Showing 147001 words to 150000 words out of 215774 words

Chapter 50 - AJIYA A DUHU 3 End Hausa Novels By Billyn Abdull .doc

NI! KA BANI GARKUWA!) kuma na rantse, zan kula Besty, zan baki garkuwa daga Sangaren kowanne abun hari kina barci ko ido biyu..
? ?? Sosai ta wani kalar lumshe idanu tana Wan murmushi, dan yanda bakinsa ya buWe yake zuba zance sai take jin shau?in hakan. Shima murmushin yake, sai kuma ya kai yatsarsa a saman idanunta yay kamar yana sosawa, hakan ya sata ta Wan lumshe ta sake buWewa a cikin nashi. Shima lumshe nasan yayi ya sake buWewa a cikin nata.  Idanunki sunyi shiru, amma tawa zuciyar nata amsa dukkan abinda suke son isarwa. Bari mu kalli juna har duniya ta manta da lokaci. Saboda ni da ke mun ishi juna a wannan ?ya?y?yawan dare har zuwa sassanyar safiya. Kice kin amince ni kuma zan baki tabbaci .
Cikin wani irin tausayinsa da kasalliyar murya ta ce,  Na amince ta faWa tana Wan sumbatar lips Winsa, sai kuma tai yun?urin ?wace jikinta zata juya dan kunya. Sai kawai ya wani ri?ota da saura ya Waura tausasan lips Winsa akan nata.
? ? ?? Alhmdllh kamar yanda yay fata batayi musu ba, sai ma ajiyar zuciya da take saukewa a jajjere. Sannu a hankali ta mi?a wuya tare da sake shigewa jikinsa harma da maida murtani, hakan sai ya ?ara masa ?aimi da armashi, gaba Waya yaji duniyar tai wani irin zama shirun da su kaWai yake zaton sun rage a raye a cikinta.....

(Ikon ALLAH AA mu duk mun mutu kenan, kai dai AA ka dinga tsoron ALLAH 9&?>?q?=??)...

? ? ? ?? _____&

? ? A lokacin da can AA kema tunanin duk mun mutu sai shi da Manaluwa gyatumarsa ta haihuwa Mamy ce a yanayi irin na matattu, dan duk yanda taso zuwa sashen nasa da alama jiri bazai barta ba. Cike da zuga Maman Saheeba ta ce,  Yaya kiyi kwanciyarki kawai bara ni naje na kira miki shi kawai. Dan wannan juwar zata iya kadaki a hanya .
Cike da gamsuwa Mamy ta amince, Maman Saheeba ta mi?e ta Wauka hijjab ta zura ta Wauka wayarta,  Ki ajiye wayarki a kusa idan yay gaddama zan kiraki .
Kai Mamy ta jinjina mata kawai. fitowa daga sashen Maman Saheeba tai, ta nufi sashen AA. Tana zuwa kofar kitchen Win sashen ta baya Saheeba da Nuratu da'a daren nan tazo gidan duk ta rame tai duhu na tsaye na jiranta. Murmushi suka sakarma juna, ?asa-?asa tace ku muje. Sai da suka gama bin gidan da kallo suka tabbatar ko'ina tsitt hatta masu gadi sun kwanta sannan sukai wuff ta suka shige ciki. Cikin sa'a kuwa ?ofar a buWe take. Cak Mamman Saheeba ta tsaya tana bin kitchen Win da kallo saboda ta cikinsa suka shigo, itam Nuratu sai ta tsaya tana kallon komai, dan kuwa dai komai yaji, daka gani kuma kasa na ?ar gata ne. Maimakon su wuce abinsu sai Saheeba catai,  Eh lallai wannan daka gani kasan kuWin Ajwaad ne da aka wawura bara muga store Win shi kuma uwar mi suka ajiye mata tunda anje an tile kayan gara sashen haWamatu (Wai Oum). Nuratu batai niyyar shiga ba, sai ta ja kujerar work table ta zauna, ga ?asan zuciyarta na cigaba da bata shawarar ta koma karta biye ma su Mamanata. Amma gefen sheWaniyar na angizata akan bawani nan taje taga ?wal uwar daka... A haka Saheeba da mamansu suka fito suka sameta, sai faman taSe baki suke dan sun rasa abin kushewa acan Win ma. Mi?ewa kawai Nuratu tai suka shige ciki, Mammansu na ayyana a ranta ai wlhy ko tsinke bazasu sayama Nuratu ba suma shine zai yi komai kamar wannan dan sun san shine yayi. Sun sami falon komai a kashe, Mamman Saheeba ta haska fitilar wayarta ta kunna ta falon. Sai ta shiga le?e-le?en bedrooms Win ?asan tana faWin,  Kuyi maza ku sassaka mu haura saman kafin suji motsin mu .
? ? ? Da to Nuratu da Saheeba suka amsa suna buWe wasu ?ullikan tsuma suka shiga cusawa a cikin kujeru, sai rubutu a gora shima suka yayyarfa, sai da suka gama komai tsaf suka haura sama harda maman tasu......


