Showing 54001 words to 57000 words out of 215774 words

Chapter 19 - AJIYA A DUHU 3 End Hausa Novels By Billyn Abdull .doc

samu sun fita ita fa Oum. Bai san ina sukaje ba bai kuma tambaya ba. Dan sashen Mamy ma ?in shiga yayi kasancewar yasan tana tare da Abah daya yini a gida. Sai da Fawzan ya dawo sannan suka nufi sashen Oum Win a tare. Sai dai kuma Nuratun da yake gudun su haWu a sashen Mamy sai suka sameta a sashen Oum Win kwance tana kallo. Yi yay kamar ya fasa zaman, sai kuma akai sa'a su Oum suka shigo.
? ? ? Tunda ya kalla Maanal sau Waya ya fahimci gyaran kai sukaje, dan idanun mutuniyar sunyi ja alamar tayi kuka. Kansa kawai ya girgiza yana kallon Oum. Sai kuma yakai zaune a kusa da ita murya a ?asa ya ce,  Oum daga ina haka? ..??
? ? ? ? ?  Wankin kai nakai Baby dan nasan sanda zaka dawo ka gaji balle ka kaita. Aiko ansha daru, ashe har yanzu bata daina kukan wanke kai da kitso ba. Tama?i yarda ayi kitson sam .
? ? ?? Lumsassun idanunsa ya zubama Maanal daketa Sata fuska, itako ta?i yarda ta kalla kowa sai ma Fawzan dake lallashinta ta kula. Idanun ya Wauke a hankali.  Ai inaga sai randa aljanun kan nata suka barta zata daina wannan halin . Yaba ma Oum amsa cikin sanyin yanayi. Murmushi Oum Win tayi, yayinda Maanal da taji abinda ya faWa ta dallo masa harara. Sai kuma ta mi?e fuuu tai Waki.
? ? Oum tace,  Kaga ka Koreta auta .
?  Oum dama mai son yin kuka ne aka jefesa da kashin awaki kawai . Daga haka ya maida kansa ya kwantar a kujerar. Iya wuya Nuratu takai da iskancin Maanal a gidan, shegiyar yarinya gansamemiya ta zauna tana ma mutane taSara su kuma suna biye mata kamar wasu makafi. Amma ai ta iya zura hannu a ?asan table tana taSa maza ko. Ita kaWai take surutanta a zuciya, fuskarta kuma na bayyana halin da take ciki...
? ? ? Da wuri Maanal tayi barci dan kanta ciwo yake mata. Tunda Oum ta bata magani tasha sai barci. Ita dama ?arshen taSa mata kai kenan ai. Musamman idan bata so kamar mai aljanun dai tabakin AA Win. Washe gari ta kama ranar tafiya, shima AA baije office ba. Amma zuwa goma ya fita a gidan. Bai dawoba sai azhar. Ya samu Maanal harta haWa kayanta, sai kuma a lokacin ne su Nuratu suka san da tafiyar da Saheeba. Nibras ko dake wajen aiki bata sani ba. Kai tsaye AA daya shigo sashen Oum ya nufa. Daga ita sai Maanal a falon sama. Bayan ya gaida Oum Maanal ta gaisheshi batare data kallesa ba. Shima kallo Waya yay mata ya Wauke kansa. Dan wani irin ?yau yaga ta masa a bayyane, bai san tun daren jiya Oum kema yarinyar tata gyaran jiki da kayan haWi na musamman da Hajiya Shuwa ta kawo ba, ta kuma bata abubuwa tasha, ita dai Maanal ta tsargu da abinda Oum Win ke bata, dan tasha gani a wajen su Didinta suna sha. Amma sai bata nuna ba ta dake kamar bata gane komai ba.
? ? ??  Kaya nawa kika Wiba? .
AA yay maganar idonsa akan Maanal muryarsa a dake dan ransa a Sace yake, rashin walwalarsa yau a bayyane take. Mamy ce kuma ta haddasa hakan a gareshi, dan kaca-kaca yau tai masa akan wannan tafiya tasu da Maanal, harda cewa ma da sai dai a fasa da Maanal Win ko shi Win ya fasa, sai da ya mata al?awari akan Nuratu data kafa masa sharaWin kiranta kullum sannan kuma tai masa ALLAH ya isa idan ya mu'amalanci Maanal a shimfiWa..... Tunanin nasa ya kauda gefe, ya sake maimaita maganar ga Maanal datai kamar bata jisa ba cikin yanayin Wan tunzura.
? ? ? Kallonsa Maanal tayi dan harga ALLAH sai yanzu taji abinda yace, da farko hankalinta nakan charting da take da su Didinta ne, ganin yanda ya tsatstsareta da nashi kaifafan idanun a gaban Oum kuma ko kunya babu sai ta Wauke nata da sauri. A sanyaye ta ce,  goma . Komai bai sake cewa ba, sai mi?ewa da yay ya fita. Da kallo duk suka bishi, Oum kuma ta fahimci ransa a Sace yake, amma sai tai tunanin ko daga waje aka tunzuro shin.
? ? ? Babu jimawa ya dawo da madaidaicin traveling bag na trolling mai shegen ?yau. Baice komai ba ya wuce Wakin Oum da shi, fin mintuna goma sai gashi ya sake fitowa da shi. A falon ya ajiye sannan ya Wan kalla Maanal Win ya Wauke ido yana ?o?arin ficewa. Ciki-ciki ya furta,  Ki bar wancan . Daga haka yay ficewarsa. Kallon juna Oum da Maanal sukai. Fuskar Oum da damuwa ta ce,  Akwai abinda ke damunsa .
? ?? ?asa Maanal tai da kanta, dan ita kam bata san mi zatace ba. Itama ta fahimci akwai damuwa a tare da shi, duk da tasan wannan normal ne a halinsa, dama idan kaga sakewa a tare da shi to lallai suna tare ne, dan ita sam bata son yanayin ba?in miskilancin nashi, shiyyasa duk yanda zata sakashi magana ta sani.

