Showing 159001 words to 162000 words out of 215774 words

Chapter 54 - AJIYA A DUHU 3 End Hausa Novels By Billyn Abdull .doc

biya sadaki bamai hanashi biyan bu?atarsa. Kamar yanda ya saba ya saka mata ?arfi. Tunda fa ya samu natsuwa bata barsu sun huta ba take ta gaya masa maganganu masu zafi ta kuma dage akan sai ya saketa. Shi ko ya banza da ita, haka ta kwana tana azabarta, sai da safen abin nata ya fara hawa masa kai ya shashshe?ama fuskarta maruka. Aiki shine wutar ta ?ara tashi a tsakaninsu. Ta rantse yau sai ta bar gidan kuma da saki. Ta kira mamanta kuma tana kuka ta faWa mata ?auli da ba'adi shine tace ta jirata gata nan zuwa gidan.
? ? ? ? Shi ko Fawzan yana jinsu sarai, sai ma ya buWe wani Wakin ya shiga ya kwanta abinsa dan jiya ta hanasu barci. Vibration Win wayarsa na kiran da RK ke masa ne ya farkar da shi. Da ?yar ya iya Waga wayar cikin muryar barci ya ce,  Assalamu alaikum .
? ?? RK ya kwashe da dariya kuwa, cike da tsokana ya ce,  Sai da kai kasa uwar barci. Ana nan anata hayya-hayya kana can kai barci ma kake abunka. To maza ka fito mutuminka baiji gargaWinka ba yama ?anwarka biji-biji gata can rai a hannun ALLAH .
? ?? Tsabar gulma tarwai Yaya Fawzan ya buWe idanu, sai kuma ya tashi zaune wani kalar shegen murmushi na mamaye fuskarsa. Ya ce,  Uncle karka ce min Auta? .
? ? ?  Yo inba shi ba sai wa. Yaro yaji wuta ya tona ma kansa asiri yau ?anwarka dai fil take a leda babu abinda ya faru a waccan ranar .
? ? ?  What! Are you serious dan ALLAH?. Kai ni wlhy kama rikitani, ina dai zuwa .
? ? Ya faWa yana yanke wayar ya afka bayi, brush yayi sharp-sharp ya fito. A dai-dai lokacin motar Momyn Nibras ke shigowa gidan. Ko kallonta baiyi ba ya wuce sashen AA da aketa shigi da fici.......

?? _________&

? ? ? ?? A bangaren su Mamy kuwa abu kamar wasa ta samu ?una sosai. Tsabar azabar dake ratsata tama kasa hawaye sai idannunta ne sukai wani masifar kaWewa kamar an kunna harwashin wuta a cikinsu. Ga azabar ?afa da hannunta da keta sake kumburi raunuka na ?ara tsami. Su Maman Saheeba kam sunyi jigun-jigun abin duniya ya ishesu babu bakin magana tunda basu kaWai bane. Ga Nuratu an danna mata allurar barci ita dai sun Wan huta da ita. A haka doctor da zai duba ciwukan jikin Mamy ya iso. Auntynsu tace ai dolene a gayawa Abah kafin likitan ya shigo tunda ba kamar mace ba dai. Dan haka tace Mamy tai kiransa a wata da kanta.
? ? ? ?? Cikin tsanin azaba Mamy tace wlhy bazata iya ba, tsoro take ji, dan shirun Aban ba ?aramin girgiza mata zuciya yayi ba. Jiba fa a yanda ya ganta jiya, amma bai nuna damuwar komai ba, ga shi yau har ?arfe kusan sha biyu koma tace ana neman Waya amma bai le?o ba, kai wani a cikin ma ahalinsu bai le?o sashenta ba. Sai da Mariya ta fita tana naWo musu gulma ta shigo tana ?ara sanar musu halin da gidan yake a ciki na farin ciki a yau. Sai ta fahimci hankalin kowa yana a can kenan.
? ?? Dai-dai sanda ake jajen kiran likita su Hajiya Majdiya ke shigowa sashen kuwa. Sosai ganin su Hajiya Majdiya ya saka su Maman Saheeba a shock, sai dai sun san kuma dai babu damar hanasu shiga Wakin Mamyn. Haka dai suma daure aka gaisa sukace Mamyn na ciki. Da yake daga ita sai doctor da Aunty kawai a Wakin su duk suna a falo ne, wasu a falon ?asa wasu a falon sama.
? ? ? Turus su Hajiya Majdiya suka ja suka tsaya ganin fuskar Mamy tamkar wadda tai accident, accident Win ma bana wasa ba, dan fuska a kumbure komai ya ninka kansa sau uku, ga hannu da ?afa Wai-Wai suma a kumbure. Cikin tashin hankali sosai suke tambayar miya faru haka? Miyasa ba'a sanar Mamyn babu lafiya ba? Ai ko Abah basa jin ya sani farin ciki ya Wauke hankalinsu a sashen Ajwaad.
? ? ? ? Cikin ?arfin hali Aunty ta ce,  FaWuwa tayi jiya da dare a stearcase, ruWanin da suka kwana suka tashi a ciki yasa basu sanar ma kowa ba. Yanzu haka ma doctor yazo zai duba mata ?afarta da hannun dan suna tunanin akwai rauni a ciki . Ba dai ta faWi na shayi ba daya sale Mamyn a majalissa. ALLAH yayi ma ahalin Darma tausayi da Waukar nasu a nasun, tuni Hajiya Majdiya ta manta da iya shegen data zo da niyyar yima Mamyn ta juya ta fita tana faWin,  Ai dole a sanar kuwa, bari taje a shigo da likitan ....

