Showing 126001 words to 129000 words out of 140774 words

Chapter 43 - MATAR DAMISA Complete Novels By Asmeetah.doc

Asmeetah   

23 Sep 2025

2303

da ta sanya takalmi mai tsini a ?afa,

gaban Ayush ne ya faWi rass, zuciyarta kuwa ya soma bugun 3+3, tsananin tsoron matar ne ya kamata gaba Waya tasha ruwan jikinta, a ranta kuwa cewa take "subhanallahi ina tunanin wannan ce Rumana, domin itace naji ta ce isowar cikin dare zatayi kuma bayan haka itace mai yaren french baturiya, tab amma wannan banga wani kyau ba sai farin fata kamar wata zabiyan ga sumar kanta fari A'uzubillah wannan kam...."
ba tareda ta ?arasa maganar zucin ba taga ana murza zara-zaran yatsu suna bada sautin ?ara a saitin ?wayar idonta, firgitt tayi tana kallon Rumana wacce ta tsaya a gabanta ta kama kunkumi ta kuma kafa mata blue Win eyes Winta tace "what are you looking for?.."
shuru tayi Ayush bata ce mata komai ba,
ta ?ara tambayarta "who are you?.."
nan ma Ayush shuru tayi bata ce komai ba,
ran Rumana ne ya yi matu?ar Saci ta daka mata wani irin gigitaccen tsawa har saida Ayush ta firgita sosai, batada wata mafita kawai ta fashe da kuka...

Junaid yana tsaye a gefe ganin Rumana zata takura mata yace "please Girl leave her alone.."

Rumana ce ta juyo tana kallonsa da blue eyes Winta tace "ok tell me who is her?.."

Junaid shima Waure fuska yayi yana kallonta sannan yace "she is my sister.."
Rumana ganin yanda Junaid ya Waure fuska ba annuri yasa ta shiga taitayinta, sunkuyar da kai tayi tace "okay.."
suna cikin wannan halin saiga Mommy ta fito tana murtsuka ido alamar daga bacci ta tashi jin hayaniya ne yasa ta fito tana faWin "wai meyake faruwa ne a wannan daren..."
bata ?arisa maganar ba suka yi ido huWu da Rumana, sake baki tayi tana kallonta da farko har ta tsorita sai daga baya kuma ta Wanyi murmushi tana kallon Junaid tace "ko dai Waya daga cikin ?anmatan ka ne tazo? amma wannan itace Rumana ko? domin naji kace baturiya ce."
duk wannan maganganun da mommy tayi Rumana ba abunda taji aciki sai dai taji an ambaci sunanta wato Rumana,
kwata-kwata bata fahimtar hausa,
Mommy ?areta take da kallo gata kuwa tana sanye da kayan sojoji a jikinta irin na ?asar Australia...

Junaid ne ya yi gyaran murya sannan yace "Mom ga nan Rumana ta samu ?arasowa sai a duba mata Wakinda zata zauna.."

Mommy tace "ai duk Wakunan a gyare suke, har na wanda sauran idan sun zo zasu zauna, yanzu dai ita wannan ga can Wakinta ta nuna Wakin da yake ?asan benin da zai kai ka Wakin Junaid,
ta ?arasa maganar tareda jan akwatin ta zata nufi Wakin dashi,
Rumana tana zaune akan sopa ta Wora ?afa Waya akan Waya tace "babu Waki ne a sama?.."
Mommy dai kallon Junaid tayi domin bata san mai ta ce ba domin da yaren french tayi maganar,
Junaid ne ya bata amsa da cewa "babu.."
hannu yayi wa mommy akan takai mata jakar Wakin da aka tanadar mata,
wuce wa mommy tayi tana jinjina kai, domin akwai magana a bakin mommy tarin-tarin..

Ayush tana tsaye da kofin tea a hannunta ta kasa motsawa sai kallon Junaid take cike da takaici ji take kamar ta rufe shi da duka,
gani tayi Rumana ta katse ta da cewa "am really hungry.." ta ware mata mi?a??un hannunta alamar tana bu?atar kofin shayin..

Ayush mi?a mata kofin tayi kanta a sunkuye domin ba ?aunar haWa ido take da ita ba,
tana mi?a mata ta wuce zata haura saman stairs,
Rumana ta dakatar da ita tareda faWin "come here.." tayi mata alama tazo da hannunta, a tunaninta Ayush bata jin yaren natan,
tana zuwa Rumana ta mi?a mata cup Winta tace "bazan iya shan wannan abun ba, ya yi kauri da yawa sannan sugar yayi yawa, go and find me coffee..."

