Showing 186001 words to 189000 words out of 215774 words

Chapter 63 - AJIYA A DUHU 3 End Hausa Novels By Billyn Abdull .doc

a gama=??=??
*_BOOK 2_*


______________


.........Babu jimawa Maman Saheeba kuwa ya shigo, kusa da Mamyn ta zauna, ita tama yi zaton wani sirrin zasuyi, amma sai taga Mamyn ta mi?a mata hoto. Amsar hoton tayi tana kallo, tsahon mintuna ta Wago tana kallon Mamyn.  Aunty waye shi? .
? ? ? Numfashi Mamy ta fusrzar, sannan ta amshi hoton ta ce,  Zaki iya tuna fuskar yaron nan da Hajiya Turai ta kawo yay mana aiki a shekarun baya? .
? ?? Jimmm Maman Saheeba tayi, sai kuma ta ce,  Kai ai shekarun da yawa ne Aunty, kuma kinga yana gama aikinsa ai bamu sake ganinsa ba. Amma muga hoton nan ALLAH kamar shi fa a nan . Ta jima tana kallon hoton, sai kuma ta Wago da sauri ya kalla Mamy.  Kai wlhy aunty yaron nan shine. Ina kika samo hotonsa? .
? ? ? ??  Kin tabbatar shine? .
? ??  ALLAH babu kokwanto shine, kuma a kira Yaya Turai, ai ita dai bazata manta ba tunda ita ta kawo mana shi. Amma tabbas yaron nan shine Ra'iz .
? ? Sosai zuciyar Mamy ta shiga karkaWawa, amma sai ta ce,  Bari dai a sake turama Hajiya Turai Win mu sake tabbatar wa . Tai maganar tana Waukar waya ta Wauki hoton, ta WhatsApp ta turama Hajiya Turai, kafin tai kiranta a waya. Sai dai harta tsinke bata Waga ba. Sake kira tayi, nan ma ba'a Waga ba. Sai ta ajiye wayar yana faWin,  Maybe bata kusa, nasan in ta gani zata kira .
? ? ?? Maman Saheeba ta ce,  Hakane, amma Aunty miya kawo kuma zancen yaron yanzu? Kodan ance yarinyar nan virgin ce? Ke ba?ya ganin duk shiri ne kawai dan su wanke yarinyar. Ko bayan wancan maganar kin sake jin sun tada maganar. Washe gari ma dangin nasu ba tafiya sukai ba kuma basu zauna da Ajwaad Win ba kamar yanda suka ce zasuyi .
? ? ? ? Kai Mamy dake kallonta ta jinina, sai kuma ta sauke ajiyar zuciya da faWin,  Hakane dukkan zancenki Nana. Amma akwai abinda na sani game da mutanen wannan family Win dake baki sanshi ba. Dama kai tsaye bazasu zaunar da shi su tambayesa ba a lokacin dake kike zato, sai sun gama munafunce-munafuncensu ke kin ma manta da al'amarin sannan su dawo da shi. Haka kawai kuma nake ji a jikina bincike sukeyi, dan haka dole muma mu dawo da tunanin mu baya akan duk wanda keda ala?a da aikin nan a wancan karon mu binciko shi musan ina yake a yanzu? Mi yake yi? Musamman shi yaron nan da yay aikin da kuma Doctor. Sai ma?wafciyarmu .
? ?? Cikin gamsuwa Maman Saheeba ta ce,  Kuma tabbas hakane, ai sai yanzu na dawo hankalina. Wlhy duk zatona sun bar zancen ne. Amma abin na matu?ar damina a zuciya. Taya za'ace ba'ama yarinyar fyaWe ba bayan shi Ra'iz ya tabbatar yayi, shiyyasa ma shi Ajwaad Win ya ari laifin ya Waurama kansa dan a barshi ya aureta .
? ? ? ? ??  Nana zuciyata ta fara bani akwai abinda ya kamata mu sani. Ni na haifi Ajwaad na sanshi nasan halin wannan yaron. Wlhy hatsabibi ne na gaske, babu abinda ya baro na ubansu. Shiyyasa kikaga ina kaffa-kaffa da al'amarinsa, na kuma fito na bayyana masa wacece ni kai tsaye bakamar sauran ba. Idan kin san kalmar bahaushe ta KAMAR KAYI KAKI KA AJIYE to haka ne tsakanin Ajwaad da ubansu, tamkar yayi kakin ne ya ajiye. Da da ban bayyana masa wacece ni ba akan waccan banzar matar shi zai fara ganoni, amma yanzu hakan da nayi kamar na kama lagonsa ne. Tsohon shekaru bai iya faWa ba, duk kuma wata hanyar da wani zai fahimci ni Win wacece hatta da sauran ?an uwansa cikin tosheta yake. Wannan shine dalilina nayin garkuwa da shi.
? ? ? Sosai Maman Saheeba ta fahimta, ta kuma gamsu da bayanin Mamy Win. A ?asan ranta kuma tana jinjina mata da jin lallai dole itama ta sake shiri kenan. Dan ?ar uwar tata ba kanwar lasa bace ba ashe. Karma ya zamto tana mata kallon kitse ne ita tana mata na rogo. Daga ?arshe maimakon ita ta ajiyeta a duhu ita sai ta ajiyeta. To itama dai Mamyn kusan kalar tunanin nata kenan. Dan dariya take a cikin ranta da faWin (Nana kenan, a zatonki ba kallonki nake ba. Duk wani kai-kawonki a tafin hannuna kike wlhy. A tunaninki amfani kike dani wajen cimma burinki akan ?a?ana da dukiyarsu. Baki san nice nake amfani dake ba wajen cimma nawa burin. Amma muje zuwa dan irin wannan wasan na birgeni, kuma yana min daWi)

