Showing 123001 words to 126000 words out of 215774 words

Chapter 42 - AJIYA A DUHU 3 End Hausa Novels By Billyn Abdull .doc

yanzu ba, a Wan bani lokaci idan na shirya da kaina zan maka magana .
? ? ?an jimmm Abah yayi na tunani, sai kuma ya jinjina kansa,  Okay ba damuwa, amma ina son ka kira Baba kai masa bayani da kanka, dan gaskiya bansan yanda zan tunkaresa ba. Tunda na hannun damarsa ne kai nasan zai saurareka .
? ? ? ?  In sha ALLAHU zamma je Kanon?gobe .
?? Nanma dariya sai da ta kusa kufcema Abah, ya ta dai danne da ?yar.  Okay ALLAH ya kaimu, sai batun Maanal, zata koma gidan Shahidah...
? ? ??  Saboda mi? .
??  Saboda Oum Winku ta nema alfarmar hakan, wai zasu mata ko gyaran jiki na amare kasan dai mata.
? ?? Sam AA baiso hakan ba, amma har gaban abada bazai iya musu da Oum ba. Dan haka yace,  Shike nan Abah. Dama akwai kaya da suka iso na lefenta, suna hannun Babban Yaya. Amma da zai yiwu ba sai an kaisu ko'ina ba, kawai a ajiye mata Abah .
? ? ? ??  Masha ALLAH, ALLAH yay maka albarka Ajwaad. Hakan yayi sosai, tunda ankai wancan na wajen Rafeeq kada mutane suga kamar wata fariyya ce. Amma in aka ajiye mata ?an uwanta kawai suzo su gani ya wadatar.
? ? ?  Nima abinda nayi tunani kenan .
Albarka sosai Abah ya dinga saka masa, daga haka suka cigaba da hirarsu....

WASHE GARI

? ? ? ? Da safe AA ya wuce Kano, lokacin Maanal ma na barci ko sallama basuyi ba. Kai rabon daya samu zama da ita tun daren salla da suka fita yawo sai 12 suka dawo. Jiya ita da su Oum da yaran duka a gidan Shahidah suka yini sai dare suka dawo. Yau kuma gashi zai wuce kano tana barci. Ashe Oum ta shirya masa, dan sun gama tsara komai ita da Hajiya Shuwa, dama Maanal ba gidan Didi Shahidah zata zauna ba, nan gidan Hajiya Shuwa ne. Oum ta Soye hakan ne dan kar ma AA yace zai dinga zuwa gidan wajenta ya Sata musu aiki. Aiko a ranar da yamma Oum ta amshe wayar Maanal aka kaita gidan Hajiya Shuwa babu wanda ya sani hatta da Abah. An kuma gargaWi Ameera. Gaba Waya sai Maanal taji ta damu batai sallama da AA ba. Amma dai ta dake ko'a fuska bata nunama Oum komai ba.

