Showing 183001 words to 186000 words out of 215774 words

Chapter 62 - AJIYA A DUHU 3 End Hausa Novels By Billyn Abdull .doc

dai zaku bamu bayanan dukkan abinda kuke bu?ata kayanku suzo da shi.
? ? ?  Bamu da wani sample mu a hannu gaskiya, sai dai abinda muke bu?ata kayan yazo da shi wannan zamu baku.
? ? ? Kai kawai AA ya jinjina, ya Wauka kan waya yay kiran AS. Babu jimawa kuwa ya shigo. AA daya maida hankalinsa kan screen na computer Winsa ya ce,  Kaje da shi ku ?arasa duk abinda ya dace .
? ? ? ?  Okay boss .
?? Cewar AS cike da girmamawa. Dan kallon Sen... AA yay fisha cikin girmamawa ya ce,  Mungode ranka ya daWe .
? ? Murmushin ya?e Sen... Yay zuciyarsa na ?una. A ransa faWi kaye (zanyi maganinka dan ubaka. Sai na ruguza wannan izzar taka ta inda bakai zato ko tsammani ba. Sai na talautaka har ubanka ma ta yanda zaku dawo bara akan titi).

? ? ? ?? Sen.. Bukar da AS na fita a office Win AA ya dakata da aikin da yake yi, shiru yay cikin nazari, yasan yaron Sen... Bukar sosai, dan a yanzu sune matasan ?an iskan yara dake tashe a birnin Abuja. Dama tunda ya baro gida yau yake jin girarsa ta haggu na rawa, sannan jikinsa na bashi akwai wani abu mai girma kamar na tunkaroshi. Wannan tamkar baiwa ce da ALLAH yay masa, yanada tsarta sosai, shiyyasa ko akan harkar kasuwancin nan bada kowa yake yarda yay huWWa ta manyan kuWi ba. Ama cire duk wancan batun, Sen.. Bukar dama tun asali abokin dabi ne. Daga shi har abokansa sun jima suna masa zagon ?asa tunda shugaban ?asa ya bashi mukamin nan. Duk da shi ya?i shiga sabgarsu su kowane motsinsa na akan idonsu ne. Ga lamarin Maanal daya gitta, dan tsaff sai da yay binciken kaikawon Sen... ?in akan Maanal hatta zuwa Giro da hidimomin daya dinga musu. Duk da yana ganin tunda yaji tayi aure zai iya ha?ura amma sai bai yarda da wannan zuwan na Sen... Ba. Dole akwai dalilinsa, dole akwai manufa a wannan har?allar. Shima kuma dole ya bincika kafin lokaci ya ?ure masa...

