Showing 114001 words to 117000 words out of 215774 words

Chapter 39 - AJIYA A DUHU 3 End Hausa Novels By Billyn Abdull .doc

ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_My TikTok account =?G?_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=?G?
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=??=??
*_BOOK 2_*


______________



.......Alhamdullah ?arfe biyar akace anga wata a saudia, yara suka fara murna da fatan ALLAH yasa a Nigeria ma a gani. Hakan kuwa akai, kafin ma tara sanarwa ya iso kunnen kowa daga Sarkin Musulmi cewar anga wata muma a Nigeria gobe salla. Ai fa tuni gida ya yamutse da murna. Zuwa tara sai ga AA ya dawo gida. Tunda ya shigo Maanal kallo Waya tai masa ta Wauke kai, yanda ?annensa suka gaishesa itama ta gaishesa ne ta basar.?Shi dai kallonta kawai yake ta ?asan ido, Oum tace mizai ci ya mi?e yana faWin,
? ? ?  Komai ma na samu amma mara nauyi, bara naje na watsa ruwa Besty ta kai min can dan zata amshi sa?onta daga can, idan kinzo ina sama . Ya faWa maganar ta ?arshe idonsa akan Maanal
? ? ? ? Cikin rashi damuwa Oum data san da sa?on tace to. Shima sai ya fice bayan ya Wan kalla Maanal Win karaf kuwa yaga hararar da take masa. Da sauri ya janye idanun yay gaba yana cije lips. Umarni Oum ta bata nata tashi ta haWa masa abincin. Badan taso hakan ba ta amsa da to tana mi?ewa. Shi ko AA sashen Abah ya nufa, acan ya samu Mamy tare da shi, ?in yarda yay su haWa ko ido. Kansa a risine ya gaisheta bayan ya gaida Abah. Idon Abah ya sakata amsawa kamar babu komai a ranta, amma ta ciki na ciki. Bai wani jima ba yace ma Abah zai je ya watsa ruwa yayi aski yana jin gashi duk a jikinsa. Abah ya sanya masa albarka ya fito. Sai da ya kalla sashen Oum sannan ya wuce nashi sashen.

