Showing 111001 words to 114000 words out of 215774 words

Chapter 38 - AJIYA A DUHU 3 End Hausa Novels By Billyn Abdull .doc

nazarin komai a kansa ba, kawai dai kinyi jiyyar shock da kika shiga, sannan rabuwarku ta haddasa miki ciwon zuciyar da kika sha fama, sai kuma jin zafin abinda ya farun dan dole ne hakan ga kowacce mace da irin haka zai faru da ita....
? ?? Da sauri nan ma ta kallesa. Ya Wan Wage kafaWa ya ce,  Kar kiyi wani musu, shiyasa nace miki kina son AA kema har yanzu. Kin san kuwa ?arfin da ciwon zuciyarki yayi Maanal? Kinfa je wani mataki ne da komai zai iya faruwa dake. Amma tunda Ajwaad ya dawo rayuwarki bayan farko-farko daya motsa ciwon ya ?ara motsa miki? .
? ?? Gaba Waya ji Maanal tai kunya ta lulluSeta. RK daya fahimta ya cigaba da faWin,  Duk da nasan an Woraki a magani mai ?yau da inganci da ace baki sake haWuwa da Ajwaad ba a tsakanin tasirinsa kaWan ne kuma zai zama na Wan lokaci ne. Amma da yake zuciyar ta samu abinda take so yanzu gashi komai normal ba. Bawai ke kaWai ba shi kansa AA Win ya shiga makamancin halin da kike cikin ne, koma fiye da naki dan sai da ya shiga wani mugun depression fa a shekarun baya da kowa ya fara Wauka brain Winsa ya taSu ne ma, amma tunda yau akace kin zama mallakinsa kinga ya sake yin wani any cuta data shafi hakan? Bazaiyi ba saboda zukatan sun kasance a tare sun kuma samu abinda suke so. Dan haka ina ro?onki, ina kuma baki shawarar Waura Wamarar bama mijinki haWin kan zama lafiya, ki kuma ajiye komai gefe ki bashi irin soyayyar da yake so. Wannan shine kawai dafin da zaita cizon matar can ya kuma faranta ran Aunty Dan a duniya aurenku ke da Ajwaad da haihuwar Fawzan ce kawai damuwar dana san tana damunta. Na biyu auren Najma da Fawzan waWan nan biyun zasusa ta samu cikar burinta na tabbatar .
? ? A wani irin firgice Najma ta kalla RK. Ya harareta, sai tai ?asa da kanta. Maanal da wani kalar farin ciki ya lulluSe ta ce,  Uncle da gaske wai? .
? ? ?ar dariya RK yayi da faWin,  Da gaske kuwa. Munafukai suna Soyewa ne kawai. Amma ni ina son komai ya fito fili zuwa bayan salla a haWa da bikinku ayi nasu. To in dai mukai ma matar can wannan dukan zai gigitata ne bana wasa ba. Hakan ne zai bama Aunty garkuwa daga tarkon da take son Wana mata, dan burinta ai yanzu ta yanda zata ?wace su Ajwaad ne a hannun Auntyn, bayan kuma ita da hannunta ta bata, tasan kuma aikata hakan zai iya kai rayuwar Aunty ?arshe ta mutu ta bar mata mijin da ?a?an shiyyasa, babu kuma ta hanyar da zata iya hakan sai ta aura musu matan da take so, su kasance kuma daga Sangarenta yanda ko Aunty ta rasa ranta taci nasara akan yaran suma kansu ta yanda basu isa bijire mata ba ta kowace fuska, ?aryarta kuma tasha ?arya, tunda tai wannan ?yautar har gaban abada bazata koma a hannunta ba wlhy, kuma in sha ALLAHU Aunty da Yaya da yaran nan uku suna tare da juna sai dai ita ta fita a cikinsu .
