Showing 156001 words to 159000 words out of 215774 words

Chapter 53 - AJIYA A DUHU 3 End Hausa Novels By Billyn Abdull .doc

ko ita daba likita ba shekarun girma sun saka kai tsaye ta fahimci duk abinda doctor ke son ta fahimta. Gaba Waya sai taji ta sake shiga ruWani, ta zauna shiru tana kallon Doctor dake cire bedsheet Win zata canja da wanda ta Wakko a closet Win Maanal. Tashi tai ta koma wajen Maanal dake bayi, wata irin ?aunar yarinyar ce mai nauyi ke sake mata tasiri a cikin zuciya. Alhamdullahi tayi wankan da sukace tayi, harma ta daddafa ta saka bathroom tana jingine da bango. Kamota Umma tai suka fito tana tafiya da ?yar, hawaye kam sun gagara tsayawa gaba Waya. Sai sauke ajiyar zuciya take a jajjere. Towel Win Umma ta naWe mata a kai dan ya tsane ruwan, ta amshi riga mai kauri da Doctor ta Wakko ta sanya mata dan rawar sanyi Maanal Win keyi, ga zazzaSi jikinta zafi zau abin tausayi. Kwantar da ita sukai Umma????































!
"
#
$
%
&
'
(
)
*
+
,
-
.
/
0
1
2
3
4
5
6
7
8
9
:
;
<
=
>
?
@
A
B
C
D
E
F
G
H
I
J
K
L
M
N
O
P
Q
R
S
T
U
V
W
X
Y
Z
[
\
]
^
_
`
a
b
c
d
e
f
g
h
i
j
k
l
m
n
o
p
q
r
s
t
u
v
w
x
y
z
{
|
}
~

?
ta fito dan bama doctor damar yin aikinta. Aiko sai da suka sha dagama da Maanal sannan ta yarda ta duba jikinta, sosai doctor ta runtse idonta tana cije bakin tausayin yarinyar dan da gaske ango yayi Sarna sosai.....

_______&

? ? ?? A Sangaren dangin su Mamy basu san wainar da ake toyawa a sashen AA ba, dan suma a nasu sashen sun kwana sun tashi ne da tashin hankalin halin da Mamy da Nuratu suke. Sai yanzu da safen nan ne Hajiya Turai tazo tare da Doctor Win dake duba Mamy dan tun daren Maman Saheeba ta kirata. Lokacin shigowar tasu ne taga Oum ta nufi sashen AA da kaya a hannu, shine take tambaya taga matar can na nufa sashen Ajwaad da sassafen nan.
? ? ? Kai tsaye Maman Saheeba da Saheeba suka fahimci abinda ke faruwa, aunty Babba kuwa naji bata tanka musu ba. Su kuma sauran da basu san abinda ke faruwar ba suka shiga tambaya. Bayanin kuwa Hajiya Turai tai musu. Mariya ce ta mi?e tana faWin,  Bara naje naji mike faruwa, dan inba wani abu ba itako mizai kaita sashen yara da safen nan dan masifa .
?? Bata jira cewar kowa ba ta fice. Koda ta shigo falon ?asa babu kowa sai tai tsaye, zuwa can kuma ta Wan zauna tana jiran taga ko Oum zata sakko amma shiru kake ji. Fin mintuna biyar ta fara Wan jiyo magana sama-sama daga upstairs. Mi?ewa tai kawai ta shiga haurowa saman itama. A dai-dai nan Doctor ke fitowa daga Wakin Maanal. Dan da Umma ce da Oum ke magana bayan Oum ta shiga duba Manaal amma ta Soye fuska a barko ta?i yarda ta kalla Oum, shine ta fito ta barsu ta dawo wajen Umma. Sai kuma ga RK shima ya fito daga Wakin AA. Duk kallon Mariya dake gaishe da Umma sukai. Batare da damuwa ba RK daya gaisheta fisha shima ya kalla Doctor ya ce,  Ya ake ciki Aunty? .
? ?? Kai Doctor ta jinjina, sai kuma ta kalla Mariya. RK ya fahimta, dan haka ya ce,  Karki damu kiyi bayani nan duk ?an gida ne kuma iyaye .
? ? ?? Kanta ta jinjina masa. Ta cigaba da faWin,  Dole za'ai mata Winki gaskiya dan taji ciwo sosai. Gashi har yanzu a firgice take.
? ? ?? Caraf Mariya ta ce,.........
'?

