Showing 63001 words to 66000 words out of 215774 words

Chapter 22 - AJIYA A DUHU 3 End Hausa Novels By Billyn Abdull .doc

ya saka Maanal da komai ke neman ?wacewa sakin nannauyan numfashi. Magana ta ALLAH bazata iya zaman nan ba, wlhy a takure take matu?ar takura, ita dai bara ya fito, zata ro?esa ya barta ta koma wani Wakin kawai, dan zamansu tare anan zai iya sakawa zuciyarta ta buga ne, sannan zai iya karya mata lago da shawarar su Didi. Jin ?afafunta sun fara sagewa cike da sanyin jiki ta baro wajen window Win, a Waya daga cikin sofas Win Wakin dake tsare matu?a takai zaune, sai ta juya ma ta inda zai fito baya, wayarta ta ciro ta fara game, duk da ba fahimtarsa take ba gara tayi dai. ?ar?ashin zuciyarta kuwa kewa take ji, kewar su Oum da Ammien ta. Ashe sanda tana Abuja dan suna waya ne da Ammien a koda yaushe shiyyasa take jin damuwar rashinta a kusa da ita kaWan-kaWan, yanzu kam sunyi nisa da juna, ta yanda bama tasan yaya zasuyi koda waya ba tunda ba layin ?asar ne da ita ba..........
'?




*_AJIYA A DUHU na kuWi ne, 500 ne kacal, ?ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai =??=?O?_*

*09032345899*



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*
*_Typing=???_*








*_=؞?AJIYA A DUHU....=؞?_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_My TikTok account =?G?_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=?G?
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=??=??
*_BOOK 2_*