_________&
4:30pm

? ??? Su AS suka iso domin Waukarsu. Shine ya fara fitowa daga sashensa. Sanye yake cikin ?ananun kaya normal wandon jeans black da t-shirt black data kwanta masa a jiki sosai, dan irin mai santsin nan ce da laushi jiki. Yaci zanzaro brawn belt daya fidda ainahinsa na dogon mutum dake tsaye sosai a suffarsa ta zakin. Sai jacket da itama ta kasance brawn color a hannunsa ya sa?ale batare daya saka ba. Sosai fuskarsa data sha gyara gashin sajensa ya kwanta luff-luff ke'a Waure, kamar ko yaushe idanunsa manne da sirrin fari tas Win gilashinsa dake sake ?awata shi. Tafiya yake Wai-Wai a kuma nutse cike da ?asaita yana Waura agogo a tsintsiyar hannunsa takalmansa masu matu?ar ?yawu sau ciki na bada ?arar sauti kaWan-kaWan.
? ? ?? Sosai Nuratu ta shagaltu da kallonsa, ji take kamar ta haWiyesa ta huta. Dan daya Wan gittata zuwa gaban Mamy mayataccen ?amshinsa ya daki hancinta jitai illahirin jikinta na rawa. AA da bai san ma tana yi ba dan shi ko lura da ita baiyi ba a wajen ya Wan zubama Mamy ido kafin ya risinar cike da girmamawa ya furta,  Zamu wuce Mamy .
? ? ? ? ?in yarda Mamyn tai ta kallesa, kasancewar su Oum a wajen kuma yasa tai masa addu'a cike da nuna rashin kulawa kamar yanda take musu. Muryarsa a sau?a?e ya furta,  Thanks you a hankali. Sai kuma ya matsa gaban Abah. Murmushi Abah yay masa, tare da Waura hannunsa a kafaWarsa. Sai kuma ya matsar da bakinsa kusa da kunnen AA Win ?asa-?asa ya furta,  A rufan asiri a dawo min da yarinyata lafiya Oum's boy, kaga dai gudun rigimar uwar taka yasa na baka salin-alin .
? ? ? ? Idanu AA ya lumshe tare da sakin guntun murmushi kansa a du?e. Batare da ya yarda ya kalla Aban ba ya gyaWa masa kai, muryarsa a sanyaye yace,  In sha ALLAHU Abah zan cika al?awari .
? ?  ALLAH yay muku albarka .
Abah ya faWa yana murmushi da Wan bubbuga kafaWar tasa. Gaban Oum AA ya ?arasa..........
'?