? ?? Na kula Mariyar nan ?ar Sare-Sare ce fa=??




*_AJIYA A DUHU na kuWi ne, 500 ne kacal, ?ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai =??=?O?_*

*09032345899*



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*
*_Typing=???_*








*_=؞?AJIYA A DUHU....=؞?_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_My TikTok account =?G?_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=?G?
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=??=??
*_BOOK 2_*


______________


........ Ciwo kuma, yarinyar daba budurwa ba miyya haWata da ciwo? Ko Winkin nan na zamani taje akai mata? .
? ? ? Babu wanda maganarta bata zafeshi ba a cikin su Oum, amma sai babu wanda ya tanka sai doctor da tai murmushi da faWin,  Wlhy ko Waya Hajiya babu wani Winki. Hasalima yarinyar nan cikakkiyar budurwa ce yau aka fara taSata.
? ? ?  Budurwa? Kai likita sake dubawa dai da ?yau. Ko ana rasa budurci ne ya kuma sake dawowa a karo na biyu? Yarinyar nan fa shekara takwas data wuce an mata fyaWe .
Kallonta Oum tai zatai magana rai a Sace yanzu kam Umma ta ri?e mata hannu ta girgiza mata kai alamar kar tace komai.
? ? ? ?Doctor ta ce,  Tabbas Hajiya budurci sau Waya yake ga kowacce mace, kuma baya maimaita kansa, duk ma wadda tace zata iya dawo da shi da wani magani ko Winki ?arya take, sai dai tayi abinda za'a mace amma ba dawo da budurci ba. Dan sau Waya tak ake yaye wannan tantanin. Dan haka zan sake jaddadawa yarinyar nan cikakkiyar budurwa ce yau ne karo na farko data fara sanin namiji. Idan kuna kokwanto kuma za'a iya sake kaita asibiti ma ko a kira wasu doctors Win su dubata banda haufi akan hakan. FyaWen da kuke tunanin kuma an mata gaskiya ku ?ara bincike akwai abinda ya kamata Ku sani . Daga haka ta juya tana kallon RK.  Doctor zanje na dawo yanzun nan. Amma zaka iya samo ma su Hajiya wasu likitocin su duba yarinyar nan kafin na dawo dan su sami nutsuwa.
? ?? Murmushi RK yay da faWin,  Karki damu Aunty ni dai na gamsu, iyayena ma nasan sun gamsu in sha ALLAHU. Wanda bai yarda ba sai ya kawo nashi likitan. Amma ko shi ma Ajwaad Win a yanayin da yake ciki yau ne karonsa na farko da hakan ta kasance. Sannan da bakinsa ya sanar min Maanal budurwa ce babu abinda ya faru a waccan ranar .
? ? ? Wasu irin hawayen farin ciki ne suka silalo a idanun Oum. Ta shiga tuno kalaman AA a randa ta turkeshi akan batun fyaWen. (Oum dan ALLAH ki bar zancen kawai. Amma ki yafe min. Ki kumayi ha?uri komai daren daWewa UBANGIJI zai warware komai cikin sau?i da rahamarsa. Amma a yanzu babu wani bayani da zan yi a fahimta ko a yarda. Abinda kawai na sani shi ALLAH baya barci. Ki tayani da addu'a kawai ALLAH yasa na gano inda su Maanal suke. Wannan shi nafi bu?ata a yanzu) Hawaye suka sake ziraro mata. Ita kanta Umma tuna ranar da suka tirke Ajwaad Win take. Marukan daya sha wajen Abah da Uncle Mahmoud har sai da fuskar yaron nan ta kumbura da shatin yatsunsu. Amma akai juyin duniya ya?i cewa komai. Daga ?arshe ma ya yanke jiki ya faWi, faWuwar data zame masa sanadin ciwo na shekara kusan biyu da rabi. To mike faruwa? Ko tace ma miya faru a waccan ranar? Ranar da ranar farin ciki ce da suka taru domin yin shagalin bikin yaran su shida reras. Amma komai ya hargitse ya lalace a sanadin wannan maganar fyaWe. Mi hakan ke nufi? Miya kamata su sani? Miyasa Ajwaad ya zaSa yin shiru akan faWin gaskiya?...
