Showing 90001 words to 93000 words out of 215774 words

Chapter 31 - AJIYA A DUHU 3 End Hausa Novels By Billyn Abdull .doc

har tsoro abin ya bata, wai iyaka ma wanda ta gani kenan. Dan bata sani ba ma ya tura wasu kayan Nigeria kusan kwana uku kenan. Duk da daWi da Chaina tai mata hakan bai hanata jin Wokin komawarsu gida ba. Dan tayi kewar kowa da Kowa. Duk da zuwa yanzu hatta su Ammie duk tana waya da su...

? ?? A Sangaren AA kuwa a matu?ar takure da azabtuwa yay kwanakin nan. Shi kaWai yasan Wunbin ya?in da yay da kansa wajen kauda ido ga Maanal a tsakanin nan. Sai kuma azumi daya sake taimakawa ya zame masa garkuwa. Rashin walwalarsa a bayyane take, sai dai hakan bai hanashi bama Maanal kulawa mai tsayawa a rai da zuciya ba wadda shi kansa ya fahimci ta sakata ?ara zama mai laushi, sha?uwarsu kuma nata dawowa kamar da duk da bawai tana sakin jikinta bane kamar da Win yanda ya kamata. Dan wataran idan ta miskile masa ma har mamakinta yake. Badan yana kewar iyayensa ba da ita kaWai zai tura Nigeria shi kam sai bayan salla ya koma dai-dai sanda Abah Win ya yarda zai bashi matarsa. Haka dai ya daure yay musu shiri yanda ya kamata. A gajiye sosai suka koma hotel Winsu, dan sunje ?arasa wasu yan abubuwa ne da suka rage. Kasancewar ya tsaya suna magana da CMO a waje ita kaWai ta shige Waki, gudu-gudu ta hau zame kaya da planing Win shiga wanka kafin ya shigo. Dan harta fiddo kayan da zata canja a bayin kamar yanda take yi. A bazata kawai ta Waga riga zata cire bawan ALLAH ya shigo. Daburcewa tayi gaba Waya, ga rigar ta?i fita hasalima ta ma?ale mata Wan kunne dan atamface ga style Win Winkin wuyan irin ?aramin nan ne. FaWin rigar kuma yasa ba'a saka mata zip ba.
? ?? Cak AA yaja ya tsaya ?irjinsa na wani dokawa da sauri-sauri. Ji yay kamar ya juya ya koma, sai dai kuma yanda take kicin-kicin yasan zata iya buguwa da wani abun. Gashi ta gagara cire rigar, jikinta kuwa har rawa yake. Kamar wanda aka saluSewa kuzari ya shiga takawa a slowly, yana zuwa dai-dai gabanta ya tsaya, dai-dai ta Wan sake du?ewa ta Wago cikin nasara ta zare kunneta Waya daya ri?e, motsawar da zatai kawai tai karo da mutum. Cak ta tsaya zuciyarta na mata gudu a ?irji, sai taji hawaye ma sun cika mata ido. Dan tasan ya ma riga ya gama kalleta daga ita sai b&p tunda tayi sama da rigar ne gaba Waya. A bazata kuwa, matu?ar bazata taji saukar lallausan hannunsa a saman ?ugunta, kafin a hankali ya shiga matsar da shi har zuwa gadon bayanta ya zagayosa ta Wayan gefen cikinta. Matsota yay ta manne da jikinsa. Ji tai ta ?ara daburcewa, shi kansa zuciyarsa tsitstsinkewa take, dan wannan shine na farko da yake ganinta a haka. Koma yace yake ganin mace a haka a gabansa. Tuni idanun ?an maza sun juye cikin ?an?anin lokaci, sai faman taunar lips yake tamkar zai hudasu da ha?ora. Hannunta da take ?o?arin turesa ya ri?e, sai ya maida shi baya ya ri?e a hannunsa dake gadon bayanta. ?ayan kuma ya shiga zare mata rigar jinin jikinsa na narkewa. Rigar na gama fita Maanal tai ?o?arin du?ewa, cak ya kamota gaba Waya ya tsayar akan ?afafunta, kafin ya fara tafiya da ita sannu-sannu suka dangane da bango. Bata daina ?o?arin turesa ba, ga jikinta na rawa hawaye na gangarowa, sai dai ta kasa magana. Jin ya manneta da bango sai kawai ta kife a jikinsa dan bata da wani zaSin daya wuce yin hakan. Hawayenta yaji suna sauka a ?irjinsa duk da akwai riga a tare da shi.