? ? ? & Koda Maanal ta nema Najma tai mata rakkiya ?i tayi, tace,  Tab, sokike Yaya AA ya koroni da tsarabar mari. badan Maanal taso ba haka ta tafi ita kaWai. Garin yayi sanyi sosai yau saboda hadarin da aka haWa sai ya zama iska ba'ai ruwan ba. Sanye take da hijjab har ?asa royal blue dayay mata ?yau sosai, sai Wan basket Win data ri?e na abincinsa. Tana gab da shiga idonta ya sauka akan Nibras dake zaune a barandar sashensu ta upstairs ko ubanmi take a wajen oho. ?auke kai Maanal tayi abunta ta cigaba da tafiya, batai wani zaman yin knocking ba ta shiga da sallama. Babu kowa a falon ?asan kuwa sai dai ko'ina a gyare tsaf, har yanzu kuma dai sauran kwalayen kaya da ba'a gama shiryawaba suna nan. Saman da yace zata samesa ta nufa, duk da zuciyarta na wani Was-Was na tsoro tadai dake. Shiru falon saman ko wuta ma ba'a kunna ba, sai da ta haska fitilar wayarta ma sannan ta kunna wutar. Zama tai a kujera tana fatan fitowarsa, fin mintuna biyar shiru, gashi tana son zuwa ta kwanta kodan kasancewar gobe idan ALLAH ya kaimu salla. Akwai fita idi da wuri, kuma tana son ya barta ta wuce gidan Didi ta yini. Fahimtar bafa fitowar zai yi ba yasa ta mi?e, ?ofar Wakin ranar taje tai knocking. Shiru babu ko motsi, sai ta tura ?ofar kawai ta le?a. Babu kowa a ciki sai uban sanyin ac. ?an jimm tayi a wajen, sai kuma ta shiga kawai zuciyarta na raya mata ta ajiye masa kawai idan ma wanka yake in ya fito ai zai gani ita kuma sai ta koma falo. Tana maida ?ofar zata rufe kawai ta ganshi tsaye a wajen ashe bayan ?ofar ya Soye. Da farko ma ita tsorata tayi, dan har zata fasa ?ara yay saurin faWin,  Hy relax! Hajiyar tsoro .
?? Baki ta tura sosai, kanta a ?asa saboda daga shi sai towel a ?ugu ta ce,  Haa'a to miye na Soyewa anan Win? .
? ? ? ? Gabanta ya taka ya tsaya, sai ta matsa baya saboda kusancin nasu yayi dab da yawa. ?ara matsowa yay, itama ta matsa, sai kawai abin ya saka shi nishaWi ya cigaba da binta har suka dangane da jikin katakon mirror. Sai data runtse idanu, sai kuma ta Waura duka hannayenta a katakon tai baya da jikinta kamar zata jingina da madubin. Shima nasa hannayen duk biyu ya dafe katakon mirror Win da su ya shiga biyota yana ?o?arin saka idanunsa cikin nata amma ta?i yarda da hakan. A yanda ya ran?wafo Win da yanda take sai yay kamar zai kwanto a jikinta, ga fuskarsu dab da juna suna busama junansu nunfashi.
? ? ?  I miss you Everbloom .
?? Ya faWa cikin raWa yana hura mata iska a kan idanunta. Wani yarrr taji a illahirin jikinta. Dole ta buWe idannunta dake wani mar-mar-mar. A cikin nasan da yake so suka shige, tai ?o?arin janyewa ya hana hakan. Dole ta shiga gaishe shi lips Winta na Wan rawa. Matsar da nasa lips Win yay ya sumbaci nata kaWan. Sai kuma ya sake Wagowa yana kallonta. Cike da raWa ya ce,  Na sha? .
