Showing 114001 words to 117000 words out of 140774 words

Chapter 39 - MATAR DAMISA Complete Novels By Asmeetah.doc

Asmeetah   

23 Sep 2025

2304

har da allurar bacci yayi mata!
ya haWe ta sosai ciki da waje..
sannan ya maida mata da kayan jikinta ya rufe ta da mayafi...

a falo ya tarar ta Laylah zaune ganinsa yasa ta zabura ta tashi tana tambayarsa "yadai ka gama ne, ina tana lafiya?.."
shima zama yayi a kujerar yana sau?e numfashi, yace "anyi nasarar yimata aikin, yanzu dai tana bacci.."

Laylah ta kalli Yayan natan tace "toh Yaya ya zamuyi da ita yanzun? kaga bazata iya tafiya ba, kuma gidan su zasu tsorita sosai da rashin ganinta.."

tagumi yayi sannan yace "nima haka nake tunani, bansan ya zanyi ba Laylah, tunani na ya gushe, bazan iya sama wa kaina mafita ba, tabbas nasan idan wannan maganar ta fito ba abunda zai hana na tafi prison, mahaifinta bazai ?yaleni ba duk da shi Win abokin mahaifin mu ne, ina tsoro wallahi.."

Laylah ce tace "toh amma Yaya kana ganin Maimoon zata rufa maka asiri ne?.."
ta ?arasa maganar tana kallon cikin ?wayar idanunsa,
?ararar zallar tsorone a cikin eyes Winsa yace "nima ban saniba.."
Tace "Yaya ga mafita Waya.."
da sauri ya kalle ta yana faWin "ina jinki Autar.."

tace "mezai hana mu ri?e ta a cikin gidan nan har ta warke, idan ta warke ta iya tafiya sai mu tura ta gida, kafin nan su kuma iyayen natan sun ankara da an sace ta, duk neman da zasu bazasu ganta ba, mu kuma mun Soyeta a cikin gidan nan, zamu karSi wayarta mu kashe, sannan zamanta a cikin Wakinka babu tsaro zamu gyara Wakin ajiyar marigayi Abban mu dake can bayan Wakunan gidan, tinda kaga ba'a san da Wakin nan ba,
zamu cigaba da kula da ita, tinda ni yanzu bana zuwa school kula da ita ya rataya mun a wuya kai kuma sai ka cigaba da zuwa gurin aikin ka hankalinka a ?wance ba mai zarginka akan kai ka Wauke Maimoon, nima kuwa zan cigaba da zuwa gidansu saboda nuna ba?in cikina akan Satar Maimoon, itama idan ta warke insha Allahu bazata tona maka asiri ba ai bazata daina sonka ba..."

Doctor Hasheem sake baki yayi yana kallon Laylah,
a ransa yana jinjina mata da irin wannan basiran da Allah ya bata,
"Yarinya ?arama ta iya samo mafita haka.." yana maganar zuci.
har saida ta kammala jawaban ta tukun ta kalleshi tace "toh ya kaga Yaya hakan yayi?.."

da sauri ya jijjiga kai yana faWin "of course my yonger sister, kin kawo shawara mai kyau, hakan ma za'ayi, sai na cigaba da mata magani a nam ba,
toh amma Haydar fah? kinga yana gidan kar wata rana ya gano mu, duk da nasan bazai toni asirin mu ba amma nafison daga ke kar wanda yasan da wannan maganar.."

Laylah tace "to ba daman yanaso ya tafi katsina gurin Kakan mu ba ka hanashi! yanzu kuma saika barshi ya tafi tinda sun kammala exam.."
yace "gud.." yana farin ciki sai yanzu hankalinsa ya dawo jikinsa..

Laylah ta kuma cewa "wato Yaya harda zagina Wazu saboda na ?wan?wasa maka Waki ko? kana so ka Soye mun aika-aikan da kayi, toh yanzun inda ban saniba ya zakayi da ita?..."

shuru Doctor yayi yana murmushi yace "ke dai bar maganar nan, mu fara zuwa Wakin can mu gyara shi sosai, mu kai katifa Wakin kinsa babu komai a Wakin sai gayyar datti da takardu..."

tace "toh shikenam amma kafin mu fara kaje kayi wanka ka canza wannan jallabiyar takan mai jini, kar kayi ba?o kuma a shige su..."


gaba Wayan su suka ?washe da dariya,
ya tashi ya nufi Wakinsa yana faWin "bari naje kar addu'arki ta karSu azo ayi ba?i..."