? ? ? A ranar AA bai dawo ba sai washe gari, yanata baza idon ganin Maanal shiru. Da ga ?arshe dai ya daure ya tambayi Oum tace ba Abah ya gaya masa zataje gidan Shahidah gyaran jiki ba. Kasa cewa komai AA yayi, dan Oum ta wuce gaban ka-ce-na-ce a wajensa. Duk kuma yanda tayi dai-dai ne. Aiko bai ?ara magana ba bawan ALLAH, sai ma ya tattara ya koma aiki. Maanal kuma ya saka aka ?ara rubuta mata sabon hutu bayan wanda suka sha tun daga dawowa Chaina.
? ? ?? Mamy ma dai bata ganin Maanal a gidan, bata tambaya ba amma abun naci mata zuciya. Gefe shirye-shiryen bikin da suke ya Wauke mata hankali. A haka aka ci kwanaki sati Waya. Saura sati Waya biki kenan. Da yamma babu zato suka samu ba?uncin Baba Sardauna tare da Uncle Mahmoud da yay masa rakkiya. Saheeba ce ta shiga tana faWa ma Mamy zuwansu. A take fuskar Mamy ta canja, cikin taSe baki ta ce,  Uwar mi kuma akayi to? .
? ? ?  Waya sammusu Mamy, kin dai san in dai kaga tsohon nan to ba alkairi ba ne .
? ? Kafin Mamy ta bada amsa kira ya shigo mata waya, Abah ne kuwa, tana Wagawa yace tazo ga Baba. Kafin tace wani abu ya yanke. Kwafa tayi mai ?arfi, kafin ta mi?e tana tsinema Darma Family gaba Waya. Hijjab ta saka sannan ta nufi sashen Abah Win hannunta Wauke da basket na abinci data saka Haule ta haWa mata. (Munafukai) Ta faWa a zuciyarta ganin Oum zaune kusa da Baba fuskokinsu cike da farin ciki, dakewa tai itama ta ?awata tata fuskar da fara'a. Cikin girmamawa ta gaishe da Baba, ya amsa mata da kulawa kamar yanda ya saba. Sai ta koma tsokanar Uncle Mahmoud irin wasan ?anin miji. Shiko yana ramawa. Haka dai aka gaisa cikin farin ciki kamar babu komai a zukata..
? ??? Bayan su Baba sunci abinci sun huta bayan sallar isha'i akai zaman meeting. Baba da kansa yay masu bayani cewar sun shiryama Ajwaad da Maanal bikin tarewa. Sannan batun Nuratu ga yanda suka tsara saboda abinda ya dinga faruwa a tsakanin Maanal da Nuratun da azumin nan. Dan haka yana ro?onsu su basu haWin kai ayi komai a tashi lafiya, su kumayi fatan zuwan na Nuratun itama da kamar yau ne da an kammala ginin da za'a sakata ciki, saboda haWasu waje guda bazai haifar da Wa mai ido ba..........
'?




*_AJIYA A DUHU na kuWi ne, 500 ne kacal, ?ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai =??=?O?_*

*09032345899*



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*
*_Typing=???_*








*_=؞?AJIYA A DUHU....=؞?_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_My TikTok account =?G?_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=?G?
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=??=??
*_BOOK 2_*