? ? ? Lokacin da Hajiya Majdiya ke fitowa domin sanar ma su Oum halin da Mamy ke ciki Momyn Nibras kuma ke ?o?arin shiga ita da ?awayenta su uku. A kallo Waya zaka fahimci a matu?ar fusace suke. Dan har Wan bangaje ta sukai. Mamaki sosai abin ya bata dan haka ta bisu da kallo, dan da farko ma ita bata gane Momyn Nibras Win ba sam saboda abinda ta shafa a fuska. Ashe wai duk a cikin shirin bala'i ne. Sashen Abah ta nufa da sauri, suna tare da Umma da Mah-mah sai Gwaggo Khadijah da Mammah suna tattaunawa ne akan batun Ajwaad a tsakaninsu manyan sai su Uncle Mahmud dake tare da su an kira Baba Sardauna, da Baba, da Abbah video call. Shigowar Hajiya Majdiya yasa duk suka kalleta. Kafin ma wani ya iya yin magana a cikinsu ta ce,  Kuyi ha?uri gidan nan fa babu lafiya. Ga Aunty Kamila can cikin mummunan yanayi daren jiya ta faWo daga saman stearcase, taji ciwo kuma sosai. Yanzu kuma zan fito ga wasu riWa-riWan mata can fitsararru sun shiga sashen daga ganinsu kasan basa tare da alkairi.
? ? ?? A tare su Uncle Hussain suka mi?e, hakama su Umma. Amma Abah bashi da niyyar yin hakan. Baba Sardauna da suke jin komai duk da ba ganin Hajiya Majdiya suke da ?yau ba ya ce,  Kutashi kuje ku duba mike faruwa. Kuma ku dama duk bidirin da kuke baku sanar musu ba ne? .
? ? ? Da mamaki Umma tace,  Sun sani fa gaskiya, sai dai in ?ar uwarsu bata sanar musu ba. Dan tun ma ana duba yaran nan kamar cousin sister Winsu ce yarinyar nan Mariya tazo sashen Ajwaad Win. Tare da ita ma likita ta sanar mana komai ai. Amma dai bara muga mike faruwa to .
? ?? Dama su Uncle Mahmud har sun fice, dole shima dai Abah ya tashi yabi bayansu......