________&

? ? ? ?? Sosai Maanal tasha barci, dan bata farka ba sai Waya saura. Tafi mintuna goma shiru tana tuna abinda ya faru a daren jiya. Sai faman Sata fuska take, ranta fal mamakin ?an iska musamman wasu da zaka gansu ?an yara da su ?anana. Yanzu dan ALLAH da wannan azabar har mutum ya iya zuwa ya kai kansa. Eh dole tace azaba, dan ita dai a nata ganin banbancinsa dana farko kaWan ne, amma Didi Amal tace mata shike nan bazata sake jin wahala ba shiyyasa ta hakura ta sallama. Haka dai taita sa?awa da kwancewarta har taji ana shirin kiran salla sannan ta yun?ura ta mi?e da ?yar. Duk da ba ciwo taji ba, ba kuma zafi take ji kamar ranar ba kasa zama tai da ?yau, dan harga ALLAH tana jin babu daWi a jikinta, ga gaSSanta na mata ciwo sosai duk da taimakon daya bata. Wayarta ta Wauka ta danna screen Win ya kawo haske. Miss calls da yawa. Na Oum, na Didi Shahidah, sai na AA da sukafi na kowa yawa. Shi harda ma message.
? ?? Sa?on ta buWe, tai shiru tana karantawa fuskarta na canja yanayi zuwa murmushi. _ Barka da tashi My Ever-Bloom. Samun ki a rayuwata yana faranta mini zuciya kullum. Na gode kalma ce ta fatar baki, sannan kuma gama gari a cikin al'umma. Amma nauyinta da kimarta mai daraja ne a garemu Musulmai. Domin idan UBANGIJI ya mana rahama kafin komai godiya muke fara masa, ya kuma horemu da mu godema juna a yayin ?yautatawa. Nagode Maanal, irin godiyar da bata da adadin kintace, kin canja ni, kin maidani babban mutum a zahiri da baWinin rayuwa. ALLAH yay miki albarka, ya dawwamar da farin ciki a zuciyarki na har abada. Koda duniya tayi nauyi kasancewar ki a cikin ?irjina nasa nutsuwata ta tabbatad'?. _
? ? ?? Wayar ta kife a hankali, sai kuma takai hannu ta share guntun hawayen da suka cika mata idanu. Gaba Waya ma sai taji ciwon jikin ya ragu mata. Bata cutama kanta ba ta fita kitchen ta Waura magungunan sit bath da Hajiya Shuwa ta bar mata, ta kuma ce ta dinga yi a duk lokacin da haka ta faru har lokacin da komai zai zama jiki. Taji kunya sanda take faWa matan, amma Hajiya Shuwa ta fuske abunta. Sama ta dawo tai sallar azhar sannan ta koma ta juyi maganin. Sosai tai sit bath sannan tai wanka ta fito ta gyara jikinta da gidan gaba Waya tasa ?amshi ko'ina. Fes da ita sai dai idanun da suka sha kuka na nan da Wan fushi. Kwalli ta saka sai ya taimaka ya Soye kaso mafi yawa. Yau jitai bata jin zuwa gaida Mamy, sai kawai ta wuce sashen Oum. A falon ?asa ta sameta ita da Nuratu, Oum na duba wani littafin addini Nuratu na kallo. Ko kallon inda Nuratun take batai ba, taje jikin Oum ta kwanta, tare da faWin,  Oumna ina kwana .
? ?? Fuskar Oum da murmushi taja hancinta kaWan ta ce,  Ina yini dai Baby. Ko duk daWin barcin ne .
? ? ?? Dariya Maanal tai tana Soye kanta a jikin Oum Win, dai-dai nan RK ke sallama shi da Nuwaira. Zaune Maanal ta tashi tana musu sannu da zuwa, Nuwaira tazo ta Wan bata runguma sannan ta zauna suna gaisawa da Oum dake tsokanarta. Maanal kuma RK take gaidawa. Shi ko dake dariya a da gulmar AA a zuciyarsa ya amsa mata da kulawa. A ransa ko faWi yake, (Wato fitinannen yaron nan bazai bar yarinyar nan ta huta ba) dan kallo Waya yayma Maanal ya fahimci taji a jikinta dan idonta ma bai Soye kukan data sha ba. Dan ma ta saka kwalli. Da ?yar Nuratu ta gaishesu, shi kaWai ya amsa a ransa yana mamakin uwar mi take anan Win, Nuwaira kam bama ta nuna tasan da Nuratun ba. Hirarsu suke da Maanal da Oum.? ?
? ? ? ? Daga baya Maanal da Nuwaira suka tashi suka shiga kitchen, RK Kuma ya fice akan zaije damai kwancema Mamy Wori ya iso. Binsa Oum tai suka fita tare, aka bar Nuratu ita kaWai a falon. Aiko sai taji wani irin takaici. Itafa shiyyasa tun farko bata so zaman nan sashen Oum ba, amma mamanta tace dole ta zauna dan su samu damar aiwatar da aikinsu da malam ya basu akan Oum da Maanal har ma da AA da shi kansa Aban. Dole su kame zukatan kowa su samu auren nan nata ayi-ayi sauran rikicin ya biyo baya. Ita ma kuma wani fannin nata son taita ganin AA duk da yanzu yana zarya a sashen Mamyn ma saboda dubata..........
'?