______________


........Babu wanda yay musu akan hakan, tunda dai agaban idon kowa komai ya dinga faruwa. AA sai wani munafukin murmushi yake a kaikaice. Mamy na lura da shi sai ko ta ?ara ?ulawa. Amma dai ta dake yanda kowa yay addu'a itama tayi. A zuciya kuwa kaf family Win Darma sai da ta tsine musu yau, a ganinta munafunci ne kawai. Da ?yar ta iya ri?e kanta aka tashi a wannan zama. Ko ganin hanya batayi sosai ta nufi sashenta, tana shiga sai ga Maman Saheeba ta kirata. Kamar bazata Wauka ba tadai daure ta Wauka Win, ko sallamarta Maman Saheeba bata amsa ba a haukace ta fara magana wai yanzu Baban su Nuratu yazo ya sameta da batun Baba Sardauna ya sameshi Wazun da yamma ita bata nan yace masa ayi ha?uri a Wan basu lokaci akan bikin nan suna neman alfarma. Ita kanta Mamy gigicewa tayi dan taso ace ita zata zauna ta tsara ma su Maman Saheeba Win ashe mugun tsohon sai da ya fara zuwa can, da alama ma daga gidan nasu sukayo airport. Cikin son kwantar mata da hankali ta ce  Nana! .
? ?? ?? ?in amsawa tayi, ta cigaba da masifa, sai kan Mamy ya dinga wani irin sarawa na ciwo, ga masifar Maman Saheeba na haura mata har saman kan. Sai kawai jiri ya kwasheta ta zube a ?asa. Sai Haule ce ta taimaka mata ta tashi da ?yar, ta kamata domin takaita bedroom tace ta ?yaleta. Haka ta taka zuwa bedroom Win nata da ?yar ta kwanta. Wani irin ciwon kai kamar ana buga mata guduma na cikinta. Sai hawaye sharrr-sharrr. Waya ta jawo da ?yar tai kiran baban su Nuratu. Bugu Waya kuwa ya amsa. Cike da girmamawar da yake bata ya shiga gaisheta. Ta amsa cikin sanyin murya tana tambayarsa miya faru? Yaya sukai da Baba Sardauna.
? ? ?? Sai da ya sauke ajiyar zuciya kafin ya ce,  Aunty, Alhaji Sardauna magana yay min ta fahimta kuma ta gamsuwa. Kawai ?ar uwarki taso tada hankalinta ne da naki. Ya tabbatar min tunda Nuratu tazo gidan nan naku take jan rikici tsakaninta da ita matar Ajwaad, shiyasa suka ga za'a iya samun matsala ace an haWasu a muhalli guda. Tun rikicin na iyakar su biyu zai koma ya taSa zuminci ne tunda yau da gobe sai ALLAH. Shiyyasa shi Ajwaad ya nema alfarmar a bashi lokaci zai mata gini sai ya sakata a ciki, idan kuma tafi son nan gidan sai ita matarsa ta koma can ita Nuratu ta zauna nan kusa da ke. Dan ALLAH ina wuyarta ga daWinta a wannan shawarar? In ce sau?i ma aka samawa kowa. Amma ta yada hankalinta gata can harda yanke jiki ta faWi sai da aka saka mata ?arin ruwa. Ko saurarena na gama mata bayani ma batai ba fa ta hau bori tai kiranki .
? ?? Ajiyar zuciya Mamy ta sauke. Sai kuma a hankali tace,  Shikenan ka bari zan shigo Kanon gobe da safe.
? ?? Cikin jin daWi yace,  ALLAH ya kaimu aunty sai kinzo .
? ? Mamy na yanke kiran tai lamo, sosai take fassara maganganun baban su Saheeba Win dalla-dalla. Wani sashen na zuciyarta najin gamsuwa da zancen, wani Sangare kuma na nuna mata yaudara ce kawai, ba kowa ya shiryata ba kuma sai Oum. Ko kuma ta kitsama Ajwaad ya faWama Baba Sardauna, in ba haka ba ta ina Baban yasan wani anyi rikici da azumi? Koda yake akwai munafukan yaran nan ?an hutu, suma zasu iya fa. Dan ita bata san AA yaje Kano kwana biyar da suka wuce ba. Kawai dai tasan yayi tafiya, amma bata san ina yaje ba. Sosai zuciya ke tunzurata akan taje ta samu Oum, amma wata na kwaSarta akan ta fara bari Ajwaad ya dawo ta fara tuhumarsa sannan. Wani gefe na nuna mata ba lokacin fito-na-gito bane yanzu. Ta bari sai ?a?anta sun gama dawowa tafin hannunta ta hanyar auren zaSinta gaba Waya tukunna. Dan haka ta cigaba da lallaSawa ai auren nan na Nuratu da Ajwaad, shima Fawzan ya auri Amani dan yarinyar kullum sake shige mata zuciya take, kullum sai ta kirata a waya sun gaisa. Ganin haka bata taSa tuhumarta batun Fawzan na kiranta ba, ita kuma Amani batai mata maganar ba itama. Shi ko Fawzan dan karma Mamy tai masa maganar Amani a tsaitsaye yake shigowa gaisheta da safe, idan ya dawo aiki kuwa sai gab da magriba shaf-shaf yazo ya fice. Ganin kuma bai sake cewa komai ba sai ta Wauka yana kan lallaSa Amani Win ne su daidaita. Taso yaje da sallar nan amma sai Maman Saheeba tace ta bishi a hankali, wataran ma bata sani ba zai je wajen Amani Win tunda har ya yarda suke waya..

