Showing 51001 words to 54000 words out of 215774 words

Chapter 18 - AJIYA A DUHU 3 End Hausa Novels By Billyn Abdull .doc

asuba da kansa ya kwankwasa mata Waki, yanda ta fito ya fahimci bama tayi salla ba. Aiko ya balbaleta da masifa, ya kuma tabbar mata shi ba'a masa lallaci a gida musamman na ibada. Dan haka ta tattara ta koma Wakin Iya matarsa. Sosai hankalinta ya tashi da jin hakan, amma babu yanda ta iya. Haka taje tai salla, tana idarwa yace ta fito, tsintsiyar kwakwa ya jefa mata ya nuna mata tsakar gidan alamar shara, ya koma kan Wan dutsen da yake zama a tsakar gidan daga can gefe ya zauna. Ba ?aramar raunana zuciyarta tayi ba, dan tasan babu abinda ya damu Kawu Manu da shekarunta horata zai yi yanda ya kamata. Shiyaysa taso ta gudu gidan mijinta. Babban tashin hankalinta kayayyakin da suka amso da Maman Yaseerah suna can ta baro a Kaduna gidan yayanta, ga Huznah bata san a halin da take ciki ba a yanzu. Haka dai tai sharar s jigace saboda abune da ita kanta basan adadin shekarun data Wauka batayi ba, ga tsakar gidan ?aton gaske kun san dai gidan ?auye akwai yalwar albarka. A gidanta komai yan aiki ke mata. Wataran ma suyi tace baiyi ba sai sun maimaita. Tana gama share ?aton tsakar gidan yace ta shiga turken dabbobinsa dake zagaye da danni na itace. Wani irin amai ta dinga ji na masifa na taso mata, dan sunyi Wanyen kashi ya haWe da fitsari abin ba'a magana. Sai kawai taji hawaye sun ciko mata ido. Haka ta du?a tayi sharar, da ?yar ta gama, sai da ta koma tayi amai sosai. Yi kawu Manu yay tamkar bai jiyota ba, balle kuma Iya daketa hada-hadar Wora wainarta ta sayarwa ta safe da take yi. Gefe kuma ta dama koko ta Waura Wumamen tuwo na gida.
? ? ? Hajiya Basariyya na kammala sharan Kawu ya shigo turken, Wakin dake a gefen wajen ya nuna mata, yace ta fiddo abinci ta raba musu, ta kuma wanke manyan kwatanniyar dake wajen guda biyar ta haWa musu ruwan dusa a ciki. Daga haka yay ficewarsa ya barta..........
'?





*_AJIYA A DUHU na kuWi ne, 500 ne kacal, ?ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. =?O?_*

*09032345899*



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*
*_Typing=???_*








*_=؞?AJIYA A DUHU....=؞?_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_My TikTok account =?G?_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=?G?
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=??=??
*_BOOK 2_*


