Showing 75001 words to 78000 words out of 140774 words

Chapter 26 - MATAR DAMISA Complete Novels By Asmeetah.doc

Asmeetah   

23 Sep 2025

2284

yi wannan abun akwai rashin jituwar da yake shiga tsakanin mu, dole sai munyi faWa, shin meya jawo hakan?.."

Ajiyar zuciya Laila ta ja sannan tace "nima ban saniba Aunty Maimoon, a koda yaushe ina kuka akan wannan al'amarin, sai dai mu cigaba da addu'a domin muna cikin babban masifa ina tsoron kar wata rana a kama mu.."

gaba Wayan su kuka suke yi,
"Aunty Maimoon Oga Junaid ciwon sonsa zai hallaka ni wallahi, amma
shi baya sona.."

Maimoon ta juyo tana kallon Laila tace "Laila ke ma kin Wora ranki akan Junaid wanda shi ba mace bane a gabansa, mutumin da bashi da lafiya, ba cikakken mutum bane, shin ina zaki kai shi?.."

Laila hura iskar bakin ta tayi tana faWin "insha Allah Oga Junaid shine mijina kuma uban ?a ?ana,.."

Murmushi Maimoon tayi sannan tace "Allah ya temaka ya bada sa'a.." ta tashi tana ?o?arin zura rigar da Laila ta fitar mata..

ita kuma Laila kallon Maimoon take tana maganar zuci "ina tausaya miki Maimoon domin nasan duk lokacin da kika ji Yaya Hasheem ya samu new budurwa ha?i?a zuciyar ki bugawa zata yi, Yaya Hasheem yanzu ba kece a gabansa ba, amma shima ya yi rashin adalci sai da kuka sha?u soyayyarku tayi ?arko tukun zai bar ki ya koma gurin wata wai Ayush..."
tsuka taja ta tashi ta saka hijabi tare da shimfiWa sallaya ta tsaida sallah...

jin yanda Laila tayi tsuka yasa Maimoon yin murmushi ta girgiza kai a tunanin ta tsukar da Laila tayi da ita take.....

*****

Zaune yake a bakin gado ya yi tagumi yana magana ciki-ciki "kiyi hakuri Maimoon nasan nayi miki babban laifi, kece mace ta farko dana so a rayuwata kuma nake da burin Aura amma tinda naci karo da Ayush komai na jefar shi gefe, nasan kina matu?ar ?auna ta fiye da yanda nake tunani, amma yanzu na canza Ayush nake gani a gabana ita ce ta maye gurbinki Maimoon duk da kema har yanzu kina raina.."
haka ya cigaba da maganganun sa shi kaWai.

*WACECE MAIMOON*

wata yarinya ce ?ar shekara 21 mai ilimin gaske na boko dana arabic, sau uku Maimoon tana sau?e Alqur'ani mai girma, hadisai ne da Ahlari a kwakwalwar ta,
Itace ta Waya a gasar karatun qur'an a cikin Walibai na ?asashe..

asalin iyayen Maimoon larabawan makkah ne, suka baro makka zuwa nan nigeria garin Abuja,
Maimoon fara ce tas itama ga gashi tana da dirin jiki domin tafi Ayush dirin jiki gaskiya
sai dai bayan nan bata fi Ayush da komai ba,

Ayush da Maimoon farare ne sai dai launin fata ta banbanta,
ita Ayush fara ce tasss, Maimoon kuma farin ta launin jaa ne.
gashin Ayush mai murWi-murWi ne ga laushi gaban goshinta kuwa gashi ne a kwance har yaso ya haWe da girar ta, yanada tsayi sosai zuwa tudun bayanta,
ita kuma Maimoon gashin ta tsantsi ne dashi a ware gashin yake itama ya rufe gadon bayan ta,
Ayush ta fi Maimoon Eyes da ?aramin baki,
Maimoon kuma tafi Ayush tsayin hanci duk da itama Ayush tana da tsayin hanci,
Amma kuma Ayush tafi Maimoon tsayi nesa ba kusa ba domin ita fa Ayush da kaWan Junaid ya Warata tsayi..

kowa da kalar suffar ?asar daya Wauko,
zuriyar mahaifin Ayush ?an fulanin indiyawa ne dake ?asar Oromia daganan kakanta ya samu mulkin ?asar California....

Ita kuma Maimoon balarabiya ce ciki da waje,
duk Win su ba laifi ta Sangaren kyau...

Mahaifin Maimoon babban abokin mahaifin Doctor Hasheem ne marigayi alhaji Bukar,
tin suna ?ananan yara suka fara soyayya da Dr Hasheem da kuma Maimoon, har Allah yasa suka mallaki hankalin kansu yanzu kuma Docter Hasheem yake so ya juyar da soyayyarsa kan Ayush haWuwar sama...

