Showing 15001 words to 18000 words out of 71576 words
Chapter 6 - MAZAN JIYA Littafi Na 4 Rubutawa Madakin Gini.txt
cewa zaka tafi neman aljanin da
zaka tura bakin tekun bahar sufiya ne.
Sa'adda Hunaisa tazo nan a zancenta sai
hankali boka sadusa ya dugunzuma ainun fiye
da ko yaushe kuma yaji ya kamu da tausayin
Halyal amma da ta tuna irin mugun hadarin
dake cikin wannan tafiya sai zuciyarsa ta bushe
kuma ta kekashe ga barin jin tausayin::
Sadusa ya dubi Husnaila yace ki yi hkri ya ke
matata ba zan biyawa Halyal bukatarsa ba
domin yin hakan dai dai yake da na turashi
izuwa FARAUTAR AJALINSA sakamakon
hadarin dake cikin wannan tafiya: kin fi kowa
sannin halina idan na yi magana bana sauya ra
ayi.
Da wannan furuci nake yi miki sallama sai na
dawo:
Ina sa ran zansamu aljanin dazan tafi nema a
cikin kwana uku amma ban sani ba ko aljanin
zai tafi tare dani ne izuwa can kogin bahar
sufiya ko kuma shi kadai zai tafi::
Duk dai halin da nake ciki zn aiko miki da
wasika ta hannun tsuntsuna::
ko da gama fadin haka sai boka sadusa ya juya
ya fice daga cikin turakar a lokacin da Hunaisa
ta biyo bayansa da sauri idanunta cike da
kwalla
wahaye na shirin zubowa sbd tausayin danta
halyal bisa bakin cikin da zai shiga idan aka ki
tafiya dashi::
Hayal na zaune a gindin wata bishiya dake
kofar gidansu ga jakarsa ta guzuri rataye a
kafadarsa.
Yana wasa da tarin wadansu tsakuwoyi da ke
gabansa sai kawai ya hango mahaifinsa da
mahaifinyarsa sun fito daga cikin gida sauri::
Koda halyal yayi arba da fuskar mahaifinsa ya
ga ko kadan babu annuri a cikinta sai
hankalinsa ya dugunzuma kuma jikinsa ya
bashi cewar lallai mahaifin nasa bazai amince
yayi wannan tafiya ba dashi ba::
Ya yin da sadusa ya matso daf da halyal sai
halyal ya mike tsaye cikin sanyin jiki gami da
karayar zuciya:::
Koda sadusa ya yi kwallah a cikin idanun halyal
sai nan take shima ya kamu da tausayinsa
halyal ya dubeshi cikin yanayin damuwa yace
ya kai dana na sani cewa a yau ne ranar da
kake da damar cika babban burinka na duniya
amma kada kamanta cewa ni da mahaifiyarka
muna sonka fiye da komai a cikin wanan
duniya, don haka lallai bama son abinda zai
rabau da kai tunda kai kadai ne damu.
Taya yaya kake tsammmanin cewa nida kaina
zan daukeka na tafi da kai izuwa hallaka?
Ina so ka sani cewa a halin yanzu zan yi
wannan tafiya ne izuwa wata nahiyar dabam
wacce ban san sirrin dazukantaba kuma ban
san irin mugayen abubuwn da zan riska ba a
cikinta kafin na sami aljanin da nake nema.
Bubu mamaki mana rasa rayuwata a wanan
tafarki ka ga kenan idan na tafi tare da kai
mahaifiyarka zata yi rashi biyu.
Babu miji kuma babu da yaya kake zaton
rayuwarta za ta kasance idan babu mu a doron kasa??
Lokacin da boka sadusa yazo nan azancensa
jikin halyal yayi sanyi ainun ta sunkui da kansa kamar ya hakura
daga can kuma sai ya dago kai ya dubeshi ya
ce Yakai abbana shin ka manta ne cewar ka
taba gayamini cewar bisa binciken da kayi a
hallarar tsafinka ajali ba zau taba riskar daya
daga cikinmu ba a wani wuri face a gida??
Ashe kenan duk irin gararin da zamu shiga
zamu dawo gida a raye?