______________


25


.......Sosai Rabilu ya gigice da tsawar da Sen.. Bukar ya buga masa. Shi ko cikin matu?ar rufewar idanu da shiga tashin hankali mara misaltawa ya cigaba da faWin,  Kai wawan inane da bazaka kirani ka sanar min ba tun a lokacin Rabilu, sai yanzu zakazo kana gaya min wannan shashashar maganar. Aiko wlhy ko Wan uban wanene wanda ya auretan sai ya saketa, dan ban taSa san wata mace kwatankwacin yanda nake son yarinyar nan ba .
? ? ?? Cikin girgiza kai Rabilu ya ce,  Ranka ya daWe kayi ha?uri, nima na rasa ta yanda zan isar maka da sa?on nan ne wlhy, tunda kaga tunda ka tafi bamuyi waya ba balle na samu lambar. Amma ka gafarceni. Auren yarinyar kuma yazo da ?ura, dan in har akace za'a ?watota akwai rikici. Saboda AA Darma ta aura .
? ??  AA what?!! .
Sen.. ya faWa cikin matu?ar zabura jijiyiyin jikinsa na mimmi?ewa. Dan baya jin a kusan nan an taSa faWa masa abinda ya girgiza masa zuciya kamar wannan da yaji a yanzu. AA Darma ne ya aura ?ar shularsa fa. Eh lallai akwai ya?i kenan a Abuja. Tsabar yanda Rabilu ya sake firgicewa da yanayin ogan nasa shi kansa jikinsa rawa yake yi. Sai da yaji dana sanin ma sanar masa zancen. To amma yasan dole ne ya sanar masan, kodan yanda tun jiya ya fahimci yanda ya matsu da jin wani abu a bakinsa game da Maanal Win. Yau kuma yana fitowa a gida shi ya fara nema yace yazo office ya samesa. A Warare kuwa yazo amma bashi da damar zillewa dole ya faWa.
? ? ?  Munafuki tashi ka fitar min a office. Kuma karna sake ganin fuskarsa sai na nemeka .
? ? A rikice Rabilu ya fara bama Sen.. ha?uri, amma bai sauraresa ba, sai ma cewa yay idan bazai fitan ba zai sa security suzo su fidda shi. Yasan zai iya, dan Sen.. bashi da kirki, shi kansa ala?arsu tayi tsaho ne saboda yana samo masa irin matan da yake so ne a kuma duk lokacin da yake bu?ata.? Haka ya tashi ya fito jikinsa a sanyaye. Dan wannan hanya dai shi kam itace hanyar cin abincinsa. Gashi tafiyar Sen... ?in wata da watanni ta sashi a halin rashin kuWi, ya dawo da tunanin yanzu zai ji?e ga kuma wannan akasi ya shigo. Amma ba komai zaije yay tunanin hanya mai bullewa, yasan wutar da zai kunno ta yanda dole Sen... zai nemosa da wuri-wiri......