? ?? _______&

? ? ? Su RK basu san mike faruwa ba, suna can sashen AA jira kawai suke ya farka musamman Yaya Fawzan da aka ?ara bama labari kaf. Shi kansa dai Babban Yaya yau bakinsa akwai magana. Dan a hakan ma sai jehota yake Wai-Wai su RK na dariya. A haka su Maimoon da aka saka gyaran sama suka sakko, sun share ko'ina tas sun saka ?amshi mai daWi, dai-dai nan Oum itama ke fitowa a Wakin Maanal tare da Hajiya Shuwa data shigo gidan yanzu babu daWewa saboda kiran da Oum tai mata ta mata bayani. Ba ?aramin shock kuwa itama Hajiya Shuwa ta shiga ba. Matu?ar tausayin Maanal ya kamata, dan harga ALLAH data san yarinyar nan virgin ce da batai mata kalar gyaran can ba, dan ko'a hakan dama tana tausayama yarinyar saboda gyaran datai mata ko mace mai haihuwa uku iyaka kenan. Amma ita tayi ne dan samar da nutsuwa a zamantakewar auren. Shi rashin samun mace a cikakkiyar budurwa a daren farko nada wata illa ne koda ace mijin ne ya santa a mace kafin aure. Sai ya dinga sakama namiji zargi da wasu-wasin bayan shi akwai wani ?ila a gefe. To wannan ?ofar ce suka shirya toshewa gaba Waya a zamantakewar Ajwaad Win da Maanal.
? ? ? ? Ta tabbatar ma Oum da kafin ma ayi Winkin ne ta sanar mata da bazata bari ayi ba. Akwai magungunan da zata haWa mata da ganyayyaki ta dinga sit bath cikin ?an kwanaki zata warke komai ya koma normal, amma ko yanzun ma bata Saci ba in sha ALLAHU zata tsaya akan Maanal Win. Da wannan zancen suka fito zataje gida ta haWa kayayyakin ita kuma Oum tace zata kira Ammie itama a sanar mata wannan daddaWan labari har ma da su Shahidah. Sai dai me suna sakkowa hayaniyar da gidan ta Wauka ya shiga rige-rigen shigewa cikin kunnuwansu. Da sauri suka ?arasa sakkowa dai-dai suma su Babban Yaya na fita dan ganin mike faruwa...........
'?



*_AJIYA A DUHU na kuWi ne, 500 ne kacal, ?ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai =??=?O?_*

*09032345899*



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*
*_Typing=???_*








*_=؞?AJIYA A DUHU....=؞?_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_My TikTok account =?G?_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=?G?
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=??=??
*_BOOK 2_*