? ?? Kanta ta girgiza masa alamar a'a.
?  Why? .
Ya faWa a hankali idanunta a cikin nasa. Itama a hankalin tace,  Ba yanzu ba .
? ? ??  Sai yau she? .
?? Duk da maganar na mata nauyi ta daure cikin raWan tace,  Sai randa aka kawo maka ni .
? ? Murmushi ya saki mai sanyi tare da lumshe idanun ya sake buWewa a kanta slowly. Yanzun ma ?asa-?asa yace  Anya zaki iya cika al?awuran da kika Wauka wannan ranar kuwa Besty? .
? ? ? Murmushi tayi da jinjina masa kanta, sai kuma tasa hannu ta rufe fuskarta. A haka ta ce,  In sha ALLAHU duk zan iya. Kai dai kawai kayi fatan zuwan ranar .
? ? ?? Ajiyar zuciya ya sauke mai fita a hankali, sai kuma ya mi?e da ?yau ya kamota kawai ya rungume a cikin jikinsa. Bata hanashi ba, itama tai luf dan zuwa yanzu ta Wauka Wamarar zama masa mar'atussaliha in sha ALLAHU. Sun jima a haka kafin ya Wagota. Fuskarsu ya gaWe a waje guda goshinsu, hancinsu na gogar juna. ?an sumbatar lips Winta ya sake yi kaWan, sai kuma cike da shagwaSa ya ce,  Please my Babie nayi missing Winsu ALLAH, nayi kaWan? .
? ? Cikin tata shagwaSar ta ce,  Ai matsalan kai baka san kaWan bane, kuma ma fushi nake da kai .
? ? ??  Nasan kina fushi dani shiyyasa zanyi lallashi ai.
? Kafin ma ta samu damar sake cewa wani abu ya mamane lips Winsu waje guda. Cike da nutsuwa da kewa ya fara sumbatar ta. Itama dai yau jin abun tai har tsakar kai, bama tasan ta fara bashi haWin kai ba. Ya subahannallah ji AA yay kamar ana masa kiWan general a sama. Baima san ya kamata ya Waga gaba Waya ya zaunar akan katakon mirror Win ba ya wani ri?e kanta da duka hannayensa biyu. Yi yake kamar zai haWa har lips Win nata ya cinye kawai. Sunfi mintina shida a haka kafin ya ha?ura ya rungumeta, itama rungumesan tayi tsam suna sauke numfashi a tare. Wata irin nutsuwa da farin ciki na zagayesu. Duk da shi dai oga AA ta ?ar?ashin ?asa gobara ce ke niyyar tashi. Amma dai yanata ?o?arin tausar zuciyarsa da lallashin gangar jikinsa. Sai ALLAH ya taimakesa ya Wan samu lafawar yanayin nasa a wannan rungumar. Maanal ce ta fara ?o?arin janye jikinta, bai musa ba shima ya barta. Sam ta?i yarda ta kallesa, kanta a ?asa, jitake kamar ta nutse a wajen dan kunya. Cikin wani irin nishaWi AA yaja hancinta kaWan tare da sumbatar gefen fuskarta sannan a raWa yace,  Sarkin kunya . Murmushi tayi tana ?ara du?ar da kanta. Shima sai ya bar wajen yana murmushin. A zuciyarsa ko mamakin canjawarta yake yau. Dan zai iya cewa bata taSa bashi haWin kai yayi yanda yake so cikin salama irin yau ba. Duk da dai kunyar na nan babu abinda ya canja. Jallabiya ya sanyo a jikinsa, sannan ya dawo inda take. Cak ya kamata ya sauke daga saman mirror Win, sai kuma ya kama hannunta suka nufi bakin gado. Sai da ya zaunar da ita sannan ya zauna shima. Cike da kulawa ya ce,  Bani abincin yunwa nake ji .
