Showing 96001 words to 99000 words out of 140774 words

Chapter 33 - MATAR DAMISA Complete Novels By Asmeetah.doc

Asmeetah   

23 Sep 2025

2275

ta doku akan gwiwowinta tare da fashe wa da wani irin matsanancin kuka mai raunana zuciya,
a tunanin ta mahaifinta ne ya kashe Junaid, wani irin ?ololuwar ba?in ciki ne ya ziyarci zuciyarta, lokaci guda taji tsanar mahaifinta bata ?aunar sa, bata haWa hanya da mungu!
tashi tayi ta fice a Wakin da gudun gaske tana kuka,

Mommy baki na kakkarwa tace "Malam a ?ira ?an uwa da abokan arzi?i a sanar musu mutuwar Junaid, ka ?ira sauran malaman su zo a suturta shi, bana so ayi jinkiri, gidansa na gaskiya yafi nan gidan"
murya a sanyaye take magana tana zaune a yanda take ta kasa motsawa,

Malam yayi ajiyar zuciya sannan yace "haka ne, kiyi hakuri daman Allah ya rigada ya rubuta Junaid yana daga cikin matasan cann.."

hawaye yana zubo wa Mommy tace "Malam idan banyi hakuri ba ya zanyi, ban isa na dawo masa da ransa ba, saboda haka hakuri ya zama dole......"
Mommy bata ?arasa maganar ba suka jiyo ihun Ayush na lokaci guda,
da sauri Mommy ta mi?e ta fice daga Wakin,
Malam shima bin bayanta yayi yana faWin "subhanallah me kuma du ya faru.."

?akin Ayush suka shige suna duba ta ganin babu kowa a bedroom Mommy tace "Ina take kuma, ina tsoron kar a kuma rasa rai a cikin gidan nan, mutuwar Junaid ma kaWai ya isheni.." tana ?arisa maganar tana kuka sosai,
Malam yace "to ko tana cikin toilet ne ki dubo ta,
Shi dai malam tsoronsa kar Ayush ta cire wannan zoben tinda Junaid ya riga da ya mutu, kar itama ta rasa tata rayuwar..

Bayan Mommy ta shige cikin toilet abunda ta gani ne ya tayar mata da hankali, ta dafa ?irji tace "nashiga uku, innalillahi wa inna'ilaihi raju'un, Malammm!!!..."

shima da sauri ya shige cikin toilet ganin Ayush kwance a ?asan tiles ko motsi babu ga kuma jini ta ko ina,
jini ne yake SulSulowa daga cikin cibiyar ta duk ya wanke cikin toilet gaba Waya, itama tana kwance cikin jinin tayi jarab da jinin,
hannun Mommy ne yake kakkarwa kamar wacce aka jona wa shocking,
Malam ne ya Wago ta yana faWin "mu hanzarta hospital jinin jikinta zai ?are fa, Waukar luWa yayi mata sannan yayi waje da ita, itama Mommy bin bayansa tayi duk tabi ta ruWe da haka suka isa harabar gidan suka shige motor gaba Wayansu, mi?ar hanyar da zai sadasu da gate yayi da gudun gaske,
har zasu fita Malam ya sanar da mai gadi cewar kar ya bar kowa ya shugo gidan nan, Baba mai gadi ya amsa masa da toh.."

---------------------> Isar su cikin hospital kenam, likitoci da nurses suka nufi yanda Malam yake Wauke da Ayush, kwantar da ita akayi akan gadon nan na turawa kai tsaye emergency room aka kaita,
Mommy Office Winta ta nufa ta zauna akan kujera ta kifar da kanta saman table tana rera kuka mai cin rai...

*******

Da?i?a 5 tana cika Ayush ta finci zoben Dish da ?arfin gaske cikin zafin nama,
Junaid yana zaune acan sahara shi da Damusar sa suna jiran cikar wahadi, yana lissafin lokaci har sai da yazo kan na biyar kuma na ?arshe yaga wani haske mai ?ul?ule ya taho kamar wal?iya ya shige jikinsa hasken yabi ta hannunsa ya ratsa jikin Damusar dake hannunsa yana kan Damusa Sujjur,
wani irin ba?in haya?i ne yake fita daga jikinsu, har saida wannan haya?in ya gama fice wa sannan aka Satar dasu, ruhinan ko wannen su ya koma kan gangan jikinsa...


******

Sarki Raamud ne ya tashi yana shirin barin wajen da gawar Damusa yake, har ya bar falon fadar,
Kamar wanda aka zaburi Damusa da ?arfin gaske ya mi?e tsaye yana karkaWa gashin jikinsa,
a tsorace Bara'at dake gurin ta ?walla ?iran sarki "Shugabaaa...."

