Showing 84001 words to 87000 words out of 140774 words

Chapter 29 - MATAR DAMISA Complete Novels By Asmeetah.doc

Asmeetah   

23 Sep 2025

2309

Hasheem sai kuma ya kalli fidar da yaron nan ya jefar, Doctor Hasheem ne kawai ya fahimci kukan yunwa yake yi kuma bazai iya sau?a daga kan gadon ba,

Hannu Doctor ya kai kan fidar dake yashe a ?asi ya Wauka gashi kuwa cike yake da madara, zuwa gabansa Doctor yayi sannan ya mi?a masa fidar..
Dariya Junaid ya farayi yana mimmi?o hannayensa, yana ?ara irinta yara masu wasa ga kuma yawun da ke zuba a bakin sa irin mai yau?in nan na yara, kafa baki yayi akan fidar yana zu?an madarar cikin, ya rirri?e da hannu biyu yana lumshe ido,
Doctor Hasheem ne ya taimaka masa ya kwantar da shi yana shan madarar fidar a kwance har bacci ya Wauke shi...

Tsabar takaici da tausayi haka Doctor Hasheem ya fice daga Wakin yana hawaye....

*MASHA ALLAH*

( *kuga fah jaririn aljani aka turowa Junaid=?-?=?-?>?#?>?#?>?#?* )


*>?? SDEENDTM DATA SERVICES>??*
*MTN* . *Airtel*
1GB = ? 300. 1GB = ? 300
2GB = ? 600. 2GB = ? 600
3GB = ? 900. 3GB = ? 900
4GB = ? 1200. 4GB = ? 1200
5GB = ? 1500. 5GB = ? 1500

*GLO* . *9MOBILE*
1GB = ? 350. 500Mb ? 500
2GB = ? 700. 1.5GB ? 1100
3GB = ? 1050. 2GB ? 1600
4GB = ? 1400. 3GB ? 2000
5GB = ? 1750. 4GB ? 2500

*VALIDITY: 30DAYS/1MONTH*
For cable subscription or sell recharge card
Call this number or whatsapp
=?G? *>؀?08066268951*

*ASMEETAH NOVEL
'?
'?*

typing=???

=?? *MATAR* *DAMUSAA*=??
(the wife of a tiger)

*written* *and* *story* *by*
*Asma'u Muhammad Auwal*

( *ASMEETAH NOVEL*
'?)


*WhatsApp me 09065443871*

*NASARA WRITERS ASSOCIATION*
___________________________________
{{ *_Nasara abin so ga kowa, domin marubuta da cigaban rubutu, al?alaminmu ?ancinmu._* }}
___________________________________

https://www.facebook.com/103637491942644/

=ث?=ث? *{{N W A}}* =ث?=ث?


(P3R@@@@@@@@@@@@@@@@@@@@@@EP 'DDQGP 'D1QN-RENFP 'D1QN-PJRE

*BOOK ONE*
75 & 76 <-------

____________________________
mommy tana zaune a bakin gadon da Ayush take kwance tana kallon ceiling, da alamun tana tunanin wani abu ne ga hawaye kwance a saman fuskar ta..
Doctor Hasheem ne ya shugo da sallama a bakinsa,
cikin yanayin damuwa Mommy ta Wago tare da amsa masa sallama,
ya nemi Waya daga cikin kujerun wajen ya zauna yana faWin "Ayush bacci take yi ne"
Mommy ta juya ta kalleta taga ta Wora hannunta saman fuskarta, tace "eh tayi bacci, jiya bata samu yin bacci ba.." ita kuwa tana jinsu kawai ta sharesu, Doctor yace "Allah sarki ya jikin nasun! jiya ban fito aiki ba, sai yau nake jin labarin abunda ya faru da su..."
Mommy tana sharar hawaye tace "jikinsu da sau?i, ba kamar jiya ba sai dai Junaid abun ?aruwa masa yayi"
Doctor shima baiji daWin ganin Junaid a wannan halin ba yace "hakane Momy, nima yanzu na dubo shi abun ba daWin gani, amma gaskiya wannan ciwon Junaid bana asibity bane, ya kamata mu nemi wani babban malami wanda zai tsaya masa, insha Allahu za'a dace tinda shafin aljanu ne..."
Mommy tana kallon Doctor itama ta gamsu da bayanansa malami ya kamata a nemo, tace "hakane Doctor kaima kace wani abu, zamu koma gida yau, akwai wani babban malamin mahaifin Junaid shi zan nemo yazo ya duba mun shi.."

Ayush tana kwance jin abunda suke tattaunawa akai yasa ta zaro ido waje,
kamar wanda aka zabureta ta tashi zane tana faWin "Mommy! Yayana Junaid bai mutu ba daman? dan Allah inason ganin Yaya Junaid, ku taimaka mun dan Allah.."
ta fashe da kuka tana magiya akan akai ta gun Junaid,
Mommy ce ta ri?e hannunta tana faWin "Ayushert kiyi hakuri ganin Junaid a halin yanzu zai iya jefa ki cikin damuwa"
Ayush ce ta katse Mommy da cewa "Dan Allah ku taimaka mun, hankali na bazai kwanta ba indai banga Yaya Junaid ba...."