_______&

? ? ??? Washe gari kasancewar Maanal tasan ba fita aiki zatai ba tana idar da sallar asuba ta sake komawa barci bayan taba Oum sa?on wani document taba AA. Oum bata hanata kwanciyar ba, dan taga raba dare tai jiya tana aiki, sai da ma tace ta kwanta sannan tace to. Amma badan haka ba ai bazata barta kwanciyar nan ba. Dan ta Wauki Wamarar hana Maanal zama irin su Nibras a gidan, tana son babynta ta horu da kula da mijinta, duk da tasan Ammie ma ba wasa bace wajen tarbiyyar yara, hakan ma a bayyane yake ga Maanal Win.
? ? ? ? Yau Oum ita kaWai ta haWa breakfast Win da taimakon su Inte. Bayan ta kammala ta bar musu su shirya a dining ita kuma ta nufi yin wanka, dan tasan itama Abah na hanyar dawowa tunda yace shigar safe zaiyi. Har yanzu Maanal na ?udundune a duvet tana barcinta hankali kwance...
? ?? Bayan kammala wankan Oum ta shiryawa ta samu Fawzan kawai a falon yay zaman karyawa, dan yana son fita da wuri-wiri ne acewarsa. Gaishe da Oum yayi, ta amsa masa da kulawa tana tambayarsa iyali. Shima ya tambayeta Maanal tace tana barci.
? ? ? ?  Oh na manta Oum tace yau bazata aiki ba tana hutu .
? ??  Eh, ai kasan saboda tafiyarsu gobe ne .
??  Wai Chaina Win dai? .
 Eh, duk da bamu da matsaya dan Abanku baice komai ba har yanzu .
?  A Oum karki damu zaima barta, ai aiki ne .
? ? ??  To ALLAH yasa Fawzan Abanku ne rikicinsa yawa garesa .
? ? ?ar dariya Ya Fawzan yayi, dai-dai lokacin kuma AA ya shigo da sallama. Yau dai normal shiga akai ta yadi ruwan toka mai duhu sosai. Kai daka kallesa kasan an sayesa da kuWaWe masu tsada, dan ya kwanta luff-luff kamar ajiyayyar ?an?ara. Rigar ba wata mai tsaho bace, hakama hannunta gajere ne ko gwiwa bai kai ba. Babu dai hula amma yayi ?yau sosai. Briefcase Winsa ya ajiye a saman kujera kusa da wadda ya ja zai zauna cikin muryar nan tasa mara hayaniyar sauti ya ce,  Good morning Oum, Ya Fawzan morning .
? ? ? A tare suka amsa masa, Ya Fawzan ya ce,  Ya dai Autan Oum naga kanata kunbura? .
? ? ? ? ? ?in kulashi AA yayi, sai ma jan flaks Win gabansa da yay ya buWe dan yasan maybe kunu ne. Sai Oum ce ta bama Fawzan Win amsa da,  Fawzan kadai sakama autana ido a gidan nan .??
? ? ? Da ?ar dariya Fawzan yace,  Oum babu wani sa ido, shi Win ne sai a hankali, yanzu haka fushin nan dan Lilly bazata aiki bane yau.
? ? ? ? ??  Oum ALLAH zan bar masa wajen .
?? AA ya faWa cike da shagwaSa. Dariya Oum ta danne ta ce,  Kaga manta da shi my baby, ci abincin ka. Ni zan maka maganinsa. Dan kawai mutun ya tashi da Wan rashin son maganarsa sai kuma a fassara shi .
? ?? Dariya sosai Fawzan yake yi, sai ma ya mi?e abinsa dan ya kammala karyawa, du?owa yay saitin kunnen AA Win cike da raWa ya ce,  Saboda kai kwar-kwar ne shine ka tsara su Oum da sunan aiki kai da Lilly a Chaina ko, to ka turan hundred k kona tonaka cewar honeymoon zakaje ehe . Yana gama faWa yay gaba, sai da ya je ?ofa sannan ya juyo, kamar yanda yay zato kam harararsa AA Win keyi.
? ? ? ? ?  Harareni da ?yau nidai inji alert, idan ba haka ba zakaga tone-tone yau . Yay ficewarsa. Karan farko AA ya saki murmushi tare da girgiza kansa. Har cikin ransa yana ?aunar ya Fawzan Winsa. Dan soyayyar ?an uwansa ta musamman ce a garesa. Abincinsa ya cigaba da ci suna ?ar hira da Oum, shigowar Nuratu ya sashi yin shiru. Sosai ?amshin turaren data bulbula ya fara hawa masa kai, dan ko kaWan bai kalla ma inda yasan take ba. Gaisheshi ma da tayi hannu kawai ta Waga mata. Tabbas yana son ?amshi, amma ba irin wannan mai hawa kan ba na mahaukata, balle ma ga mace, shiyaysa kaf turaren da Maanal ke amfani dasu suna masa daWi da saukar masa nutsuwa, musamman ma traditional. Sallamar Nibras itama da nata salon gayun yasa shi mi?ewa badan ya kammala cin abincin ba, matsawa yay inda Oum take ya kama hannunta ta sumbata.  Oum yimin addu'a .
? ? Addu'ar ta masa harma da sauran ?an uwansa sannan ya mata sallamar tafiya. Har ya nufi ?ofa ta ce,  Af Auta na manta. Akwai takardu da Baby ta ajiye na baka, suna nan a side drawer na manta na fito da su. Kansa kawai ya jinjina mata, a ransa kuwa faWi yake, (Lallai ?ar Oum ta gama rainani, ina boss Winta a wajen aiki amma ni zata aika na kai mata aikinta. Ba komai zamu haWe ne). Da wannan tunanin ya shiga bedroom Win Oum. Saukar idanunsa a kanta ya sashi sauke ajiyar zuciya duk da bawai yana ganin fuskarta bane. Sai kuma ya shiga takawa a hankali har zuwa gaban gadon. Dai-dai fuskata ta ya tsaya cak, samun kansa yay da zubama ?ya?y?yawar fuskarta datai wani fresh fararen idanunsa. Yanda ta Wan tura baki gaba baima san ya saki murmushi ba. Sai kuma ya kai du?e gaban gadon a saitin fuskar tata. Yatsarsa manuniya ya Waura a saman lips Win da suka Wan bushe suka sake takurewa waje guda ya shiga shafawa, kafin ya janye ya maida saman goshinta ya gyara mata gashinta da suka Wan barbaje har saman idonta. Duk yanda yaso daurewa ya kasa, sai da ya kai nasa lips Win a slowly ya sumbaci natan. Sai ko kamar tasan mike faruwa ta motsa, idanunsa ya Wan rumtse dan sam baya son ta farka ta ganshi. Sai kuma ALLAH ya ta?aita abun kwanciya aka gyara. Shima mi?ewa yay ganin ta cigaba da barcin, inda Oum tace file Win yake ya ?arasa ya Wauka. Daga haka ya fito. Oum kawai ya cema  bye . yay ficewarsa ko kallo Nurry da Nibras basu ishesa ba. Da baya ya dawo, hakan yasa su duka sake kallonsa. Ya ce,  Oum idan Besty ta tashi Please ta min shara. Sashen yayi daty .
? ? ? ?  A'a bola fa? Yanzu ya daina gyarawa? .
? ??  No Oum na dakatar da shi, saboda akwai banbancin da da yanzu ai ko .
??  Eh gaskiya hakane kuma Auta na. Babu damuwa zata share in sha ALLAHU. ALLAH ya bada sa'a .
? ? ? ? Da  Amin ya amsa yana wucewa. Oum ma sai ta mi?e tabar Nibras da Nurry dake ta faman ?ar hararrar juna..........
'?