*_AJIYA A DUHU na kuWi ne, 500 ne kacal, ?ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai =??=?O?_*

*09032345899*



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*
*_Typing=???_*








*_=؞?AJIYA A DUHU....=؞?_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_My TikTok account =?G?_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=?G?
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=??=??
*_BOOK 2_*


______________


........Gaban Oum AA ya ?arasa, Maanal na gefenta sanye cikin Abaya red color datai mata matu?ar ?yau, tai rolling kanta da mayafin, sai mitsitsiyar handbag a hannunta. Suna haWa ido ta kauda nata, shima nashin ya maida akan Oum, cike da kulawa ya rungumeta,  Oumna zan yi missing Winki .
? ? ? ?? Ya faWa cikin ma?oshi. Murmushi Oum tayi, tare da Wan bubbuga bayansa. Sai kuma ta Wagoshi cike da kulawa fiskarta da murmushi ta shafa fuskarsa.  Nima haka Auta, amma karka damu kamar yau ne ai zaku dawo. Ga Baby na nan zata kula min da kai . Tai maganar tana juyawa ta kamo hannun Maanal. A cikin nashi ta sanya, a tare suka saki Soyayyar ajiyar zuciya kuwa. Sai dai a zahiri kowa a dake yake, dan Maanal ma kanta a a?asa yake, shine ma dai ke kallonta ?asa-?asa. Addu'a sosai Oum tai musu, tare da dam?a ma junansu amanar kansu. Daga haka tace suje lokaci na ?urewa. Gashi jirginsu 5:20 zai tashi.
? ? ?? Sai yanzu ne Saheeba ta buWe baki da ?yar tai musu addu'ar dawowa lafiya, hakan ne ya zaburar da Nuratu, itama ta ce,  Ya AA ALLAH ya tsare .
? ?? Hannu kawai ya Waga musu, tare da kai Wayan hannunsa ya amshi trolling Winsu da Maanal ta kama zata ja. ?an Wagowa tai ta kallesa, suna haWa ido ta janye tare da sakar masa akwatin. Shima bai ce komai ba ya turashi yay gaba, ita ko Maanal sai da ta sake rungume Oum sannan ta wuce idannunta cike da hawaye. Ji take kamar zasuyi tafiya ne mai jimawa.
? ? ?? Da sauri AS ya zaburo ya amshi akwatin hannun AA Win domin sakawa a booth dake buWe. Shi ko jikin motar ya nufa ya tsaya har Maanal ta iso, ganinsa tsaye ya sata fahimtar ita yake jira ta shiga. Dan haka ta nufi shigar, hannu yasa ya tare mata saman kai dan karta buge, sai kuma akai rashin sa'a abayarta ta nema taWeta. Ri?ota yay da hannunsa Waya bayanta ya jinginu da jikinsa. Muryarsa a ?asan ma?oshi can ?asa sosai ya ce,  Are you okay? .
? ? Kanta ta jinjina masa tana Wan sauke ajiyar zuciya, sai kuma ta matsa daga jikinsa ganin su Oum duk suna kallonsu har tana iya hango yanda fuskar Mamy, Nuratu da Saheeba ta canja, shiga tayi sai dai tana Wan yamutsa fuska dan ?afarta na Wan mata zafi. Lurar da AA yayi saboda idonsa a kanta yake ya sashi kaiwa tsugunne irin na yanayin maza ya Waga Abayar kaWan ya kamo ?afar dake a cikin ?ya?y?yawan ba?in takalmi fes-fes da ita. Takalmin ya zare ya ajiye, batare da damuwa ba ya Waura ?afar a saman jikinsa. Ji Maanal tai kamar tayi kuka dan nauyin Abah da Oum. Amma yaya zatai tunda tasan ba fasawa zai yi ba. Duk da haka sai da tai magana a sanyaye ta ce,  Bafa da yawa bane .
? ?? Bai kulata ba, sai ?o?arin Wan jajjan ?afar kawai yake yi, sai da yay kusan na minti biyu sannan ya maida mata takalmin ya gyara mata ?afar a cikin motar tare da rigarta ya mi?e. Da kansa ya rufe mata murfin sannan ya juya ya kalla su Oum dake kallonsu cike da jin daWi, sai dai banda su Mamy. Dan ji tai wani irin ?ududu ya ri?e mata zuciya katamaumau. Nuratu kam ?walla ne suka cika mata ido ma. Hannu ya sake Waga ma iyayen nasa sannan ya zagaya Wayan side Win da AS ya buWe masa ya shiga ya zauna. Suma su AS sukai sallama da su Oum Win suka shiga motar ta fice.