? ?? Cike da farin ciki Maanal ta ce,  In sha ALLAHU Uncle, ai zata sha mamaki dan wannan faWan mu da ita ne Oum na barci abintama za'ayi sa .
Dariya yayi, tare da faWin,  Wato tana barci? .
 Sosai ma kuwa. Ai yanda matar nan take ta ya?ar Oum ita kuma bama tasan tana yi ba ai AJIYA A DUHU kenan, babu faWan daya kai wannan ba?in ciki, kaita zama cikin ba?in ciki da takaici mutum da shirya masa tuggu da mugunta shi kuma baima san kanayi ba kuma yana zagaye da farin cikin da baka ?aunar ganinsa a ciki, ka kuma kasa cin nasara tako wace fuska wlhy AJIYA A DUHU kenan .
Dariya sukayi yanzu kam har Najma, sai kuma Maanal ta rungume Najma dake Soye fuska. Ta shiga jero addu'ar ALLAH ya tabbatar da alkairi ita da Yaya F. RK na amsa mata da Amin. ?ari bisa Wari Maanal ta gamsu da bayaninsa. Kuma ita harga ALLAH dama zuwa yanzu ta huce koba duka ba akan jin zafin AA. Kuma tama ranta al?awarin zata bashi dukkan haWin kai na kulawa da soyayya bayan tarewarta kodan farin cikin Oum ta kuma ba?antawa Mamy, dan wlhy wannan marin datai mata tayima ALLAH al?awarin sai ta ramashi a zuciyar Mamy da salon ban mamaki akan AA....
? ?? RK ya katseta da faWin.  Kasancewarku ku biyu Aunty zata samu garkuwa masu tare mata faWan, dan na fahimci so take itama tai amfani da waWan nan ?an iskan yaran da take ta aurama su Ajwaad Win wajen tare mata faWa. Kunga kuma sai ki zuba da su idan tai tsami a tsakanin ku da su sai mu tafi plan c. Abu na ?arshe kuma Maanal dole ne ki dawo Maanal Winki ta asali ta baya, wato ?ar rikici, sarkin takalar faWa, mai kuma tsiwa. Ki ajiye wannan sanyin da miskilancin, ki kuma ajiye wannan shiru-shirun da no?e-no?e, kinyi karatu, kin shiga cikin mutane masu mabanbanta halayya, na tabbata kina sane da komai miskilanci ne kawai ya sa kike nuna kamar baki san komai ba. To dan ALLAH ayi ha?uri a dawo kamar da dan wannan abun da muke gani ?arami wlhy ba ?arami bane ba. Babban ya?i ne, kuma ba'akan komai zai kasance ba sai na kwatar Yaya (Abah) da su Ajwaad. To idan su suna shirin ya?in hakan, mu zamu shirya na bama Aunty Garkuwa ne kamar yanda kika faWa, hakan kuma bazai muku daWi ba sai kun yi fito na fito da waWan shegun su Nuratun .
? ?? Sosai sun gamsu da wannan bayani nashi, sai Maanal taji zuciyarta tai mata wani sakayau, duk wani ?unci da nauyi ya tafi sai sauke ajiyar zuciya take. Sun sake tattaunawa sosai kafin shi ya fara tashi ya wuce, su kuma sai da suka tabbatar an tafi sallar azhar sannan suka fito a wajen dan yace baya bu?atar kowa ya fahimci komai.....
?
__________&

