Showing 102001 words to 105000 words out of 140774 words

Chapter 35 - MATAR DAMISA Complete Novels By Asmeetah.doc

Asmeetah   

23 Sep 2025

2297

da doguwar suman da yayi, tashinsa kuma ya kawo masa waraka gaba Waya,."
suka ce "ikon Allah kenam, ku duba kuga baya iya tashi balle tafiya gashi kuwa lokaci guda Allah ya kawo masa waraka, Allah ya ?ara bashi lafiya.." Mommy ta amsa da "Amiin"
tashi tayi tana faWin "kunsha hanya bari na kawo muku abun taSawa.."
ta nufi kitchen ta jido kayan abinci ta kawo muku, kowa saida ta zuba masa a plate tuwon shinkafa da miyar Ogusi ta kuma zuba musu ferfesun kifi, ga kayan fruit yanda ta zuba a faranci...

Sai da suka ci sukayi nak sannan suka tashi suna faWin "masha Allah mu zamu wuce, insha Allah zamu dawo da zaran Junaid ya dawo.."
Da haka suka rabu cikin Aminci,
Mommy wuce wa Wakinta tayi ta shiga toilet domin yin wanka, shap-shap tayi wanka ta fito ta shirya tab sannan ta Wauki key Win motarta ta fice
kayan abinci ta Wauka taje tasa a seat back gaba Waya, itama ta shige cikin motar takarya kwana a hankali sannan ta mi?i hanyar da zai sadata da gate, kafin ta iso ma maigadi ya buWe mata gate tayi ficewar ta,

******
Junaid zaune yake akan kujera ya kifar da kansa a bakin gado hannunsa yana ri?e dana Ayush,
Ayush sai da ta shanye ledar jini har uku hakan ma tana neman ?ari ga kuma ledar ruwa biyar,
Bayan Mommy ta shugo asibiti baki ta sake tana kallon ko ina, asibitin yayi wayam babu kowa, waWanda suka suma kuma da zaran sun farfaWo hanyar guduwa suke nema, amma duk da hakan ta tarar da wasu a sume a ?asi, tace "nashiga uku meke faruwa ne a wannan asibitin, daman saida nace wa Junaid karya zo har saina musu bayani tukun gashi yanzu sun tsotstsorita, wayyo Allah.." da sauri ta nufi Wakin da aka kwantar da Ayush tana buWewa kuwa ta samu Junaid gashi yana zaune ya kifar da kansa, idonta ta kai kan 2 Doctors da suke kwance a ?asi, ?arisa shugowa ciki tayi ta ajiye kayan abincin, ta Wauki ruwan ?an?ara ta fara binsu Waya bayan Waya tana feffesa musu ?????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????? suna tashi kuwa kowa zai nemi hanyar guduwa, duk waWanda suka suman nan sai da ta farfaWo dasu,
asibitin sai ya zamo babu ma'aikata ko Waya duk sun gudu, sai majinyatan asibitin da bazasu iya tashi ba ko kuma waWanda ba'a cikin hayyacinsu suke ba..

Mommy koma wa room Win da Ayush take tayi, itama kujera ta jawo ta zauna tana faWin "kaga abunda nake gaya maka ko? gashi duk ka korar mun da ma'aikatan asibiti sun barmun majinyata, saida nace maka kada kazo..." kafin ta ?arisa maganar Junaid ya daka mata dirarren tsawa tareda faWin "Mom ni mahaukaci ne? ki gaya mun meye dalilin da yasa ake gudu na, shin akwai wani abun tsoro ne a jikina? ki gaya mun....."
ganin yanda yake mata magana da tsawa yasa Mommy tasa hannu ta zabga masa mari a saman face Winsa tana kuka tace "dole kowa ya nemi tsira daga gareka My son, mutuwa fa kayi, kuma kowa yasan ka mutu, ganin haka yasa Ayushert itama tayi ?o?arin kashe kanta, gata nan a ?wance, har anzo za'a maka wanka ka tashi, ya za'ayi kowa bazai yi gudunka ba, shin kasan irin tsananin jinyar da kayi ne? ko motsawa baka iya yi, gashi lokaci guda ka tashi bayan doguwar sumar da kayi, toh yanzu kaji dalilin da yasa mutane suke guduwa maka..."