*_AJIYA A DUHU na kuWi ne, 500 ne kacal, ?ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai =??=?O?_*

*09032345899*



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*
*_Typing=???_*








*_=؞?AJIYA A DUHU....=؞?_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_My TikTok account =?G?_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=?G?
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=??=??
*_BOOK 2_*


______________


........Manaal bata gashi ba kuwa sai 11, wanka ta fara yi sannan ta fito. Babu kowa a sashen sai motsin su Inte a kitchen. Kitchen Win ta nufa, suka shiga gaisheta da girmamawa duk da kuwa ta tabbatar zasu girmeta. Amsa musu tayi da tambayar ina Oum.
? ? ? ??  Tana sashen Abah daya dawo babu jimawa . Cewar Joy.
?? Maanal tace,  Oh Abah ya dawo, bara na gaisheshi to . Daga haka ta fice. Hijjab taje ta Wauka sannan ta nufi sashen Abah Win. Bayan tayi knocking tai sallama, sai da aka bata izini sannan ta shiga. Yana zaune da matansa, tunda ta shigo yake mata murmushi, itako cike da jin kunya ta zauna a ?asa kusa da ?afafun Oum ta shiga gaisheshi. Amsa mata yay da kulawa sosai, kafin ya Wora da faWin,  Yau ana hutu ko ?ar Abah, shiyyasa na shiga sashen Mamanku kinata barci .
? ? ? ? Murmushi Maanal tayi cike da jin kunya, sai kuma ta juya ta gaida Mamy data cika tai fam. Ko'a kwalar rigar Maanal dan ita a yanzu kallonta kawai take yi. Da ?arfin hali Mamyn ta amsa mata, dan cike take taf da takaicin maganar tafiyar ta da Oum ke tuntuSar Abah yanzu. Kuma Aban baiyi wani jayayya ba yay addu'a da fatan alkairi. Ita kanta Oum tayi mamakin sallamawar tasa kai tsaye, balle Mamy da sai yanzu ne take sanin fa tafiyar. Ita dai Maanal sallama tai musu ta koma sashen Oum. Bayan ta zauna ta gama breakfast kitchen ta nufa domin shirya lunch. Wayarta dake kashe ta kunna, sai ko sakwanni suka fara rige-rigen shigowa. YouTube take ?o?arin shiga domin duba girki ko zataga wani tai sha'awa, sai kawai taci karo da numbern AA ta notification alamar ya tura mata sa?o. Duk yanda taso ta share hakan ta gagara, dole ta shiga WhatsApp Win domin duba sa?onsa.
? ? ?  Your hand is soft=? ?, and it reminded me why you're the one I want to hold on to forever .
Iya abinda ya tura kenan da emojin lasar baki. Da alama kuma tun daren jiya ya tura sa?on. Bayan gama cin abincinsu kenan koma tace bayan tashin ta. Samun kanta tayi da sakin murmushi, batare da bashi amsa ba ta fito abinta ta shiga YouTube Win datai niyya. Girki tayi masu daWi, tana ?o?arin kammalawa Oum ta shigo. Tako ji daWin ganin Maanal Win a kitchen. Albarka ta sanya mata, sannan tace ta haWa wanda za'a kaima AA office ya kirata zai aiko driver shiyyasa ma ta taso nema masa abincin, ashema Maanal Win ta hutacceta. Da to Maanal ta amsa mata, ta shiga haWawa kuma komai yanda ya kamata cike da tsari. Har zata rufe ?ular saita tsaya, cokali ta Wauka ta rubuta (ACICI) a kan abincin sannan ta rufe..
? ?? Bayan an wuce da abincin tai salla ta nufi sashen nashi tare da su Inte domin su tayata gyaran da Oum tace taje tayi masa...