? ?? =??Tofa babbar magana, wannan fa shi ake kira da ainahin AJIYA A DUHU. Wayaga kafin biri yaga ayaba, ayaba ta ganshi>?#?. Kumuje zuwa mutanena yanzu ne zamu warware ainahin ma'anar AJIYA A DUHU =??=?M?.

_______&

? ? ? A nan kuwa Babban Yaya ne ya samu Oum da batun Ameerah dai yau kai tsaye. Matu?ar mamaki ya kama Oum, farin ciki kuma ya mamayeta har idannunta na tara ?walla. Ta kamo hannun Babban Yaya cikin nata.  Fadeel da gaske kake wannan maganar? .
? ?? Murmushi Babban Yaya yayi, cike da kulawa ya ce,  Oum girmanki da kimarki ya wuce nazo miki da kalmar wasa a wannan bigiren. Nace zan rabu da Saheeba kun hanani ke da Abah, ni kuma na gaji da banzayen halayen yarinyar gaba Waya. Shiyyasa naga kawai gara nayi irin na Fawzan na ?ara auren. ?ari bisa Wari kuma na gamsu da tarbiyyar Ameerah, na kuma tabbatar zan samu yanda nake so. Hakan kuma dazan ma Saheeba shine zai zama hukuncin laifinta har naji na huce .
? ? ? ??  Alhamdullahi, Fadeel ALLAH yay maka albarka. Na kuma baka goyon baya Wari bisa Wari.
? ??  Nagode Oum, ALLAH ya ?ara miki lafiya da nisan kwana mai albarka. ALLAH ya cigaba da tsare mana ke, ALLAH ya cigaba da baibayeki da farin ciki da kwanciyar hankali .
? ? ? ??  Tare daku baki Waya Fadeel. ALLAH yay muku albarka. Yasa kuma ace gwara da aikai. Yanda Auta ya samu farin ciki haka nake fatan kuma na ganku kai da Fawzan .
? ?? ?ar dariya Babban Yaya yayi, ya ce,  A Oum autanki kam sai dai muce Alhamdullah. Kina ganin wata ?iba ma da yake yi sati uku kacal da tarewa. Idan naga yana murmushi sai naita kallonsa .
? ? ? Dariya itama Oum Win tayi. Ta ce,  Kaima haka nake fatan naita ganin wannan murmushin a fuskarka. Dan haka ma ni bazan iya ha?uri ba yanzu zan je na samu Hajiya Shuwa. Idan zai yiwu ma wlhy a haWe dana Fawzan nan da sati biyu kenan. Dama itama Hajiya Shuwan ta sameni akan Maimoon, Ameer ya sameta da batun yana son Maimoon kasan abin nasa ya fara sauka kwana biyu jiya ma matar ta tafi gida wai tayi yaji .
? ? ? ?  Ikon ALLAH, Oum dama shi komai lokaci ne, musamman ??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????irin wannan sihirce-sihircen. Haba shiyasa naga kwana biyu ya koma fita aiki, sannan zai tsaya mu gaisa yana wani du?e-du?en kai. Dan jiya da magrib har gidan nan ya shigo neman Fawzan, to kin san Wan naki akwai sau?in kai amma idan ya birkice yafi kowa daru. Sai cayayma maigadi yace baya nan .
? ?? Dariya Oum tai da faWin,  Oh ni FaWima wato Fawzan ko. To ka barni da shi zan zauna da shi, ai tunda ya dawo sai yay ha?uri komai ya wuce tunda mun san bayin kasan bane ba .
? ? ??  Ato ya dai kamata Oum ....