______________


.......Maanal ta matu?ar shagala a tunaninta AA ya fito a bayin, sanye yake da bathrobe golden yellow, gaba Waya ?amshin sabulunsa na shower gel ya mamaye Wakin, Wan kallon Maanal data juya baya yayi ya Wan taSe baki yana cigaba da goge kansa da ?aramin towel. Hankalinsa kwance yaje inda take ya zauna a wata kujerar daban. A dakensa ya furta,  Ki tashi kije kiyi wanka dan zamu fita shopping Win abubuwan bu?ata .
? ? ? ? Batare data yarda ta kalleshi ba ta girgiza kanta. Sai kuma muryarta ?asa-?asa kamar zatai kuka ta ce,  Ni ba sai nayi wankan ba, dan ALLAH mizai hana na koma wani Wakin koda na kusa da kai ne, kaga zamanmu anan kai zan takura maka ai....
? ? ?  Ni nace miki na takura? .
Shiru tayi dan yanda yay maganar miryarsa da Wan tsauri sai taji wani kalar shakkarsa.
??  Dake nake fa! Kuma nasan kin jini .
? ? ? Yanzu kam kanta dake du?e ta girgiza masa, dan ta?i yarda ta Wago ta kalla koda sashen da yake ma. Ciki-ciki shima yaja tsuki da yazo masa a bazata, kafin a da?ile ya ce,  In kuma kina da kuWi sai kije ki kama wani ?ofa a buWe take . Daga haka ya mi?e ya bar mata wajen. A bakin gado ya zauna ya shiga gyara jikinsa zuciyarsa na zafi, haka kawai yaji haushin maganarta, wai miyasa bazata sassauta ma zuciyarta ba, miyasa bazata fahimcesa, abubuwa sun masa yawa matu?a, yana son raba koda wani yankin ne na damuwarsa da ita amma ta?i bashi fuska, bai gajiya ba yana cigaba da binta dan yasan shi mai laifi ne a gareta, amma koyaya bazata tausaya masa ta sassauta masa ba ne.
? ? ? ? Maanal da tunda ya maka mata ba?ar maganar in tana da kuWi taje ta kama Waki taji hawaye sun cika mata ido, sai kuma suka gangaro a hankali. Veil Winta tasa ta Wauke su, sai kuma ta ajiye wayar ta mi?e, bayin ta nufa. Ya Wan bita da kallon ?asan ido harta shige. Tana maida ?ofar ta rufe ya janye idanunsa yana sauke ajiyar zuciya...
? ? ? Kafin ta fito ya shirya abinsa tsaf cikin ?annan kaya. Dogon wando ruwan ?asa ya saka t-shirt mai v neck mara nauyi data kwanta a jikinsa matu?a ta fiddosa a ingarmansa. Turare ya saka sannan ya shiga Wan gyara sumarsa sama-sama da kwantaccen gashin kumatunsa. Ficewa yay a Wakin bayan yayi sallar azhar dan ya tabbatar bazata fito ba in har yana ciki tunda har yanzu tana a ciki a ma?ale, samun kanshi yay da girgiza kai kawai. Wai yau shine Maanal ke jin kunya, yarinyar da a gabansa ta fara dukkan abinda take Soye masan a yanzu. Yarinyar da yasha yima tsarki. Yarinyar da yasha wanke ma underwear. Yarinyar da yasha goyawa a bayansa. Oh-oh duniya-duniya, Maanal Winsa, Bestyn sa na jin kunyarsa. Koda yake shi hakan ya masa, yana son mace mai kunya, dan wannan no?e-no?en da take masa ?ara daraja take a idanunsa, irin wannan hallayar tatace tayi ?aranci a tattare da ?ammatan yanzu shiyyasa ya tsani mafi yawancin su. Kaga yara ?anana tun basu tafasa ba suna neman ?onewa, masu Wan ?o?arin ne suke gama Secondary da wannan yanayin, ana shiga jami'a sai a fifirce su wayayyu. Humm mutane da shirme, rawar kai da rashin kamun kai ne wayewa wai. Wannan abu na ?ona masa zuciya. Ai a baka yarinya a Wanyarta bata san komai ba na rayu, koda ta sani Win wannan kunyar ta hanata iya