*_AJIYA A DUHU na kuWi ne, 500 ne kacal, ?ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai =??=?O?_*

*09032345899*



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*

*_Typing=???_*








*_=؞?AJIYA A DUHU....=؞?_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_My TikTok account =?G?_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=?G?
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama=??=??
*_BOOK 2_*


______________


.......AA daya kasa ha?uri Maanal bata kirashi ba, kuma ta?i Waga masa kiransa ?arfe huWu ya dawo gidan. Lokacin sun kammala komai suna ?o?arin zubawa a kuloli. Nuratu na kwance har yanzu tana kallo. Kawai a bazata AA Win ya shigo, sai taji duk ta rikice, ALLAH da tasan zai dawo gida yanzu wanka zataje tayi taci kwalliya abinta. Shi ko kallo Waya yay mata ya Wauke kansa. Jin muryar Maanal a kitchen ya sashi sakin murmushi, yana jin daWin yanda ta Waukema Oum kai-kawon girkin nan da take kullum dama abin na damunsa, yayi-yayi kuma ta daina ta?i, sai tace basa son abincin masu aiki, itama bata so ya za'ai ta zauna, dole ta shiga ta girka ai da kanta. Sauran ?an uwansaa yasha ji suna nuna damuwa akan aikin nan na Oum.
? ? ? ? ? Kamar an faWama Maanal Win sai gata ta fito daga kitchen Win tana ?ar dariyar maganar Aunty Nuwaira hannunta Wauke da jug zata kai dining. Turus ta Wan tsaya tana kallon AA Win, kamar yanda shima yake kallonta da sassanyan kallo. Janyewa tai ta kalla agogo, sannan ta sake juyowa ta kallesa tare da faWin,  Hu'um tseren office ka fara Besty! ?arfe huWu fa .
? ? ?? Shi dariya ma ta bashi wlhy, wai tsere kamar wani Wan yaro ya gudo daga makaranta. A mamakin Nuratu data kume a wajen sai taga AA Win ya saki murmushi mai ?ayatarwa yana nufar Maanal. Babu ko tunawa da tana a wajen, ko wani zai iya ganinsu kawai ya rungumeta ta baya, tare da sauke fuskarsa a kafaWarta ya sumbaci wuyanta. Ya kai bakinsa kan kunnenta ya gwargwaWa mata maganar da ita bata ji. Dariya taga sunyi a tare, mamakin ALLAH ya cika mata zuciya, wai AA ne ke dariya haka har ha?oransa a waje. Shin wai mi tsinanniyar yarinyar nan tai masa ne haka, su sunata wahala kullum da zubema malamai kuWi amma babu wani ci gaba. Jiba abinda suka saka a sashenta daren ranar amma a banza babu abinda aka fasa, sai taji ma hawaye ya cika mata ido.
? ?? Manaal da idanunta suka hango mata yanda Nuratu ta zuba musu ido cike da gayya bayan sun ajiye Jug Win tare da AA ta juyo suna fuskantar juna. ?an WiWWishe tai ta sumbaci haSarsa, sai kuma ta kashe masa ido Waya ta sumbaci lips Winsa. Tana ?o?arin juyawa da sauri ya ri?ota. Ciki-ciki ya ce,  Kinma isa kimin Wan kaWan ki gudu .
? ?? Dariya Maanal ta sanya tana ?o?arin ?wacewa shiko ya mannata da table Win dining Win yana ?o?arin kai lips Winsa kan nata, itako tasa hannu tana karewa tana cigaba da yin dariyar ?ular da Nuratu....
? ? ? Gyaran murya RK da basu san da shigowarsa ba yayi. Dakatawa AA yay yana wani yin luuu da idanunsa irin na (Wan yawar nan ya katse min jin daWi) sai kuma ya Sata fuska kamar ba shi ba ya juyo yana kallon RK Win da harara. Ita dai Maanal samu tai ta zille ta gudu. Shima RK Win kallon AA yake cikin Wage gira da sha?iyanci.
? ? ? ? Cikin ?ara balla masa harara AA ya ce,  Kai dai wlhy anyi kawun banza .
? ??  Oh koba Kawun banza ba. Idan ni Kawun banza ne kai miye naka sunan. ?an iskan yaro kazo ka matse yarinya a sashen mamanta ko kunya baka ji jarababbe kawai .
? ?? Cokali AA ya zara dake dining Win ya wulla masa. RK ya kauce yana dariya. Murmusawa shima AA Win yay, batare da ya sake cemasa komai ba ya nufi ?ofa. Binsa RK yay suka fice tare...
? ? ? ?? Wani irin takaici, ba?in cikin da ?unar zuciya Nuratu take ji, a ranta ko ayyanawa take bazata iya cigaba da zaman sashen nan ba. In ba hakaba wataran sai ta bubburmawa Maanal wu?a wlhy, sai dai itama a kasheta.....