Doctor Hasheem yana zaune ?ololuwar ba?in ciki ne ya ziyarci zuciyarsa yana faWin " Allahumma ajurni bi musifatu ?alu innalillahi wa inna'ilaihi raju'un, Allah ubangiji yasa ba wata ?ulalliyar ala?a ce a tsakanin Ayush da Junaid domin inhar hakan ta faru shikenam walwala zata ?aurace mun, nashiga uku Ayush kar kimun haka please.." duk waWannan maganganun a ransa ya yi su yana fuskantar Ayush wacce ta rikice wai ita sai an kaita gurin Yaya Junaid..

Ganin hawaye sharSe-sharSe akan fuskar Ayush yasa shi cewa "kinga Ayush tashi na kaiki gurin Junaid kinji, banson ganin kukan ki, kar kiyi mun asarar hawayenki" Mommy juyowa tayi tana kallonsa domin tasan mai yake nufi,
Ayush da sauri ta sau?a daga saman gadon, ita ta farayin gaba sai Doctor ya biyo bayanta yana faWin "tafiya a hankali mana, kar ki sanya ni cikin matsala"
suna tafiya a tare har suka isa ?ofar room Win, hannu Doctor yasa ya ture, cikin rashin sa'a suka same shi yanata sharar baccinsa, da gudu Ayush ta nufi gurinsa tana kiran sunan sa "Yaya Junaid! Yaya Junaid!! na gode Allah da yasa baka mutu ba, domin na tabbata dana rasaka a rayuwata gwara ni na mutu....."

gaban Doctor Hasheem ne yayi wani irin bugawa da ?arfin gaske, kafin kace me har gumi ya wanke masa fuska...
ita kuwa Ayush tana zaune a bakin gado ta rirri?e hannunsa Wayan hannun kuma tana shafa sajen fuskarsa mai shegen kyau da she?i,
Doctor Hasheem gani yayi bazai iya juran ganin wannan takwaicin ba, shawara Waya ya yanke cewa gwara shima ya sanar mata yana mutuwan sonta, domin yasan indai bai tara da wuri ba tabbas yana gaf da rasa Ayush duk da yasan Junaid ba Aure zaiyi ba...

gaban Ayush yaje ya tsaya sannan ya furta sunanta a hankali "Ayushhh.."
Wagowa tayi da rinanan eyes Winta tana kallonsa bata ce komai ba tana sauraron mai zaice mata ne,
ganin ya ?ura mata ido kuma bashida abun cewa yasa ta kawar da fuskar ta gefe tana kallon kyakykyawan fuskar Junaid still hannunta na kan saman fuskarsa,
Hannu Doctor yasa ya ri?o hannun Ayush wanda yake kan fuskar Junaid sannan ya zamar da Wayan hannun da take ri?e da hannunsa, ya mi?ar da ita tsaye, yana mata wani irin kallo, ido cikin ido suke kallon juna ita dai Ayush abun mamaki ya bata a cikin ranta tace "wannan bawan Allah kuwa lafiyansa ?alau? a gaban Yaya Junaid zai mun haka duk da yana bacci.."
haWiyar yawu Ayush tayi sannan tace "Doctor ina jinka, kana ri?e da hannaye na sannan ka tasar dani daga zaune, shin wani irin kallo kake mun ne haka..."

Doctor Hasheem yana kallon cikin idanuwan ta yace "becouse i love you, I love you Ayushert, ke rayuwata ce sannan kuma mafarki na, ki cika mun burina na Auren ki dan Allah my Ayushert..."
Ajiyar zuciya Ayush tayi sannan tace "bai kamata ace munyi maganar soyayya a nan ba, saboda majinyaci ne a gaban mu..

"No Ayushert idan kika amince da soyayyata ni kin gama mun komai, inaso Junaid ya zame mun shaida duk da nasan baya cikin hayyacinsa, please my Ayush..."

yana murza mata lallausar hannayenta yana ?ara matsowa daff da ita,
a tunaninsa zata dakatar da shi sai kuma yaga akasin haka, farin ciki ne ya fara wanzuwa a zuciyarsa, hakan ya bashi daman rugumarta jikinsa yana faWin "sorry my Ayush, keWin farin ciki nane"
Itama kwantar da kanta tayi akan kafaWarsa tana zubda hawaye ta kasa cewa komai,
ita dai hankalin ta yana kan Junaid, Doctor ne ya Wago ta suna fuskantar juna, bakinsa yake shirin kaiwa nata saitin bakin, ganin lokaci guda Junaid ya buWe idonsa, da sauri Ayush ta kawar da fuskarta ta nufi gurinsa tana faWin Yaya Junaid ka tashi ne Alhamdulillah, ta zauna daf dashi tana shafar suman kansa...

shi kuwa Junaid yayi shuru baya iya cewa komai, sai binta da ido yake yi, ita kuwa hawayen farin ciki take zubar wa tana wasa da sajen fuskarsa da hannunta,

Doctor Hasheem kuwa zuba mata ido yayi, shi dai takaicinsa Ayush tafi nuna damuwa akan Junaid sosai ma..

ganin ransa yana shirin Saci yasa yayi saurin fice wa daga cikin room Win...