Sosai Nuratu ta fasa lips, goshinta kuwa yayi irin ?ullutun nan abin dariya. Yanda take kuka da rantsuwar sai ta kashe Maanal yau a gidan nan ya saka Saheeba kiran uwarta a waya. Dan Mamy gaba Waya ta kasa dawowa a hanyyacinta, kalaman Maanal da marin data ma Nuratun ne kawai ke mata kai-kawo a cikin idanu. Eh tasan Maanal dama tun tana mitsitsiyarta bata da kunya yarinyar, amma bata taSa kawowa a ranta fitsararta zai iso gareta ba. Lallai tayi sake, matu?ar sakacin da har yarinyar nan ta zauna a gidan na wannan lokacin har ma da ciki. Gabanta ya faWi tuna zancen ciki... Dai-dai nan Saheeba ta mi?a mata waya dan tunanin da tai nisa a ciki yasa bama tasan su Saheeban na waya da uwarsu ba........
'?




*_AJIYA A DUHU na kuWi ne, 500 ne kacal, ?ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai =??=?O?_*

*09032345899*



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*
*_Typing=???_*








*_=؞?AJIYA A DUHU....=؞?_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_My TikTok account =?G?_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=?G?
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=??=??
*_BOOK 2_*


______________



......... Maman Saheeba ta ce,  Aunty miyasa kikai haka? Ni da kinyi shawara dani wlhy bazaki kira yarinyar nan har sashen ki ki wani mareta ba.
? ? ?  Raina ne ya Saci Nana, babu kunya fa a gabana agaban kowa Ajwaad ya wani rungume yarinyar nan jikinsa na rawa, ya kuma Waga hannu ya mari Nuratu, Fadeel ya amshe kayan hannunta, yabi yarinyar nan da zagi shima. Haka ma Fawzan. Yanzu kodan ganin idona yaran nan bazasu raga ba. Su dukansu suka nuna goyon bayan ?ar iskar yarinyar nan......
? ? ?  Na fahimceki, amma da kema kinyi pretending kawai a wuce wajen. Dan wannan faWan ba naki bane na tsakanin su yaran ne ai. Yanzu kuwa abinda kuka kira yarinyar kukai mata kamar kin buWe mata cikinki ne kai tsaye. Karki manta yarinyar nan idonta a buWe yake, tunda kema shaida ce akan halinta na baya, dan yanzu ta koma wannan sum-sum Win bai kamata ki sakankance da yawa haka ba. Rainon Fateema da Ajwaad ce fa, sannan jinin Asiya ce. Dole fa ki dinga ?o?arin control Win fushinki Aunty idan ba haka ba zamuyi wahalar banza, dan in dai mutanen nan suka gane akwai wani abu a tare dake wlhy auren nan bazai yiwu ba na Nuratu da Ajwaad, balle kuma akai ga Fawzan, kuma na tabbatar bazasu cigaba da barin Fawzan a haka ba zasu nema masa matar aure, Ajwaad na auren yarinyar nan, mi kike tunani, ke da Saheeba kaWai zaku iya wasan ne? Bayan sun rinjaye Ku? To dole fa ki cigaba da yin kamar yanda kike yi, shi wannan faWan ki barma yaran suyi, suma kuma a yanzu karda su sake cemata komai su barta sai ta sakankance sannan dan wannan marin sai Nuratu ta rama shi. Haba Aunty kamar bake ba, ke da na sanki tamkar ?uli-?uli babu mai iya gane gabanki balle baya. Karki bari abubuwa suyi miki yawa ki fara sakin layi dan ALLAH. Yarinyar nan kuma ki fita a sabgarta in ba hakaba zata zame mana ?AN HAKKIN DAKA RAINA tunda bata da kunya sam, kota zame mana RAINA KAMA KAGA GAYYA .
? ? ? Ajiyar zuciya mai nauyi Mamy ta sauke, cike da gamsuwa ta ce,  Hakane kuma Nana na fahimceki. Amma maganganun yarinyar nan sun min zafi, dan tabbas bada su Saheeba take ba dani take, amma lokaci ne, zan nuna mata uwarta ma da Fateemar da suke ta?ama da ita basu kai ba balle ita haihuwar jiya.
? ? ??  Karki wani damu lokacin cin ubanta na zuwa. Wannan cikin nata kuma na amso maganin zubar da shi amma sai zuwa bayan salla zai iso, dan so nake mu zubar da shi dai-dai sanda ake hidimar bikin Ajwaad da Nuratu .
? ??  Miye ma'anar yin hakan? Ni gwara kawai ya Sare yanzu dan idan na kalleta wani irin zafi nake ji a ?irjina wlhy Nana .
? ? ? ?  Karki wani damu ki kwantar da hankalinki Aunty, hakan da zamuyi nada ma'anoni masu yawan gaske. Ai gara cikin yay kwari ta yanda zataci azabar fitarsa, a kuma lokacin mu nuna tayi hakan ne dan kishi Ajwaad zai ?ara aure. Kai idan ma ta kama har Fateema sai tuggunmu ya shafa akan zubar da cikin nan .
? ? ? Wani sassauci Mamy ta Wan ji a ranta, ta sauke numfashi da faWin,  Shike nan hakan ma yayi, ALLAH ya kaimu ....

