Showing 141001 words to 144000 words out of 215774 words

Chapter 48 - AJIYA A DUHU 3 End Hausa Novels By Billyn Abdull .doc

zauna Yaya Fawzan ya ce,  A'a ango tashi kaje kazo mana da amarya muna nan .
? ? ? ?an jimmm AA yayi, sai kuma ya mi?e dan harga ALLAH soyay daga iya nan suyi sallama su koma shi kaWai yaje ga matarsa. Amma bazai iya ba yana jin nauyin Yaya Fawzan Winsa. Tsayawa yay a ?ofar Wakin ya zubama handle Win ido na sakanni, dan Amaal ta tura masa text cewar Maanal Win na nan ?asa. Sai kuma ya sauke numfashi a hankali sannan ya murWa handle Win kamar baya so ya tura kai ciki da sallama ?asa-?asa. Zuwa yanzu Maanal na kwance ne dan ta gaji da zaman, ga tsoro na shigarta haka kawai, ta kira Didi Amaal tace su dawo dan ALLAH tsoro take ji, shine tace mata ta daure na Wan lokaci ne gasu AA Win nan shigowa. Tun tana kallon ?ofa harta zame ta kwanta idanunta a lumshe ta faWa tunanin duniya da nazarce-nazarcen ruguntsumin cikinta. A wannan yanayin taji an buWe ?ofa, kafin ma ta nema ba'asin wanene sassanyan ?amshin turarensa ya shigo mata hanci duk da yanda nata ke tashi da wanda aka sanya ma Wakin ma. Luff tayi kamar mai barci tana ?o?arin saisaita numfashinta har ta fahimci isowarsa inda take ya tsaya cak. Shiru bata buWe idanun ba, yana daga tsaye shi kuma ya zubama ?ya?y?yawar fuskarta da yake gani kaWan raunanan idanunsa. Kallon fin minti guda sannan ya wani fusrzar da iska mai nauyi sakamakon saukar idanunsa akan ?ugunta daya wani bada shep ta hanyar fidda lafaffen cikinta zuwa cikar ?irji dana ?ugun dan lafayar mai kwantawa ce a jiki. Sannu a hankali kamar wanda baya so ya du?o yana kai hannu ya yaye fuskarta da ?yau, cike da raWa ganin ta?i buWe idanun ya furta,  Amincin ALLAH ya tabbata a gareki Madam pretender .
? ? ? Baki Manaal ta Wan cuna a karo na farko, amma still ta?i buWe idannunta. A karo na farko yay murmushi kaWan, sai kuma tunawa da ana jiransu yasa shi sake furzar da numfashin ya ce,  I'm sorry drama queen. Ajiye shagwaSan muje wajen su Yaya Fawzan mu dawo duk sai ki tattaro kiyi min harta shekara 8 da suka wuce da nayi missing duk zan Wauka a yau Win nan koda ina faWuwa ina tashi ne .
? ? Shiru nan ma tayi, sai dai ta buWe idannunta a hankali ta sauke a kansa, suka Wan zubama juna ido, sai kuma ta janye nata tana tashi zaunen a nutse. Taimaka mata yay batare daya janye nasa idanun ba ya mi?ar da ita, sai kawai ya sanyata a jikinsa ya rungume.  Alhamdullahi! Alhamdullahi! Alhamdullahi! ya jera har suka uku a jere yana sauke ajiyar zuciya. Cikin raWa ya sake faWin,  Ya rabba nagode maka daka nuna min wannan rana, kai ne ka bani ita tun tana ?arama, ka jarabceni da kuSucewarta a gaSar dana gama sakankancewa, ka dawo min da ita a lokacin dana gama sallamawa na rasata, ka bani ita a randa na gama yarda tawa rayuwar ta ?are kenan gaba Waya. Yau gashi ka shigo da ita a cikin gaba Waya duniyata a gaSar da nake cikin matsanancin zumuWi, ?agare, farin cikin kasancewar tamu. ALLAH kai mata albarka, ya rabbi ka tausasa min ita ta zame min mar'atussaliha. Ya rabbi ka ?arfafa min ita ta zama uwar ?a?ana jajurtacciya, ya rabbi kai mata rahama mara yanke wa, ka tsare min ita daga kowanne irin sharri na fili dana Soye, ka baibaiyeta da alkairinka da rahamarka, ?asa ta zama mai koyi da Nana Khadijah, kasa ta zama mai koyi da Nana Ai'sha. ?asa ta zama mai koyi da Nana Hafsah. ?asa ta zama mai koyi da Nana Saudah, ?asa ta zama mai koyi da Nana Zainab. ?asa ta zama kai koyi da Nana FaWima. ?asa ta zama kai koyi da Nana Asiya, ?asa ta zama mai koyi da Wabi'un salihan mata bayin ALLAH duka da sauran matan MANZON ALLAH daban ambato ba da jaruman mata da sukai ma addini hidima tako wace fuskar alkairi. Ya rabbi kasa tai koyi da ?yawawan halaye, ha?uri, juriya, jarumtar Oumna. Ya rabbi ka zama shaida, ita Win ta musamman ce a gareni, irin musamman Win da baki bazai iya ma furta wa ba.....