? ? ?? _________&

? ?? Sosai akema Maanal gyara na fitar hayyaci, ciki da wajenta ga wani uban ?amshi na bala'i a dukkan motsinta. Fatan ta kuwa wani irin santsi da take da wal?iya abin ba'a magana. Ita kanta ji take a jikinta komai ya canja. Hatta gashinta, ?afafunta da tafukan hannunta gyara Hajiya Shuwa ke musu na balan bala'i. Kai Hajiya Shuwa tasan sirrin gyaran mace na bala'i ?warai da gaske. Dan hatta baki da lips ba'a bari ba. Ga wasu manyan lectures na zaman aure da take buWema Maanal Saro-Saro. Idan ta nuna jin kunya ta mata da?uwa da faWin.
? ? ?  Kaniyarki, ba batun kunya muke ba anan, ki nutsu ki fahimci komai nake so. Kina dai ganin gogaggiyar yarinyar da ake so a aura masa mai ido a tsakiyar goshi. Mijinki ba ?aramin mutum bane ba, sannan yana masifar sonki. Ha?urin da yay na shekaru karma kiyi zaton zai raga miki. Sannan yana zaga duniya yana gamo da mata kala-kala baki sani mugun halin wata ba, wasu matan da shirinsu suke kasancewa akan ?wace miji wlhy. Mu kammu munsha wannan gwagwarmayar a lokacin ma duniya na barci balle yanzu da idonta ke a buWe ?yar .
? ? Ire-iren irin wannan nasihar ke sanyaya jikin Maanal ?warai da gaske. Sai ta ?ara nutsuwa tana Waukar komai yanda ya kamata. Wani gefe na zuciyarta kuma najin kewar su Oum da su Ammie. Dan kowa ma Hajiya Shuwa ta hanata waya, acewarta so take ta bata hankalinta gaba Waya. Aiko ta bata Win, dan Maanal Win a kallo Waya zaka fahimci makarantar Hajiya Shuwa ba tasiri a gareta yanda ya kamata....

? ? ? ? ? Ata Sangaren Oum kuwa shirin biki suke mai ban mamaki, dan sai ka Wauka ma sai yanzu ne za'a Waura auren. Ta ?ar?ashin ?asa kuwa Abah da AA da RK da Babban Yaya na shirya na Yaya Fawzan, dan an gama komai amma su kaWai maza suka san da auren ko su Oum basu sani ba. Ita kanta Hajiya Majdiya Baban su Najma kawai ya sameta cewar zaima Najma aure. Da farko rikicewa tayi, amma da ya zauna ta mata nasiha da tabbatar mata zatai farin ciki daga baya sai ta kwantar da hankalinta, dan tasan bazai cutar da ?arsa ba, kuma yana da dalilin Soye matan. Za'a Waura aure ne kawai biki sai Najma ta gama jarabawarta da take shirin farawa nan da sati Waya. Dan haka su idan za'a kaita su zasuyi nasu bikin. Kuma hatta shi Fawzan Win bai san da wannan batu ba, dan AA da RK sun gama shirya komai da komai har gayyatar abokansa....

? ? ??Mamy ma taje Kano, sai dai aranar ta dawo. Da alama kuma ta ciwo nasarar sasantawa da Maman Saheeba. Sai dai Nuratu babu lafiya wai tana ma asibiti an kwantar da ita. Dan tunda batun Waga bikin nata ya shiga kunnenta ta yanke jiki ta faWi, tun kwana biyu da salla ta koma gida dan yin shiri biki dama. Baiwar ALLAH Oum, tana ji ta tasa ?an hutunta gaba da bazasu koma ba sai anyi biki sukaje suka duba Nuratun. A can suka sami Mamy da Saheeba dan tunda rana suka tafi su. A mazan dai su Babban Yaya babu wanda yaje, shi AA ma baya nan yana Lagos, ya kuma ce bazai dawo ba sai ana saura kwana Waya....

________&

? ? ? Hakan kuwa ce ta kasance, ranar Alhamis ya dawo, a kuma ranar ba?in abokansa da bai san da zuwansu ba suka fara isowa. RK da Yaya Fawzan sun riga sun tanadar musu masauki. Anan ma gida tuni ?an Kano sun fara isowa, zuwa yamma sai ga tawagar su Nene da sauran tarkacan Maanal, harda motocinta na lefe, sai kayan kawai aka sauke anan su a gidan Shahidah suka sauka. Dan itama Maanal can gidan Hajiya Shuwa ke shirin maidata.
? ?? Ya subahannallah, kunga Maanal kuwa, tayi ?yau harta gaji, ga ?unshi ja da ba?i an zuba mata. Gashi yasha wanki duk da itama tasha kuka a wajen gyaransa. ?amshi ba'a magana ko kana nesa da ita ta gitta sai ka jishi. Bayan sallar zuhur Hajiya Shuwa da Ameerah suka kaita gidan Shahidah. Tuni ta faWa jikin Nene tana murna, yaran kuwa suka zagayeta kowa na farin cikin ganin Mie-mie kamar yanda suke kiranta. Nene sai latsa jikin Maanal take tana santi. Su kansu su Amaal bakinsu ya kasa yin shiru. Dan gaskiya Maanal ta gyaru sai Masha ALLAH. Jin Ammie bazata zo ba Maanal ta samusu shagwaSa, ta kira Ammien tana kuka. Lallashinta tayi da tabbatar mata nan da sati biyu zatazo in sha ALLAHU. Da ?yar-da-?yar Maanal ta ha?ura. Ranar kam ansha hirar yaushe gamo, dan su Maanal suna son junansu sosai.