*******

?angaren su Junaid...

Bayan ya shugo da zu?e?iyar motarsa direct waran ma'ajiyin motoci ya nufa yayi parking ana kusa da motar Mommy, sau?owa yayi yana jan ?afa ya nufi motar Mommy wacce tin isowar ta bata fito ba sai kanta data kifar akan sitiyari, buWe murfin motar yayi ya shugo...

yana motsi da bakinsa da?er ya iya cewa "Mom please forgive me, nayi kuskure babba dana sanya ki kuka, dan Allah Mom kiyi ha?uri insha Allah bazan ?ara aikata makamancin abunda nayi miki ba, bansan ya zanyi ba ina matu?ar ?aunar Yushert...."

Wagowa Mommy tayi da murmushi a fuskarta ta kai hannu tana shafar gefen fuskar Junaid tace "da gaske my son! kana son Ayush amma baka son maganar Aure?.."
ta ?arasa maganar tana kallonsa cike da zolaya,
yamutsa fuska yayi sannan yace "nifa bance bazan Aure ta ba.."
dariya Mommy tayi sannan tace "shikenam my son, nayi ha?uri nima kayi ha?uri da marin dana maka..."
turo baki ya yi yana faWin "nifa banji zafin marin ba, ganin hawayen ki yafi komai ?ona mun rai kuma naji raWaWi sosai a cikin zuciyata..."

"it's okay My son, nima ba'a son raina na mareka ba, sannan ba wai akanka nake zubar da hawaye ba, sai dan rashin ganin Ayush kuma ba'a san yanda take ba,
ina zaune cikin ?unci da takaici ina nazarin taya akai Ayush ta Sata a cikin Waki ina sallah, sai gaka kai kuma kayo kaina kana mun wasu surutai, hakan yasa na zuciyo na huce takaici na a kanka,
Junaid! ba wai kai kaWai ka ke cikin matsala ba, nima kaina ina cikin damuwa..."

hura iskar bakinsa yayi sannan yace "toh mom aina zan samu Yushert?..."
ta juyo tana kallonsa tace "za'a sameta ka ?wantar da hankalinka Wan albarka na, Wan fari kyakykyawa naaa..." tana masa wasa duk dan hankalinsa ya kwanta, shi kuwa ba alamar annuri a fuskarsa sai ma kawar da kansa gefe da ya yi..

yace "Mom ina dai kin ha?ura ko?.."
ajiyar zuciya Mommy tayi sannan tace "Junaid na ha?ura mana, a rayuwata bana ?aunar na mareka saboda daraja uku da kake dashi a gurina,
na farko siffarka irin na mahaifinka ne kamar ku Waya sak, idan na mareka gani nake kamar na mari mijinaa,
na biyu kai mai sunan mahaifi nane kuma abun alfahari na JUNAIDD, kamar yanda bazan so na ?untata wa mahaifina ba haka bazan so na ?untata maka ba albarkacin suna,
na uku kuma fuskarka yana da matu?ar daraja, bazan so na rin?a marin fuskar ba saboda kai Waya nake da akwai, baka da Yaya baka da ?anne shiyasa nake jii dakai my son, hakan yasa na sanya wa asibiti na suna JUNAIDU, GENERAL HOSPITAL ABUJA.
bana son abunda zai Sata maka rai my Auta..."

murmusawa Junaid ya yi jin abunda mom Winsa take gaya, ta sashi a gaba tana ta masa surutai kamar wani yaro ?arami...

yace "Mom fito mu tafi to.."
tace "ni ba yanda zanje ni daga cikin motar nan har saika mun dariya.."
kallon ta yayi shi har ga Allah bashi da niyar yin dariya a wannan lokacin, amma saida mommy ta nace masa akan saiya yi dariya,
ba tare da ya kalleta ba yayi murmushi har sai da waWannan twince dimple Winsa suka lotsa, ba ?aramin kyau yayi ba, mommy tace "wow gaskiya Ayush tayi dacen samun kyakykyawan namiji anan, thank god..."
yana jinta bai ce ?ala ba shi kaWai yasan irin ?ololuwar ba?in cikin da yake cikin zuciyarsa na rashin Yushert Winsa,
haka suka fito daga cikin motar suka nufi compound,
mommy key tasa a ?ofar falo sannan ta buWe suka shiga ciki....