ALLAH ka rabamu da mugun ji da mugun gani dai to>?q?=??=?? ??
_______&

Sannu a hankali salon wasan ya fara canjawa, jikin Maanal ya fara rawa, tsoronta na dawowa fresh a zuciya. ?o?arin janye jikinta take amma babu dama, ga baki ma ya rufe mata ruf da nashi ba damar magana. Dai-dai yana gama Salle illahirin botiran rigarta ya finciketa yay wurgi da ita Maanal data fara shiga gigita dan Alaramma AA ya fara zuwa inda ake masa rowa ta sake ?o?arin fincike jikinta ya sake nuna mata ina ai ta riga ta shiga tarko kuma, ba kuma yaji baya gani sam. Siffofin komawarsa kurma, kuma makaho suka fara tattara kansu. A dai-dai gaSar ya gama rabasu da garkuwarsu daga ita har shi, ALLAH ya bama Maanal sa'ar fincike lips Winta da jikinta tana ?o?arin matsawa ya ri?ota, ta fashe masa da kuka. Cikin matu?ar gigitar ro?o da magiya ta ce,  Wlhy bazan iya ba! Ka tausaya min na tuba Yaya Ajwaad na tuba.
? ? ? ??asa-?asa muryarsa a dasushe kamar tata shima a raWa ya ce,  Idan na barki mutuwa zanyi Maanal .
? ??  Wlhy nima mutuwa zanyi Ajwaad .
? ? ? ?  I'm sorry .
? ?  Ka ri?e Sorryn ni ka bani salama .
 Idan na baki ni taya zan samu tawa salamar. Ki zama mai adalci da tausayi .
? ? ?  Na shiga uku, da gaske ka zama kurma da makahon da kai al?awarin komawa? Kafa min al?awarin barina na har abada .
? ? ? ? ?  Maybe a lokacin dana faWa aljanuna ne, amma Maanal wake al?awari zana rubutu akan ruwa mai gudana! Bayan yasan in ma yayi kamar abu ne bamai yiwuwa ba .
? ??  Ka tuna kai fa Bestyna ne .
 Hakan ne zai sake bamu damar zama AMINAI na musamman na kuma har abada .
 Bazaka ha?ura ba kenan .
 Idan na ha?ura ni wazai bani ha?urin .
 Besty! .
 Na'ama Bestyn Bestynsa .
Baki ta sake buWewa zatai magana ?arfin kukanta na ?aruwa ya ce,  Shiiiii!!! ya sake maida lips Winsa akan nata. Yayinda yake wani kalar bata sa?onsa mai nauyi da karya garkuwar jiki, cikin gushewar tunani ya sake himmatuwar isa inda ya daWe a cikin mafarki da hasashen zuciya kawai..
A dai-dai lokacin su Maman Saheeba ke ?arasa hawawo upstairs Win, a kuma dai-dai nan Maanal ta fisge lips Winta a karo na biyu ta fashe da kuka mai ?arfi na azaba da ?wala kiran sunan Oum da Ammie a tare cikin matsamnaciyar gigita.........
'?


Subahannallah, Jamila tayi Sari, aranar jajibiri=??=??. A ririya-ririya Kamila=؃? ?ar sar?ar wuya... Iya nan na iya>?#?=??