Hawaye ne yake zuba a ido Junaid yana karkaWa kai ya maida kallonsa kan Ayush, yakai hannunsa yana shafar fuskarta...

ita kuwa Mommy ?arewa Junaid kallo take gaba Waya ya canza mata, kamannin mahaifinsa sun fito a fuskarsa, har tsayin gashin kafin ya aske, da kuma ?irar jiki na jaruman sarakuna,
hawaye ne ya fara gangaro wa mommy, tana kallon Junaid da suffar mijinta,

Bata taSa ganin fuskar mahaifin Ayush bane amma fuskar Junaid yafi kama dana Sarki Raamud,
(kodan saboda tsayin gashin Junaid ne yasa nake ganin haka oho=??)

duk da mahaifin Junaid da kuma mahaifin Ayush twins ne masu kamanni iri Waya shiyasa bazaka banbanta kamannin wa yaran suke yowa ba,

inka lura Ayush da Junaid suna Wibar kama, Mommy ta daWe da fahimtar haka sai dai bata kawo komai a ranta ba....


*>?? SDEENDTM DATA SERVICES>??*
*MTN* . *Airtel*
1GB = ? 300. 1GB = ? 300
2GB = ? 600. 2GB = ? 600
3GB = ? 900. 3GB = ? 900
4GB = ? 1200. 4GB = ? 1200
5GB = ? 1500. 5GB = ? 1500

*GLO* . *9MOBILE*
1GB = ? 350. 500Mb ? 500
2GB = ? 700. 1.5GB ? 1100
3GB = ? 1050. 2GB ? 1600
4GB = ? 1400. 3GB ? 2000
5GB = ? 1750. 4GB ? 2500

*VALIDITY: 30DAYS/1MONTH*
For cable subscription or sell recharge card
Call this number or whatsapp
=?G? *>؀?08066268951*

*ASMEETAH NOVEL
'?
'?*

typing=???

=?? *MATAR* *DAMUSAA*=??
(the wife of a tiger)

*written* *and* *story* *by*
*Asma'u Muhammad Auwal*

( *ASMEETAH NOVEL*
'?)


*WhatsApp me 09065443871*

*Laifin DaWi qarewa*

*FREE BOOK ZAI ?ARE NE A ?ARSHEN BOOK ONE*

*BOOK TWO DAZAN SHIGA SOON PAID NE,*
*YANA TAFE DA SABON SALO, DA KUMA CAKWALKWALIN CAKWAKIYA, KADA KU BARI A BAKU LABARI DOMIN GANI DA IDO =?@? YAFI JII=?I?=?B?*

*MATAR DAMUSAA BOOK 2 PAY ONLY 150=?L?=?G?=?G?=?G?*

*ASMA'U MUHAMMAD AUWAL,*
*9065443871, OPAY BANK.*

*OR*

*ASMA'U MUHAMMAD AUWAL,*
*2267236949, ZENITH BANK*

*SHAIDAR BIYA TA WANNAN NUMBER*
=?G?=?G?=?G?
*09065443871*

https://chat.whatsapp.com/CYC0vxQRZ269ISx36l1Dmt

*NASARA WRITERS ASSOCIATION*
___________________________________
{{ *_Nasara abin so ga kowa, domin marubuta da cigaban rubutu, al?alaminmu ?ancinmu._* }}
___________________________________



=ث?=ث? *{{N W A}}* =ث?=ث?