? ? ? ? _=??Wannan ciki dai da ake son a zubar kota ina aka samo shi. Koda yake AA Wan baiwa ne maybe a mafarki ya lallaSo>?q?=??=??

________&

? ? ? Wannan tattaunawa ta RK da su Maanal ta taka matu?ar rawar gani akan abubuwa da yawa. Duk da tako wane Sangare kowa akwai abinda ya damesa. Aranar dai Mamy da su Nuratu basu je aiki sashen Oum ba. Nuratu kuwa tasha uban bori akan sai taje har sashen Oum ta daki Maanal. Da ?yar Mamy da Saheeba suka lankwasata bayan an kira Hajiya Turai a waya itama ta sake yin nata. Sai da Oum taje har sashen Mamy ta bata ha?uri da lallashinta sannan tace ita fa ba wannan bane ya Sata mata rai bata jin daWi ne. Ita dai Oum ta sake bata ha?uri ta taho. Sai kuma hakan ya damu Mamy Win, dan da ciwo kaga kanata hauka akan mutum shi ko'a jikinsa, (kamar dai yanda Maaanal tace AJIYA A DUHU kenan=??) washe gari suka fito akaje tafsir tare aka kumayi girki tare. A Sangaren Fawzan shima dai ransa dan?are yake da al'amarin Mamy dan abin sai ya zame masa biyu. Wanda tai masa, da wanda ya faru akan marin Nuratu da AA yayi. Shi ko babban Yaya iya na marin Nuratun ne kawai ya bashi mamakin. Sai kuma ya Wauka kawai Mamyn ta fusata ne saboda Nuratu na jininta. A Sangaren Mamy kam abin da ya tsaya mata a zuciya Abah ne. Dan daga wannan nasiha bai sake cemata komai ba, hatta borin kin zuwa aiki da tayi na kwana Waya da ?in zuwa shan ruwa sashen Oum ko'a fuska bai nuna mata ba balle ya tanka. Sai hakan ya girgizata ya kuma tsaya mata a zuciya taketa hasashe-hasashe ta kasa gane komai. Gefe ga tsanar Maanal da maganganun data gayama su Saheeba yana ?ara yima Mamy ciwo bama su Saheeba Win kawai ba. Sun kuma rasa ta yanda zasu rama duk da sun Wauki alwashi kala da iri Saheeban da Nuratu. Na ?arshe AA, matu?ar ciwo abinda ya farun yay masa. Dan haka ma a jiya ya shirya tafiya Lagos ya bar musu gidan. Dan baya bu?atar yin wata magana da Mamy in ba hakaba ALLAH sai zuciya ta kwashe shi yama Nuratu dukan mutuwa ya kuma koreta a gidan duk da Oum ta masa faWa da nasiha sosai a washe gari. Itama Maanal karanta jotter Win da RK ya bata ya sakata kuka sosai jikinta kuma yayi sanyi matu?a, dan haka ta Wauka Wammarar gyara abubuwa da yawan gaske...