( ta wani Sangare Ayush ta magance matsala Junaid a rashin sani, domin tinda Ayush ta taSa shi, shikenam jaririn Aljani ya bar jikin Junaid sai dai an toshe masa bakin magana, bazai iya aikata komai ba...))

suna cikin wannan halin Ayush taga bai kulata ba, ta Wago da kanta tana kallonsa tace "Yaya Junaid kayi shuru kayi mun magana mana ko z??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????anji sanyi a raina, insha Allahu zaka samu sau?i.."
tana kaiwa ?arshen maganar ta saiga Mommy ta shugo da sauri tana faWin "Ayush na karSi takardar sallama, Junaid maganin gida yake bu?ata bana hospital ba.."
cikin rashin fahimta Ayush take kallon Mommy tace "meya samu Yaya Junaid Win har sai an nemi maganin gida..?"

Mommy ce tayo kan Junaid tana faWin "kukan luWa yake yi amma yanzu kuma naga baya cewa komai,"
ta dudduba shi naga jijiyoyin kwakwalwarsa basa motsi, kallonsa tayi cike da mamaki tace "Junaid meyake damunka ne haka?"
shi kuwa still idanuwansa suna kan Ayush ko ?ibta idon baya yi,
wasu likitoci ne suka shugo da keken guragu na asibity yanda zasu Wora Junaid akai,

Ayush ganin yanda aka Wauki Junaid aka Wora shi akan keken yasa ta faWin "wai meyake faruwa ne da Yayana Junaid, Mommy inadai ba gurguncewa yayi ba, dan Allah Mommy ki sanar mun mana..!

Mommy ce ta zauna ta sanar da Ayush abunda ya faru har zuwa wannan lokacin...
Ayush ba abunda take sai kuka, idon nan ya yi jawur tsabar kuka har kayinta ya soma ciwo....

Da haka aka fitar da Junaid har harabar asibitin suna tura shi, sannan suka saka shi a cikin mota, Ayush ce ta zagayo ta Wayan Sangaren ta shugo,
Junaid ta kwantar a saman cinyarta, Mommy kuma ta zauna a gaban motar,
Doctor Hasheem ne ya shugo cikin motar yana draving Winsu yana kallon Ayush ta cikin madubin motar....

isar su gidan sukayi horn da ?arfi,
Mommy tana faWin "bansani ba ko Baba mai gadi ya dawo.." kafin ta rufe baki sukaji an buWe gate, direct mi?ar hanyar da zai sada su da harabar gidan suka nufa,
bayan Baba mai gadi ya rufe gate yana gudu ya biyo motarsu Doctor, cikin ?an?anin lokaci ya iso gare su yana faWin "Hajiya ashe Junaidu ne ba lafiya..?"
tsayawa Mommy tayi tana kallonsa tace "Baba ina kaje? ka barmun gate a buWe, sannan meya samu yarana?.."

Baba mai gadi murya na rawa yake cewa "wallahi Hajiya bansan meya faru dasu ba, nidai abunda na sani shine ina zaune akan dadduma na sai najiyo ?aran ihu daga cikin gidan, wallahi tsoro ne yasa na gudu, nayi tunanin Damusan sa ne ya motsa shiyasa..."

Ajiyar zuciya Mommy tasau tana kallon Baba mai gadi tace "Baba kaifa namiji ne, bayan Junaid kai kaWai ne namiji kuma baza kaso wani abun cutarwa ya cutar dasu ba, dan Allah Baba a kiyaye dokar aiki..."

Baba jiki na Sari ya amsa da "toh shikenam hakan bazai sake faruwa ba"
tace "Allah yasa"
ta shige cikin falo tana kara waya a kunnenta, tareda faWin "Assalamu Alaikum Malam ya gajiya, dan Allah ina nemanka ne a gidana akwai babban matsala.."
sun gama waya ta katse kiran,
Upstairs ta haura yanda Doctor Hasheem ya kai Junaid wato Wakinsa tare da Ayush, itama zuwa tayi ta samesu har an kwantar da Junaid akan gadonsa, daga nan Doctor ya yi wa Momy sallama yayi tafiyarsa domin bazai iya juran ganin Ayush tana manne da Junaid, hakan ba ?aramin Sata masa rai yake ba....

After 1 hour
Sai ga Malam har yayi parking motarsa a harabar gidan, sannan ya nufi cikin falo kai tsaye,
jin tsayar da motor yasa Mommy sau?owa downstairs tana ?iran malam tare da cewa "Dan Allah Mallam kazo ka duba mun jikin Junaid abu yayi tsanani ko tashi baya iya yi balle magana.."

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login