? &Kamar yanda Oum ta faWa batai ?asa a gwiwa ba ta samu Hajiya Shuwa da batun babban Yaya. Ya subahannallah farin cikin da baiwar ALLAHr nan ta nuna har sai da Oum tai mamaki. A take tace wlhy ko yau Fadeel ya shirya ta yarda a aWaura masa aure da Ameera koda Ameera bata so kuwa. Balle dama taga kwana biyu wani mutunci na yawaita tsakanin Ameera da babban Yayan har tanata mamaki, ashe ashe sun san mi suke ?ullawa...
? ?? Shima Aba a ranar Oum ta bashi labari a waya. A mamakinta shima farin ciki sosai ya nuna. Harda tabbatar mata washe gari zai dawo gida. Dariya ma abin ya dinga bama Oum, dan ta fahimci Gadanganta ya huce kenan. Yajin da akai musu kuma ya ?are. Aiko ya ?are Win, dan washe gari sai ga Abah ya dawo. AA ne yaje ya Wakkosa a airport shi da RK da sassafe. Ita Oum ta zata Abah ya sanarma Mamy, tunda da dare sukai maganar washe gari kuma sai gashi itama bata san da safen zai dawo haka ba sosai. Dan bama tasan AA yaje Waukarsa ba shi da RK, tunda RK banan yake kwana ba yana gidansa dake cikin asibitinsa shi da matarsa, sai dai kusan kullum Nuwaira na nan gidan saboda laulayi. AA kuwa yau weekend batai tsammanin ganin idonsa da wuri ba ma sam...
? ? ? ? A lokacin da su AA ke shigowa da Abah gidan ne kuma su Mamy ke can suna tattaunawa ita da Maman Saheeba akan batun hoton Ra'iz, suna kuma tsumayen kiran Hajiya Turai amma shiru.. sai kawai ga Saheeba kamar an jehota tana sanar musu ga Abah can ya dawo. Mamaki ya kama Mamy da Nana, amma sai Mamyn batace komai ba tunda tasan mike faruwa tsakaninta da Aban. Koda Maman Saheeba ta Wakko zancen ma sai ta basar ta hanyar Waukar waya tana faWin,  Bara dai na sake kiran Hajiya Turai ko ina ta shiga haka .....