Jin wannan ?iran yasa ya taho da gudu a tunaninsa MUNAFURR ne ya dawo, ganin Damusa a mi?e ya tashi yasa sarki ya nufi gurinsa da gudu yana faWin "Sujjurr! Sujjur ka tashi nagode Allah, zunzurutun farin ciki ne kwance saman fuskarsa, yana shafar bayan Damusar,

Ji yayi ya shiga cikin wani irin yanayi da sauri yaja da baya yana faWin "zoben dish, ?ingel ta cire.." ya kalli Bara'at yana murmushi, ya kuma cewa "ita ta taimake su, ita ta ceci rayuwarsu, amma kuma ita tana cikin mawuyanci hali..."
kafin ya rufe baki wani ba?in haya?i ne shima yake fita daga jikinsa, raWaWin da yake ji kamar ?unar wuta,
ya ?an?ame jikinsa da hannayensa biyu yana fitar da numfashi sama-sama, ga jijiyoyin jikinsa sunyi burtsi-burtsi shi kaWai ne yasan irin ?unar da yake ji a jikinsa,
wannan haya?in duk tsafin da yake jikinsa ne yake ta fita..
har shima Damusan yanzu babu wani tsafi a jikinsa,
Sarki Raamud yana cikin wannan halin har haya?in nan ya fita gaba Waya, yana maida numfashi ya Wago yana kallon Bara'at wacce ta zuba masa ido tana kallon abun mamaki, ya soma girgiza kai yace "yanzu babu wani abun tsafi da ya ragu a jikina, normal nake yanzu...""
Damusa ne yayi wani irin girgiza sai da wannan macijin da aka wurga masa ya faWo ?asi a mace, ...

******

Junaid yana ?wance saman gado yasa hannu ya yaye mayafin da aka rufeshi da shi, ya tashi cikin hanzari hannun sa yana kan fuskarta sakamakon hasken da yayi masa yawa, da?er ya buWe kyawawan eyes Winsa fari sol, haske fatarsa ya ?ara fitowa, a hankali yake lumshe ido kamar mai jin bacci ya sau?ar da ?afafuwansa ?asan gado, yana mi?a tare da Hamdala ya tashi yana duban kansa,
abunda ya faru dashi ne yake dawo masa kwakwalwa abun yayi matu?ar bashi mamaki, ganin lokaci guda waraka tazo masa,
a hankali yake motsa sweet lips Winsa yana faWin "Deams, mafarki nayi, taya hakan zata faru?..."

yanzu baya jin komai a jikinsa ga wani irin kyau daya ?ara, komai nashi ya canza, hatta sumar kansa yayi tsayi yazo masa kafaWarsa ga yanda yayi ba?i sai she?i yake yi gwanin burgewa,
sajen nan ya kwanta asaman fuskar sa har zuwa gemunsa ya ?ara tsayi ga laushin bala'i ba?i ?irin sai she?i shima yake,
ga ?aramin baki kamar wanda aka Wosana! maroon lips Winsa ya ?ara fito wa kamar wanda aka shafa maroon stick,
yayi fari sol ya fito asalin kalar iyayensa Bahindiyawa,
he look like his father and d same like sarki Raamud.....
Junaid an dawo masa da cikakkiyar lafiyarsa da kuma ?irar ?arfi, ya zama zankaWeWe dashi kamar wanda aka ?ara masa tsayi da kuma ?irar ?arfi....


*MASHA ALLAH*

*A SAMU A FARA PAYMENT FAH SABODA AN KUSAN GAMA BOOK 1 FREE*


*>?? SDEENDTM DATA SERVICES>??*
*MTN* . *Airtel*
1GB = ? 300. 1GB = ? 300
2GB = ? 600. 2GB = ? 600
3GB = ? 900. 3GB = ? 900
4GB = ? 1200. 4GB = ? 1200
5GB = ? 1500. 5GB = ? 1500

*GLO* . *9MOBILE*
1GB = ? 350. 500Mb ? 500
2GB = ? 700. 1.5GB ? 1100
3GB = ? 1050. 2GB ? 1600
4GB = ? 1400. 3GB ? 2000
5GB = ? 1750. 4GB ? 2500

*VALIDITY: 30DAYS/1MONTH*
For cable subscription or sell recharge card
Call this number or whatsapp
=?G? *>؀?08066268951*
*ASMEETAH NOVEL
'?
'?*

typing=???

=?? *MATAR* *DAMUSAA*=??
(the wife of a tiger)

*written* *and* *story* *by*
*Asma'u Muhammad Auwal*

( *ASMEETAH NOVEL*
'?)


