Showing 123001 words to 126000 words out of 140774 words

Chapter 42 - MATAR DAMISA Complete Novels By Asmeetah.doc

Asmeetah   

23 Sep 2025

2279

ta ?ira take cewa har ta biya kuWin jirgi gobe da sassafe zasu taso,
ina ji da Angel a raina sosai domin ita take bincika mun yanda za'ayi a samo sarkin matsafa, kuma tana iya ?o?arinta sosai yanzu ma ta sanar mun cewa akwai magana babba da zarar ta zo kuma nasan bazai wuce akan mutumin ba..."

Dariya Mommy tayi tana tafa hannu tace "ai daman nasan Angel jarumarka ce shiyasa zakayi faWa da kowa amma banda Angel, to kodai da Angel za'ayi Auren ne naga idan kuna tare bakwa ?aunar rabuwa..."

murmushi Junaid ya yi yana kallon saman ceilling yace "Hmmm! aini mata uku nake son Aura a lokaci Waya..."

zaro ido waje Mommy tayi tace "kaiii dawa dawa?.."

saida ya gyara zamansa kafin ya fuskanci mommy yace "ta farko itace jaruma ta wato Angel, ta biyu kuma itace Rumana ita ?ar french ce baturiya, sai ta uku kuma Adity ita a ?asar china take, kuma duk sojoji ne suna masifar sona, inba sa'a ba kuma duk zasu zo hidimar nan..."

Mommy dai kallonsa kawai take can ta jinjina kai tace "ahh lallai ka samu lafiya, yanzu fisabilillah Junaid duk arna zaka kwaso mun a matsayin sirikai?.."

kafin yayi magana wayarsa ta fara ring sound Waukar wayar yayi yace "kinga ?ar halak Rumana ce.." ya saka wayar a speaker ba tareda ya Kara a kunne ba yace "hello girl.."
ta Wayan Sangare kuma tana magana ta yaren french "Beb jiya na ?ira wayarka you didn't pick my call, Beb i really miss you too, naji labarin gobe kana hidima shine ko a gayyace ni, to yanzu ma zan sanar maka ne zan hau jirgi zanzo nigeria, hotel zaka kama mun ne ko a gidanku zan sau?a? kasan banson hayaniya kuma mommy ta cika sa eyes..."

murmushi yayi sannan shima ya mayar mata da reply cewa "don't worry zaki zauna ne a gidan mu, kinsan bana son hotel Win nan.." shima ta yaren french ya yi maganar...
daga ?arshe ya katse ?iran.

duk tattaunawar nan da sukayi mommy ko kaWan bata ji yaren ba,
sai murmushin da take ta zubawa..

ita kuma Ayush ta zauna kamar wacce ruwa ta cinye ta,
duk wayar nan da sukayi kaf daga A har Z Ayush taji, domin itama ta iya yaren french sosai, ta koya daga waran mahaifiyarta,

Mommy ce ta kalle shi tace "to ita kuma wannan mai ta ce?.."

yace "tace yau zata sau?a a gidan nan,
kuma wannan kishi a waran ta ya Saci kinsan bature baya son haWakar.."

Mommy tace "toh fah karfa kasa suzo suyita faWa acikin gidan nan?."

yace "haba baza suyiba ai suna jin shakkata..."
yana danna wayarsa ya kuma cewa "bari na ?ira Adity tin kafin ta ?irani saboda nasan ita ta cika raki.."
cikin sa'a wayar ta shiga bugu Waya ta Wauka murya a kasalance tace "ka manta dani daman ina jiran ?iranka naga an Wora ka a media cewa gobe zakayi party ko?.." tayi maganar ne da yaren china,
amsa mata yayi da cewa "to sarkin complain, ya aiki, a wannan satin mutane nawa kika harbe da bindiga?..."
dariya tayi sosai saboda tasan indai tana cikin fushi to Junaid yasa yanda zaiyi ya faranta mata,
domin ita indai ta Sangaren mugunta ne ta ?warai sosai batada aiki sai mugunta haka kawai zata ?a?ulu faWa don ta zalinci mutum, Adity ta iya faWa sosai faWanta kuma irin na chainoni,
ita ta sanar masa zata zo gobe kuma a gidansu zata sau?a,
da haka suka kammala wayar ya katse yana dariya....