? ________&

? ? ?? Yau Win nan sosai aiki yay masa yawa, sai dai hakan bi hanashi yawan duba wayarsa ba kuma WhatsApp, shi kansa ya kasa fahimtar abinda yake jiran gani, sai dai wani sashi na zuciyarsa na tabbatar masa reply Win Maanal yake jira. Kuma yaga ta buWe sa?on awa biyu data shige amma babu amsa. Haka dole ya ha?ura lokacin sallah ya wuce massallaci. Bayan ya koma office babu jimawa drivernsa yazo masa da abincin da yay kiran Oum. Zama sosai ya gyara domin cin abincin dan yunwa yake ji. Yana buWe kula ta biyu yaci karo da rubutun da tayi, shi da farko ma baiyi zaton abu aka rubuta a kan abincin ba ta hanyar zanawa sai da ya saka ido sosai da tunanin ko wani ne ya saka hannu ya jagwalgwala masa. Sai kawai yaci karo da (ACI-CI). Shiru kawai yayi yana kallon rubutun, zuciyarsa na faman masa kai-kawo. Shi dai yayi imani wannan ba aikin Oum bane ai. Amma duk da haka sai ya Waga waya yay kiran Oun Win. Sannu da aiki yay mata kamar yanda ya saba a duk lokacin data aiko masa da abincin.
? ?? Daga can?????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????? tace,  Ai Bestyn ka ce ma ta girka bani ba. Sanda ka kira waya naje dan nema maka na samu harta kammala girkin .
? ? ? Godiyar dai ya sake ma Oum sukai sallama. Yana ajiye wayar ya sauke ajiyar zuciya, sai kuma yayi murmushi mai sanyi. Samun kansa yay da tsayawa yana kallon rubutun kawai, daga ?arshe ya Wauka wayarsa yay hoto sannan ya fara zubawa. Sai da ya gama haWa komai sannan ya sake Waukar wayar, hoton ya tura mata, a kasanshi ya rubuta.
? ??  Meaning .
Kawai....
Maanal na zaune a bakin kadon Wakinsa data gyara tsaf bayan ta canja bedsheet dan ita kaWai ta shigo nan su Inte na ?asa suna gyarawa waya a hannunta suna charting da Waleed sa?on ya shigo. Yanzu kam bata buWe ba, ta notification Win taga abinda ya turo da wanda ya rubuta. Murmushi kawai tayi tana sake maimaita kalmar (meaning) Win daya turo a zuciyarta. Daga haka ta cigaba da hirarta da Waleed Win kawai. Tabar AA acan da kallon waya. Dan ko da ya kammala cin abinci ya koma kan kujerar aikinsa kaWan-kaWan sai ya dauka wayar ya duba kamar Wazun. Amma har lokacin bata buWe ba kuma tana a online. Ransa ya sosu amma ya danne, daga ?arshe ma ya kashe wayar ya ajiye tunda dama iyakar mutanensa ne masu muhimmanci koma yace family Winsu kawai keda no Win...
? ?? Da yamma koda ya dawo gidan ya

02, January 2026
Hafsat

Masha allah yayi albarka ya raya xuri a muna ilmantuwa

11, November 2025
Aisha

👍✨

11, November 2025
Aisha

😂

11, November 2025
Aisha

👍

11, November 2025
Aisha

Wow Allah ya Karo basira littafi yayi👍

06, November 2025
Oumshukura

I want download

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login