______________


........Tofa babbar magana. Dambe ne fa ya har?ume tsakanin Mariya da ?awayen Momyn Nibras. Dan suna shiga sashen basu kula kowa ba suka haye sama Momyn Nibras Win na ?walama Mamy kira. Mamaki yasa duk ?an uwan nata ?o?arin tsaida su amma basu saurarensu ba sai ma hankaWe duk wadda ta nema taresu suke cike da bala'i suna faWin ba dasu zasuyi ba Mamy ce daidai da su. A haka suka ?arasa hawowa falon saman. Sai kuma duk suka ja tunga ganin su Aunty Rufaidah dake jiran dawowar Hajiya Majdiya, suna a Wakin Mamyn ne kwakwazon su Momyn Nibras ya fito da su. Jinin Darma manyansu da yaransu jinin girma ne da kamun kai, ALLAH kuma ya musu kwarjini wannan tamkar a jininsu ne.
? ?? Aunty Siyama ce ta ce,  Lafiya kuwa haka Hajiya su wanene ku? .
?? Ji sukai sun kasa mata da hargagin da suka shigo. Momyn Nibras ta ce,  Wajen Kamila muka zo .
? ? ??  Amma ko wajenta kuka zo bayin ALLAH ya ?yautu ku shigo mata gida a haka kenan? Kar ku manta nan fa sirrinta ne, inama laifi ku jira a down stairs amma har upstairs babu wani excuse. Wannan take hakkin Wan adam ne, sannan babu girma sam .
? ? Mariya dake hawowa ta ce,  To dama wannan suna da girma ne in ba na jikinsu ba. Wai baku ganeta bane, uwar waccan yarinyar ce fa matar Fawzan da akama kishiya .
? ?? Da mamaki kowa ke kallon Momyn Nibras a karo na farko. A fusace Momyn Nibras Win ta ce,  Ke kuma a suwa ana magana da manyan gida kina saka baki ?ar a jira aci a wanke kwanika. To ahir Winki da saka baki anan. Dan ke baki isa ba ita Kamilar ce dai-dai dani. Idan kuma ba tsoro ba ta fito nan muyita naji dalilin yima gudan jini na kishiya bada saninta ba, dan an ga munyi kawaici mun kauda kai kuma yau ?aton banza ya Waga hannu ya mata har mari uku dan ta nema sakinta. To ina son naji ita ta saka shi yay marin ko kuwa raWin kansa ne? .
? ? ??  Ikon ALLAH yau naga masifa. Yo ita ?ar taki har wacece da baza'a mata kishiya ba. Juyar da bata haihuwa sai dai taci takai masai kullum. To mu ?an duguy-duguy muke son gani dan gidan Darma gidan ?a?ane kema kin sani. Mariya ce da wannan murtani a jarabe. Aiko kalmar juya da aka kira Nibras da tafi komai yima Momyn Nibras ciwo yasa Mariya na rufe baki ta sauke mata mari. Tace manyan matan da tazo dasu wai ?awayenta wai suma Mariya dukan tsiya su saita mata bakinta, dan duk duniya babu mai kira mata Wiya da juya ya kwana lafiya wanan gangan ne. Yo ALLAH na tuba Mariya dama ?ar daru ce. Aiko kafin kace mi ta fara musu dukan kan uwa da wabi. Tuni ta kaWosu ?asa dan tace suje filin tsakar gida wasan zai fi musu dai-dai ita nan ya mata kaWan. Shine fa suka fito har compound ana dambe. Duk kuma abinda ya faru a kunen Mamy ne dake fama da kanta. Ga azabar ?unar cikin zani ko ?afa bata iya haWewa da ?yau ga kuma ta ?afar da hannu ga raunikan fuska. So take kuma tai kuka amma sam yau hawaye sun ma ?i su zubo mata sam. Ji take a ranta ashe kuka rahama ne ga bawa. Ita fa duk wannan ba shine damuwarta ba ma, hankalinta na'akan Abah ne, so take ya shigo sashen ko zazaginta yayi zataji sanyi a ranta. Dan Wlhy UBANGIJINTA ne kawai yasan iyakar soyayyar da zuciyarta kema Abah. Zata iya Waukar komai amma banda fushinsa ya mata girma. Musamman a mihalin shiru, dan tasan wanene Abah kai masa laifi ya maka shiru, sai ka gwammace ya maka duka ma an wuce wajen....

? ?? Da ?yar da ?yar aka raba Mariya da ?awayen Momyn Nibras. Zuwa sannan itama Nibras Win ta fito. ?ar zubama juna ashariya manya-manyan aka koma yi, yayinda Momyn Nibras ke faWin,  In har Fawzan ya cika Wan halak ya sakar mata yarinyarta, tace bata auren ko dolene. Yanda ta birkice sai kuma ya tada hankalin Nibras, dan ita ba haka take so Mom Winta tayi ba. Idan kuma ta Sata da ?an family Win taya in Fawzan ya saketa zata dawo ta auri AA ne. ?o?arin ri?eta take tana faWin,  Mom Please kiyi shiru mana. Bafa sai kin zagi kowa ba kibi komai a hankali .
? ? ? Ina sam bata jinta. Fawzan da ransa ya Saci ya daka wata mummunar tsawa yana isowa tsakkiyar faWan. Cikin wani irin fushin da kowa zai iya rantsuwar bai taSa ganinsa a ciki ba ya ce,  Badai saki take bu?ata ba, to kije da ?ar taki ni Fawzan Aliyu Abubakar Darma na......
? ?? Tsawa shima Abah ya daka masa. Tare da faWin,  Kull ka furta Fawzan, kai da nake kallonka ne ha?uri a gidan nan. To ban yarda ka saki matarka ba, suyi duk abinda sukaga zasuyi mugani. Babu abinda ya dameka da rikicinsu can suje su ?arata tunda babu wanda yasan lokacin da suka ?ulla. Ko ka sani? .
? ?? Kai Fawzan ya girgiza. Sai kuma cike da girmamawa ya ce,  Kayi ha?uri Abah, raina ne ya Saci, kaga fa irin zagin da sukema mutane na rashin mutunci .
? ? ? ??  Zagi suyi tayi ai baya tsiro a jiki. Kuma ba ?urji bane bare idan yayi ruwa ya fashe warinsa ya addabi kowa. Tunda da suka zo bakai suka nema ba ka barsu da wadda suka nema Win ita ta sakar musu ?ar .
? ? Babu wanda kalaman Abah basu girgiza ba. RK ya saki wani makirin Soyayyen murmushi, zuciyarsa na faWin anya Abah kuwa bai san halin Mamy ba pretending kawai yake. Kai wannan al'amari da mamaki yake. ?o?arin barin wajen kowa ya fara musamman su ahalin Darma Win ma saboda suna respecting maganar na sama dasu matu?a sai Hajiya Majdiya ta dakatar da su. Cikin damuwa ta tuna musu halin da Mamy take ciki.
? ? ? Wani irin zabura Oum tayi tana faWin,  Suhanallahi shine kuma duk bamu sani ba. Wane kuma jiran umarni ake likitan ya shigo kawai ciki. baiwar ALLAH jikinta har rawa yake ta nufi sashen Mamy. Sai suma su Babban Yaya da su Umma suka rufa musu baya. Suma dai su Momyn Nibras Win jin batun rashin lafiya yasa ta shanye komai. Dan ita wlhy wannan bala'in yanzu ne aka farashi su da Mamy har sai an sakar mata ?arta. Ai sanda Mamyn taje tana ro?arta a aurama Fawzan Nibras ta tabbatar mata sufa ahalinsu ba'a musu kishiya. Mamyn kuma ta tabbatar mata suma haka suke, itace kawai tsautsayi da soyayya ya sata shiga gidan mai mata. Dan haka Fawzan da Nibras kishiya ko'a mafarki babu ita, shine dan rainin hankali kuma za'ai mata yanzu. To wlhy sai inda ?arfinta ya ?are kuwa.....