? ? Tsam-tsam Maanal ta sake rungumeshi hawaye na sauka mata. Fin minti uku suna faman sauke ajiyar zuciya sannan ya janyeta da ?yar ya share mata hawayen ya gyara mata lulluSin lifaya Win ya kama hannunta a jikin nashi yaja suka fice. A haka suka fito daga bedroom Win kamar makaho da Wan jagora har cikin falon. Sai a lokacin Maanal ta fahimci basu kaWai bane ba. Zaunar da ita yay sannan shima ya zauna kusa da ita. Cike da girmamawa yace ma Yaya Fawzan  Gata .
? ? ? Murmushi yaya Fawzan yayi mai faWi, sai kuma ya kalla Maanal Win yace,  Lilly! .
? ? ?? Jin muryar Yaya Fawzan yasa Maanal amsa masa da  Na'am Yaya F .
? ? ?  ALLAH yay miki albarka. ALLAH yay miki albarka! ALLAH yay miki albarka!. Nagode ma UBANGIJI daya kaimu wannan rana cike da lafiya da tsohon rai. Dan gaskiya dana mutu banga wannan ranar ba dole ne ma na dinga muku fatalwa banga ?arshen movie Win ba .
? ?? Murmushi su RK suka shiga yi, Yaya Fawzan ya cigaba da yiwa Maanal da AA nasiha da addu'a yanda ya kamata. Kafin su RK su amsa kowa yay tashi a ta?aice. Daga haka suka mi?e bayan RK yazo gaban AA Win ya ajiye wani haWaWWen basket da akai ma wani irin ado da flowers a sama aka kuma rufesa da net. Shine da Nuwaira suka haWashi, Sai kuWi da suma akai ma wani irin nannaWar ado a wata flower Win daban, daloli su kuma wai na sayen baki. Daga haka sukai sallama suka fice. AA ya Wan rakosu wajen sashen. Sai Yaya Fawzan ya maidashi ciki yana faWin,  Koma ciki mun yafe bama son rakiyar, dan nasan ma badan ALLAH zakayi ba Auta, maybe ma jikake kamar ka koromu waje kawai. Dariya sauran suka sanya sosai. RK ya matso saitin kunnen AA ya raWa masa,  Adai bi min daughter a hankali yarinya ce dan ALLAH. Dan wannan fitinar dake cikin idanunka ma ta isa firgitata .
? ? ?? Harararsa AA yayi, RK ya bar wajen yana dariya. Sai kawai yaji an ri?o masa hannu. Dariyar ya tsayar tare da juyowa. Ganin AA ne ya ri?osan ga wani irin kallo da yake masa sai shima ya zuba masa nasa idanun. Tsohon mintuna biyu suna kallon junan, su sauran da basu san mike faruwa ba sunyi gaba abinsu dan komawa sashen ba?i su samu su kwanta suma su huta, gobe kuma in sha ALLAHU Kano tai Wiba.
? ?? Da wani irin hankali AA ya shiga jawo RK baya sannu-sannu harya dawo gabansa gab, cak ya tsayar da shi akan ?afafunsa suna kallon juna cikin ido. Sai kuma kawai AA ya wani kalar jawo RK ya rungume. A tare suka sauke ajiyar zuciya mai nauyi, RK yay murmushi yana Wagowa bayan ya Wan bubbuga bayan sa. Magana AA ya buWe baki zai yi, amma RK ya hana hakan ta hanyar yimasa zipping a baki yace,  Shiiii karkace komai, oya good night my son. Dan ALLAH karka Saro min aiki da safe kaga dai na gaji nima mamanka zan Wauka mubar gidan nan ta Wan min tausa . Daga haka ya barsa anan tsaye. AA ya bisa da kallo harya Sacema ganinsa, a hankali ya furta,  I love you Uncle. Kai Win na daban ne a gareni ?ololuwa . Sai kuma ya Wan murmusa tare da lumshe idanu ya buWe a lokaci guda sannan ya murWa ?ofar ya koma ciki, key ya sake murzawa daga cikin ya kulle........
'?