_________&
? ??
?? ? ? Alhamdullahi Mamy dai an kwance karaya, dan haka Aunty Babba ta wuce. Maman Saheeba kuwa tace sai nan da kwana biyu. Amma a washe gari itama zata bar gidan gidan Hajiya Turai zatai kwana biyun. Auntyn tace ita ta sani kuma wannan ita dai tai wucewarta dan AA da kansa ya saya mata ticket, ya kuma yimata tsaraba mai yawa batare da sanin ko Mamyn ba. Itama sai da aka kaita airport Win ne driver ya bata yace inji AA, ya kuma bata wata leda yace inji Maanal. Jitai gaba Waya kunya ta ?ara kamata, dama gashi Oum ta cikata da nata abin arzi?in, ta kuma saka Fawzan da Babban Yaya sukai mata. Itako wadda tai wahalar jiyyar ma da faWa suka rabu wato Mamy, saboda ta sake mata nasiha akan al'amarin Oum dana Maanal Mamyn ta birkice mata, sai kawai ta ?yaleta ta bita da addu'ar ALLAH ya ganar da ita gaskiya kafin lokaci ya ?ure mata.....

? ? ? A ranar Maman Saheeba bata wuce gidan Hajiya Turai ba sai washe gari. Sai dai kafin ta wuce Winne sa?on Sille ya sake iske Mamy a karo na biyu tunda farar safiya. Sa?o ne daya ?ara birkitata fiye ma da wancan karon. Dan ya ce mata yana son su haWu, sannan kuma yana son kuWi miliyan goma, idan zata taho address Win daya rubuta mata tazo masa da su. Idan ba hakaba kuma shi zaizo gidan Darman da kansa ya amsa, kuma sai ya na?asta rayuwar AA ta wani Sangare dan ta tabbatar bada wasa yazo ba.
? ?? Zufa sosai Mamy keyi a zaune jikinta na rawa. A cikin wannan yanayin Maman Saheeba da taje suka gama ?ulle-?ullensu da ?a?anta dan har Saheeba an bar mata abinda zata dinga sakama babban Yaya a abinci, dan haka itama zata maida hankalinta a sashen Oum tunda taga yanzu a can yake cin abincin ta shigo ta samu Mamy. Sosai ta tsaya tana mata kallon mamaki. Sai kuma ta ce,  Aunty wai lafiyarki kuwa? Sai zufa kike fa ga jikinki na rawa .
? ? ?? Mi?ewa Mamy tai, da ?yar ta iya faWin,  Ba komai ta wuce bedroom Winta fuuuuu. Maman Saheeba da mamaki ya cikata tai sagade tana kallon ?ofar, sai kuma ta taSe baki ta gyara zama ta hau cin naman da Mamyn ta saka akan gasa mata zataci.? Itafa wlhy irin wannan cin daWin yasa idan tazo gidan nan bata son tafiya...