? ? ?? Kwanakin azumi sun cigaba da tirzawa, wasu na ibada wasu zukatansu cike da burikan sharri. A randa aka shiga goman ?arshe AA ya dawo gidan, zuwa dare kuma ya sake barin gidan acewarsa ya shiga ittikafi. Bai yarda wata keSantacciyar gaisuwa ta shiga tsakaninsa da Maanal ba itama kuma bata nuna ta damu ba a zahiri duk da hakan ya mata ba daWi, dan yanzu so take su daidaita sosai. Ita kanta Oum bataji daWin yanda AA yayi ba amma batace komai ba. Shi kuma a ganinsa hakan da yay zaifi alkairi dan a cikin wani irin matsananciyar bu?ata yake shiyasa ya zaSi duk hanyoyin hana keSancewarsa da Maanal sam.
? ? ?? A Sangaren Abah da Uncle RK da su babban yaya kam suna ibada suna kuma shirya biki batare da sanin kowa ba. Yayinda suma dai ta Sangaren Mamy bikin suke shiryawa acewarsu babu Waga ?afa sati Waya da salla. A kwana a tashi babu wahala wajen UBANGIJI, azumi nata bankwana su Maanal nata ?ara dagewa a yin ibada. Duk da ita ma a farkon goman tai period, ALLAH dai ya taimaketa kwanansa uku ya tafi ta cigaba da azuminta. Tun azumi na goma sha biyar tela yazo ya gwada ?an hutun su Oum bisa umarnin AA. Batare da kowa yaga kayan da za'a Winka Win ba kuma. Yau da azumi ke ashirin da bakwai ana saka ran salla nan da kwana biyu ko uku sai ga Winkuna sun iso kowa da sunansa. Zokaga murna da tsalle wajen yaran. Abinda ya ?ona ran Mamy babu Nuratu a Winki, duk da taga babu Maanal itama hakan bai dameta ba. Tako ?ara ?ullatar AA sosai a ranta, gashi dama ta fassara barin gidansa da wai yana haushi da ita ne. Bata san bawan ALLAH abinda ya damesa daban ba. A ranar shima Yaya Fawzan ya kwashe su da dare yin shopping na takalma da sauran tarkace. Harda Maanal da Oum akaje, nan ma ba?in ciki kamar zai kar Mamy. Duk da dai ta danne bata nuna ba a fili, harda kuma su Saheeba da Nuratu da Nibras. Kowa kuma ya zaSo ra'ayinsa, Oum kuma ta zaSo nata dana Mamy data ?i binsu wai ita kawaici sai na Aba. Fawzan ya Wauka musu shi da Baban yaya da AA dan Uncle RK ya fece Kano yace kansa bazai murfi ba ranar salla sabon amarcin shi da Nuwaira >?#?. Shi kuma babban yaya washe gari ya lodo uban cefane da kaji gyarru sai uban jan nama. Tuni sun hutar da Abah yin komai a gidan nan. Dan shi kansa bai san yaushe ne last da ya sai wani abu na abinci ko sutura ba koda ma kansa a gidan. Hatta da ?an uwansa duk salla sai su babban yaya sun aika musu da kaji da cefane na abincin salla. Wannan sallar ma hakan ce ta faru, tuni nasu sun wuce Kano. Batare da sanin kowa ba kuma AA ya tura Kaduna da uban kaya ma Daddy kamar yanda suma su Babban yayan kanyi ga nasu surukan duk shekara...
? ? ? ? Tunfa a daren masu aiki suka iso, dan duk salla su Oum na Waukar masu tayasu aiki saboda abinci akeyi bana wasa ba kasancewar ana fita da wani wa bayin ALLAH, kuma a cikin azumin ma akwai inda ake dafa abinci a raba duk lokacin shan ruwa batare fa kowa yasan daga su bane. Bayan Wanyan abinci da shi kansa AA ke rabawa duk shekara shi da sauran ?an uwansa. Dan asusu garesu na tara kuWaWe domin hakan kawai sai shekara ake ciresu ai hidimar taimakon bayin ALLAH. Oum kuma kaWai tasan suna yin hakan.
? ?? Masu aiki sun kama aiki, Oum ta kaWa ?ammatanta saloon da kitso. Mutuniyar taku dai nata daru, Oum tace babu fashi sai an mata. Itako aka fara wanke ma kan sannan akai kitso bamai yawan ba. Dan Oum tace a mata kaWan tunda za'ai na tariya kwanan nan. Haka ma ?unshi a yatsu kawai akai mata ja shike nan. Ta koma gefe yana sauke ajiyar zuciya ga haushin AA dama na cimata rai. Suma sauran duk an musu harda Oum, basu dawo gida ba sai la'asar, babu Sata lokaci suka shiga haWa abincin buWa baki...........????? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? 

'?



*_AJIYA A DUHU na kuWi ne, 500 ne kacal, ?ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai =??=?O?_*

*09032345899*



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*
*_Typing=???_*








*_=؞?AJIYA A DUHU....=؞?_*




*_Bilyn Abdull

02, January 2026
Hafsat

Masha allah yayi albarka ya raya xuri a muna ilmantuwa

11, November 2025
Aisha

👍✨

11, November 2025
Aisha

😂

11, November 2025
Aisha

👍

11, November 2025
Aisha

Wow Allah ya Karo basira littafi yayi👍

06, November 2025
Oumshukura

I want download

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login