Junaid ne ya buWi baki zai maimaita wa Ayush abunda Rumana ta faWa da hausa,
cikin zafin rai Ayush ta Waga masa hannu da sauri tace "ba sai ka fassara mun ba..."
tana kaiwa haka ta nufi kitchen,
abunda Rumana ta kasa ganewa kenam amma tasan akwai wani abu a tsakaninsu, just tayi shuru ne kawai amma tasan ba ?anwarsa bace domin a saninta da shi bashida bros or sis...

Junaid bin bayan Ayush yayi da kallo cike da mamaki "taya Ayush tasan abunda Rumana ta faWa?..."
yana cikin wannan tunanin sai ga mommy ta fito tana faWin "Junaid ka kaita Wakin ni zan wuce bedroom Wina saboda ina jin bacci sosai, ya kamata kuma ku samu ku kwanta kafin sallar asuba, kunga gobe kunada hidima ba baccin rana..."
Mommy tana kaiwa haka ta wuce Wakinta,
shima Junaid magana yayi wa Rumana suka nufin Wakinta, yana kaita ya juya zai fito ta tsayar dashi tace "ina zaka je Beb?.."
yace "Girl i what to sleep.."
tace "ok before seat here and wait for me.." ta kama kafaWarsa ta zaunar dashi a bakin gado..

a gabansa ta gama cire kakin sojan natan ta sanya sleeping dress sannan tazo yanda yake zaune ta hau saman cinyarsa ta zauna tana fuskantarsa tace "Beb you known i really miss you.." tareda da manna masa kiss a saman goshinsa tana shafar lallausar suman kansa,

Shi dai Junaid sai faman kakkauce wa yake saboda sun sani baya taSa biye musu, kuma tinda yake da su bai taSa yadda ya haWa baki dasu ba, sai dai su gama iskancinsu na shashshafa shi amma bayan hug baya barin a kauce hanya saboda wasu dalilansa na farko su ba musulmai bane sannan shi ba irin mazan nan masu ?waWayin mata ba ne,
mace ta farko daya taSa sumbatar ta a rayuwarsa itace Ayush, kuma itace kawai yake biye mata suyi romance,

Rumana tana cikin kissing Winsa a wuya tana wasa da sumar kansa saiga Ayush ta turo ?ofa ta shugo hannunta ri?e da cup na coffee,
ganin halin da suke ciki ne yasa ta tsaya cak tana kallonsu nan da nan hannunta ya fara rawa, idonta har ya cicciko da ?walla tana kallon Junaid wanda shima ita yake kallo, gaba Waya ya rasa yanda zaiyi domin shima kansa baiji daWin hakan ba, bai so ace Ayush ta zo ta sameshi a haka ba,
ita kuma Rumana ganin Ayush a tsaye ta kasa motsawa tace "you will not keep it?..."

Ayush jikinta a sanyaye ta ajiye cup Win tana jan ?afa da?er zata fice a Wakin idonta kuwa na kan Junaid, shi Winma kallonta yake sun kasa Wage idanuwansu daga na juna,
Ayush kuka ne yake shirin kuSuce mata tayi saurin barin Wakin,
hankalin Junaid ba ?aramin tashi yayi ba,
Waga Rumana yayi daga kansa ya kwantar da ita yana faWin "ki kwanta ki huta.." kafin tayi magana kuwa har ya bar Wakin..

Ayush tangal-tangal take zata faWi tsabar hajijiyan da yake Wibarta da haka take haura upstairs a hankali gudun kar ta faWo ?asi, wani irin hajijiya ne ya fizgeta tayi baya zata faWo daga saman beni,
ji tayi ta faWa saman faffaWar kirjinsa, ?amshin turarensa ne yake bugan hancinta anan ta ?ara tabbatar da Junaid ne,
lumshe idonta tayi wani irin ciwon kai ne yake damunta, gaba Waya ta kasa motsawa duk jikinta ya mutu babu sauran ?arfi a tattare da ita..

hannu yasa ya Wago ?afafuwanta yayi mata Waukar luWa sannan ya ?arisa haurawa da ita, kai tsaye Wakinta ya wuce da ita, ya kwantar da ita saman katafaren gadonta,
har zai juya ya tafi saiya kai hannunsa yana taSa saitin wuyanta yaji jikinta ya hau temporary sosai, har tiririne yake fita daga jikinta tsabar zafin zazzaSi, a zabure ya tashi yana kallonta har ta fara rawar sanyi da sauri ya fice daga Wakin yana sau?a daga downstairs kamar zai dungura kai tsaye Wakin medicine ya nufa yaje ya Wauko boxes na pharmacy da gudu ya koma Wakin Ayush tareda bottle na ruwa,
haurawa saman gado yayi ya Wagota yana ?iran sunanta, Yushert! Yushert!! please open your eyes,
a hankali take lumshe ido tana buWe wa,
maganinnuwa ya WuWWura mata kafin kace mai ta yun?ura ta amar da duk maganin data sha, tana haki sama-sama ganin maganin da ta sha bai zauna mata ba ya Wauki allura ya zu?o ruwan maganin paracetamol ya saita dantsen ta sannan ya caka mata allurar hannunsa na rawa, ita kuwa nan danan gumi har ya yarfo mata tana jan numfashi da ?arfi,
da sauri ya tashi ya shige cikin toilet ya ji?o Wan ?aramin towel da ruwa yazo ya Wora mata akan goshi, bayan wasu mintuna bacci yayi awun gaba da ita,
ajiyar zuciya yayi yana sau?ar da numfashi a hankali sai yanzu hankalinsa ya dawo jikinsa da tinin har ya tsorita ganin halin da Ayush ta shiga cikin ?an?anin lokaci,