Lokacin da boka sadusa ya jin wannan batu sai
ya sunkuo da kansa kas cikin alamun kunya yai
shiru yace komai ba, har izuwa tsawon yan
dakiku, sai daga can kuma ya dago kai ya dubi
halyal lokacin da kwalla ta ciko a cikin kwayar
idanunsa ya ce ya kai dana hakika duk abinda
ka fadi gaskiya ne, to amma kuma ai bana son
mu dawo gida a cikin mugun hali rashin lpyar
da zata zama sanadin ajalinmuka hkri bazan iya
yin wannan tafiya ba tare da kai.
koda jin haka sai halyal ya durkushe kasa yana
mai fashewa da kuka.
al amarin daya kara jefa sadusa da Hunaisa
cikin tsananin tausayinsa kenan.
Nan dai sadusa ya kama kadadun halyal ya
tasoshi tsaye ya sumbaci goshinsa sannan ya
rungumeshi a kirjinsa duk su biyun suka fashe
da kuka a lokacin guda.
Page 84
Koda ganin haka sai itama hunaisa ta rugo
garesu ta kankamesu su ukun ta tayasu kukan
sadusa ya janye jikinsa daga cikin nasu ya tafi
yana waigensu hawaye na zuba daga
idaanunsa.
Al amarin daya kara dugunzuma hankali halyal
da Hunaisa kenan suka ci gaba da
matsanaicin kuka suna hangen sadusa har sau
da ya bace musu da gani.
Nan fa Halyal da Hunaisa suka cigaba da kuka
suna kankame juna kamar bazasu daina ba har
izuwa tsawon kusan dakika daru biyu da
sittin.
Kwatsam! Ba zato ba tsammani sai suka jiyo
takun sawu a yayin da kawunansu ke kallon
kasa, cikin sauri suka dago domin su ga wanda
ke zuwa.
Kawai sau suka ga ashe sadusa ne ya dawo
kuma ya tunkarosu hannanyesa a bude hawaye
yana shatata bisa kumatunsa.
Cikin tsananin farin ciki Halyal ya ruga izuwa
gareshi ya dada kan kirjinsa suka rungume
juna suna masu kyalkyala dariya.
TO INIMA ZIDANE SAI NATAYASU KYALKYALA
DARIYAR:::))
* * *
Tun da suka fara tafiya daga cikin gari halyal
yafara ganin abubuwan al ajabi bisa yanayin
tafiyar tasu domin da zarar sun yi tafiya t
kamar taku goma sai yaga sun shafe nisan zira'i dari nan da nan suka fice daga cikin gari suka
nausa cikin daji.
Page 85
Ai kuwa suna shiga daji yaji sadusa ya kama
hannunsa ya rike nan fa ya jashi da gudu suka
falfala::
* * *
Wannan karo sai halyal ya sako cike da
tsananin mamaki fiye da farko domin yanzu
tafiyar sa a guda ce suke shafewa a cikin
dakika sittin kacal sai dai kawai yaga suna gifta
dazuzzuka a cikin matsananincin gudu tamkar
giftawar tauraruwa mai wutsiya.
Amma da ya tuna cewar duk wannan lamari al
amari ne na tsafi sai kawai yayi murmushi yace
a zuciyarsa kowa da kiwon da ya karbeshi.
Haka dai sadusa da halyal suka cigaba da gudu
a cikin daji babu sassauci.
Tun safe suka fara wannan gudu amma har sai
da rana ta fadi sannan suka tsaya cak a farkon wani daji mai yanayi iri dabam da na
sauran dukkan dazuzzukan Da suka wuce a
baya.
Adai dai wanna lokacin ne ji tsananin gajiya da
kishirwa ta riskesu, ba shiri suka durkushe kasa
bisa guiwoyinsu suka kama haki sannan
kowannensu ya bude butar ruwansa ya
kwankwada,
koda suka dawo cikin hayyacinsu sosai sai
suka kama kallon wannan daji da suka tsinci
kansu a cikinsa.
DAJI NE mai dauke da wandansu irin dogayen
bishiyoyi masu tsananin tsawo da ba a iya
ganin karshensu kuma ganyayen bishiyoyin
masu fadi ne sosai don haka su karawa dajin
duhu ya zama abin tsaro.