? ? ?? Mariya kam tuni ta fice a sashen jikinta na rawar mazari na gulma. Tamkar wadda aka jeho haka ta faWo ma su Mamy dan Wakinta duk suke a yanzu ana dubata. Fuskarta ta kumbura suntum idanun sun shige ciki, hakama ?afarta ta dama da hannun haggu sun kumbura da alama dai taji ciwo koma karaya kamar yanda doctor ta faWa, har ma tama wani abokin aikinta daya san harkar ?ashi magana zai zo ya duba Mamyn yanzu. Shayin da likita tace a kawo Mamyn ta sha Haule ta haWo mata da zafinsa. An bata kenan zata fara sha da hannunta mai lafiya Mariya ta afko, duk kallonta suka juya sunayi harda Haule dake du?e tana haWama Mamy ?wai a cikin bread wai ko zata iya ci dan bakin ma a kumbure yake saboda raunin haSarta. Hakama goshinta yay wani irin tulluwa. Kai fuskar dai babu ?yan gani kamar wadda tai haWarin mota.
? ?? Cikin matu?ar fargaba da ?aulani da su Maman Saheeba ke ciki na jiran sakamako dama ta ce,  Mariya lafiya kuwa? .
? ??  Uhhhmm!! Lafiya Lau, wani abin mamaki ne ko al'ajabi zan kira shi oho. Wai yarinyar nan matar Ajwaad budurwa ce, babu wani fyaWe da aka taSa mata yanzu likita ke faWa, wannan yaron kuma ?anin Hajiya Fateema shima yace Ajwaad yace masa babu abinda ya faru a waccan ranar wai.
? ??  What!! .
Maman Saheeba, Hajiya Turai, da Saheeba suka faWa a lokaci guda suna mi?ewa tsaye zambar. Yayinda kofin shayin hannun Mamy ya suSuce shayin ya ?yalaye mata a jiki gaba Waya kuma akwai azabar zafi. Aiko babu shiri ta fasa ?arar da ta sakaku juyawa kanta gaba Waya. Cikin sauri Doctor ta Wauka gorar ruwan sanyi data gani kusa da Mamy Win ta juye mata a jiki. Sai dai ina azabar ta riga ta gama ratsata har wajen fitsarinta saboda a yanda take zaune ?afa a bubbuWe...
Haule ma jikinta har rawa yake ta fice. Gaba Waya tabar sashen ta nufi can wajen garden ta kira sille a waya.
? ?? Harta tsinke bai Waga ba, ta sake kira. Tana gab da tsinkewa ya Waga yanzu. A fusace ya ce,  Bana faWa miki zan dawo yau ba. K nifa bana son jaraba dan nasan abinda ya dame ki kenan kiketa son damuna .
? ? Cikin raunin murya ta ce,  Wlhy ba haka bane Dear, Update ne da Wumi-Wuminsa. Wai matar Ajwaad budurwa ce ba'a taSa mata fyaWe ba. Yanzu wata ?ar uwarsu ta shigo tana faWa da'alama daga sashen Ajwaad Win take .
? ? ? ?? Wata irin mahaukaciyar dariya Sille ya kwashe da ita daga can irin ta ?eta. Kafin ya ce,  Ajwaad! Ajwaad!! Shegen yaro. Tabbas na yarda ya cini wannan wasan, amma kuma ya jira sabon wasa dan yanzu ne za'a fara tsakanin ni da su. ?arfe biyar na yamma kizo gida ki saman zan bada sa?o a isar min da shi cikin gidan.. daga haka ya yanke wayarsa. Kasare Haule tai tana kallon wayar dan babu abinda ta fahimta a zancen nasa. Hasali ma ita har yanzu bata san ainahin abinda ya haWa AA Win da Sillen ba. Kawai dai ya sata ta dinga Wauka masa rahoton kowa na gidan da motsinsa. Amma har ga ALLAH tana son sanin minene tushe sanadin wannan BASHIN GABAR.....