bayyanawa a gabanka shine ka more alaji. Amma ka aureta kafin ka kai mata kiss ta mi?o maka baki, kafin ka kai hannu jikinta ta sallama maka jikin kaico. Ai yarinya ta dinga jin kamar zata nutse a waje idan kuna tare, koda ta san mi kake nufi ta nuna bata sani ba, duk iliminta duk wayewar zurfin karatunta a gabanka ta maida kanta bata san komai ba shine zaka dinga jinka a wani shau?i da ?asaitar cikakken namiji. Ka dinga kallonta tamkar wata baby doll a gabanka, ka koya mata karatunka idan akazo gaSar da zata goge sai akai matsayar da ita zatai maka bita. Amma an kawo maka yarinya tana nuna maka ita tasan komai idonta a buWe suke ai akwai matsala, idan kai wasa ma wata sai ta maka fyaWe, ko kuma kaita zargin kanka da ita kodai tama taSa yi ne a waje kafin kai. Dan ko ta kawo maka mutuncinta zuciyarka zatai ta tunanin an Wan sha minti gaskiya.....
? ? ?? ?ar karar Maanal ta maidosa hayyacinsa daga dogon tunanin da ya tafi, ?ofar ya kalla, sai kuma ya murWa handle Win a hankali ya tura ya shiga. Daga bakin ?ofar ya hango yanda take kici-kici da riga alamar zip ne ya sar?afe mata a gashi. Numfashi ya Wan furzan, sai kuma ya shiga takawa a hankali har inda take, hakan yay dai-dai da tuntuSe da tai da bakin lallausan carpet Win gaban gadon saboda yawon da take Wanyi a wajen na kici-kici. Ri?ota yay jikin nasa, yay mata zobe da hannunsa Waya a kan ciki, Wayan yana ?o?arin kaishi ya ri?e hannunta da take kici-kici cire rigar.
? ? ?? A Wan rikice ta ce,  Na banu waye? . Sai kuma tai ?o?arin sunkuyawa, hakan ya bama ?irjinta damar kwanciya a tsintsiyar hannunsa dake a saman cikinta. Harga ALLAH ji yay yana neman daburcewa, amma sai ya danne da ?yar, cikin cije lips da ?an?ancewar murya ya furta,  Mijinki .
? ? ? ?? Dama zuwa yanzu ta nutsu, dan ?amshin turarensa ya isar mata shi Win ne tun kafin ya faWa. Mi?ewa tai tsaye sosai ta tsaya da ?afafunta. Shima sai ya sauke numfashi a rarrabe ya kamata ya zaunar a bakin gadon shima ya zauna. A mayu?ar kasalance ya shiga zare gashin a zip Win. Ajiyar zuciya sosai Maanal ta sauke lokacin da ya gama zarewa rigar ta sauka. Suna haWa ido ta kauda kai da sauri, ?asa-?asa ta ce,  Thanks you .
? ?? Mi?ewa kawai yayi batare da yace komai ba ya Wauka jacket Winsa mara nauyi? da scarf dan yasan zuwa anjima kaWan zasu iya jin sanyi duk da garin Shanghai ba gari bane mai yawan sanyi ya nufi ?ofa. Sai da ya buWe zai fita sannan ya furta,  Jiranki nake . Daga haka ya maida mata ?ofar ya rufe. Duk ji Maanal tai babu daWi, dan ta fahimci kamar a cikin fushi yake har yanzu, bayan kuma ya fara sakkowa lokacin suna a jirgin Nigeria zuwa Qatar, bata san kuma miya ?ara Sata masa rai ba tunda suka iso. Jikinta dai duk a sanyaye ta ?arasa shiryawa, dan sam bata son a dalilinta taga wani a ?unci, kodan ta WanWana zafin hakan taji a shekarun baya oho, tayi ?yau sosai cikin doguwar rigar atamfar, daka ganta kaga cikakkiyar ba'afirikiya. Bayan tai Waurin zarah buhari ta yana gyalenta sannan ta Wauka handbag Winta ta fito. A bakin ?ofa ta ganshi tsaye, ya jingina jikinsa da bango tare da ?afarsa Waya, Wayarce kawai a ?asa, sai hannunsa Waya jacket Winsa ce a sa?ale, Wayar kuma yana latsa waya.
