gaskiya. Dan in ba haka ba kama Sule ga ?an sanda ai jidali ne babba. Amma koba komai ai suma sa Wan huta. Ga Sailu bata gidan tana can yawan biWiWinta na tsiya. Hakama Ha?ila tun safe ta fita da cin-cin da fara har yanzu ba'a dawo ba, dama tace Suru zataje.
? ? ?? Rashin jin motsin Gwaggo yasa aka le?ata, sai gata zube a ?asa firgici ya sakata sumar wucin gadi. Ruwa aka shafa mata ya farfaWo, sai kuka wiwiwi tana jama Sule ALLAH ya isa. Kowa dai yasan dan taga baya nan ne ta samu baki. Su dai suka kamata suka shiga da ita Waki suka koma cikin gida gutsiri tsoma.
? ? ? ? ? ?? A gigice Sailu ta dawo gidan, dan kuwa tun a hanya aka tareta aka sanar mata ?an sanda sun kama Sule kuma Gwaggo ce ta tona. Tab Win, ai tana shigowa gidan Gwaggo ta ta?ar?ara ta fito yin alwalar azhar kawai Sailu ta wanke fuskar tsohuwar nan da mari sai da Gwaggo ta zube ?asa. Jikin Gwaggo na rawa kar-kar ga hawaye ta kalla Sailu ta ce,  Ni kika mara Sailu? Ni dana haifa miki Habibu kika daka? .
? ? ?  An dake kin munafukan tsohuwa annamimiya, idan kika ?ara magana ma sai na sake wanka miki wanda ha?waranki zasu zuba a ?asa. Kuma wlhy ki sani in har wani abu ya sanar min yaro kema ki jira sakamako .
? ? Tana gama faWa ta fice a gidan. Shiru Gwaggo tai a zaune tama kasa kuka. Babu abinda ke dawo mata a rai sai fuskar Ammie. Ta tuno randa ta hana Babu zuwa inda Asiya take, sai cikin dare ya lallaSo ya shiga, kawai gabannin asuba ta fito fitsari suka haWe da Babu Win da Ammie sun fito daga bayi alamar wanka sukai tare. A fusace ta wani Wauke fuskar Ammie da mari, ta sake Wauketa da na biyu. Amma baiwar ALLAHr nan ?asa kawai tai da kanta har ta wuce su ta shige bayin. Sai da ta shiga sannan Ammie ta wuce Wakinta yana sharar hawaye, Babu kuwa tsoron Gwaggon bai barshi ya koma ba haka ya fice... Sharrr hawaye suka sake gangaroma Gwaggo, tabbas ta cuci kanta, ta tsige Asiya jinin Lubabatu da Umar daga jikinta, ta aurowa Habibu wadda ranta ke so, ga shi nan itama tana mata yanda take so ita da Wan nata. Jikokin kuma da take ?auna take ganin sunfi ?a?an Asiya suma suna tisa karatun uwarsu a a garesu........
'?




*_AJIYA A DUHU na kuWi ne, 500 ne kacal, ?ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai =??=?O?_*

*09032345899*



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*
*_Typing=???_*








*_=؞?AJIYA A DUHU....=؞?_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_My TikTok account =?G?_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=?G?
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=??=??
*_BOOK 2_*


______________


........Duk yanda AA yaso Maanal ta fita aiki yau dole ya ha?ura. Dan da gaske fa ya jigatata. Haka dole bayan ya tashi ya haWa mata break fast mai sau?i da kansa, da ?yar ya lallasheta tazo ta buWe masa ?ofar data rufe. Duk da yana ganin zai makara haka ya ha?ura ya taimaka mata ya gasa mata jikinta taci abincin ya bata magani sannan yay nasa shirin ya fita. Aiko ko Oum ta waya yay mata sallama. Hakama Mamy ta waya ya kirata yace tai ha?uri ya makara ya wuce.
? ? ? ? ALLAH sarki Oum ita sai ta fahimta tai murmushi kawai da binsu da addu'a. Mamy kuwa sai ta sha?a. Amma batai magana ba saboda Aunty dake wajen. Dan yanzu sun haWema Auntyn kai ita da Maman Saheeba da Saheebar basa zancen komai a gabanta. Shiyyasa ma tace zata wuce yau dan tana son ta tsira da mutuncinta....

