Showing 87001 words to 90000 words out of 215774 words

Chapter 30 - AJIYA A DUHU 3 End Hausa Novels By Billyn Abdull .doc

ta siyasa ake musu. Ciki dai bazaki haifesa ba dan uban shi, ki cigaba da kwantar masa da kai har ALLAH ya kaimu ya barki zuwa salla zamu san yanda zamuyi da shi, kema kuma kinzo kenan .
? ? ? Wata wawuyar ajiyar zuciya Huznah ta sauke, ranta fes tace Nagode sosai Mama, ALLAH ya saka miki da alkairi. In sha ALLAHU zan dinga kiranki idan na samu sarari, amma karda ki kira dan zai iya ganewa .
? ? ??  Babu damuwa in sha ALLAHU .
?? Daga haka sukai sallama Huznah ta sauke wayar tana murmushi. Gaba Waya sai taji kamar an zare mata dukkan damuwar ta ne. Bayin ta buWe ta fito tana goge kiran da tayi, taje ta cire key Win data sakama ?ofar sannan ta koma saman gado ta kwanta.......

___________&

? ? ? ? Gab da ?arasawa lokacin sahur AA ya farka cikin matsanancin yanayi, wannan abune daya saba fuskanta a rayuwarsa tun a farkon girma, amma baya masa tsamari mai wahala kamar na tsakanin nan, musamman kwanaki biyun nan da kusancinsa da Maanal ya zama dab, suna kwana gado Waya, su yini tare cikin farin ciki, ta Wan saki jiki da shi kuma duk da ba kamar asalin yanda suke a baya ba. Yasan duk yanda Maanal zata kai ga tsanarsa, da jin zafinsa dole ne sha?uwarsu ta baya ta dinga yin tasiri a gareta da karya lagonta koda lokaci-lokaci ne. Balle kuma yarinya ce ?arama ita har yanzu, zuciyarta bata gama ?warin iya ri?e abu ba irin da tsauri Win nan, ya taSa ji a wani hasashen masana a shekarun ?uruciya Wan adam yana da rangwamen tasirantar da damuwa ko Sacin rai wajen girmama shi a zuciya,? ko Satama mutum rai kayi ko cutar da shi a shekarun ?uruciya irin daga 15years na fara fahimtar kai da kai zuwa irin 26 to 7 haka wasu ma har 30 zakaga yana da sau?in zafafa al'amarin, wani ma cikin ?an?anin lokaci yake hucewa abin ya wuce a ransa, wani kuma daka dawo ?yautata masa ko lallashinsa shike nan ya bar abin koda zai dinga tunawa lokaci-lokaci ransa ya Saci. Ko ga rayuwar aure mafi yawan mata a shekarun farkon aure basu cika girmama wasu ?untatawa na miji ba, watama mijin ne zai mata laifi idan taga yayi fushi zata bashi ha?uri harma ta dur?usa. Amma da an shiga shekarun hankali 30+ in sha ALLAHU ita zata tafka masa tsiyar ta juya masa ?eya a gado ta barshi da kallon bayanta ko'a kwalar rigarta. Sannan a lokacin ne zakaji a hira tana ai lamarin rijalu sai su, ko kuma namiji ba Wan goyo bane ba. Kumafa kafin lokaci idan taji wasu na faWa haushi ma take ji, watama kaji tana bada amsa da nata dai Wan goyo ne, koda kuwa yana ?untata mata a lokacin. To ba komai ke jawo hakan ba sai rashin girmama abu irin na shekarun ?uruciya. Ya tabba wannan shike Wawainiya da Maanal. Dan da'ace tunda suka rabu basu haWuba sai da ta shiga 30+ na shekaru wlhy da yaga rashin mutunci, kuma ko sama da ?asa zata haWe bazata yarda su sake rayuwa ba. Amma yanzu 21+ take da, shiyyasa yake iya raunana zuciyarta da canja mata tunani harta shagalta da shi duk da wancan yanayin bai gogu a zuciyarta ba.........
'?