duk da sun san babu kowa a cikin falon amma sai da sukayi sallama,

Ayush jin sallamar Mommy yasa ta buWe eyes da sauri, ta Wago tana faWin "Mommy! Mommy!! ina Yaya Junaid Wina..."
ta taso ta nufi gurin da suke a tsaye suna kallon ta cike da mamaki a fuskarsu,
Mommy kam bata gaskata cewa Ayush bace, kafin Ayush ta iso gurin da suke Mommy tayi waje da gudu tana faWin "mun shiga uku aljanaaa...."

Ayush tsayawa tayi a gaban Junaid tana kuka tace "Yayana! daman da gaske ne baka mutu ba?..."

Junaid girgiza kai kawai yayi bai tsaya bata amsa ba ya sa hannu ya rungumota jikinsa yana caccakuWa sumar kanta tsabar tsananin farin ciki,
rungumarta yayi sosai kamar zai mayar da ita cikin cikinsa, itama rungumarsa tayi tana kuka.....

Mommy tana daga waje sai le?en su take ta window,
ta Wan buWe kafar labule ta kanne ido Waya tana le?ensu, zuciyarta kuwa bugun uku-uku take, ga gumin da yake tsirto mata, a tsorace take sosai, ganin Waki a rufe taya Ayush ta shugo? kuma yarinyar da take kwance rai a hannun Allah lokaci guda ta mi?e?,
igiyar kan Mommy ne ya fara sincewa,
tana faWin "waWannan yaran zasu haukatar dani,
haka shima Junaid yayi kuma du ga Ayushert? anya kuwa da mutane nake rayuwa a cikin gidan nan??..."

tana cikin wannan tunanin ta sake le?asu taga basa falon, a ruWe ta juyo ta bayanta taga gasu nan a tsaye sun zuba mata ido suna mata dariya hannayensu ri?e dana juna,
hajijiya ne yake shirin ka da Mommy tana faWin "innalillahi wa inna'ilaihi raju'un, subhanaka inni kunta minaz zalimiin, innahu min sulaimanu wallahi ku kuke ganin mu bamu ke ganinku ba, kuyi mun raiiiii...." sai luuu zata faWi ?asi Junaid yayi saurin taro ta yana ?iran "Mom! Mom!! please..." ta riga da ta suma a wajen, Waga ta yayi suka shige cikin falo kai tsaye Wakinta ya nufa da ita ya kwantar da ita akan gadonta,
sai ga Ayush itama ta shugo da gudu hannunta ri?e da bottle na ruwa da sauri ya karSa ya since murfin yana watsa mata ruwan akan fuskar ta,

a firgice ta tashi tana salati har idanuwanta sun shan-shanye kamar wacce tasha maye!
haka take binsu da kallo Waya bayan Waya, da ?er ta iya furta "Ayushh?.."
girgiza mata kai kawai Ayush tayi ga hawaye shaSe shaSe akan fuskarta ganin Mommy a wani irin yanayi.....

*MOMMY DOLE FAH KI RIKICE>??>??*
*YA ZA'AYI MUTUM YANA KWANCE A ASIBITI KO MOTSI BABU KUMA A NEME SHI A RASA, YANZU KUMA A BU?E ?AKI A GANSHI ALHALI ?AKIN A KULLE YAKE TA WAJE>??>??*
*KUFA DUBA WANGA AL'AMARIN=?D?=?D?*


*THANKS 4 YOURS COMMENTS...*

*SHARING AND SHARHI FISABILILLAHI=?O?=?O?*

*>?? SDEENDTM DATA SERVICES>??*
*MTN* . *Airtel*
1GB = ? 300. 1GB = ? 300
2GB = ? 600. 2GB = ? 600
3GB = ? 900. 3GB = ? 900
4GB = ? 1200. 4GB = ? 1200
5GB = ? 1500. 5GB = ? 1500