? ?? Sannu a hankali Maanal ta lumshe idanunta da hawaye suka ciko. Jin suna neman zubo mata ta buWesu tare da kai yatsarta ta Wauke su tana kallon waje. Sarai AA na hankalce da ita, dan haka ya kai tattausan hannunsa ya kamo nata dake ajiye a kan cinyarta, saman tashi ?afar ya dawo dashi yana mai harWe yatsunsu waje guda. Ta gefen ido ta Wan dubesa, ganin ba ita yake kallo ba ta shagala sosai a kallon nashi, dan harga ALLAH idan tace bai yi mata ?yau ba ma tayi ?arya. Ta shagala sosai a bazata ya waiwayo suka haWa ido, cike da borin kunya ta kauda nata gefe tana Sata fuska. Shi dai baice mata komai ba, kuma bai daina kallon nata ba har sai da wayarsa ta motsa alamar shigowar kira. ?auka yay ya duba, babban yaya ne. Dan haka ya Waga tare da kai yatsansa ya gyara zaman bluetooth Win kunnesa ba?i, cikin yanayinsa na rashin son Waga sauti yay sallama... Tsabar yanda yake magana can ?asa su kansu su AS dake a gaba ba jinsa suke ba. Ita kanta Maanal dan kawai ta nutsu ne ta maida hankali a kansa duk da ba kallonsa take ba. A haka suka iso airport dan gudu sosai sukayi.
? ?? Bai motsa domin fita ba, ita kuma ya ri?e hannunta bai bata damar ta fitan ba. Magana suke da AS. Ita Maanal ma tayi zaton bada shi za'a ba. Sunja kusan mintuna biyu a haka sannan aka buWe musu. Juyawa yay ya Wan kalleta, kafin ya saki yatsun hannunta dake sar?ale da nashi a hankali sannan ya yun?ura ya fita yanzu ma jacket Winsa da bai saka ba har yanzu a hannu. Itama Win fitar tayi, dai-dai driver na rufe side Win data fito Win AA ke isowa wajenta. Yayinda AS daya fiddo akwatinsu da wani da bata san na waye ba ya tura su yay gaba. Shi kuma da yake binta da wani kallon ?asa-?asa hannunsa ya mi?a mata. Hannun ta zubama ido, sai kuma ta Wan Wago ta kallesa. Ita Win dai yake kallo idanunsa na komawa ?anana. Yau dai ta fahimci kurumtar ce ta motsa ta miskilanci, dan haka ta Waura hannun nata a hankali saman nashi, shiko ya haWesu da ?yau sannan suka fara takawa a tare.
? ? ? Dole duk wanda ya kallesu su burgesa, dan kallo guda zai tabbatar maka da su Win ma'aurata ne. Sun matu?ar dacewa da juna kuma, duk da ita Win ?ar ?arama ce a gabansa, dan koda take da tsaho tsahon nata gaba Waya bai wuce kafaWarsa ba. Arba da ma'aikatansu su Yaqub ya sakata jin nauyi da kasancewar a yanda suke. Shi ko ko'a kwalar rigarsa. Sai ma amsa musu gaisuwar da suke masa yake ta hannyar jinjina kai. Itace ke amsawa cike da jin nauyin da su kuma suke fassarawa da jan ajinta. Dai-dai nan kuma aka fara shelar neman matafiyan da zasu tashi a jirginsu zuwa Qatar. Gaba yay ri?e da hannun nata su AS da su Yaqub da ya?i yarda ya kalla ko inda Maanal take biye da su. Sai da sukai ?an abubuwan da suka kamata kafin wucewa inda jirginsu yake. A haka yana ri?en da ita suka shiga, su sun wuce vip ne.