*_AJIYA A DUHU na kuWi ne, 500 ne kacal, ?ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai =??=?O?_*

*09032345899*



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*
*_Typing=???_*








*_=؞?AJIYA A DUHU....=؞?_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_My TikTok account =?G?_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=?G?
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=??=??
*_BOOK 2_*


______________



.........Ai wani irin cak Maman Saheeba da Saheeba da Nuratu suka tsaya kamar waWan da aka dakama tsawa, sai kuma suka kalla juna, mizai faru sautin disa-sashshiyar muryar AA ce ta daki cikin kunnuwansu. Tare da fitar kukan Maanal dake magiya da ro?o da neman Wauki harda sunan Mamy kanta amma tabbas AA ya zama kurma, kuma makawo dan yau dai sai addu'a kawai.....
? ? ? Rikica, Mama da Saheeba sukaji a ?asa, da sauri suka kalli wajen suma nasu jikunan na rawa. Al'amari mai matu?ar nauyi da girma na cigaba da shiga cikin kunnuwansu.  Na shiga uku! Nuratu! Nuratu! . Suka shiga faWa suna kamo Nuratu datai wanwanr a ?asa, cike suke da tashin hankali da ?unci da ba?in ciki ?ololuwa dan duk wani mai shekarun girma irin Maman Saheeba dama Saheeba Win yaji wannan kukan da Maanal keyi har tana yin kamar zata shiWe yasan ina.....
? ? ?? Sosai jikin Maman Saheeba ke sake rawar mazari, wlhy da tasa abin kunnayensu zasu zo suji musu kenan da bata yarda sunzo Win ba. Gashi nan basu gama saka maganin ba sunji abinda zai yi maganinsu. Amma shegen bokan nan fa ya tabbatar mata da yayi aiki babu abinda Ajwaad zai ma yarinyar nan a wannan daren, acewarsu ma barci zai sakar musu har suzo suyi abinda zasu yi su fita wani bai sani ba, dan ita kanta Mamyn abu ta zuba mata a shayin data sha kuma bokan ne ya bata.