*_AJIYA A DUHU na kuWi ne, 500 ne kacal, ?ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai =??=?O?_*

*09032345899*



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*
*_Typing=???_*








*_=؞?AJIYA A DUHU....=؞?_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_My TikTok account =?G?_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=?G?
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=??=??
*_BOOK 2_*


______________

.........A inda suka barta anan ya sameta. Ya Wan bi falon da kallo kafin ya cigaba da takawa a hankali inda take. Komai baice ba ya kama lafayan ya yaye, kaWan ta Wago ta kallesa ta maida idanun ta rissinar, ya Wan zubama hannayenta data matse cikin juna ido, sai ya saki guntun murmushi. Du?owa yay ya kama hannun nata ya mi?ar da ita tsaye, ita dai ta?i yarda ta kallesa. Da wata irin murya mai laushi da komawa can cikin ma?oshi ya ce,  Bestie ki kalleni mana .
? ?? Kanta ta girgiza masa alamar a'a. Cikin sake sauke muryar ?asa sosai ya ce,  Why? .
? ? ?? Da ?yar ta iya motsa lips Winta, batare da sautin muryarta ya fita ba ta ce,  Ba komai .
? ? KaWan ya wani Wan laSe baki da jinjina kansa still yana kallonta. Sai kuma ya furta,  Okay, to ko zaki koma sashen Oum ne? .
?? Ai baima gama rufe baki ba ta wani Wago tana kallonsa. Da ?yar ya iya gimtse dariyar data taho masa, dan tsoro sosai ya karanto a cikin idanunta. Duk ta koma sanyi-sanyi kamar ba ita ba,  Zaki je kenan? . Ya faWa yana ri?o haSarta dan ?o?arin du?ar da kan take. A mamakinsa sai ta girgiza masa kai, idannunta a lumshe. Kafin yay magana ta cigaba da faWin,  Akwai ba?i sashen Oum. Su Didi Amaal dai sun ce zasu zo su kwana nan suna sashen Oum .
? ? ? ? ? Nan ma dai sai da abun yaso bashi dariya. A zuciyarsa yace (Childish) a fili kam sai yace,  Okay! Ni kuma fa ina zan kwana? .
? ? Idannunta ta buWe ta nuna masa stairs. Kallon wajen yay shima a ransa yace (Da sauki ma tunda za'a bani wajen kwana baza'a korani ba). A fili kam yace,  To ina godiya, yanzu dai kafin dawowar nasu muje ki tayani yin salla, kafin sannan suma sun shigo sai na rakoki ki dawo .
? ? ? Kallonsa ta Wanyi, ganin yana son maidata wata ?aramar yarinya. Wai ya manta ne takai 20+, tana da ilimin addini dana zamani, tama karance-karance. Tunda aka tsira bikin nan komai buWe mata shi ake da sunan nasiha. Musamman Hajiya Shuwa sai abinda ta manta ne kawai bata faWa mata ba a rayuwar aure...
? ? ??  Miye kuma na tunanin? .
?? AA ya faWa cikin kunnenta. Ajiyar zuciya ta saki a hankali. Batare da ya sake cewa komai ba ya kama hannunta. Sai ta ?i motsawa. Dawowa yay ya tsaya a gabanta,  Goyo kika so? . Kai ta girgiza.  ?auka? . Shiru tai dan sa?e-sa?en ta yanda zata zille masa kawai take a cikin zuciya. Shi ko sai ya ce,  Uhhmyimm . Babbar rigarsa yasa hannu ya zare tare da hular damar duk sun gallebesa, ya dawo ta gabanta kawai, cak ya Wagata daga ?asa ri?e a hannunsa. Sai tai saurin kallonsa dan abun yazo mata a bazata. Ido Waya ya kashe mata, babu shiri ta kife fuskarta a ?irjinsa tare da saka hannunta a kafaWarsa ta dafe. Murmushi yayi kawai ya fara takawa a nutse kai kace ba mutum ya Wauka ba. Haka ya dinga taka steps Win cike da ?asaita har upstairs. Kai tsaye Wakin dake matsayin nata ya kaita, duk da shi a ransa ya gama sakawa babu batun raba Waki, adai yi a gama kawai zai canja tsarin komai na gidansa. Sosai Wakin yayi ?yau, ga wani irin ?amshin mai saka kasala na tashi a kowacce kusurwa. Wani irin shegen mayataccen royal bed ne aka saka, gashi an bisa da wata irin rumfa mai shegen ?yau da idan ana sanyi ka shige ciki sai ka manta anayi. Shi kansa Wakin yay masa ?yau sosai. Saman gadon yaje ya ajiyeta, batare da yace komai ba ya juya ya fita. Ba'a wani rufa mintuna bakwai cikakku ba sai gashi ya dawo. Basket Win nan ne da kuWin sayen baki a hannunsa. Ajiyesu yay a gabanta saman lallausan carpet Win gaban gadon mai kamar gashin mage gashi milk color sai Waukar ido yake. Idan ka taka kuwa ?afarka nitsewa take a ciki.