? ? ________&

? ? ?? A Sanagaren su RK ma tuni Oum ta fito ta nufi sashen Abah duk da tasan akwai su Uncle Mahmud dan anan suke kwana kasancewar akwai Wakuna wadatattu. A falo ta samesu zaune zasu sha coffee. A yanda Oum Win ta shigo duk suka bita da kallo, ita ko babu wani damuwar ganin ?annen nata a tare da Abah Win taje ta rungume Abah ta sakar masa kuka. Sosai hankalin Abah ya tashi, suma su Uncle Mahmud duk suka mi?e nasu hankalin a tashe. Cikin ?arfin hali Abah daya rungumeta shima ya ce,  Lafiya kuwa Fateema? Ko wani ne ya rasu? .
? ?? Kai ta girgiza masa.
Ya ce,  Rashin lafiya ne? . Dan yayi zaton zuwa yanzu tasan halin da Mamy ke a ciki. Amma a nan ma sai ta girgiza kanta.
? ?  Gobara ce? .
Cikin kuka Oum ta ce,  Ajwaad bai yi ma Maanal fyaWe ba Gadanga, babu abinda ya faru a waccan ranar ashe. Shiyyasa ya ?i magana akan dukkan tuhumar da kukai masa .
? ?? Shi kansa Abah sai da yaji abu ya tsarga masa. Su Uncle Hussain ma suka shiga kallon kallo. Cikin ?ar rawar Murya Abah yace,  Ban gane komai ba Fateema. Yimin bayani, Please yimin bayani yanda zan fahimta. Taya akai kika gane Ajwaad bai aikata ba? .
? ?? ?agowa Oum tai tana share hawayen da ke cigaba da ziraro mata. Babu wani Soye-Soye ta shiga yi musu bayanin komai daya faru a sashen AA.?Aiko Abah sai da yaji shima hawaye sun cika masa nasa idon. Ya tuna yanda ya ringa zubama fuskar AA maruka a waccan ranar masu gigitarwa. Da yanda ya fara jifansa da munanan kalamai sai da Baba Sardauna ya kwaSesa, ya tuna yanda AA ya?i magana, ya ?i musu bayanin komai. Ya tuna wahalar ciwo daya sha na tsawon shekaru har biyu. Ya tuna yanda ya daina shiga sabgar yaron gaba Waya duk da yana cikin halin rashin lafiya. Har depression Win daya shiga a lokacin da akace a dinga zama da shi shi yace babu mai zaunawa yama haukace sun sallama shi. Haka zaije asibiti ya duba Oum amma ko kallon gadon AA bayayi duk da matsanancin halin da yaron ke a ciki.
? ?? Jagwab ya kai zaune abubuwa masu yawa na dawo masa ta yanda ya hora Ajwaad babu tausayawa babu rangwame dan harga ALLAH yaji zafin abin nan ne matu?a. Ya ji zafin yanda Ajwaad ya lallata Maanal ?ar su ta amana. Su kansu su Uncle Mahmud komai ji sukai ya tsaya musu cak, dan suma dai gwargwadon iko sun taka rawar gani a hora Ajwaad.....

?? ________&

? ? ? ?? A lokacin da Sangaririn biyu ke a wancan yanayin anan sashen su AA doctor ce ta dawo tare da wata Nurse. Sun sami Umma nata lallaSa Maanal tasha tea da RK ya haWo ya kawo. Sai dai yanda bakinta babu daWi ta kasa sha. Ga zazzaSi sai uban rawar sanyi take yi. Ga azaba dan ko zama ta kasa yi sai da aka saka mata fillo ta karkace a kishingiWe tunda ba damar tasha tea Win a kwance. Da ?yar tasha rabin kofi Umma ta fita doctor ta fara aikinta. Bayan tama Maanal allurar kashe zafi. Ji Maanal take a ranta yau mai rabata da AA sai ALLAH a gidan nan, dole ma ayi walle-walle kowa ya kama tsaginsa dan sashen Oum zata koma. Ita zai ma wannan ba?in muguntar ya gudu ya barta ko sannu baizo ya mata ba...
? ?? Tuni ta saki wannan sa?e-sa?en nata saboda azabar zafin Winkin duk da anyi allurar kashe zafi. Tako sha kuka sosai da jerama AA ALLAH ya isa a zuciya tafi cikin kwando. Doctor data bama tausayi tana gamawa ta rungumeta tana lallashi da share mata hawaye. Ta Wora da mata nasiha mai ratsa jiki, da yanda zata kula da kanta dan wajen ya warke da wuri. Kafin ta sake mata allura ta shiga Waura mata drip kuma. A haka Oum ta shigo ta samesu. Kan Maanal data fara lullumshe ido ta shafa cike da so da ?auna da tausayawa. Fuskarta ko murmushi ya kasa Sacewa. Yanzu ta shiga ta dake shiga sukaga Ajwaad ita da Umma shima dake barci mai nauyi saboda alluran da RK ya masa ga ruwa da ya sanya masa. Shima yasha albarka da tarin addu'oi a wajen Umma dan yau ji take kamar ta Waukesa shi da Manaal Win ta goye tai ta zagaya Abuja da su.........
'?