*_AJIYA A DUHU na kuWi ne, 500 ne kacal, ?ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai =??=?O?_*

*09032345899*



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*
*_Typing=???_*








*_=؞?AJIYA A DUHU....=؞?_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_My TikTok account =?G?_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=?G?
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=??=??
*_BOOK 2_*


______________



........Tunaninsa ya katse saboda wani irin murWewa da cikinsa ya ?arayi. Sosai ya dun?ule waje guda yana mai ambaton sunan ALLAH. Wannan yanayin ne ke sashi ri?e kansa da tsiya-tsiya daga taSata tako wace irin siga, dan ya tabbatar a ?arshe wahala zai sha, ko kuma ya aikata abinda shi da kansa zai dawo yana ?alubalantar kansa. Duk fitinarsa bazai iya ?in biyayya ga iyayensa ba, wlhy koda ace zai cutu ya gwammace hakan. Ya tabbatar Abah bazai hanashi matarsa dan cutarwa ba, idan har zai iya juriya da ha?uri na shekaru, na ?an kwanki ne zai nuna gazawa....
? ? ?? Dai-dai nan tunaninsa ya sake tsayawa, sakamakon kaWawar alarm. A hankali Maanal ta fara motsawa, sai kuma ta shiga buWe ido bakinta da addu'ar tashi a barci. Yau ma a kai da ?afan suka kwanta, ta kuma jera filos a tsakkiya, dan bayan ta farka a barcin daya figeta saboda matsananciyar kunyar da ya sakata a ciki sai taga AA a gefenta har yayi barci, da alama kuma yayi wankan, tashi tai itama saWaf-saWaf zuwa bayi tayi wankan ta canja kaya, ta sake dawowa a hankali ta kwanta bayan ta jera filos Win, barci kuwa yay awon gaba da ita dan har yanzu jinsa take sosai. Tana ?o?arin tashi zaune idonta ya sauka akan AA daya juya mata baya, amma yanda ya Wan dun?ule jikinsa kamar ranar sai gabanta ya faWi, a ranta rayawa take kar dai baida lafiya?. Babu mai bata amsa, bata son kuma yin magana, sai kawai tai ?o?arin sauka, bayi ta nufa tana Wan waiwayensa, harta shiga bai motsa ba.
? ? ? ? Duk abinda take AA na jinta amma ya daure har sai da ta shiga bayi sannan ya tashi zaune cike da jarumta da juriya. Abin tausayi idanunsa sun wani kaWe, jijiyiyin kansa sunyi ruWu-ruWu. Yana zaune a haka cikin ambaton UBANGIJI Maanal ta fito, ganinsa zaune yasa ta sauke ajiyar zuciya, shima Wan Wagowa yay ya kalleta, sai kuma ya janye idanun dan wani irin ji yay kamar an dakar masa kai da hama sakamakon saukar idanunsa akanta. Wani irin ?yau kayan barcin data saka sukai mata, duk da bawani sun matseta bane kasancewarsu masu santsi sun kwanta mata a jiki luf. Tana zama ya mi?e, batare daya sake kallonta ba ya wuce bayi dan baya so taga halin da yake a ciki. Yafi mintuna goma a bayin sannan ya fito, Maanal bata yarda ta kallesa ba sam, duk da bata kawo a ranta ma wanka zai yi ba. Shima yaji daWin ?in kallon nasa da batai ba, jallabiya ya Wauka ya koma ta bayanta ya saka ya zame bathrobe Win. Sai da ya Wauka maganinsa ya sha yana addu'a a ransa ALLAH ya taimakesa ya samu natsuwa sannan ya juya a karo na farko ya mata magana...
? ? ? ? Kallonsa ta Wanyi itama, dan yanda taji muryarsa kamar mai mura sai da zuciyarta ta tsarga.
? ?  Baka da lafiya ne? .
 Mi kika gani? .
Kanta ta girgiza masa kawai, sai kuma ta sauke ajiyar zuciya da faWin,  Ba komai .
? ? ?? Shima numfashin ya Wan furzar, cikin son kauda yanayin yace tazo suyi sahur barci yake ji, gashi fitar wuri zasu yau. Komai bata sake cemasa ba tazo ta zauna. Daga ita har shi basu wani ci abin kirki ba, dan kowa da abinda ya damesa. Shine ya fara tashi yaje bayi ya sake yin brush yayo alwala. A mamakinta maimakon kwanciyar da yace zai yi sai taga yayi salla raka'a biyu ya Wauka Alkur'aninta ya fara karatu, gashi sai wani sauke ajiyar zuciya yake a jajjare. Itama dai gyara wajen tayi taje tai brush Win tayo alwalan....