? ? ??  Na gama .
? Ta faWa cikin ?aramin sauti ganin baiko motsa ba duk da tasan yaji fitowarta. KaWan ya waiwayo kansa ya kalleta, sai kuma ya Wauke yana mikewa tsaye sosai ya zura wayarsa a aljihu. Tafiya suka fara yi a nutse, kowa zuciyarsa na tunani daban, har suka gama shanye rabin corridor Win sannan suka iso ga elevator. Shine ya danna ya fara shiga, kafin tabi bayansa sannan ya sake dannawa ?ofar ta rufe. Cikin abinda baifi minti Waya ba suka iso, ?ofar na buWewa ta yun?ura zata fita ta tsinkayi shigar lallausan tafin hannunsa a cikin nata. Ciki-ciki kowa ya sauke ajiyar zuciya, sai kuma suka kalla juna a lokaci guda. Fin seconds goma suna kallon junan cikin ido, motsin masu jiran su fito suma su shiga ne ya maido su hayyacinsu, itace ta fara janye nata, kafin shima a slowly ya maida ga mutane biyu dake a ?ofar. ?ammata ne su biyu, suka wani bishi da kallon ?urulla, hannun Maanal Win ya sake dam?ewa suka fice. Dai-dai suna barin wajen Waya a cikin ?ammatan Waya takai bakinta wajen kunnen ?ar uwarta tai mata gwargwaWe daya sakasu yin ?ar dariyar sha?iyanci daya tabbatar da maganar tasu akwai iskanci a ciki. Basu ?arasa jin abinda suke faWan ba dan sunyi nisa. Maanal dai jitai zuciyarta ta ?untata da dariyar yaran, dan ita yara zata kirasu duk da ta tabbatar bazasu girmeta ba dan suma dai bazasu wuce 20+ Win ba kamar ita.
? ?? Ganin sun fito a hotel Win gaba Waya a ?afa har sun fara tafiya a titi Maanal ta dakata. Shima tsayawa yay sai kuma ya Wan kalleta. Cike da shagwaSar da ta saka tsigar jikinsa tashi ta ce,  Wai babu a bin hawa? .
? ?? Idanunsa masu laushi ya zuba mata, cikin wani irin kallo dake mata tasiri a cikin jiki, ganin bashi da niyyar tanka mata sai ta sake narke fuska. Kamar zatai kuka ta ce,  Wai mi akai maka kaketa fushi ne tun a gida? .
? ? ? ? Sosai yanzu kam ya lumshe idanunsa ya sake buWewa a kanta, batare daya amsa maganar ?arshe ba ya ce,  A ?afa zamuje dan jikinmu ya warware da zaman jirgi . Yana gama faWa yaja hannunta kawai suka cigaba da tafiya. Harga ALLAH jitai zuciyarta ta raunana. Sam bata son ganinsa a damuwa. Hankalinta tashi yake. Musamman yanzu data fahimci irin wannan yanayin yana samosa ne daga Mamy. Dan lokacin da zasu taho ta lura da kallon gargaWin da Mamy ke masa, wanda ta tabbatar ko rantsuwa tayi babu kaffara akanta ne game da wannan tafiyar da babu yanda zatai ta ya hana yinta da ita. Cike da son lallashinsa ta matsa jikin hannun nasa sosai ta kwantar da kanta. Cak ya tsaya yana kallonta, itama kallon nashi takeyi idanunta na Wan tara ?walla. Kamar mai raWa cikin motsa lips Winta a hankali ta ce,  Baka ?yau idan kana fushi, Please kayi murmushi .
? ? ? ? Idanunsa dake wani kalar raunana a cikin nata ya janye slowly, sai kuma yay Wan murmushin gefen baki a ta?aice. Murmushin itama tayi, tare da faWin,  Thanks . Komai bai ce mata ba suka cigaba da tafiya. Duk inda suka gitta binsu ake da kallo musamman saboda shigar jikinta da ta zamewa wasunsu ba?on abu. Kai da abu yakai ya kawo ma har tsaidasu ake dan ayi hoto. Sai dai AA ya?i bada haWin kai dan sai yay kicin-kicin da fuska, ko kuma ya hana a tsaya ta gefen Maanal Win.........
'?