*DALILIN YIN LESBIAN TSAKANIN MAIMOON DA LAILA...*

Akwai wata rana Maimoon da Laila suna tafe kan hanyar su ta zuwa hospital zasu je gurin Doctor Hasheem to daman Maimoon ita take draving motar ta suna tafe suna hira, kwatsam sai suka bugi wata tsohuwar mata da ba?a?en kaya a jikin ta,
da gudu suka fito daga cikin motar suna faWin "innalillahi wa inna ilaihi raju'un, ta mutu ko?"
ita ko Laila fashe wa tayi da kuka dake lokacin yarinya ce bazata wuce 15years ba, ita kuma Maimoon ta kai 18years suna ?o?arin Waga tsohuwar nan suka ji ta tintsire da dariya ta Wago tana musu wani irin kallo, lokaci guda kuwa ta rungumo su jikinta kowanne sai data zura harshenta a cikin bakin su, cikin lokaci ?an?ani kuwa ta Sace Satt, tin daga lokacin ta juyar musu da kwakwalwa wanda idan basu kusanci juna ba basa jin daWi duniyar zafi take musu,
to tin daga wannan lokacin suke wannan harkar ba tare da son ransu ba, sai bayan sun kammala suke dana sanin aikatawa kuma suke faWa a junan su, tsawon shekara uku yanzu kenam....

idan har ba tsafi bane ai Maimoon tafi ?arfin zuciyar ta saboda kullum a cikin karatun kur'ani take, a yanzu ta kammala N.C.E, Laila kuma ta kammala S.S.E, sha?uwar dake tsakanin su ne yasa Laila take ?iran Maimoon da Besty ita kuma Maimoon ta ?irata da ?awas amma ai Maimoon ta girmi Laila sosai....


*MASHA ALLAH*

Rashin comments Winku ne yasa zamu tsaya anam.

ku gyara dan Allah=?O?=?O?


*>?? SDEENDTM DATA SERVICES>??*
*MTN* . *Airtel*
1GB = ? 300. 1GB = ? 300
2GB = ? 600. 2GB = ? 600
3GB = ? 900. 3GB = ? 900
4GB = ? 1200. 4GB = ? 1200
5GB = ? 1500. 5GB = ? 1500

*GLO* . *9MOBILE*
1GB = ? 350. 500Mb ? 500
2GB = ? 700. 1.5GB ? 1100
3GB = ? 1050. 2GB ? 1600
4GB = ? 1400. 3GB ? 2000
5GB = ? 1750. 4GB ? 2500

*VALIDITY: 30DAYS/1MONTH*
For cable subscription or sell recharge card
Call this number or whatsapp
=?G? *>؀?08066268951*

*ASMEETAH NOVEL
'?
'?*

typing=???

=?? *MATAR* *DAMUSAA*=??
(the wife of a tiger)

*written* *and* *story* *by*
*Asma'u Muhammad Auwal*

( *ASMEETAH NOVEL*
'?)


*WhatsApp me 09065443871*

*NASARA WRITERS ASSOCIATION*
___________________________________
{{ *_Nasara abin so ga kowa, domin marubuta da cigaban rubutu, al?alaminmu ?ancinmu._* }}
___________________________________

https://www.facebook.com/103637491942644/

=ث?=ث? *{{N W A}}* =ث?=ث?


(P3R@@@@@@@@@@@@@@@@@@@@@@EP 'DDQGP 'D1QN-RENFP 'D1QN-PJRE

*BOOK ONE*
71 & 72 <-------

'?'?'? ?ASAR CALIFORNIA...

Sarki Raamud ne zaune akan kujerarsa ta mulki ya Wora ?afa Waya akan Waya yanata huci,
ga Mahaifiyar Ayush kuwa dur?ushe a gabansa ya sata tayi kneeldown, tana kuka ga gumin dake yanko mata daga sumar kanta, tana faWin "Shugaba kayi hakuri ka bar hukunta ni haka, nifa temako nayi...." kafin ta ?arisa maganar ya daka mata wani irin gigitaccen tsawa "your very stupid, ni zaki munafurta? kin sace mun zoben Dish kin kaiwa ?ingel kuna ganin shine hanyar da zaku bi ku magance matsalar ku, kin toshe mun kafar da zanga ?ingel da kuma Junaidu! toh amma ina so ku sani cewa kafin ku aiwatar da aikin ku na rigada na tura Aljanin ?udus yaje ya murWe mun wuyan Junaidd...." Hahahaha ya kwashe da wani irin mahaukaciyar dariya..

tsabar tsoro da firgita sai da Bara'at ta faWi zaune daga kneeldown ta dafe ?irjin ta tana faWin "shugaba ka kashe Junaid? Innalillahi wa inna ilaihi raju'un!" ta fashe da kuka "meyasa ka Wauki wannan tsatstsauran hukunci? shikenam nima kuwa zaka rasani yanzu domin rayuwata batada wani amfani tinda har na gaza ceton Junaid."