? ? ?? Kamar yanda ya faWa da wuri suka fita yau, sai dai fa sam baya a cikin walwala. Companyn jiya suka koma, shi baima shiga ba, a mota suka barshi yace mata zaije wani waje ne. Kai kawai ta jinjina masa da masa addu'a dan ta fahimci yau ?an miskilan ne a ka. Alhamdullah yau ma sun samu ilimi sosai dan komai an musu ne a bayyane practical. A rai Maanal na jinjina mutanen nan da halayyarsu, sam babu mugunta a tare dasu. Ba?ar fata ne zai iya abu ya koya maka cikin sau?i harda wasu sirrika nashi tab Win. Duk da ta fahimci AA nada babbar ala?a da companyn ne amma ta jinjinama halaccinsu. Dan ta fahimci hakkane a lokacin da idannunta ya sauka a hotunan dake manne a wani office da suka shiga na mutane goma harda hoton AA. Al'amarin nata mata kai-kawo a rai amma ta rasa yanda zata tambaya. Yau sunfi jiya daWewa anan, suna fitowa kuma masauki aka maida su. Ita kaWai Mr Li ya Wakko, koda ta tambayesa AA sai ya sanar mata suna meeting ne. Bata tambayesa meeting Win mi ba kawai tai shiru. Har Wakinsu yay mata rakkiya da kayayyakin da bata san na miye ba. Tana shiga ta sauke ajiyar zuciya tare da cire kaya tayo wanka ta fito tai sallar azhar da taga lokacinta yayi. Sosai take jin kewar su Ammie, dan haka ta jawo wayarta data koma bata da amfani, dan in tace ma tayi magana dasu ta net bata da data. Ha?ura tai ta kwanta kawai, sai ko barci mai nauyi yayi awan gaba da ita. Bata farka ba sai la'asar, tana mamakin yanda lokaci ke gudu anan, abu kamar ba azumi akeba. ALLAH musulman ?asar nan suna cin Sagas. Tayi Asr ta zauna taita karatun Alkur'ani. Wajen shida saura akai knocking ?ofa, tashi tai da tunanin ko AA ne. Amma koda ta buWe sai taga Mr Li. Gaisheta yay tare da sanar mata ta shirya zasu fita. ?an jimm tai, sai kuma ta tambayesa AA ya sani. Amsa ya bata da ai shine ma yace azo a Waukesu su duka. Ajiyar zuciya ta sauke, ta koma ciki ta hau kimtsawa. Abaya ta saka mai laushi da ?yau fara tas, ta Wan gyara fiskarta ta Wauka handbag ta fito. Tana isowa motarsu Yaqub na wucewa, Mr Li ya buWe mata itama ta shiga yaja suka fice a hotel Win. Tafiyar ba wata mai nisa bace sosai suka iso wani waje mai ?yau. Ko ina tarwai da haske tamkar rana. Tana fitowa a mota idannunta suka sauka akan AA dake tsaye hannunsa Waya a aljihu Wayan ri?e da waya yana latsawa, shigarsa ce dai ta safe sai dai yanzu akwai coat a sama, har yanzu fuskarsa babu walwala. Koda ya Wago idanunsa yana kallonta sai taji wani iri dan idanunsa har yanzu basu washe ba. Takowa yay cike da ?asaitarsa da nutsuwa zuwa gabanta, dan ta tsaya cak ne tana kallonsa. Dab da ita yaja ya tsaya, kallonta kuma yake ?urr..
? ? ? Nata idanun ta risinar tare da faWin,  Ina yini .
? ? ? Maimakon amsawa a ?asan ma?oshi yace mata,  How are you? .
? ?  Alhamdullah ..