Page 87:
zidane kenan::
Sannan kua akwai wadansu irin duwatsu a
dajin masu wani irin sufofki na ban tsaro,
wani dutsen sai kaga yana kama da mutum
wani kamar aljan wasu kuma da dabbobi suke
kama,
kai komai dakewar zuciyar mutum idan ya
tsinci kansa a cikin wannan daji sai ya razana
musaman idan ya ji irin tsananin shirun dak
cikin dajin,
mutum baya jin sautin komai hatta na tsuntsaye
kuwa aa da zarar mutum ya taka ganyeye
bishiyoyin dajin wadanda suka fado kasa suka
bushe rumus sai kaji karar ta cika dajin gaba
daya hara da amsa kuwwa.
Nan take halyal yakamu da tsananin tsaro gaba
dayan jikinsa ya kama tsuma bai san sa adda
ya dada kankame jikin sadusa ba.
Koda ganin haka sai sadusa yai murmushi yace
saki jikinka ya kai dana kayi sani cewa indai kana
tare dani babu wani tsautsayi da zai sameka ka
sani cewa tun shigo wata sabuwar nahiyar ne
wacce ba tamu ba.
Yanzu kamata yayi mu nemi wuri mai kariya
inda zamu yadda zango tunda duhu ya soma
sannan sai nayi mana bincike na gano ko
akwai abinda muka zo nema a cikin wannan
daji.
Page 87
Koda gama fadin hakan sai suka mike tsaye
suka kara nausawa cikin suna ketawa ta cikin
surkuki duhuwoyi ciyayi da sako sako.
Ai kuwa sai da suka shafe lokaci mai dan
tsawo suna neman wani kogon dutse da zasu
iya shiga cikinsa su fake sakamakon hadarin
da yake barazanar zubar da ruwa a ko yaushe,
tunda har an fara walkoya gami da tsawa mai
ban tsoro, wacce duk sa adda aka yita sai dai
kaga halyal na dada kankame hannun sadusa.
Abinda ya dada daure masu kai shine duk
tsawin wannan lokaci da suka shafe suna
yawo a cikin dahi ko kadangare basu gani ba
kuma basu hadu da wani mugun abu ba.
shi kansa sadusa sai daya tambayi kansa a ckin
zuciyarsa yace,
TO WAI SHIN MENENE YA HANA DABBOBI DA
KWARI RAYUWA A CIKIN WANNAN DAJI???
suna cikin wannan dube dube ne suka hango
wani katon kogon dutse a gabansu, cikin
hanzari suka ruga izuwa bakin kogon a lokacin
da aka fara yayyafi kua aka ci gbada tsala
wakiya da tsawa,
da isarsu bakin kogon dutse sai suka tsaya
sadusa ta yi nuni da hannunsa izuwa cikin
kogon, take wani irin haske na tsafi ya haskake
cikin kogon gaba dayansu kofa suka yi arba da
aabin da ke cikin kogon sai suka cika da
tsananin mamaki,
Page 88
zidane kd kenan::
ba komai suka gani ba face wata yar karama
aljanar duniya.
Kaya ne na alatu a cikin kogin tamkar turakar
wani hamshikin basarake.
An shimfida dardua ta alfarma ai dan karen
laushe ta rufe kasankogon gaba daya mai
launin shudi.
A gefe daya nan a zncenta sai ta fashe da
kuka al amarin dayai matukar baiwa su sadusa
mamaki kena har suka ji sun kamu da tsananin
tausayinta
daga can sau sadusa ya dubeta ya daka mata
tsawa yace yake wannan ma abokiyar keji: shin
yanzu zaki iya iya gaya mana ko wane ne ya
ajiyayeki a wannan kogon dutse wanda muka ji
kin kirashin da shugaban azzalumai na
duniya??
Page 91
koda jin haka sai wannan kyakkyawa ta cikin
keji tayi a jiyar zuciya tace sanin wanda ya
ajiyeni acikin wanna kogo dai dai yake da
sanin ranar ajalin mutum domin yakasance
GUGUWAR ANNOBA kuma GOBARA DAGA
KOGI wacce ba da magani:
Sunan wanda ya ajiyeni anan shine ALJANI
RAUGATUL AGUWANU:
koda jin wannan batu sai boka sadusa ya mike
zubur! Cikin firgici da tsananin tsoro ya kama
hannun halyal domin su fice daga cikin kogon:
karar takun sawun aljani raugatul aguwanu
tasa suka koma cikin kogon dutse da sauri
suka shige cikin karkashin wanna makeken
gado na aljanin raugatul aguwanu:
Takun sawun na Raugatul aguwanu tamkar
giwaye neke tserun gudu a cikin dajin har maya
haddasa girgizar kasa.