Da gudu ta tashi ta mi?i hanyar fita daga cikin falon masarautar kai tsaye Wakinta ta nufa tana shiga ta danna key, zuwa tayi ta Wauko poisen zata sha,
wani irin bugu akayi wa Waki ya buWu, cafko hannun ta yayi sannan ya yi wurgi da ?walbar gubar ya zabga mata mari ya hankaWata saman gado yana faWin " ban taSa sanin baki da hankali ba sai yau, idan kika kashe kanki kin mutu kafura..."
katse shi tayi da cewa "wanda yayi kisan kai kuma fa?? ya kamata kaji tsoron Allah Abul Mayush, ka sani fa wata rana zaka mutu, bawai kai kaWai za'a bari a doron duniya ba,
Ka kashe Junaid ita kuma fa Ayush shin zata rayu ne? bakayi tunanin haka ba, ka yanke hukunci saboda ita to ka sani ko da ran Junaid ko ba ran Junaid Ayush zata mutu ne,
an zo wajen da bazata iya rayuwa ba tare da Junaid ba....."
ta tinshire da dariya tana tafa hannayen ta biyu ta kuma cewa "shin baka san Junaid da Ayush jininsu Waya ba ne?
to ka Sarar yanda ka kashe Junaid haka ?ingel Winka ma mutuwa zata yi, bazata rayu ba......"

Ja da baya Sarki Raamud ya soma yi tabbas maganganun Bara'at sun juyar masa da kwakwalwarsa, zuciyarsa ne ta fara harbawa da ?arfin gaske,
lokaci guda kuwa ya yi regret akan abunda ya aikata, "ha?i?a Ayush itace mahaWin Junaid, kuma jininsu Waya yanaso ya warware wannan al'amarin amma ya kasa..." haka ya tsaya cak yana maganar zuci, jikinsa ya sake baya jin daWin jikinsa sosai, ga wani irin zazzaSi da ya rufe shi..
lokaci guda kuwa ya zabura da sauri ya fice daga cikin room Win Bara'at wacce itama tsayawa tayi tana kallonsa cike da tsana da kuma mamaki ga hawayen da suke gangaro mata, kamar tasan abunda yake ransa ta furta cewa "yanzu haka nasan zai tafi ?asar nigeria ne domin yaje ya dubo su Ayush...."
itama da gudu ta nufi waje, ta samu Sarkin har ya hau kan wani dokinsa mai ?arfin gaske da kuma gudu, domin zai iya zuwa nigeria da wannan dokin ba tareda ya hau jirgi ba, domin yasan ta ko ina nemansa ake..
har ya fara tafi ta ?walla masa ?ira da ?arfi tana faWin " *kasa a ranka cewa kana barin cikin masarautar nan shikenam ka barshi har abada, kuma ba kai ba mulki! ?a'idojin dokar kenam, na tunatar dakai...*

Sarki da jin hakan ya tsayar da dokinsa, gabansa na yankewa, idanuwansa
kuwa har sunyi jawur, fuskarsa ya nuna alamar damuwa ajiyar zuciya yaja sannan ya kanne idanuwansa sosai, yana so yayi kuka amma ba hali domin zubda hawayensa shima wani makaryin asiri ne a jikinsa...

Ba yanda ya iya haka ya juyo da dokinsa saboda mulkinsa shine babban abun tasirinsa kuma shine tushen sa na iyaye da kakanu...
Haka ya sau?o yana tangaWi hajijiya ne yake shirin Waukarsa, zuciyarsa tana bugawa da ?arfin bala'i, tabbas shima yasan idan babu Ayush shikenam tashi tazo ?arshe,
saida yazo daf da Bara'at ya tsaya yana kallonta cike da tausayawa kansa, bazai iya control hawayensa ba haka ya dur?usa da gwiwowinsa sannan ya fashe da wani irin matsanancin kuka kansa a sunkuye....

zaro ido Bara'at tayi tace "Innalillahi wa inna'ilaihi raju'un, nashiga uku *SHUGABA* tinda uwata ta haifeni ban taSa ganin damuwa a fuskar ka ba balle hawaye uwa uba har da rera kuka, abun babba ne, shikenam ka korar da ALJANUNKA sunga hawaye a idonka...."

Aljanun da suke cikin masarautar sa kuwa haka suka rin?a Sacewa,
duk wani abun tsafi sai Sacewa suke,
duk abubuwan tsoro dake cikin dajin ma?a???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?r?ashe duk sun Sace daman shi ya ?ir?ire su da yarjejeniyar bazasu ga hawaye a idonsa ba har abada...
gashi kuwa yanzu komai ya rushe masa ata sanadiyar Ayushert!
Haka masarautar nan ta dawo babu komai na tsafi a ciki, daga shi sai matarsa Bara'at sai kuma DAMUSAR JUNAID wanda shi kuma makaryin tsafinsa yana jikin zoben cibiyar Ayush,
Shima Sarki Raamud akwai sauran tsafi a jikinsa wanda shima makaryinsa yana a tattare da wannan zoben cibiyar Ayush,

suna tsaye

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login