idon Ayush ne ya kaWa ya yi jawur tsabar takaici da ba?in ciki da kuma ciwon kishi dake damunta, kuka ne yake shirin kuSuce mata ta tashi da sauri ta nufi kitchen, tana zuwa kuwa ta tsaya a gaban gas tana rera kukan ta,
ita har ta fidda rai akan Auran Junaid yanda taga yana waya da ?an matansa waWanda suka fita class bama a nigeria suke bama, kuma yanada tabbacin Aurensu zaiyi tinda gashi da bakinsa yake faWa, kuma tasan Junaid baya taSa faWan abunda bazai faru ba...

tana cikin rera kuka taji an zagayo hannaye ta gaban kunkuminta ya manne jikinta da nashi yana sha?ar ?amshin wuyanta, yazo saitin kunnenta ya hura mata iskar bakinsa sannan yace "kina kuka akan meye?.."

shuru tayi bata bashi amsa ba,
ta tsayar da kukan tana ajiyar zuciya!
hannunsa ya cusa cikin rigarta ta ?asi yana shafar Wan ?aramin tumbin ta yace "ko kinaso a ?ira miki Doctor Hasheem ne?..."
juyowa tayi da sauri ta hankaWa shi baya a fusace tace "to tinda ni ba taka bace ai taSa jikina ya haramta a gareka, baka sona toh meyasa kake son jikina? idan zaka so ni ka soni saboda Allah bawai dan tada sha'awa ba, ina Arnakun ?an matan nakan suke ka bari idan sun zo saika cigaba da tada sha'awarka akansu daman can halinsu ne, ni kuma zan Auri Doctor Hasheem Win domin ya fika ?aunata...."

Junaid fah ran maza ya Saci kawai rufe idonsa yayi sosai ya cizai gefen leSSensa na ?asi, tinda yake a rayuwarsa mace bata taSa tsayawa a gabansa tana faWa masa maganganu ba sai yau, kuma hakan ma macen daya rainawa shekarunta, wacce a baya take matu?ar jin tsoronsa,
inda ace babu girman soyayyar Ayush a cikin zuciyarsa da tinin yayi ball da ita, da ba abunda zai hana yayi mata dukan tsiya a gurin nan,

Ayush tana huci tazo zata wuce ta gefensa ta fita taji ya ri?o dantsenta da ?arfin gaske ya finciko ta sannan ya mannota saman faffaWar ?irjinsa suna kallon juna, numfashinsu ma haka yake ta gaurayuwa, cikin Sacin rai yake kallonta leSSensa na rawa muryarsa cool yace "inda ace Waya ce daga cikin sojojin ?anmata na take gaya mun wannan maganganun wallahi tallahi dana murWe mata wuya...." ya ?arasa maganar yana zaro mata disasshun idanuwansa waWanda suka kaWa sukayi jaa tsabar ba?in cikin da ya ?unsa a yanzu..

ya kuma cewa "inda ace sha'awa ce take sa na taSa jikinki wallahi tallahi da baki isheni kallo ba, saboda ni ?an matan nigeria ma gaba Wayansu a tafin hannuna suke, kinyi mun ?an?antar da zan taSa jikinki saboda sha'awa,
Angel! Rumana!! Aditi!!! duk zasu zo zakuma ki gansu duk babu wacce shekarunta yayi ?asa da shekara 30 a duniya, cikakkun ?anmata, wayayyu, dirjajjun ?anmata wanda class Winsu ya wuce yanda kike tsammani to su suke bibiyata kuma duk acikinsu babu wacce na fara cemata ina sonta, kafin su shawo kaina ki tambayesu irin wahalar da gwagwarmayar da suka sha kafin na amince musu da soyayyata,
kamar yanda kike kishi akansu to su basuda lokacinda zasuyi kishi akanki domin idan sukazo bazasu banbance ki da namiji ba, saboda su a wajensu ke ?ar jaririya ce,
idan kika ?ara tsayawa a gabana kina faWamun maganganu makamancin haka saina......"
yasa hannu ya jawo Wan ?aramin lip Winta na ?asi yana kallon cikin eyes Winta,

itama tin daya fara maganganunsa ta ?ura masa ido ko ?ibtawa batayi ba, ita kaWai tasan irin raWaWin da take ji acikin zuciyarta...