(P3R@@@@@@@@@@@@@@@@@@@@@@EP 'DDQGP 'D1QN-RENFP 'D1QN-PJRE

*BOOK ONE*
87 & 88 <-------

******* Da?er Mommy ta lallami Junaid yake cin abinci, ita da kanta take feeding Winsa ko loma biyar baiyi ba yace "na ?oshi da tuwon ni milk nake so" Mommy tace "bazaka taSa ferfesun kifin bane?" kawar da kai gefe yayi sannan yace "idan naci kifi ba halin shan milk, ni kuma idan ban sha milk ba bazan ji daWin baki na ba.."
Ajiyar zuciya Mom tayi sannan tace "toh ga kayan fruits yanda na haWo maka"
tasan indai yasha milk bazai bu?aci wani abu ba,
taSe fuska yayi ya Wan turo ?aramin bakinsa yana kallon haWin fruits, yana yatsine fuska yace "indai ba milk ba bana son komai." Mommy tana jinjinawa wannan miskilanci na Junaid ba yanda ta iya dashi haka ta buWe murfin flask tana tsiyaya masa milk mai kaurin gaske a glass cup tace "to gashi nidai in har zaka ?oshi ai ba wani abun tada hankali.."
Hannu ya mi?a ya karSi cup Win milk, idonsa kuwa yana kan Ayush wanda har yanzu bata farfaWo ba..

Kai ya kifa yana kurSan madaran, a hankali yake motsa sweet lips Winsa, da haka har ya shanye,
bayan wasu mintuna suka ji anata ?iraye-?irayen sallar mangarib, Mommy ta kalli Junaid sannan tace "kaje kayi sallah daga nan kuma saika wuce gida kaima ka kwanta ka huta ko..?"
girgiza kai yayi sannan yace "bazan yi nisa da Yushert ba a halin nan da take ciki, zan zauna tare da ita har Allah yasa ta farfaWo, kula da ita ya rataya mun a wuya..." ya ?arisa maganar tareda mi?ewa tsaye ya kuma cewa "zanje nayi sallah amma kuma zan dawo.."
Jijjiga masa kai kawai Mommy tayi ta kasa cewa komai,
har saida Junaid ya fice daga room Win kafin Mommy ta kawar da kanta daga kallonsa da take, ita har yanzu ta gagara gasgata wa shin Junaid Winta ne ko kuma sauya shi akayi aka maido mata da mai siffar mijinta, haka ta wuni tana wannan tunanin, dogon numfashi taja tareda sa hannu tana buga goshin ta alamar ciwo yake mata, da?er ta iya motsawa ta tashi tana jan ?afa da haka ta shige toilet ta Wauro alwala, sannan tasa hannu ta murWe mari?ar ?ofar toilet ta fito tana jero addu'o'i,
?arisa shugo wa cikin Wakin tayi tana hamma tasa hannu tana kare bakinta ido a lumshe, tsananin bacci ne yake damun ta, ga yunwar da take ji! shimfiWa sallaya tayi ta zura hijab Winta sannan ta tsaida sallah, har tayi nisa cikin sallar ta taga wani irin haske ya bayyano, haske mai kashe ido, tsabar tsananin ?arfin hasken nan Mommy tana sallah ta ?an?ame idonta sosai kuma Allah bai nufe ta da katse sallar ba haka ta cigaba da yinsa ido a rufe,
irin hasken da ya taSa fito wa Ayush lokacin da ta ajiye littafin tarihi a ?ar?ashin gado shine ya ?ara fito wa a yanzu ma,
wani mutum ne ya bayyana a cikin hasken nan, shi ba mutum ba kuma shi ba biri ba, gashi nan tsayayyen mutum ne jikinsa duk gashi, daga kayinsa zuwa fuska har wuya irin na biri ne sak sai tarin gashi sannan yana da jelaa!!!
Wannan shi ake ?ira da *NARASIMHA* mai bada kariya a masarauta, tsohon biri kuma ?ir?irarren tsafin Sarkin Zaid wato Mahaifinsu Sarki Raamud, baya cutar wa aikinsa shine temako da zaran an nemi temakonsa, har iyau a masarauta yake zaune yana rayuwa ne a cikin madubin tsafi,
NARASIMHA Amanar Sarki Zaid ne, yana kallon duk tsiyar da Sarki Raamud yake aikatawa har Allah ya kawo ?arshen ta'addanci,
A yanzun ma an turo shi ne don yazo ya temaki Ayush, bazata iya tashi ba har saida temakonsa,

hannu yasa ya yi wa Ayush Waukan luWa sannan ya Sace da ita, yana tafiya kuwa hasken ya washe daiden lokacin da Mommy ta idaar da sallah da sauri ta mi?e tsaye a ruWe tana ware manya-manyan eyes Winta, ta waiwayo bayanta a tsorace ganin gadon da Ayush take ?wance wayam babu kowa a kai taja da baya a kiWimai ta dafa ?irjinta tana faWin "innalillahi wa inna'ilaihi raju'un, ina Ayush take, wayyo Allah na.." ta fara kuka tana surutai ta fara dudduba wurare tana ?iran sunan Ayush amma shuru ta le?a ?ar?ashin gado bata ga kowa ba ta nufi toilet da gudu tana ?walla mata ?ira nan ma babu kowa, ganin bata ganta ba yasa ta sadda?ar tasan wannan hasken data gani ne ya Wauke ta, zama tayi a bakin gado tana kuka ta kifar da kanta saman pillow..