? ? ? ? ? Sake rikicewa gangar jikinsa tayi, sai ya dinga jin kamar bazai iya ri?e kansa ba yau. Kamar bazai iya ha?uri da juriyar daya Wauka Wammara ba. Kamar bazai iya ri?e al?awarin Abah ba. Tabbas bazai iya ba, dan kuwa cikin yamutsewar tunani ya kai fuskarsa cikin wuyanta ya fara bata sumba masu zafi da shinshinar wajen yana busa mata numfashinsa. ?o?arin Wagowa datai a rikice zatai magana ya bashi damar ri?e lips Winta cikin nashi.
? ?? Harga ALLAH Maanal bata taSa tsorata da shi irin yau ba, dan kuwa a karo na farko hannunsa ya sauka a inda wani mahaluki bai taSa kaiwa ba koda Ammie ko ?an uwanta, dan ita ko kaya kunyar sakawa take a gaban Ammie, kai tunda tai hankali wlhy b Winta idan ta wanke bata yarda ta shanya inda wani zai ganin mata. Dama su Didi ke siya mata, suma sun san yanda take jin kunya sai su saka mata a cikin kaya bawai su bata hannu da hannu ba, ita kanta kunyar kanta take ji ta yanda koda wasa bata taSa tsayawa gaban mirror ta kalla jikinta ba. Sosai taji mahaukaciyar gigita mai tarwatsa brain, ga azabar yanda yake mata na ratsata. Cikin sa'a ta ?wace bakinta saboda yanayin da yake a ciki ?arfinsa ya fara sanyi, amma inba hakan ba wane ita, ko a fuska ka kalla AA kasan a wajen mazan ma bazai daku ba balle ita ?ar tamatsitsi. Ro?onsa ta shiga yi cikin kuka har tana ro?onsa dan girman ALLAH yayi ja?uri. Jin ya?i sakinta ta koma tabbatar masa wlhy in bai bartaba bazata taSa ta yafe masa ba....
? ? ? ?  Kinji nace ki yafe min ne daman? . Ya faWa murya a sha?e yana Wagata cak zuwa gadon. Ina Maanal fa ta fahimci yau sai ta ALLAH wlhy, aifa jikinta ya shiga rawa ganin yana zame tufafinsa, gashi ya ri?eta da hannu Waya kawai amma ta kasa motsi. Sai ta shiga magiya da ro?o da ban ha?uri tana haWashi da girman ALLAH. Abun yazo mata a bazata ne shiyyasa ta gigice. Gefe kuma zuciyarta na tuna mata wata rana data shuWe, ranar da bazata taSa goguwa a brain Winta da tarihin rayuwar su ba har abada. Dan ta zame musu tamkar tabo ne mai barin tambari a fuska na har abada. Wani gefe kuma nasihar likita da yace mata ta daina tsorata, tarayya da namiji ba mutuwa bace ba...
? ? ? ? Cikin shiWewar kuka da sallamawa idannunta a rumtse ganin ya gama zare kayansa gaba Waya bakinta na rawa ga hawaye wasu na bin wasu ta ce,  Shike nan Ajwaad! Shike nan kayi duk yanda kaso, ai dama basan kana Waukata ne kamar wata dabba mara daraja, tunda ma ka iya keta min haddi a shekarun da ban wuce sha biyar ba taya zaka jini a yanzu, ta yaya! Ta yaya zaka jini. Wlhy tsoro nake ji! Tsoro nake ji Yaya Ajwaad ka taimaka min na tuba! Na tuba dan ALLAH kada ka aikata min komai!! .
? ? ? ?? Ai cak AA ya tsaya daga yun?urin sake haWe lips Winsu da yake yi, dan maiba wani ji kalamanta na farko ba balle su masa tasiri, amma kalmar _(Wlhy tsoro nake ji! Tsoro nake ji Yaya Ajwaad ka taimaka min na tuba! Na tuba dan ALLAH kada ka aikata min komai)_ har cikin tsakkiyar kansa suka dinga zirarawa kamar ana buga ?usa a cikin bango, zuciyarsa ta wani shiga rartabewa gida daban-daban saboda wani tausayinta daya ratsashi, dan jikinta rawa yake sosai. Gaba Waya abinda yake ji a jikinsa komai ya tsaya kamar an daka musu tsawa. Jikinsa da ya Wauka wani kalar Wumin zazzaSi lokaci guda ya janye daga nata, sauka yay a gadon gaba Waya, gaba Waya ji yake Wakinma na juya masa, kalamanta na sake maimaita kansu a kunnensa cikin amsa kuwwa. Da ?yar ya iya kai kansa bayi, baima san a yaya ya rufe ?ofar ba kawai ya tsinta kansa ne a ?ar?ashin shower..........
'?