lokaci guda kuma yasau murmushi yace "Doctor Hasheem ko? to kije ki Aure shi mana,
wai ma shin menene sha'awa? na daWe ina taSa jikin ?anmatan ?asar waje cikakku amma ko kaWan ban taSa jin wani abu a jikina ba.."
saketa yayi yana dariya tareda faWin "wai sha'awa ce tasa nake taSa jikinki, gaskiya kin ban dariya yarinya, ok tinda haka kika Wauka ki jeki ni kuwa insha Allahu bazan ?ara kusantar ki ba, nigerian hausa fulani girls ba?auyawa...."

yana kaiwa ?arshen maganarsa yayi ficewarsa daga cikin kitchen rai a Sace domin ransa ya sosu sosai kawai jurewa ya yi...

ita kuwa Ayush tsabar ba?in ciki dur?usawa tayi a ?asi ta fashe da wani irin raunannen kukaa...



*>?? SDEENDTM DATA SERVICES>??*
*MTN* . *Airtel*
1GB = ? 300. 1GB = ? 300
2GB = ? 600. 2GB = ? 600
3GB = ? 900. 3GB = ? 900
4GB = ? 1200. 4GB = ? 1200
5GB = ? 1500. 5GB = ? 1500

*GLO* . *9MOBILE*
1GB = ? 350. 500Mb ? 500
2GB = ? 700. 1.5GB ? 1100
3GB = ? 1050. 2GB ? 1600
4GB = ? 1400. 3GB ? 2000
5GB = ? 1750. 4GB ? 2500

*VALIDITY: 30DAYS/1MONTH*
For cable subscription or sell recharge card
Call this number or whatsapp
=?G? *>؀?08066268951*
5???5???5???5???5???5???5???5??? 5???5???5???5???5???
'?
'?

*typing=???*

=?? *MATAR DAMUSAA*=??
(the wife of a tiger)

*written and story*
*by*
*Asma'u Muhammad Auwal*

( *ASMEETAH NOVEL*
'?)


*WhatsApp me 09065443871*


*BOOK ONE*+?
*97 to 98*



*MATAR DAMUSAA BOOK 2 PAY ONLY 200=?L?=?G?=?G?=?G?*

*ASMA'U MUHAMMAD AUWAL,*
*9065443871, OPAY BANK.*

*OR*

*ASMA'U MUHAMMAD AUWAL,*
*2267236949, ZENITH BANK*

*SHAIDAR BIYA TA WANNAN NUMBER*
=?G?=?G?=?G?
*09065443871*

https://chat.whatsapp.com/CYC0vxQRZ269ISx36l1Dmt

*NASARA WRITERS ASSOCIATION*
___________________________________
{{ *_Nasara abin so ga kowa, domin marubuta da cigaban rubutu, al?alaminmu ?ancinmu._* }}
___________________________________



=ث?=ث? *{{N W A}}* =ث?=ث?


(P3R@@@@@@@@@@@@@@@@@@@@@@EP 'DDQGP 'D1QN-RENFP 'D1QN-PJRE


5??5?)?! 5??5?)?!! 5??5?)?!!! 5??5?.?5?+?5?+?5?2?=؃?=؃?=؃?