? ? ?? Kusa da ita ya zauna, ya kamo hannayenta cikin nashi ya rumtse.  Barka da zuwa duniyata a karo na biyu Besty. Gidanki na miki marhababika da shigowarki bayan tsohon shekaru daya Wauka yana jiranki, da kuma baki zo Win ba zai cigaba da jiranki na har abada dan bazai taSa amsar kowacce mace ba sai ke kaWai da aka gina domin ke. Yanda UBANGIJI ya nuna mana wannan rana, ina ro?onsa ya sa mu gammu a aljanna tare kamar haka. Maanal kece Ajwaad, idan babu ke shima babu shi har abada......
? ?? Hawayen da take yi ne suka sauka akan hannunsa, ya Wan zuba ma ruwan hawayen ido sai kuma yay Wan murmushi tare da matsota jikinsa ya rungume. Bayanta ya shiga shafawa alamar lallashi. Kafin ya Wagota ya share mata hawayen tas da faWin,  Tom kuka ya ?are haka, muje muyi alwala domin godiya ga ALLAH. Dare na ?ara yi kizo ki kwanta ki huta gajiyar biki okay .
? ? ? Kanta kawai ta jinjina masa tana sauke ajiyar zuciya. Shine ya mi?ar da ita, ya kama hannunta, closet Win Wakin babba shima suka fara shiga kafin toilet. Komai an tsara mata na kayanta abin dole ya birgeka, su Amaal sunyi ?o?ari. Bayin ma ?aton gaske ne, sannan ya haWu da komai na bayi irin na zamani. Sai wani ?anshi yake dan shima yaji turaren wuta. Da taimakonsa tai alwala, dan tace tana da tsarki, shima dai yana da shi Win, dan haka bayan ta kammala shima yayo suka fito. Anan closet Win ya Wauka sallaya da hijjab da yaga an tsarasu suma a nasu Sangaren sannan suka fito. Shi ya shimfiWa musu sannan yazo ya gyara mata mayafin lafayar da ?yau.
? ? ? Sun gabatar da salla cikin nutsuwa, ya rufe musu da shafa'i da wutri. Sannan ya juyo ya dafa kanta yay addu'a da ya dace ango yayi, ya kuma sake cigaba da wasu addu'oin masu ratsa jiki da zuciya tsawon lokaci. Daga haka ya mata tambayoyi duk da yasan baida haufi a kanta tanan Sangaren sam. Amma dai yayi Win dan yana son yasan a zuwa yanzu wane mataki take a neman ilimin. Yaji daWi sosai jin bata zauna ba bayan rabuwarsu ma ta cigaba da neman ilimi. Dan haka ya tabbatar mata zasu cigaba da karatu a gida, zai kuma sakata wasu online class na addini suma dan ta ?ara samun sani da Wammarar bautama UBANGIJI. Kanta a ?asa tai masa godiya.
? ?? Hancinta ya Wan ja kaWan, ya ce,  Nima kike ma godiyar? .
? ? ? Murmushi tayi kaWan, sai kuma a hankali ta ce,  Ka cancanci fiye da haka ma a gareni kai dukkan ahalinka. Tun ban san kaina ba kuke nuna min ?auna. Ni da nawa a halin, kuna mana soyayya irin ta ?an uwa na jini batare da kallon kun fimu da wani abun duniya ba tun ma a wancan lokaci. Abah ya zame ma iyayena Yaya, Oum ta zame musu aunty. Ku kuka zame mana yayu. Koda hararrarmu akai ba?wa ?yalewa balle duka. Ku Win a garemu babban alkairi ne da baki yayi kaWan ya furta. Bamu......
? ??  Shiiiiii!!! AA ya faWa a hankali yana Waura yatsarsa akan lips Winta. Idannunta ta Wago a hankali ta kallesa, shima kallon nata yake cikin wani irin kasalllalen yanayi. Yanda suke kallon junan a tare tsigar jikinsu ke wani tashi, zukatansu na narkewa a ?irazansu. AA ne ya fara janye nasa a hankali, batare da yace komai ba ya yun?ura ya mi?e. Sallayar ya ninke, ya ajiye. Saman carpet Win nan ya koma ya zauna a ?asa, a nutse a kwance Waurin net Win nan da akama basket Win. Ya kwashe ledar da aka zuba flowers Win saman gaba Waya ya ajiye gefe. Kyakkyawar kwali ne ya bayyana, sai milk na kwali guda biyu, sai wani Wan basket ?arami da kayan fruits an naWe samansu da leda suma. da aka zuba a sama gefe. Sai kwalin pizza da shawarma da sandwich suma kowanne an naWesa daban. Sai wani kwali Wan babba da bai san miye a ciki ba, da wata leda itama a gefe ?arama. Juyawa yay ya Wan kalla Maanal, ganin tana wajen zaune har yanzu ya ce,  Bestie zo kiga .
? ? ? Kallonsa ta Wan yi, sai kuma yanda yay magana babu wasa yasa ta mi?e kamar wadda ?wai ya fashema a ciki ta naWe sallayar ta ajiye inda ya ajiye waccan sannan ta nufesa. Hannunta ya kama ya zaunar da ita kusa da shi. Kwalin farko ya fara buWewa, kaza ce da akaima gashin ?an gayu na musamman a ciki, sai gasashen naman rago a gefenta shima masha ALLAH. ?ayan kwalin dabai buWe ba ya buWe, a mamakinsa sai yaga kaya ne a ciki na barci, nata da n????      