? Ta faWa itama a ta?aice. Bai sake cewa komai ba yay gaba, binsa a baya tayi, sai kuma ya dai-daita tafiyarsu suka shiga a jere. Wani keSantaccen waje suka shiga, an gyara wajen sosai anyi shimfiWu an jera abinci da alama na buWa bakinsu ne. Kallonta yay a karo na biyu sai kuma ya matso dab da ita ya kama haSarta yana kallon ?ya?yawar fuskarta, ?asa tayi da nata idanun. Ajiyar zuciya ya Wan sauke, cike da kulawa ya furta,  Mike damun ki? Duk kinyi sukuku ko azumin ne? .
? ? ?? Kanta ta Wan girgiza masa alamar a'a, sai kuma a hankali ta motsa lips Winta murya cike da sanyi ta ce,  Barci bai isheni ba .
? ? ? ? ? ? Sake ri?e fuskarta yay sosai yanzu kam da hannu biyu, shima a ma?oshi ya ce,  Sorry my Babie. Ba zamu jimaba ai, muna yin salla sai na maidaki ki kwanta okay .
? ? ?? Kanta ta jinjina masa fuskarta na wani shagwaSewa.
?? Yanda tai Win sai ya sashi sauke ajiyar zuciya, cike da tsokana sai dai fuskarsa babu wani alamar wasa ya ce,  Karfa a dinga fakar idona ana karya azumin nan .
? ? ? Karan farko Maanal ta waro idannunta sosai a kansa kamar yanda yara keyi idan abun ya basu mamaki, da Wan karsashi ta ce,  Lah nice kuma zan karya azumi? Nafa girma .
? ? ?? Shima idanun ya Wan waro waje kamar yanda tayi, sai kuma cikin raWa ya furta,  Lah na manta ashe half Win Ajwaad ta girma ta zama ammatansa yanzu. Na fara shirin zama ango kenan? .
? ? ? ? ? Kifa kanta tai a ?irjinsa dan maganar ta bata kunya, musamman a yanda ya furta yana wani ?an?ance idanu. Shima sai ya murmusa zuciyarsa cike da shau?i. Fin minti Waya suna a haka kafin ya Wagota tare da furta,  Kina da alwala ne? .
? ?? Kanta ta jinjina masa alamar eh. Shima sai bai sake cewa komai ba ya nufi wajen da kayan abincin suke ya Wakko goran ruwa da Wan bowl dake cike da dabino ya dawo wajan. Handbag Winta ya amsa ya ajiye a table Win kusa da su, sannan yay mata nuni da kujerar gaban table Win. Babu musu ta kai zaune, shima ya zauna a wadda take facing nata. Ruwan ya Wauka ya kuskure baki itama ya bata, ya Wauka dabino ya gutsira rabi ya kai rabin bakinta.
? ??  Wai ansha ruwa ne? .
?  A'a zamu karya namu ne .
Ya faWa cikin yanayin tsokana yana tsareta da idanunsa masu laushi. Sai ba?ar maganar ta bata dariya. A cikin ma?oshi tayi murmushi sannan ta ri?e hannunsa suka saka dabinon a bakinta tare, itama Wauka tayi ta kai bakinsa.
? ? ? ??  Fara ci .
? ? Ya faWa a sau?a?e.
Kanta ta Wan girgiza,  Kai ne babba ai .
? ? ? Har cikin ransa yaji daWin abinda ta faWa, dan haka ya murmusa kaWan yana kamo hannun nata shima ya gutsira rabin dabinon, cike da kulawa yace,  ALLAH yaya miki albarka! Barka da shan ruwa .
? ?? A saman lips ta amsa da amin tana Wan murmushi da saka sauran dabinon a bakinta. Irin wannan yanayin kan karya mata zuciya matu?a, takan ji abin da girma ta yanda har zuciyarta ke raunana taji anya zata iya aiwatar da shawarar su Didi a kansa. Sai dai wani gefe na zuciyarta kan kwaSeta da gargaWarta da tuna mata rayuwar da suka tsinta kansu a ciki bayan faruwar komai sai yaji ina.........
'?