*_AJIYA A DUHU na kuWi ne, 500 ne kacal, ?ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai =??=?O?_*

*09032345899*



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*
*_Typing=???_*








*_=؞?AJIYA A DUHU....=؞?_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_My TikTok account =?G?_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=?G?
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=??=??
*_BOOK 2_*


______________


.......Maanal kam tunda ya raba jikinsa da nata taja duvet cikin rawar jiki ta du?un?une kanta waje guda, sosai jikin nata ke rawa. Ga hannunsa da take ji har yanzu a jikinta, ga wajen na mata wani irin zugi dan baiyi mata da wasa ba. Kuka take irin wanda ita kanta bata san na minene ba. Sai dai wani gefe na zuciyarta sai maimaita mata kalman ro?on da take masa tana kiran cikakken sunansa yau harda su Yaya. Ita kanta kalaman dariya suke bata yanzu, tare da jin kamar bazata iya sake haWa ido da shi ba. Amma yaya zatayi? Wannan itace kawai hanyar kuSuta daga garesa, tabbas taji bata so aurensu ba a randa aka Waura, badan komai ba sai dan cika bakin da yay mata a asibiti, amma halin daya tsinta kansa na kusan mutuwa ya lausasa mata zuciya har taji ita wacece da wani zai rasa rayuwarsa a kanta, ai kamar tayima UBANGIJI butulci ne da ni'imomin daya bata kashi-kashi na rayuwa, kamar ta nuna masa bata amshi jarabawarta da hannu biyu ba, tunda tasan ?ulluwar auren ikonsa ne ba wani shiri ba. Na biyu nasihar mahaifiyarta da Daddy da Nene da hujjojin da suka kawo mata akan aurenta da Ajwaad shine rufin asirinta da su kansu musamman yanda zancen ya fara fita a lokacin bikin Ya Yazeed shima ya taka rawar gani wajen ha?ura ta amshi auren batare da yin wani bore ba bayan wanda tayi. Sai dai tuna zuwan irin wannan ranar na tayar mata da hankali, na sakata jin tsoro da Wunbin fargabar da jin anya zata iya yin biyayya ta bashi kanta kuwa. Dan wannan shi kaWai ne hope Win daya rage mata wajen hukunta Ajwaad tsakanin ita da shi kamar yanda su Didi suka tabbatar mata. Dan sun nuna mata suma tabi maganar su Ammie, ta kwantar da hankalinta koda mutunci da darajar Abah da Oum. Itama ta zama jaruma yanda ya share ya nuna kamar komai bai taSa faruwa ba ta biye masa itama suyi pretending Win tare, idan sun kasance a irin wannan gaSar sai ta hukuntashi dai-dai da laifinsa har sai ya sauke nasa girman kan ya nema gafararta da afuwarta a sigar da ita kanta zataji ta gamsu da hakan sannan ta sallama. Ko a randa ta samu damar faWama Didi Shahidah abinda taji akan Mamy ta girgiza, ta kuma tabbatar mata to lallai akwai wani abu da ya kamata su sani kenan, a hakan ma dan bata sanar mata wanda taji Mamyn na faWama Ajwaad Win ba fa. Amma kalamansa na ranar sun raunanata, sun karya mata zuciya da duk wani burin horashi yanzu tausayi yake bata kawai...
? ? ? ?? AA ya jima sosai a bayin sannan ya fito, ko inda Maanal take bai kalla ba, dan ya tabbatar in yay hakan duk yanda yake jinsa a dauriya ALLAH sai ya mata fata-fata. Magungunansa da suka rage saura ya Wauka yasha, daga haka ya koma ya kwanta batare da ya cire bathrobe Win jikinsa ba. Duk abinda yake kuma Maanal na jinsa, amma ta daure tai shiru, sai zuwa can ta mi?e dan jin alarm ya sake bugawa alamar lokacin gama sahur na gab da fita. Bayi taje tayo wanka itama, batare daya kalla abin sahur Win nasu ba ta Wauka ruwa kawai tasha, dai-dai nan ya tashi shima daga kwanciyar da yay, sai taji kamar ta zura a guje, amma dai ta dake saboda sanin lokaci ya ceceta. Aiko shi sai baima kalleta ba, bathrobe Win ya zare ya ajiye, ya saka jallabiya ya tada salla. Itama sai kawai ta koma daga bayansa ta Wauka Alkur'ani ta hau karatu.
? ? ? ? Suna a wajen har lokacin sallar asuba yayi ya jasu salla kamar yanda ya saba, kowannensu yay azkar. Batare daya kallesa ba tace,  Ina kwana .
?? Fuuuu ya wuceta batare daya amsa ba, itama sai ta taSe baki. Gadon ya koma ya kwanta, dan tafiyar tasu ma sai 2pm ne. Itama sai tai kwanciyarta a sallayar kawai ta ?udundune da hijjab Winta....