tashi yayi ya zamar da bedsheet Win da ta Sata da amai yakai toilet sannan ya shimfiWa wani bayan ya Wagota saman kafaWarsa, a hankali ya maida ita ya kwantar shima kwanciyar yayi a kusa da ita ya mannata a jikinsa tareda jawo musu mayafi suka rufu domin bazai iya barinta ita kaWai a wannan halin ba, shima daga baya baccin ya Wauke shi,
sai kace wasu ma'aurata>??>??...

?iran Asubar farko akan dodon kunnen Junaid, a hankali yake buWe eyes Winsa, ganin Wakin yayi haske sosai yasa ya buWe idonsa gaba Waya yana mamakin taya akayi aka kunna hasken Wakin alhalin a kashe yake, hannu ya kai zai taSo Ayush yaji gurin wayam da sauri yakai idonsa gurinda take kwance ata gefensa yaga babu kowa, mi?ewa yayi ya zauna tareda kallon yanda Ayush take a zaune saman sallaya tana jan carbi alamu sun nuna tayi sallar dare ne, domin yanzu ake ?iran sallar asuba ma...

a hankali yake motsa bakinsa yace "Yushert.." bata kula shi ba sai Wagowa tayi ta kalle shi sannan ta kawar da kanta tana kallon gabanta bakinta na motsi alamar tana tasbihi..

tashi yayi ya sau?a daga kan gadon zai fita a Wakin har yazo daf da bakin ?ofa yaji tace "meya kawo ka Wakina?.."

murmushi yayi sannan yace "nazo duba lafiyarki ne, ya jikin nakin?.."
daga nan bata ?ara cewa komai ba ko amsa bata bashi ba ta cigaba da jan carbinta..

ganin ta sharar dashi ne yasa ya girgiza kai sannan ya fice, kai tsaye Wakinsa ya nufa yana shiga kuwa ya shige toilet ya yo alwala ya fito da sauri ya sau?a down yayi ficewarsa ya tafi masallaci...

misalin ?arfe 9 na safe mommy tana zaune a falo tana jiran shugowar Junaid tin fitar Asuba, tana so a fara shirye-shirye tin yanzu kafin a fara yin ba?i duk da tasan sai wajen la'asar a buWe taron, kuma a cikin gidan za'ayi taron a babban hall wanda sai an buWe wani ?atoton get a cikin gidan kafin a shiga fili ne guda duk an mamaye gurin da floor, wajen daman an tanadar da shi ne saboda taro na musamman, an ?ayatar da wajen sosai ga kujeru a jere na musamman, ga wasu ?ayatattun kujeru kuma du a saman yanda manya-manyan ba?i zasu zauna da kuma shi kansa Junaid, ga wasu haske masu ?ayatarwa sai walwali suke suna bada haske kala-kala, duk an mammanna photunan Junaid a jikin bangon an tsara shi shima..

(wannan taron da za'ayi nima ina gayyatar members na group Win matar damusa dasu halacci gurin taro amma sai kunada card na gayyata domin tin jiya aka raba wa manya-manyan ba?i idan baku samu ba toh ba shiga gurin taron sai dai a baku labari ko kuma ku kalli video, ni kuma Asmeetah ga kujerar Oga Junaid ga nawa>?*?>?*? kuma in baku labari ra?umi da saniyoyi uku za'a yanka..)


Mommy tana zaune a saman sofa saiga Rumana ta fito daga cikin Wakinta tana sanye da gajeran wando zuwa gwiwarta mai kakin soja da kuma ?aramin best sai dai ta saka breziya ata ciki kafin ta Wora best akai, zuwa tayi ta zauna a Waya daga cikin kujerun falo tana faWin "gud morning mom.."

Mummy da murmushi a fuskarta ta amsa mata dake yanzu da turanci tayi gaisuwar bada french ba..

Mommy tace "ga can kayan breakfast asaman dinning..." tayi mata maganar ne da turanci,
yamutsa fuska tayi sannan tace "where is Junaid?.."

"I don't known.." mommy ta bada amsa a takaice,
Rumana ta kuma cewa "ok bari yazo muyi breakfast a tare..."
daga nan basu ?ara cewa komai

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login