? ? ?? Ganin hakan sai da yasa Maanal sauke ajiyar zuciya a Soye. Duk da ya jita bai nuna yaji ba, sai ma taimaka mata da yaya ta zauna a nata sit Win kafin shima ya zauna a nasa dake kusa da ita. Ta inda suken keSantaccen waje ne madaidaici zaman mutum biyu tamkar wani falo ko Wan Waki, zaka iya maida kujerun gado idan kaso. Ga television da kayan dai ?awa yanda ya kamata. Tuni Maanal ta zama ba?auya, dan ita kam bata san akwai hakan a jirgi ba. Kai masu kuWu na sha'aninsu. Bata tsinke da al'amarin ba sai da AA ya danna wani Wan bottom ta gefen kujerar belt ya saka kansa da kansa a jikinsu. Dai-dai jirgin na tashi zuwa sama dole ta lalubo hannunsa a cikin nata. Kallonta yayi, sai kuma ya buWe tafin nasa ya maida natan a ciki ya sargafe yatsunsu cikin na juna. Sosai ta sake ?an?ame masa hannun har tana kafa masa ?ubunanta da ba wani tsahone da su ba dan bata wasa da yankewa a kan fatarsa. Aiko sai da ta fasa masa fata abinka da ba'asan wahala ba. Bata fargaba kuma sai da jirgin ya gama dai-daita ta buWe idanun, hannun nasu ta Wan kalla tana sauke ajiyar zuciya, har zata janye sai kuma tai saurin sake kallo. Sosai taji gabanta ya faWi, babu shiri ta juyo da shi ganin yana ?o?arin juyarwa dan karta gani. A sanyaye cike da damuwa ta ce,  Ya ALLAH na ji maka ciwo .
? ?? Komai bai ce ba, ya dai Wan kalli hannun ya kauda kansa. Yayinda ita kuma ta buWe yatsun nata tana matso da hannun saitin bakinta ta shiga wura masa iska da baki kamar wanda ya kone. Ai ba ?aramin ratsa jijiya da jinin AA hura hannun nan yay ba, a take ?ofofin gashinsa suka shiga bubbuWewa. Dole yay ?o?arin janyewa yana faWin,  It's okay .
? ? ? ?? Kanta ta jinjina masa idannunta na cika da ?walla, sai kuma taja tissue Waya dake ajiye a kwalinsa ta shiga goge jinin daba wani zuba yake ba ya dai nuna alamar fita ne kawai. Dai-dai nan ma'aijaciyar jirgin ta shigo bayan tai Wan knocking, tray Win hannunta mai Wauke da coffee ta ajiye, sai kuma ta dubesu domin jin ko suna bu?atar wani abu ne. Cikin harshen turanci Maanal tace suna bu?atar First aid box.
? ? ? ??  No...
? ? AA ya faWa yana ?o?arin dakatar da ita, amma sai maanal Win tace taje ta kawo. Itama ganin jinin yasata fita, babu jimawa ta dawo da wata matashiya kamarta da first aid ket Win a hannu. Kai tsaye inda suke tayo, ta ajiye box Win tana ma AA sorry. Shi ko kallonsu ma baiyi ba. Maanal Win da duk ta rikice kawai yake kallo ?asa-?asa. Mata ta kawo hannu zata kama hannunsa Maanal tai mata tsawa batare da ita kanta tasan mi tayin ba. Cike da masifa tace ta bata zata masa. Karo na farko AA yay wani Win killer smile na gefen baki ya lumshe idanunsa kawai. Sai dai yana kallon yanda take goge masa jinin a Wofane tana kuma hurawa da baki wai kar yaji zafin spirit. Sai yaji kawai abin ya masa suger. ?o?arin tsokanarta yay, dan haka ya Wan ja hannun baya

02, January 2026
Hafsat

Masha allah yayi albarka ya raya xuri a muna ilmantuwa

11, November 2025
Aisha

👍✨

11, November 2025
Aisha

😂

11, November 2025
Aisha

👍

11, November 2025
Aisha

Wow Allah ya Karo basira littafi yayi👍

06, November 2025
Oumshukura

I want download

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login