__________&

? ? ? ?? Duk kiran da Mamy kema Hajiya Turai akan idonta ne. Dan lokacin tana jikin Sille kwance ya gama Sille ta tas. Yau kwanansa biyu a gidan tare da ita, shiyyasa dama take son tura Nuratu gidan su Mamyn dan tafi samun isashen lokaci da Sillen. Cikin Wan yamutse fuska ta nunama Sille fuskar wayar da faWin,  Mamarka fa ta daman. Kuma bazan Wauka ba dan nasan sotake tace Nuratu zata dawo gida. Ni kuma bana bu?atar haka ban gaji da kai ba .
? ? ?? Cike da iskanci Sille yay dariya da faWin,  Ke dama kina gajiya dani ne. Shekaru sunja amma kina ?ara kangarewa. Ya kamata ki Waga kiji minene, kin san daren jiya na tura mata sa?o na san kuma ya risketa zuwa yanzu. A nawa hasashen ta zurfafa tunani akan hotunan dana fara tura mata, tana son sanin miya ala?anta hoton matar Wanta da sauran hotunan, anan ne zata fara tuna wanene Wayan hoton shima .
? ? ?  Eh kuma fa hakane, ai bari ma na duba WhatsApp dan Wazu kuwa naga kamar ta tura min hoto kafin kiran nan ma . WhatsApp Win kuwa ta shiga, sai ko ga hoton Ra'iz. Da mamaki ta ce,  Baby na kaga kuwa hasashenka yayi dai-dai. Wai ya akai kasan matar nan haka da yawa ne? .
? ? ? Mintsini mai zafin gaske ya bata cike da ba?ar mugunta har sai da tai ?ara. Kafin cikin raWa ya ce,  Karki manta ita Win UWATA ce, sannan irin tunaninta gareni ki kula ita Win SURUKARKI ce .
? ? ? ?? Hajiya Turai tasan halinsa sarai dan haka tai murmushin ya?e kawai. Shi kuma ya Wauka taba yana kunnawa da faWin,  Kice mata shine wanda take tunanin, idan ta tambayeki yana ina yanzu kice ta tambayi Wanta Ajwaad .
? ? ? Cike da mamaki ta ce,  Amma Baby miyasa zanyi hakan? .
? ? ? ??  Saboda haka na tsara. Dan komai nawa ni ina binsa daki-daki ne kema kin sani .
? ? ? Kanta ta jinjina masa da faWin,  Kayi ha?uri na fahimta .
? ?? Banza ya mata, sai kuma ya Waura mata tabar a baki, dole ta zu?a. Aiko tari ya sar?eta dan bata iya sha ba. Sai idan yaso mata mugunta ne yake sakata sha dole ko ?wayoyi. Aiko tari take sosai idannunta sunyi jazur. Yako shiga balbala dariya cike da tsantsar mugunta har kifawa yake..........
'?

? ? ? ? =?.?
=ب?Kai jama'a ALLAH ya rabamu da faWuwar ba?ar tasa. Ga kuma wata sabuwa. Shin miya ala?anta Hajiya Turai da Sille kuma>?#? AJIYA A DUHUn fa kenan kumuje dai zuwa



*_AJIYA A DUHU na kuWi ne, 500 ne kacal, ?ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai =??=?O?_*

*09032345899*



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*

*_Typing=???_*








*_=؞?AJIYA A DUHU....=؞?_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_My TikTok account =?G?_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=?G?
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=??=??
*_BOOK 2_*