*_AJIYA A DUHU na kuWi ne, 500 ne kacal, ?ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai =??=?O?_*

*09032345899*



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*
*_Typing=???_*








*_=؞?AJIYA A DUHU....=؞?_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_My TikTok account =?G?_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=?G?
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=??=??
*_BOOK 2_*


______________


.......Mi?a mata ruwa da yay ne ya katse mata tunaninta, sai ta sauke Soyayyan nunfashi kawai ta amsa. Sun sha ruwa sannan ya mi?e yana faWin,  Muje yin salla suna jiranmu .
? ?? A mamakin Maanal ta wata hanyar daban suka fito, sai taga masallaci madaidaici a wajen. A ranta tace wai ina yake samo irin wajajen nan? Dama akwai musulmai a Chaina kamar haka. A ?arshen bango taga CFO, dan haka ta nufi inda take, ba'a kiran salla a massalacin, sannan ba'a salla da mic. Sai suka bata tausayi, amma koma miye UBANGIJIN da suke ibadar dan shi mai ji ne da ganine a kowane irin yanayi. Basu da yawa sosai, kusan ma zatace sune suka cika massalacin. Sunyi sallar magrib sannan suka fito. Wajen nan da AA ya fara kaita suka koma. Ganin yanda CFO keta shareta cikin kame kai itama sai ta watsar da ita, an gaggaisa da yima juna barka da shan ruwa suka zazauna. AA na kusa da ita, da kuma kansa ya zuba musu abinci ita da shi, ita dai duk sai ta jita a takure, shima Win bada wani sakewa yake cin abincin ba. Suko su AS kwasar girki suke hankali kwance duk da suna jin nauyin AA Win. Ita da shine suka fara tashi, dan haka sai ya jata kawai suka fito a wajen. Waje suka samu suka zauna, ya Wan tsareta da idanu.
??  Mike damunki? Ko har yanzu barci ne? .
Kanta ta girgiza masa, sai kuma cike da shagwaSa ta ce,  Ina jin kewar su Ammi??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????e, tunda muka zo banyi waya da su ba. Ko barka da shan ruwa ban musu ba .
? ? ?? Nauyinta yaji akan hakan. Dan shima ya fahimci bai kyauta ba, shi ya kira iyayensa sun gaisa amma ita bai kira nata ba. Duk da har ga ALLAH yayi niyyar yin hakan shafa'a yayi. ?asa-?asa ya ce,  I'm sorry .
? ? Batace komai ba shima sai yay shiru. Cikar lokaci sallah ya sakasu tashi. Sunyi isha'i da asham. Koda suka fito anan suka bar su AS, shi da ita suka wuce, wani gidan abinci mai shegen ?yau suka isa, ganin an saka halal ya sata sauke ajiyar zuciya. Abinci aka shirya musu na gani na faWa, anan kam cike da kulawa ya rinjaye ta sukaci suka ?oshi. Basu koma hotel nasu ba sai kusan Waya na dare. Shi kam a gajiye yake fiye da ita, dan haka yana kwanciya sai barci. Dama haka yake so shiyyasa yaba kansa wahala da zirga-zirga ko zai samu raguwar kusancin zamansu a tare idan sun dawo makwanci. Saboda shi kaWai yasan abinda yake fuskanta a jikinsa da wannan zaman waje Wayan nasu. Ya kuma fara fahimtar gangar jikinsa so take ta?i bashi haWin kai bisa shirinsa......

_________&

? ? ? 9-Ramadhan.

?? A yau Waukacin musulmai suka kai azumi na tara-tara a wasu ?asashe, wasu kuma na ?o?arin ?arisa kaiwa irinsu Maanal dake a Chaina. Yau gaba Waya a busy suke, dan sunata shirin komawa ?asarsu ta haihuwa. Babu abinda Maanal zatace da UBANGIJI sai godiya a kwanakin nan, domin kuwa ta ?aru da abubuwa masu yawan gaske. Irin siyayyar da AA yayi mata

02, January 2026
Hafsat

Masha allah yayi albarka ya raya xuri a muna ilmantuwa

11, November 2025
Aisha

👍✨

11, November 2025
Aisha

😂

11, November 2025
Aisha

👍

11, November 2025
Aisha

Wow Allah ya Karo basira littafi yayi👍

06, November 2025
Oumshukura

I want download

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login