*_AJIYA A DUHU na kuWi ne, 500 ne kacal, ?ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai =??=?O?_*

*09032345899*



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*
*_Typing=???_*








*_=؞?AJIYA A DUHU....=؞?_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_My TikTok account =?G?_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=?G?
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=??=??
*_BOOK 2_*


______________


........Sunzo dai-dai gidan wani abinci ya tsaya, kallonta yay murya a ?urya ya furta,  Kina jin yunwa? .
? ? ? ? Dan kawai kar yaga ta gwalesa ta jinjina masa kai, dan bata wani jin yunwa ita kam. Ciki suka shiga, Maanal tabi wajen da kallo tana jinjina tsaruwarsa da ?awatuwarsa. Sun kuma samu tarba ta mutuntawa da akema kowanne customer. Wajen zaman daya dace dasu aka basu, tare da takardar da tsare-tsaren abincin ke ciki. Shine ya amsa yana dubawa, dan su dai komai nasu da yarensu suke rubutawa. Hajjaju Maanal kuma ba'a iya Chaines ba. Shi kansa mamakin sanda ya iya yaren takeyi, duk da dai bata da tabbacin ko ya iya sosai-sosai ko sama-sama ne. Tana nan ta shagala a tunani har aka fara kawo abubuwa ana jera musu. Ganin yanda take bin komai da kallo sai a sannan AA yay magana. A ta?aice ya ce,  Komai dake anan Halal ne . Ajiyar zuciya ta sauke kamar dama abinda takema waswasin kenan. Sai kuma ta ce,  Amma to musulmai ne masu wajen? .
? ? ?? Kansa ya jinjina mata, dai-dai waiter Winsu na sanar masa an kammala. Ya jinjina mata kai cikin harshen Chaines yace,  Thanks you . Sai da tabar wajen sannan ya maida hankalinsa ga Maanal yana ?o?arin tura mata abinda yasan zata iya ci a gabanta. Tare da cigaba da amsa mata maganarta.  Musulmai ne ita da mijinta dake da wajen .
? ? ? Kai Maanal ta jinjina, sai kuma ta saki murmushin daya sashi tsayawa yana kallonta. Tana Wagowa suka haWa ido tai masa alamar (miye) da ido tana Waure fuskar. Kansa kawai ya Wauke ya fara cin abincin a nutse. Itama fara ci tayi, ba laifi da daWi, sai dai test Win akwai banbanci mai nisa tsakaninsa da namu na gida. Haka dai ta daure taci batare da yin ?orafi ba. Shi ko jira yake tai ?orafin dan yasan zatayi, da batayin ba kuma yayi mamaki amma bai ce komai ba. Sun Wan jima a gidan abincin kafin su fito, yanzun ma a ?afa suka cigaba da tafiya, sai dai tafiyan bai nisa ba suka isa wani ?aton Mall mai ?yawu sosai. Dan bayan wajen shopping akwai wajen wasan yara, da Sangaren games na manya, akwai wajen hutawa na masoya, kai da abubuwa daban-daban. Sudai wajen kasuwar suka nufa, Sangaren tufafi ma. Anan Win ma sun sha kallo, dan Maanal har sai da taji kallon ya fara mata yawa ita kam. Dan haka ta ?ara ma?urewa jikin AA. Shi da kansa ya shiga zaSa musu kayan daya kamata, na fita da na shan iska da sai dai a saka a cikin Waki. Sai jackets musamman ita duk da yasan ba garin sanyi bane sosai sai irin yamma haka da safiya, a yanzu haka ma yayi mamaki da batai ?orafi ba, koda yake ?ammar bata gama yi ba rana ce da Wan sauran zafi kaWan. Hannunta yaja Sangaren underwear. Maanal tai tsuru-tsuru kunya duk ta baibayeta. Cike da neman magana ya ce,  Anan aikinki ne ke zaki zaSa mana Besty .
? ? ? ? Cikin Wan waro idanun ta ce,  Mi Win? .
? ? Da ido yay mata nuni da underwear Win. Ai ba shiri ta juya baya tana faWin,  Ni ALLAH ka daina min irin haka baida ?yau .
? ? ? ? ?an murmushi ya samu kansa da yi, sai kuma ya Wan le?a fuskarta. Da sauri taja mayafinta ta rufe fuskar. Abinm ma sai ya bashi dariya. Amma dai bai dara Win ba ya barta yaje yana zaSa musu. Nashi ya fara zaSa a Sangaren maza. Sai kuma ya koma na matan. Dan tsabar son ?ureta parckeg na b&p ya Wakko yazo gabanta, kamar ba daga bakinsa maganar ta fito ba ya ce,  Besty wane size? .
? ?? Ya subahannallah, mutum nan dai so yake ya kasheta kafin su bar ?asar mutane, ai da gudu-gudu ta nema barin wajen amma ya ri?oto, hannun daya ri?etan ta kama ta Wan ciza. Babu ??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????shiri ya saketa yana faWin,  Ouch! Ke dai muguwa ce .
? ?? Gwalo ta masa tabar wajen. Cikin Wan Waga murya kaWan yace,  Zamu koma masauki ai zaki biya diyya yarinya .
? ?? Cak ta tsaya, shi kuma ya juya abinsa yana murmushi ya zaSa mata wanda ya tabbatar zasu mata duk da dai ?iyasi yayi da zuciya......

? ?? _________&

? ? ? ? Yau RK ya kamo hanyar Abuja domin dawowa kan aikinsa. Kasancewar yana son Waukar Najma a Zaria ta mota ya biyo. Aiko bai Sata lokaci a Zaria Win ba dan itama Najma Win a shirye take tsaf shi kawai take jira. Alhamdullah ?arfe biyar a ?ofar gidan su AA tai musu. Lokacin da motar RK ke shigowa babban harabar gidan Saheeba da Nuratu da Mamy na zaune suna shan iska. Sai su Naufal dake yawo a motocinsu ?anana shi da Anum. Oum bata nan tana ma?ota gidan Hajiya Shuwa. Dan tunda ta dawo bata shiga ba sai yau. Nibras da babban yaya da Fawzan kam basu dawo aiki ba. RK na kallon irin kallon ?urullar da suke bin motar tashi da shi, dan basu santa ba

02, January 2026
Hafsat

Masha allah yayi albarka ya raya xuri a muna ilmantuwa

11, November 2025
Aisha

👍✨

11, November 2025
Aisha

😂

11, November 2025
Aisha

👍

11, November 2025
Aisha

Wow Allah ya Karo basira littafi yayi👍

06, November 2025
Oumshukura

I want download

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login