tana cikin wannan halin taji an turo ?ofar Wakin a razane Mommy ta Wago tana kallon wanda ya shugo, a tunaninta Ayush ce! da sauri Junaid ya ?arasa shugo wa ya zauna a bakin gado daf da Mommy yana faWin "Mom why are you cying?.." yana ri?e da hannayenta, ya kuma cewa "please Mom ki sanar mun mana, kinsan bana son ganin hawayen ki..."
cikin kuka tace "Ayushhhh."
?irjinsa ne yayi wani irin bugawa, juyar da ?wayar idonsa yayi ta gefen ido ya kalli saman gadon ba tareda ya juyar da kansa ba,
tsabar kiWimewa har zuwa yanzu bai Wauke idonsa akan gadon ba sai gumin dake gangaro masa, lokaci guda yaji garin yayi masa zafi, duk da sanyin A.C dake Wakin amma gumi ya yi masa sharkab, a hankali ya mi?e tsaye leSensa na kakkarwa da?er ya iya cewa "Where is her? Mom where is my Yushert?.."
Idonsa ya sau?ar akan Mommy ya dur?usa ?asi hannayensa suna kan lap Win mommy ya kuma cewa "Yushert ta warke ne? ina taje ta? and meyasa kike kuka? kada fa ki sanar mun cewa ta mutu ko an sace ta..." ya ?arasa maganar yana zaro Manya-manyan eyes Winsa waWanda suka cicciko da ?walla..

Mommy ta Wago da hannayenta biyu suna kakkarwa ta ri?e fuskar Junaid tace "am sorry my son, Ayushert we are lossed her..." kafin ta kai ?arshen maganar ya katseta da cewa "whattt?" ya tashi a gigice yana ja da baya yana huci yace "Mom yanzu ba lokacin wasa bane, inaso ki faWa mun ina Yushartttt take..?." cikin wani irin gigitaccen tsawa yake maganar har saida Mommy ta toshe kunnuwanta da hannaye biyu, tana kuka a cikin ranta kuwa tana tunanin taya zata fara sanar da Junaid abunda ta gani, tasan ba lallai ne ya yadda ba..

haka tayi ?arfin halin taso wa tana faWin "ka ?wantar da hankalinka zan sanar maka amma saika nutsu, ta Wora hannunta saman ?irjinsa tana bubbuga masa a hankali tana ce masa "kayi ha?uri karka tayar da hankalinka kaga baka daWe da tashi ba, inaso kabi abun a hankali..."

"toh mom ki sanar mun mana tana ina?.."
Mommy gaba Waya ta rikice ta rasa ya zatayi, tana kuka tace "Haske ne ya Wauke ta.."
cikin rashin fahimta Junaid yake kallon mommy, yamutsa fuska yayi yana mata wani irin kallo yace "bangane haske ya Wauketa ba, ni ?wata-?wata ban fahimci abunda kike nufi ba, try to understand me please=?O?.."

Hukunci Waya Mommy ta yanke a ranta tinda har ya kasa fahimtar ta,
rufe idonta tayi ta tafi luuu zata faWi ?asi Junaid yayi saurin taro ta yana faWin "Mom! Mom!! Mom please wake up,." yana jijjigan ta amma ko alamar motsi babu, ya Wauke ta ya kwantar da ita saman gadon da Ayush take kwance before, gaba Waya ya ruWe ya kiWime zama yayi a bakin gado yana harhargutsa gashin kansa da hannayensa biyu, daga bisani ya ri?e kansa sosai yana kallon ?asi,
shi kaWai yasan irin raWaWin

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login