Kai-kawo Mamy ta shiga yi a cikin bedroom, karo na farko ta bama brain nata damar yin nazari akan wannan mai turo sa?on. Dan ya kamata tasan ma wanene shi? Saboda idan zata auna da hankalinta abinda ya turo matan, ko yake mata barazana da shi ta AJIYE SHI NE A CIKIN DUHUN da babu wani mahaluki a duniya daya taSa sanin koda labarinsa. Hatta kuwa da kakarta da babanta da suke kwana suke tashi a gida Waya lokacin. Kai hatta da Junaid kansa. Sai dai me, kalaman Junaid Win ne suka shiga maimaita mata kansu a ?wa?walwa tamkar yanzu ne yake faWa mata su.
? ? ? ?? _(Lallai kinyi kuskure Kamila, babban kuskure ma kuwa na cin amanata. Amma ki sani kuma ki shirya Sadda Junaid a wannan duniyar tamkar kin KASHE MACIJI NE BAKI SARE KANSA BA. Domin akwai AJIYA A DUHUn ki a hannuna dake a karan kanki bazaki taSa iya hasaso minene ba har sai a lokacin dake zaki koma cikin duhun. Maza jeki, jeki da iya gudun da zaki iya ki taka irin taki rawar yanda kike so, ni kuma ZAN DAWO a gaSar da ?afafunki da gangar jikinki har ma da zuciyarki da ?wa?walwa suka gaji. Dan kinfi kowa sanin JUNAID baya barin BASHIN GABA)_.
? ? ? Dummm kanta ya yi, zuciyarta na rawa da bugawa. Dan a wancan lokacin sam bata Wauki kalamansa da wani muhimmanci ba face cika baki da kirarin banza irin na wanda akaci wasa. Amma sai gashi a yau fa kamar kalamansa na neman kama hanyar tabbata ne. Kai ina hakan bazai yiwu ba. Bama zai taSa yiwuwar ba sai dai idan a cikin yaran Junaid Win ne wani ke son mata barazana da son tatsarta kuWi tunda gashi ya ambata a yanzu. To aiko zata nunama ko wanene ita Win ba ?aramar ?ar wasa bace. To amma kuma minene ya ala?anta yarinyar nan Maanal da wancan AJIYA A DUHUN nata na tsawon shekaru da babu mahalukin daya sani. Hoton nan dai na Maanal tabbas itace ta bada shi da Maman Saheeba da Hajiya Turai a lokacin da suke son ai musu aiki. Kuma idan bata manta ba a lokacin Hajiya Turai ce ta haWasu da yaron da zai yi aikin, dan lokacin suna zaune ne a Lagos, sun zo ganin gida ita da mijinta da Nuratu da zata girmi Maanal kaWan, kasancewar basu san wazasu samu ya musu yanda suke so ba saboda gudun mizai je ya dawo sai Nana tace ta bari ta shawarci Hajiya Turai Win dan tasanta itama ?ar ?unar ba?in wake ce. To bayan sun tattauna da Hajiya Turai Win shine tazo wajen bikin da saurayin da zaiyi kusan sa'a da AA a lokacin tace Wan ?anin mijinta ne, tace ya zauna wajen su Fawzan har a gama biki dan sun san AA bazai shiga harkar shi ba dan shi babu ruwansa da kowa sai Maanal. Fuskar yaron ce ke son dawo mata, amma ta kasa tunashi da ?yau. Sai tai tunanin duba hotunan ranar. Closet Winta ta nufa, ta buWe wani box dan tun suna asibiti tai kiran Haule tace ta kulle mata Wakinta saboda hotunan, Haule najin haka ta gane, sai ta kwaso hotunan daga inda ta Soye ta ajiye mata su saman gado sannan ta kulle Wakin. Koda aka sallamosu suka dawo gidan bata yarda an buWe Wakin ba shiyyasa ma ta zaSi yin jiyyar a nan ?asa sai jiya ta shigo da kanta da za'ai shata ya kwaso su taSoye sannan. Shine yanzu Win ta Wakkosu a inda ta Soye. Hoton matashin yaron nan ta ciro, ta maida sauran ta ajiye. Bakin gado ta dawo ta zauna ta zuba masa ido, tsahon lokaci zuciyarta na tabbatar mata shine wani sashe na cewa a'a. Da taga dai tana neman rikicewa sai tai kiran Maman Saheeba a waya tace ta shigo ta sameta..........
'?




*_AJIYA A DUHU na kuWi ne, 500 ne kacal, ?ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai =??=?O?_*

*09032345899*



*_ALLAH ka gafartama iyayenmu =?-?=?O?_*

*_Typing=???_*








*_=؞?AJIYA A DUHU....=؞?_*




*_Bilyn Abdull ce >??

*_(P3REP 'DDQNGP 'D1QN-RENpFP 'D1QN-PJE_*
_Da sinan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._

*_My TikTok account =?G?_*

https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1

*_Instagram=?G?
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

*_Arewabooks_*

Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30

*_WhatsApp channel_*

https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R


_Duk wanda bai fallowing Wina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har

02, January 2026
Hafsat

Masha allah yayi albarka ya raya xuri a muna ilmantuwa

11, November 2025
Aisha

👍✨

11, November 2025
Aisha

😂

11, November 2025
Aisha

👍

11, November 2025
Aisha

Wow Allah ya Karo basira littafi yayi👍

06, November 2025
Oumshukura

I want download

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login