? ? ? Kanta kawai ta jinjina masa, ta jawo basket Win abincin ta zuba masa kunu, sai farfesun naman talo-talo da sukayi. Sai uban ?amshi yake gashi gwanin sha'awa a ido. Kunun kawai ya amsa, naman ya buWe mata baki alamar ta bashi. ?aramar harara tai masa, sai ya shagwaSe fuska. Ta dungure masa kai tana murmushi.  ALLAH Besty ka canja hali .
? ? Murmushi yayi mai ?ayatarwa, zai yi magana ta zuba masa naman data Webo a bakin dole yay shiru ya shiga taunawa. Sai wani kallonta yake, dan ji yake kamar an canja masa ita. Alhamdullah addu'arsa ta amsu kenan. Dan kusan a ittikafin nan addu'oi sa akan Maanal ne. Yaci naman sosai, itako da ya nuna zai bata tace masa ta ?oshi taci abinci. Bai takura mata ba. Wani ?ya?y?yawan leda dake gefen gadon ya jawo gabanta.
? ? ?  Ga kayan sallarki tashi ki gwada .
?  A ina Win? .
Ta faWa tana waro idanu waje. Cike da tsokana yace,  A gabana mana, ba mijinki bane? .
? ??  Hu'um ALLAH bazan iya ba. Kadai bari naje sashen Oum duk wanda na gwada zan maka hoto .
? ? Murmushi yayi mai faWi, sai kuma ya Wan laSe baki yana fara fiddo kayan da faWin,  Ni za'ama wayo kenan. To na?i Win .
? ? ?? A marairaice ta ce,  Please Yaya AA .
? ? Dariya yayi, sai kuma ya dakata da fiddo kayan yana kallonta.  Ni dai wannan yaya da aka saka min bai ma ko dace da ni ba. A kirani da Besty na nafi so .
? ? ? ?  Oh dama ka samu nake cemaka Yayan .
? ?  Na yafe bana so. Tunda dama badan ALLAH kika fara faWa ba ko a waccan ranar .
? ? ? Kanta kawai ta juyar tana murmushi batace komai ba, sai kayan data fara amsa tana dubawa. Kala biyar ne, duk kuma sunyi ?yau dan sun sami Winki na nutsuwa kuma mai ?yau. Godiya tai amsa sosai da addu'a. Yaji daWin addu'ar tata kuwa... Dai-dai nan Oum tai kiran wayarsa. Yana Wagawa tace,  Auta turo min yarinyata tazo ta kwanta da safe ba wani isasshen barci za'a samu ba .
? ?? Sai da ya Wan murmushi yana kai hannu ya shafa fuskar Maanal Win sannan ya ce,  Okay Oum gata nan zuwa . Daga haka ya sauke wayar. Kayan ya maida a ledan ya ce,  Tashi muje na rakaki kafin Oum ta biyo sahu .
? ?? Dariya Maanal tayi, shima yana murmushi suka fito hannunsa Wauke da ledan ita kuma basket Win. A compound daga can jikin motoci Maanal ta hango Najma da Yaya Fawzan. AA da sam hankalinsa bai kai wajen ba ta taSa.  Besty kalla .
? ?? Juyawa yay ya kalla inda ta nuna Win, aiko yay wani tsai yana kallon ikon ALLAH. Maanal dake murmushi tace,  Mika fahimta? .?
? ? ? ?? Maimakon bata amsa sai ya kama hannunta suka nufi wajen. Babu zato kawai su Yaya Fawzan suka gamsu. Daburcewa Najma tayi, dan suna tsoron AA sosai saboda ba sabgarsu yake shiga ba. A Wan rikice taima Maanal alamar miyyasa ta bari yazo. Murmushi Maanal tayi, AA kam yay wani kalar tsaiwa ne yana kallon Yaya Fawzan irin kallon wana kama Win nan............
'?