______&

? ? ? ? Duk rakin Maanal a zuwan farko tamkar wasa farin girki ne ga Ajwaad,?dan ta riga ta firgita matu?a ta?i bashi damar samunta yanda yake so. A nashi Sangaren shima yanayin halin daya daWe a ciki ya sashi samun nutsuwa bada wani nisa ba. Koda ya matsa daga jikinta yanda ta cigaba da masa kuka kansa kawai ya girgiza, dan shi yasan ba'ai komai ba. Kai bama a fara wasan ba na gaskiya dan sharar hanya kawai akayi. Komai baice da ita ba, sai ma mi?ewa da yay yana tafiya a duddu?e saboda cikinsa dake wani irin sabon ?ullewa. Bayi ya shiga ya haWa ruwa masu zafi, koda ya dawo cike da dauriya ya Wagata cak. Kuka ta sake sakar masa, cike da tsiwa tana faWin ita ya sauketa ya daina taSata zata iya. Bata so ya barta. Bai kulata ba, sai da ya direba a jacuzzi Win tana ?o?arin mi?ewa tare da sakin kuka ya ri?eta da ?yau.
Kuka ta sakar masa sosai wai zafi. Cikin sha?a??iyar muryarsa ya raWa mata,  FaWan da ba'a fara ba har kike tunanin maida duka, dama kin hutar da kanki dan komai ba'a fara ba yarinya. Yaushe ma aka kai ma?ura balle kiji zafin, daga tonon farko kawai
? ? ? Da sauri Maanal ta kallesa hawaye shaSe-shaSe a fuska duk da ba komai ta fahimta ba a kalaman nasa ta gane wasu sarsi. Gira ya Wage mata yana sake ?an?ance rinannun idanunsa dake cike da fitina. Sai kuma ya Wan cije baki saboda cikinsa sake ?ullewa yake yi. Ita kanta ta fahimci akwai abinda ke damunsa. Amma haushin abinda yay mata da ?in saurarenta da yayi da rashin tausayi yasa ta?i magana. A ?asan zuciyarta kuwa mamaki take ashe ma ba wata wahala sosai da ake wani sha, dan zafin da take ji ba wani ?ololuwa bane matu?a kamar yanda take ji ana faWa, amma dai tana jin zafin tabbas. Haka ya gama kimtsata cikin dauriya ya sata tai wanka shima yayi sannan ya sake Wakkota suka fito. Saman kujera ya ajiyeta ya kwashe zanin gadon, duk da yasan bazai kasance da damuwa sosai a tare da shi ba amma dai zasu fi samun nutsuwa idan ya canja Win. Sai da ya maida mata kayanta tana faman masa ciccika bai kulata ba ya maidata a gadon ya rufa mata duvet. Sai faman sauke ajiyar zuciya take na uban kukan da taci wanda raki yafi yawa. Shi dai yama kasa kwanciyar saboda cikinsa da yay masifar Waurewa. Takai yama kasa zaman kujerar ya koma ?asan lallausan carpet Win gaban gadon kawai. Tun yana Waukar al'amarin zai iya lafawa harya fara fin ?arfinsa. Dan wani sabon yanayi jikinsa ke ?ara Wauka tamkar ma baiyi komai ba. Ga wani irin rawa da jikin nasa ke ?o?arin fara yi. Numfashinsa kansa wani irin fisga yake fita a cikin ?irjinsa, amma kasancewarsa jarumi gwanin dakewa a nutsensa yake a zahirance. Jin abin na neman fin ?arfinsa dole ya juya ya Wauka wayarsa daya aje saman side drawer, ko a lokacin bai wani lura da tarin miss call Win Mamy ba ya shiga ?o?arin fara bincike akan minene ya kawo masa hakan, ko dan ya samu ya rage damuwarsa ne yake jin ciwon?. Da ?yar ma yake iya gane bayanin saboda ciwo dake cigaba da cin ?arfinsa. Sakamakon da binciken ya bashi ne ya sashi ji a ransa akwai matsala. Saboda ya tabbatar Maanal ta riga ta firgita, idan yace zai sake zuwa mata to wlhy zata iya sume masa ma shi kuma yayi imanin a karo na biyu bazai iya mata sassaunci ba mai gaba Waya zai yi ba kamar a farko ba, mai gaba Wayan ma irin na babu ragi babu ragowar nan. Wayar ya ajiye ya sake kifewa na tsawon lokaci, wlhy ji yake kamar bazai ga wayewar garin gobe ba idan bai samu mafita ba. Dole ya sake Waukar wayar saboda shawarar da zuciyarsa ke basa akan kiran RK ko zai bashi wata mafitar bayan wannan.
? ? ? Sai da wayar ta kusa tsinkewa RK ya Wauka, cikin yanayin barci ya ce,  Waye? .
? ?? ?an jimmm AA yayi, kafin acan cikin ma?oshi a kuma dakensa ya furta,  Ajwaad .
? Tsai RK yayi shima, sai kuma a hankali ya janye Nuwaira dake jikinsa dan wayo ya mata suka tafi masaukinsa bayan sun ma AA rakkiya. A nutse shima ya furta,  Are you okay? .
? ? ? ? Da ?yar AA ya ce,  No! .