______________

........Maanal na kitchen AA ya shigo, dan tunda taji yana waya da RK daya kirashi yazo su Waukesa Abah a airport ta martaye daga barcin da take yi tunda taji Oum ma bata sani ba. Sosai AA da ?amshi ya jawoshi kitchen Win mamaki ya kamashi, dan yasan shi dai barci ya barta tanayi. Hankalinta yayi nisa a harhaWa abincin yay gyaran murya, juyowa tai da sauri, sai kuma ta sauke ajiyar numfashi a shagwaSe ta ce,  ALLAH ka bani tsoro Besty .
? ? ?? Murmushi yayi, sai kuma ya ?araso inda take ya rungumeta ta baya kasancewar ta juya tana kwashe Irish Win dake cikin air pryer. Wuyanta ya sumbata tare da raWa mata,  I'm sorry. Yaushe kika tashi ke da na bari kina barci? .
? ? ?? ?ayan hannunta takai ta shafo fuskarsa.  Tunda Uncle R ya kiraka na farka, kawai nayi shiru ne harka fita.? Yaya Aban? .
? ? ??  Abanki na lafiya gashi can a sashensa. Yanzu wannan kayan daWin duk na waye? .
? ? ?  Na Abah mana .
? Ta faWa tana juyowa bayan ta zuba wani dankalin.
? ? ?  Mu baza'a sammana ba kenan? .
KaWan taja hancinsa da faWin,  Ko Wan guntu bazaku samu ba .
? ? ?  Idan an hanamu wannan ai Ni sai a bani nawa abincin .
?  Oh kana ma da wani abinci kenan? .
? ? ? ? ? ?  Eh mana .
? ? ? Ya faWa yana kashe mata ido Waya. Sam bata wani fahimci ina ya dosa ba, dan haka ta Wan taSe baki.  To maza kuwa kaje kaci, dan nan babu kasonka .
? ?? Fahimtar bata gane ina ya dosa ba ya sakashi sakin murmushi. Cike da son ?ureta ya du?o ya gwargwaWa mata a kunne. Ai babu shiri ta kallesa, sai kuma ta shiga turashi cike da bori tana faWin,  ALLAH ya shiryeka bar kitchen Win nan .
? ?? Dariya ya shiga yi, itako ta dage sai turashi take. Gocewa yay kawai ya Wane kan kitchen cabinets. Ta tsaya tana hararsa hannayenta ri?e da ?ugu. Fuskarsa da murmushi ya haWe hannayensa waje guda.  Yi ha?uri giwar mata, amaryar AA Darma .
? ? ? ? Dariya ya bata sosai, ta murmusa tana juyawa kan aikinta. Sai kuma ta matsa inda coffee maker yake ta haWa komai a ciki. Ta sake dawowa tana duba abubuwanta dake kan wuta. AA kuma ya zaro wayarsa datai ?aramin vibration alamar shigowar sa?o yana dubawa. Coffee Win da yay ta juye dama kofi Waya ta saka ta Wako tazo gabansa da shi. Mi?a masa tai, ya amsa tare da sumbatar gefen fuskarta ya ce,  Thanks you, ALLAH yay miki albarka .
? ? ?  Amin ya rabbi tare da kai .
?? Itama ta faWa tana komawa kan aikinta. Zuwa can yace.  Besty zo kiga .
? ? ? Spoon Win hannunta ta ajiye ta nufoshi. Kamota yay ya saka a tsakiyar ?afafunsa kansa na a kafaWarta ya shiga nuna mata abu a waya.
? ? ? ??  Woow ammafa sunyi ?yau, amma da za'a Wan ?ara wani abu da zasu fi haka ?yau. Waya zana? .
? ?  Da gaske? .
?  ALLAH kuwa. Musamman ma hannun, ni sai yay min girma gaskiya. 
? ? ?  Prof... Ne ya turosu yanzu ta email. Wai ko zamu iya fitar da su amma fa gaggawa ake so kada su wuce 10 days .
? ??  Da gudu ma za'a iya, musamman idan akwai kayayyakin da agogon ke bu?ata a company .
? ??  Eh to sai dai mu bincika. Mizan tayaki da shi? Faka-faka ki duba zanen zuwa gobe dole muje company .
? ? ?  Amma gobe fa muna da ba?i ka manta .
? ? ? Gannin yayi jimmm alamar tunani ta ce,  Amma idan dan tattaunawa ne ai nake ga babu damuwa tunda dama wanda ya kamata a tattauna da su Win ne sai kawai ayi meeting Win anan. Kaga Monday sai kowa ya tashi da shirin aiki .
? ??  Woww kuma haka ne. Thanks you. Mizan taya ki? .
? ?  Yi zamanka nama kammala, kashewane kawai. Sai dai zaka taimaka ka kaima Oum kaga banyi wanka ba .
? ? ? ? ?  Na zama Wan aike kenan? .
? ??  Eh mana, bakaji wani mawa?i yace ku bayin mata bane ba .
?  Ya muka iya mun amsa da hannu biyu. Dan jin daWin duniyar sai da ku Besty .
? ?? Dariya sosai Maanal ta sanya. Da taimakonsa ta zuba komai a kuloli da bowl masu ?yau da duk ta fiddo a kwalayensu. Suka jera su a basket har uku sannan. Cike da tsokana tace,  Kafa bi a hankali Besty, dan in ka zubar sai kasha bulala .
? ? ? ?? Dariya yayi yana fita ta back door, itama tana dariyar ta shiga fita da nasu saman dining, Dan yau anan sashensu zasu yini itama Oum a barta ta huta da Abah. Babu daWewa AA ya dawo ya Wauka Wayan basket Win ya sake fita. Ita kuma ta hau gyaran kitchen Win. Koda ya dawo

02, January 2026
Hafsat

Masha allah yayi albarka ya raya xuri a muna ilmantuwa

11, November 2025
Aisha

👍✨

11, November 2025
Aisha

😂

11, November 2025
Aisha

👍

11, November 2025
Aisha

Wow Allah ya Karo basira littafi yayi👍

06, November 2025
Oumshukura

I want download

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login