? ?? Koda AA ya isa company yau a makare staff Winsa sun sha gulma. Dama kwanakin nan haka suketa gulmarsa wai ya ?ara ?yau yay fresh na angwanci, sun ?agara Maanal ta dawo aiki kullum cikin fata suke. Amma sunji tsitt. Babu kuma mai ido da kwallin iya tunkararsa da tambaya.
? ? ? ?? AS kansa yau sai da yay gulmar makarar boss Win a zuciyarsa, dan hakan abune mai matu?ar wahala da zakaga AA yayi. Oga AA da bai san sunayi ba kam akan aiki kawai ya dira, sai dai kaWan-kaWan ya saki murmushi. Dama kuma fuskar tasa yau da sau?in Waurewa. A haka AS yay masa knocking. Izinin shiga ya bashi, koda ya shigo yaga yanda boss keta murmushi sai yay ta satar kallonsa. Har sai da AA Win ya tsargu ya Wago a bazata ya kamashi, sai AS ya wayance.
? ? ?? Komai AA baice masa ba ya duba file Win daya kawo masan ya saka masa hannu. Ganin AS Win ya?i tafiya ya Wago ya kallesa. ?asa AS yay da idanunsa. A dake AA ya ce,  Akwai wani abu ne kuma? .
? ? ? ? AS ya girgiza kansa. Sai kuma? cike da girmamawa ya ce,  Boss dama zan sanar maka za'a kai kuWin aurena weekend Win nan, shine Abbana yace na sanar maka idan baka da uziri sai kuje .
? ? ? ? A mamakin AS sai ji yay AA ya ce,  Humm munafuki wato kaima aure kake so, no wander naga ka fara ajiye gemu kwanan nan kana kuma saka manyan kaya .
? ? ? ? File AS ya saka ya rufe fuskarsa yana dariya, ransa fal mamakin yau Boss na masa wasa tab Win. Lallai Amarya Manaal ta shayar da boss zumar soyayya original mara gauraye. Shima AA dake murmushi sai ya Wan taSe baki yana maida hankalinsa ga computer ya ce,  Okay ALLAH ya kaimu tunda naga nine ma surukin naka, fita min a office .
? ? ?? Fitar kuwa AS yay batare da ya yarda ya buWe fuskarsa ba. AA dake binsa da kallo ?asa-?asa a fili ya ce,  Yaro kayi ?yan kai, dan koni da nasan haka aure yake aljannar duniya da ban yarda na cika ashirin a tuzuru ba. Amma ba damuwa, ko yanzu ma zamu fanshe shekarun mu tsaff in sha ALLAHU . Ya wani lumshe idanun ya buWe yana jin nutsuwa da wani sabon feeling na farin ciki. Waya ya Wauka ya turama Maanal guntun message ya cigaba da aikinsa...

? ? ?? Wajen ?arfe sha biyu AS ya shigo office Win, batare da AA da aiki yayma yawa ba ya Wago ya kallesa ya ce,  Badai lokacin meeting Win yayi ba? .
? ? ? ? ? ? Cike da girmamawa AS ya ce,  Aa Sir, ba?o gareka. Na nuna masa aiki ne da kai sosai, kuma yau babu ma ganin kowane ba?o a tsarinka, amma yaronsa na neman yin hayaniya .
? ? ? A karo na farko AA ya Wan Wago ya kallesa, sai kuma ya maida kansa, da ?yar ya iya motsa lips ya ce,  Waye? .
? ? ?  Senetor Bukar Kaugama .
Karo na biyu AA ya sake Wagowa ya kallesa. Sai kuma cikin cije lips ya ce,  Barshi ya shigo .
? ? ?? Sosai AS yay mamaki, amma sai baice komai ba ya amsa da girmamawa ya fita. Aikinsa ya cigaba da yi hankali kwance, tsahon mintuna goma akai knocking ?ofar. Sai da ya mula dan kansa sannan ya bada izinin a shigo. AS ne ya fara shigowa, sai Sen.. Bukar da matashin Wansa da bai wuce 26years ba, dan zai yi sa'a da AS. Tsabar wula?anci AA baima nuna yasan da shigiwarsu ba har Sen.. ya zauna shi da Wansa da kusan minti Waya sannan ya Wago oily fararen idanunsa ya kallesa, fuskarsa da wani Wan munafukin murmushi, da maganar nan tasa mai fita ciki-ciki da ?asaita tamkar baya so ya Wan lumshe idanun da Wan rissinar da kai sannan ya buWesu slowly ya ce,  Barka ranka ya daWe . Sai kuma ya Wan kalla hannun yaron Sen... Bukar Win daya mi?o masa wai su gaisa amma AA Win ya watsar bai bashi nashi ba.
? ???? Wata irin fusata ce ta zoma Sen.. a ma?oshi, ji yake tamkar ya sha?o AA ya kashe ya huta. Tunda yaga video Win bikin aurensa da ?ar shilarsa yake jin irin wannan fusatar, da ?yar ya yarda da shawarar abokansa akan ya biyoma AA Win ta ?asa. Su kuma zasu dafa masa baya su ?ulla masa. Shima yaron yaji zafin abinda AA Win yay masa na?in bashi hannu, amma ya basar yace masa  Barka da safiya .
A dake AA ya amsa ciki-ciki ya Wauke kansa. Sen.. Bukar ma ya dai-dai ta kansa shima yana sakimma AA Win murmushi da faWin,  Fatan kana lafiya. Kayi ha?uri na maka zuwan bazata harda ba?o .
? ? ?? Murmushi AA ya saki shima, ya ce,  No babu damuwa ranka ya daWe, ai mu ?an kasuwa ne munfi son ma bazata .
? ??  Hakane kam, dan kuwa nima bussines Win ne ya kawoni yanzu. Kaya nake so, masu nauyi kuma. Dan yarona ke son fara irin business Winku. Sunansa Afeef. Muna son fitaccen design .
? ? ? ? ?? AA dake masa wani irin kallon ?asan ido yay murmushin gefen baki tamkar baiji sunan yaron ba ma ya ce.  Okay baka da damuwa ranka ya daWe. Idan kuna da sample zaku iya bamu, idan kuma mune zamu baku zaku bamu kwanaki. Sai

02, January 2026
Hafsat

Masha allah yayi albarka ya raya xuri a muna ilmantuwa

11, November 2025
Aisha

👍✨

11, November 2025
Aisha

😂

11, November 2025
Aisha

👍

11, November 2025
Aisha

Wow Allah ya Karo basira littafi yayi👍

06, November 2025
Oumshukura

I want download

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login