*_AJIYA A DUHU na kuWi ne, 500 ne kacal, ?ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai =??=?O?_*

*09032345899*



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*
*_Typing=???_*








*_=؞?AJIYA A DUHU....=؞?_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_My TikTok account =?G?_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=?G?
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=??=??
*_BOOK 2_*


______________


.........Dariya yay Fawzan yay tare da shafa kansa ya taSe baki. AA ya wani Wan Wage masa gira. Harga ALLAH abun yazo ma Yaya Fawzan a bazata, dan haka yama kasa magana. Shi kansa AA yanda Yaya Fawzan Win yayi ya bashi dariya, amma sai ya dake dan yau shima sai ya Wan rama ko yayane daga tsiyar da Yaya Fawzan Win ke masa kullum.
? ? ? ? ?  To Abah kallon ya isa haka mana .
? ?? Ya Fawzan ya faWa yana hararar AA. Murmushi AA yay a karo na farko, cike da neman magana ya ce,  Yaushe aka fara? .
? ? ? ? ? Baki buWe Ya Fawzan ya ce,  Mi Win? .
? ? Gira AA ya Waga masa tare da faWin,  Ai ka gane. Yau dai ALLAH ya kama min kai .
? ? ? Dariya sosai Fawzan ya sanya, sai kawai ya rungume AA Win. Shima AA Win sai kawai ya hau dariya. Kusan minti biyu suna a haka kafin Ya Fawzan yaja hannun AA Win suka shiga mota. Ran AA fes da farin ciki ya ce,  Amma Yaya bata maka ?an?anta ba? .
? ? ? ? Murmushi Fawzan yayi idonsa akan ?anin nasa.  Ajwaad ai ita mace bata ?an?anta wa namiji. Kamar yanda mace bata yima namiji girma. Najma sa'ar Maanal ce fa. Kai ba gashi harka galla ma Lilly cizo ba tana mana amaye-amaye .
? ? ? Murmushi kawai AA Win yay shima ya girgiza kai. Shima Ya Fawzan Win sai yay dariya kawai, dan yasan Ajwaad da rashin son magana. Da ?ar damuwa ya ce,  Ina sonta sosai, dan tanada tarbiyya. Zan iya cemaka ma kusan tarbiyyarmu iri Waya ce. Dan abubuwan Aunty Majdiya da yawa suna kamanceceniya dana Oum. A lokacin bikinku muka dai-dai ta, Ajwaad sam bana samun farin ciki irin na magidanci a gidansa. Bawai bamu samu haihuwar bane damuwata, nasan wannan lokaci ne, amma ita Mamy wannan take kallo kawai, shiyyasa ta sake zaSa min wata matar .
? ? ? Da sauri AA ya kallesa,  Wata matar? .
? ? ? Kai Fawzan ya jinjina masa yana murmushi.  Jiyan nan ta bani hotonta da number ta akan nayi magana da ita. Ajwaad bazan Soye maka ba, wasu abubuwa na Mamy a Wan tsakanin nan na saka zuciyata girgiza. Miyyasa take damuwa da sai itace zata zaSa mana matan aure? Miyasa Oum ita bata taSa kwatanta haka ba. Sannan abinda ke cimin zuciya matan ma duk bana ?warai ba. Kalla Babban Yaya, ALLAH nasan sam baya jin daWin zama da Saheeba, kawai dai bazaiyi magana bane. Kalla wannan yarinyar da ake neman manna maka Nuratu, wlhy ban ?ara jin tsanar yarinyar nan ba sai a wannan zaman. Kuna Chaina Win nan fa sai da naci ubanta wai ita zatama Oum rashin kunya....
? ?? Wani irin kallon Sacin rai AA kema Yaya Fawzan, shifa da'a taSa Oum garama duk uwar ubanda za'ai ayi. Fawzan ya cigaba da faWin,  Wlhy kuwa, amma abinda ya bani mamaki da naje ina zaginta a sashen Mamy sai Mamy ta canja fuska, har tana faWin muma ni da babban yaya yanzun mun fara koyon halinka na ?in danginta. Nayi ?o?arin ta fahimta amma wlhy tama korini wai na bar mata sashe. Na jima abin nan na cimin zuciya. Ni yanzu babban tashin hankalina ban san yanda zan yi da wannan yarinyar data kawo ba, nama rasa ina tasan yarinyar wai daga gidan sarkin kano take, ko miye ala?arta da ?an gidan oho .
? ? ? ? Gaba Waya ma AA ya kasa magana, dan bai taSa tunanin Mamy zata bar sauran ?an uwansa su fara fahimtar wacece ita ba. Ya jima shiru, kafin ya kalla Yaya Fawzan da shima ya tafi tunani. Cikin lallashi ya furta,  Yaya badai kana son yarinyar nan ba? .
? ? ? Cikin sauke ajiyar zuciya Ya Fawzan ya ce,  Sosai Ajwaad, Wan zan iya cewa bayan Amaal Najma itace mace ta biyu da nake jin sonta har ?asan zuciyata.
? ? ? ?  Tunda har kana sonta ka daina damuwa da batun Mamy, sannan kada kama yarinyar magana barni da su.....
? ? ?  Uhm-uhm Ajwaad bana son kama nuna ma Mamy na maka wannan maganar, dan bayan ni Win bana son ta fahimci wani yasan wata matsala makamanciyar wannan game da ita, sannan ka sani Mamy duk da ta bama Oum mu na har abada hakkinta na uwa na nan a kammu bai kau ba, kuma dole ne mu saukesa in har muna son zama lafiya. In har auren yarinyar shine zai sakata a farin ciki zanyi sai na haWa da Najma Win .
? ?? Murmushi mai ciwo AA yayi, sai kuma ya girgiza kansa.  Yaya in dai har ba kaine ke da ra'ayin tara matan haka ba baka da wani dalilin yin hakan saboda umarnin Mamy, eh ita uwace, komai zamu iya yi a gareta, amma addini bai yarda harda cutuwa ba. Koka faWa ko kai shiru kai hakan a gareka cutuwa ne. Ban sani ba ko ni kaWai ne keda wannan matsalar a cikinku, bazan iya zama da mace fiye da Waya ba dan ina da ?yan?yami, zan ma iya rantse maka bayan Manaal bazan iya haWa jikina da kowace mace ba, dan ita kaWai ce nake jin yin nutsuwar hakan batare da jin komai a raina na ?yan?yami ba. Amma mizaisa kace zaka haWa mata uku kaje wajen waccan kai amfani da ita ka koma wajen waccen like wani namamajo haba. Ai ko addini daya bamu damar yin hakan yace idan zamuyi adalci, sannan ga waWanda basa iya kauda kansu ga wasu mata. Ni kuma

02, January 2026
Hafsat

Masha allah yayi albarka ya raya xuri a muna ilmantuwa

11, November 2025
Aisha

👍✨

11, November 2025
Aisha

😂

11, November 2025
Aisha

👍

11, November 2025
Aisha

Wow Allah ya Karo basira littafi yayi👍

06, November 2025
Oumshukura

I want download

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login