Kai tsaye aljani raugatul aguwanu yashigo cikin
kogon nasa tya zauna kan gefen wanna gado
nasa:::::::::::::
ANAN ZANDAKATA SAI KUMA IN ALLAH
YAKAIMU GOBE ZANMU CIGABA NA KU HAR
KULLU SULEIMAN ZIDANE KD::
PAGE DINMU:: Home of Littafan Yaki And
Hausa Novels
Matan Arewa Special Group
Zauren Muslims
Matan Arewa Special Group
Zauren Muslims
MAZAN JIYA 4
Littafe na hudu
Part 17
Typing:: Suleiman zidane kd:
Page: Home of Littafan Yaki And Hausa Novels
Matan Arewa Special Group
Zauren Muslims
Kai tsaye aljani raugatul aguwanu yashigo cikin
kogon nasa tya zauna kan gefen wanna gado
nasa:::::::::::::
Saboda nauyinsa sai da gadon ya lotsa kasa
har su sadusa suka ji kamar wani katon dutse
ne ke shirin dannesu ya kakkarya musu
kasusuwan gadon baya.
Koda kyakkyawar yarinyar nan tacikin keji ta ga
haka sai ta dubi Raugatul Aguwanu ta bushe
da dariya tace haba ya shugabana yau kuma
wahalar farautar ce tasa ka manta ka fara zama
akan teburinka kaci yayan itatuwa?
Koda jin haka sai aljani Raugatul Aguwanu ya
bushe da dariyar farin ciki:
Kasancewar kyakkyawar yarinyar bata taba yi
masa magana mai dadi ba a tsawon shekaru
da ya ajiyeta a cikin wanan kogon sai yau.
Page 92
Cikin hanzari ya mike tsaye ya nufi inda
kujerarsa ta zama take wadda ke karkashin
wannan babban zagayayyen tebur.
Kafin ya isa kan kujerar tuni sadusa da Halyal
sun fito daga karkashin gadon sun ruga izuwa
bayan tarin dukiyar zinare sun buya.
A Dai Dai wannan lokaci ne Raugatul Aguwanu
ya zauna akan kujerar.
ai kuwa sai ya shaki kamshi bil adama a cikin
kogon fiye da yadda ya saba shaka a kullum ya
tabbatar da cewa yasami baki.
Nan fa ya kama waige waige da dube dube
cikinn kogon.
Koda su sadusa suka ga haka sai suka binne
kansu a cikin wannan duniya ta zinare tamkar
basu taba wanzuwa ba a wajen.
Hakan ta faru ne da taimakon karfin sihirin
tsafi sadusa.
Aljani Raugatul Aguwanu ya mike tsaye ya
kama dube dube ya shiga nan ya fita can: ya
bankada ko ina amma bai ga bil adama ba
alhalin kuma yaji kamshinsu.
Page 93
koda ya dago kai suka hada ido da wanna
kyakkyawar yarinya ta cikin keji sai ta sunkui
dakanta kas, abinka mara gaskiya ko a ruwa
sai ya yi jibi sai jikinta ya kama tsuma.
A fusace Raugatul Aguwanu ya durfafo kejin da
take cikin ya dubeta ya daka mata tsawa yace
ke tsohuwar munafuka tabbas kin san da
shigowar baki wannnan kogo nawa amma
sbda munafunci da cin mana irin naku na mata
shine kika yi shiru baki gaya mini ba.
To ki sani cewa idan har baki gaya ini inda suka
buya ba a cikin wannan kogo yanzu nan zan
fito dake daga cikin kejin nan na yayyagaki filla
filla na watsar. Ai daa na ajiyeki ne anan kawai
don ki debe mini kewa kasancewar babu wata
hallita a cikin wannan daji sai ni kadai.