? ?? &Babu wanda halin da Mamy ke ciki bai girgiza ba a cikin su Oum. Ransu kuma ya Saci da rashin sanar da su da akayi. Aiko Umma ta fara faWa sosai musamman akan ajiye Mamy gida da sukai maimakon su wuce da ita asibiti tun dare. Sannan ko babu komai sun san ai Rafeeq likitane, koda ba likitan fannin halin da Mamyn ke ciki bane ai zai kira wani ko. To dama suka ajiyeta a gida su basu sanar musu ba basu kaita asibiti ba mi suke nufi da hakan ne?.
? ?? Aiko nan fa hankalinsu ya tashi, suka shiga rantse-rantsen son kare kansu suna kallon Abah ko zai yi magana dan wlhy tsoronsa da ganin da yay musu ya hana su sanar da mutanen gidan ya kuma hana su kaita asibitin. Amma abin mamaki bawan ALLAHn nan tamkar ma bai san mi ake tattaunawa ba. Zaki rantse bai san komai ba. Ha?urin dai da dattijan ciki suka babbada da amsar laifinsu yasa Umma tai shiru. Duk fitowa sukai a Wakin aka bar doctor da RK sai Babban Yaya da Fawzan a ciki. Shi dai RK yana ganin ?afar yasan dole akwai karaya, amma bai ce komai ba yabar likitan da suka kawo ya dubata. Likitan nan na gama dubata sai cayay ba sai anje asibiti ba gocewar kashi ce kawai da Wan targaWe zai dubata kawai a gida. Haka suka bashi dama ya fara aikinsa. Hannun ya fara taSawa, aiko hajiya Mamy ta tsandara ihu sai da su Babban Yaya suka ri?eta, ashe wasa farin girki. Sai da akazo kan ?afa harda fitsarinta, gashi shima fitsarin wata azaba ce idan yana fita dan waje dai ya ?one kuma ta?i magana. Sosai ta wajigu, ba ita ba hatta su Fawzan suma sunyi sharkaf da zufa. Harda sumanta

02, January 2026
Hafsat

Masha allah yayi albarka ya raya xuri a muna ilmantuwa

11, November 2025
Aisha

👍✨

11, November 2025
Aisha

😂

11, November 2025
Aisha

👍

11, November 2025
Aisha

Wow Allah ya Karo basira littafi yayi👍

06, November 2025
Oumshukura

I want download

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login