*WhatsApp me 09065443871*

*Laifin DaWi qarewa*

*FREE BOOK ZAI ?ARE NE A ?ARSHEN BOOK ONE*

*BOOK TWO DAZAN SHIGA SOON PAID NE,*
*YANA TAFE DA SABON SALO, DA KUMA CAKWALKWALIN CAKWAKIYA, KADA KU BARI A BAKU LABARI DOMIN GANI DA IDO =?@? YAFI JII=?I?=?B?*

*MATAR DAMUSAA BOOK 2 PAY ONLY 150=?L?=?G?=?G?=?G?*

*ASMA'U MUHAMMAD AUWAL,*
*9065443871, OPAY BANK.*

*OR*

*ASMA'U MUHAMMAD AUWAL,*
*2267236949, ZENITH BANK*

*SHAIDAR BIYA TA WANNAN NUMBER*
=?G?=?G?=?G?
*09065443871*

https://chat.whatsapp.com/CYC0vxQRZ269ISx36l1Dmt

*NASARA WRITERS ASSOCIATION*
___________________________________
{{ *_Nasara abin so ga kowa, domin marubuta da cigaban rubutu, al?alaminmu ?ancinmu._* }}
___________________________________



=ث?=ث? *{{N W A}}* =ث?=ث?


(P3R@@@@@@@@@@@@@@@@@@@@@@EP 'DDQGP 'D1QN-RENFP 'D1QN-PJRE

*BOOK ONE*
83 & 84 <-------


Ayush tana ?wance rai a hannun Allah, dole sai anyi mata aiki a cikin cibiyarta sakamakon fincikar zoben da tayi da ?arfin gaske hakan ya jawo mata tsinkewar jijiyar cibiya, wanda Allah ne kaWai zai iya tasar kafaWunta, likitoci ne zagaye a kanta kowa da kalar maganin da yake mata,
wasu sunyi mata operation suna mata aiki a ciki, wasu kuma suna ?o?arin Waura mata ledar jini saboda ba ?aramin jini ta zubar ba,
kwana sukayi akan Ayush suna aikin ceton rai...

da sassafe misalin ?arfe 6 Malam ya shugo Office Win Mommy yana ?iran ta cikin damuwa tareda faWin "mun bar Gawar Junaid ya kwana ko waiwaya shi ba'ayi ba, yanzu haka ina tunanin ya san?are tin jiya da rana.."

Mommy ce ta Wago hankali a tashe tace "innalillahi wa inna'ilaihi raju'un, hankali na baya jikina wallahi na manta.."
Shima Malam cewa yayi "wallahi kuwa nima ina gida Junaid ya faWo mun a rai, bansa a raina ya mutu ba,
amma na ?ira malaman da zasu masa wanka wata ?ila mu tarar dasu a gidan.."
da sauri suka shige motar suka fice daga cikin hospital,
A ?ofar gidan suka samu mutane har an taru ga malaman da suke jira suma, har da Doctor Hasheem shima ya samu labarin mutuwar Junaid a gurin Malam, Baba maigadi ne ya buWe musu ?ofa yana shaftar kuka domin mutuwar Junaid ba ?aramin girgiza mutane yayi ba,
su Mommy suna shiga cikin gidan saiga jiniyar motar sojoji har guda 10 suma labari ya riske su,

iya waWanda zasu je Wakin Junaid sune daga Malam Lawan sai Doctor Hasheem sai kuma wasu malamai su 2 da kuma wasu sojoji suma su biyu haka suka haura upstairs suka nufi Wakin Junaid, ita kuwa Mommy a falo ta zauna tana sake rera sabon kuka..

shigarsu Waki suka tarar da Junaid ?wance ya kalli sama tareda jan mayafi ya rufe kansa kamar dai yanda aka barshi, sai dai shi a yanzu bacci yake,

Bayan tashin shi ya shiga toilet ya yi wanka ya canza kaya yayi sallah sannan ya sau?a down stairs ya nufi kitchen cikin sa'a kuwa ya samu abun taSawa, yaci abinci yayi nakk ya kora da ruwan sanyi, ya kwanta akan sofa har bacci ya Wauke shi, a falon ya kwana sai da asuba ne ya tashi ya koma room Winsa ya Wauro alwala sannan ya tsayar da sallar asuba, daga nan ne ya haura bed Winsa ya lulluSe kansa da mayafi sakamakon sanyin da akeyi..

kowa da ?walla a fuskarsa haka aka yaye masa mayafi za'a Wauke shi akai shi toilet, wasu suka ri?e hannayensa wasu kuma ?afafu akayi sama dashi,

a firgice Junaid ya buWe idonsa yayi wani irin murWewa ya mi?e tsaye yana faWin "lafiya kuwa, suwaye kuu.."

Ai kuwa suka ce ?afa mai naci ban baki ba kowa ta kansa yake, a Wari suka bar Wakin ko tsaya sauraronsa basu yi ba, sai gariyar malamai kake gani suna furawa, rawaninsu kuwa duk sun jejjefar a gurin,
suna fita ?ofar gida da gudu sauran mutanen ma suka feffece duk da basu san meya faruba,
toh fah >?? sojojin ma anan suka bar motocinsu, iya Mommy kawai aka bari tana zaune kan kujerar falo ta ?afe guri Waya gaba Waya ta rasa ?arfin jikinta ko motsi ta kasa yi...

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login