Koda jin wannan batu sai kyakkyawar ta bushe
d dariya lokaci guda kua ta fashe da kuka
sannan ta kalleshi tace ai daa na dade ina
rokonka akan ka kasheni na huta da takai ci da
bakin cikin rayuwar da ka jefani cikin amma
kaki, ka rabani da iyayena dangina da kasarmu
ka baroni da cikin jinsin mutane yan uwana ka
kawoni nan cikin wannan daji inda ko kwaro
babu bare wani dan tsuntsu wanda zai rinka jin
sautin kukansa ina jin dd cewar akwai mai rai a
kusa dani::
Tun inayarinya karaa ka sato ni ka kawoni nan
kuma ka tsafanceni ka sani a cikin wanna keji
na zama kamar ya tsuntsuwa alhalin na
kasance bil adama::
Page 94
zidane kd:
Ka cuceni cutar da bani da halin daukar fansa
face na ga ranar da Zakayi mutuwar wulakanci :
Tabbas a duniya ba a taba samun azzalumai
kamar ka ba:
Ina mai rokonka da ka hanzarta kasheni domin
na huta da wnn bakin zalunci naka::
Sa adda kyakkyawar yarinyar ta cikin keji ta zo
nan a zancenta sai aljani Raugatul Aguwanu ya
kara fusata ainun yace aikuwa yanzu nan zan
ida mugun nufina akanki::
Kawai sai ya kai hannu ya suro kejin danufin
yabude ya daukota daga cikin amma sai yaji an
ce dakata ya kai Shugaban azzalumai na
duniya::
Cikin hanzari da mamaki Raugatul Aguwanu ya
juyo da baya: take yayi arba da boka sadusa da
dansa Halyal tsaye a bayansa::
Raugatul aguwanu ya kurawa boka sadusa
idanu cikin tsananin mamaki har izuwa tsawon
yan dakiku yana nazarinsa sanna yace ya kai
wannan ha tsabibin boka kai kuwa ya ya aka yi
ka shigo cikin wannan daji har ka iso nan cikin
makwanci na batare dani ji motsin shigowarku
ba? Kune bil adama na biyu da suka taba
shigowa cikin wannan daji har suka rayu a
tsawon sama da nisan sa a guda sbda karfin
shirina gami da azababben karfin dantse na:::
wannan daji da kuka shigo shine dajin da ake
yiwa lakabi da DARUL HUSHUSHUL MAUT
wato gidan daba ashiga kuma ba a fita:
KUNJIPA IRIN WANI MASIFAFFAN DAJI;
SULEIMAN ZIDANE KD::)
tunda nazo na tare a wannan daji yazama nawa
ni kadai domin na kori dukkan aljanu dabbobi
da tsuntsaye gami da dukkan kwarin dake
cikinsa:
Page 95
fatake da matafiya kuwa hatta na jinsin aljanu
haka suka hkra da giftawa ta saman wanna
daji domin koda tsautsayi suka zo wucewar
kamawa suke
da wuta su kone saidai tokarsu tazubo kasa:
kai kuwa wane irin karfin tsafi ne da kai hka
wanda har yafi nawa ka ketare duk masifun da
na zuva a wwannan daji?
Lokacin da boka sadusa yaji wannan tambaya
sai yayi murmushi cikin izza sannan ya durfafo
inda wannan tebur yake ya zauna kuma ya
dauku tuffa guda daya yakama ci tamkar a
cikin turakarsa yake sannan ya yafuto aljani
Raugatul Aguwanu da hannu yana mai kiransa:
Ba tare da gardamar komai ba Raugatul
Aguwanu ya ajiye wannan keji wanda yake
hannunsa sannan ya taho wajen sadusa ya
zauna akan tasa kujerar suka fuskaci juna:::
A wannan lokaci zuciyar sadusa ta kama dukan
uku uku domin a cikin matukar tsorace yake
kawai dai banza ce ta kori wofi::
A iya tunanin aljani Raugatul Aguwanu boka
sadusa ya fishi karfin sihirin tsafi tunda har ya
iya shigowa wannan daji na darul hushushul
mautt lapiya:
Abinda ya manta shine a yau ya sha afa cewar
tunda sassafe ya cire dukkan tsaron da yasa
wa dajin sakamakon wani dogon nazari da yayi
a halwar tsafi don bincike akan yanayin da
duniya kw ciki:
Har yagama binciken nasa ya tafi dajin dake
gaban nasayin farauta bai mai da sihirin tsaron
ba a dajin na darul Hushushul maut:
Page 96
Tun da boka sadusa yazo duniya bai taba
ganin aljanin mai girma kirar karfi kutuciyar
samartaka da tsananin muni ba kamar
Raugatul Aguwanu don haka a cikin tsananin
firgice yake da shi sbda ya san cewa ko yaya
yayi wani dan kuskure wanda Raugatul
Aguwanu ya gano cewa ya fishi karfin sihitin
take zai halaka Su shi da halyal:
Bayan sun fuskanci juna sai sadusa yace ya kai
wannan sarki jaruan aljanu na duniya ka yi sani
cewa musaman nazo wannan daji na darul
Hushushul maut domin na gana dakai::
Tabas na san wani gagarumin al amari wanna
kai baka sani ba::
Koda jin wannan batu sai aljani Raugatul
Aguwanu ya gyara zama ya tattara hankalinsa a
waje daya kuma ya nutsu sosai yana mai
sauraron boka sadusa::
11:27am, Thu 12-07-2018::
Suleiman zidane kd
:
Sadusa yai gyaran murya sannan yace shin
kana da lbrin gagarumin yakin da ake fafatawa
yanzu hakan a can bakon kogin Bahar Sufiya?