? ?? 12pm

? Ita ta fara farkawa, ta Wan kalla gadon inda yake a kwance. Rufe yake da duvet har kansa, sai taji gabanta ya faWi dan kasancewar bedsheet Win fari ?al sai yay like gawa. Da sauri ta ture mummunan tunanin ta wuce bayi, wanka ta farayi ta fito bayan ta saka kaya daga can, ta gyara jikinta sama-sama ta kabbara nafila, tana cikin yi ya farka shima. Alhamdullah yana jinsa da sau?i babu ?ullewar mara, kallo Waya yay mata ya Wauke kai, bayi ya shiga, sai kuma gashi ya fito lokacin tana tahiya. Kaf kayansu da suke da datti ya tattare harda underwear ya shiga da su bayin, a washing machine ya zubasu ya haWa ruwan sabulai dake ajiye a bayin a ciki masu daWin ?amshi sannan ya kunna. Yana a tsayen har machine Win ya kashe kansa sannan ya shiga fiddosu Waya bayan Waya yana matsewa, sai da ya kammala tas ya sake Waurayewa sannan ya zuba a dryer dake a machine Win ta busar. Sannan ya fara wanka....

? ? ? Maanal na zaune tana addu'a ta idar da salla ya fito da kayan a hannu. Mamaki ya kamata, dan tunda suka zo ita ke wanke musu. Sai dai batace komai ba ya ajiyesu inda akwatinsu yake sannan yay shiri kan Maanal a ?asa harya saka jallabiya. Salla ya kabbara shima. Kasancewar ita ta idar sai ta mi?e zuwa wajen kayan nasu ta fara shiryawa, suka Wai suka rage, duk wata siyayyarsu ya riga ya turata gida, tsaf ta kammala shiryawa kayan data ajiye masa dan ya sanya na gefe, ta shiga bayi ta sake duba komai nasu ta tattaro dan kar suyi mantuwa. Shima daya idar da sallar ba zama yay ba, shiryawa ya farayi a kayan data ajiye masa, hakan yasa ta koma gefe kanta a ?asa harya kammala. Fita yayi daga Wakin, ta Wan bisa da kallo ?asan ido, sai kuma ta sauke ajiyar zuciya tana taSe baki, daga haka ta maida hankalinta ga kallon tv. Fin mintuna ashirin sai gashi ya dawo, a wani ciki-ciki yace,  Muje Yana kama hannun trolling bag Winsu da handbag Winta data Waura akai, zai Wauka bag Win laptop Winsa ta rigashi Wauka. A karo na farko suka kalla juna cikin ido, sai kuma kowa ya janye cike da basarwa suka fice....