*GLO* . *9MOBILE*
1GB = ? 350. 500Mb ? 500
2GB = ? 700. 1.5GB ? 1100
3GB = ? 1050. 2GB ? 1600
4GB = ? 1400. 3GB ? 2000
5GB = ? 1750. 4GB ? 2500

*VALIDITY: 30DAYS/1MONTH*
For cable subscription or sell recharge card
Call this number or whatsapp
=?G? *>؀?08066268951*

*ASMEETAH>ؚ? NOVEL
'?
'?*

*typing=???*

=?? *MATAR DAMUSAA*=??
(the wife of a tiger)

*written a5?'?5?? story* *by*
*Asma'u Muhammad Auwal*

( *ASMEETAH NOVEL*
'?)


*WhatsApp me 09065443871*


*BOOK ONE*+?
*93 to 94*


*FREE BOOK ZAI ?ARE NE A ?ARSHEN BOOK ONE*

*BOOK TWO PAID NE,*
*YANA TAFE DA SABON SALO, DA KUMA CAKWALKWALIN CAKWAKIYA, KADA KU BARI A BAKU LABARI DOMIN GANI DA IDO =?@? YAFI JII=?I?=?B?*

*MATAR DAMUSAA BOOK 2 PAY ONLY 200=?L?=?G?=?G?=?G?*

*DIP! DIP!! DIP!!!*

*FARASHI YA QARU DAGA 150 YA KOMA 200,*
*WADANDA SUKA BIYA 150 SU SUKA CI BONONZA*

*ASMA'U MUHAMMAD AUWAL,*
*9065443871, OPAY BANK.*

*OR*

*ASMA'U MUHAMMAD AUWAL,*
*2267236949, ZENITH BANK*

*SHAIDAR BIYA TA WANNAN NUMBER*
=?G?=?G?=?G?
*09065443871*


*NASARA WRITERS ASSOCIATION*
___________________________________
{{ *_Nasara abin so ga kowa, domin marubuta da cigaban rubutu, al?alaminmu ?ancinmu._* }}
___________________________________



=ث?=ث? *{{N W A}}* =ث?=ث?


(P3R@@@@@@@@@@@@@@@@@@@@@@EP 'DDQGP 'D1QN-RENFP 'D1QN-PJRE


5??5?)?! 5??5?)?!! 5??5?)?!!! 5??5?.?5?+?5?+?5?2?=؃?=؃?=؃?

5??5??5??5?
?5?? 5??5??5??5??5??5??5??5?? 5??5??5??5??5??5?
?.
4<91 <? 3?,>45? 01?53:
B1 01?53: ,88 75:0 <? 01?53: ?A?4 ,?:
5???5?B?5?:?5?B?* 5?C?5?B?5?F?5?G?5?8?5?E?* 5?5?5?4?5?A?5?A?5?8?5?E?* 35?7? 5?@?5?B?5?6?5?>? 5?H?5?C? 5???5?B?5?:?5?B?* 5?9?5???5?L?5?8?5?E?* 5?F?5?G?5??5?8?5?E?* 5?C?5?E?5?B?5?7?5?H?5?6?5?G? 5?F?5?G?5??5?8?5?E?* 5??5?:?5?E?5?B?5?H?5?A?5?7?* 5?C?5?E?5?B?5?9?5?8?5?F?5?F?5? 5???5???5???5???5???5??? 5???5???5???5???5???5???5??? =?I? 08148318396 5???5???5???5???5??? 5???5???5???5???5???5???5???5???.




Ayush tana zaune a bakin gadon da Mommy take a kwance tana ri?e da kofin ruwa a hannunta da duk kan alamun Mommy ce tasha ruwa acikin,
saida ta gama hutawa kafin nan Mommy ta Wago daga kwancen da take ta zauna tana kallon Ayush, ita ma Ayush Win kallon mommy take tana faWin "sannu mommy ya jikin nakin?.."

Murmusawa mommy tayi kafin nan ta sake gyara zaman ta tace "wai Ayush meya faru dake ne mun barki a kwance akan gadon asibiti lokaci guda kika Sace mana, kuma sai muka zo muka tarar da ke a cikin gidan nan.."

sunkuyar da kai ?asi tayi tana tunanin mai zata faWawa mommy, domin in har ta sanar musu gaskiyar lamarin shikenam asirinta zai tonu...

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login