*_AJIYA A DUHU na kuWi ne, 500 ne kacal, ?ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai =??=?O?_*

*09032345899*



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*
*_Typing=???_*








*_=؞?AJIYA A DUHU....=؞?_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_My TikTok account =?G?_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=?G?
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=??=??
*_BOOK 2_*


______________



.........Har sashen su Abah suka shiga suka duba AA da Maanal, duk da dai basu shiga Wakin da Maanal Win take ba. Sai dai na AA kuma yanata barcinsa. Hakama matan sun cika sashen anata taya juna murna. Suma sun shiga sun duba Maanal. Su Baba Sardauna kansu da ke Kano tuni labari yake kunnuwansu, haka ma sauran ?a?a da suka wuce dan dama a maza Uncle mahmud, Hussain, Hassan ne kawai suka rage sai yau suma zasu wuce da matan dan su gaba Wayansu suna nan Abuja ?a?a da iyaye. Kowa dake ta Sangaren Darma yau ka kalla fuskarsa kasan yana acikin farin ciki sosai, dan abinda ya faru a tsakanin Maanal da AA na shekarun baya zasu iya cewa shine tarihi mafi muni da girma dake jingine da wani Wansu na cikin zuri'ar. Dan haka yau jin wannan mummunan tarihin ya goge babu shi yay matu?ar motsa musu zukata. Su Abah kansu sun ?agara AA ya farka suji ta bakinsa.??
? ? ?? Farin ciki yay farin ciki babu wanda ya lura da rashin ahalin Mamy ko Waya a masu shiga sashen AA Win sai Abah, amma uffan bai ce ba. Sai daga baya ne? Hajiya Majdiya da itama take lure da komai tai magana.
? ? ? ?  Wai nikam halan su Aunty Kamila basu san halin da muke ciki ba yau a gidan nan? Naga banga kowa ba daga sashen. Haka ma Fawzan shi da matarsa ban gansu ba .
? ?? Rashin sanin halin Mamy yasa da yawansu sukace, gaskiya maybe basu sani bane. Aiko sai Hajiya Majdiya ta fice zuwa sashen Mamy tana faWin,  Aiko nice zan kai albishir Win nan .
? ? ? Aunty Rufaidah ta mi?e itama ta ce,  Aiko Aunty harda ni. Sai itama matar Uncle Hassan tace itama da ita .
? ?? Murmushi RK yayi, shima ya zaro waya yana neman Fawzan. Dan ya kira shi Wazun ba'a Wauka ba. Shiyasa ya ?yalesa, yasan shi da barcin tsiya. Balle su duka suna hutu yau sunce bazasu koma aiki ba sai sun huce gajiyar biki...
? ? ?? A lokacin da kiran RK ke shiga wayar Yaya Fawzan yana barci ne sun gama tafka bala'i ne da Nibras, dan tun daren jiya suke yinsa, bayan ta gama haukar kukanta koma ace tana tsaka da yi shi kuma yazo mata da bu?ata tace bai isa ba kamar yanda take masa. Shima ko yace bata isa ba ya

02, January 2026
Hafsat

Masha allah yayi albarka ya raya xuri a muna ilmantuwa

11, November 2025
Aisha

👍✨

11, November 2025
Aisha

😂

11, November 2025
Aisha

👍

11, November 2025
Aisha

Wow Allah ya Karo basira littafi yayi👍

06, November 2025
Oumshukura

I want download

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login