? ? ? Sosai Maanal ke jin kewar barin Shanghai, amma kuma tana matu?ar Wokin komawa ?asar haihuwarta. Ba wata tafiya mai nisa bace ta kawosu airport, bayan ?an kunji-kunji na tsarabe-tsaraben tafiya a jirgi suka shige suka bar su Mr Li da kewarsu. Su duka su kowa yayi fresh abinsa, musamman ma mutuniyar taku da angonta. Dan ?an kwanakin nan a Chaina kwanaki ne masu Wunbin tarihi da suka taka rawar goge abubuwa masu yawan gaske a zukatansu musamman ga Maanal. Sosai ta Wan rage jin zafinsa dake ?asan zuciyarta, ta kuma sake fahimtar halayyen sabon Bestyn ta a yanzu. Shima dai hakan take, ya sake fahimtar abubuwa da yawa game da ita a yanzu. Sannan ya mata uziri akan abubuwa da yawa domin UBANGIJI ne kaWai masanin gaibu. Kuma ko shine a matsayinta abinda zai yi kenan. Ya tabbata da ace su Maanal nada wani yaya namiji ba lallai ma ya yarda a sake bashi aurenta ba...
? ? ? A wannan karon ma dai ta Qatar suka koma, tafiyar kuma ta Wauki sabon salo a tsakaninsu ba kamar a zuwa ba. A vip section suke kamar wancan karon, sai dai kowa ya nema wajen zamansa suka ?i zama da juna. Alkur'ani Maanal ta Wauka taita karatu ma abinta har suka iso Qatar, dan duk da tanata hamma haka ta jure. Sunyi canjin jirgi yau ma, kuma Alhamdullah kamar a wancan karon ne babu jira. Baccin da yaci ?arfin Maanal yasa ta kai kwance, sai lokacin shi kuma AA daketa aiki a laptop tunda suka taho ya samu damar zaman nasa karatun Alkur'anin bayan ya lulluSa mata mayafi. Shima dai zuwa can barcin yaci ?arfinsa sai ya ajiye Alkur'anin ya kwanta. Su duka basu farka ba sai da aka fara sanar da sauran mintinan da suka rage jirgi ya taSa ?asa.....

? ? ? Alhamdullah sun sauka ?asarsu ta haihuwa lafiya a cikin birnin Abuja. Kowa ka gani a cikinsu yay laushi, marasa juriya ma tuni sun karya azuminsu a hanya. Wanda basu karya ba irin su Maanal ganin safiya a Nigeria ne sai da suka girgiza, dan ?arfe 7:30 na safe suka iso. Tab Win babbar magana, ga azumin awa kusan 15 a bakinsu. Wannan fa shi ake kira dare biyu. Manaal dake satar kallon AA sai taga ma shi daras yake mutumin nan babu wani rauni a tare da shi, suko duk sunyi yaushi abin tausayi.?
? ?? Cike da girmamawa su AS sukai musu sallama suka nufi motar company da zata kwashesu takai kowa gida. Sun fito suma da shirin hawa taxi sukaci karo da Ya Fawzan, RK, da Najma sunzo Waukarsu. Cak AA ya tsaya yana kallon RK, shima dai kallon nasa yake yana haWiye murmushi da ?yar, a ransa yana faWin? (Dole ne mu tsaida wannan wasan Suyan haka Ajwaad) a zahiri kam sai ya nufoshi dan Yaya Fawzan na waya. Najma ma da gudu ta she?o ta Wane Maanal suna murna, ai take Maanal taji duk wata gajiyarta da kasala ta ware a jikinta, ta ji daWin ganin Najma a Abuja matu?a gaya duk da dama sun gaisa kusan sau uku. Sai dai kuma ganin RK ya wani saka gabanta bugawa, amma ta dake abinta tana ambaton sunan ALLAH. Dai-dai nan Ya Fawzan ya iso wajen, RK kuma ya rungume AA. Abinka da maza, shima AA Win sai ya basar kawai, har yana Wan hararar RK dake faWin,  ?an gayu, honeymoon da azumi, abin naka azimun

02, January 2026
Hafsat

Masha allah yayi albarka ya raya xuri a muna ilmantuwa

11, November 2025
Aisha

👍✨

11, November 2025
Aisha

😂

11, November 2025
Aisha

👍

11, November 2025
Aisha

Wow Allah ya Karo basira littafi yayi👍

06, November 2025
Oumshukura

I want download

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login