5??5??5??5?
?5?? 5??5??5??5??5??5??5??5?? 5??5??5??5??5??5?
?.
4<91 <? 3?,>45? 01?53:
B1 01?53: ,88 75:0 <? 01?53: ?A?4 ,?:
LOGO* POSTER* BANNER* 3D MOCK UP LOGO* FLYER* STICKER* PRODUCT STICKER* I.V CARD* I.V VIDEO* BIRTHDAY VIDEO FLYER* PHOTO FRAME* REMOVE BACKGROUND* PROFESSIONAL I.V CARD* SAVE THE DATE* EXPLAINER VIDEO* LYRICS VIDEO AND MORE...
*PLEASE CONTACT* =?I? 08148318396 *SAFNA GRAPHICS*.


Misalin ?arfe 1 na dare wayar Junaid ne yake bada sautin ?ira, sau biyu ana ?ira yana katsewa ana uku ne sautin ?iran ya bugi dodon kunnensa wanda tinin bacci ya yi gaba dashi, a hankali yake wutsil-wutsil da idonsa yakai hannunsa kan drower yana lalumen phone Winsa, cikin sa'a ya hannunsa ya sau?a a kan wayar ya Waga ?iran ba tareda ya duba sunan dake rubuce akan screen Win wayar ba,
cikin muryar jin bacci ya ce "Hello.." yana lumshe da ido..

"Hy my king kanata shan baccin ka ni kuma ka barni a airport sai faman ?iran ka nake.."
tayi maganar ne da yaren french.

a hankali ya buWe eyes Winsa ya duba screen Win wayar domin ya tabbatar da wa yake wayar, gani ya yi sunan daya saved ya bayyano wato "Girl" Rumana kenam sunan da yake ?iranta da shi.
murmushi yayi sannan ya mayar da wayar saitin kunnensa cool voice yace "sorry my girl, yanzun kina airport ne?.."
amsa masa tayi! ba tareda ya ?ara cewa komai ba ya katse ?iran sannan ya mi?e yana hamma domin ba ?aramin bacci yake ji ba, idanuwansa duk sun ?an?ance, kai tsaye toilet ya nufa yayi brush sannan ya watsa ruwa a jikinsa shaf-shaf saboda shi a rayuwarsa inba dole ba baya son fita ba tareda yayi wanka ba komin dare..
can bayan wasu mintina ya fito yana Waure da towel a kunkuminsa, ya tsane ruwan jikinsa sannan ya shafa mayukansa masu bala'in ?amshi, ya nufi werdrobe Winsa ya zaro ?ananun ?aya three-quater da rigarsa marar hannu sai da ya ?ara feshe jikinsa da turare kafin ya Wauki key Win motarsa ya zura phone Winsa cikin aljihun wandon ya yi ficewarsa,
yana fita harabar gidan kuwa haske ta ko ina kamar ba dare ba, haka ya shige motarsa, horn ya dinga yi wa maigadi amma shuru baccinsa yayi nisa ganin maigadi bashida niyar tashi yasa Junaid fitowa ya buWe get Win da kansa sannan ya yi ficewarsa da gudun gaske..
(wata ?il baiyi addu'ar fita daga gida ba ma>??>??).

Bayan mintina talatin da ficewar Junaid sai ga Ayush itama ta sau?o falo, kai tsaye kitchen ta nufa sakamakon yunwar da take ji, bata ci komai ba ta kwanta!
tana shiga kitchen ta haWa tea Winta mai kaurin gaske wanda yasha madara ga ta zabga sugar a ciki, ta fito falo???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~? tana kaWa shayin da spoon,
tana shirin haurawa upstairs ta jiyo shugowar mota , dakatawa tayi ta tsaya cak tana son ganin wanda zai shugo kai ta Waga sama tana kallon agogon bangon dake manne ?arfe 2:00, tana sanye da sleeping dress doguwar riga marar kauri mai hannun best tsayin rigar ya tsaya mata a iya gwiwar ta,
gani tayi an turo ?ofar falo, tana kallon bakin ?ofa ganin Junaid ne ya shugo hannunsa yana ri?e dana wata zankaWeWiyar mata fara tas baturiya, gashin kanta dogo mai launin fari, ?wayar idonta kuwa blue ne irin na turawa, gata doguwa ce duk

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login