?? Gaban RK ya Wan faWi, Daga gadon ya sauka gaba Waya ya nufi ?ofar fita, sai da ya buWe ya juya ya Wan kalla Nuwaira, ganin barci take sosai ya fice. Sai da ya zauna a Waya daga cikin kujerun falon ya kunna lamp dake gefen kujerar sannan yay Wan gyaran murya, dan yana jiyo saukar numfashin AA a wahale duk da yana ?o?arin dakewa. Cikin serious sosai RK ya ce,  Ajwaad akwai matsala ne? .
? ? Shiru AA ya masa na tsawon sakanni kamar bazai ce komai ba sai zuwa can ya ce,  Cikina ke ciwo, ina jin kamar zan mutu. Ka faWa min me zanyi da zan samu sassauci? .
? ? ? ? Zama RK ya gyara, babu wasa a tare da shi sam ya ce,  Ajwaad! Ga matarka a kusa da kai mi kake jira? Kaima kasan minene ma'anar wannan ciwon cikin, dan duk da baka kasance likita ba kanada ?o?arin bincike akan abubuwa .
? ? ?  Rafeeq a tsorace take matu?a, kuma na samu nutsuwa, sai dai ban kai gareta gaba Waya ba saboda ruWanin data shiga har tana yi kamar ma numfashinta zai bar gangar jikinta. Domin wancan tsoron har yanzu yana a tare da ita.
? ? ? ? ? Cike da nazari RK yace,  Ajwaad karka damu da tsoronta, ka samawa kanka nutsuwa kawai, idan ba hakaba akwai matsala. Dan wannan halin da kake gani kana ciki komai zai iya faruwa da kai. Ba kamar na baya bane da kake shiga ka fita. Nutsuwar farko daka samu saboda tsahon shekarun daka Wauka a ciki ne dole dama hakan zai kasance maka. Amma a zuwa na biyun jikinka da zuciyarka dama ?wa?walwarka zasu samu dukkan dai-daiton daya dace. Kai a yanzu ka fita kasancewa a haWari saboda ba shine na farko a gareta ba....
? ? ? ? Sai da AA ya runtse idon azaba da cije lips kafin cikin ?arfafa kai ya furta, Rafeeq! Manaal is actually a virgin! . Babu abinda ya faru a waccan ra...nar . ya ?arasa da ?yar saboda wani irin ?ullewa da cikinsa yayi.
? ? ? A hankali RK ya wani irin lumshe idanunsa yana sakin murmushi mai sanyi da sauke ajiyar zuciya mai nauyin gaske, a da hasashe kawai yake yi amma yanzu yaji tabbaci, tabbas wannan shine plan c, dole ne kuma yayi duk yanda zai yi AA ya yajema Maanal gaba Waya a wannan daren kodan ahalinsu dana Mamy dake a gidan su san hakan suma. Dan abu ne dai na sirri ko, amma ALLAH sai ya fasa ?wai anyi shagalin jinsa gobe a gidan Darma. Dan hakan zai wanke AA da Maanal Win kanta ya cirema kowa shakku, masu aibantata suji kunya. Cikin ture tunaninsa ya ce,  Ajwaad maza ka tashi kaje ga iyalinka, ka ajiye wani tausayi gefe dan hakanne kawai zai baka damar tabbatar ma Maanal kai ba mai laifi bane a gareta, a binda take tunanin ka ?wata da ?arfi ita kuma ta rasa yana a tare da ita. Abinda take tunawa taji tsoro yana nan dai. Karka damu babu abinda zai sameta yanzu kaine a gaSar haWari. In sha ALLAHU da asuba zanzo da Nurse ta duba ta. Maza ka tashi baka da isasshen lokaci dan yanayi ka ya tabbatar min ka fara zuwa matakin ?arshe .
? ? ? AA yasan gaskiya RK ya faWa masa,?dan numfashinsa har ya fara fisga kamar mai shirin suma. Anan ya jefar da wayar, ya juya da ?yar yana kallon Maanal da barcin wahala ya kwashe. Da yake kuma wayar da yake yi magana yake a hankali bata ko motsa ba. Ji yay wani karfi yazo masa, ya kalla agogon dake a side drawer ?arfe uku da mintuna biyar, gaba Wayansa ya yun?ura, ya saluSe bathrobe Win jikinsa ya yar anan, ya yaye duvet Win da take ciki ya kwanta kusa da ita. Hargitsatsun idanunsa ya ?ura mata, zuciyarsa na bugawa da ?arfin da bai taSa ji ba. Hannunsa ya dafa gefen fuskarta a hankali kamar yana lallabar zuciyarta.
A firgice ta farka ????? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? 
sakamakon saukar hannunsa akan fuskarta dan dama barci bamai nisa bane, jikinta na Wan rawa ta juyo tana kallonsa da hargitsatsun idanunta da suka sha kuka ga barci data fara. Baki ta buWe

02, January 2026
Hafsat

Masha allah yayi albarka ya raya xuri a muna ilmantuwa

11, November 2025
Aisha

👍✨

11, November 2025
Aisha

😂

11, November 2025
Aisha

👍

11, November 2025
Aisha

Wow Allah ya Karo basira littafi yayi👍

06, November 2025
Oumshukura

I want download

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login