? ? ? Washe gari juma'a Mothers event, na rana ne ?arfe uku za'a fara. Kusan sha biyu sai ga su Aneesa sun iso daga Kaduna. Sosai Maanal tayi farin ciki, dan ba wasu ?awaye tare da ita sai jikokin Nene da suma sai yau suka iso daga Kaduna Win. Isowarsu babu jimawa Najma da Maimoon, Batool, Lailah suka zo, suma sunce gara su dawo nan kusa da amarya cikin ?awaye. Tare suke da akwatin kayan da zatai amfani da su. Kuma Uncle RK da AA ne suka saukesu. Sai da Maanal taji ranta ya sosu ganin AA koma ya nemeta, ba komai zata rama. Kamar wasa sai ga su Amraah suma sun iso, ashe Daddy ne ya tarkatosu kaf yace dole suzo ayi bikin da su.
? ?? Ba ?aramin girgiza sukatan su Nasiba yayi da ganin gidan Shahidah ba, dan ba taSa zuwa sukayi ba har Amaal ma dake a cikin Kaduna basu taSa zuwa gidanta ba. Su Shahidah kam tarba sukai musu ta mutuntawa, dan ko'a fuska basu nuna musu komai ba. Lokacin da suka iso ma har an fara shirya amarya, kowa kuma nata ?o?arin shiryawa sai kawai suma suka shiga ayari........
'?


To lokacin shoshalewa yayi, kowa sai ya tsuke ?ugu dan dole ne muyi rawar a ?ame ?am>?q?>?#?>?#?>?#?



*_AJIYA A DUHU na kuWi ne, 500 ne kacal, ?ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai =??=?O?_*

*09032345899*



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*
*_Typing=???_*








*_=؞?AJIYA A DUHU....=؞?_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_My TikTok account =?G?_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=?G?
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=??=??
*_BOOK 2_*


______________


.......Gaba Waya AA mamakin ganin sabon bikin da suka shirya yake yi, dan Oum kanta da su Hajiya Majdiya ko lokacin kansu basu da. Shima sai abun ya fara sakashi nishaWi da jin karsashin ango fa yake sabo fil-fil a leda, dama a wancan karon bai gayyaci kowa ba saboda bai kawo Bestyn tasa ce zata zama matarsa tasa ba, shiyyasa ya sallama komai babu wani shiri da yayi.. Al'amarin Oum Win tashi da ?an uwansa bai gama girmar kansa ba sai da Fawzan ya kaisa masaukin da suka tanadarma abokan nashi, yaje ya sameshi harma da wanda baiyi zaton gani ba. Aifa nan suka tasashi gaba da mitar rashin sanar musu auren nasa, dan sai da suka iso suke jin ai an rigada an Waura sure tun kafin salla. Bashi da bakin bayani sai kawai ya bar Yaya Fawzan da musu sharhi...

? ________&

A can gidan Didi Shahidah kuwa wani shegen kwalliya mai natsuwa akema Maanal, komai dai-dai misali ba'a cika shi da shirme ba. Dan mai kwalliyar ?wararriya ce tun daga Lagos Hajiya Shuwa ta Wakkota dan komai daya shafi amarya itace keyi. Hatta kayan da Manaal zata saka duk shirin Hajiya Shuwa ne. Matar ta gogu da sanin takan duniya ne ?warai da gaske. ?arfe biyu da arba'in

02, January 2026
Hafsat

Masha allah yayi albarka ya raya xuri a muna ilmantuwa

11, November 2025
Aisha

👍✨

11, November 2025
Aisha

😂

11, November 2025
Aisha

👍

11, November 2025
Aisha

Wow Allah ya Karo basira littafi yayi👍

06, November 2025
Oumshukura

I want download

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login