                  ! " # $ % & ' ( ) * + , - . / 0 1 2 3 4 5 6 7 8 9 : ; < = > ? @ A B C D E F G H I J K L M N O P Q R S T U V W X Y Z [ \ ] ^ _ ` a b c d e f g h i j k l m n o p q r s t u v w x y z { | } ~  ? ashi duk da a naWe suke, maidasu yay ya rufe kawai. Ya maida hankalinsa ga abinci yace wanne take so.
? ? ?? Kanta a ?asa tace ita ta ?oshi. Taci abinci Wazun. Bai takura mata ba dan yaga yau an koma salihai, tashi yay ya fita, babu jimawa ya dawo da kofuna sai ?aramin plate. Milk Win ya zuba a kofi ya mi?a mata. Kanta ta girgiza sai ya Wan harareta.  Baki so nayi koyi da MANZON ALLAH ne.? .
? ? ? ? A hankali ta ce,  Ina so mana .
??  To bismillah . Ya faWa bayan yasha madaran itama ya saka mata

02, January 2026
Hafsat

Masha allah yayi albarka ya raya xuri a muna ilmantuwa

11, November 2025
Aisha

👍✨

11, November 2025
Aisha

😂

11, November 2025
Aisha

👍

11, November 2025
Aisha

Wow Allah ya Karo basira littafi yayi👍

06, November 2025
Oumshukura

I want download

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login