Koda jin wanna batu sai aljani Raugatul
Aguwanu yasake gyara zama yace kwarai kuwa
na san da batun wannan yaki wanda ake yi
tsakan Sarki dujalu da sarki maharaz:
Page 97
In banda abinka waye yake shiga fadan
manya?
Ai dujalu da maharaz sun fi kowa karin sihirin
tsafi a wanna duniya kaf:
Shi ya sa kagani na rabe a waje daya na dawo
nan cikin daji na hakura da rayuwa acikin
mutane da yan uwana aljanu::
Koda jin haka sai boka Sadusa ya kyalkyle da
dariya al amarin da yai matukar baiwa aljani
Raugatul Aguwanu mamaki kenan::
Awannan lokaci Halyal da kyakkyawar yarinya
ta cikin keji kuwa a ckin matukar tsoro suke
domin gani suke cewar idan tusa ta karewa
bodari hallaka zaiyi::
Su kansu sun fahimci cewar sadusa dai yan
dabaru yake yi domin su kubuta:
Cikin alamun dadin mamaki Raugatul
Aguwanuyace yakai wannna hatsabibin bola
ina dalilin wannan dariya taka?
Sadusa ya murtuke fuska tamkar an aiko masa
da sakon mutuwa sannan yace ai nan dajin da
ka kadawo tamakar kayi gudun gara ne ka
tarar da zago:
to tsaya kaji idan aka gama wannan yaki duk
wanda yasami nasara tsakanin sarki dujalu da
sarki maharaz shine zai mallaki kayan yakin
MAZAN JIYA wannan duk kuwa ya mallaki
Takobin SAIFUL LUJARA MASHIN GALILUL
HARAS da HULAR LAMSARA sai ya mallaki
kowa da komai na cikin wannan duniya kaga
kenan kai kanka sai kazama bawansa wannan
daji naka na darul Hushushul maut sai ya zama
wajen shan iskasa::
Kai kuwa nasani cewa a dunia babu abinda ka
tsana sama da kayi bauta a karkashin wani ka
fi son rayuwarka ta kare acikin cin gashin
kanka ko ba haka bane?
Page 98
koda boka sadusa yazo nan a zancesa sai
hankalin aljani Raugatul Aguwanu ya
dugunzuma ainun fiye da koyaushe a
rayuwarsa sbda ko kada bai taba tunanin
faruwar wannan al amari ba:
nan take halyal da kyakkyawar ta cije keji suka
ji sun sami nutsuwa da kwanciyar hankali bisa
jin wanna bayani da sadusa ya yiwa aljani
Raugatul Aguwanu musamman da suka
gayadda jinkisa yai sanyi kuma hankalinsa ya
tsahi::
Tsawon yan dakiku Raugatul Aguwanu yana
nazari tunani har maya mike tsaye yakama kai
kawo yana ciza ya tsa::
daga bisani sai ya koma kan kujerarsa ya zauna
kusa da sadusa ya dubeshi ya ce yakai wannan
takadarin boka kayi sani cewa hakika kazo mini
da babban al amari wanda yafi gaban tunaniba
da hangena don haka sai nayi bincike na
tabbatar da gaskiyarsa::
To wai shin idan har abindaka fada